Showing 3001 words to 6000 words out of 39554 words
amma hankalinsa baya taredashi
Ahmad yace wai meke faruwane Prof
Hakeem yayi murmushi wallahi baby ce take bani ciwonkai
Taki bari na rabeta Sam wallahi
Bana ganinta idan ba a gurin mummy ba
Ahmad yace zanbaka shawara idankabi yau din nan kadaina damuwa
Hakeem yabada hankalinsa sosai
Ahmad yace bakace agurin mummy take wuniba prof yace a
Ahmad yace sallar ishar dazakaje yau kabari kawai kamuku jam'i
Kana shiga kacewa mummya da daddy da ciwon kai kadawo
Idan kaga zata tashi saikace jirani mutafi tare agaban mummy nasan bazatayi musu ba
Hakeem yace kuma wallahi sai dai kuma yau laila ce da kwana
Ahmad yace saikayi hakuri yau da gobe ai duk dayane yayi dariya
Hakeem yace a a baduk dayabane wallahi kai bakasan halin danake cikibane shiyasa
Ahmad yace kai haba mai mata biyu fa amma kana fadin haka ai saika kabani tsoro nakasa
kara tabiyu
Hakeem ya harareshi
Husnah falonta suna waya da ummanta da ya shamsu da anty kubra
Bayan sunagama wayarne ta dauko mayafinta zata koma banngaren mummy
Sai taji Laila tana waya amma bata San dawa take ba
Laila tace dadin abinma fa yarinyar baso shi take kullum a dakinta take kwana
amma wannan aikin bokane yace bazai taba bari harya kusanceta ba
Yanzu fa kusan sati uku kenan amma suna wasan buya bata ma bari yaganta
Shikuma na mamajo kina gani shi kisan yana cikin damuwa
Can ta matse mishi kinga haka malam zaicire mishi sonta aranshi kwatata
Dan nima yace karnabari ya kusanceni har sai yarinyar tabar gidan
Kinga kuwa ai yana cikin matsala dannima bana zuwa bedroom dinsa harsai ranar da wannan
aljanar yarinyar tabar gidan
Nan dai sukayi sallama da kawartata
Ta kalli suby tace insha Allah saura kiris yarinyar nan tabar gidan nan
Daga nan kuma sai mufara shirin yadda zamuyi mukasheshi idanba haka ba wallahi wata
zaisake hangowa
Suby tace wallahi da dai yafikam
Dan wallahi nima inason naga munfara fantamawa fa anty
Laila tace kidai yishirunki kawai saura kiris
Husnah toshe baki tayi sai kuma wani jiri data ji yana dibanta dakyar tasamu takai kanta kan
kujerarta
Tace innalillahi qainnairraihirraju'un nashiga uku meya musu suke son kasheshi
Gaskiya bazantabari kuyi nasara da yardar Allah
Kuma mijina zaisamu abinda yakeso insha Allah
Allah yakaimu gobe nashiga ukuna ni husnah wani irin zunubi na daukarwa kaina
Tabbas yaya Hakeem bai can canci wannan sakaiyar daga garaniba kayafemin Dan Allah duk
da banasonka nayi alkawarin faranta maka kamar yadda kake faranta mana nida iyayena
Duk wannan maganar da husnah take yi tanayinsane itakadai
Hmmmmmmmm
Next page
Your comment is needed fan's. Love u all
Duk wacce bantaba bata page ba
Tayi comments mezafi next page natane 踫踫
踫踫踫踫踫踫
[05/05, 8:59 PM] UMMU AFAN : 潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤
潤潤潤潤
潤潤潤
潤潤
潤
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Story & written
By
The special writer
UMMU AFAN
踫踫踫踫踫踫踫
FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION
(F.C.T.W.A)
HOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION
潤I DEDICATE THIS PAGE TO YOU MAMAN ISQAH Allah yabar zumunci gaskiya ina alfahari
dake wajen comments keep it up d潤
潤AKWAI LOKACI 潤
潤PAGE 106 to 110潤
Husnah ce a kitchen din mummy tana ta aikin abinci Dan yau abincin ma special ne
Sakwara takeyi da spinach soup Wanda yasha ganda
Kamshi ya kauraye koina
Sai data gama komai tasaka a flasks dama ta hada
Hadaddan zobonta meshegen dadi da kamshin kayan hadi
Ta jera komai a dining din mummy hafsat yayin da me aikin mummy take gyaran kitchen da
wanke wanke
Husnah ta duba agogo taga karfe biyar dai dai ta haura sama gurin mummy
Direct dakin mummy ta wuce tasameta itama tagama shirin ta tana ma shirin saukowa kasane
Mummy hafsat ta kalleta tace
Sannu da aiki 'yar albarka ina ta sauri nasauko naga me ake girka mana gida duk ya dau
kamshi
Husnah tayi murmushi tace abinda kikace min dadi yafiso shinayi yau mummy
Mummy hafsat tace sakwara kenan fa Husnah tadaga kai
Mummy tayi murmushi tace ai masu son suna dayawa harda son iyayen ci
Yau zakiga santi husnah tayi murmushi
Tace mummy ina son zanje nayi Dan gyare gyare ne
Mummy tace bakomai 'yar albarka ai kina kokari Allah yayi albarka
Husnah tace amin mummy
Husnah harzata Fita mummy hafsat tace kiwuce muku da naku can kawai tunda nasan kinyi aiki
kingaji ba lalle kisamu daman dawowaba
Husnah dama abinda takeson mummy tace kenan
Tayi murmushi tace to mummy sai da safe
Mummy tace Allah yabamu alkairi
Husnah tafito tawuce part dinsu tana shiga falon taga su hajiya rukayya harda hajiya suwaiba
yauma sunzo
Dan kusan kullum suna gidan
Husnah tace ina wuninku hajiya
Kosusan Allah yayi ruwan tsiranta
Ita kuwa husnah ganin ba Wanda ya amsa mata yasa ta tashi tayi ciki abinta
Direct kitchen dinta tashiga tafito da sabbin food flask masu kyau da tsada tayi part din mummy
tazuba musu abinci
Tadauki jug din flask din tazubo musu zobo maisanyi Wanda dama tasaka a fridge
Harda fruit salad din data hada duk ta deba tayi part dinsu
Ganinta da flask duk suka bita da kallo tayi dakinta dasu tajerasu a dining table dinta
Kafin ta fito tasawa kofar ta key nan ma su Laila suka bita da kallo abin mamaki gani sukayi ta
haura saman Abdul Hakeem
aikuwa Laila da suby suka kalli juna sukabita da kallo
Tana shiga tasa hanu ta murda aikuwa tayi sa a ba akulle bane
Tashiga wani makeken falo ta gani har yaso yafi nakasa kyau sai dai duk yayi kura Dan dagani
bayasamun kulawa
Dakuna biyu ta gani cikin tabude nafarko taga nan ma wani hadaddan bedroom ne amma
Daga ba anan yake kwanaba
Tabude dayarma tagashima yahadu iyahaduwa
Kuma dagani nan yake rayuwa
Shiga tayi harta kan bed dinma ba agyare yake ba
Kuma bata ga laifinsaba zaiji da office ne kozaiji da da gyaran gidanshi
Nan dai duk wasu kayanshi datake tsammanin yasaka tahadasu a gefe Dan bazaka gane dattin
ba saima kamshi dasuketashi Daga miki su tana cikin binko kayansa wani Dan akwati ta gani
yamata kyau sosai
Garin ta gyara mashi zama sai yafafo kayan ciki cuka zubo
Ba abinda tafara gani sai fuska(masks)/kuma da ya mu'alim yake kama sak abin har yaso
yabata tsoro zata gudu idonta yakai kan nokia yarsa wacce tasha dauri da roba
Cikin tsananin mamaki husnah tace badai ya Hakeem shine ya mua'allim dina bansaniba
To meye hujarsa na boye kansa
Tasake bincika kayan taga zoben data bashi Wanda sukayi canji yabata tabashi
Nan tasake tabbatarwa kanta ya Hakeem shine ya mu'allim
Taga wani diary kamar yadda taga anrubuta a bayan littafin
Nan ta hau karanta abinda ke rubuce
Nan ta tababbatar Abdul Hakeem shine ya mu'allim dinta
Kukan dadi suka gangaro mata
Sosai tayi kuka ammafa na murna ne
Tace meyasa zaka cutar da kanka har haka meyasa baka fada minba kabari har na dauki
alhakinka ya mua'llim
amma bakomai insha Allahu zakasan kayi auren soyayya
Ya Allah ka karemin mijina Daga sharrin wadan nan mutanen tabas a labarin dake rubuce cikin
diary dinshi mummy hafsat da daddynsa sunbata tausayi
Dole ya mua'llim yayi taka tsan tsan gurin sake Neman matar
Baka da laifi kuma na tabbatar kosu umma da ya shamsu bazasu zargekaba idan sukaji Kaine
ya mua'llim kuma suka ji dalilinka
Wani irin son mijinta yadawo sabo fil azuciyarta tareda tausayinsa Dana iyayensa tashare
hawayenta tashiga yin abinda yakawota cikin farinciki da dokin dawowar mijinta
Acikin mitoci kadan daki yakoma kaman bashiba kafin tashiga bathroom dinsa ta wanke mishi
kayansa tsaf da kananun kayansa na ciki
Taje farandar saman shi ta shanyasu tsaf tasaka abin kamawa ta kamasu karsu fadi kasa
Tagyara bathroom dim ma tasaka kayan kamshi koina ya San anayi
Kafin kuma ta koma falon tagyara tsaf yadawo kaman bashi ba sai sanyayyar kamshin dake
tashi akowani lungu da sako na falon
Sai da ta tabbatar ba inda bata gyara ba kafin tafito key din dake jikin kofar tacire ta cire ta kullo
saman abinta
Ta wuce da keyn har yanzu su Laila suna inda tabarsu
Zata shige dakinta hajiya rukayya tace ke zonan yanzu agidanku haka kikewa manyanki
Husnah tadago ido takallesu
Batayi magana ba tayi shiru Dan taga ba abokan yinta bane
Suby tace ke 'yar marasa kunya ba magana akemikiba
Husnah ta kalle suby sama da kasa tace kekuma fa 'yar masu kunya ya akayi
Laila tace kutuman uba lalle yarinyar nan ma kinsamu guri
Uban me yakaiki saman dakin mijina
Husnah ta tashi tsaye ta kalli Laila sama da kasa tayi dariya
Tace ai gwamma da kika nuna min kece matar gidan Dan gaskiya na kasa tan tancewa acikin
Ku hudun nan
amma yanzu kinga nasani
Maganar miji kuma point of correction mujimmu zakice please kina saka munjaye idan zaki furta
kallma kamar haka
Kafin ta kalli suby ta banka mata harara tace kekuma 'yar cin arziki banda lokacinki
Tabuga tsaki tashige part dinta ta banko kofar
Cikin tsananin tashin hankali Laila tace me yrinyar nan take nufi da wai bata San matargidan
acikin muhuduba
Hajiya rukayya cikin takai ci
Tace abinda kunnenku yabiya muku shitake nufi harda mukenan namuke nan ai mu hudu
Suby ta yashi tana haki tayi kofar husnah tashiga bugawa da karfi
Tace kifito Dan ubanki kiga yadda ake rashin kunya karamar 'yar iska yar talakawa kawai
shasha
Ita kuwa husnah ko jima batayi ba saboda tana bathroom tashiga wanka
Hajiya suwaiba da tsufa yakamata sosai tace kai kai kedawo nan bakuda hankali ko
Duk abinda kuka mata za ace mu ne muka saku
Kuma kunga zasugane ba tuban Allah mukayiba
Abinda nakeso daku kibari sai randa bama nan bamuzo ba sai Ku hadu kumata shegen duka
dakanta zata gudu
Kunga idan mukazo sai murufeku da fada sosai akan abinda kukayi Baku kyauta ba
Hajiya rukayya tayi murmushi tace kai hajiyata Ashe haryanzu da sauranki a tunani kuma
wallahi wannan shawarar tayi dari basa Dari
Suby tace ai gaskiya idan nakama yarinyar nan saina fasa mata baki wallahi wai nice 'yar cin
arziki
Nan dai sukata gulmacensu
Husnah kuwa wanna tafesa cikin wani tsadaddan material Wanda ummanta ta kawo mata Daga
Sudan
Ya hadu iya haduwa gashi dinkin ya kwanta ajikinta Daga tundaga samanta a matse yake
Sai Daga kasan gwaiwarta aka sake irin dai dinkin amare idan zasu dinner
Ta gyara gashinta cikin mayuka masu kamshi da dadawa
Tasaka ribbon tadauki sarka ta metsada tasaka
Rabin kirjinta awaje suke amma cikin net Wanda akayi ado dashi har wuyanta Wanda akecewa
high neck
Sai da tagama komai tay sallar magriba Dan taji anata kira
Ta dauki tiren abinsu tayi waje saida ajiye akasa tasaka ta kullo sashinta kafin tayi saman mijnta
Dining din saman tajera komai cikin wayewa da Jan hankalin mecin abincin
Kafin ta dauko remote din TV kunna ta dauko tasaka tashar sunna TV
Kafin ta fito bayan ta kullo kofar da key guri tasamu itama zauna a falon ganin ta zauna yasa
duk suka dawo da kallonsu kanta
Itakuwa husnah bata San Allah yayi ruwan tsiransu ba
Tadauki wayarta tana watspp tashiga group din mutuniyarta wacce tazama mata kamar roll
model dinta wato ummu afan
Wani littafi ake turowa maisuna 'YAN BIYU NE kuma husnah tana bin novel din daki daki
Tana balain son NANA DA SAMHA jarumar cikin novel dinne
Gaskiya itadai zata iyacewa novel biyune sukamata a rayuwarta Daga 'YAN BIYU NE
Sai kuma 'YAR MAKARANTA wacce ficacciyar marubuciyar nan ta rubutashi wato UMMY
KHALEEL
Gaskiya mutanen biyu tana matukar alfahari da littafinsu
Tana ta karatunta na novel dinta inda Nana tama Hussain karyan rashin sallah
Sai kawai taga ankarbi wayar an rada da kasa
Husnah tabi wayar da kallo kafin ta kalli wacce ta karba wayar
Laila ce tsaye tana karkada jiki tace nafasa kozaki yi magana nane
Husnah tayi murmushi tace kodaya abinda baninasayaba
Wanda yasai wannan shizaisaje sayan wani kinga kuwa ai basai nayi magana bako
Laila tayi tsaki saiya saya mugani ai wallahi bai isa yasai miki waya a gidan nan ba saidai
kizauna haka ba wayar
Husnah tace to Allah yakawo sauki
Kafin Laila tace wani abu prof yayi sallama yashigo
Idonshi direct kan babynsa suka sauka itakuwa Husnah ta shi tayi cikin tafiyanta mai kara
rikitashi
Ta isa gurin prof ta fada kirjinshi
Cikin tsananin mamki Prof ya ajiye jakar hanunshi shima ya rungumeta da kyau yana ajiyar
zuciya
Husnah tadago kai tace sannu da dawowa
Kasa amsawa yayi saboda mamakin Husnah
Itakuwa husnah ganin haka yasa ta sunkuya tadauki brief case Dan daya yar takama hanunshi
shikuwa prof binta kawai yake harzasu haura sama husnah tace sweet baka gaidasu hajiya ba
Har ga Allah prof bema san da mutane a falonba
Laila datayi suman tsaye baki kawai tasake da ido tana kallon ikon Allah
Hakeem yayi murmushi yakalli su hajiya suwaiba da hajiya rukayya ya ce sannunku hajiya
hankalina yayi gaba bangankuba Sam
Hajiya rukayya tace inazaka ganmu
ai hankalin ka baya taredakai
Nan ya gaishe su kaman karsu amsa amma dai gudun tuhuma yasa suka amsa mishi
Suby tsabar haushi ko gaishe shi batayiba bare uwar gayya datakasa magana
Kota Kansu baiyiba yajuya zai haura sama saiyaga wayar Husnah a tarwatse akasa
Yace garin yaya kuma wayarta yafashe
Caraf hajiya rukayya tayi tace ai da gangan tafasashi munata mata magana tace ai tagaji dashi
tana ce Kasai mata wata zaka saya
Shine fa Laila ta mata magana akan abinda tayi fa almubazzaranci ne shine fa tahau zagin Laila
Laila zatayi magana nace tabarta yarinya ce ai
Tana gama was Hakeem wannan bayani
Yayi murmushi yace oh baby rigima aidata fada ma da nataho matadashi
amma bakomai barin ci abinci nayi wanka saimuje nasaya mata wani
Ya kalli Laila yace kekuma data zaga kiyi hakuri kamar yadda hajiya tabaki hakuri Dan
yarinyace
Ya kalli suby yace ke tashi kigyara wajen data fasawayar
Yayi haura sama abinshi Dan tunda yatsaya gaisuwa husnah tashige da brief case dinsa
Yana shiga falomshi nasama yaji wani sassanyar kamshi mai ratsa zuciya
Tabbas yasan aikin husnah ce wannan Dan tunda aka zuba kujerun falon nan yana jinma ba
ataba share waba duk da ba azama sosai amma ai yana bukatar gyara
Yana shiga bedroom nan ma mamaki yakasheshi ganin yadda komai tas
Ya kalli koina fes
Husnah tafito Daga bathroom din shi tanufo shi tashiga cire mishi takallmimsa da cire mishi
bottle din suit dinshi
Har neck tied ita tacire mishi
Shidai Abdul mamakinta yakeyi kuma yakasa magana saida yarage saura farin naciki da
wandon suit din
Ta kwashe Sauaran ta ajiyesu Indayakamata
Kafin tace kashiga wanka kafito kacin abinci
Tana fadar haka tayi hanyar kofa
Hakeem yayi wuf yakamota
Suna fuskantar juna ya kureta da ido takam takasa kallonshi
Yakai bakinshi kun nan ta yace thanks my wife
Husnah dai kanta a kasa yazaunar da ita bakin gado yace bana son kitashi kijirani harsai na
fito OK
Husnah tadaga kai
Ya sumbaceta kafin yashige bathroom
Husnah tana dubawa kan side bed taga phone dinshi
Tadauka tahaye gadon tana kallon hotuna duk yawancin hotunan natane abin ya matukar bata
mamaki yaushe yasamu wadan nan hutunan Dan itadai bata san lokacin daakayisuba
Ganin hotunan meenat taredashi ranar graduation dinsu
Abin yamatukar bata mamaki
Kardai AMINA ABDUL HAKEEM