Showing 1 words to 3000 words out of 14394 words

Chapter 1 - Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel

16 Jul 2026

1094

??????>?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table????????R Data
????????????????????? P???KSKS?1?VC?????????????_s??{???, , , ,   $ , . $g?*???  ????, C?sC, s, Cs, , ?s [1/28, 10:39/ AM] Dr zarah: =???=???=???*BIG UNCLE* =???=???=???
Fatima@

(SHUGER DADY RETURN) >???d'?


AS NEW NAME IS =?G?
=???*BIG UNCLE*=???

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By

Dr Yasmeen Ahmad >?s?>?s?
Autar alheri
'?=???

Writer of=?G?

ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND

OTHERS =???=???=???=???

Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau?i, ?auna, cin amana, da kuma reality love na ha?a?a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)

kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaWi>?s? kudai kawai mu kafta aciki.=???=???

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIMd'?>?s?>?s?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Book 1

Chapter 1 & 2


"Shirin zuwa wurin dinner faty suke yi cikin gaggawa sunayi suna duba a gogon dake manne cikin bedroom Win domin sun makara gasu kuma sune manyan abokanan ago kuma wakilansa.."isham yadace muwuce haka fa kunga bayin Allah nan sekiranmu sukeyi. ?aguwa wanda aka kirada isham yayi kana ya duba agogon Sekuma taja Wan gajeren tsaki yana cewa "ni wlh duk jikinane amace faruk domin domin bantaSa ganin dinner aure hakaba, biki ba ango kuma kusan amaryar mazataji daWi ba. "Hum to ai itace tace taji tagani kai miye naka acikine mlm? Ni wlh ko ajikina domin tana waye JAY kuma ta yadda ta aureshi ahaka. Cewar harun yana dariya. Mi?ewa Yusuf yayi yana faWar "dan Allah muje nasan yanzu kowa muyake jira amma fa wlh duk ku kashe wayoyinku domin gujewa Kiran Mami, yawwa. Daga Hakan duk suka fice daga hotel room Win dasuke suka shiga motocinsu tare da nufar tudun wada kaitsaye unguwarsu amarya.

"Hello Muna ?ofar gida kufito. "Okay Muna zuwa. "Kai kutashifa ga angayenan sunzo, haneefa ?awar amarya. Mi?ewa duk suka suka fito sun sawo amayar atsakiyarsu tasha kyau harta gaji, gata duguwa kuma meji Masha Allah domin kab tafi ?ammatan nata girma. Mota aka buWe mata tashiga taname sauke ajiyar zuciya. Kafin ?awayenta su shiga sauran motocin suka Wauki hanyar zuwa wurin dinner faty Win.

Suna isa aka sake waker amarya da ango ana rerawa cikin lafazi me daWi. Hakan suka shiga cikin hold Win wanda da shigarka ?atuwar bana zata tarbeka me Wauke da picture Win amarya kawai, a?asa kuwa anrubuta *SALMAH ADAM & JABEER IDRIS DIKKO* kallon Sunan jabeer Win takeyi harta zauna mazauninta. Kafin aka fara abinda yatarasu awurin.

Haneefa da wata yayarta mesuna Hajara sukazo wurinta. Hajara tace "wai salmah ina jay ne? Mitasa bezoba dama baya cikin motar ashe ke kaWai ce? "Humm baya ciki Anty Hajara aikine yari?eshi besamu shigowa garinnan ba kuyi ha?uri please. Ido suka waro atare kafin Anty Hajara tace "anya kuwa salmah Kinsan inda kika jefa kanki? Wannan wanne irin abune Hakan ace ranar aurenka ka kasa halarta wurin dinner? To yanzu idan aka kaiki gidan shi wa aka kaiwa kenan? Tunda bema shigo garinba? "Kai Anty Hajara dan Allah kidena wannan zancen please muyi abinda yataramu kar hankalin mutane yadawo kanmu please, tafaWa kamar zatayi kuka. Wata muguwar harara Anty Hajara ta Banka mata kafin taja tsaki kawai tabar wurin.

?agawarta keda wuya, seka text yashigo wayar salmah. Anyi gajeren rubutu kamar Hakan. *KARKI DAMU DA DUK ABINDA ZA'A FA?A AKAN ZUWAN JAY WURIN NAN DOMIN KIN RIGADA KISAN PLAIN ?INMU KAI KARKI ?ATA MANA SHIRI OKAY.*
tana gama karantawa tasaki wani ?ayataccen murmushi wanda ya bayyana tundaga zuciyarta.
Hakan aka cigaba da gudanarda faty kamar kowanne sedai wannan babu ango babu dalilinshi. Sedai manyan abokananshi su baza capacity ha?arya musamman Yusuf da faruk, kai harma da isham.

Ana cikin hidima har ankusa tashi Sega tawagar yayun ango mata sun iyaso. Cikin shiga ta alfarma, wanda kallo Waya zaka musu kasan cewar nera tayi kuka ajikinsu. Manyan matane masu aji da class kuma masuji dakansu, atare dasu akwai ?ananun yara huWu se matasan ?ammata uku wanda bazasu wuce shekaru 15, zuwa 16, yarane tsintsar yarama. Kyawawan gaske, kuma black beauty San kowa ?in wanda yarasa, musamman ta tsakiyarsu wanda Allah yayiwa baiwar diri na Waukar hankali kyawunta yafita daban dana sauran domin jikinta da yanayinta tamkar ?ar ?asar itopia ce. Zuwa sukayi har inda mc. Kana Waya daga cikinsu ta karSa tace "assalamualaikum jama'a ina me matu?ar bada ha?uri akan zuwanmu kurarren lokaci, ayimana anfuwa please, kana zamu Siya fiskar amarya ayan kasan cewar bamu samu damar halartar buWar kai ba in sha Allah zamuyi ayanzu, ngd sosai. Tafi aka shiga yi sosai ana sowa. Hakan mc ya karSi spiker yana cewa "Masha Allah Hajiya bilkisu idris dikko megadon zinari, ?orafinki yakarSu hajju. Haneefa ce tazo ta?ara rufewa Salman fuska, kana Anty Hajara dawasu daga cikin family ta sukazo suka tsaya, kamar yadda akeyi. Mc yace "to yayun amarya anawa Zaku buWewa yayun ango fuskar amaryar tamu? ?an yatsina fuska Anty Hajara tayi kana tace "millan Waya (1m) "to'to'too Hajiya bilkisu kinji yadda sukace farashin fuskar amaryarsu 1m ne. Jinjina kai Anty Billy tayi kana tace "bakomai mc ai banice zansiya jay fuskarba ?a?anshi ne? "IKRAM, IMAN, and IKLAS., kunji farashin fuskar amaryar uncle jay ko? "Murmushi iman tayi taka tace "nasiya a 1.5m mom. "Tofa kaji mc tace ta?ara musu 500k akai. "Nikuma nasiya 2m mom, cewar ikram. "Woww Masha Allah lallai baby's kunaji sa amaryar uncle ?innan naku kenan. Tofa jama'a ciniki yafaWa domin dai Anty Hajara yayar amarya ta tsayar a 1m, amma ?a?an ango sun suya a 3.5m Masha Allah. Ihu aka Wauka da sowa cikin jin daWi Anty Hajara se watsar baki takeyi duk fishin rashin zuwan jay a wurin yakau sabida wannan uban kuWin, takowa ikram tayi zata buWe fiskar amaryar kenan taji saukar sweet voice Win iklas cikin wata irin murya me shegen daWi cikeda tsintsar taSara wanda ke nuni da cewar ita Win sangar tacciya ce ta ?arshe kuma sarkin Tsiwa. Tana cewa. "No ikram nice zan buWe fuskar amaryar big uncle fa kima Dena Wauki. TafaWa tana murguWa baki. "Dariya duk mutanen wurin sukayi, kana Anty Billy tace "to sarkin rigima bayan bakece kika Siya fuskar amaryar ba kuma zakice kezaki buWe? Baki taturo gaba cikin cikin sakalcinta tace "No mom aini ba'ajira nasiyaba kawai taje zata wani buWe. "To ?ar lele kuma ?ar daukar family Alhaji Idris dikko, ayi mana afuwa please abisa rashin jiran farashinki, munajinki ke anawa Zaki Siya? Seda tawani sha ?amshi ta jujjuya manyan idanuwanta masu Kamada madara kana tace "nasiyawa uncle jay fuskar amaryarsa 5m. "Yeeeee wow big girl Masha Allah, wurin yaWauki ihu da sowa yana tafi cikin, isa da class iklas tazo tare da fiddo wayarta ta kalli Anty Hajara tace account no. Ai cikin zumuWi Anty Hajara ta gaya mata account Win, atake tatura musu 5m. Kana tasaka wayarta acikin jikarta tadu?a tare da yaye mayafin amarya salmah. Hakan yasa sukayu ido huWu da juna wanda ya haddasa wa Salmah faWuwar gaba sabida ganin tsananin zalmar kyaun iklas me birkita lissafi. Murmushi ta sakar mata wanda yasa saura kaWan yawu suzubo daga bakinta, tayi saurin taresu tana jawo nata murmushi me Kanada kuka agaban iklas tayi mata. Duk wurin aka Wauki ihu tana tafi. Cikin farin ciki da nishaWi.

Tunda suka shigo wurin idon harun ke kanta tamkar ya haWiyeta yakeji wani irin son yarinyar yaji yakamashi lokaci Waya, domin betaSa ganinta ba se yau, musamman yanzu datake magana ba?aramin tafiya da duk mazan dake wurin tayiba kan cewar ta Sanger tacciya kuma komai cikin taSara da tsiwa takeyinshi. Wannan dalilinne yasa ta?ara gigita duniyar harun..Hakan har aka gama aka watse amma besamu ganinta ba domin tana tare da Mom Winta dakuna sister's Winta su iman.

Bayan an tashi daga dinner ne su Anty Billy da Anty fiddausi, Anty mimi, suka Wauki amarya zuwa gidan mijinta tare da rakiyar abokanan ango, bayan sun Kaita Wakinta ne suka bu?ata ci Abar mata ?awayenta nan sukwana tare kasan cewar ango baya gari kuma haryanzu be isoba, Hakan kuwa akayi, nan akabar haneefa, Maryam safiyya, zasu taya amarya kwana, bayan su Yusuf sun ajiye musu komai na bu?ata har kazar amarcinta, kana sukayi musu sallama suma suka tafi...!

Tofa >?? yanzu da game Win ze fara, wannan wanne irin aure ne ba ango babu dalilinsa?



















Autar alheri
'?
[1/28, 12:40/ PM] Dr zarah: =???=???=???*BIG UNCLE* =???=???=???


(SHUGER DADY RETURN) >???d'?


AS NEW NAME IS =?G?
=???*BIG UNCLE*=???

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By

Dr Yasmeen Ahmad >?s?>?s?
Autar alheri
'?=???

Writer of=?G?

ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND

OTHERS =???=???=???=???

Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau?i, ?auna, cin amana, da kuma reality love na ha?a?a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)

kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaWi>?s? kudai kawai mu kafta aciki.=???=???

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIMd'?>?s?>?s?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Book 1

Chapter 3&4


"Suna fita Anty mimi ya shiga Kiran contact jay, amma harta yanke be Wagaba, Hakan ta?ara Kiranshi still be Wagaba ba, kallon Anty Billy tayi cikin takaici tace "Billy wlh jabeer yarenamu fa, wannan wanne irin danyen aikine yayi haka? Yanzu fisabilillahi idan Abba yaji baya garinnan aka jawo yarinyar nan yakenan zamuyi? Kinsanfa sam ba'a kyautaba Allah. "Humm anty Mimi kenan to idan ma baki saniba kisani domin kuwa jay yana U'S bayama ?asar wlh kawai dabarace yayi mana. "Whatt? US fa kikace Billy? Yoshe yajeto bayan ko Wazu nayi waya dashi da sim Winshi na Nigeria kuma yacemin yana Abuja? "Hum idan baki yadda ba tambayi Yusuf kiji, Wan Ball ne fa kuma babban Wan Ball da manyan ?asashen duniya ke alfahari dashi, tayaya keke tunanin baze iya juya sim Winshi Aduk ?asar dayakesoba? Hum to idan baki saniba kisani wlh jay yana U'S kuma acikin darenan ze wuce engilan sity domin sunada wasa gobe, amma idan baki yadda ba gobe idan Allah yakaimu ki kalli Ball Win daza'a buga tsakanin Real Madrid da Barcelona, Zaki ganshi aciki, domin Kinsan yanzu yana cikin ?unguyar real Madrid ne kafin yawaske musu tunda bashida alkibla. "Hu'unm tab Wijam lallai jabeer kuwa yayimin wasa da hankali ya jefamu arame daga Allah ya fiddamu. Ni narasa uwar data yake ?iyayya da wannan Auren abu kamar me ahafar aljannu, kodai aljanna ta aureshine Billy? Cewar Anty mimi. "To Anty Mimi Allah kaWai yasan wannan lamarin amma dai abin akwai ayar tambaya aciki, domin ba yadda za'ayi cikakken namiji me jini ajiki dan shekaru 37, ace bayason aure, kuma wai wanda ke rayuwa acikin aturawa. Sedai kuma idan sune suka Wauke hankalinshi. "No Billy kima Dena wannan zancen domin kab azuriarmu babu fasi?i gaskiya. "Hakane kuma. Hakan sukaci gaba da tattaunawa har suka ?arasa family house Winsu, gidan Alhaji Idris dikko.

U'S

Wani haWaWWen matashi ne ke kwance acikin gidan motsa jiki, yana training, kallo Waya zaka mishi kasan cewar shiWin majiyi karfi ne kuma kyakkyawan namiji ajin farko, farine tas domin baka isa ka banbantashi da farar fatar ?asar ba, yana cikakkiyar ?ira me Waukar hankali, ga kyau na ban mamaki. Akwai dogon hanci kamar birro, ga wata kyakkyawar suma daya bari tayi riskarshi ?awanya, gaskiya wannan guy Win handsome ne ba kyarya domin duk inda ake son handsome yaje tashi yama wuce nan. Sedai fa duk abinnan nashi fuskar nan a murtu?e take tamkar besan minene dariya ba. "Hi Jay. Cewar wani matashin Bature tadaya ?araso wurin. Seda yamaula kafin ya Wago yana kallon Baturen dawasu irin idanuwa nashi masu kama dana turawan domin ?wayar idonshi lite blue ce me she?i, gwakuma idon a Lumshe tamakar Wan shaye shaye, wanda suka ?ara fidda mishi asalin kyawunshi me Waukar hankalin duk wani me kallonshi. "Hello joun. YafaWa da wata shegiyar murya me bala'in shiga jiki, kafin yami?e daga kan ingin Win yana baya joun hannu suka gaisa, kana ya fara takawa cikin wani irin class da jarumta, yana goge lallausar sumar kanshi da towel, inda ya ajiye wayoyinshi ya nufa, yana zuwa ya Wauki Waya, Anan yaga 5 miss call daga Anty mimi, 4, na Yusuf, 8, na Salmah, se kusan miss call 16 na abokananshi, Sekuma Waya da wata ba?uwar nomber wadda besan ko nomber waye ba, domin Kiran beshigo yadda duka sauran suka shigaba sabida indai bayada nomber mutum to kira baze shigo yadda yadaceba sedai kawai yaga alamar wanda yakirashi amma kaida kakira bazaka sameshiba.

?an gajeren tsaki yaja yaname shafa lallausar sumar kanshi, yasan duk wannan bala'in Kiran baze wuce sabida wannan kaddararren Auren bane. Tsaki ya?ara ja kafin yabi Kiran Anty mimi. A lokacin wayar na hannun ikram tana game, tana kira yashigo an rubuta "bro jay. "Laa barana bawa Anty mimi wayarta big uncle ne yake kira, tafaWa tana mi?ewa tsaye, domin duka kuwa Hakan yake kiranta da Anty mimi ?a?anta da ?anne. Dasauri iklas tace "kawo nakai mata, batajira cewar ikram Win ba ta karSa tafice daga bedroom Win. Kaitsaye bedroom Win momma. "Momma Ina Anty Mimi uncle jay ne ke kiranta. "Aiko tana bayi ki Waga kigaya masa kafin ta fito kafin ya hasala ya fara yiwa mutane tijara, cewar Momma tana ficewa da bedroom Win. Ita kuwa iklas baki taturo gaba tana mita domin Allah yasani batason abinda ze haWata za uncle jay tunda mugune. Ganin wayar na neman yankewa ne yasa ta Waga tare da karawa akunne, amma batace komaiba. Shima kuma bece komaiba harna tsawon minti biyu, kafin taja Wan gajeren tsaki yace "wai Anty mimi dama dan kimin shiru tasa kika kirani ne eye? YafaWa cikin sweet voice dinshi. "Tana toilet, yaji saukar muryar da yarigada yasan kota wacece. Taune lips Winshi na ?asa yayi kafin yace "baki iya gaisuwa bane dan ubanki, dazaki Waga min waya kimin shuru? Tajishi sarai amma seta turo baki kamar yana gabanta, tana ?u?unai ?asa ?asa. Tsawa yadaka mata cikin faWa wadda tasaka seda iklas ta yadda wayar jikinta na rawa tana zare ido takebin wayar da kallo cikin mugun tsoro tamkar shi take kallo a wayar domin tasan waye uncle jay, ba abinda ze hanashi cin ubanta inda tana gabanshi. "To rasa kunya wayar tawa kika jefar? Cewar Anty mimi tana Waukar wayarta. Arazane iklas ta kalli Anty mimi domin gabaki Waya atsorace take. Cikin mamaki Anty mimi tace "wai ke miyasameki ne ko wani kika jawo ne eye? Tana tambayarta tana Wauko wayarta da haryanzu jay nakan layin. "Au keda jay ne kenan yayi Miki kyau kunfi kusa ai, tana fama faWar Hakan ta Wauki wayarta tare da zama akan bed tana faWar"to Wan renin hankali seyanzu kaga damar kira kenan. Sumsum iklas tafice daga Wakin cike da tsoron abinda ze biyo baya tsakaninta da uncle Winta. "Lumshe lulu blue eyes dinshi yayi kana yace "Anty mimi bana kusa da wayarne. "Humm wlh jabeer karenamu kayi mana wasada hankali sanranka, yanzu ashe baha ?asar nan kacemin kana Abuja? To mikake nufi da yar mutane ne jabeer? TafaWa cikin takaici. "Kai Anty mimi wai dan Allah miyasa kikeda damuwa ne? "Damuwar ?aniyarja jay, yanzu fisabilillahi idan Abba ko Momma suka gane abinda ke faruwa yakakeso muyi? Sannan kasan tasu duk me sau?i ce akan ta Dady ko kuma wlh yana hanya acikin satin nan zedawo Wlh Allah jay baka kyauta mana ba domin nida Billy kasaka adamuwa sabida fiddausi kowa cewa zeyi babu ruwanta shirinmu ne? Miyasa zakiyi haka please? Akawoma yar mutane dan ka mayardamu mutanen banza jabeer kagudu kabar ?asa? Yanzu to gunwa ka barta kenan? Kuma yazakayi da hakkinta? Shiru yayi tamkar batajin abinda take yafaWa. Ganin Hakan yasa tace "au sharenima zakayi yayi ma kyau barana sanarwa da momma duk abinda ke faruwa ita sekayi mata bayani. "Kai Anty mimi wlh kinada hayaniya. "Eh lallai zaka gane inada hayaniya kuwa yanzu. "Please Anty Mimi dan Allah Abar zancen anan ahaka please. "Kasan Allah jabeer wlh Allah kadawo Nigeria goge ko jibi idan ba hakaba wlh dakaina zan kira dady nagaya nasa komai, kafin ta kwaSe mana kai zan fara ?waSama ita wlh. "Innalillahi shikenan zan dawo jibi amma ba gobe ba domin gobe munada wasa, ?it yakashe wayarshi. Da kallo Anty mimi tabi wayar tana girgiza kanta tare da jinninawa hali irinna ?anen nata.

Gidan amarya.

Washe gari da safe ?awayenta suka ?ara wuni nan, da yamma suka tafi abinsu, kuma duka yan uwanta ba wanda yasan jabeer baya gari aka kawota, inba anty Hajara ba ita kuwa kuWi sun rufe mata ido, Hakan tasa bata sanarwa da iyayensu ba. Awannan ranar ma Hakan Salmah ta kwana ita kaWai, kwana na biyu kenan, se washe garin ranar ne, Anty Billy takirata tana sheda mata jay ze dawo yau domin ta shirya tarbar mijinta. Wannan labari yayi mata daWi matu?a domin tanaganin dawowarshi shine cikar nasarar aikinsu.

Airport

Kusan mota takwas taje Waukeshi, kowacce Wauke da nomber me Sunanshi Jay DK 1, har no 8, Hakan kuma data abokananshi Yusuf faruk dakuna isham, seta kanenshi jalal, da jafar, dukkansu jiran isowarshi suke yi cikin so Waukin ganinshi. Ahankali yatafara takowa daga matattakalar benen jirgin yana sanye da kanun kaya na adidas, sunyi bala'in karSar Fatar jikinshi, lulu blue eyes dinshi sanye da medical glass, yana tako cikin kuzari da jarumta irinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login