Showing 72001 words to 75000 words out of 82824 words
wajan a rufe, yasake dannawa da qarfi, aikuwa hanya tasamu,
lokaci daya wani irin dadi yarufe shi, Hankalinsa yabar jikinsa, nutsuwarsa ta gudu, Yama manta
da yar qaramar qanwar sa yake tare, yafara shiga da fita kamar yasamu babbar mace, tun
lokacin da Waheeda taji wata irin azaba, ta runtse idonta, bata sake sanin inda kanta yake ba,
ta suma
Tafiya tayi tafiya Babban Yaya ko alamun gamsuwa ba yayi, dadi kawai yakeji, besan lokacin
daya Fashe da Kuka ba, kuka kawai yake yana aiki, saida yad'auki lokaci me tsawo sannan
yasamu gamsuwa, a lokacin gari ya waye, safiya tayi, rungume ta yayi ajikinsa yana sakar mata
kiss ta ko'ina, har yanzu hawaye yake yakasa magana, haqiqa Sai yanzu ne ya gane iyayen sa
gata suke masa da suka dage akan saiya yi aure, ashe abinda akeji kenan Amma yabar
Waheeda tsawon wannan lokacin tana wahalar dashi, sake rungume ta yayi, cikin kuka yace
"Baby...."
Yaji shiru, Hawayen Idonsa ya share ya kalleta, anan ya tabbatar bata hayyacinta, ta suma,
zaro Idonsa yayi, cikin sauri ya d'auketa Sai toilet
Ruwan zafi ya had'a ya Sakata aciki, cikin sauri tabude idonta, wata irin qara tasaki tace
"Ummah.... Zai kasheni, Ummah kizo, Allah Babban Yaya zai kasheni, Anty!!!"
Runtse Idonsa yayi, haqiqa yayiwa Allah godia da wannan abun ba acikin gidan Ummah yafaru
ba �不
Fuskarta yariqe da hannun sa yace "nine fa Baby, bude idonki ki kalleni, bazan sake miki haka
ba, nadena kinji, yi hakuri, yi hakuri Dan Allah...."
Kuka tafashe dashi, cikin kuka tace "ba kaine kace zanji dadi ba, shine Kamin mugunta"
"yi hakuri, Aina baki hakuri ko, kiyi hakuri Baby na, kinji?"
Shiru tayi, Sai kuka take tana ajiyar zuciya, saida yaji tadena kukan sannan yagasa mata jikinta,
Shima yayi wanka, sukai wankan tsarki, sannan suka futo, gadon ya kalla gaba daya ya6aci da
jini, tausayi ta bashi, cikin sauri yacire zanin gadon ya sauya wani, kayanta yadauko yabata
tasaka, sannan Shima yasaka jallabiyar daya cire, ruwa yakawo mata da paracetamol Tasha,
sannan ya Dora ta acinyarsa yana lallashin ta, "kiyi hakuri kinji? Wannan na farkon ne me zafi,
Amma na biyu babu abinda akeji, keda kanki ma zakiyi"
Cikin hawaye ta Kalle shi, gabanta na faduwa tace "dakaina zanyi me?" kafin yabata amsa,
tatashi daga kan cinyarsa cikin tsoro,gaba daya tsoransa takeji,cikin d'ingisa qafa ta nufi gadon
zata kwanta Sai bubbude qafa take, d'is jini yadiso akan tiles din Dakin
Waheeda tana Gani tasake fashewa da Kuka, ta tsugunna a wajan tana runtse idonta, tace"
shikkenan nashiga uku na, yoyon jini nafara"
Yana ganin jinin Shima yace"ya Salam, kinga yi hakuri, Bari muje Asbiti aduba kinji? Yi shiru"
'Daga masa Kai tayi, sannan ta share Hawayen idonta, daukar ta yayi cimak suka futo daga
d'akin, suna zuwa compound yabude mota yasaka ta aciki, sannan yazagaya zai shiga, Sai a
lokacin ya kalli jikinsa yatuna ko gajeren wando bai saka ba������
Kansa yadafe da hannun sa �丹��領����儭�yarasa ya zaiyi? Cikin sauri yakoma ciki,
ya wuce dakinsa yasaka wandon sannan yafuto suka nufi hanyar Asbiti
Suna hanya Waheeda tayi shiru qwalla Sai taruwa take a'idonta, Sai yanzu take Dana Sani
Dama bata Kai kanta ba, dagajin yana Waya taje tabashi hadin Kai ita Nan zatayi gwaninta
Wayarsa tayi qara, yadauka tareda fad'in "Ummah"
Tace "na'am son, yagida, mekukeso adafa akawo muku?"
Cikin damuwa yace "Ummah, abar abincin Nan kawai"
Tace "meyasa? Meyake faruwa kafadamin mana"
"babu komai Ummah, Waheeda ce bata danjin dadi, zazza6i ne yake damunta, shine zan kaita
asibiti idan mun dawo zan fada miki, Sai akawo mana abincin"
Ummah tace "wannan zazza6in Nata ne na kwanaki ya dawo kenan, kakai ta wajan Antynku,
tana mata allura zataji dadi, kwanaki ma itace tayi mata komai Sai gashi ta warke"���
yazaro Idonsa yayi��販ikin sauri yace "Ummah......Anty Kuma?, a a kawai basai munje ba,
zamu wuce Asbiti kawai"
Ummah tace "wanne irin Asbiti gamuda doctor agida? Nafadama kaje ka kaita wajan Antynku"
Kamar zai Fashe da Kuka,badan yasoba yace "to Ummah"
�歹��對�
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandama���: IO
Kwata kwata ya manta da wata aba damuwa,jinsa yake cikin farinciki da annashuwa,sun dad'e
suna buga ball d'in, sannan suka koma ciki, Waheeda tashige d'akinta, Shima yashige nasa,
wanka yayi yatafi masallaci, baidawo ba Sai Bayan sallar ishsha'i hannun sa d'aukeda abinci,
yana shigowa ya ganta afalo tana kallo taci uban wani hijabi har qasa, zama yayi aqasa ita
Kuma tana kan kujera,ya kalleta yace "wannan hijabin yayi girma dayawa acireshi mana"
"Babban Yaya hijab nefa...."
Tafad'i hakan cikin mamakin maganar sa, shida kullum bashida magana Sai ta hijab, bayason
su saka mayafi
"yes, nasan hijab ne, Amma na fad'a miki irin kayan danake so kidinga Sakamin ai ko? Shima
hijab d'in ai zaiyi amfani idan Zaki fita unguwa"
Cikin ladabi tace "to"
"kicireshi, kisakko muci abinci, banason ganinki dashi"
Ahankali tafara janye hijabin, bataso yaganta da kayan baccin data saka, saboda sunyi shara
shara sosai, babu abinda baka Gani, Amma haka tacire shi ta ajiye akan kujerar, sannan ta
sakko tabud'e take away d'in daya shigo dashi, kaza ce Sai shinkafa dakuma ganye agefe,binta
yake da kallo kamar ya cinyeta, harta tsargu duk takasa ta6uka komai, ahankali tatashi taje
kitchen tad'auko flet tazuba musu abincin sannan tace "gashinan nazuba"
Yace "nagani, ai aikinki bai qareba, tunda baki Bani ba"
Inda ace Dane tun kafin yafad'i haka zata fara bashi, Amma yanzu saita tsinci kanta dajin
kunyar hakan, spoon tasa zata fara bashi yahanata, dole saida hannu ta dinga bashi, tana
Kallan yanda yake wani Lumshe ido,shi kuwa Babban Yaya dad'i yakeji, da niyya yake had'awa
harda hannunta yana tsotsa, sannan Yabarta ta d'ebo wani, saida yaji ya qoshi sannan
yad'auketa, yad'ora ta akan cinyarsa, yafara bata abincin, tanacin abincin yana Kallan pink lips
d'inta yanda suke shinning,kaza ya karyo yasaka mata a bakinta, cikin qasa-qasa da murya
tace "Babban Yaya naqoshi"
Wani irin yarrrr yaji ajikinsa, salon yanda tayi maganar ya birgeshi, Shima ahankali yace "d'an
qara kad'an to....nima saiki ragemin"
Tayi tunanin ta cikin flet d'in zata rage masa, shiyasa yana kawo kazar Setin bakinta saita bud'e
bakin sosai tana so yasaka mata duka, saitaga yasaka mata yar kad'an, ya had'a goshinsa
danata yace "ki ragemin to"
Yana fad'in haka yasaka bakinsa akan Nata, Shima yafara karyar kazar, ita tanaci shi yanaci,
suna cinyewa yahad'e bakinsu, saida yayi kissing d'inta, sannan yatashi tsaye itama ya miqar
da'ita, yakama fuskarta ya riqe da hannayen sa, yace "meyasa tunanin ki yazama tamkar fitar
numfashi na? inaso banaso dole sainayi"
Murmushi tayi ta 6oye fuskarta a qirjinsa, d'ago da kanta yayi yace "meyasa bazaki kalleni ba?"
Nanma murmushi tasake yi ba tace komai ba,fuskarta yasaki, sannan yakama hannunta suka
nufi d'akinta ko kad'an Bebarsu sunyi kallo ba, Gani tayi yana gyara blanket zai kwanta tace
"bazaka tafi d'akinka ba?"
Wani irin kallo yayi mata yace "korata kike?"
"a a" abinda tace kenan
Ba tareda yayi magana ba yamiqa mata hannu, babu musu takama hannun sa, yasaka ta cikin
jikinsa, sannan yakashe musu wutar d'akin
Cikin kunnanta yace "bazaki min addu'ah ba?"
"wacce iri?" cewar Waheeda
"ta bacci" Shima yabata amsa
Batare da tace komai ba yaji tafara karatu ahankali, can Kuma yaji tana Tofa masa, cikin sauri
yabud'e Idonsa yace "yahaka? Shafawa fa ake a jikin mutum...."��喫������
Batare da tunanin komai ba Waheeda tafara Tofa addu'ah ahannun ta tana shafa masa,
ahankali yafara sakin sirrintacciyar ajiyar zuciya, tazo zata shafa masa a qafafunsa yaja hannun
ta yad'ora akan cinyarsa, cikin wata irin murya yace"baki shafa anan ba"
Jijjiga kanta tayi, sannan tashafa masa acinyar,yaso ya daure amma saiya kasa, cikin wani irin
yanayi kafin Waheeda ta farga taji yad'ora hannunta akan mararsa, yariqe hannun a wajan ,
wani irin ihu tasaki Wanda yasa Babban Yaya bud'e Idonsa cikin sauri, hannunta ta fizge, Shima
Kallan ta yayi yaga tana zaro idonta, jikinta Sai rawa yake,kamo hannunta yayi, tayi tunanin a
wajan zai sake d'ora mata hannun, Sam taqi yarda, ta qanqame hannunta, cikin wata irin murya
yace "meyasa?"
Hawaye ne yazubo daga idonta, bata ta6a tunanin Babban Yaya zai iya d'ora mata hannunta
anan wajan ba, Hawayen ta share tace "kayi hakuri Dan Allah...."
Yace "so kike na mutu ko?"
Cikin sauri ta girgiza masa kanta, cikin sigar lallashi yace "to kizo ki riqemin please...."
Ahankali ta Kalle shi ta gefen idonta, taga yanda ya riqe abun da hannun sa, yana cewa itama
tazo ta riqe masa, wani irin kuka ne yazo mata, dama wannan ne auren? Anya zata Iya kuwa?
Gaskiya Gara ta gudu gida, wannan rashin kunyar har Ina?
Shiru tayi, ita batajeba, Kuma ita bata gudu ba, ajiyar zuciya yayi yafusgota jikinsa, ya birkitata
Takoma qasansa, shikuma ya kwanta ajikinta yace "kinaso narabu dake?"
Cikin sauri ta d'aga masa kanta, murmushi yayi yace "to kibani twince dinki , da kanki..."
Shiru tayi tana nazari, Sai zare ido take cikin duhu, ganin yanda tayi shiru yace "saiki za6a, koki
riqemin abuna kokuma kibani Breast d'inki da kanki Nasha"
Gabanta ne yafara faduwa, ga qoshi ga kwanan yunwa, babu yanda ta'iya, haka tasaka hannu
ta gaban rigarta, tafuto da Breast d'inta guda d'aya, Babban Yaya yana ganin abinda take
yawani lashe lips d'insa, jikinsa har rawa yake kamar mazari, yanaso yaga yanda zata bashi
Boobs d'inta da kanta tamkar Babyn ta.
Waheeda ta Kalle shi tace "to gashinan"
tafad'i hakan muryarta na Rawa
Cikin sarqewar murya yace "kibani da kanki mana.... ko so kike nakama dakaina kice nakama
miki abunki da zafi?"
Kallonsa tayi, idonta yaqara cikowa da hawaye, hannunta ta dora akan Breast din,tariqe shi,
sannan ta kamo Kansa ta d'ora masa nipple dinta akan lips dinsa, cikin sauri yakama kamar
Yaron da uwarsa ta dad'e bata bashi nono ba, iya nipple d'in kawai yake tsotsa ahankali,tareda
gatsawa kad'an kad'an, daqyar yabud'e Idonsa ya kalleta yace "nine Babynki ko....?"
Waheeda data fara kar6ar caji ta daga masa Kai tana sakin numfashi ahankali
Ganin tafara jin dadin abinda yake mata saiya kama dayan Breast din Nata yana matsawa
ahankali, dayan Kuma yana tsotsa, Waheeda tayi wata irin miqa, tana sakin numfashi me sauti
Cikin sigar rad'a yace "kullum Zaki dinga Bawa Babynki yanasha miki ko....?"
Cikin sauri ta daga kanta, wata irin tsotsa yasake yi mata, sannan yace "bazaki min magana
ba?"
Cikin wata irin murya tace "zanbaka"
Bakinsa yacire daga kan Breast d'inta, yakama nipples dinta duka biyun da hannayensa, yana
murza mata su ahankali, cikin fitar hayyaci yace "Zaki dinga Bani ko....?"
Tace "eh"
Wani irin yawu ya hadiye yace "to waye nidin? Wazaki dinga Bawa yanasha miki?"
Cikin jin dadin abinda yake mata, dakuma kalaman dayake mata na tsokano sha'awa takama
Kansa tariqe da hannunta, dayan hannun tashafa lallausar sumar Kansa dashi sannan tace
"kaine Babyna, Kai zan Bawa"
Yana jin wannan furucin Nata, yamaida Kansa Kam Breast dinta yanasha sosai da zafi zafi,
hannun sa yasaka yabud'e kafarta, ahankali yayi qasa da gajeren wandonsa, yafara neman
hanya, Waheeda tana can wata uwa duniya taji zafi zafi aqasan ta, hannunta tasaka a wajan
anan taji abinda Babban Yaya yake qoqarin tura mata jikinta, tsoro ne yakamata, tayaya
wannan uban abun nashi zai shiga?
tureshi tafarayi Amma ko gizau beyi ba, Sai kokarin shiga yake, Amma abar taqi shiga, kuka
tafara tana tureshi, Shima zuwa lokacin wani irin Hawayen dadi yake yana addu'ah Allah yasa
tashiga, kokawa suka fara shida Waheeda, yakama hannayenta yariqe duka biyun, yana
qoqarin shiga, kuka Waheeda take sosai, Nan tafara roqonsa yayi haquri, cikin qwaqwalwar sa
yaji kukan Nata yayi yawa, ko kadan baya son kukan Waheeda a rayuwar sa, ahankali ya
haqura, yadena neman hanyar, yajata ya rungume ajikinsa kamar zai 6allata, kissing din ko'ina
yake ajikinta, saida yaji yadan samu nutsuwa sannan ya sassauta ruqon da yayi mata,
Waheeda Tasha kuka tagaji Sai ajiyar zuciya take, duk da tasan beyi abinda yakeso dinba,
hakan bai hanata jin zafi a wajan ba
Washegari kuwa kasa kallan sa tayi ���
Yana Kallan ta yana murmushi, ko yayi mata magana kanta a sunkuye take bashi amsa, duk ta
takura kanta kamar ba Waheedan muba ���
Yau tsawon kwana hudu kenan, kullum Sai Babban Yaya yanemi haqqin sa awajanta, Amma
Waheeda taqi yarda, yana farawa zata fara yimasa kuka, shikuma baya son kukan ta, yana
ganin tafara kukan saiya haqura, cikin kwana na biyar d'inne wajan aikinsu suka masa waya
zasu buga wasa tsakanin su da Algeria, Kuma harda shi aka za6a acikin Wanda zasu buga
qwallon
Baqin ciki yakama Babban Yaya, kawai to ya cewa couch d'in nasu, saboda beso hakan ba,
yaso ace yamaida Waheeda cikakkiyar mace kafin ya dauketa sutafi honeymoon dinsu.
yauda safe suna gama cin abinci ya kalleta yace "kishirya zan maidake gida"
Cikin sauri ta Kalle shi, tayi tunanin wani laifin tayi, tace "meyafaru Babban Yaya?"
Kafad'a ya d'aga yace "an kirani ne, a wajan aikina"
Ajiyar zuciya ta sauke, tayi tunanin wani laifin tayi, zaice zai maida ta gida,ahankali tace masa
"to yaushe zaka dawo?"
"babu rana" yafad'i hakan ransa a6ace, itama tanajin wannan furucin taja bakinta tayi shiru,
tasan cewa ransa a6ace yake
Bata d'auki komai ba, kawai hijabinta tasaka, suka tafi, suna zuwa compound din gidan Ummah
yayi parking,kafin suyi sallama yajuyo ya kalleta yace "karki dinga wasa dasu Ihsan har kuzo
Ana rabaku akan abinda baikai yakawo ba,nasan halinki bakida kunya, kikama girmanki, da da
dayanzu ba daya bane, duk abinda kike buqata kidauki ATM dina kije ki siyo kokuma kisa su
Sa'eed su siyo miki"
Tace "Babban Yaya, kaida kace yanzu na girmi Ihsan nikuma tayaya zan kulasu har muyi
fad'a?"
Cikin sauri yace "tayaya kika girmesu? Bayan kinqi Bani damar dazan maidake Antyn su?, Ina
ta6abaki Sai kuka, ko bakya jin dad'in abinda nake miki?"
Yafadi hakan yana Lumshe Idonsa
Wata irin kunya ce takama Waheeda, tasaka hannunta tarufe fuskarta, Sai yanzu ne tagane
inda yadosa, ashe Dama Abaya haukanta take tana hura hanci ita tazama babba, ashe wannan
abun ne girman, cikin sauri ta6ud'e motar tatafi da gudu, ajiyar zuciya yasaki yanabin Bayan ta
da kallo harta shige falo, sannan yayiwa driver magana yazo yajashi suka tafi
Satinsa d'aya da tafiya Waheeda taci gaba da zuwa makaranta dayake exam ma suke, yanzu
tayi Hankali ta nutsu ta daina hauka, ko agida haka zaka ganta a zaune waje d'aya, wani
lokacin har kunyar Ummah take ji saboda Gani take duk abinda yafaru tsakanin ta da Babban
Yaya Ummah tasani, haka kawai saita dinga tsarguwa idan tana cikin su, da daddare kuwa kasa
bacci take, tana ganinsu Ihsan suna kwasar baccin su Amma ita saide taita juye-juye, Kuma ba
komai ne yake damunta ba Sai tunanin mijinta, Ida tunanin yayi yawa harji take kan nononta
yana mata qaiqayi, saide tasa hannu ta Sosa Amma hakan bazai Hana anjima tasake jin wani
qaiqayin ba, idan ta kirashi da wayar su Ihsan baya d'auka, saboda yasan itace, Sai yanzu ne
take DANA SANI (first novel) akan hanashi haqqinsa da tayi ta dinga wahalar dashi, Sai yanzu
yake bata tausayi, yau Satinsa biyar da tafiya, a ranar ne Kuma su Waheeda suka gama
makaranta, sannan a ranar ne zasu buga wasansu, Hajiya Anty da Uncle Usman duk sunzo
gidan antaru za'a kalli ball d'in, Anty Maryam itama tazo harda junior me sunan Babban Yaya,
gaba d'ayansu sun nutsu kowa hankalin sa yana kan TV, Waheeda tana Gefe tana kallo
itama,carbi ne a hannun ta Sai addu'ah take cikin ranta Allah yabawa mijinta nasara, dayake
addu'ar mata akan mijinta batada hijabi a wajan ubangiji,cikin ikon Allah Ana fara wasa kuwa
Babban Yaya shine mutum nafarko daya fara Ci, yana ganin yaci ya tsugunna yayi sujud shukr.
su Sa'eed suka tafa shida Sa'ad, falo kowa yafara murna
Wasa yayi wasa kowanne team sunaso sunga sunci, har tsawon wani lokaci sannan wani d'an
team d'in su Babban Yaya yaciyo musu, Babban Yaya yana kar6ar Ball d'in ya dinga Sakata
araga, saida yaci Sau uku ajere, Bayan guda d'ayan daya faraci, gudu yake sosai yana d'aga
hannu, Yan team dinsu suna binsa Abaya, cikin murna suka rungume shi, Ummah bakinta yaqi
rufuwa, Sai murmushi take idonta yana kan TV, su Daddy da uncle ma sunyi shiru kowa yana
Gani, Hajiya Anty de addu'ah take cikin ranta Allah yakare mata d'annata, Allah yasake
d'aukakashi yad'ora shi akan maqiyansa.
anci gaba da wasa kenan Babban Yaya yasake nasarar kar6ar qwallo daga wajan d'ayan team
din, ya d'aga qafa zai bugata kenan Shima wani yakawo tasa qafar jikake qassss, yabige qafar
Babban Yaya, lokaci daya jama'ar dasuke studio din suka fara fadin ohhhhh!
Lokaci daya hankalin masoyansa yatashi, suka miqe tsaye, cikin azaba Babban Yaya yariqe
qafarsa yana runtse ido
Waheeda taji kunnanta yayi mata wani dimmm haka kamar bataji, kamar Kuma a mafarki,
miqewa tayi tsaye tanufi gaban TV, gabanta yana fad'uwa, tuni hawaye suka wanke wa Ummah
fuska ganin ankawo wani irin gado marar qafa, andora Babban Yaya akai, anfita dashi daga filin
wasa
Kallan Daddy tayi cikin kuka tace"Alhaji tafiya zanyi, sun kashemin Dana "
Cikin tashin Hankali daddy yace" Ina zakije Hajiya? Kiyi hakuri mana "
Uncle Usman yafara neman wayarsa, Hajiya Anty ta Kalle shi cikin rawar murya tace" bazaka
sameshi ba, yacemin kashe wayarsa zaiyi idan zasu fara wasan "
tana fad'in hakan hawaye yazubo daga idonta, su yanbiyu ne suka janyo Waheeda, Sai girgiza
kanta take tana hawaye Amma takasa magana, Sa'ad yatashi yakashe Kallan, Anty Maryam
tariqe Waheeda tace" kiyi hakuri Waheeda, insha Allah