Showing 15001 words to 18000 words out of 18021 words

Chapter 6 - AHLIN LASHKHAR

12 Jul 2025

1379

fuska yayi ya mi'ke " kinga matsalin ke ko ana magana seriously " pillow tass ta buga mai ihu ya buga taki twin's suka shigo " Uncle oyoyoo "








Duk zagaye shi suka fara da gudu Ajeeba ce tayi hanyar bedroom ganin zasu samata hayaniyar su , da sauri yayi ta bayan ta ya dafa ta " Sister help kinga su Asim ɓoye ne a bayan ki " kamoshi tayi " yessss mune winner mun kama Unlce Najeeb" !!!








Nan suka rungumi sa "wato Mommy kuce ta kamani da wayo baku ba ko " ganin sun fara hirar ta shiga bedroom nata waldrop ta buɗe ta ɗauki wani box tasa code nan ta ɗauki wani waya ƙaramin kirar tecno ta buɗe cikin minti ɗaya ya kawo wuta toilet ta shiga ta danna wasu Number sai ga Number ya fito kira ɗaya aka ɗauka .














" Yes it's Ajeebah everything is going well normal but duk abinda za'ayi please a ƙara taka tsantsan for now Najeeb na nan but dole na nunamai ya kuma Nigeria ya zauna a gida "








Shiru taye chan ta d'ago kai " okay Sir thank you " tana kashe wayar taye ajiyar zuciya ta kashe ta mayar cikin box , kwanakin kaɗan Najeeb ya manta rabin damuwar sa sosai Ajeeba ke kwantar mai da hankali sa cikin dabara da hikima ta koya masa wasu abubuwa dole ya yarda kawai ya zauna aga nan da wasu month's idan cikin ya fito sanan zasu tsawaita binciken akan Teema .

















NIGERIA 2:00PM






Duk da cewa a cikin bak'ar kaya yaki kana iya hango manya manyan idanun sa wanda ya kasance gadon AHLIN LASHKHAR ne tsaye siki kimanin su huɗu suna cigaba da meeting nasu gyarah murya waziri ya ɗaura da kallon mai martaba "














Gaskiya yalla'bai ina tunanin akaiw wani matsala me zaihana ka tura Ajeeb ƙarin karatu kasan laifin da yaki aikata wa ƙorafi ƙorafi ya fara yawaita akan AHLIN LASHKHAR mussaman yawan mutuwar ƴaƴan mata da aki samu "











Duk jikin sa yayi sanyi " badamuwa ina tunani irrin tunanin ka amman kasani babban matsalar shine kuma fittar Ajeeb Nigeria hakan zai tabbata da cewa lallai shine yaki aika aika nan amman wayasan DUHU CIKIN HASKE ( my book ) a cikin wannan tafiyar "!!!














Shuru Madaki yayi chan ya nisa da cewa" nifa matsalar ba anan ma naki iya hango taba gaba-d'aya kwanan nan wasu irrin mafarkai ma rasa kan gado yanzu dai idan na tashi kai buƙatar nan tamu da tazo gaban GURZAN sai na gayyamai abinda ke damuna watakil ko akaiw wane abu ne da zai faru damu "











Duk dariya sukayi Shugaban fada ne ya ɓaɓaka dariya " wato kai nagani tun lokacin da muki ciki yarintar tamu kaine mai tsoro da abin tsoratar wa yanzu ne duk damuwa ta mai martaba ya maganar al'kwarin mu na cewa Ƴarka Najeeba zata aure yaron gida na ASHIR "?














Numfasawa mai martaba yayi " in sha Allah gobe zan bata umarnin haka kasan jira naki ta kamalla exam nata wanan ba shawara ce ba umarni dole mu wanzar da hankan duk da cewa ina hasashin wani al'amarin amman no proplem Zan "














Atishawa ne wanda babo shirrin ya kito daga window ƙaramin dandalin da suki da sauri Nadrah ta toshi hanchin " subhanallahi " abun da tace kinan da sauri ta kashe Camera ta fara ƙoƙarin ja da baya baya ganin hakan suka dubgula hannu suka watse mai martaba ne yaga ba fadin sa daki jiran sa daga ƙofar da ya shigo.














" Isa kai akaiw matsala akaiw wani daki jiyo ko rahoto a wanan dandalin kayi maza maza ka sanarwa fadawan nan a binciko min ko waye shi ka kaishi korkokon sirrin zuwa safiya zan hallara a ciki..

















AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹


















https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I







🌟AHALIN LASHKHAR 🌟
**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1*MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.


Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739






PAGE 19 & 20


END OF PART ONE







🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*





********************************************
" Isa kai akaiw matsala akaiw wani daki jiyo ko rahoto a wanan dandalin kayi maza maza ka sanarwa fadawan nan a binciko min ko waye shi ka kaishi korkokon sirrin zuwa safiya zan hallara a ciki.."








Ganin duk neman ta sukiye tsoro yafara zarya a ganganr jikin ta ƙaramar Camera ta sa cikin dogon wandon jikinta tafara bin bango tana waiwaye dafa kafaɗarta akayi lokacin ɗaya ta juya da manyan manyan idon ta daki cikin liƙab.









Naushe ta kaimai ganin hakan shima yakai mata bugu kaucewa taye ta kaimishi naushi a dai dai wuyar sa taki ya fad'i rass ya suma da sauri ta chigaba da tafiya











" Kai tsaya nan " ganin mutum biyu sun tun karo ta suna matsowa "ka miƙa wuyan ka durgusa ɗaga hannu sama " !!! suna matsowa hannunta ta daga sama kamar mai shirrin durgusu suka matso.











"Kai macece ce fa surrender your self " , dariya ɗayan yayi " aikin banza ashe macece " yana zaro ankwa na mari sukuwa tayi da raba kafarta gida biyu ta ba kaɗan ɗayan sai gashi a ƙasa da sauri ya miƙi tsaye zaro tokobi yayi a inda ɗaya ya zaro wani balck abu atrenger shoking don yasa mata ta suma.











Gyaran tsayuwar ta tayi tanaɗi ƙafarta ta zaro ƙaramar wuka siriri sai shegi yakiye kacamewa da faɗa suka fara da mai takobin a inda ɗayan ke jiran dama da zai manna mata shoking saukar tokobi sa kan hanun ta sai ga jini yana zarya da sauri ta shammace shi a wuya takai mai muguwar yanka tana juyowa aka manna mata shoking cikin rashin sani sai gata a ƙasa a zubi tana numfashi da sauri ya kwashe ta a saman kafaɗar sa yayi hanyar Ɗakin sirri tare da ita ..














( NADRAH IN PROPLEM FAN'S !!! )

















Fitowar sa yayi dai dai da fittowa Najeeb sansani ganin jinin na zuba kuma anyi wani hanyar da baisan da zaman sa cikin masarautar ba da sauri ya juyo yafara binsu cikin azama yakai mai mugun sara da sandar hanun sa taki ya yarda Nadra dake cikin halin suma saki buga mai yayi taki ya fad'i a ƙasa ganin Teema ce ya cikka da tsananin mamaki.














" Aikin banza ashe ma wanan ce dama na barta kun kashe ta wallahi bazan taimaka wa rayuwar ta ba saboda abun da kikamin " ya watsamata ruwa .














Juyawar sa ke da wuya Nadra ta farka ganin yanda taki ta cikka da mammaki da sauri ta miƙi tsaye duk da jirin da ke damunta ganin an ɗaure mata hanun da hankicief ta cikka da tunani da sauri ta zare abin shoking ta fara zarya har ta gano hanyar Ɗakin su da sauri ta fantsamu cikin cirko cirko sukayi da Umma Da Najeeb ganin yanda ta shigo Umma ta miƙi tsaye cikin fushi ta tsinka mata mari har sau biyu sam bata lura da yanayin Nadrah ba dafa ƙuncin ta tayi ta daga hannu da niyar tsinkamata mari ko mai ta tuna ta sauki.

















"Aww Ashe karuwanchin da rashin kunyar naki yakai ga kisa hannu kice zaki rama marin da Umma ta miki wallahi da sai na miki abinda bazaki manta dani a rayuwar kiba nonsense "








Yana jan dogon tsaki zai juya saurin kama hanun sa tayi yana waigowa ta tsinkamai tagwayen mari " kafin ka min na jaki ne namaka ka daki ne saime shikkinan haka rayuwar ta zata ƙare ko da ake karewa ana neman muku incce ana wahala daku kuma ashe zaman kanku kukiye dame zanji da ciwon sanadin ka da nasamu ko da na mahaifiyar ka me yasa bako da tunanin ne wai kuna zaune da babban maƙiyanku ah "











Kafin ta gama magana ta yanki jiki ta faɗi a sume maganganun ta ne suka fara zarya akuunen su Umma wai me yace anyah bata haukace ba kuwa Najeeb kamar maganar ta fansa ce wace ce ita me tazoyi gidan nan !"








Kallo kallo suka tsaya ye da sauri Umma ta umarce sa da ya ɗaga ta jan hannun rigar sa yayi ya chukumu ta haka su ka kwantar da ita tertment ya mata da alurra nan da nan barchi ya kwashe ta "Najeeb wanan yazama sirri kowa kar yasan da cewa Teema ta samu rauni sai minsan wacce ce ita kuma me taki tafe dashi tabbas akaiw matsala na shiga ruɗani " .











Hawaye na zubawa a idon ta da sauri Najjeb ya bar ɗakin wai yau an mari shi kuma ma macce for what don ka taimaka wa rayuwarta mana cewar Wani sashin zuciyar sa .













BAYAN KWANA BIYU








Tea ta kurba tana binsu da kallo one by one Umma ce ta mata sannu murmurshi tayi "yauwa Umma fatan kima kina lafiya, honey ya ka tsaya baka zaunaba " wani uban hararra ya buga mata wanda yasa tasha jinin jikin ta .











" Teema bawani abu bane yasa Najeeb yazo ɗaki nan magana ce guda ɗaya nasan cewa ɗa na ba haka halin sa yaki ba akaiw abinda yasa kikaye hakan don girman Allah na haɗaki dashi ke gayyamun wace ce ke ? me ya kawo ke AHLIN LASHKHAR ? waya turu ke cikin mu ? menene niyyar ke a kanmu ? daga ƙarshe kuma waye ne maƙiyanmu da muki tare tare dasu ? !!! "








Shiru duka sukayi na wani lokaci kaɗannm ta ajiye cup tea nata taja dogon numfashi ta ɗaura da cewa "......

















MAI MARTABA UNCLE ALI








Tsinka mai tagwayen mari yayi " wani irrin hauka ne abin ma ga haushi ga takaice wai macce ce ta buge ka har ka suma ga cctv ya ɗauka komai ace ta ƙwabce muku me kuki tunanin zai faru idan har da gaske taji tattaunawa da mukayi tabbas itta ce kuma har ta kashe bawa na ɗaya wai ma dakata, !








Hanyar ɗakin sirrin ba cctv camera ba wanda yasan hanyar nan ya akayi ta ƙwabce ma " ? yana kallon wane bawa da aka ɗaure masa wuya da bindige da hannun sa








Cikin kakkarwa yafara magana " Amin afuwa tabbas na sumar da ita to amman ta baya wani saurayi ya buga min sanda tabbas naso ace naga waye amman fuskar sa a rufe yalla'bai kamin rai a ƙaramin lokacin a tara dukkan baye mata domin tabbas hannun ta da rauni na wuƙa ta hakan ne kawai zamu gani wacce ce "!!!











Umarni ya basu da cewa "idan har wannan shirrin baiyuba ina tabbatar muku da cewa duk sai kun bar duniya a daren yau " a hanzarin ce duk suka fita domin sun san tabbas hakan zai iya faruwa da su cikin azama ya fitta yafara shillar tara dukkan baye da kuyangu da sauran ma'aika tan da ƴan gidan ma gaba-d'aya domin ganin sun kama yarinyar da tabi sahun sarki da wasu ɓoyayyan mutane ..














Madaki ne ya buge tebur na gaban sa sai da ta tarwatsa " wacce ce ita ! waya turu ta ! me takison! waye uban ta !! daga ina taki ! meye niyar ta akan mu !!!".?







Knoking akayi su san da cewa babo mai zuwa a wannan lokaci sai Shugaban fada da sauri ya bakaɗo ƙofar har yana tuntu'be sai zufa daki kitto mai duk miƙewa sukaye " Shugaban fada me yafaru ya muka ganka "?





"Dole kugani a haka shin kunsan cewa qunƙiyar hisba , qunƙiyar kare hakkin ɗan adam qunƙiyar kare hakkin mata ,da Govnati sun haɗakai sun turo mana wanan takardan "?




WHAT WILL HAPPEN NEXT !!!


Shin Nadrah zata gayyawa Najeeb da Umma gaskiya?!!!





Shin waye Uncle Ali !!!?





Kuna ganin idan ana bincike asirin Nadrah zai tuno ko a'a?!!!





Wacece Ajeebah !!!?


Wani irrin abu ne Ajeebah taki aikata wa har tayi waya a toilet !!!?





Da waye Ajeebah ke planing!!!?





Wacece Nadrah !!!






Kar kumanta Akaiw Ajeeb shin za'a fitar dashi ƙasar waje ko a'a?!!!







Wani irrin haɗin gwiwa akayi!!!?


Wani irrin takarda ne da ya razana Shugaban fada!!!?




Ina labarin qunƙiyar da Nadrah taki aiki !!!!?

Laifin daɗi ..................... daga yau babo posting masu sai ranar Monday in Sha Allah zamu fara part 2 .









EXTRA PAGE



Alhamdullah !!! Ina godiya gariku my commenter's Allah yabar zumunchi da ƙauna .











Da farko ance mutuncin Nadrah sakamakon sharrin da ta laftawa Najeeb but yanzu naga kun fara sonta kamar ma kunfi kula da ita sama da Ajeebah kodon ma itama Ajeeba dewa daga cikin ku sunmata mummunar fahimta.











Akwai wata baiwar Allah ta kira ne a waya taki cemin "ya za'ayi yarinya ta ringa wa mahaifiyar ta rashin kunya har ta ƙi zama kusa da ita tana mata abinda bai dace ba, "gaskiya hakan bayi ba " nace mata ba komai zan gyara nagodee.








Abin lura anan shine yanda labarin yazo a haka na rubuta don haka kuyi ha'kuri da yanda yazo haka sakon labarin yazo kuma ina tabbatar muku da cewa a gaba zakuji daɗin labarin .








Da farko Ajeeba 15 taki dashi akaiw yarinta ga kuma soyayyar da taki nunawa mahaifin ta kwatsam aka kawo gawan sa wanda akaiw shaidar wuƙa tabbacin kashe shi akiye , bayan kwana huɗu akayi sabon naɗin sarauta da ƙanin mahaifin ta a inda akaiye bukukuwa irrin ba al'adah, bayan kwana arba'in aka ɗaura auren mahaifiyar ta still da ƙanin mahaifin ta ga kuma tsunguma da habaice daga ɓangaren ƴan uwan ta wanan babban dalili ne da zaisa ta guji mahaifiyar ta da kuma dangin ta a ganin ta cewa Mahaifiyar ma na da gudunmawa wajen mutuwar mahaifin ta kar kumanta cewa Ajeebah yarinya ce qarama a wanann lokacin.......................








Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login