Umma sighed kai "K'warai ya mallaki kanti. Ko Kayan ciki aka sayar da gaba d'aya kantin na tabbata zaa iya rage wani abin saura sai a nema wajen bayin Allah tinda ga yanayin ciwon nasa ciwo ne da za'a buk'aci kudade ga yanda komai ya koma a k'asar."
"Ke malama da Allah dakata.!" Mama cut her off before she continued "Wllhi Suwaiba kinji na ranste Miki idan ina numfashi babu mai saida shagon nan.. Toh a bar ma yaran nawa mai..? Inyi.. Shikenan su koma basuda gadon mahaifinsu miji ya samu abun goranta masu ..? Toh ahir d'inki wllhi koda wasa kar na kuma jin wannan batu daga bakinki.. Idan keda yaranki Baku buk'ata mu muna buk'ata dan bazai yuwu Ana shafe shekaru bila adadi ina dawainiyar Malam a barni fankinfayo ba.. Ke bari ma kiji na fad'a Miki.. Wann ciwo dai ba warkewa zai ba dan haka bazamu zubda dan abinda zai bari Akan jinyar da ba tashi zai ba.. Shi fah irin wannan jinyar kaf abinda ka mallaka sai ya k'are ba'a samu biyan buk'ata.." Ta d'an dakata kafin taci gaba "Toh ma ai Suwaiba keda yaranki bakuda gadosna dan Kune kuka kashe sa.. Ku kuka jaza masa wann ciwo.. Ko a sharia duk Wanda ya kashe wani bai cin gadosna.. Dan haka Kun fita da fitarku.! Ko ku nemo kud' ad'de da zaa masa jinya ko ya rub'e a gadon asibiti.. Ta juyo ta dubi yaranta "Kusha kurunminku babu uban da ya isa ya tab'a maku gadonku ina raye ehe.!"
Yaranta suka rangada shewa suna kuma ingizata.
Daga Umma har Khulsum da Ummul Cak kukansu ya d'auke suka ma nemi kukan da suke suka rasa.. Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un.. Wacce irin duniya muke rayuwa ciki.? Ace iyalanka daka rayu dasu ahalinka Wanda kafi kowa kusanci dasu ba damuwarsu ya zaayi ka samu lafiya ba.. Ashe damuwarsu mai zaka Mutu ka bar masu ne..? Shin ina allan attajiran dake tara dukiya kota halin k'ak'a su Mutu su bar ma magadan da ko tausayinsu basa ji balle suyi masu addu'a.. Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un.. Matarka da 'ya'yanka.. Hasbunallah wa ni'imal wakil.. Muyi ma kanmu karatun ta natsu tun munada dama kafin dama ta kufce mana.. Mu Gina ma kawunammu ayyukan alkhairi.. Mu d'ibi dukiyoyin mu muyi aikin alkhairi dasu tun munada dama.. Mu Gina ma kawunammu sadaka mai gudana har bayan rayuwarmu dan ba Lallai abinda ka bari su maka ba.. Allah ka bamu 'ya'ya masu albarka Wanda su kansu zasu zame mana sadaka mai gudana Ameen.
Wann rana da jimami Umma da yaranta suka yini.
Ummul ta dubi Umma su duka biyun idanunsu a kod'e "Umma yanzu ya zamuyi.. Haka zamu bari Mama da yaranta suyi yanda suke so..?"
Khulsum dake gefe ta k'ura ma waje guda idanu tace "Mai kuke tunanin a gidan da cikin Umma ma gaba suke da juna balle 'yanuba..?"
Umma ta kuma goge hawayenta dan ta d'ago ina maganar Khulsum ya dosa.
Ummul ma tai saurin d'agowa ta dubi Khulsum sai kuma ta dubi Umman "Umma ko Inna Dije zamu kira mu sanar da ita halin da Abba ke ciki..?"
Shiru Umma tai kaman mai nazari kafin ta girgiza Kai tace "Har yau babu Wanda yasan abinda ya haddasa gaba da k'iyayya tsakanin mahaifinki da tilon 'yaruwarsa da suka fito ciki guda.. Mahafinku ya b'oye mana bai sanar damu abinda ya rabasa da Dije ba.. Amma ya datse alak'a da ita kuma itama ta datse alaqa damu."
Khulsum tai saurin d'agowa ta dubi Ummul wacce keta k'ok'arin danne marayan kukan dake taso mata jikinta har rawa yake tamkar wacce ta tuna wani abu.
Lokaci guda Khulsum ke ci gaba "Tin sanda Ya Fa'iz tilon d'an Inna Dije ya rasu Abba da Inna Dije basu kuma zama 'yan uwa ba."
Take Ummul tai boasting cikin kuka mai tsanani ta mik'e ta nufi uwar d'aki.
Umma ta dubi Khulsum "Maiyasa Khulsum.. Maiyasa zaki ambato mata Fa'iz... Meyasa zaki d'ago mata wann mik'i..!" Sai kuma muryarta ya soma rawa.. Cikin rawar murya take furta "Tinda Fa'iz ya koma ga mahaliccinsa ahalinmu bai kuma daidaito ba.. Tabbas da Fa'iz nada rai duk abubuwan da suke faruwa watak'ila da basu faru ba.. Tabbas da Fa'iz na nan a raye da yanzu Ummul d'ina ta jima a d'akinta.. Allah sarki Fa'iz ka tafi ka barmu da tarin k'alubale da iftila'i.. Tabbas rashinka babban gurbi ne a garemu.. Ka tafi da kurwar ahalinmu Fa'iz...!" Ta k'arashe cikin tsananin kuka.
English Translation:
Umma sighed, "Truly he owns the shop. Even if all the goods inside were sold, the entire shop, I am sure it would reduce some of the remaining, then we would look for from servants of Allah, since from the nature of his illness, it is an illness that will require money, with how everything has become in the country."
"Keep quiet for God's sake!" Mama cut her off before she continued, "By Allah Suwaiba, listen, I swear to you if I am breathing, no one will sell that shop.. So what about my own children..? Should I... So they go back with no inheritance from their father, husband got something to feed them with..? In your hereafter, by Allah, even as a joke, let me not hear this topic from your mouth again.. If you and your children don't need it, we need it, because it cannot be, after spending countless years taking care of Malam, you leave me penniless.. Let me even tell you.. This illness will not be cured, so we will not pour the little that he will leave on a treatment that will not make him get up.. He, this kind of treatment, before whatever you own finishes, you don't get satisfaction of need.." She paused a bit before she continued, "Even, Suwaiba, you and your children have no inheritance, because you are the ones who killed him.. You are the ones who inflicted this illness on him.. Or in Sharia, anyone who kills someone does not inherit from him.. So you are out, with your exit.! Or you find money to add that will treat him, or he rots on hospital bed.. She turned and looked at her children, "Drink your kunu, no father can touch your inheritance while I am alive, eh.!"
Her children ululated and were cheering her.
From Umma to Khulsum and Ummul, their crying was taken, they even lost the crying they were crying.. Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.. What kind of world are we living in.? That your family that you lived with, your relatives whom you are closest to, their worry is not how you will get health.. In fact their worry is what you will die and leave for them..? Where is the God of the rich who are gathering wealth, even in stinginess they die and leave for heirs who don't even have pity for them, let alone pray for them.. Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.. Your wife and your children.. Hasbunallahu wa ni'imal wakeel.. Let us learn a lesson and be calm while we have opportunity, before opportunity escapes us.. Let us build for ourselves good deeds.. Let us take our wealth and do good deeds with it while we have opportunity.. Let us build for ourselves continuous charity even after our life, because not necessarily what you leave they will do for you.. Allah give us blessed children, who themselves will become continuous charity for us, Ameen.
That day with mourning Umma and her children spent it.
Ummul looked at Umma, both of them eyes swollen, "Umma now what will we do.. Will we leave Mama and her children to do as they want..?"
Khulsum who is beside stared at one place with eyes she said, "What do you think in a house where inside Umma they are even at odds with each other, let alone step-siblings..?"
Umma wiped her tears again, because she raised head, where Khulsum's talk reached.
Ummul also quickly raised up, she looked at Khulsum, then she looked at Umma, "Umma or Inna Dije we will call and inform her of the condition Abba is in..?"
Umma kept quiet like one pondering, before she shook head she said, "Up to now no one knows what caused enmity and hatred between your father and his only sister who came out of one womb.. Your father hid from us, he didn't inform us what separated him and Dije.. But he cut relationship with her and she also cut relationship with us."
Khulsum quickly raised up, she looked at Ummul who is trying to suppress the remaining crying that is rising from her body, even shaking like one who remembered something.
At same time Khulsum continuing, "Since when Ya Fa'iz, only son of Inna Dije died, Abba and Inna Dije no longer became siblings."
Then Ummul burst out in severe crying, she stood up and went towards mother's room.
Umma looked at Khulsum, "Why Khulsum.. Why will you mention Fa'iz to her... Why will you bring up this topic to her..!" Then her voice started shaking.. With shaking voice she utters, "Since Fa'iz returned to his Creator, our family has not been balanced again.. Certainly if Fa'iz had life, all things that are happening perhaps would not have happened.. Certainly if Fa'iz were here alive, now my Ummul would have long been in her matrimonial home.. Allah sarki Fa'iz you left and left us with pile of challenges and trials.. Certainly your absence is a big gap for us.. You went with the blindness of our family Fa'iz...!" She finished in intense crying.