Showing 51001 words to 54000 words out of 142187 words

Chapter 18 - KYALKYALIN KAUNA BOOK1 COMPLETE

M shakur   

23 Oct 2026

565

amaidani gida”? Juyo da idanunshi ya

yi yazubamata dasauri ta sauke kanta kasa dan wani iri yanzu takeji idan yakalleta, murya chan kasa kaman batashi ba yace “I will think and evaluate my decision tukunna” murmushi tayi daya mata wani kalan bala’in kyau duk yana kallonta ahankali yace “can y

ou walk”? Dasauri ta yunkura ta tashi kara kadan tasaki. “Aaaashhh” alamun taji zafi dasauri Maheer yace “what is it”? Dan kallonshi tayi yanda yay

maganan da so much care, girgixamai kai tayi tace “bakomi” takoma tazauna sai yanzu kirjinta kemata zafi kal

lo daya yamata yadan lura dasauri yadauke kanshi yace “ta ina kikai escaping”? Dan kallonshi tayi saikuma tasauke kanta akunyace tace “ta window” Gyadamata kai yayi yace “yayi kyau, can u walk”? Tashi tayi this time around ahankali tafara tafiya tanadan di

ngishi saikuma ta tsaya takasa kallonshi, kaman wanda baiso yatako zuwa gabanta, wani kalan faduwa gabanta yake batasan lokacin data fara fidgeting ba, gently ya matso dab da ita dawani kalan sauri ta runtse idanunta ahankali gamgam yana kallon fuskanta da

yanda tayi yaduka yadauketa dasauri ta manna fuskanta akirjinshi cikeda bala’in kunya tana numfashi dasauri dasauri, tafiya yafarayi da ita ahankali, sundanyi tafiya da dan nisa kadan sannan tabude idanunta kadan kaman munafuka takalleshi yanda yake kallo

n gabanshi yana tafiya rikeda ita kaman ba abu yadauka ba, bata taba ganin kyakkyawan namiji kamanshi ba wlh yanada bala’in kyau, hakanan kawai yanda yake kula da ita wannan halin nashi na yanzun nan yanuna miki yanada kirki yanzun nan yanuna miki shi dan

iska ne dan mafia, wannan soft and hard yanayin nashi nawani kalan burgeta, yanda yaki yarda yanada kirki abin amazes her, she has never seen a man mai kalan halinshi da yanayinshi ba, kowa so yake ace yanada kirki amman shi bandashi, kunyan yakeji aga goo

d side of him, what a strange man karap suka hada ido ya zubamata mayun idanunshi dasauri ta kulle idanunta wani kalan mugun kunya yakamata kaman ta nutse akasa sabida yanda yakamata tana kallonshi, girgiza kai kawai yayi yacigaba da tafiya da ita suka shi

ga falo, Hajiya na zaune sai bambami take da kafa a falo tabi Pablo da kallon ganin yanda yadauki Yasmeen a hannu tai lamo ajikinshi yawuce da ita corridor batare daya kalleta ba.

KINASON KIYI MAGANA DANI M SHAKUR OYA DANNA LINK DIN NAN

wa.me/+234701218

1461

✨

KYALKYALIN KAUNA✨

✍

🏻

M SHAKUR

EPISODE 3

️

⃣

2

️

⃣

Please idan kina group 1, 2, 3, ko 4 kada kishiga 5 please BUT YOU CAN SHARE

💃💃💃

https://chat.whatsapp.com/Izxc95b7WeW9ciRtgIvSXU

Dakin datake ciki yabude yashiga da ita yana kallon win

dow dakin da drip daya gama zubewa akasa sannan ya zaunar da ita bakin gado, yawuce yarufo window yazo wajen drip din ya kalla sannan yajuyo yakalleta hada idanu sukayi dasauri tasauke kai kasa tana wasa da yatsunta cikin dan kakkausan murya yace “idan kik

amin amai agidan nan anjima saikin lasheshi da kanki tunda kin iya zare drip” gyadamai kai tayi dasauri ba musu kaman yar karaman yarinya, juyawa yayi fuuuu haryakai wajen kofa ya tsaya yajuyo yakalleta yace “wat do you wanna eat”? Batare data dago kanta b

a cikin yar kankanuwan muryanta mai dadi tace “tea” yanayin maganan ta yayi shima yace “tea” dasauri ta kalleshi watsa mata wani mugun kallo yayi yawuce yafita tareda bugo kofan, dan zaro idanu tayi saikuma tai murmushi sosai harta manta da damuwan datake

ciki to metamai yake masifa kuma yanzu, murmushi kawai tayi ta kwanta kaman yar yarinya wlh har cikin ranta kawai she’s happy bamata san dalilin ba, “Maheer is soo cute” tafadi ahankali.

Yana fita kitchen yawuce still bai kalli Hajiya ba binshi kitchen ta

yi ganin hada tea yake kaman yanda yaga Hamad yayi jiya yasa fuu tafito tayi sama dakinta tashiga ta kulle tadauki wayanta takira Adamu ringing biyu yadaga tace “Adamu wai da gaske nizakama iskanci” ahankali yace “to baki nemeni ba” dasauri tace “kaga band

a lokacin fada dakai wlh ina cikin damuwa Adamu” dasauri yace “menene babyta” ahankali ta zayyano mai komi ahaka yace “to mu kashe yarinyar mana Hajiya” dasauri tace “haba kazaci banyi tunanin bane, matsalan shine na kasheta CP will be on my baby neck for

life, bazai taba barin Maheer ba saiyaga bayanshi aduniya saisa bazan haka ba, kawai dai sonake na duramata kwayan da saiya tattarata ba shiri yakaita gidansu gobe gudun karna kara bata wani abun, tausayin yarinyar yake sosai, kuma kasan I can’t call facto

ry ko warehouse nasa akawomin zai sani, please kai kasamo mini wani abu kaji Adamu be fast zansan yanda zan na sace key dakin awurin shi” anatse Adamu yace “consider it done Hajiya” ya katse wayan ta tashi takara dawowa falo tana karkada kafa.

Tana kwan

ce taji ana bude kofan dakin dasauri ta tashi tana kallon kofan deep down jitayi takosa taganshi, Dan taga yashigo dakin da tray wanda tea keciki da bread yakawo mata anatse yace “Oga yace akawo miki” bin Dan tayi da kallo daya ijiye komi agabanta ahankali

tace “shiya hadamin tea”? Ita kanta batasan ya akayi tambayan yafito daga bakinta ba, dasauri Dan yakalleta sarai yaji tambayanta amman ahankali tace “mekika ce Miss?” Girgizamai kai tayi da sauri batare data dago kanta ba tama kasa magana hakan yasa Dan

yajuya yafita daga dakin, kwanciya tayi dasauri akan gadon murya chan kasa tace “what’s wrong with me?” Dan gajeren tsaki taja ta lumshe idanunta tamaki kallon tea dan jitayi haushin tea takeji sabida tambayan datayi.

*****

Bangaren Baba

Baba tunda yafara

aikin dan sanda baitaba shiga bakin ciki da damuwa irin wacce ya shiga kwanan nan ba, wato Pablo ya gwadamai cewa baida criminal mind and idan kanason ka kama criminal kaima you have to act like one, yasaki kayanshi yasaki direbobin shi amman basu saki Ya

smeen ba sannan number tasu dip batakan network, yayi tracking number Yasmeen all he got from that was mekeke napep nan yabashi labarin yanda komi yafaru which Baba believe yakarbi jakan school na Yasmeen da wayan nata data bari a kekenshi dasuka dauketa.

Duk wani hanya da dabaru babu wanda baibiba baida any lead a case din, bazai karya ba Pablo kam yayi defeating nashi which kanshi yayi blaming, kafin yafara case din nan yakamata yasan waye shi Pablo Escobar din yasan wat he was getting kanshi into but no

baiyi hakaba, baiyi protecting family nashi ba ta hanyar zuba yan sanda alayinsu da school na yaranshi all he was after was yakama Pablo and if he’s been honest to get recognition daga government as per dan sandan daya kama number one drug lord na africa g

aba daya. Dukan table Baba yayi ya watsar da abubuwan kai yana wani kalan nishi yace “I will never never forgive you for this Pablo! Kama y’ata wani abu I swear by Allah saina wulakanta ka aduniya! Yasmeeen!” Baba yakira sunan Yasmeen ahankali yazauna akan

kujera idanunshi sunyi jazur, duk idan yatuna har yanzu Yasmeen na hannunsu sai gabanshi yafadi rabon dayay wanka tun wanda yayi ranan Alhamis dazai tafi office, tun ranan da su Farida suka dawo gida har yau yakasa komawa gida dan baisan tayaya zai kalli

mutanen gidan ba most especially Ammi dahar drip anhau samata inji Baffa dake yawan kiranshi yana tambayanshi progress, gashi tun yan layi basu san abinda ke faruwa ba har an soma sani dan daga school din su Farida news din yafara leaking yanzu few mutanen

anguwan su ne basusan an dauke Yasmeen ba though ba asan asalin labarin ba amman dai ansan an dauke Yasmeen.

****

Tunda yabama Dan yakai mata tea yawuce study yazauna yay shiru tareda lumshe idanu. “what is wrong with me”? Ya tambayi kanshi dan tunanin

Yasmeen kaman zai tsagamai kai, kalaman data fadimai sunmai katutu awuya yakasa mantasu, yakasa hadiyesu, su tsayamai sosai arai, tashi zaune yayi ahankali yabude kofan study din yafito kofan dakin da Yasmeen din take ciki ya kalla, ahankali yataka zuwa ga

ban dakin yay jim yana kallon kofan kaman yabude ya shiga yakeji yadaure yajuya wucewa yayi yafito yafita waje tsayawa yayi tareda kunna taba yana sha yana kallon makeken compound din nasu da tsuntsaye dake flying daidai lokacin wata mota tashigo gidan, ka

llo daya yama motan yadauke kai yawuce yay hanyar garden dan he wants to be alone, he wants to clear his head.

Adamu daya gama parking binshi da kallo yayi duk duniya baiga wanda ya tsana yake kuma adawa dashi kaman Pablo ba, he’s envying Pablo sosai, so

metimes he wish inama he’s young he’s 32 kaman Pablo ba 46 din nan dayake ba, no be lie Pablo akwai kyau, ga brain, ga gayu, ga body, ga kudi shi baiga abinda Pablo baidashi ba har yanzu dole Hajiya ta mutu akanshi, bude motan yayi yafito yafara tafiya yaw

uce yashiga cikin gidan, Hajiya na zaune falo ta kumbura tai suntum yana ganinta yayi dariya yazo zai rungumeta wani kallo tamai da sauri ya tsaya hade rai tayi tace “bani sakona katafi bana mood na wasa” dan ijiyan zuciya ya sauke yana kallonta yaso koyay

a ne tabarshi yadan da chaji amman yasan ko amafarki dan bata taba bari sunyi abu agidan nan ba koda Pablo bayanan, hannu yasa a aljihu yaciro wani dan kwalba karami ya dunkule hannunshi yabata yace “marfi daya ko ruwa ko drink” sa hannunta tayi ta karba t

areda murmushi tace “jeka to nagode” juyawa Adamu yayi badan yasoba yawuce yatafi itakuma Hajiya tawuce sama da sauri dan yanzu ne perfect time yanda yatafi waje shan taban nan, dakinshi tashiga tawuce zuwa drawer spare keys na gidan, da kyar tagano key da

kin dauka tayi tasauko tawuce kitchen gora tadauka na faro tabude ta daga kwalban gabaki dayan abin tajuye aruwa.

✨

KK✨

✍

🏻

M SHAKUR

EPISODE 3

️

⃣

3

️

⃣

Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M sh

akur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA

💃💃💃

Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.

Ki shigo class d

ina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room

🥰

Registration is 1k

Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.

wa.me/+2347012181461

Daukan goran Hajiya tayi tafito

daga kitchen din, tadan leko cikin falon daganan dinning taga falon babu kowa hakan yasa tawuce tai hanyar corridor da saurin bala’i, bude kofan study Maheer tayi ganin baya ciki yasa taji hankalinta ya kwanta dasauri tai wajen kofan dakin da Yasmeen kecik

i, key tashiga sawa tana waige waige kaman wacce tazo sata, Yasmeen har bacci yadan soma dibanta dan bata dade da gama shan tea ba taji ana kokarin bude kofan dakin datake ciki dasauri tabude idanunta tareda tashi zaune har cikin ranta taji kawai tana addu

’a Allah yasa shine she just wanna see him, daidai an bude kofan dakin Hajiya tashigo fuskanta adure, wani kalan mugun faduwa gaban Yasmeen yayi itadai batasan waye wannan matan ba, ko Maman shi ne ko wata Antyn shine oho, amma dai basa kama dan ita kaman

balarabiya shikuma bakine, to maybe step mom dinshi ne ita Baban shi yarasu dan bata tabajin muryan Babba ma agidan ba, dai koma wacece ita duk sanda zata ganta gabanta saiya fadi hakanan takejin tsoron matan, wani kalan kallo Hajiya tamata saikuma ta dann

e duk wani abu dake ranta takaraso gaban Yasmeen dasauri Yasmeen tasauke kanta kasa tana wasa da yatsunta feeling restless, sosai Hajiya ke karema Yasmeen kallo from head to toe, to uban me Maheer yama gani jikin yarinyar nan dan babu abinda batafi yarinya

r nan dashi ba gata baka, gata ba auki, dan dama dama ma tanada dan nono dan koyaya ka kalli kirjinta zakaga yes akwai abu bawai irin tangerine din nan bane wannan sunkai girman lemu mai zaki but dudda haka me akeyi da irin nonuwan nan ga nata nan lafiyayy

u Masha Allah manya manya dasu damdam, ga yarinyar babu wani ass na kirki, ita ta kalli Yasmeen din takara kallonta tarasa uban me Maheer yagani awajenta dan wlh ba hassada ba the only abu da Yasmeen zata nuna mata shine yarinta da karancin shekaru banda h

aka duk wani abu da Allah yayoma diya mace tafita, dan ijiyan zuciya ta sauke ahankali tace “wa ma kike da suna”? Batare da Yasmeen ta kalleta ba tace “Yasmeen”

cikin murya kaman Hajiya zata maketa tace “ke munafuka ni ba namiji bane dazaki lakema murya ki

na wani abu sanyi sanyi sabida asoki ba makira kawai mayyan maza, kinga Pablo yaro kyakkyawa burin kowace ya mace, ga kudi ga ilimi ga connection, ga kira gymnastic body kin kanainayeshi kina mishi wasu yan abubuwa kaman yarinyar shekara uku ko, makira ni

fadamini asalin sunanki ba sunan yara kananan nan dakika kiramin ba menene asalin sunanki”? Hajiya ta dakamata tsawa da saida jikinta yadauki rawa ahankali Yasmeen tace “Yasm…..Fateema” tsaki Hajiya tayi ta tsugunna agaban Yasmeen takalli kwayar idanunta t

ace “kalleni nan nazo namiki magana ne sabida naga take taken ki, koma menene aranki kan Pablo ki nisance shi, ki kiyayi Pablo kikuma manta shi da kamanninshi aranki, bar ganin yana miki mutunci bazai hana idan Babanki yakara tabashi yasa akashe uban naki

ba ki koma marainiya, na riga na raini Pablo baida imani” faduwa gaban Yasmeen yayi dasauri takalli Hajiya, murmushi Hajiya tayi ganin ta firgita tamike tsaye tareda bude marfin goran ruwan dake hannunta tamika mata tace “ga ruwa kisha” kallon ruwan Yasmee

n tayi saikuma tasauke kanta ahankali akasa cikin yar kankanuwan murya tace “banjin kishi” “ke zan hallaka ki wlh tallahi ni ba Pablo bane, hallakaki zanyi nataro yaran gidan nan kusan su goma su taru akanki su cicciki ciki su wulakanta miki rayuwa wlh su

kekketa miki haddi ki rasa mai auranki har abada dan haka kibini ahankali, kidaina matsemin murya kina yan abubuwa mace ce irinki agabanki ba namiji ba, amshi ruwan my friend” ahankali Yasmeen tamika hannunta dahar rawa rawa yake takarbi ruwan daga hannunt

a, Hajiya takama waist nata tana kallonta tace “Oya sha agabana nagani” Gyadamata kai Yasmeen tayi hawaye na ciccikowa a idanunta takai ruwan bakinta, tun kafin takarasa kai ruwan bakinta taji ruwan nada wani kalan wari hakan yasa takasa kai ruwan bakinta,

dasauri Hajiya tace “bazaki sha ba” sake daga goran tayi awani kalan hankali kaman batada jini ajiki dawani kalan fushi Hajiya ta fizge goran a hannunta takai saman bakin Yasmeen data datse da sauri tafashe da kuka sosai, cikin fushi Hajiya tace “dan uban

ki bude bakin saikin shashi wlh” kankame bakinta Yasmeen tayi gamgam taki budewa dan tasan ba ruwa bane wani abu ne daban ganin haka yasa Hajiya tadaura hannunta kan hancinta ta matse kan hancin nata da duka karfinta hakan yasa Yasmeen takasa numfashi dudd

a yanda ta daure she was fighting it rashin numfashi a hanci yasa ta bude bakinta Hajiya ta matse goran ruwa na shiga bakinta tai gulp daya kaman zata shide daidai an bude kofan dakin awani kalan firgice Hajiya ta juyo, ganin Maheer batasan lokacin data sa

ki goran tasaki hancin Yasmeen datai wani irin nishi kaman wacce ke shirin suma ba, sakin kofan Maheer yayi dasauri yanama Hajiya wani kalan kallo yazo wajen, ahankali yajuya yakalli fuskan Yasmeen dake kuka sosai yaduka yakai hannunshi yadaura kan goran r

uwan dake kan jikin Yasmeen dabai gama karewa ba yadau goran yajuya yakalli Hajiya dake kallonshi tazaro idanu yakai goran saitin hancinshi still yana kallon Hajiya, jefar da goran yayi akasa yajuya yakalli Yasmeen dake kuka sosai, batare dayace kalaba han

nunta yakama dasauri tadago kanta takalleshi sabida shock din dataji, murya chan kasa babu alamun wasa kan fuskanshi yace “come” batai musu ba tashi tayi jan hannunta yayi yana gaba tana biyedashi tana kallonshi zuwa bathroom dake dakin budewa yayi yashiga

da ita zuwa gaban wash hand basin, sakin hannunta yayi ahankali sannan yabude tap yatara hannunshi yana wankewa kafin ahankali yace “open your mouth” kallonshi tayi kaman bata gane abinda yake fadi ba, zubamata mayun idanunshi yayi softly yace “bude bakin

ki” batasan mesa ba kasa musu tayi ahankali tabude bakin nata kadan tana kallonshi kirjinta na bugawa sosai sabida yanda suke tsaye abayi dagashi sai ita, shima kallonta yake still kaman yanda take kallonshi yace “bude da kyau” dan tsorata tayi ganin yand

a ta tsorata yasa yace “close your eyes” lumshe idanunta tayi dasauri, ahankali yabi dogayen eyelash nata da kallo, murya chan kasa makoshi yace “open your mouth a little bit wider” bude bakinta tayi duka yabi fararen kananun hakoranta da kallo, gata da

ja

n tongue kaman na jaririya, hannunshi dayake wankewa kasan tap yacire two middle yatsunshi yakai yasa abakinta dasauri ta rufe bakinta atsorace ta matse yatsunshi biyun abakin, wani kalan lumshe idanunshi yayi sabida yirrrrr da jikinshi yadauka cus bakinta

is so damn warm, cikin muryanshi datai sanyi sosai dakenan chan kasa yace “are you trying to swallow my fingers” girgixamai kai tayida sauri kaman yarinya yabita da kallo kafin cikin wani kalan yanayi kaman Mai lallashinta gently yace “to open” batai musu

ba tabude bakin ahankali, batasan meya mataba taji yatsunshi chan wajen wuyanta atare yadan daki wani bangare na cikinta kawai wani mugun amai ne yazo mata mata mara control yana fito da yatsunshi waje aman na zuwa tajuya gefe ma aman bai bartaba sai jiki

nshi, chak ya tsaya yana kallonta ko gezau baiyiba saima hannunshi dayasa yakama kafadarta ahankali ganin yanda jikinta ke rawa, hatta tea datasha saida ta amayoshi tass, saida tagama takalli jikin riganshi kawai saita fashe da kuka, sakin kafadarta yayi y

asauke hannunshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login