Showing 9001 words to 12000 words out of 61119 words

Chapter 4 - HARIJIN MIJI COMPLETE

01 Nov 2026

107

Allah guidance” ya gyadamusu kai.

Mikewa Binyamin yayi su sunsan menene kafinma yayi magana sukace “see you later” wucewa kawai yayi yafita da sauri ya sauka kasa aka budemai mota yashiga Osman yarufe yace “did he send more info on the girl?” Dasauri Osman yace “yes Sir have a look” iPad din yabasa, pictures ne na social media na Hibba da marigayin mijinta yana sanye da kayan sojoji lokacin bazata wuce 21/22yrs ba, shima mijin looks young, hoton bikine ta dafasa, hannu yasa yayi scrolling saiga hoton Hibba da Hibban recent picture ne a IG tasaka just 5likes me akan hoton, tsare Hibban Binyamin yayi da kallo yaron looks so thin, ahankali yace “wani asibiti suke using?” Osman yace “Maitama General Hospital” anatse yace “look for hospital with special care na sickle cell na yara inda specialist ke dubasu” dasauri Osman yace “angama Sir” tsare Hibba yayi da idanu a hoton yakasa daina kallonta shi kansa he doesn’t know why saiyakai hannunsa yataba kumatunsa daya aura, bawai he’s looking at her sabida jikinta ko wani abu bane no,

idan jikine ana maganan nono duwawu skin ya auri mata da sun fita a komi da komi so it’s not beauty or body features kawai there’s something intriguing about her or is it because of the slap? Dan murmushi yayi kadan yasauke hannunsa dagakan kumatunsa yace “send this picture to my phone, arrange meeting with her father” dan kallonsa Osman yayi cus this is the first time yake something like this batare daya jira comsent na yarinya ba, lumshe idanu yayi yace “speak Osman” ahankali yace “sir baka taba neman auren yarinya batare data baka iznin ba, why do you want to meet her Dad batare data yarda zata aureka ba?” Shiru yayi baiyi magana ba cire kansa Osman yayi harya cire rai yace “sabida bazata taba yarda ta aureni ba” yayi murmushi kadan I want the meeting to be tommorow morning saikuma yabude idanu dasauri yace “can you arrange it today?” Adan hankali Osman yace “yallabai don’t you think you’re rushing things, you just met this girl like how many hours ago” yana kallon Isman right in the eye yace “and I wanna make her mine in 24hrs if I can, turn the car let’s pay him a visit do we have his address”? Ahankali Osman yace “yes he sent it” Osman ya kalli driver yabasa address suka wuce.

Daga inda suke zuwa bakin titi inda Baba ke aikin focalizer tafiyan kusan 30mins ne amman sukaje, bakin titi ne but wajen is more like sun maidashi dan Mini garage, Baba kadai ke aikin hura iska, sai masu gyaran machine da masu gyaran keke napep, riga da wando ne ajikinsa na aiki kananu but baggy sai hula irin kifa hadisin nan akansa wani tayan keke yake gyarawa yana maida karfen ciki sukaga arniyan Roll Royce tai parking wajen kap jama’an dake wajen da masu gyara da wayanda suka kawo gyara dago kansu sukayi harda Baba suna kallon motan fitowa Osman yayi yabude kofan anatse cikeda dattaku Binyamin yafito looking like a responsible babban mutum yana gyara babban rigansa ga hula akansa duk aka kallosa kallo daya yama Baba yaganesa yataho nan da man yan wajen sukace. “Sai Alaji sai Alaji” bama sa maganan yara cus sunsan ba gyara yazo ba takowa yayi cikin garage din Osman biye da shi yazo har gaban Baba dake kallonsa saiya cire hulan kansa yaduka har kasa yace “ina yini Baba”dasauri Baba ganin magidanci banban mutum yaduka gabansa yana gaishesa yace “Subhanallahi tashi tashi bawan Allah, musabaha yakamata muyi” Baba yamikomai hannunsa da duk yayi baki Binyamin na tashi sai Baba yaja hannun zai komar dashi baya yace “datti” Dasauri Binyamin ya karbi hannun Baba yarike yana murmushi Baba yakallesa sosai sannan yasakesa yadaga hannu yana gaidasa da mutanen wajen wasu tsofaffi guda biyu Amin an Baba sukazo waje cus this is not ordinary thing suka tsaya tareda Baba yace “lafiya ince bawani laifi mukayi ba bawan Allah, sunana Aminu ga shakikaina nan, gwamnati tabamu daman aiki anan dudda sunce mana shekara mai zuwa sa’a koremu daganan” murmushi Binyamin yayi yace “ba ma’aikacin gwamnati ne niba Baba nazo ganinka ne sabida neman aure nazo wajenka” haba sai samarin wajen suka fara Allahu Akbar Allahu Akbar, suka wani tattaro sukazo wajen, Aminin Baba yace “Malam Aminu ina gani mukoma daga ciki ko ga tar ama Chan ashago Bismillahnku bawan Allah” Baba yatafi da Aminansa Binyamin ya bisa mutanen wajen suka bisu yan Machina na parking ana tsayawa kaman ana wani abu sai aka zazzauna sauran jama’a suka zauna Baba yace “waye kai bawan Allah Meya kawoka wajen nan?”anatse yace “sunana Binyamin Luhaidan Areef, Mahaifina dan Sudan ne Mahaifiyarta kuma yar Nigeria ce yar katsina, inada kampani na nakaina muna aikin computer da AI, inada mata, yau naga diyarka Hibba awajen aikinta Allah ya doramin kaunarta, na sanar da ita shine kaima nazo na nemi aurenta awajen ka kamin izini Baba” samarin wajen sai kabbara, Aminin Baba yace “Hibba ai diyarmu ce nan, yarinya ce mai hikima da kwazo mai amana ga kirki gata da zuciyan maza,

Allah yama mijinta rasuwa bayan wata bakwai da aurensu, tanada d’a guda, kuma sikila ne, maza da dama sunsha zuwa amman duk wanda yaji yaronta saiya gudu shaida kowa na gudun dawainiya” calmly yace “ni ba yaro bane banbancina da sauran mazan kenan, nasan shi ciwo daga Allah ne lafiya ma daga Allah ne, inaso kubani auren Hibba zan dauki dawainiyan ta dakuma dawainiyan yaronta mai suna Hibban tundaga kan ta lafiyansa da duk wata abu dayake bukata aduniya, Allah bai bani haihuwa ba, sanin tanada Hibban yasa naji nakara kwadaituwa ma daga in aureta” wlh kowa na wajen ya yaba da hankalinsa da dawainiyan sa, Aminin Baba yace “Malam Aminu ka daura musu aure abinda akeyi kenan, Hibba ba yarinya bace, inhar tasami wanda zai tayata daukan dawainiyan Hibban gwara ka aura mata shi mu samusu albarka” kawai sai samarin wajen sukahau ihu a daura adaura adaura, Baba yakallesa yace “iyayenka fa” ahankali yace “Allah yamusu rasuwa” wani tsoho awajen yace “zan tsaya maka as wakili Malam Aminu basa auren diyarka” kallonsa Baba yayi cus shine tsoho awajen tsogon kirki ne saiya gyadamasa kai yace “kawo sadaki” nan da nan agarejin nan agaban dibannin yan gareji da yan machine aka daura auren Binyamin Luhaidan Areef da Hibbatullah Aminu akan sadaki Naira dubu dari biyar aka shafa, wani murmushi yayi God works in mysterious ways so this girl is his wife saisa Allah yakaisa wajen nan, karban number sa Baba yayi yace “gobe kazo gida” Gyadamai kai yayi yana murmushi saiya tashi sukaje mota shiga yayi ya zauna sai Osman yafito da ledan kudi miliyan goma yabama tsohon wajen yace Yallabai yace arabama kowa jama’a zikaga hauka da murna nan da man samari sukahau wasa da machine anama Binyamin dake mota kirari yana murmushi a natse.

Kawai he’s very very happy da aurenta which is not common baya murna dan ya auri wata infact bayama jin komi wlh, bude kofa Osman yayi ganin yanda yake murmushi saida abin yabasa mamaki shima driver yajasu.💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 4️⃣

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE

Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.

https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,😘😘

Nima M Shakur tuni na antaya🏃

Zaune yake cikin mota yayi shiru yana kallon hanya tunda yake in his life baitaba haduwa da wacce yajita aransa ba sai wannan waitress dinnan, hannunsa yadaga ahankali yadaura kan kuncinsa data mara yana shafawa ahankali yana tuna every word data fadamai alphabet by alphabet yana lumshe idanu, he’s a sucker for fearless mata, all matan dayake haduwa dasu they’re not bold enough basa iya gayamai magana harma su maresa saidai idan suji pepper suce ya sakesu, he finds this slap extremely hot and it’s one of his fettish mace ta dakesa, wani suite awani organization sukaje fitowa yayi yafara shiga masallaci yayi salla yazauna yayi zikiri sannan yatashi yafito yashiga building din zuwa chan sama inda wasu maza guda hudu hadaddun gaske suke sunci gayu na gani na fada waje, biyu na buga snooker, biyu na buga chest ga security su da bodyguards na kowa na waje suna gadinsu, suna ganinsa suka taho daya daga cikinsu yace “Areeffff” suka gaisa kawai saiya wuce ya zauna duk suka zauna, cikinsu biyu are Nigerians daya dandan president na Nigeria ne, dayan kuma yaron Minister of FCT, sai daya wani Arab ne from Dubai, dayan kuma dan Russia ne bature ne, dukansu are age mate and tare duk suka taso from creach a UK and they’ve been friends since then, sukan hadu every 3month ones in any country sukai choosing abinsu is more like a club duk inda kake lokacin haduwansu saikun hadu, they’re brothers! Sunyi wani kalan building bond for life da babu wanda ya isa yayi breaking, dan Russia ne mai suna Dawood yace “you late Areef!” Kishingida yayi yana daukan cup of tea yakai bakinsa tsare Areef da idanu dayasa yace “are you here for me?” Atare dukansu sukace. “Yesss!” Dan shiru yayi yana binsu da kallo one by one yanda duk suke kallonsa saiya tuntsure da dariya kaman bashiba, he was seriously laughing sai dukansu sukai murmushi ya shafa kumatunsa kadan yace “you know a lady slapped me today and now you guys” yakara yin murmushi dayasa dasauri sukace “who slapped you” Dawud ya dafasa ahankali yace “Areef wat is going on?” Fuzar da iska yafakatar da dariyan ya dafa kafadan Dawud yace “the question is not wat is going on but what is not going on cus everything is going on with me” yazare hannun yadaura saman kansa yazare hulan dake kansa ya ijiye yana shafa fuskansa yace “I’m a 42yrs old man da all I crave for is to build a standard family, wife kids you know, I have everything but not family, I married more than 20 something ladies none of them has ever spent good 7days with me they run away due to my condition” yayi shiru yakara matse hannayensa akan fuskansa yace “I feel kaman I’m cursed!” Ya fuzar da iska dayasa Dawud yakama kafadansa, yazare hannunsa daga fuskansa yace “there’s no specialist or hospital dabanje ba across d world ku kanku how many mutane kukasa nagani not to talk of therapist” Yayi dan shiru yace “bantaba kashe wani arayuwana ba, bantaba yin wani intentional mugun abu danasan Allah yahana ba, bantaba yin mugunta ba, banma tabajin labari someone mai kalan condition dina ba, sometimes I wish na mutu na huta, cus I will be on top of a lady kaman zan halakata and I will never get satisfied or cum and I can not stop having the sex tell me what punishment is greater than this?” Duk sukai shiru shima yayi shiru sai chan yadauki tea yakai baki Hibba na fadowa ransa yace “I pick interest in the lady that slapped me earlier today and I want her to be mine no matter what” aare sukace “why did she slapped you?” Murmushi yayi yace “told her I want to go down on her she picked offense” haba sukahau dariya harda shi, Jafar yace “guys you all know I married a Yoruba girl right?” Duk suka gyadamai kai yace “tunda muka haifi yara biyu yanzu Daddy take kirana, I can’t touch her tace mun girma is time to look after children, she hates intimacy, and I don’t know hakanan ni yanzu ne nakeso muyi exploring intimacy together, and I hate the fact that she calls me the way the kids call me wai Daddy” abokanan suka kwashe da dariya Binyamin yace “are you not Daddy”? Hararansa yayi yace

“common dude give me a break I love when my woman call me all those pet funky names, Daddy is a turn off for me ko gabana yatashi I wanna go down with her dazaran she calls me Daddy that’s all, the champion goes flat yanzu ma Champ doesn’t rise up again, sometimes I wish I’m like you Man” ya kalli Binyamin haba sai dariya, tatattun yan iskan maza ne yan boko gakuma kudi, dasauri yace “guys! Listen pls” Duk sukai shiru yace “back in those days when we were dating I promised her no second wife but now I’m craving for second wife how do I go about it?” Dasauri kai tsaye atare sukace “tell her Bro and get second wife, remember life starts at 40” suka wani kashe dan Russia mai suna Alok yadan shafa kansa yace “ahhhhh!” Kallonsa duka sukayi, yadan sauke ijiyan zuciya yace “my case is fucked up” Binyamin yace “wats up with you and Fam Lok?” Dan ijiyan zuciya ya fuzar yace “I wanna be real cus in this space we don’t lie” kowa ya gyadamasa kai, ahankali yace “I’m in love with a guy!” Dukansu kallonsa suke, yara ne su masu kudi dasuka taso cikin turawa dudda dukansu musulmai ne but shi Alok da Dawud wani irin musulunci suke da basa salla da azumi but they call kansu musulunci they celebrate Eid da komi, ahankali yace “it’s my driver, he drives me, he looks at me in a way that my wife doesn’t, he cares for me and look after me, my wife hardly looks at me with that admiration, I want him so baddd guys I have no idea wat to do” kai tsaye Binyamin yace “if you’re truly a devoted Muslim Alok you know gay is haram, HARAM! That’s all I can say, you make the decision and always pray May Allah guide you to the right path you got this” ijiyan zuciya yasauke yakasa magana, Jafar yace “fire the driver before he drives you to astray, Jahannama fire is real Lok” gyadamusu kai yayi yace “I will try cus I want Jannatul Firdaus” Binyamin yadan kama kafadansa alamun everything is gonna be okay, Isah yace “you know I got married ending last year, this is the 6month of our marriage, my wife wants to divorce me” dasauri sukace “why”? Dan shiru yayi kafin ahankali yace “she said I have micro penis” kowa shiru yayi jikin dukansu yayi sanyi idanunsa suka cicciko da hawaye yace “i love Ra’eesa so very much, i don’t wanna leave her, why complain that I’m small? I mean I didn’t make my body myself right guys?” Kowa ya gyadamai kai, ahankali yace “love is about sacrifice and acceptance, the most important thing is love, why worry about wat is down here since I’m not my creator? Can’t she accept me like that?” Binyamin yace “have you tried talking to her? I mean deep communication”? Ajiyan zuciya yasauke yace “I’ve done that but no good outcome, she’s not in my house anymore tama fara divorce process din sharia court final ruling is next week, I’m just heartbroken and very sad, I know I have tiny penis but I have the biggest heart in this world and I’m an awesome husband”hawaye ya gangaro daga idanunsa dasauri sauran mazan suka rungumesa banda Binyamin dayayi shiru yana kallonsa da yanda yake share hawaye, see life is funny wanda yabiyema duniya shine zai halaka, dan adam can never be satisfy no matter wat, you have small penis mace tace yamata karami ta gudu, you have big yamata girma zaka kasheta ya gudu, wat do women wants? Maza are going through alot, kawai case din Isah just weak his spirit down sosai yakasa motsi.

DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!

IS 1k CHAT ME UP AND BUY

wa.me/+2347012181461

Da kyar suka lallashi sa yayi shiru, sai Hamza yace “my wife is a worldly wife, an influencer that cares about jikinta more than mijinta da komi nata, batason anything dazaiyi tempering with her body, her skin, kun sanni dukanku nataso from huge family yaran Babanmu mu 15, i am not saying inaso ta haifamin yara 15, I just want minimum of 3kids maximum na 5kids, I want kids I love kids but Matana hates kids, tana ciki sai miscarriage I just found out from wani phamacy receipt dana gani naturama Dr maganin cire ciki ne, tayi total of 4 miscarriage duk itane tazubar da cikin intentionally, I confronted her wai ita batason jikinta ya lalace bazata dinga samin influencing job nata ba, she will loose her confidence, nabata nan da 5yrs kafin mufara maganan kids” duk kallonsa suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I want to let her go zan saketa” duk suka kallesa babu wanda yacemai kada ya saketa, Jafar yace “just think it through Bro, and pray for Allah guidance” ya gyadamusu kai.

Mikewa Binyamin yayi su sunsan menene kafinma yayi magana sukace “see you later” wucewa kawai yayi yafita da sauri ya sauka kasa aka budemai mota yashiga Osman yarufe yace “did he send more info on the girl?” Dasauri Osman yace “yes Sir have a look” iPad din yabasa, pictures ne na social media na Hibba da marigayin mijinta yana sanye da kayan sojoji lokacin bazata wuce 21/22yrs ba, shima mijin looks young, hoton bikine ta dafasa, hannu yasa yayi scrolling saiga hoton Hibba da Hibban recent picture ne a IG tasaka just 5likes me akan hoton, tsare Hibban Binyamin yayi da kallo yaron looks so thin, ahankali yace “wani asibiti suke using?”

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login