She said nodding to Hafsah's head. Hafsah shook her head, "ke basma ki bari don allah.. Then Fatima Mukhtar spoke "to Menene kawai daga bata waya sai ta karb'a? "Eh mana, meye aciki? Inji basma. Babu ruk'ayya ta fad'a. Basma pulled Hafsah's hand let's go make secret k'awata. "Yanzu ina wayar? Inji basma sanda suka isa can layin baya suka keb'e. "K'arama ce fa wayar, ni tsoro ma nakeji." "Kinjiki tsoron me? "Abbanmu.." ta d'anyi shiru sannan ta d'ora. "Ya hanani kula samari fa" "Hmm to ke bari zaki yi ya gane?.. "Ni dai gobe kizo da wayar." "K'ilama yana ta kiranki kinki kunna wayar.. Ki kunna idan kinje gida dallah." "OK zan kunna saboda kada yaji shiru ya k'ara dawowa don yau abbanmu zai dawo." "Ki dai zauna ayi babu ke" basma ta fad'a tana dariya.. "Hahh" Don dai kawai ya had'u ne gayen, da babu ruwana dashi. "Hahh" ta daki bayan ta. "H Hamid anji guys"!!! So after she returned home, she finished aiki ta tarar mama nayi na tabar abba (wanda yayi wata 'yar tafiya zuwa Abuja na kwana biyu) ta zauna sukayi aikin ita da mama ko islamiyya bata samu zuwa ba. They are doing mama najanta and chit-chat Kala-kala like her friend. At la'asar abba ya iso suka tare shi suna mishi Sannu da zuwa ita da mama. "Yawwa, sannunku ku ma." He lowered his gaze on Hafsah "Baki je islamiyya bane.?" "Aiki ta taya ni" said mama suna k'arasowa falo, then they entered a room which is mama had'e da bed room d'inta.
"Kije kiyi wanka kema" Inji mama then they entered her room she and abba. The house became quiet because her younger ones have gone to islamiyya. Mama and daddy kam suna da'aki. After she bathed in the toilet d'in her room she did a little shafa then she wore some pink d'in riga da wando jeans she wore a pink d'in turban she tied herself with it then she did beautiful sosai. Hafsah is tall but not with k'iba at all and not siririya, she has light skin, with big gashi long but not very much. She opened the wardrobe d'in in the bottom of her clothes she searched and took the leather that the small phone is inside.
Slowly she locked and put the room's key. Then she came back and sat down. On her bed she lifted her k'afarta mai zara-zaran yatsu. Slowly and with fear she opened the small phone box 'yar k'arama ce mai kyau. She turned it on.. minti kad'an ta kunnu.