Full of surprise he is looking at her then he lifted and said "Mmo you yourself sent her to Anty Rahina's house and this night should I escort you?", he said throwing his eyes inside hers, with haste she bent her head down her heart beating hard sosai as if it will fall down "my soul please leave it alone kwana zanyi and again at night ya yi, if you follow dare you say you will return home how many times have you told me to sleep ai you see there is problem just leave it if Allah ya kaimu gobe then go and hide from there kwa gaisa with her", jinjina kai Ammar ya yi, tabbas kuwa hanya ta lalace ya fada inside his heart and tabbas wajen haske be wadata ba, ga kuma barayin hanya su na kasa ka abanza a wofi by night they don't fear dar a ransu ba, "muje to na raka ki bakinta", Ammar ya fada yana amsar jakarka.
Some sweet talk he visited her short time she washed mouth her heart fes they went out together.
Escort he did her till edge of road he confirmed that she boarded car of their area Anty Rahina then he turned to house his heart fal tunanin kala-kala, even as he entered big parlour Ummi ya tarar sitting she is doing aiki a system dinta, waje ya samu kusa da ita ya zauna hadi da kwantar da kafadarshi on hers.
Dagowa Ummi tayi ta ajiye system dinta gefe guda then she caressed him cike da so da kaunar dake tsakaninsu she said "Ammar", dago kanshi ya yi, ya kalleta ba tare da ya iya amsawa ba, saboda yasan idan Ummi zata masa magana mai muhinmanci ce take kiran sunanshi, Ummi bata damu da rashin amsawarshi ba, tasan yan mulkin ne suke kusa dan tun yana yaro har girmanshi babu wanda ze nuna mata karantar halinshi ta karanceshi tamkar yunwar cikinta wani lokacim yana da wuyar sha'ani ga wanda besan shi ba kuma sai ayita samun matsala,
"Ammar", Ummi ta kara kiran sunanshi akaro na biyu, ganin be amsa mata ba, kuma baya da niyyar amsawa sai ma jinjina mata kai da ya yi alamar yana saurarenta yasa ta ci gaba da cewa.
"Ammar dama ina so in tambayeka ne, tunda ka dawo gida ka kira Baffanku na Kaltingo kun gaisa kuwa?",
Gaban Ammar ne ya fadi ras, tsakani ga Allaah ya manta ma ya yi rayuwa da wasu mutane a Kaltingo, shiru yayi kamar beji abinda Ummi tace ba har seda ta kara maimaita tambayar da ta masa, ras ya karajin gabanshi ya fadi, dafe kanshi ya yi da yaji dananan ya fara masa ciwo then ya dago ya zuba ma Ummi ido tukum yace "Ummi na kirasu kusan kullum sai munyi waya dasu, yau ma da mu kayi waya dasu harda Kuka tace a gaisheku", Ammar ya fada yana murmushin da iyakarshi kasan lebe.
"Ok to dan Allaah zuwa gobe idan ka kirasu ka bani waya mu gaisa sannan in musu godiya", Ummi ta fada ita ma tana murmushi.
"To Ummi", kawai ya iya cewa ya mike zumbur kamar an mintsineshi ya shige dakinshi dake kasa.
Itama Ummi mikewa tayi ta sshige daki saboda dama ta duba wasu abubuwa masu amfani ne kuma ta gama babu abinda zata tsaya yi kowwa yaje ya kwanta.
Kwanciya ya yi a saman katifa ya fra juye-juye sai yanzu ya tuna da Samha da kuma halin da ya barta ciki, "Mtsw", ya buga tsaki yana zancen zuci, to ni meye ruwana da itama ta mutu mana babu abinda ya dameni da ita, ya koma ya kwanta.