Showing 129001 words to 132000 words out of 167382 words
he starts going to office, hannunshi alhaji ya rike yace
"Let go...pls..." Ya fada mashi cikin sanyin murya
"If I can...I would daddy...I can't . " Ya fada mashi cikin sanyin murya carnular na hannunshi
"You can... just imagine if she's dead...zaka maidota ne?..."alhaji ya tambayeshi, ahankali ya girgiza mashi kai
"Good... just imagine she's dead..." Da sauri fajz yace
"But she's not..."
"Shi yasa nace kayi imagining...kaga kana shan wahala...and she can just knock at the door today and come back to you if she misses you.. kayi hakuri kaji dana ..if you love her let her be too..." Ya fada mashi cikin sanyin murya, kou kadan babu mai blaming amira for leaving, already sunsan uwarta bata yarda ta dawo gidan ba and gidan faiz is not conducive, she won't stay and die,,
"But daddy ta kyautamin?..." Ya tambayi babanshi,
"Aa bata kyauta ba...but take this as kaddara.. " ya fada mashi
"Ok...I will be ok..." Ya fada mashi cikin sanyin murya at the moment yana hardening zuciyar shi, bayan ya fara zuwa office ahmed yazo wajenshi yana fada mashi amira ta sauya number ne and she have blocked them both on call and on whatsapp, he told faiz he have used another number yayi mata magana a kan WhatsApp, idanuwa faiz ya zaro
"Did she respond to you..." Ya tambayeshi cikin zafin nama
"Eh..." Da sauri faiz yace
"For real?..what did you tell her pls..." Ya fada lokaci guda kuzarinshi na dawowa lokaci guda don yana zuwa office and look ok because of his mother's happiness Amma kallon guda zakayi mashi kasan he is bothered beyond words,
"Kasan amira is into business sosai...so I remembered she asked for number wata mai tallata number ta don ta samu contact...so I decided to contact her da number da bata sani ba, na saka dp din mace, I told her ina son in tayi saving number na don in dinga ganin kayan da take tallatawa, and she replied with ok, " ahmed yayi mashi bayani
"For real?.." fajz ya sake tambayar shi
"Eh wallahi...let me show you her status...tana dora kaya everytime...her status is always full of items..." Ya fada mashi,
"Oh my goodness...wato ni din dai amira bata so... it's alright..."
"Kar ka damu we can track her da wannan...I have an idea..."
" What's the idea..." Fajz ya fada mashi cikin rawar jiki, a sirrance ahmed y fada mashi plan da yake dashi, kiran secretary dinshi yayi ya fada mata taje ta saya mashi mtn line tayi register da sunanta ta kawo mashi Daga wannan ranar ya fara magana daita and he's so happy, it seems bata son rubutu and she always give him voice note and he's really glad, he have bought so many things da bai san ya zaayi dasu ba daga gareta, duk abinds ta dora sai ya saya dukda at times tana cewa wata ta rigashi, one thing he noticed about her is that she is into business only don yana kokarin ya jata da hira Amma a banza bata bada a wannan damar, when he tries asking her about her family she will shun him kaman bata gan question dinshi ba, she have no idea her new latest customer is her husband and her brother ba, jiya he bought some items and he told her ta ajiye mashi that zasuxo biki Lagos if yazo zai zo ya amsa, amira is very smart and she told him she doesn't do pick up only delivery, he smiled and then reply her with
"If customer dinki tana Lagos bata iya zuwa ta sayi kaya daga wajenki?.." ya tambayeta
"I only do delivery..." Ta amsa mashi atakaice without talking anymore dashi, he loves attitude dinta, he's so happy he's in touch with her,dad dinshi bai sani ba but he told iyami, nan take fada mashi he shouldn't rush it not zata iya gane shine kuma tayi blocking dinshi ya rasa daman sakr magana daita.
Tunda bintu ta barshi sau uku yana zuwa gidan, the another thing dake faranta mashi is yanda his tiny is baby is growing, tamkar ana hura mata iska, she's becoming very chubby beyond his imagination, kullum bintu tana dorata a status dressing her like the angle that she is,duk sanda ya kalli status dinta sai ya dinga murmushi feeling very happy. He's not as sad as before, yau he needs to see bintu kafin su hadu a gidan kawunshi, yasan yay zaayi making final decision a kan zamanshi daita and har ga Allah he won't want his home to be empty anymore, yasan yana kaunar amira but he loves bintu too, he wants her in his house, yasan with time he will learn to he with her alone, shirinshi yayi ya fita zuwa gidansu bintu, he met her and her mother a falon gidan, ita kanta bintu ta sauya sosai, she's so missing her husband and home Amma she feels her decision is the right thing to do tunda tasan in yau zai sake samun another love he will still maltreat her, she just pray she forgets about him soon dukda she knows it's going to be very difficult, tasan if har yau ta tabbatarwa alhaji shamsu cewa she's not going back then bakin alkalami ta bushe, family dinsu baayiwa mutum dole, sunsan illah auren dole and side effects dinshi shi yasa if yaransu sun nuna basu so dole suke hakura, she's just totally lost in thoughts thinking about faiz when his perfume da sallama daga gareshi ya maidota hayyacinta, daga idanuwa tayi tana kallon shi yayinda ya durkusa yana gaida mum dinta amsa mashi tayi a takaice tare da mikewa, ahankali ya taka zuwa Inda bintu ke zaune na kwance kusa daita with he swollen cheeks dake kama da an hurasu, he can't believe just within 3 months tayi girma haka, bintu didn't say a word to him kawai tana binshi da kallo, kusa daita yazo ya dauki baby dake bacci sai ta fara motsi
"She will wake up... yanzun nan ta gama rigima tayi bacci.. " ta fada mashi sounding very calm tana kallon yanda yarta ke kokarin bude idanuwa, bai amsa mata ba ya cigaba da girgiza ta har sai da ta vude idanuwa tana kallon shi tana hamma alaman baccin bai isheta ba, murmushi ya sakar mata yana kallon ta, she looks just like him like amira take fada mashi a wancan lokaci, komai na face dinta is all his
"I miss you...pls come back home..." Ya fadawa yarshi,
"Pls don't let daddy be alone... daddy is sorry..." Ya sake fada yana taba kumatun yarshi, juyawa yayi ga bintu yace
"Baby we have been through alot...but always we make it up with each other...dan Allah...dan annabi.. I beg you.. Kar kisa ayi forcing dina in baki takarda ..pls I beg you...Kar ki bari yata ta tashi all alone as the only daughter her mother have with her father.. dan Allah I beg you in the name of Allah...kiyi hakuri ki dawo...nasan I showed the world you doesn't matter and am so sorry...pls forgive me...dan Allah you have trained me don't let me start all over again... just the way I don't want you to go and start all over with another person...pls take me back kinji..." Ya fada yana dora free hand dinshi kan hannunta, bintu shuru tayi tana jinshi, the thought of her daughter being the only daughter feels weird don suma suna da babban yaya na miji wanda va mum dinsu ta haihfeshi ba ,kou kadan vaa sakashi a komai ba gidan, he's totally on his own
"It's really difficult for me...am just afraid and it hurts me wata zata iya shan gabana again...I love you since kafin ka san amira Amma tazo ta sha gabana ta samu abinda ban samu a wajenka ba...kuma again another person can still have your heart again...I don't want to pretend am ok anymore...i can't take that for the second time..." Ta fada mashi kanta kasa
"They won't be a second time...ni ban shaawar ajiye mata biyu...Allah ya kaddara haduwata da amira...and he took her away...if ba kaddara ya sake hadamu ba it's just you...pls let's go back home..." Ya fada mata.
Bintu lumshe idanuwa tayi tana tunanin what to do next.
Alhamdulliah
43
Zuwairat Ummumaryam
Fajz was just looking at her tana making decisions, bintu tana tunanin abubuwa kala kala cikin ranta and she really feels she deserves more than what she's getting, she feels dole sai kayi hakuri da wani abun zaka samu wanda ya fishi, she wants to brag and say my husband loves me more than I love him, she wants to know tana auren wanda tasan yafi sonta kan wanda take mashi, she knows har ta mutu in dai ta koma ga fajz for sure she won't be among those that brags about her husband's love sai dai tayi karya, sannan for sure tasan if wata rana ya sake haduwa da amira kou kuma wata again ta sake sace zuciyar shi then she will be at that point again, she remembered sanda sukayi aure sabo da tunda ya kusance ta sau daya kou sau biyu ya kaurace mata kwata kwata, she remembers yanda if yana bangaren ta yaje bankwana a wajen amira sai yayi hours chan, she remembers when she caught them making out in the kitchen wanda vata taba samun hakan daga gareshi ba, she never have sex with him a koina sai a bedroom dinta, asalima ba dukkan bedroom dinta na gidanta ya sheda sex life dinsu ba, itama she wants to have someone that would be mad over her that will be giving her wonderful sex life, kafin amira ta shigo gidansu she was thinking kilan faiz ba irin mazan da ake magana bane, she was like saying kilan he doesn't like too much sex Amma daya auri amira everything changed, she remembers their first night da amira da yanda amira ta koma saboda yanda ya bata wahala dukda she's a mother of one Amma ita dake budurwa bata samu hakan ba, she sees duk sanda faiz ke bangaren amira tana ganin yanda amira ke fitowa looking so exhausted and tired, it's like amira tana jin dadin if bai bangaren ta don garau zaka ganta Amma duk sanda ya shjga bangaren ta kasa tana shan wahala a hannunshi, zaman datayi a gidansu ya sa tayi browsing abubuwa da dama, like she not doing anything a gida so she search about sign to know if a man really loves you, tasan the big thing about it is kallo guda zaiyi maka yayi grabbing dinka Amma she stayed under same roof da faiz for months babu abinda ke shjga tsakanin su, haka nan taji wannan haukan son da take mashi ya ragu, she feels rabon daughter dinta yayi blinding dinta to him don she have so many people that were dying for her. As she sat there thinking shima dake rike da babynshi was thinking Also, he knows with bintu he's not complete, he knows how he feels he's untop of amira before ya samu kawowa, yasan yanda take gidanshi and he feels it's empty, har yau bazaice he is in so much in love with her ba don if a da ne ta tafi sanda yake tare da amira da kilan he will be the happiest person she's gone Amma a yanzun he knows she's the only lady da zata iya hakuri da halinshi, he remembered yanda ta tozartashi, asalima itace silar komai Amma he have a daughter daita, babu Inda baa cin albarkackn mutum and har ga Allah bai son yarshi ta taso as a single daughter of her mother, he doesn't want to have that his first born ta fita daban a gidanshi,
"Am sorry...I think let call it enough...na hakura . Allah ya zabawa kowa abinda ya fi alkhairi..." Ta fada after lots of thought,tayi tunanin abubuwa da dama Amma bata gan abinda zaisa ta sake koma mashi ba don bata son kara zaman dashi ga sai kawai tana ganin she's more than what she's getting from him, idanuwa faiz ya lumshe for a moment tare da sakin ajiyan zuciya, daman shi yazo nan with the thoughts of in ta yarda good in bata yarda ba still good,
"Final final that's your final decision?..." Ya tambayeta cikin sanyin murya
"Yes..I have decided..." Ta amsa mashi sounding so calm, murmushi faiz ya saki, hannu ya daga ya dan kama kumatun ta yace
"Are you sure you're done with me?..." Ya sake asking dinta kaman yana asking tar karamar yarinyar da bata san abinda take ba, kallon shi tayi tace
"Yes...hope you're not angry with me..." Ta tambayeshi
"Aa...am not...nima pls hope zaki yafemin abubuwan danayi maki that made you decided to leave me for good..."
"Na yafe..." Ta amsa mashi, ajiyan zuciya ya saki, idanuwa ya lumshe ya sake sakin ajiyan zuciya yace
"Wow... duniya kenan...one minute a happy person with everything and the second minutes you're single again and searching...Maryam... thank you Maryam for bringing me back to zero..." Ya fada sai ya kalli yarshi yayi adding
"Ke kadai gareni yanzun a past relationship...wow..." Ya sake adding kaman he will burst.
"Kar ka damu...wata rana you will be happy again..." Bintu ta amsa mashi, hankali ya daga mata kai
"Yanzun shikenan...kawai da akwai abinda zakiyi min... don't get marry and take my child to another person's home ..da kin yayeta zaki bani yata..." Ya fada mata, shuru tayi bata ce komai ba, free hands dinshi na rawa ya fiddo pen daga cikin aljihunshi,
"Pls get me paper..." Ya fada mata, she knows abinda zaiyi,babu musu ta mike ta shjga dakinta, hawaye ne ya fara zubo mata, da sauri ta goge shi, she have to learn to let go..dole she should let go, before ake forcing dinta ta barshi yanzun ita ke forcing kanta ta barshi, , sniffing majina tayi ta dauki paper ta fita tayi trying to look ok, tana fitowa ta mika mashi ta zauna Inda ta taso,
"Pls rike min my baby..." Yafada mata yana mika mata babyx amsa baby tayi tana jiran taga abinda xaiyi, nan lafiya lau ya rubuta ni faiz na saki bintu saki.. kallon ta yayi yace
"Are you sure?.." ya sake asking dinta, da sauri ta daga mashi kai idanuwanta cike da kwalla,
"Ok then..." Ya amsa mata before adding daya a gaban write up din, ya mika mata
"Complete it..." Ta fada mashi,
"I may be a drunkard but am not a mad person..." Ya fada mata yana mikewa,
"You can tell those uncles I have made it easy for them ba sai sun jirani ba... nagode..." Ya fada before yayi bending kissing yarshi
"Zan vude mata account...zan aiko maki da atm dinta...pls when ever she needs anything don't hesitate to ask..." Ya fada mata without adding anymore words ya bar wajen feeling ok Bintu rike yarta tayi tana hawaye, this is the hardest decision she makes her whole life, it's the toughest for her, it's not going to beeasy kou kadan, mikewa tayi rike da baby rike da takardan daya bata ta vude kofar falo ta tsaya tana kallon as he walks majestically to his car, he feels tana tsaye nan tana kallon shi, he feels she's standing there staring at him, hannunshi biyu cikin aljihunshi ya kai bakin motar shi before turning to look at her, she was crying, kai kawai ya girgiza ya shige motar shi
"Baki da zuciyar wacce zakiyi abinda wacce tayi...na you go suffer ai..." Ya fada yana tada motar shi, he can easily go back And say ya maidata if he wants Amma not today, not now, daman kou ta koma ba wai zatayi fill space din da amira ta bari a rayuwar shi ba, yasan kilan another matsala ne zai sake tasowa, she will be complaining about him again tasa a dinga yawo dashi a family, motar shi ya ja ya nufi hanyar gidan su amira, he wants to know if Ismail yana magana da amira, yana zuwa maigadi ya bude mashi gate, parking yayi ya fito Ismail dake part dinshi ya fito sanye da kayan sanyi kasancewan the weather is kind of cool, for him it's a perfect weather but for others they feel it's harsh, tunda amira ta tafj sai yau suka hadu da faiz, Ismail yayi mamakin sauyawan faiz hakan ma yayi lafiya compared to before, gaisawa sukayi Ismail yace
"How are you coping?.." ya tambayeshi don dukda he's angry at him yasan knows it's not his fault don ahmed explain lots of things to him,
"What can I do..." Fajz ya amsa mashi,
"Gani nan ga Allah hoping for the best..." Faiz yayi adding
"Hmmm I hope she's fine... it's all my fault...Inda data fadamin she's going away na maida hankali munyi maganar da kyau da kilan zan san Inda take...I try telling her to relax... everything will be ok..." Ismail ya fada mashi yayinda suke heading to bangaren shi
"Hmmm she never told me anything...kawai she just left without giving me chance to make it right..." Fajz ya fada calmly,
"I just hope she finds happiness...I hope she talks to me..am missing her..." Ismail ya fada cikin sanyin murya
"Ni I hope she comes back...I have been praying she finds reason to come back..." Faiz yayi adding, suna nan zaune asiya ta kawo abinci nasir na biye da ita, asiya is just like mini amira, don datayi sallama sai da ya dan firgita ya juya ya kalleta, gabanshi faduwa yayi don he was thinking kilan amira is here and and they want to surprise him amma sai yaga it's not her, sauke idanuwa yayi ya kalli nasir,
"Yaya ga abincin ka..." Asiya ta fadawa Ismail before noticing faiz tace
"Lah yaya yaushe kazo...ina wuni..." Ta gaida faiz, kou kadan faiz bai jinta he was totally lost in thoughts,he wishes amira have a son for him like this da kilan the pain won't be this much, a son that looks just like her, they're gene is kind of strong don tankar yana kallon karamin amira,
"Yaya..." Asiya ta sake fadi yayinda Ismail yake kallon faiz thinking of what's going on with him,. Ahankali faiz ya kalli asiya ya zuba mata idanuwa tare da jin tsigan jikinshi na