Showing 87001 words to 87916 words out of 87916 words
dae ko xuwa anjima da nyt sae ku xo ku gaisa da wife dita kan mu koma gobe yau bata nan ne da tare xa mu taho, tunda baku yi niyar xuwa bikin ba" Ikram tace "to ae baka gayyace mu ba yayana kawae ji muka yi kayi aure gun Mami" yace "wlh ba laifi na bane kanwata" tayi dariya tace "uhm oho dae" dariya suka yi gaba daya, Khaleel yace "in'sha Allah xa mu xo gaba daya brodza da daddare, Mujaheed ma na Malaysia da matarsa ka sani ko" Aliyu yace "eh mun hadu da shi kwanaki" karfe shidda saura suka raka Aliyu suna ta hira kmr kar su rabu, Khaleel yace xuwa bayan isha xasu xo gaida wife din tasa. Washegari Monday duk suka hadu gidan Mami da matar Aliyu dake dauke da tsohon ciki har dasu seeyama da Aisha, kyakkyawa ce matar tasa ta karshe kmr wata balarabiya kuma yarinyace ssae baxata wuce Ikram ba, lkci daya suka saba da Ikram da Maryam da su seeyama kmr da can sun san juna, kusan yamma Mami ta kira mai hoto ya daukesu tun da ranar da daddare su Aliyu xa su bar kasar, da Maghrib gaba daya suka rakasu Airport don sun sallami dad da Momy da yake Hajiyarsa ma na waje tun bayan mutuwar aurenta da dad, har da jummai suka je airport din suka jira har jirginsu ya tashi snn Mami da jummae suka koma gida a motarta da su seeyama da maxajensu xasu xo daukarsu a can, Khaleel kuma sae da ya fara ajiye Maryam gidanta snn ya wuce da Ikram da boyz dinsa gida. Bayan kwana biyu da tafiyarsu Aliyu Ikram ta fara rashin lfya ssae duk da tasan ciki ne kin nuna ma Khaleel tayi hnkalinsa duk ya tashi, har gida Mami ta xo dubata tana ganin ciki ne ta wuce da ita gida, tace ya kai yaran gun Maryam. Daren ranan Ikram na kwance dakin Mami ta cire mata drip knn duk ta wani rame rana daya sbda amae, a hnkli ya karaso kusa da gadon ya xauna yana kallonta ya shafi fuskarta yace "ya jikin bbyna" ta gyada masa kai alamar da sauki, ya dagota ya rungumeta yace "kinga bakin yayanmu na da kyau ko bbyna" ta galla masa harara, yyi dariya yana shafa cikinta yace "i luv yhu My RABI'A" kwantar da kanta tayi a hnkli kan kirjinsa ta lumshe ido ya shiga kissin wuyarta yana shafata, bude kofar dakin aka yi Mami ta shigo tana kallonsu tace "wat? Meye hka?" da sauri ya saketa ya sakko daga kan gadon yana shafa kansa kmr munafuki, Ikram ta shige bargo da sauri tana dariya a hnkli. To Alhmdllh ni kam a nan na sauke littafin nn nawa mae suna IKHRAM. Na kuma sadaukar da littafin nn ga sweet sis dita Rabia'tu Muhd Bello (Ilham) Allah bar min ke, ina kuma mika gaisuwata da babban murya xuwa ga kawallita swty Aishat Muhd, na kuma gaida duk online writters more xpecially yhu Jabo nd Kausy luv da Fido Allah kara mana Basira Amin. My greetins 2 U also My sis Badiya, ohhww luv yhu ol My sweet sweet fanz.
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__