Showing 15001 words to 15337 words out of 15337 words
gashi ta kira numbern wayarsa yafi a kirga ta'ki ya d'aga tana tsaye ta jingina a jikin motar ta kifa kanta cike da damuwa da tashin hankali zuwa bayan sallar isha kusan karfi tara taji motoci suna parking da sauri ta juya tana kallon gurin motocin gidan Alhaji Ashraf ne daidai an bud'e kofar babban gate d'in gidan sun fara shiga Hajiya Sadiya ta cije yatsa cike da takaici tasan yau ko mutuwa zatai bazai saurare taba saidai ta barwa gobe, akan idonta suka gama wucewa kafin aka mayar da gate aka rufe runtse ido tai ba zato taji hawaye yana zuba kaita jinjina tare da nufar motarta ta shiga ta koma gida a parlor ta samu Husnah ko iya shiga part d'inta batai ba tunda taga fitar Hajiya Sadiyan ganin ta shigo yasa zubur ta mi'ke tana kallon yanayin rashin walwalar dake kan fuskarta tace.
"Momy ina kika je"?.
Wani irin kallo Hajiya Sadiya tai mata jin tambayar data jefo mata batare data motsa koda lips d'inta ba kuma bata tsaya ba ta wuce part d'inta da kallo Husnah ta bita tana sau'ke ajiyar zuciya itama ta shiga nata part d'in tunda tasan ko tayi uwa yata maye ayau Hajiya Sadiya baxatai mata magana ba saidai gobe idan ta huce........✍️ AYI HA'KURI YAU TYPING D'IN BABU YAWA.
YUSRAH MUSA ABUBAKAR✨✨
✍️MARUBUCIYAR
Yarima abdul-maleek
Rayuwa biyu
Safreeyyah
D'an millionaire
Minah-Umer
Dama kece
Yarima Aryam
Husnah ko Badiyat
Royalty
Tajuddeen Aryam
Zuciyar Aliyu ce
Me kamar sarki
And now minister Ashraf🤟.
MRS ÃL'ÅMÉÉÑ ÁHMÃD CË.
Mai tambarin yma dutse new world me alfaharin jihata ce ko'ina nake inda zan zarce a cikin Nigeria muke da gada mun taka kan dutse birnin daraja daya batse ga haske🎆 ga adon Dutse 🏞️.
See you tomorrow morning.
We will meet again.
Be with me at always my lover's.
6~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Taibanah.
∆Saleem Musa Abubakar
∆Naja'at Musa Abubakar
∆Fatima Musa Abubakar
∆Aishat Musa Abubakar
∆Abubakar Musa Abubakar.
@YUSRAHMS CE.
••• •••
Official
By=== === === ===
✍️ YÚSRÃHMS CE.
14~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Muttaqinah.