Showing 60001 words to 63000 words out of 64509 words
yace ikon Allah... duba da jawabin da
muka saurara daga bakin ladidi kotu tayi wulli da wannan case sannan duk wani laifi da ake
tuhumar aliyu da aikatawa ta wanke shi. Malam aliyu Allah ya bada zaman lafiya ya kuma raya
yan uku yana kaiwa nan ya buga gudumarsa yace court!
A bakin kotu kowa jiki a sanyaye yayinda aliyu ke nazarin wani munafurci ladidi ta tsiro dashi
luba ko ganin zuciya take Mata ladidi ta riko hannun luba tace sister wai da gaske yaran mu
basu zube ba? Wani tsalle luba ta daka a tsorace Dan ita ba haushi ladidi ke bata ba ganin ta
banziya take Mata.
Makalewa tayi ajikin aliyu ladidi tazo da yar sandan ta tace yaya aliyu ina wuni murya a sanyaye
yace lafiya ladidi daga nan baice kala ba ta riko hannunsa suka fara tafiya a hankali su uku
kowa da tunaninsa ladidi ba abinda ke Mata yawo a zuciya sai nadamar abinda tayi.
Aliyu ko tausayi ta bashi da tana so da matasa an dauresa a zuwarnan nata amma ta tattare
duka laifi ta bashi. Yan jarida da gulma nan sukayi musu ca da tambaya babu Wanda ya kulasu
luba ya cicciba yasa a mota ya karbi sandan ladidi ya jingina a gefe itama ya dauketa ya sata a
gefen luba kawai sai suka ga ya fara kuka.
Kewayo wa yayi ta bangaren luba yace fito baby a hankali ta fito ya shiga tsakiya ya miko Mata
hannu alamun tazo. Shigowa tayi ya kwantar da ita a jikinshi ya kwantar da ladidi ma dukda
cewa yana jin haushinta amma yana sonta.
Driver yace ina zamuje Alhaji karami? Yace gidana... suna isa suka shiga parlour sake zama
yayi a doguwar kujera suka zauna a gefensa kawai sukaga ya dafe goshi ya fara musu kuka
kamar yaro. Babu abinda yake tunawa sai yadda ya dinga dukan ladidi kamr bashida imani da
yadda suka sha wahala.
Rungume shi sukayi dukansu biyu suna tayashi kukan. Sallama su aunty maryam baisa
sun daina ba aunty maryam ke fadin jama'ar Allah ya haka ya zaku mayar damu wasu sususu?
Um? Haba aliyu kai haka ake ya zaka dasu a gaba kun wani makale juna kuna kuka?
Ummi tace toh lubabatu hamshakiya AI sai ki matsa a jikin Mata da miji ko ? Kara fashewa da
kuka tayi. Wai ni me kikemin haka ne bazaku barni na huta rayuwa ba? Toh wallahi ko zaman
zina muke saide muci gaba in na haihu a daura sabon aure Dan idan tafiya dani kukazo yi
bazan biku ba.
Daddy ne zai dauketa da Mari ladidi ta shiga. A take ciwonta ya fame suka fara sallallami
itakam murmushi tayi tace karku damu hukunci na nake karba.
Zama aunty maryam tayi tare da ajiyan zuciya tayi musu abin tausayi tace don Allah ko zamu
samu bayanin abinda ke faruwa? Hawaye ladidi ta goge tace tabbas na kasance me kaunar
mijina saide ya kasance me bukata amma dukda haka bai dameni ba.
Innayo yar uwata itace ta fara nuna min dole na tashi na tsaya idan ba haka toh tabbas luba
zata kwace min shi kishi ya rufe min ido na biye Mata toh sai ta bani sharadi. Idan dai inaso ta
hadani da wani boka mai aiki da iyawa sai na soma zina.
Salati su aunty maryam suka rafka... sukace ladidi ga shirka ga zina ? Tace na nuna Mata
kamar na soma zinan amma babu wani zina Dana soma yi domin inason mijina kuma jarumi na
shi daya ma ya isheni.
Koda ta kaini akayi mana aikin akace za'a saka luba ta tsaneshi bazata soshi ba ko kadan.
Inata jin dadi har akyi min rasuwar nan kace min tafiya zakayi idan baka je zaka samu karayar
arziki toh sai naje ayi mana aiki kar mu rasa dukiya 'ya'yan my me zasu ci? Anan boka ke sanar
min babu wata tafiya kawai kana tare da luba ne abin ya kona min rai sosai.
Anan innayo ta bada shawarar a mantar daku komai naji tsoron hakan domin nasan girman
aure amma sai naji na kasa bijire ma abinda tace.
Toh tun daga lokacin muka mance komai harda ni kuwa sai dazu ina bandaki boka ya baco min.
Ina ganinsa naji tabbas na sandan kuma a take na tuna komai.
Boka yace ladidi nasan kina mamakin mai ya kawoni kuma nasan kin tuna komai ban taba yin
aiki da nake ta nadama da Dana sani irin naku ba saboda aure na lalata nasa ake yi musu
ganin mazinata. Ladidi ki sani ke kanki duk abinda kike yi cousin dinki ladiyo ce tasa na tsafe ki
saboda tana son mijinki. Shi yasa ko me ta fada baki yin musu. Ki sani bakida laifi ko kadan a
abinda ya faru domin kema ba a haiyacin ki kike ba.
Ladidi ni kaina wannan aiki da nake dole ce ta sani domin tunda mahaifi na ya rasu kawu na ya
kaini wajen wani malami wai makarantar allo karyace babu wani malami matsafi ne haka na
koyi tsafi sai wata 10 da suka wuce na fahimci tsafin da nake ma shirka ce Dan yana kota mana
addinine tare da murde wash abubuwan ya koya mana tsafi mu Wanda muka iya yace mu
waliyai ne kuma baya bari mu nemi fatawa wajen kowa.
Cire gashin dake kansa yayi ya wanke fuskarsa wallahi da na lallashi ashe ma matashi ko yaya
aliyu bai kai ba. Anan ya dukusa ya bani hakuri yace ya cire jarabar da yasa ma aliyu domin
dama innayo ce tace yace bazai iya ba Dan sanda taje wajena da fari kamin ta kaini.
Yace min amma bazai iya tunatar daku ba sai akan sharadi daya sine zaku tuna. Idan har na
tona asiri da baki na kowa zai tuna amma dole rayuka guda biyu zasu salwanta idan ko ban
fada ba bazaku taba tunawa ba kuma bazaku yarda ba. Aunty maryam tace gara fa da kika
gane bamu yarda da taysuniyar nan ba.
Ladidi tace zaku tuna karku damu yanzu mu jira zuwansa Dan yace idan na fada jikinsa zai yi
masa Saba toh zaizo ya warware sai ya tuba ya kuma nemi Ilimi sadidan me kyau ba wadda
akayi Mata mix me cuwa cuwa ba.
Kamin ta rufe baki ya baco kamar ba boka ba so handsome dashi ya durkusa ya gaishe su.
Aliyu ya kada cewa komai luba kuwa gyangyadi ma take Dan she can't come and kill herself.
Yace zan tuna muku kuma ladidi ta bada rayuwa daya wato na innayo yanzu na biyu ne bamu
samu ba.
Ladidi tace a dauki tawa a na biyun mana a zabure bokan yace Sam bazan iya ba ladidi kinsan
irin s..... take yayi shiru kamin yace adai nemi wani. Luba tace indai za'a dena mana ganin mun
tana yin zina toh why not a dauki baby daya a ciki na? Aliyu ya bige Mata baki yace ke
shashasha rufe mana baki.
Shiru tayi tace toh ni gaskiya kar a sake cewa nayi zina. Yace toh ni bari na dauki duk wadda
naga dama yana fadin haka ya rufe ido aiko kowa ya Mike mai kai masa damka nati me girgiza
kai nayi ladidi tasa hannu zata bude idon nasa kawai sai ga gawa.......
KAWAI ME NA SHIGA UKU! ALIYU YA DAUKA KO LUBA? LADIDI? AUNTY MARYAM?
UMMI KO DADDY? KODE UNCLE ABBA NE? KO WATA FAN DINA YA DAUKA NE MA?
WAIYO ALLAH
TOH KARDE KU MANTA KUYI VOTING TARE DA COMMENTING SANNAN KU TAYANI
SHARING. NAGODE DA KAUNA TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO....
Miss untichlobanty
14th July,2020.
[7/16, 1:33 AM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*
*20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY*
by miss untichlobanty
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
*MAKIYA DA MAHASSADA DA MASUJIN HAUSHINA BAN MUKU KOMAI BA WANNAN
PAGE DIN NAKU NE. ALLAH YABAR KAUNA!❤ DAN KAUNA KE KAWO KIYAIYA KO?*
*CHAPTER 37*
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
Yace toh ni bari na dauki duk wadda naga dama yana fadin haka ya rufe ido aiko kowa ya Mike
mai kai masa damka nati me girgiza kai nayi ladidi tasa hannu zata bude idon nasa kawai sai ga
gawain wata Mata da na innayo sun baiyana.
Cikin kaskanci duk diwa da kazanta na fita daga jikinsu. Ya nuna dayar matan yace kunga
wannan matar sunanta jummala itace matar kawuna kuma itace ta bada shawarar a koya min
tsafi akayi min karya cewa almajiranta za'a kaini. Bata taba kyautata min ba saide ta kuntata
min, ba ta da aiki sai hada guri a unguwa yau tana can gobe tana can. Aikin kenan.
Wannan kuwa ya fada yana nuna ladidi yace inajin ba sai nayi dogon bayani ba itace innayo
cousin din ladidi. Wannan da kuke gani shaidaniya ce tazo wajena tace taga mijin ladidi kuma
ya Mata amma bataso ta dameshi cikin sauki Dan za'a gane takunta so take a bata ma ladidi
suna sai ta rabasu.
Batasan cewa tun lokacin akwai lubabatu ba ni ko na sani amma nayi shiru abina. Anan tace na
sa duk abinda ta umarci ladidi tayi kuma hakan akayi ban taba aiki ya subuce ba sai akan ladidi
lokacin da tace ta soma zina amma ladidi ta kasa saide bazata ketare maganarta ba Dan haka
tayi pretending haka innayo ta kawota wajena da duk wani kullu da ladidi tayi bata cikin
haiyacinta.
Malam aliyu saide kayi hakuri dukda nasan maganar da zan fada bata da wani muhimmanci
saide hada guri toh amma yadda ladidi ta kasa cin amanar ka yasa...... sai kuma tayi shiru bakin
aliyu na rawa ga hawayen nadamar abinda tayi wa ladidi na zuba mai yace in...ina..ji..jinka.
Ajiyar zuciya ya sauke yace wannan dalilin yasa na fara son matarka amma kuma tana da aure
ni kuma babu abinda nake darajawa irin aure. Da naso tsafi daya zanyi ladidi ta zama tawa
amma bazan iya cin amanar aure ba.
Faduwa aliyu yayi gaban ladidi ya kwanta a cinyarta kamar yaro yana gunjin kuka yana fadin
ladidi na ki yafe min kinji.
Babu Wanda bai share kwalla a wajen ba yace tabbas ke din nagar tacciyar Mata ce Wanda
samun irinki sai an tona.
Bayan wani lokaci boka har yayi tsafi ya watsar da gawan a jeji bayan aljanu sun zukesu sun
busar dasu. Tashi yayi jiki a sanyaye yace yan uwana ni zan tafi zanje na kwana ido biyu na
warware duk wani aiki da nayi cikin jahilci sannan kuma na nemi tuba kuma na roki Allah ya
yaye min son ladidi kar na cutar daku a kanta.
Ya bude kofa kenan aliyu yace malam boka... kowa sanda ya murmusa saboda sunan bai
zauna ba da gyara murmushi bokan yayi yace musa ne sunan aliyu yace Ayya mallam musa ka
bani minti kadan mana muna zuwa aunty maryam son Allah a bashi abinci.
Kamo hannun ladidi yayi suka haura sama suna shiga daki ya rungume ta yace ladidi na ...
nasan ban kyauta miki ba hakan yasa naji ban canceki ba. Shin ko zaki iya duba girman Allah ki
yafe min? Makalewa tayi a jikinsa tace dama can ni ban rike ka ba na yafe ma duniya da lahira.
Yace ladidi kinga a sanadin mu da kuma son da bokan nan yake miki yasa ya gano gaskiya sai
nake ganin bamu kyauta masa ba idan har muka barshi ya tafi bai sameki ba. Ladidi tace me
kake nufi? Yace idan har bazai sameki ba me zai hana na sakeki ki auresa ? Kinga muma sai
muyi irinta ansar yadda suka dinga bawa muhajirun matansu kuma sai na bashi aiki a a
karkashina karki damu baza ku bar gidannan ba muna tare kinga dama na siya gidan makotan
nan namu sai ku zauna a ciki ko ya kika ce?
Tace yanzu kenan zan zama ba matar ka ba? Yace ba dole ladidi ni zan zauna dake in baki
yarda ba amma bakaga yardar ki shi zaisa mu zaunar da musa tare da mu kinga bazai koma
ruwa ba kuma Allah zai bamu lada. Ki duba zuciyar ki akwai ko da dogon sonsa ne idan ma
babu kina tunanin zaki soshi? Murmushi tayi yayi dariya yace aiho wato dama kina crushing
aure nane ya rike ki ko? A hankali ta daga kai yaja Mata hanci yace haba mu didi ba ko kunya?
Kuma kike narke min a jiki a sai kisa na fasa AI toh nide yanzu bazan yarda ki tafi ace kina tuno
kusantar mu ta karshe ba kin bani dama na gyara? Ta tureshi tace jimin kai in nayi ciki fa ta ya
kuma za'ayi sakin ? Fuskar yara yayi Mata yace toh zan samu kiss daya?
Shiru tayi ya like ta gini ya sumbace ta na lokaci mai tsayi kamar bazaiyi numfashi ba ya
rungumeta kam ya sumbaci goshinta suna murmushi suna hawaye. Yace bye my ladidi saduwa
ta gari yana fadin haka ya raba jikinsu yace toh kinsan de mai hakan yake nufi ko daga kai tayi
yace na ..... sai yayi shiru ya kasa karashewa Dan gabi yake ya kaskantata yace na warware
iriyar auren mu guda daya ladidi.
Rugowa tayi da gudu zata rungumeshi tana kuka tace kin manta me nace ne bai halarta ba
abinda zakiyi. Fadawa gado tayi ta fashe da kuka shima ya zauna a kasa yayi tagumi Anya zai
iya? Kawai abinda ya gani a idon musa yasa zai rabu da ladidi Dan ko tsananin kishi ya gani
lokacin da ya kwanta a cinyarta .
Ga kalama da musan ya furta sanda yake shirin tafiya kar shedan yafi karfinsa ya tsoma kanshi
a ruwa. A hankali ya fito ya karaso wajensu kowa yayi jungum jungum luba kamar kulya ta
makale a lungun kujera ya kalli musa dake zaune yana tattaba yaysunsa da alamu istigfari yake
yi yace masa Dan uwa musa kaje ka gyara ayyukanka la shirya ko? Daga ladidi ta gama idda
za'a daura muku aure nine ma waliyinta.
Kowa kallonsa yayi a tsorace luba ta Mike da sauri taja hannunsa suka shige dakin da ladidin
take tace masa uncle me kakeyi haka ya zaka saki aunty ladidi lokacin da aka gano batada
laifi? Yace lubabatu sanda muka tattauna AI bayanin yadda sukayi da ladidi tayi Mata. Kamar
zaucacciya taje gefen ladidi ta zauna kallonta kawai take sai ta rigumota ta soma kuka ba
abinda ke Mata ciwo sai yadda basu Saba da ladidi ba kamar yadda ta Saba da sauran
matansa.
Tace aunty ladidina tanzi da gaske tafiya zakiyi waiyo ni lubabatu Dan Allah karki ba barni kice
kin fasa. Girgiza kai ladidi tayi tace kiyi hakuri lubabatu in da rabi zamu sake zama tare kuma
yanzu ma ba tafiya zanyi ba nan nan makota ne gidan da zamu zauna. Girgiza kai luba take
tana fadin amma AI mijin mu ba daya ba Dan Allah ni muci gaba da zama ko fada ne munayi
kullum karki barni dannalkah wallahi bazanyi dadin rayuwa babu ke ba
Yake ladidi tayi tana goge kwalla tace kanwata ki dena kuka kinji karki manta fa ba ke daya
bane a jikinki kuma ai ga uncle aliyun ki ko? Karki damu time table ma zamuyi yau in an yini a
gidanku gobe a gidan mu zaku yini kuma kinga yanzu ma muna tare tunda anan zanyi idda
kamar yadda sunna ta nuna mana kinji ? Toh luba tace suka fito su uku suna murmushi. Su
aunty maryam da suka koma yan kallo gashi sun tuna komai da ya faru ras suka........
GASKIYA BAN TABA RUBUTA CHAPTER YA TSIMANI HAR YA SANI SHARAR
KWALLA BA SAI WANNAN... WAI SHIN KUMA YA TSIMAKU KO NI DAYA CE? KU FADA MIN
A COMMENT SECTION SANNAN KARKU MANTA KUYI VOTING TARE DA SHARING. INA
KAUNARKU LODI LODI.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty
16th July,2020.
[7/17, 6:09 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*
*20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY*
by miss untichlobanty
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
*SIS WASILA, FATEEMA DA MARYAM WANNAN PAGE DIN NAKU NE*
*(FINAL)CHAPTER 38*
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
Mikewa su aunty maryam sukayi uncle ABBA yace toh malam aliyu mu zamu wuce abinda ya
faru a baya a tafe mu tunda de kasan ba laifin mu bane mantuwa ce ni bazan iya cewa komai
ba saide Allah ya bada zaman lafiya.
Tunda kuma kunyi shawara kamin kuka yanke hukunci mu bazance komai ba. Aunty maryam
tace mun kuma gane kuskuren mu na auren sirri da mukayi muku muna kuma bawa iyaye
shawara kimin rintsi kar suyi ma yaransu aure a boye ko na dole domin duk sun Saba addinin
musulunci domin hakan bai taba faruwa a zamanin magabata ba.
A kwana a tashi wasa wasa cikin luba ya baiyana ya girma kuma ladidi ta fita a iddarta. Kullum
kaman yaya da kanwa ita da luba suna dinke idan aliyu ya dawo daga wajen aiki tsakaninsu
gaisuwa. Daga nan ya shige ciki luba tabi bayansa.
Yauma kamar kullum suna kitchen luba an bararraje akan island kamar uwar Mata ladidi na
dama Mata kunun madara. Sallamar aliyu da musa sukaji domin kuwa shugaban leburori aliyu
ya bashi tunda daga karatun primary ya tsaya amma