Showing 27001 words to 30000 words out of 52605 words

Chapter 10 - MAIMUNATU TELAR MATA

07 Aug 2026

140

tashi ki ban wuri ....
A haka dai akayi auren saidai ita taki tarewa wai saiya nema mata aiki a bauchi tukunna haka kuwa aka??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????yi Dan saidata yi wata biyu a misau kafin ta koma bauchi lokacin yasama mata aiki awani primary school dake anguwansu .....
Zama tsakaninta da Umma kuwa ba sa shiri dan ma Umma nada mugun hakuri halimatu nada son girma da nuna ita ta waye har tana daukan albashi .....Umma ma bawai haka ta tsaya ba tana yin meat pie,doughnut,zobo,kunun aya, ana ajiyewa a shago ...
Sosai rayuwarsu yake tafiya har Allah yasa Anty (Halimatu) ta haifi danta na fari CS akamata takasa haihuwa da kanta, yaro yaci sunan sulaiman shekara daya Umma ta haifi Maryam(ummita) saboda taci sunan Inna.....shekara daya tsakaninsu Anty ta haifi Aisha daga nan sai Albashiru shima CS aka mata dan haka ta tsaida haihuwar dan tana wahala sosai shekaran Albashiru biyu Umma ta haifi Muhammad salisu yaci sunan marigayi Alhaji salisu daganan Kuma haihuwa ya tsaya wannan kenan......



Maimunatu ta taso da kaunar Sana'a Dan tana da shekara bakwai tafara yin Abun kwalama tana saidawa a Islamiyarsu irinsu tuwon madara,ligidi,hallaka kwabo da sauransu, tana da kokari sosai a Islamiyyar su sai dai a makarantar boko kan bata ja, sosai abin ke damun Mal Ibrahim Dan yanaso maimunatu tayi karatu kullum daga nasha biyar saiko nasha takwas saidai bata tabayin ko na ashirin ba iyakar ta sha takwas .....Khalil kam baya wuce na biyar,Khalil shi yake kiran maimunatu da U'una lokacin suna yara Dan baya iya cewa maimunatu hakan yasa wasu ke cemata u'una duk da bata so....shakuwarsu da Khalil na burge mal Ibrahim Dan dama bayaso sutaba nuna banbanci tsakaninsu, Alhassan kam boarding school aka sashi saisa becika zama ba a Hutu kawai suke tare .....

Idan kanaso kaga bacin rai to Kace wa maimunatu baka zakuyi fada sosai. Duk kuwa da cewa duk gidan itace baka sosai Dan umma fara ce Kuma Baba ma yana da haskensa Anty ma ba laifi bazaka kirata baka ba ...... Maimunatu Nada manyan idanuwa sai dimple dake kara mata kyau,tanada fadin fiska ga ushirya dayake fid da natural beauty nata intayi dariya .....ita bawai kyau gareta can ba Dan kyaunta a boye yake saidai intayi ????????0?2????????
(Z??????????????????? o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH Murmushi saika so kasake kallonta she has a breath taking smile =??...........
Bata da kawaye tasleemah ce kawai kawarta na kut da kut Islamiyyar su daya Kuma gidansu na kasan layinsu ....tasleemah bayarabiya ce mahaifiyarta nada shagon dinki a can kasa dasu saisa kullum maimunatu ke bin tasleemah wurin mamanta Dan in akwai abinda ke bawa maimunatu sha'awa baifi yadda ake sarrafa yadi yakoma kayaba ....
Da farko baba na hanata zuwa lokacin tana primary 5 saidai ganin ta dage yasa yake barinta dayake tasleemah itama tana koya ....a hankali suka kare primary nasu a private school yasasu itada Khalil saidai nanma bawani ci gaba Dan bata wani kokari tafi maida hankalinta ga dinki data ke koyo Result dinta na farko tayi na ashirin da niyu acikin su hamsin ai ranar Baba cewa yayi bazata sake zuwa wajen Maman tasleemah ba ranar kam Tasha kuka taki cin abinci har dare dakanshi yazo ya lallashi gimbiyar tashi yace ya yarda ta dinga zuwa amma ta kara kokari yanzun kam har shagon yaya KB take zuwa koyon dinki, yaya KB Dan Yayan umma ne Dan haka take zuwa a weekend dan shagon nada nisa dasu ......
A hankali wasa wasa har sunyi JSCE lokacin Alhassan na ND2 a poly yana karanta masscom, Kuma likacin ne akayi bikin Yaya KB anyi hidimar biki da ita Dan Yaya KB nada mutunci a cewarta ranar data kaimai gudumawar ta rigar bacci ne zata kai dubu uku na mata mai kyau da Kuma turare na maza itama dubu da daribiyar ta saya .....daya karba kayan yace gimbiya nagode da wannan amma naso ace kezaki saka kayan nan ya shafa ledar rigar yana Murmushi da batasan dalilin hakanba tace cikin rashin fahimtar maganan sa ai yaya saidanaga colour din yamin kyau sai na dauka nasan zaima Anty Sajida , ya girgiza kai ya ce nagode sosai gimbiya tah ....Murmushi tayi kafin ta tafi ......=???=???=???=???=???
[8/13, 6:52 PM]??Maimunatu Telar Mata =???

By
Azee cool=???






6









Lokacin da maimunatu tasama Babanta da zancen sakata a makarantar koyan dinki bawai Dan bata iyaba saidan kara gogewa akai .....ai ranar baran baran sukayi ?????????????T!!!!
%j1?1?1?1?1?1??????????????????????????????
 RT !!!!!"$%
%&(*???????????????????????????????? o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  da Baba yace shi baisan zance ba ....kuka ta dinga yi sosai Baba yaki kulata ta sa Umma a gaba tana mata kuka Umma tace to ke gimbiya ki hakura mana tunda bayaso ki yi karatun ai ganin ba mafita yasa ta tafi gidan Anty Fatima a fadaman mada....lokacin da Baba ya shigo da la'asar Umma ke sheda masa ai maimunatu ta fita bata dawo ba har yanzu, hankalin shi ne ya tashi ya fara salati ya tafi shago ya kira Khalil yace kasan inda gimbiya taje yace Baba bata gida ne...Ya harareshi yace intana nan zan tambayeka shasha kaje kanemota Dan nasan bata boyema komai.....murmushi yayi dan yasan U'una ba inda zata je daya wuce wurin Anty fatima cikin Sauri ya shiga gida ya dau kekensa ya fice aikuwa anan yasameta suna hira da Anty Fatima .....bayan sun gaisa da Anty ya kaiwa gimbiya duka a baya yace bakaye kina nan kina hutawarki kinsa tsoho cikin damuwa ta harareshi wallahi Khalil karkasake cemin baka,na fada bakaye kawai ta kai mai duka ya gauce tace Anty kin ganshi ko Anty tasa dariya tace ku kuka sani can ku gama tsiyarku ta tashi ta shiga kitchen .....
Ganin tayi fushi ya dawo ta gabanta ya tsugunna ya hada hannunsa biyu yace sorry my princess taja kunnenshi sai daya yi kara ta sake tana dariya ......ya koma gefenta ya ce meye labarine kinsani a duhu meyasa kika zonan ....ta numfasa tace bana ce maka zan gayawa baba yasani amakarantar koyon dinki ba yace ee to shine Baba wai bazanyi ba wai makaranta zanyi, yace shine kika gudu nan din tace ee yace me Anty tace ....ta yi murmushi tace nasiha tamin akan karatu kuma tace zata ma Baba magana inyaso sai inshiga SS one a makarantar rana ina zuwa can da safe, ya ja hancinta yace tailor maimunatu ta ja nashi shima tace fadin son ranka dariya suka sa atare nan Anty tasamesu tace lallai 'yan biyu har kun shirya ,nasiha ta sake musu tace maimunatu ta bawa Baba hakuri ....nan sukayi sallama suka fita keke napep ta tsara ta tafi shikuma yabi bayansu tana isa taga Babanta akofar gida idonshi yayi jaa dan kuwa kuka ne kawai baiyiba yama kulle shagon ma .....yana gani ta sauka yayi hamdala ya shiga gida ta bawa mai keke kudi tashigo da sallama falo tashiga taganshi a tsaye kanshi a kasa da alama tunani yake tafada jikinshi tace kayi hakuri Baba nah na tuba bazanyi dinkinba na hakura.....kujera yaje ya zauna yana kallonta ta durkusa kasa gefenshi tace Baba kayi hakuri nasan kana da burin nayi karatu a duniya saidai Allah bai bani baiwar hakanba amma baba zan kara kokari bazan sake maka zancen dinki ba Insha Allahu kome kakeso zan karanta ta karasa maganar tana kuka ya jawota ya rungumeta yace ban taba tunanin hana ki abin da kike so ba ni ina ganin kamar karatu shine gatanki amma tunda bakyaso na hakura zansaki amakarantar koyon dinkin tace nagode Baba khalil ne ya shigo yace ehnm 'yar baka mai bulaguro ai kuwa tayi kanshi da gudu ya fita ta bishi tana Allah bazata yadda ba murmushi mal Ibrahim yayi yace ba abunda nakeso sai farin cikin ki gimbiyah ........



Yadda Anty fatima tace haka akayi na koma makarantar rana SS one Art dan ban iya math ba ina iya kokarina a makaranta dan kuwa khalil na taimaka min duk da a science class yake wurin English da abin da baza a rasa ba .....ina zuwa gun koyon dinki kuma ina dada kwarewa sosai dan kuwa acikin 'yan ajinmu ina daga cikin masu hazaka kasancewa tun asali na iya kuma dama abinda nake so ne...A Islamiyya kuwa bana zuwa sai ranar asabar da lahdi gashi zamuyi sauka na tartil Dan a hadda ina suratul yasin,
Naje karbo dinkina na walimar saukanmu a wurin yaya KB na hadu da Isma'il shima dinkin yaje karba yana mawa yaya kb masifa akan bai karemar ba nayi sallama na shigo gaskiya ba yabon kai ba ni maimunatu inada murya murya mai dadi dan nasha ji ana fadin haka ....ya juyo ya kalleni tare da amsa sallamar murmushi yaya kb yayi yace gimbiya sannu da zuwa nace ina wuninku ganin suna dayawa a wurin ya amsa yace kinzo karban kayan ba ee na fada a takaice dan natsargu da yadda saurayin ke kallona, yaya kb da kansa ya dauko min ledar yace ga shi gimbiya na gama na amsa ina murmushi nagode yaya yace bazaki duba ba ko akwai matsala nace nasan babu ne Dan yaya na bai taba dinki an kushe ba .....yai Murmushi yace shikenan nima nagode nace ka gaida Anty sajida ya hade rai kamin yace zataji....nace sai anjima na juya na fita daga shagon ....ko tafiyar minti daya banyiba naji ana cemin Dan Al*,.0h1j1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?????????????????? o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH lah gimbiya ji mana najuyo da manyan idanuna nakalleshi saurayin nan ne na shagon yaya kb yai Murmushi yace kiyi hakuri gimbiya minti biyu nace ina saurine yace Dan Allah nace to inajinka da farko sunana Isma'il Musa Kuma ina aji biyu a unimaid ina karanta English in bazaki damu ba plz kibani contact naki nidai ban gane meyaceba nace mai kayi hakuri zan tafi na juya da sauri na tsare keke nashiga na barshi a wurin.....=???=???=???=???=???
[8/15, 1:43 AM]??Maimunatu Telar Mata=???

By
Azee cool=???







?1?1?1?1?1?1?14444444l=n=p=r=?J?J?J?J?J?T|U???????????????????????? 7






A Daren ranar ina goge kayan Dana karbo daga wurin yaya KB Alfarouk ya shigo yacemini Ina da bako a waje na zaro ido nace bako kuma yace ee Baba nema yace ki fito cikin sanyin jiki na kashe iron din na sa hijabi nayi waje Baba nagani da wani akofar gida nace Baba gani ya kalleni yakauda kai yace ga me nemanki ya wuce shago na maida kallona ga saurayin ban ganeshi ba yace ranki shi dade gimbiya ina wuni na kasa amsa wa yace kinyi mamakin ganina ko ? nan ma shiru kamar yadda na sanar dake dazu da rana sunana Isma'il kiyi hakuri gimbiya nasan bakiji dadin zuwanaba amma zuciya ta kasa samun sukuni tunda naganki ....yayi shiru kafin yace gobe nakeson komawa school amma bazan iya tafiya ba har saina sanar dake sakon zuciyata .....Gimbiya nakamu da sonki, bada wani nufi ba sai ta alkhairi ... . tun da yake magana zuciyata ke bugawa da sauri da sauri maganganunsa sunmin nauyi ga Tsoron Baba daya cika mini zuciya ban san sadda yake cewa gimbiya baki ce komai ba ai da gudu na shiga gida na wuce dakinmu ina kuka tsorona me Baba zai cemini tunda nake ba namijin daya taba zuwa wajena zance sai yau kai ni namiji ma banda yaya kb ba wanda yake zuwa hargida in kulashi.....



Turo kofan da akayine yasani tashi idonshi na kalla naga tsananin bacinl=n=p=r=>@4A:ABDFHJ?J?J?J?J?J?J?????????????????? o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  rai a tattare dashi aikuwa bugun zuciyana ya karu ya karaso wurin danake ya tsaya yace bansan dalilin ki nakin karatu ba saiyau ashe aure kikeso nawa kike gimbiya yaushenki da har zaki turo saurayi gidanku ke gaki kinkai matsayin tsaida saurayi ko to bari kiji inda gaske yake ya turo magabatansa su nemi izini wa dansu bawai ya dinga zuwa min gida bansan asalinsa ba Imba haka ba karya kara zuwa min kofar gida kuka nake sosai amma haka ya fita bai ko kula da yanayin danake ciki ba ......na cigaba da kuka har umma ta shigo da su ummita ta musu addu'a ta juya zata tafi tace gobe walimar ku ki kwanta da wuri ta fita a dakin .. Kusan 11 Khalil ya shigo lokacin na dena kuka amma na kasa bacci ya karaso inda nake ya dago kaina yace kukanki na daga min hankali my princess kinga yadda pretty eyes dinki suka yi jaa plz dont cry dear ya rungumeni ai nan naji wani sabon kuka yace plz princess dont cry can nayi shiru nace khalil nifa ban sanshi ba yau na hadu dashi a shagon yaya kb bance mai komai ba banma san ya akayi yasan gidanmu ba yace its ok kwantar da hankalinki zan mawa baba magana gobe kinji ....nayi shiru yace yi min murmushi mana na harareshi nawasa yace hararata zakiyi to barin tafi ya mike kaman zai tafi ya juyo yace 'yar baka basabon ba anyi saurayi harda kukanso ai kuwa na wurga mai pillow ya fita yana dariya nima dariyar nayi kamin na kwanta......




Washe gari bayan nayi sallan asuba da 'yan azkar dana saba naje na gaida baba a hankali ya amsa nace baba kayi hakuri ya ce fita min a daki na kasa tashi dayaga haka sai ya tashi ya fita ai kuwa sabon kuka nafara a wurin dakyar na iya komawa nakinmu nacigaba da kuka har gari yagama wayewa aka fara ayyukan gida naki fitowa harsu yaran kowa ya wuce hadda gashi saukanmu karfe sha daya za a fara amma ina kwance akasa kaina nakan katifar idona yakumbura umma ta bude dakin ta ce Kije inji Babanki daga haka ta fita da kyar natashi na fito waje na nufi falo Baba na gani da Khalil da yaya Alhassan banmasan yazo gida ba na zauna akasa kusa da khalil baba yayi gyaran murya yace gimbiya khalil ya min bayanin komai kuma na gamsu bawai ina takura miki bane ko kuma ina muzguna miki ina guje miki samarin zamani ne amma bakomai nac riga nacewa yaron in da gaske yake ya turo magabatansa dan haka in har yayi hakan ya nuna da gaske yake kenan amma inbai kuma dawowa ba dama makaryaci ne ......zonan 'yar baba ya nuna min wajenshi na karasa ya jawoni jikinshi yace yau ranar farinciki ne Allah yasa albarka a rayuwarki gaba daya jeki shirya wajen walimarku lokaci ya tafi nayi Murmushi na tashi sai a sannan muka gaisa da yaya .....
Karfe sha daya saura kwata muka fita nida tasleemah mun sha anko ga hijabi da nikab duk iri daya a keke napep muka tafi .....
Wurin sauka yayi kyau anshirya komai anfara gabatar da masu sauka na hadda kafin namu na tartil .....ana kiran kowa a buda mai wa ni shafi daga alqur'ani ya karanta aka iso sunana MAIMUNATU IBRAHIM MISAU naji ance na tashi na isa kujerar aka budemini nakaranta cikin murya me dadi da sanyaya zuciya bayan na gama aka yi kabbara aka cigaba da kiran mutane har aka kare daga nan aka fara raba kyaututtuka na karba kyauta ta dalaba mai hazaka da Kuma kyautar tsabta da zuwa da wuri ....sai da aka gama naga su ummana da Anty Ashe sunzo suma nayi farincikin haka sosai ......=???=???=???=???=???
[8/15, 1:43 AM]??Maimunatu Telar Mata=???

By
Azee cool=???






8








Bayan walimar muka dawo gida nasha addu'a a wajen Baba sosai ashe shima yaje banganshi bane kawai, kyautar Waya sabuwa Techno karama da sim na Mtn nayi murna so|U
ZXZZZ`ZxZzZ|Z~Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?dfjtnTr????????????????????????ZZ^Z`ZvZxZzZ|Z~Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z????????????????o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH sai .....a haka rayuwa ta kasance na manta da wani Isma'il ba laifi result dina na makaranta yakoma na sha biyu mun gama ss one amakarantar koyon dinki aka yayemu nasama kyautar keken dinki sabuwa da kudi dubu goma oganmu yace suk sa ilin danake da matsala na kan iya tuntubarsa dan yasan ni da hazaka sosai ......baba ma yayi murna wannan karan dana bashi kudin yace nawane nace ya ajiye mini yace a'a saidai gobe muje da khalil na bude account nace na gode ....da mukaje banki kiddies account suka bude mini Dan bankai sha takwas ba harda kudin Dana samu na walimar mu na saka aciki ....
Kamar wasa na fara dinki a gida 'yan anguwa na kawowa ga yaya kb ma na aika min da kaya in tayashi yi sosai nake samun kudin shiga duk da 'yan unguwa biyan na gida suke min ....ranar wata laraba .mukayi baki a gidanmu bayan sun tafi ne baba ya kirani wai 'yan uwan Isma'il ne sukazo Neman izini dansu zai fara zuwa zance wurina ai naji kirjina ya fara dukan uku uku baba daya lura da yadda na sauya yace kwantar da hankalin ki gimbiya Allah ya shige mana gaba kuma dan Allah banaso zuwanshi ya hanaki karatu duk sunce shima karatun yake yanzu sannan inyaxo kice ina nemanshi nace to na shiga nafadawa umma itama fatan alkhairi tamin tace infadawa Anty banso ba amma haka dai naje na fada mata tayi ko oho dani na tashi na tafi .....
Da daddare yazo kuwa karfe takwas da minti biyar wurin baba ya fara zuwa a falo baba yasa a kirani bayan kafin naje yamai 'yan tambayoyi danaje kunyar baba naji dakyar na karasa na zauna baba yace Ismail ga amanar gimbiyata sannan sau biyu na amince maka kazo wajenta a sati sannan banason hirar waje kuma banason hirar dare da fatan zaka kiyaye yace Insha Allahu Baba daga nan baba ya fita ya bar mu ara nan dai ya karni numbana ya kuma bani hakuri na rashin xuwa da wuri wai karatu ne ya sashi agaba nace bakomai ...
Tun ranar da ismail ya fara zuwa hira na dena gane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login