Showing 18001 words to 21000 words out of 24758 words

Chapter 7 - BAN FARGA BA COMPLETE

23 Oct 2025

3582


ido da Yusuf ta watsa Masa wani irin mugum Kallo kawad da kansa yayi mutumin da
suka shugo tare ne ta nuna Masa kofar Tare da bashi umurni ya balle aikuwa cikin
mintuna kalilan ya balle kofar ture Junansu suka Fara kowa naso ya fara shiga yaga
Halin da take ciki da sauri Yusuf ya bangaje kowa tare da shigewa dakin da wani
mahaukacin Gudu Yana karasawa cikin daki ya tsaya cak hango Yusrah yayi a can
karshen Gado jikinta sanye da hijjab Gabad'aya Bata motsi kwance take tana kallon
sama ga d’an cikin jikinta da yamata d’as yayi d’an tsini duk ta rame d’akin yayi kaca
kaca sai wari da karnin amai d’akin yake momy CE ta karasa da gudu tare da
rumgumarta tana jijjigata Mimi ma Gurin ta nufa tana jijjigata tare da Kiran sunanta
Amma shuru Bata motsi Minaty ne ta hango yanda cikin Yusrah ke juyawa da sauri
tace “Gaskiya ya kamata muje asibiti” Gyara muryan Granny suka ji daga bayan su
tare take da Dr Saddika “basai anje asibiti ba ga Likita sai ta dubata” cewar Gran
karawa kan gadon Yusuf yayi da k'arfi ya finciketa daga hannunsu fita yayi da ita tare
da sakata a mota momy nata kwala Masa Kira Amma yayi banza dasu a guje yaja
motar suma mota suka shiga tare da bin bayan sa, Wani irin mugum gudu taye kamar
zai tashi sama..... FARHAT *Nagode sosai da Addu'oinku na i'sa lafiya* Cikin
fargaba da tashin hankali suke bin motarsa Gabad'aya Hankalinsu ya gama tashi
ganin i'rin Gudun da yake zubawa a Kan titi a wani tsadaden Asibiti ya tsaya da
motarsa bai ma shiga da motar ciki ba domin a ganinsa Bata lokaci ne fitowa yayi ya
d'auketa da gudu yayi cikin asibiti yana kwalawa nurse Kira da sauri suka fito ganinsa
da Mara lafiya ne yasa d'aya daga cikin su komawa ba'afi minti 1ba, sai gata da gadon
tura Mara lafiya Zuwa tayi da niyar Karban Yusrah wani banzar kallon daya watsa Mata
ne yasata jan baya da sauri cikin ƙaƙƙausar murya yace “inna Doctor Dr...?” Dr
Saddika da fitowar ta Kenan ya sata fad'in “Subahanalillah mai'yasa meta ko
Haihuwan NE?” A hankali take bud'e idonta tun tana ganin dishi dishi har ta bud’e su
fesss Ak'an fusk’ansa, dafe mararta tayi a hankali ta motsa labbanta alamar son yin
magana ganin Haka yasa ya kai kunninsa dai²n bakinta “Zan mutu cikina sai juyi yake
yi” ta karasa maganar Hawaye na wanke Mata fuska a hankali ya nufi d’akin da Dr ta
nuna Masa dai-dai lokacin da su Mimi suka karaso gurin d’aurata yayi akan gadon
kallonsu Dr tayi kafin tace. “kud’an bamu guri...” bai Bari ta karasa ba yace “babu
inda zamu...” kallon tsana Minaty ta watsa Masa Taski yayi yana watsa Mata kallon
banza, girgiza kai Mimi tayi domin Duk abinda sukeyiwa junansu tana ankare dasu a
hankali ta kama hannun Baffa da granny suka bar d’akin Dad ma Hannun Yusuf ya
kama suka fita d’aki ya saura daga momy sai Minaty a hankali suka karasa bak’in
gadon Zuwa wannna lokacin Yusrah ta galabaita duk ta fara fita daga hayyacinta

Momy tace “Saddika haihuwace wai ko menene?” lumshe ido Saddika tayi tare da
jingina da bango a hankali tace

Www.bankinhausanovels.com.ng
“Haihuwa ce Amma bazata i'ya haihuwa da k’anta ba, Addu'ar ku muke bukata Momy”
ta karasa maganar tana share Hawayen fusk’anta, Jiki a sanyaye momy ta nufi gadon
da take a Hankali take Magana bayan ta Kama hannunta “Baby ki yafe min kinji Pls
nasan ban tsaya na kula dake yanda ya kamata ba, maganar Granny gaskiya ce, da
take cewa Ban farga ba..¡ gaskiya maganar Haka ne dana farga da ban barki a gida
cikin part d’inmu ke d’ayaba, ashe maganar ki abin lura ce duk lokacin da zani aiki
kina cikin damuwa da tashin Hankali ashe....Ashe... Kinsan abinda kike fisk’anta” kuka
ne ya kwace Mata “Momyna Baki min komai ba, inna kaunarki sosai banji tsanarki ko
kad’an a Raina ba.. nasan Haka Allah ya kaddaramun nasan kuma ni ba mai tsawon
rai bace momy inna ji a jikina bazan kuma rayuwa a cikin ku ba, Inna jin wani i'rin a
jikina inna ji kamar zuciyata zata fashe an Bata min budurcina bani da wani Amfani
i’dan na rayu wa zai Aure ni wa zai Soni ?” lumshe ido tayi hawaye na gangarowa a
k’an fusk'anta, “bani da wani Amfani momy domin duniya ta i'sheni Bata Raina bani
da wata kima yanzun inna rayu zan dawwama cikin k’unci da bak’inci anyi min
mugunta abin bak’inciki Yayana uwa d’aya uba d’aya Duk Ak'an rashin samun kulawar
iyaye Haba yaza nayi...! yanzun fa ciki gareni har wata d’add’aya wata Bakwai tsaban
tashin hankali cikin bai k’ai haihuwa ba za'a fed’eni ya Allah kayi gaggawar d’aukar
raina Rabbi karka barni na Kara a cik’akk’un mintis a duniya Allah yasa d’a ko ’yar da
zan Haifa ya rayu ko ta rayu ya Zama lzina ga Iyaye masu i'rin Halin ku momy Amina
inna sanki kamar 'yar uwata domin sanki a jinina yake pls ku fita ku barni kawai..”
Kuka suke sosai Gabad'aya zuciyar likitocin ya karye sunji tsananin tausayin su haka
suka bar d’akin kowa na sahrar kwalla “Allah Sarki Nima sai da na share kwalla domin
na tuna da wani Abu ...lol” cikin gaggawa aka had’a kayan Aiki Zaman dirshan Yusuf
yayi Yana kuka wiwi domin tayi mugum bashi tausayi lokacin da ya ganta za'a shiga
da i'ta dak'in tyata granny ma kuka sosai take i'ta so take taji makasudin labarin .... So
take tasan Taya Haka ya kasance ? Suna zaune shuru kusan awa d’aya ba Labari can
Dr ta fito daga d'akin da sauri suka nufeta cikin rawar murya Minaty tace “Dr ya take
?” kallon su sosai Dr tayi ganin yanda suka Zama wani i'rin kamar sune masu nakudar
ajiyar zuciya ta sauke kafin tace “An cire Mata 'ya mace... Yanzun za'a Gyara su kafin
ku shiga kuganta” cikin minituna kalilan aka gama komai Nan aka kaita d’akin hutu
gbdyn su suka shiga d’akin kwance suka isk'eta tana zubda hawaye Koda suka Gama
shugowa idanunta ta watsa Masa Nan shima ya tsaya kallonta a hankali yazo tare da
kama lallausar hannunta, wani kuk’an bak’in cikine taji ya kwace Mata daga ta fara
wani i'rin mugum shaguwa wani mugum tari tayi Nan take sai ga jini a matukar firgice
yayi k’anta da niyar kamata wani mugum tsawa Mimi ta watsa masa babu shiri ya ja
birki... Kukan yariyar ne ya ankarar dasu sai yanzun suka ma tuna da jaririyar Dr ne ta
d'auke ta tare da mikawa Yusrah girgiza Mata Kai Yusrah tayi tare da kawad da
idanunta gefe ganin yarinyar sak Yusuf hannunta na dafe da Kirjinta wani i'rin juya kai
take tare da fashewa da wani mugum kuka Saddika tace “kar’bi yarki ki Bata Nono
Tasha Karki ce Zaki horata domin Bata san komai ba” Da kyar Yusrah ta i'ya furta
“Yata ko k’anwata ...” Mika Hannun tayi tare da Kar’ban yarinyar Minaty tayi wa alamr
tazo cikin sauri kuwa tazo Kama hannunta tayi sosai tare da Mika Mata Jaririyar “na
Baki i'ta halak malak ki lura min da i'ta Inna rokon Allah ya rayata ya kuma shiryata
burina d’aya yanzun shine Naga Andaura Miki Aure keda Yusuf kuma yau nake so

yanzun yanzun nake so ......wani mahaukacin tari ta fara yi ba kakkautawa i'danunta ta
runtsa da k'arfi tana matse Kirjinta domin tana ji kamar yaji aka dasa Mata a Kirjinta a
hankali ta zaro wani Farin takarda jikinta wani i'rin Bari yake Mimi ta mikawa kafin
Mimi ta karaso inda take taga Hannunta nayin kasa a hankali da mugun gudu ta
karaso tare da riƙe ta sosai “Mimina in...n.a sanki sosai Inna sanku duka ku yafe min
na yafe muku ku min Addu'a ga Yarinyar Nan A kula da i'ta Kar a barta Kar a banzatar
d i'ta ....” Kallon fusk'an kowa tayi tana sake musu murmushin karfin hali tsayar da
kallonta tayi a k'ansa a hankali tace “burina kawata in har sonda kake i'kirarin kana
min na gaskiyace ka Auri Amina domin da i'ta ka dace kun dace da j..u.n.a” Lumshe
i'dunuwa ta fara yi a Hankali ta fara furta kallamar “La’ilahaillallahu....” da sauri momy
tayi kanta tana Kiran sunanta Ama inah Rai yayi halinsa fusk'anta kwance da
murmushi kamar ka kirata ta Am'sa timmmm sukaji fad’uwar Abu a kasa Suna juyawa
sukayi arba da Yusuf shima ko numfashi baya yi da Sauri Dad yayi k’ansa Mimi kuwa
mutuwar tsaye tayi..... *Wayyo Yusrah ta Ubangiji ya Miki Rahama* Washhhh Muje
Zuwa *FARHAT* *Sorry to say is Tru life story, sabida wani dalili naki fad’a tun a farkon
Labarin, Alhamdulillah Everything is Normal now Allah Ya gafarta Mata da Baby
Nimha* Jijjigasa Dad yake Amma ko numfashi bayayi gabad'aya asibitin ya hargitse
da kuk’ansu duk wanda ya gansu yaji abinda ya faru saiya tausayawa wannna familyn
da kyar da taimakon likitoti Yusuf ya farfad’o da wani i'rin kuka ya farka sai ambaton
sunanta yake “Yusrah Karki min Haka pls Karki barni bazan i’ya rayuwa ba tare dake
ba, bazan taba i'ya Tarayya da wata mace bayan ke ba, kece cikar muradi na wlhy Ban
farga ba... Bansan k'anwata bace ke, bansan cikinmu d’aya ba wayyo Rayuwa wannna
mummunar lamarin da mai yayi Kama¿ Wlhy gwara Nima na mutu da in rayu” kuka
sosai yake Minaty ma kuka take ga Jaririyar ma sai kuka da tsotsar hannunta take. Har
aka nufi da gawar Yusrah gida har aka Mata wanka Aka kaita makwancinta Yusuf bai
dawo dai dai ba kowa sai da ya tausaya masa suna dawowo Baffa ya je ya samo kanin
Mahaifin Amina kasancewar Mahaifinta ya rasu Nan ya shaida Masa komai ya tausaya
musu matuka tare da musu ta'aziya Nan babu Bata lokaci ba yaje ya sanar da yan uwa
Kowa yayi na'am da hakan an d’aura Auren Amina tare da Yusuf Ak'an sadaki dubu
hamsin Baffa yace basa bukatar komai godiya Kanin Mahaifin Amina ya musu sannan
shida sauran Yan uwansa suka nufi Gida. “wayyo Duniya shikenan yanzun babu
kawata Aminiyata kawar kirki kawar Arziki kawar da ta zamemin tamkar Yar uwa
Yusrah ! Yusrah !! Ubangiji ya Miki Rahama Rabbi ya haskaka makwancinki wayyo
Allahna wayyo ni Amina shikenan nayi rashi wai nine yau aka d’aura min igiyar Aure
har uku nice na Auri mutumin daya kuntatawa kawata nice na Auri fasiki ban taba Zina
ba, nasan Inna mu'amula da Mata ban taba aikata fasik’anci dana miji ba wayyo ya
zanyi kawata na cika Miki burinki zanyi komai inhar zai faranta ranki zanyi komai inhar
zaki ji dad’i” Magana take dakyar yake fita sakamakon kuk’an daya ci karfinta kura
Mata ido jaririyar tayi tana kallonta can Kuma sai ta saka wani i'rin kara da wani i'rin
mugum gudu Yusuf ya nufo d’akin Daman Yana cikin Gida Baffa na fad’a Masa yanda
d’aurin Auren ya kasance tsintar k’ansa yayi cikin wani i'rin bakin ciki da Kunci bai
Kara jin bacin rai ba sai da Mimi tace anan zasu zauna Kuma a part d’insa shinda
d’akinsa ciki d’aya ne shine za'a wani kakuba Masa wannna jemammiyar mai fisk’an
saniya yarinyar da ko dariyarta bai taba gani ba, _(wayyo kuji fa Daman kasa son
ganin dariyar ta, wa yaga omer da zeera...)_ Wani i'rin banko kofa yayi ransa a had’e
ya karasa inda take tsaye tana jijjiga yarinyar da har yanzun Bata Sami arzikin wanka
ba gashi i'ta Kuma Bata San yanda zatayi Mata ba, domin Bata i'ya wankan yara ba
i'tama kuka take sosai cikin had’e gira yace “bani i'ta ” wani i'rin juyowa tayi tare da

watsa Masa kallon tsana “akan me Zan baka i'ta? Ko 'yarka ce kasan zafin ta ne ?”
nufota yayi ya kok'arin fincike yarinyar wani i'hu Minaty ta saka Nan kowa ya yo d’akin
da sauri momy ta watsa Masa Mari Marin da yaji har cikin ransa domin tunda yake
momy Bata ta'ba marinsa ba “karya yarinyar zakayi ne wlhy Son ka fita i'dona na rufe
fa” karban yarinyar tayi tare da Jan Hannun Minaty suka bar d’anki wanka ta ma
jariyar tass Kiran Baffa tayi ta Mika Masa yarinyar Nan ya Mata huduba da Suna
*AMRATULLAH* _(Al'amarin Allah)_ sosai kowa yaji dad’in sunan Nan aka siyo Mata
Madara da komai na bukata Minaty ce ta kalli momy sannan tace “momy za mu ringa
kiranta da Nimha cost inna son sunan akwai wata Yar makarantar mu sunanta Kenan
Yusrah nason yarinyar sosai kuma tana son sunan Nima Kuma inna so” Momy tace
“kiyi Duk yanda kike so amanarki ce sunan Nima yamin dad’i inna son Duk abinda
Baby take so” share kwallan daya taru Mata tayi sannan tace “ubangiji ya gafarta Miki
Yusrah” Haka aka ringa Zaman makoki har akayi sadakar Bakwai ranar Suna babu
taron da akayi Amma an yanka wa Nimha ragon suna Yusuf kullun Yana makale da
Nimha Yana mugum son yarinyar sosai kala baya had’ashi da Minaty *One month
later* Bayan an Gama Zaman makoki Momy ta shiga Gyara Minaty sosai take dirka
Mata magungunan mata Duk yanda Minaty taso kaucewa ta kasa domin Bata son
Yusuf Bata kaunar ganin fusk’ansa ta tsanesa tsa Mai tsanani shiyasa taki komawa
d’akinsa tana d’akin momy kullun Mimi sai tazo gurinsu zasu huni suna Hira yau
asbar da misalin k'arfi Tara tayiwa Nimha wanka ta Sanya Mata kayan sanyi
kasancewar yau antashi da ruwa sai gab da magariba ruwan ya tsaya shinfid’i
yarinyar tayi tana kallon fusk’anta sak kamar Yusuf domin babu abinda ya bambamta
su kwayar i'danunta ne kad’ai na Yusrah Wanda suke nan a lumshe share kwallan
daya gwangaro Mata tayi kafin ta shiga wanka bayan ta fito ta Gama shirinta cikin
kayan barci har zata kwanta taji sallamar momy hannunta riƙe da cup Zama tayi bakin
gadon tare da Mika mata cup d’in Bata fuska Minaty tayi tare magana kamar zatayi
kuka “Momy Dan Allah ki barni Haka wlhy wannan abubuwan sun min yawa bana jin
dad’in su ko kad’an Wanda ake ma Gyara bana Sansa bazan i'ya had’a makwanci na
dashi ba bazan i'ya had’a jikina da nasa ba wlhy momy na tsane shi...” Katseta momy
tayi da sauri “haba Amina Karki ce Haka Gabad'aya babu inda Yusuf zai raba yaji dad’i
kowa ya juya Masa baya karfa mu manta Duk fa kaddararmuce kiyi hakuri ki rungumi
Mijinki ku rufawa juna asiri Zaki so shi ko ba Jima koba Dade kiyayyar mace ga d’a
namiji kalilan ne Kiyi hakuri Amina” kwantar da Kai Minaty tayi a kafad’ar momy tana
wani i'rin Kuka “shikenan momy naji Amma wlhy har a Raina banjin zan so shi”
rarrashin ta sosai momy tayi da kyar ta karbi maganin ta sha “tashi kije” a matukar
firgice tace “inna momy?” lumshe i'do momy tayi kafin tace “d’akin mijinki Karki min
gardama” jiki a sanyaye ta d’auki Nimha ta sakata a kafad’arta “karki tafi da i'ta” A
hankali ta juyo i'danunta na tsiyayar da hawaye “wlhy momy bazan i'ya nesa da Nimha
ba ki barni na tafi da i'ta Dan Allah” Babu yanda momy Bata mataba akan ta bar
Amratullah Amma taki haka ta hakura ta barta ta fita Minaty na fita daga d’akin momy
ta share hawayenta murmushi tayi kafin tace “yanzun lokaci nane Yusuf sai ka ji jiki
wlhy saina ramawa kawata duk wata bak’in cikin daka shayar ta ita Murd’a kofar
d’akin tayi ta shiga batare da tayi Sallama ba Yana kwance abin duniya ya i'shesa sai
tunani yake da sauri ya kalleta tare da sakin tsaki “ke fita min a d’aki” ko kallonsa
batayi ba ta shimfid’e Nimha dake barci Kusa dashi a hankali taja hannunsa tare da
hurgashi kasa “kwanciyar kasa shi yafi dacewa da kai nida yata zamu kwanta a gado”
daga Haka ta haura gadon tare da lullu’be musu jiki da bargo kasa motsi yayi domin
tayi bala'i Bata Masa rai gashi lokaci d’aya wani shakkar yarinyar ta kamashi haka ya

kwanta a kasa can cikin dare wani i'rin sanyi ya sauka jikinsa har rawa yake
kasancewar dagashi sai kayan barci da sauri ya hau gadon lokacin sunyi nisa a barci
cikin bargon ya shiga cikin rashin sani jikinsu ya gogo da juna wani i'rin ajiyar zuciya
ya sauke rasa yanda zaiyi yay gashi ta Kara matsowa jikinsa sosai kamar i'danunta
biyu haka ta zagaye hannayenta a kukunsa. lokaci d'aya ya fara jin wani mugum
sha'awa na bijiro Masa jin taushi da tsantsin jikinta “shifa namiji tane kuma matarsa
halaliyarsa da kud’insa ya bada sadakin ta Mai ya kamata yayi gashi Yana cikin yanayi
na bukatar mace” da kyar ya i'ya mikewa tare da matsar da Nimha gefe cusa
Hannunwansa cikin rigan jikinta yayi Nan ya kamo luntsuma luntsuman nonuwanta da
sauri ya fara shafata Yana sauk'e Ajiyar zuciya da sauri sauri kamar a mafarki ta fara
jin wani i'rin yanayi a jikinta Kara bankaro masa Kirjinta tayi d’aura bakinsa yayi Kan
nipples d'inta a firgice ta bud'e i'danunta ganinsa jikinta yasa ta hanga d’ashi gefe da
sauri taja bargo ta rufe jikinta “amma Kai k’an anyi Dan i'ska uwar me zakayi” ba
Kunya yace “hakkina Zaki bani domin ni ba Wawa bane da zan Auri mace in barta inna
cik’akken namiji Dan Haka ki tsaya wlhy Kona kwata ta karfin tsiya” wani shewa tayi
sannan tace “heee lallai kuwa wlhy baka i'sa ba Kai har namiji ne uwar me xanyi da
kai kalli buranka fa karami Wanda ko d’an yatsa na yafi shi kauri yaushe zai cika
marata ?” tana karasa maganar tare da Shafa Wandonsa Duk yanda yaso Minaty ta
Amince Masa ya biya bukatarsa taki yarda haka ya kwana Yana juyi gashi taki yarda
ya kwanta akan Gado sai kasa ga wani sanyi daya ke ji. *Asalin labarin* *Muhad’u a
Page na gaba Dan jin Ainihin labarin*. Alhj Aminu yana da mata ɗaya Ummahani (Gran
ƙenan) Asalin su yan damangudu ne amma kasuwanci ya dawo dashi otoukpo inda ya
gina gida yana zaune da matar sa sun shafe shekara uku kafin Allah ya basu ciki
murna a gurin Alhj

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login