Showing 3001 words to 6000 words out of 70462 words

Chapter 2 - MIKIYA Complete Hausa Novel

31 Oct 2025

3878

gwada zafin wuta ne sau Waya a rayuwa, wannan sojan shi da kansa yake ta famar fafutukar shiga wutar, taya kuke tunanin mutum mai tsananin gaskiya da kuma sadaukar da rayuwarsa domin ?asar da kuma aiki da zuciya kamar ABDULMALEEK KUWAIT AK zai iya zama Wan ta'addar? kamar yadda kuke ?iransa da shi, dole Akwai dalili ko nace dalilan da suka sa ya zare kansa daga cikinmu
Ba shi Ajmaal Win daya qA@@ maganar ba shi kansa mr. President Win yasha jinin jikinsa, wani irin shiru ?atoton office Win ya Wauka, kowa da abinda yake sakawa acikin zuciyarsa, wani irin shiru ?aton office Win ya Wauka na kusan second 40.kafin Ajmaal ya magantu "ko tantatama bayana yi kana Waya daga cikin ?ashin bayansa"
Ya buWe baki da shirin sake yin magana ke?an mr president ya Wani irin doka table a take komai da yake kai ya tarwatse komai yayi nashi wuri fuuuuu ya fice a office Win a fusace, ganin haka ya sa duka soldier's Win suma suka mimmi?e suna barin office Win, wani irin kill smile Ajmaal ya saki lo?acin da yake dab da fita.


*ISAH MANU EMPIRE=?%?*

Wani katafaren ?erarre haWaWWen luzary ne iyaka ganinka gini ne Irin na manyan ?usoshin kasar,wanda suka ci suka sha kai harma suka tada kai, baki Waya ginin gidan ya kasance na glass da glasses ne. Duk kuwa irin girman da gidan yake da, amma kewaye yake da uban wasu jibga jigban soldier's.
Kai tsaye katafaren parlourn gidan na kutsa kaina,da wani farin dattijo na fara cin karo wanda keta faman safa da marwa. Hannuwansa goye a gadon bayansa wanda a ?alla zai iya kaiwa shekaru 80 ko irin da biyar Win wani irin sintiri yake famar yi, wanda kallo Waya zaka mashi ka kai tsaye ka gane cewar tabbas baya a cikin hayyacin sane, da ?arfin masifa ya dunkule hannunsa tare da kaima iska naushi.

"Why is everyone afraid of him? Wanene shi yaushe ma aka haife shi dahar zai sanya ni gudun tseran tsira"

Yayi maganar Cikin zallar Sacin rai da kuma jin ?ona daga cikin tsa?iyar ?irginsa.

Da sauri Waya daga cikin samudawan mutanen dake zagaye a Wakin suka haWa baki wajen furta.
"Ko wa ye izini kawai zaka bamu!, mu kawo maka kansa BOSS"
Idanuwansa da suke rine sosea ya Wago tare da zuba musu jajayen idanunsa da suka ?an?ance. Numfashi ya fesar me zafi kamar bazai magana ba, sai kuma ya magantu, Cikin wani irin dakakken sauti ya furta.
"EAGLE, MIKIYA Shi nake da bu?ata!"

A razane A ?iWime hankali tashe suka ja baya namomin jikinsa na rawa, suka shiga bin boss in nasu da kallon You are smart =?3?=?1?=?@?

Hhhhhhhhhh to ai shikenan =??>?p? A gimtse >??? =?C?e&?'

*BY AMMEY LAYLERH
'? '*


*>??? MIKIYA >???*

{Mai hangen nesa =?@?}

*~We want an end to oppression=???~*

https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg
____________________


*NA MARYAM NASEER*
~AMMEY LAYLERH
'?~

/' *~ Page 3&4

>?
?=?%?'

&&&Sosai yasha barci mai lafiya a safiyar ta yau kasancewar a daren jiya ya jima bai kwanta ba. domin bayan ya dawo daga fitar daren da yayi sosea yayi aiki a cikin laptop nashi,wanda ya raba dare yana yi. Sallar asuba ma da?yar ya fita masjid dake cikin anguwar yayo Ahankali ya soma buWe lumsassun Idanunsa da har yanxu suke cike da barci, santala santalan fararen sawayensa ya fara zubowa kan tattausan carpet Win dake gabansa. A nutse kuma ya mi?e yana nufar haWaWWen bathroom nashi, shower ya sakamar kansa sosai ruwan ya dake shi, kana ya tara ruwa masu Wumi da daWin ?amshi a cikin bathtub,Wanda gefe da bathtub Win akwai drawers masu yawa da wata full sized jaccuzi da kuma site din wata striated rectangular glass shower tana wani fidda wani irin ?yalli, kamar ba'a taSa amfani da shi ba shima gefen sa da akwai fixtures masu Waukar hankali sosai. Yaja tsahon lo?aci a bayin kafin ya fito sanye da bathrobe chocolate Colo mai azabar taushin tsiya
dan har wani wani maski-maski take yi tsabar taushi da kuma laushinta,da mini towel Win dake a hannunsa ya shiga tsane ji?a??iyar tulin sumar dake kansa mai tsaho, Fuskar nan a tsu?e Samm babu alamun rahama a cikinta.
Gaban ?aton mirror'nsa ya nufa cikin tafiyar jin kai da kuma isa.
Hand dryer dake saman mirror Win sabuwa fil ya Wauka ya jona a socket, ya shiga busar da himilin sumarsa da tafi kama data ?an India, lotion Win dake jere saman mirror'n ya shiga shafa wa jikinsa sama sama. Saida ya mulke jikinsa da spray's nashi masu azabar ?amshi da tsada, kafin ya nufi gaban wardrobe nashi data kusan cinye bango guda.
Tsabbb yayi shirinsa cikin wasu haWaWWaun track suit ba?a?e, sai glass Win daya sakaye idanunsa a ciki tare da facemask ?ar gadon, phone's nashi kaWai ya diba yana nufar main Parlour, cikin takun cikakkun mazan dake ji da kansu. Kafin ya fito tuni su milse sun gama shirya komai daya dace, jin takun tafiyarsa da baya taSa Suyane ya sanya su risinar da kansu ?asa, cikin girmamawa suka haWe baki wajen furta
"Good morning Boss!"
Saida yaja wasu lu?uta kafin ya amsa "kuna lafiya" iyaka saman laSbansa.
"So boring Boss"
Wannan karon kammm da ka kawai ya amsa su, yana zama kan Waya daga cikin ?ayatattun kujerun dake kewaye da dinin Area Win,
A ?asaitance yaja wata haWaWWiyar kwalba wine Wanda naga ansa with alcohol, zubawa yayi a glass cup ya farasha, bai wani shada yawa ba, yaja plantain chips ya fara cakuta kaWan yaWan taSa ya tashi tare da wine Win ya koma kan caution Win parlourn ya kafa bakinsa ya fara sha inda saida Ya shanye Kafin ya ajiye bottle Win. Laptop ya janyo tare da buWe mukullan sirrin ya shiga sarrafa abarsa cikin kwarewa.
A rikice a kuma Wimauce Rooney ya faWo Wakin cikin tashin hankali ya nufi ogan nasu kai tsaye, system Win dake hannunsa ya dire gaban uban gidan nasu.
A tare miles axton lani da kuma Vincent suka ja baya suna toshe bakunansu, hankali tashe suka juyo baki Waya da nufin Boss ya kalla laptop Win, amma ga mamakinsu abinda suka kalla Win ya tada musu hankali shine Boss Win nasu yake kalla hankali kwance tamkar babu abinda ke damunsa ko kuma ya girgiza shi. A baWini kuwa wata iriyar tsuma namomin jikinsa suka Wauka.bai motsa da ga zaman da yay a lallausar kujerar ba ?afa Waya kan Waya. Yayinda bayansa ke kishin kiWe jikin kujerar kansa a sama kaWan, Yanda yay biris Win sai ka Wauka baima fahimtci kamai dangane da hakan ba, Yaja kusan 10 mint kafin yaja wani irin huci ya furzar yana mai buWe rinannun idanunsa da suka sake wani irin garai-garai ai nahin suffarsu ta idanun mage na sake bayyana a fili.
Zaune ya tashi da ?yau sai dai a nutsensa yake Samm babu alamun firgicewa a tare dashi,Sudai baki Waya sun gaza samun Nutsuwa sai kai da koma suke famar yi a cikin parlourn, suna a cikin wannan alhinin ne kuma get man na gidan ya faWo parlourn against.
"Boss da akwai matsala"
Wani irin rumtse idanunsa yayi a duniya kalma mafi muni daya tsani ji itace kalmar yaji an ambaci matsala, ya tsani jin kalmar andaWe da fice wannan babin, don haka ya kalli get man Win tare da Wunkule hannunsa tamkar wanda zai kai naushi, sai kuma ya kaima iska naushin, yana fesar da wani zazzafan Numfashi, lo?aci kaWan kamanninsa suka sanja jikinsa ya shiga rawa kana ganinsa zaka san he is not on his mood,musamman yadda yanayin jikinsa ya sanja tare da wani irin tsuma.
Cigarettes Win dake jere gabansa ya Wauka a zuciye da sauri Vincent yazo gaban sa tare da kunna masa lighter ya fara zu?arta a haukace, cikin ?ankanin lo?aci ya har gitsa parlourn da haya?in cigarette.
Saida zu?e wajen kara biyar kafin yaji zuciyarsa ta Wan risina, cikin hosky voice nashi ya furta
"A tura sa?on kai tsaye!, Vincent maza a nemo mana biza daga nan zuwa yamma"
"An gama Boss"
Suma suka haWe baki wajen faWar hakan suna fita daga parlourn baki Waynsu, Shima da ?yar ya iya mi?ewa da ga parlourn ya nufi bedroom Winsa.
Zaune yakai saman lafiyayyan gadonsa
? ? ? ?? Yanda ya zauna shiru ya dafe kansa zaka Wauka ciwo yake masa ne. Amma sam ba haka bane Abubuwane kawai suke masa kai-komo a rai da suka wayi gari dasu.
Ba yau ne ya fara cin karo da matsaloli da ?alubalen rayuwa ba, domin zai iya cewa kusan a haka ya rayu, Amma na yau Win sai yafi ?ona zuciyar sa fiye da koda yaushe,dan duk sunzo masa a bazata ne. Hakan na nufin ya sakankance da yawa kenan Sannan dole ne ya sake shiri in har yana bu?atar abubuwa su tafi masa a yanda yake bu?ata anan batare da tangarWa ba.
Goran ruwan dake a Centre table Win ya Wauka. Batare da yabi takan kofin dake kusa da ita ba ya Salle murfin kawai yakai bakinsa ya fara kwankwaWa, Sai da ya shanyesa tas sannan yayi cilli da bottle Win. Sake furzar da huci mai zafi yayi a karo na ba adadi yana sake nutsar da kansa. Sosai abubuwa masu yawan gaske suka shiga ?o?arin zeroying Brain nashi.
Tamkar kuma wanda aka zabura ya mi?e aWan zafafe yana yin gaban ?ofan Glass Win dake a shafe da Pics manya na emeji me hoton lion, babbar yatsar hannunsa ya sanya a take wurin dake a shafe yayi On tamprint na yatsunsa, zuuuuuuu wata haWaWWiyar ultra door ta baiyana. Wasu manyan Computers ne A Wakin dasu jojjone ta ko wacce kusurwa dake Sangaren, akan wani ?ayatacce dogon table saikuma macbook akan wani dogon lumtsatsen kujera, Zama cikin hanzari tare da Waukar MacBook Win dake kan kujerar, buWewa yayi yafara aiki cikin ?warewarsa da kuma baiwar iya sarrafa ko wanne abu, yakai kusan 40min yana danne danne, wata iriyar ajiyar zuciya ya sau?e kafin ya tashi yana barin Wakin da yafi kama dana bincike.

Yana fitowa daga wannan Wakin ya ciro iphone XR Win sa, NO na Vincent yayi dialing NO In, cikin ?an?anin lo?aci daga Waya Sangaren ya cira wayar yana faWin
"Boss"
"Get ready to go out operations!"

Da wannan ?asaitar nashi yayi maganar yana zare farar Morocco ta mazan dake jikinsa, cikin sauri sauri ya shirya kansa cikin straight leg trim trouser sai black Versace greco hoodie, ?afafunsa sanye cikin wasu haWaWWaun black hermes cover shoe, sai hannunshi sanye cikin wasu haWaWWun safan hannu, ga kuma facemask Win dake saman fuskarsa dake saye cikin sun glasses Saki wuli? dashi.
Yana fitowa coumpaund Win tuni wannan samudawan sukayi shiri na musamman sun Wane cikin rantsatstun ba?a?en motocin su. Suna ganinsa suka hau fito da shewa suna faWin "BOSS! BOSS!! BOSS!!!" Cikin wani irin salo da ?warewa Miles ya yayi tsalle ya diro yana shirin buWewa Boss In nasu car, hannunsa dake a rufe ruff ya Waga masa yana mashi nuni da power bike ride Win da zai hau, sara masa yayi yana komawa cikin motar, shi kuma cikin wani irin taku ya nufi power bike Win tare da daura hannunsa akan key na machine Win, wani irin tsalle yayi cikin salon daya zam Wabi'arsa ya haye saman machine Win, tare da masa key wani irin kuka yayi machine Win ya Wauka. Kasancewar shine a gaba ya sake daidaita machine Win Cikin sallon ?asaitarsa ya Waga hannunsa sama ?aramin yatsansa ya fara musu wata alamar dasu kaWai suka san ma'anar kayansu. Suna gama fashimtar haka
yaja machine Win da wani irin azababben gudu ya fita a gidan baki Waya, suuuuuu motocin suma suka rufa masa baya Sosai motocin ke she? uban gudu a titi tamkar suna a jerin gasar tsere, bakajin komai sai ?ara ?ainarsu,
Da yawan sauran motocin dake a kan titin sau?a suke gefen hanya domin basu fili, ganin yadda suke zuga uban gudu na tashin hankali, dan duk mai hankalin da yaga wannan gudun yasan bana lafiya bane ba. Kai tsaye Lekki suka nufa daidai wani mahaukacin ?aton luzary suka kutsa kansu, tuni jami'an tsaron gidan suka soma sakar musu wata.
Wani irin sakin kan machine Win yayi tare da Ciro wasu bindigogi guda biyu kirar berreta M9, tsalle Waya yayi ya diro akan power bike Win ya fara tafiya kamar irin fusataccen zakin nan,
Saida yayi pulling trigger Kafin cikin wani ?ayatacce salo ya soma harba bindigar.
A gigice Governor Ibrahim Khaleel Nasara dake zaune irishe irishe acikin mahaukacin parlourn sa yayi wani tsalle kamar mage ya haye saman lumtsememiyar kujerar jikinsa na kerma, minister Zubairu tanbuwal kuwa rasa ma yadda zai yi yayi sai kawai yayi knell down a tsakar parlourn.
Acen coumpaund na gidan kuwa Sosae jami'an tsaron suke neman gagararsu su, tuni AK ya fusata kafin kace mene saiga wannan kattin jami'an a ?asa shi kaWai ya kutsa kansa cikin ?aton parlourn, duk wani lungu da sa?o dazai shige saiya haWu da jami'ai haka yake harbesu. Harse daya danganta kansa da rantsatstsen parlourn minister'n. Fuskarnan yawa kunu haka ya tisa ?ewarsu su duka biyun. Bayan na jakin da suka sha.
Tuni suka bama wurin iska suna barin cikin anguwar, suna barin unguwar manyan sojoji da jami'an tsaro harsun ?araso, hakan yasa suma jami'an tsaron a fusace suka mara musu baya, nan fa aka shiga fafatawa tsakanin ?an ta'addar da kuma jami'an tsaro, suna dab dacim musu suka suka saki haya?i tuni wurin ya gauraye dama titin baki Waya suka harba motocin su tamkar wal?iya haka suka Sacema jami'an Nan.

? ? ?? Cikin wani mugun jin haushi Ajmaal ya taka birki tare da jan wani mugun tsa?i tare da cije saman laSbansa.
? ? ?? Rai Sace suma sauran jami'an tsaron ke yarfar da hannaye, kowa yanajin takaici da ?unar rai cikin zuciyarsa.
"AK!"
Wani zazzafan numfashi ajmaal yaja tare da komawa cikin motarsa yana yin reverse, a 370 yaja motar tamkar wanda zai tashi sama.


*ZAMANI TV*

"MEERAH! MEERAH!! MEERAH!!!"
Sunan da suke ta famar ?ira kenan tare da juyi da matashiyar budurwar a tsa?iyarsu. Ita kuwa wannan matashiyar da suke ?ira da MEERAH, murmushi kawai take saki ba?ar doguwar riga ce a jikinta wadda ta yane kanta da ba?in mayafin doguwar rigar sosae tayi wani irin fitinannen ?yau cikin shigar.
"MEERAH ABDULLAHI GWANI!, ana son ganin ki a sashen MD"
Aka faWa daga cen?nn Wan nesa dasu.
Ahanzarce wannan matashiyar budurwar da zatayi irin shekaru sha taran nan, ta juyo tare da nufar office Win MD Win harda ?ar sassarfarta.
Da sallama ta shiga cikin fuska kaWan kadaran kada han, bakinsa ya baje ba ki Waya yana amsa sallamar nata,
"Stay here"
Ya faWi cikin Wan saurin bakin da yake da, zama tayi bayan ta gaida shi, amsata yayi sauri sauri kafin kai tsaye ya shiga rattaSo mata bayanai. "Amm MEERAH aduk faWin wannan tasha tamu kusan zan iya bugar kirgi wajen faWin kece haskenmu, kana Nasarar mu, Waukakarmu, yanxu nake samun labarai daga majiya me ?arbi kan cewa yanzu yanxu wannan babban criminal Win ya ?wamishe gwamna da kuma ministan gida!, SO shine nake son ki haskaka ki faWaWa ki ninki maganganun ta yacce wannan tasha tamu zata ?arayin popular fiye da da, duba da cewa duk wani abu daya danganci wannan babban me laifin son shi mutane suke kamar hauka. Tuntuni nake son samun Wan firit news akansa ko yayane, saidai sammm babu wata hanya to yanxu ga dama ta samu mezai hana a yanxu kafin wasu gidan jaridun labarain suje musu ke ki fara fitarwa daga wannan tasha tamu ta ZAMANI TV!"
(?an azabar son kuWi dason suna)
Ta faWa a cikin ranta
Jin tayi shiru ne yasan MD dan takar teburin dake gabanta cikin marairaice murya yace.
"Wannan labari zai jawo hankalin Mutane zuwa wannan tashar tamu uwa uba yanda kowa ke ?age dason jin sabon News daga AK EAGLE babban Wan ta'addar da duk duniya sunansa ya kewa ye ko ina"
"Pls MD naji!, naji!! Naji!!!"
Suna kawai kalaman data furta cikin ?osawa dajin harmutsatsan zancen MD Win.
A take aka tattaro duk wasu ?ananun ma'aikata dama manya, cikin 5 mints kowa ya gama halarta a inda ake gudanar da shirin a Waki na musamman. Dama tuni Md ya bata doguwar takardar da duk wasu maganganun suka ?unsa.
Murya ta gyara bayan ta ma?ala headphone tare da sanya ?ar ?aramar loudspeaker a bakin ta, Cikin za?in Muryarta sautin maganarta ya fara fita kamar haka cikin amsa kuwwa.

"_Assalamu alaikum masoya barkanmu da kasancewa damu ayau safiyar juma'a, wacce akema la?abi da juma'atu babbar rana , karku manta kuna tare da tauraruwar tasharku mai farin Jini wato ZAMANI TV!, Wanda muke tafe muku da zazzafan labari akan wannan babba??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n criminal Win nan wato EAGLE, wannan Ni! MEERAH ABDULLAHI GWANI Ni ce jagoranci shirin.
A yau safiyar juma'a mun tashi ne da alhinin labarin ?wamishe governor da kuma ministan gida, da wannan tantirin Wan ?unar Sakar waker Wan. Ta'adda wato AK EAGLE yayi wanda ahar kullum tazara kaWan ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login