Showing 6001 words to 9000 words out of 18021 words
Direct hotel ta sauka ta zaro dubu ɗaya da yawa wane rubutu a jikin sa amsa yayi da facemark a fuskar sa ya zaro pen da five hundred ya rubbuta nata nan ya bata da murmurshi ta amsa taye shigiwarta ciki ba wani babban hotel bani sai dai bazai jira da sauran ƙananan hotel ba..
Amsar key tayi da biyan kud'i d'aki na kwana ɗaya yana ganin shigewar ta ciki da murmurshi a fuskar sa " badon ina sauri ba da yau anan zan sauke gajiya ta ba komai gobe ma rana ne ".
Daga babban ƙofar shigowa aka fara busa alqaita da busa na sannu da zuwa ga yarima mai jiran gado buɗe masa motar sa akayi fara ƙirar prado a hankali ya sauko da dogayen ƙafafuwan sa ya tsaya da zaro Black glass ya sa a fuskar sa nan take ya haɗe kyakyawar fuskar nasa ya kuma tamkar bai taba murmurshi. ba a sannu a hankali yake taka kasar tamkar yana jin ciwo a cikin zuciyar sa ,
A hankali bayen duk zubewa suna kai gaisuwa kowa na dukar da kansa domin tsoro kar idon sa ya hadu da Yarima Ajeeb saiga wasu baye mata da turaren wuta a hanun su su shidda sauran cikin su kuma suna watsa furarrane a dai dai red carpet da yaki takawa.
A bisa mistake wata ta d'ako gaisuwa tana kallo sa ido suka haɗa da yatsa ya nuna ta nan take mai gadin sa yace " duk abinda ka nema sai ka samu ɗan sarki jikin sarki Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana tabbas zakaga naka rubbutu akan allon da kagani " duk surutan sa ma ya ishe sa hannu ɗaya daga masa yayi shiru wuccewa zuwa wane makkikin had'add'iyar part da aka ƙawata shi da adon masarautar Gezo yana isowa ya tsaya ganin part nin yayi da kyau.
Bawan sa Laxiru ne ya matso kai a durgushi ƙafarsa yasa yayi short dashi har sai da ya laftu a ƙasa taki masu busa sarewa suka tsaya chakk tamkar ma basa busa numfashi duk sunsha jinin jikin su.
**********************************************
>>>>>>>>>>>>>Zaune yake a kan ƙaton katafaren gadonsa, wanda yake mamaye a ƙaton ƙawatacen daƙin, idanunsa a rufe ya jingina jikinsa da filo ƙafafunsa a kasan gadon, sun nitse a lallausan Carfet ɗin daya ke shimfiɗe a kasa, murza idon yayi da motsa ƙaramin bakin sa sam kamanin sa basu sauya ba sai ma ƙara kyau da yaye ga wane damtse da ya ajiye da alama yana motsa jiki sosai " oh my God wanan kuma ya dawo kinan"
" Ganin duk sun tsaya Ajeeb ya juyu kallo ɗaya ya musu suka chigaba da busawa yana takawa "kai yana nuna Laxiru da yatsa." ka turu min baye yanzu su gyara min part na "to yalla'bai " ya faɗa cikin ɓarin jiki duk da cewa da safen nan yasa aka gyara harda moopinh ga ni'imantancin kamshi daki fitowa toshi kunnen sa Najeeb yayi da pillow biyu biyu
" Ya Allah kowa yasan yaya Ajeeb ya dawo wahala no the finish " sai da yaji sarewa ta tsaya ya miƙi ya sa tawol wane ƙaramin frame ya ɗauka daki kusa da mirror sa ya sumbata pic nashi da ƴar uwar sa Ajeebah kinan nan ya ɗaga kansa sama nan ma hoton ta ne ta zama cikakkiyar likita da yara biyu sai Najeeb da mijin ta mussaman yasa aka ɗauki hoton matsayin big frame.
" I miss you my heartbeat " nan ya shiga kyakyawar toilet nashi yaye wanka yana fitowa wayar sa ta ɗauki ƙara yana dubawa yaga uncle Ali da sauri ya ɗauka yana gogge kansa " sallamu Alaikum son yau ma ka makara ko am waiting for you ba wanda zai ɗaɗamin rawani na sai kai " ya kashe wayar sa sanin cewa ba lallai ya masa magana da safen nan ba ko da rana ma sai abun ya chutura kamar mai ciwon ha'kori.....
Complain naku na rashin ganin posting yayi yawa ?
Complain na rashin samun dogon typing shima yayi yawa?
Ni kuma complain na rashin ganin commenter's yayi yawa to duk sai muyi ha'kuri a sannu a hankali watarana zamu kammala da ikon Allah kinsan bana dogon labari duk don busy kuma in sha Allah a december zan kamalla sakamakon Littafin mu na haɗaka da muka wallafa tun watan September zamu fara shi a Jan ne don haka more Comment more typing Please...
Barka da jumma'a 🥰💖
ALƘALAMIN NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞
🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️
AHALIN LASHKHAR
🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️
**** NA****
NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹
* MARUBUCHIYYAR*
1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA
NOW
AHLIN LASHKHAR.
Double 🅿️ 9 & 10 🔥
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
'Korafi ya amsu na haɗa muku Double sau double ma Ina fatan hakan ya muku masu kira na da tura saƙo sakamakon kwana biyu bana online ina matuƙar godiya wanan page ma dukka sadukarwa ce a gariku masoya littafin AHLIN LASHKHAR ..
Knoking akayi sau biyu fitowa tayi ta duba ta secret deep , ganin wanan mai napep ne ta bud'e yana shigowa ta nuna mai ya zauna akan kujera, " Ranki shidaɗe an samu matsala ta ina zaki iya shiga wanan gidan a wannan karon sunce sai April zasu ɗauki sabbin ma'aikata ya za'ayi shiga cikin masarautar Gezo kuma abu ne mai hadarin gaske ga ƴa mace saboda yawan mutuwar mata da akiye , "
Hannu ta tsayar dashi " look bana neman information akan hatsari da ke cikin AHLIN LASHKHAR nagama shiryawa na gobe kamar haka ma ina cikin Gezo just ka samu hanyar da zan shiga a matsayin koma waye kwana chasa'in aka bani don na kammala aiki na a danƙawa hukuma, " .
Dafa bakinta taye don surutu ya mata yawa lura da hakan ya murmusa da cewa " Akaiw hanya ɗaya Najeeba tana Pelabo nursing school academy sanan ƴar sharholiya ce every Sunday tana zuwa Central Club sanan tana da tarin ƙawaye da samarai matsalar ta ta fiye jijee da kai sai kuma , "
Amsar maganar taye da cewa " Najeeb sillent killer duk am confused ina da tambaya dewa akan sa baya yarda da mutane a rayuwar sa gaba d'aya and then baya magana da kowa duk lokacin da kaga ha'kure sa a waje ka tabbatar yana tareda zinari mafi daraja a rayuwar sa wato ƴar uwar sa Ajeebah ".
Numfasawa tayi " look I don't have much of time you can go where is the ", bata gama magana ba ya miƙa mata leader ya sallamita rife da fuskar sa tamkar ranar farko .
Miƙa masa bag nata taye " duk lokacin da naki bu'katar ka zaka jine ta wanan " , ta kama hanun sa ta ɗaura mai wani kyakkyawan agoggo " just go banson ka sake dawo wa nan don akaiw mai targeting na " okay madam" ya rufe fuskarsa ya tafe.
Ɗaukar leader taye taga duk abinda taki bukata atamfa ce dogon riga da gyale mai ɗan kyau tana sawa wasu zafaffan hawaye suka biyo ƙuncinta gaban mirror ta tsaya ,
"Masha Allah Nadrah me kike jira Allah ya baki kyau da dirin jiki gaki yarinya mai brain to kukan me kikeye su kike kiye rashin nasara akan aikin ke ke mai da hankali ke sosai ganin cimma muradun ke " .
Hannu tasa ta tsinka wa fuskarta mari da cewa " ina kuwa zan bare nayi rashin nasara kamar wawiya ace ina barin hawaye na saurin fitowa a fuska ta nice fa Nadrah ƴar gatan Maman ta " a madadi ta tsayar da hawayen sai ta jingina da mirror ta kama kanta ta fashe da kuka tunawa da mahaifiyar ta .
Bayan minti goma kacal ta wanke fuskar ta ta ta buɗe wani box sai ga wani fuska anyi design nashi da komai murmurshi taye ta shafa wani abu kamar rose water ta ɗauki fuskar tana mannawa a hankali tana
" Wash nifa Nadrah jaruma ce banajin zafin komai banajin zafi" har ta kamala sawa tsayawa tayi da kyau ta gyara duk ta sauya jiki na Nadrah fuska na wata chocolate baby mai kyau sai dai ba ta kai rabin kyau na Nadrah ba lip stick ta shafa ta tattara box bata tasa a ƙaramin jaka ta fita daga hotel .
Hango motoci taye a ƙalla takwas a jire tana duba baya ta hango Lashkar akan Number motar murmurshi taye taye ficewar ta Ajeeb ne ya hango bayan ta tabbas itta ce wanan,
"Hi kurma where are you going you think bazan biyo ke ba ko " tana juyawa yaga ba ita ba ceb" sorry sir please who are you " ganin ba ita bace yayi shigowar sa ciki da fadawar sa "
"Najeeb ɗauki wayar ka mana ana ta kira ko" murmurshi yayi da ganin Uncle Ali da Umma amsa wa yayi da sawa a kunnen sa " hello dear " dagajin hakan suka san Ajeebah ce ta kira sa suka chigaba da breakfast nasu cikin alfarma da gata irrin na masarautar su
" To Aunty Ajeebah " miƙawa Umma wayar yayi da sawa a handfreee " ga Umma nan ku gaisa gyara murya Umma tayi da cewa "Ajeebah ! Ajeebah !!" shiru da ya biyo baya na yasa su kallon kallon katse wayar tayi da sauri ya matsar da wayar " am sorry Umma inaga ma network ne kawai anjima zan kira ta "
Duk sun san da cewa Ajeebah har yanzu bata magana da kowa a gidan amman Najeeb na kokarin ganin sunyi ko waya hakan ya chutura da ɗan gudu gudu Sameera ta fito daga ɗakin ta hango su tayi duk a dinner ta sunkuya tayi gaisuwa kusa da Hamma Najeeb ta zauna ta fara cin nata abincin
( Samera da Sameer sune yara biyu da Umma ta haifa da Uncle Ali ) wayar ce ta saki ruri lokacin da Najeeb ya duƙufa gun cin ferfeson naman kaza ƙaramin tsaki yaja ganin new number shiyasa ya tsani zuwa da wayar sa kan dinning da Ido yawa Sameera magana ta katse saki Kira akayi Umma tace
"Son pick bakasan waye ba fa" Sameera ce ta amsa da sa wayar speaker nan taki wane sauti mai daɗi sauraro ya ratsa dukkan kunnunwan su da cewa " Idan har ka datse wanan kiran lallai sai na tuna ma asiri a idon duniya da abinda ka aikata min "!
Duk tsayawa sukayi tamkar basa numfashi "nasan da wuya ka ɗauka waya na tun jiya ina kirar ka that's why na kira da sabon Number Ina farinciki sanar ma da cewa ina da juna biyu am pregnant kuma cikin ka " what "!!! ya faɗa da ƙarfe har yana sar'kewa da sauri suƙa miki tsaye "Who are you "
Dariya tayi da cewa " kar ka damu zamu iya zubarwa amman ina tsoron rasa rayuwata da kuma aikata zunubi biyu akaina wata biyu ne cikin " Son of bitch Uncle wallahi "aww Ashe ma faɗiwa yazo sai dai dai da zama a handfreee kuma kusa da mai martaba gaskiya ne mai sa'a ne Ya'laɓai ina ƙofar shigowa gidan ku duk fadawa sun tari min hanya kamar wata ɓarauniya cikin sallu alim zan zauna a gidan ku na haife yarona na tafe na barma kayan ka ba wanda zai sani kasan akaiw pictures namu tare dakai inada hujja akan ka 💯 don haka CIKIN BIYU za ayi ɗaya ko ka fitto ka shigar dani na zauna har na haihu ko nashiga duniya na tuna asalin waye kai " ...
Kafin ayi magana ta datse kirar "Tashin hankali " cewar uncle Ali Sameera kam tuni tafara sharar hawaye Umma ce tsayawa ya ƙagareta jingina da bango tayi "Najeeb wanan abun da gaske ne ?" Umma trust me drama ne kawai " uncle kam da ya gama rikicewar da cewa "banyi tunanin yarona Najeeb zai aikata hakan ba sai dai ko Ajeeb look fita ka duba da fadawa idan da gaske ne ku shigo nan muyi magana a nitse " zaiyi magana ya dakatar dashi bana neman magana just goooo!!!"
A birkice ya fitoo sai haɗa zufa yakiye duk da good weather d'aki cikin gari karo yayi da wasu fadawa tunda ga ƙofar farko chan ya hango wata kyakyawar yarinya da trolly bag nata ɗago da kanta tayi nan taga sa rass gabanta ya fad'i hatta dafa ƙirjin ta ba kaɗan ta tsorata da ganin idanun sa ba a hankali yaki nufarta ta fara ja da baya " calmdown Nadrah koo kwarjinin sa yayi yawa nayi nadama yin hakan da ace ma Ajeeb nayiwa hakan ba Najeeb ba oh my god help me to find a way guduwa zanyi kawai "
" Who are you a said " ganin tayi shiru yasa hannu zai tsinka mata mari ' da sauri Umma daki bayan sa ta ce "kull kar ka yarda " har inda Nadrah taki ta tsaya numfashi su na goggogan na juna da sauri Nadrah ta zare Black eye glass nata duk da ido ta ya sauya zuwa jan durgusawa tayi " Umma barka da safiya" barka yarinya mu shiga daga ciki" .
na6n aka basu hanya duk abinda ke faruwa Najeeb ya zama saƙaƙo binsu kawai yakiye gani ma yaki kawai mafarki ne ba gaskiya ba ba mafarki da nunawa mutum abuba taya ya za'ace wata yarinya tazo gidan su wai tana da ciki kuma cikin ma nashi cikin ƙanƙanin lokacin kuma har tashiga gidan su kodon ma gaban Iyayyen sa ne shiyasa
Muryar Uncle Ali ne ' ya datse sa har ya lura ashe sun iso cikin perlour Umma nasa duk zama sukayi "yarinya tsakanin ke da Allah ke gayyama na gaskiya meye tsakanin ke da yarona Najeeb kuma kije