Showing 54001 words to 57000 words out of 63618 words
sabida ni bana d'aukan raini, kiyi biyayyya acikin watanni shida na auren dazamuyi, sabida ni babu macen auren da aduniya ta isa nae mata biyayya, kota raina ni, ba lusarin namiji bane ba, naga alamar kinga walle na so kike ki mayar dani sa'an ki" tsoron sa na lokaci d'aya ya shige ta hankalinta yae mugun tashi, muryanta yana rawa tace
"Kayi hak'uri" mur yasha
"Maza kici abinci kinajina ko?" Shiru tayi ta janyo plate d'in agabanta se hawaye, haka tasoma cin kazar tamkar tanacin magani, hankalinta a matuk'ar tashe batako jin dad'in abincin ta soma ci, shikuwa cikin dakiya ya kasa ya tsare, seda taci sosai sannan tasha lemon
"Ki tashi zan miki wanka ki huta" da sauri ta kalleshi
"Wanka kuma Al-hassan, dan Allah zanyi da kaina" kawar da kanshi yae daga dubanta
"Ea min gaji, kuma kaman jikin ya soma miki nauyi kinata bak'i alamar bakya wankan k'warai" narai narai tayi da ido
"Amma Al-hassan ni...
"Danla Zuhra banason gadddama, and kinemi sunan daya dace kike kirana dashi,ke bakya majin kunya kaman sa'anki kina kiran sunana gatsai, ina k'annena fa na tabbatar Cya sedai kui sa'a da ita"
"Kayi hakuri zanna rik'a cewa yaya" shiru yae kurin be kula taba, nan ta zauna har wani lokaci me tsayi be tanka mata ba sam!
***********
Yaudai Abu sufyan gashi ga Ayusher amma da alama dukkaninsu kunyan juna sukeyi, sabida da k'yar suka iya cin kazar atare, sallan ma dai da k'yar ya furta suyita, bayan nan kuma akazo shirin bacci amarya ta gagara sauya kaya
"Ki rage nauyin kayan jikin ki mana Ayusher, sekiji dad'in baccin ko kuwa"
Saukar da kanta tae a k'asa cikeda kunya
"Kozaka bani wuri to" murmushin
yae yabar d'akin zuwa d'akin dayake mallakin sa, acen ya watsa ruwa yakuma sauya kayan jikinsa zuwa gajeran wando kawai, kwantaccen gargarsan k'irjinsa ya bayyana, cikar halittarsa ta zakin namiji, kai tsaye d'akin ya mufa ya tarar tana zaune akan tsakiyar gadon sanye da hijab ajikinta da alama adu'ae bacci takeyi, da murmushi ya d'are tsakiyar gadon
"Nima amum adu'a" ya furta cikeda zolaya
"Kaima idan kaje kwanciya kayi da kanka" kallonta yae
"Tunda anan zamu kwana atare mezesa bazaki minba ba" batace komai ba se murmushin datayi, haka ta idar ta matsa nesa dashi ta takure a hijabi, gagara yae tab'ata sabida shi yama rasa menene yakeji, badai kunya ba sekace ba namiji ba? Ya tambayi kansa, a hankali ya matsa kusa da ita bayan ya kashe fitilar d'akin ya rungumota jikinsa, sedai gogan ya kasa aikata mata komai, babu abinda kakeji se nausawar qirjinsu su duka, ita kanta a tsorace take.
Mom Nu'aiym.
[11/20, 3:01 PM] Maamah twins💕❤: *🏇🏇DOGUWAR HANYA....🏇🏇*
*Billy Galadanchi*
*Haske writer's Association(home of expert and perfect writer's)*
32
Da k'yar ta iya saka towel ajikinta se kakkauda kai gefe takeyi cikin tsananin kunya da bak'ik cikin abinda Abu Hurairah yake mata, seda ya had'a ruwan da kanshi sannan ya zare towel d'in jikinta duk inda kunya take ta gama kamata, ta gagara d'aga idanta ta kalleshi, wani kukane yazo mata me matuk'ar ciwo ta gagara rik'ewa kurun seta saka kuka, beko kalleta ba, soso ya saka kurin ya sab'eta tamkar yanda akewa jinjiraye, seda ya kammala mata sannan ya d'aura mata towel d'in, hannayensa biyu ya saka ya d'auketa gaba d'aya zuwa cikin bedroom d'in, a saman gadon ya direta ya koma ban d'akin shima yae wanka ya d'auro towel a k'ugun sa, ya fito da d'aya a hannunsa yana tsane ruwan kansa dana jikin sa, kusa da ita ya zauna, ya waigo ya kalleta
"Yadai, zaki iya saka kayanne kona tayaki?" Bata dube shiba tace
"Cikinane ya k'ullemun amma idan ya sake zan tashi na saka" mik'ewa yae ya duba acikin wardrobe d'inta ya lalubo riga silk material me tsantsi me fad'i sosai da gajeran wandon rigar ya kawo mata, zaune ya zaunar da ita da kanshi ya saka mata riga ya bata wandon ta saka, sannan yace
"Bakida hula ne, ya kamata ki saka ki rufe kanki ko a haka zaki kwana?" Wucewa tae ta shiga duddubawa dan batasan ina aka ajiye mata kayan ba da k'yar ta samo wata hula tazo ta zauna a bakin gadon, fitilar d'akin ya kashe ya d'are kan gadon
"Kizo nan" ya furta cikin dakiya ita batasan meke sanya take tsoron saba, kwanciya sosai tayi amma a nesa dashi
"Ki matso zanwa yarana adu'a ne" batada zab'in daya wuce ta matsa d'in, tunaninda duk yana gun kalaman yaa Faruk, bataso take karya alk'awari ko kad'an, amma yazatayi da tsoron Abu hurairah gaba d'aya ya rikid'e ya dawo wani masifaffe, matsawan tayi sosai kusa dashi yakai hannunsa akan cikinta ya soma adu'a, yafi 10mms yanayi kafin ya juya mata baya ya soma adu'arshi bayan daya idar se shiru taji, lokacin awa d'aya ya wuce ma ta kira sunansa kusam so biyu beko motsa ba, da sauri ta sakko daga kan gadon ta janyo jakarta, wayarta ta zaro ta soma k'ok'arin kira.
Faruk yana zaune wayan shi yae k'ara , yana cikin tsananin damuwa gashi har k'arfe d'ayan dare ya gota, ganin sunan me kiranshi ya sanya yae saurin d'aukar waya muryanshi har rawa yake wurin fad'an
"Bintu!" Cikin dashewar murya tace
"Kayi hak'uri yaa Faruk, wlhy komai rintsi bazanci amanar kaba har abada" zufa ya sharce sannan yace
"Amma dukda haka kike k'in d'aukar wayana dan kuna tare" kallon gefen da Abu huraira yake tae
"Yaa Faruk wayan yana silent ne fa"
"Kina nufin ke bakimayi tunanin ki kirani ba?" Shiru tae
"Seda nace dake karkiyi wannan tariyar ta yaudara, kince abinda ya had'aku da farko tsautsayi ne da kuma rabo, wannan karon bazan d'auka hakan ba, dolene ki rik'emun adalci, karki mana tsawon shekaru hud'u ina jirank8 ki gama jami'a, bayan nan na shud'e shekaru uku dama wasu dakon watanni ina jiran dawowar ki bayan kowane mahaluki ciki kuwa hadda iyayenki sun cire rai akan dawowar ki, kowa yace bazaki dawo ba na kafe, yanzu kin dawo da auren wani hadda ciki, still dai na kafe ya kamata ki tausayamun"
"Yaa Faruk wlhy na sani, namaka alk'awarin har inbar gidan nan bazan bari wani abu ya shiga tsakanina dashi ba" jinjina kansa yae
"Ok!! To na aminta dake, kullum dare zamu rik'a raba dare muna waya kamar sanda kike gida sabida kinga ai batare kuke kwana ba ko" muryarta har sark'ewa yake sanda tace
"Ea hakane amma yanzu bacci nakeji sosai kasan nagaji, sedai gobe ko?" Jinjina kai yae
"Tose goben zan kiraki da safe inji ya kika kwana, and a rik'e alqawari plss, kike yawo da hijab ma" gyad'a kanta tae tamkar yana kallonta kafin ta kashe wayar cikin jin zuciyarta babu dad'i, yaya zata rik'a waya da aure a kanta? Mesa zuciyarta sam bata ke mata adalci ace se mugun k'ulli take mata akan Faruk, taji zata kaso wannan auren ta aureshi kodan halaccin daya mata amma hakan bayana nufin wai tayita keta haddin wannan auren ba, ganibtake tamkar taci amanar faruk dayawa shisa ta kasa dena yin wayar dashi........
***********
*Washe gari*
Mamaki sufyan keyi ace duk gayu da rashin kunyan da ayusher ke mai ada yanzu kurun sabida sun kwana a tare ta wani kama ta zama kurma ko kallon sa ma batayi, bakuma abin da ya mata illah rungumar kawai
"Abincin ma bazakici a gabana ba, nashiga ajanna ni Al-hussain, kina shirin rikitar dani Aisha, menene na wannan abun haka wai? Ko fushin ne har yanzu?" Ci gaba tai da wasa da cokalin datake cin abinci dashi tana murmushi
"Ba gashi ina ciba?" Ta bashi amsa da tambaya
"Banga abinda kikeci ba nikam,har abincin ya gama sandarewa bakici komai ba, barin koma d'akin kawai" batace msa komai ba harya bar gun...
********
Tunda general yazo Lawuri ke kuka tana ce masa zataje gun Abu Huraira da Abu sufyan, yarasa ima ze dafe sabida harga Allah baya fatan abinda ze juyar msa da farin cikin yaran sa,ba kuma hakance fatansa ba akan su, yakuma sani wannan karon koda mom tayi rigima batada aifi konan da cen, da wannan ya sanya aka bata hak'uri dukda ya kula tana gane yaren hausa daga ita har barbo ma, sedai mayarwanne bako wanne suka iya ba, amma rigimar data saka ya wuce tunanin sa dan haka ya mata alk'awarin inshaa Allah jibi ze kaita inda suke......
Ran Abu Hurairah yakai mak'ura gun b'aci dajin wannan rainin wayon da Zuhra keyi, tama gama raina sa, wato shi zatawa rainin wayau har haka, da wani ma take magana a waya, har tana masa alk'awarin baze tab'a taba!!! Lallai seya nuna mata iyakar ta seya tabbatar mata da cewar shayi ma ruwa ne, seya nuna mata shid'in cikakken namiji ne.
Tunda ya tashi kuwa hatta gaisuwar ta ciki ciki ya amsa mata se wani shan magani yakeyi, duk setasha jinin jikinta, shi kuwa bayaso ta gane yaji sanda take wayar da wani gardi, dan haka beko nunar mata ya gane ba, abinci ma beci agidan ba ta kansa yae abinshi, dare yayi ya dawo d'akinta kwamciya, dukseta takura ba haka taso ba, kallonshi tayi cikin tsoro tace
"Yaa Huraira dama cewa nayi ni banajin tsoron kwana ni kad'ai a d'aki, daka koma d'akinka kawai" Wani mugun kallo ya wurga mata daya haddasa mata shiga taitayin ta,da sauri ta kawar da idanta daga dubansa
"Kizo ki kwanta" ya furta cikin tsare gida, mik'ewa tae daga zaman da tai tace
"Ina zuwa zan jona wayana charge a parlor" gyaran kwanciyar sa yae
"Na gashe wayar na jona miki charging, banaso ake barin waya bud'e da dare" shiru tae bata masan ya d'auki wayar ba itakam yanzu ya zatayi da faruk?
"Maza kizo nan nace" hawa tae kan gadon cikin mutuwar jiki tana 'yan muzurai, kwanciya tae ya matsa sosai ya janyota jikinsa, seda ya gama musu adu'a sannan yajone bakinsu gu d'aya batare datasan da zuwan hakan ba, beko saurareta ba ya shiga romancing nata tako ina, tun tana k'ok'arin k'wacewa harya karya lagonta, ilahirin jikinta babu inda bakinsa da harshensa basu jeba, zuwa yanzu gaba d'aya bakinsa yanakan breast nata yana sarrafa nipple nata da tsinin harshen sa, d'ayan hannunsa yana kan d'ayan yana sarrafashi cikesa wayewa, gabaki d'aya seda ya fitar da ita hayyacinta sannan ya tsame daga gunta ya koma gefe yaci gaba da shirin baccin sa dukda yake shima ya tashi tsohon sha'awarta daya addabi duniyar sa, hakan shine kad'ai yake tunanin ze saisaita masa kanta. Dafe mararta tae sannan cikin duhun d'akin ta d'aga kai ta kalleshi, tsananin sha'awar daya bijiro mata ya wuce tunanin ta, hankalin ta ya matuk'ar tashi da abinda takeji komai zata iyayi, batama san bakinta ya furta
"Kayi hakuri yaa Hurairah, ka taimakeni" beko juyo ba yaje
"Nima bansan mesa nake kasan hak'ura dake ba, amma tunda bakyaso inshaa Allah zan rik'a danne abinda nakeji" yana sani ya juye maganar yasan me take nufi
"Yaa hurairah marata ne ta murd'emun sosai bansan mesa nakejin hakan na" be juyo ba yace
"Zamuje kiga Dr. Da safe inaga wannan abinne da nakeji ana cewa juyi ne na yaro sannu" shiru tae sabida tsakani da Allah buk'atar sa take sosai bazata iya sanar masa bane kurun, shiru dukkansu na wani lokaci cen dataga kaman yayi bacci ta saki kuka me sauti kad'an harga Allah tana cikin buqata...
********
General ya gama yanke hukuncin sa akan yanda zeyi da Lawuri amma dole se matakin farko ya shiga gaban mataki na biyu tukunna, da wannan ya nemi malamin addini bayarbe ya d'auketa ya kaita gunsa domin ya mata bayani akan addini kuma ya gamsar da ita akam zata iya musunta domin d'aukar mataki na gaba.
Mom Nu'aiym.
[11/20, 3:02 PM] Maamah twins💕❤: 33***Banaso bana kuma k'aunar ganin kowa se Mazajen nan guda biyu, ko wanne inada dalilin son ganin shi, naji zanyi musulunci badan kowa ba sedan Allah, amma bazanyi a banza ba, banaso in koma garin mu, anan nakeso in rayu tare da Abu Hurairah kaman yanda kace kuna had'a aure kuma anan" kallon ta malamin yae
"Duk wad'an nan abubuwan bazasu yuyuba harsekin karb'i musulunci da zuciya d'aya, zan taimakeki har iyayen kima su karb'i musulunci da duka 'yan garin naku baki d'aya" shiru tayi
"Amma yanzu idan na shi kuma hurairan yace baya sona fa?" murmushi malamin yae sabida shi haukanta yake kallo, babu yanda za'ayi ya bari wannan yarinyar ta sub'uce masa
"Ai Lawuri musulunci da kike gami abune me matukar sauk'i, Allah ya had'a zukatan mu da samun sauk'i idan suka mik'a masa lamuran su, aure muk'addarine kedai idan musulunci zakiyi toki yarda dacewar akwai k'addara me kyau akwai kuma mara kyau, ki yadda da cewar kowace k'addara tazo maka daga mahaliccine, a labarin dakika bani naji cewar kinada wanda da zaki aura a garin ku to bakiga iyawar Allah ba tun a kansa? Tunda kikaga Allah ya rabaku ki d'auka cewar shid'in ba Alhkairi bane a tattare dake kingane ko?" Jinjina kanta tae cikeda gamsuwa da bayaninsa sannan suka tusa daga inda suka tsaya.
*********
"Zuwa zakiyi ki koma gidan da zama, ni babu yadda za'a nemi mayar dani uwar banza, ga zab'ina azo a wani ce wai dole se wacce lalatacciyar ta tare, shi General besan halina bane " kallon mom hanifer tayi
"Mom to akan me zance gidan amarya na tare? Kinga hakan ai shiga hakk'ine ko?" Kallon mamaki mom tanita dashi hadda su tsarabar rank'washi
"Ke wawiya ce why, Ita Cya zan turata ne gidan Abu sufyan, ke kuma zance ne kije gidan Abu hurairah kike rik'ewa matarsa ayyuka tunda yake tanada juna biyu, ai bawai zamu fito zahiran bane, a baibai zamu b'ullo musu" jinjina kai Hanifer tae
"Nagode mom" rungumeta mom tayi
"Farin cikina shine inga auren Abu Hurairah akan ki" murmushi kurinntae cikeda kunya ita adole ga surukarta.
Tunda ya dawo ya taradda Hanny agidan beji ajikinsa alkhairi bane ya kawota amma idan ma da wani k'udirin tazo shime maganin tane cikin ruwan sanyi
"Sannu yaa Hurairah ka dawo?" Ta tambayeshi cikin sakin fuska bayan fuskar nan tasha ado" kallonta yake yana mamakin Hanny sam ita bata fushi koma me aka mata
"Lapia lau, yau wuni aka kawo mana kenan" murmushi tae
."ai zama ma zanyi mom tace inzo in zauna anan, ba'a samo house help ba"
Jinjina kansa yae "To sannu da k'ok'ari ina Zuhrah?"
"Tana ciki, ni tunda nazo ma muka gaisa se kurun tabarni anan ban kara ganinta ba" Tab'e baki yae
"Batajin dad'i ne aikin sani" murmushi ta k'ak'alo
"Ea shiyasa ma na shiga kitchen ai, yayana da kaina nayi favorite d'inka semo da miyan egusi yaji kifi kuma" kallon ta yake tana bashi mamaki, yasan halin Hanny amma besanta da wannan sabon halin ba irin wannan kwarkwasan haka, k'ara tab'e bakinsa yae ya juya zuwa d'akin Zuhra yana cewa
"Thanks" a tak'aice.... D'akin da zuhra tae mata masauki ta koma ta shiga shirya wa cikin wasu kaya na d'aukar hankali....
A kwance ya taddata, kai tsaye kuwa wurinta yaje
"Zuhrah menene?" Kallon sa tae idanta ya d'anyi ja
"Jiri nake yawan ji, ga ciwon kai kuma inajin yunwa amma bana iya cin komai"
"Subhanallah sannu, tashi muje asibiti" kallon sa tae
"Ai inaga damun hak'ura ze sauka ne da kanshi" b'ata fuska yae
"Zaki fara mun wasa da lafiyan yara nane ko?" Batace komai ba adaidai lokacin wayanta ya soma bulayin neman d'oki, tanaso ta d'akko amma tana tsoron abinda zeje yazo, ringtone d'in kawai ya isa sanar mata da cewar yaa Faruk ne me kiran nata, kallon allon wayar yae wani zafi yaji ya taso masa amma seya kawar da kanshi ta hanyar barin d'akin
"Ki tashi ki sanyo hijab ki sameni waje" bata d'auki wayar ba harya tsinke a karo na biyu, da k'yar ta iya tashi ta wanke fuskarta ta sanyo hijab, a mota ma se kiranta faruk keyi tunda tace masa batada lafiya yake danna mata call har seda ta tsargu shi kuwa gogan se wayancewa yae tamkar be gani ba.........
*********
"Dama na barta ta tafi ne sabida in kashe su,tace sunan yaran Abu Sufyan da Abu hurairah , ka aika musu dodon tsafi su mutu ita kuwa a karkato da hankalinta ta dawo gida aure zan mata" kallon sa bokan yae
"Haba K'uru kafin ta tafi kyau in sani, kafin komai insan me zanyi, seda kanaso ta dawo zaka ce wani inmata aiki" Kawar da kanshi yae
"Kayi Hakuri Lantai, bani k'arawa amma dai yanzu kamata maganin suma a kashe su" wasu surutai ya somayi na hauka kusan mintuna ashirin kafin daga bisani ya kalli sarki k'uru
"Kafin wayewar garin gobe 'yan biyu sun zama tarihi, ita kuwa koda k'afane seta dawo gida na aika musu mutuwarsu yanzu" Tashi yae tsaye ya soma dirzar rawa sekace wani hauka sabon kamu......
*wannan littafin na kud'ine, idan kinsan baki biyaba karki karantamun dan Allah, mesonta siya seta tuntub'i wannan lambar 07084161619*
Tunda Abu Sufyan ya farka yau be k'ara samun nutsuwar zuciyar saba, wani irin fad'uwar gaba yake fama dashi mara misaltuwa, tun yana iya daurewa har ya soma jin ciwon kai da jiri, dolensa ya tattare komatsan sa yabar office cikin tsananin tashin hankali....
Kallon zuhra yae yau shima zuciyarsa a wani cunkushe yake jinta
"Ki yawaita adu'a zuhrah, shed'an yana tattali sosai wurin ganin yayi rinjaye a kaso 75 na al'amuran rayuwar ki, bakya sonyin azkhar, bakya sonyin nafila bakuma kyason tsawaita adu'a, bana miki fatan koma se Alheri zuhrah banida niyyan cutar dake, gaki da ciki irin wannan lokacin kyau ace kin fauwalawa Allah lamuranki, ki kuma sani martaba da darajar aurenki yana hannunki idan kin rik'e knki idan baki rik'e bama kanki, ki sani babu namijin daze aminta dake bayan kinci amanar auren wani tare dashi koda nan gaba k'addarar aure ta had'aki dashi kowaye shi anwurin ki kuwa, anan zan iya cewa dake Fatima kukan kurciya ma jawabine me hankali kad'ai kan iya ganewa, doguwar hanyar damuka d'akko nidake ya dace ki sani had'in bana mutum bane na Allah ne" jikinta ne yae mugun sanyi tama rasa me zatace, kaddai ya gano kiran da yaa faruk ke