Showing 105001 words to 108000 words out of 152750 words

Chapter 36 - Tsintacciya Hausa Novel

11 Jul 2025

12694

da kallo kana a hankali kuma ya matso da fuskarsa zuwa kan nata fuskar,
Su kayi kusanci da juna sosai,
Hakanne kuma yasa Numfashinsa sauka akan 茩yakkyawar fuskarta.
Narkakkun idanunsa ya zuba mata cikin kuma wata iriyar Murya wacce bata ta蓳a jinsa da ita ba, taji yace.
"Wane ya dakeki?"
Ya 茩are maganar cikin salo na musamman tare da fesa mata wani huci akan fuskarta,
A sanadiyyar hakan ne kuma yasa taji tsigar jikinta na tashi, ga kuma wani irin abu a cikin jikinta wanda bata ta蓳a jin makamancin sa ba.
Tabbas ba zata iya jure yadda suke a haka 蓷in ba, saboda a ko wanne saukar Numfashinsa akan fuskarta ji take wani azababban abu nayi mata yawo a jikinta ba tare da tasan mene shi 蓷in ba.
Sanin da tayi cewa ba zata iya kallonsa ba,yasa a hankali ta lumshe idanunta tare da girgiza masa kanta alamar babu kowa.
Kansa ya 蓷an girgiza shi 蓷in ma, tare da sake manna fuskarsa akan nata fuskar, cikin 茩asa da murya har lip's 蓷insu na ha蓷uwa yace..
"Uhm liear"
"Nifa ba 茩arya nake ba"
Ta fa蓷i Maganar cikin sigar shagwa蓳a tare da tura 蓷an 茩aramin bakinta gaba.
Still bakin nata ya kuma kalla yana mai jin wani irin abu nayi masa yawo a jikinsa tare da fisgarsa zuwa wani abu nada ban, in a silent voice yace.
"Witch, daki fa蓷a da karki fa蓷a matsalar Kice, amma Tabbas duk wanda ya sanya hannu ya daki mat.."
Shiru yay yana sauke ajjiyar zuciya ita kanta ji yake kamar ya maketa haka ya keji a cikin zuciyarsa,dukan ba 茩aramin 蓳ata masa rai yay ba,
Cikin kuka Akeela tace.
"Shi yasa nace ka rabu dani, nina san cewa yanzu abar 茩yama ce, ban fito ta hanyar daya dace kowa yazo ba,
Ubangiji shike sanya so a zuciyar mutum, shike bashi ikon son wani, dan haka ni bana son ka ka barni da abinda yake damuna, ka barni da 茩uncin da zuciyata ke min wlh na tsaneka kamar yadda ka tsaneni a baya..."
Wata razananiyyar tsawa ya daka mata tare da 蓷aga hannunsa zai wanketa da mari, kafin yakai ga marinta tayi saurin fa蓷awa jikinsa ta 茩an茩amesa saboda gigicewa da tayi,
Ajjiyar zuciya ya sauke tare da dun茩ule hannun shi kansa yasan ha zai iya dukanta a yanzu ba, amma ya fahimci neman zautar dashi take,
Shi a yanzu bata fitinarta yake ba, tashin hankalinsa shima yana ga kalaman data fa蓷a wanda yake son samu cikakken amsar su.
Shiru yay yana sauke numfashi a hankali ya zaga hannunsa zuwa bayanta ya rungome ta tsam a jikinsa kamar ya maida ta ciki haka ya keji, ga wani sabon tausayinta dake ratsa masa zuciya..
Kuka ta shagayi tana 茩o茩arin kwance jikinta daga nasa shi,amma ta kasa, sai data gama duk matsinta Sannan ta hqr..
Sakinta yay ka蓷an tare da manna mata kiss a goshinta kana a hankali yace.
"Wata rana zaneki zan tass, kuma take this as a warning" yana fa蓷in hakan ya saketa tare da yin waje, yana dafe da kansa ga wani jiri na 蓷aukan sa, zufa na yanko masa dauriya kawai yake amma ya fita shiga tashin hankali wanda sanadin hakan ciwonsa ke 茩o茩arin tashi.
A can Parlo kuwa Aaliyah da Arif kasa zama sukai, tashin hankali da ta'ajjujin abinda yake shirin faruwa, ada ganin Akeela ya sanya mata wani tunani na musamman, amma a yanzu da idanunta suka gane mata Akeem wanda take kallonsa tamkar Aalam 蓷inta, yasa tunaninta gaba 蓷aya ya tsaya da aiki, babu komai daya samu bambanci a kamannin Akeem da Aalam, hatta 茩wayar idanun Akeem dana Aalam iri guda ne, har kawo lokacin da Akeem 蓷in ya bu蓷e 茩ofa ya fito babu wanda ya iya magana a cikin su.
Yana fitowa suka juya tare da zuba masa idanu, shi mamakin mayataccen kallon da suke binsa dashi yake, Asheer ne yace.
"Ya jikin nata?"
Idanunsa ya lumshe tare da bu蓷ewa hakan kuma alama ce ta cewa ya amsa, kame fuskarsa yay sosai, a 蓷an fisge kuma yake duban Aaliyah,
Mom ce ta kalli Meema tace.
"Meema jeki ha蓷a mata ruwan wanka mana"
Kafin tayi magana Akeem yace "No tafiya za muyi" da sauri Arif ya kalli Akeem yana son yin magana amma ya kasa,
Aaliyah itace ta samu damar fa蓷in "Akki ka bari zuwa gobe mana" bai kalleta ba sai ma hanyar waje daya 蓷auka hakan yasa Arif fa蓷in.
"Akeela heeya膩 Marid霉 ja谩dah" (Akeela ita mara lafiya ce sosai).
Tsayawa yay cak kana a hankali ya juya fuskarsa a kame kamar ko yaushe cikin nutsuwarsa da kamewa yace.
"賱丕 鬲賯賱 卮卅"
"Kada kace komai"
Sosai sukai mamakin jin larabci ya fito daga bakinsa, amma idan kayi duba da tsananin kyansa da kuma kamarsa dage a fisge kamar Balarabe wannan ba abin mamaki bane, Aaliyah kasa dauriya tayi tace.
"賳丨賳 賳丨亘賰 賷丕 丕賰賷"
"Mu muna sonka y谩 Akki"
Shiru yay a hankali yaja idanunsa ya lumshe rashin 茩arfin da yake dashi yasa ya 蓷anyi saurin zama dan baya son kowa ya fahimci halin da yake ciki, ina bazai iya zama ba ji yake kamar zai mutu ciwon da 茩irjinsa ke masa yana neman fin 茩arfinsa, Mi茩ewa yay yace.
"Sorry but we have to go"
Yana fa蓷in hakan ya nufi part 蓷in da Akeela take har lokacin tana cure waje guda tana kuka kamar ranta zai fita, rashin asali da 茩yak茩yawan toshe ba 茩aramin masifa bane, tana bu茩atar ganin Abbu wata 茩ila shi zai iya fa蓷a mata gaskiya lamarin,
茦ilan zai iya 茩aryata zan can ta hanyar fa蓷in cewa ita 蓷in halattacciyar 拼ar ce kamar kowa, zai iya fa蓷a mata cewa Baffa shine asalin mahaifinta.
Mi茩ewa tayi da sauri dai-dai lokacin Akeem na shigowa bai tsaya jiran komai ba, ya dam茩i hannunta tare da fitowa,
A gaggauce ya fara janta Aaliyah jikinta na rawa ta fara kiran Number Aalam babu jimawa ya 蓷aga,
Cikin tashin hankali tace.
"Aalam talk to him please zai tafi"
Aalam dake zaune saman wata lallausar ladduma ga Laylerh a gefensa tana kallonsa, ya 蓷an girgiza 茩afarsa ka蓷an wacce take mi茩e saman wani pillow yace.
"Uhm handsfree"
Wayar ta sanya a handsfree tana 茩ara matsawa inda Akeem yake yana ri茩e da Akeela yana gyara mata zaman Hijab 蓷in daya amsa wajan Meema, Meema kam tana tsaye Idanunta ya cika da 茩walla sai kallon Akeela take tamkar zata maidata ciki haka ta keji.
Akeem na 茩o茩arin fita yaji saukar Muryar Aalam a kunnansa yana fa蓷in.
"Maudo na"
Cak ya tsaya jin kalmar da mutumin cikin wayar ya kirasa da ita kalmar kuma da Baffa kawai yake fa蓷a masa ita tun yana 茦arami idan ya 蓷auke sa.
Gaba 蓷aya jikinsa ne ya saki a hankali ya zame hannunsa daga hannun Akeela hakan yasa Akeela yin baya tare da ficewa daga cikin gidan ba tare da kowa ya sani ba, domin gaba 蓷aya attention 蓷insu yana kan Akeem.
Jin shiru yasa Aalam fa蓷in "Arif baya Maudo ruwan sanyi"
茦afafuwansa kasa 蓷aukan gangar jikinsa sukai hakan yasa gaba 蓷aya ya sulale a wajan tare da rufe fuskarsa da tafin hannunsa yana jin sabon al'amari game dashi.
Akeela tana zuwa complete ta dai-dai ta kanta saboda ganin securities ta ko'ina, hakan yasa ta fara tafiya a nutse su kuwa ganin kamannin Meema a tattare da ita yasa basu hanata fita ba,
Tana barin cikin wajan ta hau gudu sosai da iya 茩arfinta so take tayi nisa da dukkan wanda ya santa, hakan shine kwanciyar hankalin ta, za taje inda babu wanda ya santa bare kuma ya goranta mata.
A hakan ta isa wani 茩aton titi dai-dai lokacin da kuma motar Chief of staff Abdul-茩hadir Azeem ta kawo kai duk yadda yay 茩o茩arin take birkin abin kasa yiwuwa yay, hakan yasa gaba 蓷aya ya nufi kanta da motar....


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616


SARAUTAR MARUBUTA
3/14/22, 19:47 - Buhainat: Emirates International Hospital.!
Ajmal na zaune shida Karim a kan dogon kujerun dake corridor 蓷in dage wani 蓳angare na cikin hospital 蓷in.
Sai Abdul-茩hadir Azeem da Tijjani dake tsaye suma,
Zuwansa kenan cikin babban asibitin mai girma da kuma tsari ga kuma ha蓷uwa.
Don a ward 蓷in da ake admitting authoritative patient ma aka kwantar da Akeela ma, ba ko wanne ake admitting a wannan babban 蓳angaren ba, sai wanda ya isa, but Begin that chief of staff 蓷in daya tawo da Akeela, yasa aka kwantar da ita a wannan wajan.
A hankali wasu likitoci guda uku suka fito daga cikin babban ward 蓷in da ko ka蓷an bai nuna alamar cewa nan 蓷in hospital bane,
Biyu daga cikin likitoci ne suka tafi 蓷aya kuma ya tsaya yana gyara zaman farar rigarsa.
A hankali ya kalli Ajmal ganin gaba 蓷aya ya kasa nutsuwa damuwa ta bayyana akan fuskarsa kana a hankali ya juya ya kalli Abdul-茩hadir Azeem yace.
"Her father?"
Abdul-茩hadir Azeem yay 蓷an shiru yana tunani kafin kuma a hankali ya girgiza kansa alamar "No"
Ajmal ya 茩arasu wajan gently yace "Ni mijin da zata aura ne" likitan yace "Ok kai future husband to be 蓷inta ne, her parents fa?" Ya fa蓷a yana 茩ara kallon Ajmal,
Abdul-茩hadir Azeem ya 茩arasu wajan likitan yace.
"If there anything let me know, we brought her to the hospital..." Likitan yace "ok sir, meet me at my office"
Ya fa蓷a yana nufar office 蓷insa Abdul-茩hadir Azeem kuma yabi bayansa yabar Tijjani da Ajmal da Karim zaune a Wajan.
A hankali Abdul-茩hadir ya bu蓷e 茩ofar ya shiga da 蓷an sauri likitan yace.
"You should stay behind please.." Zama yay saman kujera looking at his face yace.
"Mu duba Yarinyar sosai, tana bu茩atar kulawa, bayan ciwon sikila da take dashi damuwa yay mata yawa, idan kuma aka bari tayi tasiri a Zuciyarta to Tabbas mummunan abu yana gab da samunta"
Jinjina kai Abdul-茩hadir Azeem yay, zuciyarsa cike fal da tausayin Akeela, wannan shine karo na biyu daya ganta,
Sai kuma yanzu da Ajmal yake fa蓷a masa cewa itace wacce yake so, kuma zai aura, kenan hakan yana nufin 拼ar uwar Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ce? Itace Yarinyar da aka kashe mata Baffanta?
Gumin dake yanko masa ya share lokacin da yaji likitan yace.
"Za'a 茩ara mata jini leda biyu kafin kuma ta farka muga yanayin ciwon nata"
Mi茩ewa tsaye Abdul-茩hadir Azeem yay yace "ba damuwa muje a 蓷auki nawa" fitowa sukai zuwa laboratory, ganin hakan yasa Ajmal Mi茩ewa tare dabin bayansa yana zuwa yace.
"Papi ka bari a 蓷auki nawa" Murmushi likitan yay yace "ai kuwa kai ne kafi cancanta" Jininsa aka fara gwada wa bayan an gama Dr yace.
"Sorry ba za'a iya sanya mata jininka" "why?" Ajmal ya fa蓷a cikin raunin Murya Dr yay Murmushi yace.
"Tunda na fa蓷a akwai dalili kam" shiru Ajmal yay daga baya ma Mi茩ewa yay ya nufi inda aka kwantar da Akeela.
Yana fita aka 蓷auki jinin Papi wanda aka samu kuma yay dai-dai dana Akeela, yana 蓷auka yaje ya sanya wajan tacewa kafin zuwa anjima.
Gently Ajmal ya tura 茩ofar without making any sounds wanda zai tashi Akeela..
Zama yay kan kujera kafin a kama hannunta ka蓷an yana shafawa yana jinta a dukkan wata jijiya ta jikinsa, kullum da sonta yake kwana yake tashi.
Cikin 茩asa da Murya yace
"Beautyna ki amince ki aure ni zan baki kulawa ta musamman,ina bu茩atar ki a tattare dani"
Ya fa蓷a yana matse 茩afarsa a hankali kuma ya zura 蓷aya hannunsa cikin wandonsa yana shafa mararsa yana 蓷an sakin ajjiyar zuciya, while hannunsa Yana kan fuskarta yana shafawa.
Turo 茩ofar akai wanda yasa Ajmal saurin zame hannunsa daga cikin wandon, Papi ne ya shigo idanunsa akan Akeela, yana jin sonta a ransa, idanunsa ya mayar ga Ajmal yace.
"Stay with her zani gida"
Ajmal yace "ok Allah ya kiyaye"
Fita yay zuwa part compound na asibiti suka fita shida Tijjani, Karim kuma ya shigo yana kallon Ajmal yana fa蓷in.
"Gwamma ka gyara halinka tun kafin Akeela ta san waye kai, babu wata macan da take 茩aunar na miji mai irin halinka"
Tsaki Ajmal yaja kafin yace "kaifin na aureta ne, amma dana aureta zan daina" Karim yace "ko?" Yace "Of course" Murmushin takaicin halin Ajmal yay yace.
"Duk wanda ya saba baya iya dainawa, ko zai yini kwance a jikin matarsa ba zata gamshe sa fiye da yadda hannunsa zai gamsar da shi, Tabbas nasan kulawar mace ga mijinta yana sauya dukkan 蓷ibi'un namiji, Imma mai kyau imma mummuna, mace nada tasiri 茩warai ga rayuwar mijinta, 茩ilan yin Masturbation kake amma baka dan illarsa ba, Masturbation Istima'i, na kawo Infection, Yana kassara Jijiyoyin da suke kawo Mani wanda yake lafiyayye saiya zama ya tsinke sannan Yana kawo Discharge bayan nan yana motsar da gaban namiji, komai girman al'aurarka yana sawa ya zama 茩an茩ani babu ta yadda za'ai ya shiga jikin mace, Wannan abun kamar ya zama ruwan dare 茩warai ga matasan mu, abubuwa da yawa suna kawo yin Istima'i, sha'awa itace tushe kuma tubalin faruwar komai,
Shiyasa yanzu kamilallun maza sunyi 茩aranci a wannan duniyar, a maza 100 guda 10 za'a iya samu wanda basu san mace ba,
Wani yana son aure amma bai da hanyar yinsa, domin ba zaka auri mace ka ajjiyeta kai ta cinta haka kurum baka da abincin bata ba, sutturar daza tana sawa ba, kayan gina jiki, kaga idan babu wanda duk wani sinadari dake sanyawa mace ni'ima yake sawa tayi da蓷i wajan yin sex zai kau, wasu suna da matan, amma kuma matsalar su shine matan nasu basu san yadda zasu kula da miji ba, miye rayuwar auren gaba 蓷aya rabinta shine sex, idan babu shi wlh ba kowa zai takura kansa wajan yin aure ba"
Shiru yay yana sauke numfashi kana ya kalli Akeela data 蓷an motsa hannunta.
A hankali ya 蓷ura da fa蓷in, "Kaga a nan miji ya tsare kansa ta hanyar yin aure, amma rashin kulawar mace, da kunyar wasu matan da suke da ita wacce kuma take cutar mazan su, yasa basa iya kula da miji, shi kuma miji baya da ku蓷in da 茩arin aure, baya kuma so ya fa蓷a yin zina da wasu matan hakan zai sanya ya samawa kansa mafita wajan yin Istima'i da hannunsa,
Ni banga abin kunya tsakanin miji da mata ba, ita kunyar taci uwarta, duk wata kunya kafin aure take amma da kayi Aure ta kau, kina zaune mijinki zai auri wata macan ta zame masa 茦ARUWAR GIDA, wasu kuma mazan a haka suke masifa ce da tayi masu yawa"
Ajjiyar zuciya Ajmal ya sauke kafin a hankali yace "Meke Coursing Masturbation?" Karim yace.
"Meke sawa ai sex ko lez?" A hankali Ajmal yace "Sha'awa ko"
Karim yace "Inhar kana jin sha'awa, abubuwan da suke zuwar maka a rai da zuciya a lokacin da sha'awar ta taso maka shine yake jawo Masturbating"
Gaba 蓷aya shiru sukai kafin Karim yace.
"Ina baka Shawara as a good friend, wlh ka daina ka daina idan ba haka ba wata rana zakai ladama"
Shiru kawai Ajmal yay ba tare da yace komai ba,
"Bobbo na"
Akeela ta furta a hankali idanunta rufe alamar bacci take, Ajmal ya matsa kusa da ita Karim kuma yace.
"Waye Bobbo"
Ka fa蓷a Ajmal ya 蓷aga alamar bai sani kana kuma ya maida hankalinsa ga Akeela wacce ta gama bu蓷e idanunta wanda yake zubar da hawaye.
Kallonta yay yace "Beauty na" bu蓷e idanunta tayi ta kallesa kana kuma ta 蓷auke kai, kafin Allah ta furta.
"Ku蓷in Aure na daka kai kaje ka amsa" wani irin zare ido yay waje yace.
"What, akan mene"
Shiru tai masa tana 茩o茩arin tashi zaune kana kuma ta cire drip 蓷in da aka sanya mata,
Mi茩ewa tayi tsaye amma jiri ya shiga 蓷aukanta, ganin yadda take 茩o茩arin fa蓷uwa yasa Ajmal ri茩eta a jikinsa,
Numfashi ya sauke saboda wani da蓷i da yaji yana saukar masa a jiki, zame jikinta tayi da 茩arfi cikin sanyin murya tace.
"Ka sake ni" cike da damuwa yace "zaki fa蓷i ai" idanunta na zubar da hawaye tace.
"Ka barni na fa蓷i mana, da abinda kake aikatawa gwamma na fa蓷i naji ciwo, ban san haka kake ba, a 茩o茩ari na na kujewa damuwa yasa na amince da auranka, ashe kai 蓷in baka cancanci zama miji gareni ba, ban san mene yasa 茩addarar take min haka ba, na kuji wasu Ahhalin saboda damuwa da 茩unci, da kuma kasancewa ta gur蓳atacciya wacce bata da asali bare toshe, ka barni dani dakai ba'a san wanda abinsa yake da muni ba, amma duk lalacewa gwamma kai dani, kana da kowa uwa,uba 拼an uwa bana da kowa, ka barni baka dace da rayuwata ba zaka auri Shegiya kuma TSINTACCIYA kama ta ba"
Daga Ajmal har Karim tsayawa sukai suna Kallonta, yadda hawaye ke fita daga cikin idanunta haka shima Ajmal hawayen ke fita daga cikin nasa idanu, Rashin auren Akeela Babbar illace ga rayuwarsa, cikin damuwa yace.
"Bana da damuwa da kasancewar ki Shegiya kamar yadda kike fa蓷a, zan maki komai,duk abinda da nake zan daina wlh Allah nai maki Al'茩awari ina tsananin son ki da gsky, Rashin aure na zai sanya ba kuma fa蓷awa wata halakar, zan zame maki gurbin iyayen da kika rasa" ya fa蓷a idanunsa na zubar da hawaye.
Idanunta ta 蓷auke gefe guda tace "i can't marry you anymore" kuka Ajmal yasa yace
"Dan Allah, kiji tausayi na ki zama mai jahadi tunda Ubangiji yasa ke kika gane halina sa蓳anin Iyaye na babu shakka Ubangiji ne ya kawo lokacin shiriya ta"
Banza tai masa yayinda da take kuka a 蓳oye a wannan karan babu wanda take son gani taji da蓷i irin Bobbonta, ya mance da ita yay mata nisa sosai, bata san inda zata samesa ba, da ace zata ganshi da babu abinda zai hanata binsa zuwa duniyar suka,
Ganin yadda Ajmal yake kuka kamar yaro yasa Karim cewa.
"Kowa yana iya jahadi akan ganin rayuwar wasu ta gyaru, malamai da yawa sun auri karuwa saboda kawai ta daina abinda take, idan kika aure da sakamakon jahadin da kikai sai Ubangiji ya kawo maki sau茩i cikin lamuranki Akeela" cikin shasshe茩ar kuka kamar fitar rai tace.
"Kona aure sa ba zai sauya ba, ni a yanzu burina bai wuce nai nisa da dukkan mutunan da suka sanni ba, nasan koda iyaye na suna aure basu 茩aunata tunda har suka yar dani" cikin kuka Ajmal jikinsa na rawa yace.
"Kiyi min Al'茩awarin aurena ni kuma nai maki al'茩awarin dai nawa wlh bazan 茩ara ba, ina iya mutuwa idan baki auren ba" shiru tayi domin bata son namiji yana kuka a gabanta, gaba 蓷aya tausayin Ajmal ya kamata cikin sanyin murya.
Ajmal yace "please Akeela ki tausaya min ban ta蓳a son wata 拼ar mace kamar ki ba"
Cikin raunin Murya tace.
"Ka tabbatar idan na aurenka zaka daina abinda kake?" Da sauri yace "wlh na daina kina min al'茩awarin Aure" hawaye na zubu mata tace "Shkknan" yace "Kin tabbar zaki auren?" Tace "In sha Allah sai dai bana numfashi" murnar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login