Showing 9001 words to 9932 words out of 9932 words
"Please gayaminto wayeshi? Kinsan Bama hakan dake. "Haka ne ai doline zan gaya Miki kodan kitayani addu'ar samunshi. "Okay ina jinki. "Ɗan shiru A'isha tayi kafin tanisa tace *"Yah muhseen* "ƙuttt 😱 yah muhseen dai namu? Maisoon tafaɗa cikin mamaki.."eh shi sweetheart wlh ina mugun son yah muhseen shiyasa alokacinda yace muna yanada yadda yakeso hankalina yatashi amma danaji yace acikinmu take senaji yaɗan kwanta shine naketa addu'ar Allah yasa nice kuma yayi saurin faɗa kar wani yarigashi ayimana katangar ƙarfe domin wlh Allah ina mugun sonshi sweetheart.."tab ɗijam ana wata gawata ashedai yayanmu nada farin jini wlh irin wannan mugunso haka sweetheart Allah yasa kuɗin rabon junane, maisoon tafaɗa cikin farin ciki. (Nikuwa nace tab ɗijam lallai kam shine ake kirada ana wata gawata kokuma nace son maso wani😱 wlh harkinban sausayi A'isha😥) ahakan har suka isa gida suna firarsu.
TALLAH
TALLAH
TALLAH
Mejo najeeb
Labarin isseta yar gidan aljanar ruwa, labari me ban al'ajabi da rikitarwa, gakuma soyayya romantic love story 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💓💓💓💓🤭🤭🤭🤭💃💃💃💃💃💃💃💃rikita rikita kenan, dukkansu daga alkalamin taku har kullun mesom farin cikinku wato shaha rarriyar marubuciyar littafin *IZZAR MULKI* labarin daya gigita duniyar ku, AUTAR ALHERI ✍️✍️
Soldier family (labarin mama ƙaramar yarinya me rayuwa acikin aljanu tamkar mutane, wadda daga baya zama koma rayuwa awata ƙasar cikin family me tattare da tantagaryar tsafi da miyagun aljanu, hummm gakuma soyayya da birgewa meban sha'awa romantic love. Soldiers family complete ne game buƙatarshi ze iya tuntubar wannan nomber 👉07037092176.💃
INGARMAM NAMUJI
Labarin suyayya da safna me rayuwa ajeji kamar ba mutunba cikin miyagun haɗurra da kasadar rayuwa, daga gefe kuma tana soyayyar ma'aurata da wani cikakken saurayi jami'in soja a mafalki. Gakuma soyayya yazeed da sumayya abin birgewa, gefe ɗaya kuma da sadeeq da sauratt, suna buga nasu love abin gwanin ban sha'awa..idan kuma koma gefe kuwa ga fitinanniyar kakarsu me abin dariya wato Hajiya nene ikon Allah,,,, gaskiya a wannan family ana buga Ross💃 duk acikin littafin 🐎 INGARMAM NAMIJI 🐎💃 malallakin Autar alheri ✍️.
Humm
My little sister.
Labarin huzda da ahazad yayada ƙanwa uwa ɗaya uba ɗaya amma suna wata irin soyayya meban sha'awa da birgewa daga ƙarshe sun kafema iyayensu akan cewar tabbas su zasu aure juna abinda kuma baze taɓa yuba koya wannan badaƙalar zata kasance🤔🤔🤔 romantic love and 💓💓💓💓 story 💃mallakin Autar alheri ✍️
Misalin ƙarfe 8:30pm suka shirya domin zuwa kamu kamar yadda aka tsara, sunshirya cikin arbian gown pich color tayi musu shegen kyau kamar kasacesu ka gudu, ahakan suka nufi hool ɗin daza'ayi kamun domin kusan sune sukayi na ƙarshe da shiga koda sukaje tuni amarya da angonta na wurin sunacikin fili ana musu liƙi. Suna kunna kai cikin hool ɗin maisoon tafara wata shegiyar rawa me masifar ɗaukar hankali dubada yadda yanayin tsarin jikinta yake se rawar tayi mugun yimata kyau, tanayi tana juya ƙugunta kamar wata tarwaɗa kuma tana dunfaro tsakiyar filin, A'isha nagefe tana mata liƙi tana Murmushi. Ihu kawai wurin ya ɗauka samari se sowa sukeyi ganin yadda albarkatun jikinta ke bada kala Sena fisgar hankalinsu. Wani irin tafi akeyi ana faɗar ga manyan ƙawayena amarya sun isa Big Iadys dan Allah Abasu fili,,,,aiko aka shiga darewa hakan yabawa yaseer damar hango ta alokacinda taƙaraso tsakiyar filin tana yiwa amarya da ango liƙi tana juya ekebe💃wani irin waro ido yayi ganin yadda wani guy keyiwa boom boom ɗinta liƙi batamasaniba. Hakan yasa yataso cikin hanzari yayowurin, jikawai maisoon tayi antsaya bayanta ana zuba mata nera..domin yana zuwa ture guy ɗin kawai yayi yashiga yimata liƙin..ahasale tajiyo domin saukewa koma waye ruwan Bala'i setayi ido huɗu da yaseer yana sakar mata Murmushi... murmushin itama tamaida mishi kana tashiga yimishi liƙin shima sesuka koma su biyu ke rawar suna yiwa junansu liƙi kuma amarya da angonta namusu hakama A'isha da yayyen amaryar, se suka bada kala sosai awurin....yah fawan nacan cikin wasu abokananshi domin yayan angonne abokinshi shiyasa yazo bikin, yana zaune yaji ana faɗar wlh gawata beb can tahaɗu iya haɗuwa domin akwai kayan hutawa ajikinta gayacan se juyasu takeyi cikin salo me ɗaukar hankali..ai besan lokacinda yamiƙe ba domin yazo yaga ko zegwada sa'arshi anan yaɗan huta yau kasan cewar shi mayen mata, sedai yana zuwa wurin yayi fruss ganin maisoon ce gaya se cashewa sukeyi itada yaseer cikin farin ciki duk idanun mutane na kansu,,,wani irin malolo yaji yataso mishi cikin baƙar zuciya yakutsakai cikin filin tareda finciko hannunta kawai yayi waje da ita...amugun ahasale itama tajiyo cikin tsiwa tace
"Wai wanne ɗan renin hankalin ne? akan me zaka riƙoni hakan sekace wata ƴarka..shiri tayi ganin fawan agabanta yana huci, "yah fawan dama kaine? Lafiya kuwa? Tatambeshi cikin mamaki. Wani banzan kallo yatsa mata kana yaja hannunta se cikin motarshi yajefata aciki kana yafigi motar da azabar gudu yabar wurin..wani mugun murmushi yaseer yayi kana yace koma waye kai kagama tsallenka maisoon tawace nikaɗai...!
Tofa 🤔 ko ina fawan zekai maisoon?
Shin ya soyayyar da A'isha keyiwa yah muhseen zata kasance? Ina mokomar yah muhseen da Maisoon ɗinshi? Shin minene nufin yaseer nacewa maisoon tashice?
Yazata kaya tsakanin gimbiya saudat kursum dakuma Sheikh sudais?
Shin miyasa Sheikh sudais ke yawan mafalkin yana love da Maisoon?
Acikin wa'yannan zaratan samarin shin waye gwanin maisoon?? Wace badaƙala za'ataka agaba? Hummm domin jin ansoshin duka wannan tambayoyin kubiyini a SAWUN GIWA book 2 domin ganin yadda zata kaya. Domin ba'ayi Komaiba tukunnah yanzune wasan zefara💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Game bukatar biyan kuɗinta nera dubu ɗaya ne zaki ita tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176. 🙏
Autar alheri ✍️