Showing 6001 words to 6901 words out of 6901 words

Chapter 3 - YAR SHUGABAN KASA COMPLETE

13 Jul 2025

1288

shiru , ...toh meye sunanshi d'an waye a ina yake?ajere duk dady yamin tambayoyin,
Shiru nayi sabida banda abincewa , maganafa muke miki kinyi shiru,
Kuka nafashe dashi nace bansanshi ba, bansan inda yakeba dady , kuma inasonshi shikad'ai nakeso dady, na kara rushewa da kuka"





Kallon mamaki da rashin fahimta momy da dady sukemin, momy ce tace " kamar ya baki sanshi ba? Baki sanshi ba kike sonshi kuma toh koh aljanine ai iya kaci kenan,



Kinga bamason zance banza idan zaki mana bayani kimana kidaina mana karya dan wallahi sati biyu nayi zan aurar dake,
Sabida haka ki b'acemin daga nan idan bazaki mana bayani ba,





Kuka nadad'a fashewa dashi , wallahi dady duk abin danake fada muku haka yake, dady kataimaka min ka nemomin shi wallahi shi nake so dady , idan ka auran wani zan mutu dady , na dada rusa uban kuka...





Tsawa yadakan momy tadakatar dashi tare dacewa kayi hakuri dadyn failat , bari zanyi magana da ita, dan sosai nabawa momy tausayi"
Tashi yayi yana cewa ahto nidai nafada miki muddin baki kawo wanda kike so ba zan aurar dake gawanda nayi niyya , yana fadan haka yayi ficewarshi daga parlour... Inda nikuma naci gaba da rusa kuka , ina cewa.
" momy ki taimaka min wallahi tunda naganshi nakamu dason shi karki bari dadi ya aurar dani a wani dan zan mutu momy...tausayi nabawa momyna sosai , tace...










Hakurin nan dakuka saba fans shi zakuci taba dayi har komai yadaidaita , kuma ina ganin sakonnuku inajin dadi , gabaki dayanku nagode ❀





~Keep following ONTOP~ 😘







*08168733182*
[2/23, 19:38] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„
πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN KASA *(A SHORT STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„


*BY*

*Maimuna Haruna Abubakar (Ummy Ontop😘)*





🌈 *Kainuwa Writers Asso..* ✍🏻





_Wannan page din nakune Masoya buk dinnan , Allah yabar zumunci_ 🀝🏻






Yen 🌈Kungiyarmu ta kainuwa inaji daku dukanku , Kuma ina gaishe dakuπŸ’“




*AYSHA SADA MACHIKA (SWTHRT ONTOP)*
*AISHA* *MACHIKA(MOMYN YUSRAH)*
*MARYAM AHMAD PAKI(MRYM* *ONTOP)*
*JIDDA COOL*
*MEENAT* *YAKASAI(HABIBTY)*
*MRS MAKAMA(YAR* *AUTAN KAINUWA😜)*
*MRS* *MANSOOR(SCND HBBTY😜)*
*MISS MARIAM MAISHANU(LOVEπŸ’“)*
*NOOR* 😍
*JIDDART SAUDIA* 😘
*AUNTY* *FAUXAH(YER* *AMANA)*
*AUNTY BATOOL A JATKO*
*MISS AYUSHA* *ONTOP(DURLIN)*
*MAI AWARA* 😜
*UMMU FATIMA*
*LITTLE MISS*
*NAFISA ISAH* *SHEHU(HEARTBEATπŸ’“πŸ’“)*
*MAMAN* *TWINSS(DOCTOR😏)*
*MAIMUNA MATAR ABDUL..(TAKWARA😍)*
*AESHAT HAMZA*
*SAMEENA ALIYU*
*FAUXIA MB*
*MOMYN ARFAT*
*UMMU* *NABIL(KAWALLI😜)*
*MUNEERA* *(HABIBTY )*
*MOM* *HANAN(DEAR)*
*HALIMA MK*
*NASEEBA*





~WAIII!! MASHA ALLAH MUNADA DAMA ASHE ,~
~KUNA RAINA~ ~GABAKI DAYANKU YEN KAINUWA~





*Editing by:Mrs* *mansoor*




2⃣5⃣▢2⃣6⃣





Momy tace "kiyi hak'uri kidaina wannan kukan kinji" gawanda kikeso ze aurar dake, sabida haka
Ki nutsu kiban labarin wanda kike magana akanshi kinji, gyad'a kai nayi alamar toh,


Toh ina sauraren ki,


Nanfa nakwashe komai nafad'a mata ,

Sosai momy ta tausaya ta kuma yi dana sanin rashin tsayawa taji dalilina sukai fushi dani,
Tabbas! Yanada kyau iyaye sudunka sanin abinda y'ay'ansu suke ciki ,


Gakiya kin tafka babban kuskure da bakiyi kokarin sanin koh da sunanshi bane"cewar momy"


Amma bakomai ki dage da addu'a nima zan tayaki,idan Allah ya dubi lamarin sekiga ya bayya na mana shi,

Nan momy tad'an yimin nasihohi taban baki , zuciyata tayi sanyi

Momy tace "Allah ya miki albarka
Nace" amin"






Yaude sati daya ya rage a kwanakin da dady yaba in
Hankali na idan yayi dubu yatashi, gaba daya na rame
Nayi bak'i
Na canja na zama salaha
Na koma ga Allah
Na duk'ufa ina kai
Kuka na gareshi...
Haka momy ma tanata tayani, shikuwa dady ya duk'ufa gurin zab'anmin miji😭,


Dady be zaune a office dinshi,"ya yi zurfi cikin tunanin Wanda zebawa auren y'er tasa akayi nocking d'in door d'in, yace "come in"

Messenger d'inshi ne yashigo tare da sallama,
Har k'asa ya tsugunna ya kwashi gaisuwa, ya amsa cikin yabawa da hankalin matashin saurayin, Ranka ya dad'e ga sak'on, "wasu takaddu ne ya mik'awa dady , sannan yace
" wallahi ban sameshi ba se dana tsaya na jira ya dawo tukunna
Shiyasa kaga na dad'e"
Cikin girmamawa yake maganar,

"Tohm dady yace,
Thank you sir" Allah ya k'ara daukaka,Allah ya tsare,
Sannan ya tashi daniyan barin office d'in,


Sosai saurayin yabawa dady mamakin addu'o'i da godiya da yakemai sekace yabashi wani
Abu , bayan shinema ya moreshi,
Amma dayake yasaba mishi haka batun yauba, yasa dady yin shiru becemai komai ba,



Har yaje bakin k'ofa dady ya dakatar dashi da cewa " Munib"
Jin dady ya kirashi yasashi juyowa ya koma,

Na'am Alhaji gani har k'asa ya risina,
Hakan yasa dady jin dad'i ya k'udiri
Wani abu a zuciyar shi Wanda Nima kaina mai d'ebo rahoto bansani ba,

Nimfawa dady yayi
Yace
"Have a sit"...







Tohfa anzo gunπŸ™†πŸ»β€β™€,
Koh me dadyn failat zece?
Seku biyoni a next page danji







~I love u oll my fans~ ❀

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login