Showing 6001 words to 9000 words out of 14394 words

Chapter 3 - Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel

16 Jul 2026

1113

gawata. ?an tsaki yaja kafin yashigo address Win babban amininshi fadeel sidi gidaWo. Hi,
PG where are you now? "Hello Jay DK I'm here to The Holland.
"Okay. Kawai yace ya sauka daga address Win yabuWe contact Win ogansu kenan, yaji shigowar mutum acikin bedroom Win nashi. Yayi matu?ar mamakin shigiwarta sedai ko Waguwa beyiba Balle tasaran yasanda zamanta...itako ido tazuba mishi yana kallon zallar baiwar kyau da tsarin halitta irin wanda Allah yabawa jay tabbas shi Win kyakkyawane na?arshe, tashaga da kallonshi harbatasan lokacinda ya ajiye akin dayakeyiba yami?e tsaye zebar Wakin, seganin gilnawarshi kawar tayi. Cikin sauri tajiyo tare da ri?ota lallausan Fatar hannushi wadda takusan sakata sumewa daga tsaye. Cak yatsaya jin ?arfin halinta acewarshi, amma sam bejiyoba, ita kuwa cikin kissa ta?araso tare da faWawa jikinshi ta rungumeshi ta baya tana faWar "sannu da dawowa jabeer, ina matu?ar Waukin dawowar mijina gareni, tunWazu nake tsimayin ganinka amma banganba shi yasa na biyo sawo, I miss my husband. TafaWa tana goga mishi tudun na shanunta ajikinshi cikeda hilats, gata zabgegiya tunda kaWan tayi tsawonshi.
Bece mata komai ba seda taji tana shafa masa jikine yajiyo cikin mamaki yana ?are mata kallo, domin shi indai ba a Turai ba babu inda za'a ce anyi aure kuma aurenma na haWi bana soyayya ba amma ace amarya ita kekawowa Ango kanta harda kai hannunta jikinshi.

Damamaki yake Kallonta aranshi yana faWar anya kuwa momma taga wannan yayinyar da aka aura masa kuwa? Wannan ai kosu Anty mimi ta girma kuma tafisu girman jiki ai wannan sedai uwarshi badai mataba. Duk aranshi yake ayyana Hakan amma bace mata komai ba. Ganin tana neman wuce gona da iri ne yasa ya janye ta daga jikinshi tare da ficewa abinshi yana nazarin ta. Salmah na ganin yafita tace "yess angama, sauran ma bazasu gararaba, tana gama faWar Hakan yaWauko Waya abin tafeshe jikinta dashi gudun kar wanda tayi anfani dashi a waje yashafeta tukunnah tafito daga Wakin.

Inda yabar iklas anan yasameta, zama yayi a parlor tareda kunna tv, kana ya dubeta cikin tsare gida yace "ke. Hakan yasa taWago atsorace tana kallonshi. "Ni sa'arkine? Cikin sauri ta girgiza kanta. "Bakida bakine? ?ara girgiza kan tayi still. Hakan ya?ara kular dashi, yacije lips Winshi na ?asa kafin yace "idan kika ?ara yimin body language Allah Sena tattakaki Anan wurin. Nace ni sa'arkine? "A'a, tafaWa cikin sauri kuma still tana girgiza kanta. "Okay amma shine kika Wagamin waya kikamin shiru ko? Kana yanzu kike kiran kanki da babyn uncle jay, tunda ga sa'ar wasarki, harkika koyawa sauran faWar Hakan kega marar kunya? Tukunnah ma kinji nace ke ?atace? Ni duk ?a?ana babu marar kunya irinki, amma shine zakice wani babyn jay, miyasa bakice babyn jalal ba inaga ai shine uncle Winki ko? Domin shine kawai ze iya da shirmenki, Allah idan na?arajin kince wai babyn uncle jay idan nafara Ball dake sekinrasa ha?oranki, wawuya kawai. YafaWa yana Banka mata haramta...rau ray iklas tayi da ido amma batace komaiba sedai ta kwaSe fuska kan tas tamkar zata rusa ihu. Anan Hakan Salmah tafito sedai rayi mugun mamakin ganin iklas agidan domin batasan da zuwanta ba, batace mata komaiba tanufi kujerar da jay kezaune ta zauna kana ta kwantarda kanta akan dantsen nannunshi tare da Wora Waya hannunta akan cinyarshi tana murmushi, ita adole ga mijinta, tana jiran iklas tagaidata. "Itakam iklas galala tayi tana kallon ikon Allah domin yanzuma data zauna kusan uncle jay Win setaga kamar tafishi girma., Hakan yasa tazuba musu ido kawai tana kallonsu tamkar tasamu tv. "Jay kuwa wani mugun haushi Salmah tabashi domin Shima bace bata taSa raSarshiba irin Hakan bancin su Anty mimi suda suke yayunshi. "Kekuwa baki iya gaisuwa bane kike kallonmu haka kamar kina kallon tv. "Hum tayaya zan iya gaisuwa bayan naje makarantar koyon sallama, maybe idan nadawo na koyo gaisuwar daga baya. kallon kuwa ai dole ne na kallekuwa dan kunmafi vt daWin kallo haWi me matu?ar birgewa tsakanin giwa dakuma zomo=?? tafaWa tana sakin dariyar datake toshewa domin fa iklas koyaya taga abin magana bakinta baya iyayin shiru seta maida martani, gakuma tsiwar bala'i. "Ido Salmah tawaro tana faWar "ke nikike gayawa magana? Ni sa'arkice? Kina ?ar mijina kuma kizo har cikin gidana kizageni? To Wlh baki isa ashe bakida mutunci. "Ahh ke dakata malama gidanki ko gidanmu? A Ina yabi yazama gidanki? Gidan uncle jay dai, mutunci kuma kece bakidashi tunda har kika kawo naganarshi, kumada kike cewa nazageki, ai garada kika faWa da bakinki cewa ?ar mijinki, Kinga ba ?arki kenan, sabida Hakan babu laifi dan jaki yakifarda tsohon dayahau kanshi kingane ai. "Ke waini zakiyiwa ranshi kunya, cewar salama tana mi?ewa tsaye cikin hasala zata daki iklas. "Hee dakata dan Allah banason shirmen banza Anan, ke tashi muje, yafaWa yanayi gaba abinshi. Mi?ewa iklas tayi tabi bayanshi Seda takai Dede ?ofar fita parlor tajiyo tanayiwa Salmah gwalo. Aikowa tasha?a iya sha?a tankar tabita tamakota Hakan takeji amma ba hali.

Suna fita yabuWe motar ya shiga itama ta shiga kana yaja sukabar gidan sun Wanyi tafiya menisa kafin yaji wayarshi na ?ara koda yaduba Sunan Anty mimi yagani raWau akan wayar yana yawo. Hakan yasa yayi picking call Win tareda ?arawa akunne amma bace komaiba. "Hello my Kane kana ina Hakan? Kona gun ?anwata amarya? TafaWa cikin son ?ular dashi. KwaSe fuska yayi kafin yace "Anty mimi amarya ko ?ar tasha miyasa bazaki gayamin karuwace kuka kawoba tamin fyaWe, yafaWa ko ajikinshi domin sam yamanta da iklas acikin motar harga Allah, ido iklas tawaro tare da juyowa tana kallonshi kafin.....!


To masu ?orafi affuwan =?O?bawai nasaka kuWin book dayawane sabida wata manufar ba no, nasakane sabida mutanen dabasa muna adilci, amma bakomai duk wanda keso ze iya tura 1k fatan alkhairi =?O?

BIG UNCLE paid book ne akan 1 kacal =?L? spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group Win MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, >??? zaku iya tura kuWinku a wannan account Win =?I? 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp =?O?

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke>???












Autar alheri
'?
[1/30, 1:13/ PM] Dr zarah: =???=???=???*BIG UNCLE* =???=???=???


(SHUGER DADY RETURN) >???d'?


AS NEW NAME IS =?G?
=???*BIG UNCLE*=???

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By

Dr Yasmeen Ahmad >?s?>?s?
Autar alheri
'?=???

Writer of=?G?

ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND

OTHERS =???=???=???=???

Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau?i, ?auna, cin amana, da kuma reality love na ha?a?a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)

kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaWi>?s? kudai kawai mu kafta aciki.=???=???

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIMd'?>?s?>?s?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Book 1

Chapter 11&12


"Kafin tayi saurin saka kanta acikin cinyoyinta tana dariya gudan kartaci najaki, dama gaya ta Webo ruwa agidanshi yanzu, karta ?arawa kanta wani laifin...Anty mimi ido tawaro tare da cewa Dede kenan ai itace maganinka, afili kuma setace "Nashiga uku fyaWe kamar yaya my Kane banganeba? ?an yatsina fuska yayi kamar bazeyi maganaba Sekuma yace "no Anty basar kawai senazo, daga haka ya yanke wayar. Kana yaci gaba da driving Winshi. Gidan Yusuf yanafi sedai kafin ya?ara yaji sweet voice Win iklas tana faWar"dan girman Allah uncle jay kayi ha?uri karka kaini wurin nan dan Allah namaidani gida Allah bazan ?araba, tafaWa cikin wani irin mugun tsoro sabida ganin giga gidan sojoji tako ina awurin suna harkar gabansu, domin gidan Yusuf acikin Barack yake tunda soja ne. Dasauri ya kalli gefen datake shi sema yanzu yatuna da ita Wlh, amma ganin yadda ta tsorata yadakashi cewa. "Hum bake marar kunyaba, harda Samun damar yiwa mutane rashin mutinci, to miye nabani ha?uri yanzu ai sune zasuyi maganinki, yafaWa yana fefeta parking dinshi kana yabuWe motar yafito, tare da zagayowa yabuWe marfin gefen datake domin ta?i buWewa tafito sabida tsoro, fiddota yayi waje kana ya rufe matarshi. Su kuwa sojojin dake wurin suna ganin Waya daga cikinsu yawashe baki yana faWar"woww Wlh jay kd the only supper man danskeso a duniyer ball Wlh, aikuwa sauran najin Hakan duk suka waiga ganin dai tabbas shine duk duka taso suka nofo inda yake. Habawa ai iklas naganin sunyo kansu tabuga wani irin tsalle segata Ware Ware, ajikin uncle jay tawani irin ma?al?aleshi tana ihun neman Wauki.

Ido yazaro yana ?o?arin sauketa daga jikinshi amma Yakasa ayadda ta kanainaye yadda kasan kaska, sam ta?i bashi damar sauketa. Suma sojojin mamaki Sosai yakamasu, domin ta?i bari ko gaisawa suyida kowa, ta chakumeshi tako ina. Daya rasa yadda zeyi da itane kawa seta buWe motar tare da du?awa da?yar ya SanSareta ya cillata aciki kana yamayarda motar yarufe. Ajiyar zuciya tasauke kafin ta she?e da dariya ita kaWai acikin motar kana tace "haka kawai Sena zuba maka ido ka kawoni gun wa?annan gardawan su illatani ai Wlh baka isaba uncle jay.=?1?

Shikuwa seda ya ajiye ta ne yakoma ga sojojin suka gaisa cikin mutuntawa kana suka Wauki picture dashi, kafin ya nufi cikin gidan Yusuf sedai koda ya shiga bayanan Hakan yasa ya fito kawai tare da shiga motar yaja se family house Winsu...beshiga cikin gidan ba, a bakin ?ofar gidan yayi perking yana Kallonta domin mugun haushinta yakejiba cikin tsawa yace"ficemin daga mota wawuya kawai. Aiko kamar jira yake yi ta Salle marfin motar tafice...shikuwa yaja motarshi yabar layin.

Koda ta shiga gidan tasamu duka iyayenta dunyi tafuyarsu, uncle jalal da uncle jafar ne kawai a parlor se iman, dama itada iman yawancin zamansu ananne secan ba'arasaba suke komawa gidansu. "Oyoyo my daughter daga ina Hakan cewar jala yana mi?o mata hannu. Cikin sauri ya?araso wurinshi ta zauna tana gaida jafar, kana tace gidan uncle jay uncle. "Tofa keda waye kukaje gidan Yaa jay? "Nidashine. "Okay bedai yimiki komaiba ko? Domin nasan banza bazesa yakaikiba se in jibgarki zeyi. YafaWa yana murmushi. Baki taturo gaba kana tace "ba abinda yayi min wai kawai fa dan nacewasu mubin Seni babyn uncle jay damuna wasa shine yakaini gidanshi yayita yimin bala'i hadda cewa ai bashine uncle Dina ba Kaine miyasa bazance babyn ka ba, ta?arsa zancen tana turo baki gaba domin idai taga jalal to anan iskancinta ke ?ara girma. "Kai lallaima Yaa jay, aiko zamu fara kiranki da babynshi zanga yadda zeyi damu, yi ha?uri kibarshi kinji my daughter yafaWa yana share mata hayayen ?arya data matso. Dariya jafar yayi yana cewa "lallai ko aiki yasameku indai yaa jay ne Dede yake da shirmen kowannenku...iman ma dariya takeyi domin wani lokacin ita kanta lamarin iklas nabata dariya....sunjima sosai a parlor kafin suka mi?e dukkansu suka fita. Sedai duk abinda suke yi hankalin iklas baya kansu domin gaba Waya tatafi da tunanin amaryar uncle jay tanason sanin mitake shiryawa uncle Winta, kuma miye manufarta. Hakan dai har suka gama shiriritarsu suka dawo gida.

"Iklas wai miyake damunki ne? Naga tunWazu kinkoma wata sukuku kodai duk akan rugimarki ne keda uncle jay? Cewar iman tana dafata ganin yadda gaba Waya tasukukuce. Ajiyar zuciya tasauke cikin damuwa tace "iman akwai matsala ne agidan uncle jay Wlh, shine abinda yaWagamin hankali. "Matsala kuma Iki? Kamarya wacce irin matsala? "Humm bazaki gane bane iman amma seriously nake gaya Miki wannan zancen wlh akwai abinda ke faruwa badede ba gidan uncle jay, domin ni yanzu san ban yadda da wannan matar tashi shiba.. ido iman tawaro cikin tsoro tace "mikike nufi Iki? Badai cutarda uncle jay takesonyiba? "Humm Nima bansaniba wlh iman nakasa fahimtar komai amma koma minene zan gano kuma Wlh Sena dakatar da ita sam bazan bari wani abin yasamu uncle jay ba, yadda yatsayawa rayuwarmu data iyayenmu Nima Hakan zantsaya masa Wlh se inda ?arfina ya?are, tafaWa cikin tabbarda kalamanta. "Tayaya iklas ? Yakike tunanin Zaki iya dakatarda ita akan ?udurinta tun da ita Win matarsa ce? Iman ta tambeta cike da damuwa...kallon iman tayi cikin yanayin tsiwarta ta gyara zamanta sosai tare da zaro dukka manyan idanuwanta waje kana tace, "ta hanyar komawa gidanshi dazama....!


BIG UNCLE paid book ne akan 1k kacal =?L? spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group Win MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, >??? zaku iya tura kuWinku a wannan account Win =?I? 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp =?O?

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke>???















Autar alheri
'?
[2/1, 8:33/ AM] Dr zarah: =???=???=???*BIG UNCLE* =???=???=???


(SHUGER DADY RETURN) >???d'?


AS NEW NAME IS =?G?
=???*BIG UNCLE*=???

=?%?=?%?Hot love with a new sexy romantic story =???=???=???

By

Dr Yasmeen Ahmad >?s?>?s?
Autar alheri
'?=???

Writer of=?G?

ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND

OTHERS =???=???=???=???

Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau?i, ?auna, cin amana, da kuma reality love na ha?a?a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)

kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nishaWi>?s? kudai kawai mu kafta aciki.=???=???

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIMd'?>?s?>?s?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Book 1

Chapter 13 & 14


"Ta hanyar komawa gidanshi dazama, wlh muddin ba alkhairi yakawota rayuwarshi ba nikuwa Sena zame mata ciyon ido. "Uhn uhm fa iklas, karkayi wannan gangancin domin bakisan shirintaba kuma kiga ba shiri kukeyi da uncle jay ba, please kibari mugawa Momy ko Anty mimi kinji sesusan matakin Wauka inaga zefi. "No iman karki kuskura kigayawa wani daga cikin wannan maganar kekanki nagaya mikine domin muyi shawara bawai dan Inaso wani yajiba, miyasa zamu gaya musu bayan munsan ba Waukar abin gaske zasuyiba, wlh musamman Momy cewa zatayi shirme ne kawai bakeyi dan Allah mubar zancen tsakanin mu kinji. "Shikenan zanyi Hakan amma yanzu ta yaya Zaki koma gidan uncle wanda yayi aure acikin satin nan, ya kikega zamuyi a yadda kikoma can? "Humm wannan kuma abune me sau?i kawai bara naga momma. TafaWa tana mi?ewa tabar Wakin. Kaitsaye bedroom Win momma tanufa inda tasameta zaune tana linke kayanta. "momma linkiya kikeyine? "Eh Rigi mammiya yau kuma da wacce kikazo? Ta tambaya tana Kallonta. Baki taturo baka kamar gaske kana tace "ba wannan amaryar bace ta uncle jay, dayaje dani gidanshi yanzu shinefa tadage akan wai Seya barmatani wai ita tsoro takeji a gidan ita kaWai idan yafita, kuma duka masu aikinta basa shigowa part Winta, shine yace wai Sena zauna tare da ita, nikuwa na?i zama na gudo abuna. TafaWa cike da taSara tana wani cin magani kamar abinda tafaWa Win gaskiya ne. "Tofa >?? iKon Allah yanzu ke iklas inbada kike marar tausayi yoshene mutum ze ro?i alfarmar kizauna dashi naWan wani lokaci kigudo? Yanzu ko tausayinta bazakijiba tunda Kinsan halin jabeer nasan koyana ?asar nan ba lallai yazauna gida ba Balle gashi baya zama ?asar ma gaba Waya, kuma ai naga kuna Hutu balle kice school amma sabida shegiyar fitinarki kika?i zama to dakika gudo ni Umar me Zaki ?ullamin nan iye? "Baki ta?ara turowa tana wani marmar da ido yadda tasan zata ?ular da momma, aiko tayi nasara. Cikin takaici momma takaiwa bakinta masga amma bata santaba tagoce, "rigimammiyar banza da wofi dani kike zancen wlh barama kiga, tafaWa tana janyo wayarta. Contact Win jafar tashiga yana Wagawa tace "jafar kana kusa? "Eh momma. "To zo ina nemanka, daga Hakan ta yanke wayar kana ta kalli iklas dake zaune kamar muna fuka tace "Kinga wlh tun muna sheda juna nidake, kitashi maza kije ki ibi kayan dazakije dasu kiwuce Jafar ya maidaki idan ba hakaba kuwa wlh yanzun nan zan kira mimi nagaya mata, kuma Kinsan abinda zebiyo baya yawwa. Cikin tsoro iklas ta kalli momma kamar gaske jin ance za'agayawa Anty mimi domin duka yaran sunfi tsoronta akan Anty Billy ko Anty fiddausi. Domin Anty mimi ita ke cin uwar yaro baruwanta da girmanka kai tsaye zata masgeka ka kawomats wargi. Rau rau tayi da ido hadda tara ?wallar ?arya, kafin tayi magana Sega fajar yashigo bedroom Win. "Yawwa jafar dan Allah maza Waukarta ka kaimin ita gidan jabeer yanzu kaji. "Okay momma amma lpy kuwa? "Lpy qalau barni da ita kawai kasan ?ar taku zuma ce seda wuta. Maza ka Kaita. "Okay muje babyn Yaa jay>?)? tafaWa cikin tsokana yana ri?o hannunta, Hakan suka fito parlor momma nabiye dasu abaya tana masifa harsukazo ?ofar fita parlor kana iklas tajiyo idonta tab da hawaye tace "to kayan sakawana fa bara maWauka. "A'a kuje ba uwar da Zaki tsaya Wauka salon wannan munafikin kawun naki ya dawo yasameki ku kulla wani abun ko, maza kuje idan kinje shi jabeer Win yanema Miki wasu kayan sakawar kafin kidawo, Hakan momma ta tasa ?eyar iklas agaba har motar jafar seda taga tafiyarsu tukunnah tadawo tana mita...haba ai iman dake kallon komai a window seda takai kwance wurin dariyar momma, domin wannan ha?ilon datakeyi doline yabawa mutun dariya batasan cewar duk plain bane.

Koda suka isa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login