Showing 1 words to 3000 words out of 70462 words

Chapter 1 - MIKIYA Complete Hausa Novel

31 Oct 2025

3850

??????>?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????]

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?
0Table????????XData
????????????????????? P??L KSKS?1?
B????????rr?
?
?
?
?
?
?<???
?222222224$? ?I*r?
?
22?
?
?
?
2s??
s2?
2s?
22?
?
 ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List B?(

H1P?l<{&?H???F?????? ?"?2Vm????
????? MIKIYA >???*
{Mai hangen nesa =?@?}

*~We want an end to oppression=???~*

https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg
____________________

*HAJIYA idan har kinsan ba karatun littafin MIKIYA ne ya kawo kiba pls kada kiyi joining ma, kinga basai kinba kanki wahala Nima kin bani ba, so be careful, domin bazan lamunci zama da shara baL'>???*

?an Wano>???>?+? daga al?alamin AMMEY LAYLERH =???

Page 1&2

BY*
*AMMEY LAYLERH
'
/' *~
*THE WRITER'S OF*
* KAREN BANA*
*JALAAL AREEF*
*?AUNA BIYU*
*And Now MIKIYA*

# KIDNAPPER'S
# Informants
# DEEP
# BEST LOVE
# BlackMoney
# By terrorism
# Treason
# Strong love
# Right
# Women's travel
# The Secret Society
# Oppression
# Corruption
# SADAUKARWA =???

Rayuwa da ?addara a tare suke tafiya tamkar ?an uwan juna sukee, rayuwa take tafe take da tarin ?alubale a cikin ta,ko wanne mai numfashi yana tsoron MUTUWA.
Wannan ba labarin ?arfafa gwiwa bane,kuma ba labarine na al' ajabi ba, wannan kawai labarine na wata iriyar ?addara. Na Tsara wannan labarin ne da tunanin zan kawo gyara wa al' umm. Saboda zan bada labari na # KARFAFA GWIWA, JARUMTA, HA?ARI da kuma AL' AJABI EHHH tabbas Al'AJABI.
Kunsan akan waye?
*AK, EAGLE*. Wanda akema la?abi da
*THE MAN WHO CANNOT DIE=?D?=?1? {Mutumin da baya mutuwa}
Shin UBAN DABANE SHI? Ko kuma ?AN DABA,? Ko kuma BABAN MASHE?AI ?=???.

Tabbas duk wanda ka gani yau to yabiyo ta jiya. Haka zalika duk wanda ka gani a matakin nasara, to kuwa tabbas acikin nasarar nashi akwai tarin ?alubalen daya fuskanta kafin haka, SADAUKARWA =???

Labarine daya shafi ko wanne Sangare na zalumci cin amana hassada ba?in ciki munafurci ?unci duk wani nau'in saSon Allah da abubuwan da suke faruwa da rayuwar mu a zahiri suna tattare acikin Wannan littafin na mikiya, wanda yake ?unshe da manyan sakwannin da nake son isar wa ga al'umma harma da kasarmu nigeria

=?%?=?%?=?%?


_________
*LAGOS*
Victoria island

A tsare a kuma jere ?erarrun motocin suka gama daidaita parking na car's nasu Cikin wani haWaWWen mention me girman gaske, wanda kallo Waya zaka Wauka a ?asar turai kake,, domin ba?i Waya komi dake cikin gidan na glass da glass ne.
Cikin zafin nama jibga jibgan guards Win suka shiga dirowa daga cikin manyan motocin hannuwansu ri?e da manyan bindigu da bakaken kaya zaka dauka basamudaye ne. Cikin tafiyar sassarfa suka soma kutsa kansu cikin ainihin haWaWWen mention Win. A natse suka ?arasa shiga cikin rantsatstsen parlourn daya amsa sunan parlour, wanda yake kewaye da wasu fitunannun ?ayatattun Cautions masu azabar ?yau da tsari farare tass dasu, ga shi an ?awata parlourn da wasu irin roll designer's masu azabar haWuwa, Sai wasu manyan zanen emojis da aka manna a bangon gabas da kuma yamma, komi na parlourn dai so need.

Wani irin ?amewa naga wannan samudawan sunyi tare da rusunar da kansu kasa, hakan yasa nayi saurin duban inda suke tsayen.

Da wani Wani bazaraten matashin saurayi naci karo wanda kai tsaye na gaza fuskantar ainihin waye, iyaka kwantaccen gashin dake kwance saman qeyarsa kawai nake iya hanga, wanda yayi parking na lallausan sumar ?asan ?eyarsa, in banda walwali da Waukar idanu babu abinda sumar take aikin yi, ga wani irin fitinannen qamshin da take fitarwa.
Yana sanye cikin wasu haWaWWaun buttoned shoulder strip wool sweater na Paco Rabanne, Coffee and white color sai sweater daya Waura saman kayan, kansa sanye cikin p-carp blue black sai facemask dake saman kyakkyawarn fuskarshin, da ya mai wani irin kyau banabwasaba, a takaice dai babu ta inda na iya Gano wannan bawan Allahn
wani irin azababben ?amshi yakeyi tamkar Companyn tularen duka ne a jikinsa. ?afafuwansa sanye cikin designer sneakers ruwan toka ?irar Dior, daga yanayin yadda yake zaune zama irin na sarauta na fashimci Dogo ne da tsayinsa zai kai kamu Waya da Wigo tara ma'unin meter (1.9m) kusan a ido za ka ?iyasta tsayinsa da wannan shahararren Wan film Win ?asar Indian wato PRABHAS.
Tamkar ma bai san anyi ruwansu a wurin ba wanda ni anawa tunanin nama Wauka bai gansu bane, domin kuwa typing nashi yake a system Win dake gabansa mai ?irar apple da sauri da sauri yatsunshi kaman wani machine, Idanunshi nakan system Win har lo?acin kuma bai Wago yakalli waWan nan masu kama da samudawan ba.
"Sit"
Ya furta a dakile iyaka saman laSSansa.

A nutse suka zazzauna fuskar nan haWe tamkar tayi aman wuta tsabar haWen da dake, daga haka bai ?ara ko kallar inda suke ba yaci gaba da sarrafa system nashi.

saidai aka kusan kwashe sama da ten minutes kafin Waya daga cikin guards Win ya furta

 BOSS wannan ba abun Waga hankali ba ne. Har yanzu akwai sauran lo?aci dan haka zamu cigaba da saka musu ido kafin lo?acin ya cika!

Cikin rashin son ya magantu saida yaja wasu sakonni kafin cikin deep sound nashi ya furta
" They are all going to taste my wrath Arielle! cike kuma da fusata ya karasa faWar maganar,
wani kalan gajeren tsaki yaja har lo?acin bai buWe idanunshi dake lumshe ba, kaman wanda magana kema wahala
Kafin ya zuba baki Waya guards Win blue eyes nashi tare da folding hannunsa saman ?irji kamar mai nazarin wani abu.
Luuuuuu yaja kyawawan idanunsa ta cikin sun glasses in daya toshe nake iya hango su, fuskarn system Win dake gabansa ya juya musu, sosae razani ya bayyana saman fuskokinsu, amma kuma dake cikakkun maza ne yasa sammm basu girgiza ba, cikin wata kalan murya dake nan ada ?ile irin muryan nan na no nonsense person ba wasa kokuma fara a yace.

 I want to see him in front of me in 24 hours
Fuskansa har wani bala'i kake iya hangowa domin ?irjinsa har wani dagawa yake.

 Yes Sir.
Suka haWe baki tare da sara masa suna barin parlourn baki Waya sai mutum Waya daya saura, "Sir there is something you need"
*NO!"
Ya furta a Wakile tare da janyo plask na Black tea nashi zuwa gabansa a Wan madaidaicin bowl Win dake gabansa ya tsiyanya wanda yake ta fidda turirin zafi ga kuma wani daddaWan ?amshin dake tashi na kayan haWin shayi, duk uban turirin da yake amma shi ko a jikinsa haka ya shiga sipping abunsa hankali ?awance.

1:40am ya tashi yana nufar upstairs nashi tsararre haWaWWen benen ya shiga takawa bibbiyu, zuwa lo?acin gidan ya Wauka wani irin shiru, babu motsin komai sai ?amshin flower's Win dake ratsa ko ina na gidan, kasancewar mention Win kewaye yake da tarin shukoki na flower's color daban daban, kuma ginin gidan na saman ruwa ne sai wata iriyar sassanyarn iskar dake ratsa ko ina irin ta farkon damunar Nan. Siiiiiiii siiiiiiii siiiiiiii haka sautin iska ke fita.
Few minutes sai gashi ya fito cikin wasu blue black suit inda ya toshe ko ina jikinsa babu abinda kake iya kallo dade da hannuwansa suna rufe cikin sos na hannu, sawayensa na cikin covershoe dake kyalli na tomford hannunshi daure da wani rantsatstsen wristwatch,
Cikin takun isa se kace wani sarki yake taku, ko wanne lungo da sako na gidan na san?ame da manyan escort wanda suka fi kama da samudawa, duk inda ya gitta sai sun Sara masa, amma ko kezau ba yayi kai tsaye ya nufi ?aton parking space na gidan, wanda suke Wauke da rantsatstsun narkakkun manyan motoci,wanda a ?alla zasu iya kaiwa ki manin guda ashirin zuwa da biyar haka, gefe guda kuma Sangaren mashi nane babu colourn da babu, gaban wani lifan ya tsaya wanda yafi kama da haWa shi akayi taka nass don baiyi color da sauran lifan Win da nasa ba gani ba. Cikin wani irin salo ya haye saman lipon Win yana bashi wuta, dake already dama bodyguards Win sun san ya saba fitan dare irin haka yasa sammm basuyi mamaki ba.
Kuma idan zaiyi fitan dare sammm baya fita da kowa shi kaWan sa yake fita abunsa, haka ya shiga tsala gudu a saman titin wanda hasken sololi suka haske titin tamkar rana, Gaban wani babban club ya Park na lipon nashi kallo Waya zaka ma club Win tun daga waje kasan cewa Yes na wanda suka isane, idan kashigo cikin club Win kuwa kai karan kanka kasan bana wasan yara bane ko daga yadda aka zuba uban security.
Kai tsaye diro daga saman lipon Win tare da kutsa kansa cikin club Win, matane gasu nan reras wasu na rawa nashan love wasu kuwa ko motsin su ba'a iya ji, sai dai kaji sautin growing nasu na tashi wa'iya zubilla ya Allah >?2?=?-? kaci gaba da tsarkake zukan mu ya Allah.

Vibrating ring doorbell sound Win da wayan shi ya soma ne ya sanya shi dakatawa daga shirin shiga Waki me NO 0023 da zai yi, a tsayen da yake ya fiddo da tsadaddiyar wayarsa Samsung Galaxy S2000 rear end yana duba wayan da yaji faWiwar sa?o yashigo masa yana dubawa, yana tafiya zuwa entrance din shiga Wakin, wani lafiyayyen security door ne awajen da kana gani kasan wannan ba anyhow ur common club bane domin komai na club Win abin a kallane, yana ganin sa?on ya meda wayar cikin aljihun wandon, kai tsaye kuma ya tura Wakin. babu zata babu tsammani ?aton mutumin dake up&dwn kan wata koWaWWaWiyar badurya ya zabura, domin dama a tsoran yake. Laluben wandon sa ya shiga don suturce jikinsa, cikin zafin zuciyar daya motsa masa ya rumtse idonsa tare da harbin gaban mutu min, wanda tsabar rikiWar da yayi ne ya sanya sam bai san zuwan mutumin gaban sa. Wata razananniyar ?arar azaba ya saki yana rufa duka hannuwansa biyu a gabansa, cikin azabar kururuwaya ya shiga faWin.

 I got out of the case, will my strength come back to me, or I will die! AK what happens What is wrong with me in life that you want to see my back, Woooooo wiiiiiiiii huhhhhhhh ahhhhhh Pain, pain, pain
Haka ya shiga hargitsa kalamansa wanda Ni ban fashimci ko manganun waye ba. Wanda naji an ?ira da AK kuwa ba tare daya tsaya sauraran kururuwan wannan dattijon fa ya juya yana barin Wakin rai bace. Waki mai 117 ya kuma nufa. Shiru alamun babu wata rai mai Numfashi a wurin duk inda ya gitta sai kaga manyan security na sara masa, haka ya ratsa har petal na dakin. Wani irin gurnani na ringa jiyowa irin na ceton ran, kafin naji an she?e da wata uwar mahaukaciyar dariya, cikin sautu me amo kunnuwana suka fara jiwo min wasu kalamai
"Ke a tunaninki har kin wani alhakin da kika isa tona min asiri Kina ?ar?ashin ikona REEYAH, akwai dubin ki kafin ke amma sun buga dani sun barni, domin ni AUDU BASHASHA ban fito ba Saida na shirya, ayau zaki she?e reeyah bayan na wula?anta rayuwarki na yagalgala ta da ?arfin masifa ya shiga fincikar kayan dake jikinta, da iyaka ?arfin da ya saura a jikin ta, tayo kaki ta tofa samar ba?ar fuskarsa, cikin muryarn da taci kuka harta gode Allah ta ce.
 Wawa! Jaki, dabba, da?i?i, wai kai a tunaninka kama ni! Kayi? to ka sani wannan karon ma shine ya kama ka, shine ya Wana maka tarko kuma dole yayi wining wasan
A Wan razane ya dube ta kafin fusata ya ce,  reeyah sau nawa wai ake haifo shi?! shi wanene menene abinda yake ta?ama dashi. Dariya mai tafe da hawaye ta saki lo?aci guda, sai kuma ta shiga nuna shi da yatsarta manuniya tana faWin.
"Wai ka tsorata ne, ka sani sau dubu billions dollers ake haifo irin sa, kuma shi ne wanda baya mutuwa, EAGLE"

Ratsatsa haka sautin kararn fashewar glasses in daya ma dakin ?awanya ya bada lo?acin da wannan mutumin me Soye fuskarsa ya faso Wakin, a razane a kuma kiWeme mutumin daya ?ira kansa da AUDU BASHASHA yaja baya yana zare jajayen idonsa irin na mugyaye. P-carp Win dake samarn kansa ya zare a take wata kyakkyawanr fuska ta bayyana wacce kallo Waya zaka masa ka san wannan ba daga ?asarmu ya fito ba, kunnen Waya na gefen hagu na manne da wani gold ring bari ma daya huja. gun Win dake ma?yale a bayan wandon jikinsa ya ciro yana fasa kan wannan mutumin a take ko shurawa bai yiba, ko inda budurwarn nan take bai kalla ba ya sanya kansa yana ficewa a Wakin, bayan ya Webe duka wayoyin mutumin duka biyun, yana bi ta wani door na daban ba wanda ya shigo ba.


A hankali yake sa??owa daga saman benen hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa, yana tafiyar nan nasahi tamkar wani King
Yana sanye da wasu haWaWWun riga da wando na trouser, yayinda fuskar nan ke sakaye cikin sun glasses ya sanya hular jacket Win dake saman kayan jikinsa, sannan ya sanya face mask. gentle yaci gaba da sa??owa zuwa downstairs, jikin sa na fidda wani irin fitinannen ?amshin perfumes nasa mai kwantar da hankalin mai sha?a

A ?asaitance ya kai zaune zama irin na sarauta saman Royal caution Win dake jere a parlourn, binsa da ido wannan samudawan suka ci gaba dayi har sanda ya fara sarrafa system nashi.
Cikin kwanciyar hankali yake danna laptop nasa ga sanyin A/cn na ratsa ko ina na parlourn, duk yadda suke faWin "Boss good morning, Boss good morning!" Amma ko saurararsu bai yi ba.
Ba tun yau suke anya kuwa AK cikakken mutum ne kamar kowa, daba da murWaWWen mutun ne shi wanda baka taSa gane gaban sa bare bayan sa, kullun cikin gindayar da mutane yake, sai ka rasa ina ya dosa kwata kwata, shin wacce iriyar zuciyace gare shi Sammm baya tsoron mutuwa, A yayin da sojoji suke tsaka da musayar wuta zaka yadda kowanne soja ne sanye da bulletproof, domin kare harsashi daga shiga jikin su. Amma banda AK, yayin da kowa ke gudun mutuwa to shi tunkararta yake shi yasa ake masa la?abi da mutumin da baya mutuwa.



__________&&&
*Nigerian army headquarters Lagos*

Tun daga farkon shiga headquarters Win zaka fashimci ba lafiya, domin ta ko ina ta ko wanne sa?o da longo kewaye suke da manyan sojoji masu jini a jiki.

A babban Wakin taron dake cikin headquarters Win, duk wani army dake da babban matsayi ne kewaye a cikin ?aton Wakin, suna Zazzaune saman kujerun da kowanne ke pacing dan uwansa, a matu?ar fusace mr. President ya doka saman table Win dake gabansa, cike da ?onar da zuciyarsa ke masa da kuma takaicin wannan abu ya dago jajayen rinannun idanunsa yana zuba su saman duka soldier's Win dake zaune cikin Office Win.
"What are you doing and you are giving your feet to this militant boy, he is taking use dahar ya samu zarrar da zai ri?a mana dauki Wai Wai, ya zama dole a wannan karon mu kawo ?arshensa"
Yayi maganar ne tare da duban duka soldier's Win dake fuskantar sa, cikin dakakkiyar sautin sa ya kalli Waya daga cikin soldier's Win yana furta.
 Ajmaal har yanzu kana kan bakar ka na kama EAGLE?
"Yes sir."
Wanda aka ?ira da Ajmaal Win ya faWa tare da sara ma mr. President Win.
?aya daga cikin soldier's Win ne ya kuma mi?ewa Saida yayi solid na mr. President Win kana cikin bauWaWWar murya ya shiga magana kamar haka.

 Har yanxu ina mamaki sir.mutumin daya bamu horo sannan kuma ya kashe ?an ta'addar da babu adadi!, me Ze sa ya zama Wan ta'addar?
Wani kafirin murmushi mr president Win ya saki tare da tsare wannan soldier's Win da firgitattun idanunsa, cikin dakakken sauti ya furta.
 Har yanxu kana son eagle ken?n?"

"Kwarai sir amma ba kamar yadda nake son ?asata
Cikin tsare shi da ido mr. President ya furta  Idan har kai ka samo shi zaka iya harbinsa?
Saida ya kuma solid na president Win kana cikin Amon murya furta
"Kwarai sir zan iya!, amma idan na tabbatar bashi da laifi, nayi ma wannan al?awarin sir.
Cike da jin zafin Ajmaal ya mike cikin fusata ya fuskanci wannan soldier's Win.

"Jaheed kodai kana tare da AK ne, in banda haka ta ya kake tununin cewa Eagle bashi da laifi?

Shima wanda aka kira da jaheed Win ya juwo yana sake fuskantar Ajmaal Win, kafin cikin ya?i ni yace.

 Idan baka son mutum zai iya siyar da borkono kuce ba zafi, haka zalika zai zai wuce ta cikin ruwa kuce ya tada kura, mutum kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login