Showing 3001 words to 6000 words out of 46235 words

Chapter 2 - YAR KWALLIYA COMPLETE

13 Jul 2025

2560

tsohon yayi ne amatse ciki asai sabo cewar Abu

Kaji wai harkurace zata ce da kare maye jiki kalli kafarki kalli fuskarki ji wani wari mara dadi da kikeyi gaskiya kinci sunan ki HODA BA WANKA

Nanfa Abu tayi kukan kura ta rufesu da duka Binta nadukan daya Abu ma na dukan 1















New writer's

Taku *husba'ahfama*馃尮馃尮馃拫

馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼
馃憹
馃拕馃拝 *'YAR KWALLIYA* 馃拝馃拕

馃憹
馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼


*BANYAR DA WANI KO WATA YA JUYA MIN NOVEL DINA BA KOTA WACE HANYA DUK WANDA YAYI NABAR SHI DA ALLAH BA HAKAN YANA NUFIN BAZAN DAU MATA KIBA 馃槑馃槑*




Written by *husba'ahfama*


5-6


Duka sukai musu bana wasa ba harda yaga riga

Cikin muryar kuka yarinyar tace saina nuna miki bakida wayo Saikin ga gatana

Abu tace Jeki turo duk wanda kika gadama ni Abu ina jiran hi banza qazama

Eh nice qazama idan ni kazamace ke kuma fa fada min cewar yarin yar

Bakinki be mutuba ko Abu saimun zubar mata da hakwara tukun na cewar Binta

Kuyi duk abinda kuke so lokacin kune yanzu nima lokacina nanan zuwa cewar yarin yar

Tana gama fada ta mike ta debi takal manta a hannu ta kalli kawarta da suke tafe tare

Tace 'YAR KWALLIYA suka zuba da gudu

Matsoratan banza kawai harni zakibawa tsoro da baban ki Wannan kalmarta zakiga me rama min yazama tamkar tatsoniya a gurina ni Abu naci dubu sai ceto

Sukayi dariya

Kinga dauki tallar mu karasa dandali yanzu kowa yazo zamusha kallo kai ni harnaji ma bana son zuwa cewar Abu

Binta tace meyasa

Tiraren jikina Akoda yaushe shine matsala ta dana je dandali daga kallo sai tohe hanci a gurin sama ri cewar Abu

Binta tace dagaske kike Abu warin najan hankalin samari

Abu tace bana son wula kanci binta wayace miki warine kanhidai nibama nason irin kallon da sama rin suke min nasani nafi matan dandali kyau da kanhin tirare sosai ma nice kadai nasan sirrin

Nanfa Binta ta tafi tuna ni

Ke tina ninme kikeyi

Abu gaskiya nima zan fara fashin Wanka konima turaren jikina zefito kwana nawa zanyi banyi wankaba

Abu tace yauwa yar gari kinga bake ba Wanka indai kinaso tiraren yazauna tareda ke duk inda kika higa ansan kin higo

Binta tace To hi kenan nagode kawata

Tadauko farantin gurjiya tace debi kici iya San ranki aikin bani sirri babba

Abu tace Bakomai yiwa Kaine Binta amma ya zakiyi da umman ki idan tagane kin dena kwanka

Kibari kawai nikaina bansan abinyi ba mutafiko kinga yamma tayi kar a fara
bugawasa bama nan

Abu tace ga aiki zan saki indan mun higa dan dali ki ki zuba ido kiga abin mama ki gurin sama rida yan mata

To hikenan muje Abu

Suka je dandali hakan kuwa akayi Abu nazuwa masu toshe hanci nayi masu dariya nayi Abu harda sake tafiya

Kawata Abu gaskiya nima na rike sirrin nan hannu 2

Sukayi dariya suka tafa

Suka sha kallo sukayi tsokana iya son ransu suka koma gida

Daga ina kike

Waye Wannan Abu tace tana daga kai taga Nura

Daga dandali nake

Yariko hannunta yawuce da ita ciki ya watsar da ita kamar kayan wanki

Nura ya fara shin shine shin shine

Yace Inna bana tunaninda Abu ta shigawanka tayi

Inna tace Ko hmm zata aikata nasani Wannan nan gaba kadan nizan fara yimata Wanka da kaina

Abu tace Waaa niii tab bawanda ya isa dan bakin ciki turaren nawama rabani dahi za a yi

Nura ya Wanka mata mari tafashe da kuka

Inna abinda ya dace kenan kifara yi mata da kanki tinda ita bata yi

Nifa bawanda zemin wanka Nifa yaya anyi walkiya na ganka bakin ciki kawai ka keyi dani dakaji kanhin tirarena saika dinga yamutse fuska saboda bakin ciki

Tirare ko wari kinga kidena shiga cikin mutane kina kiran waikin fesa tirare dariya zasu miki Wannan warine warinma mara dadi qazama cewar Nura

hi kenan Inna kina jinhi ko ni ya kira qazama tafara timami akasa

Nura yace Inna kice mata ta tashi kokuma yanzu jikinta ya fada mata

Bashiri ta mike tana gunguni harya fito fili tace nagaba yayi gaba kanshi kuma nayi bawanda ya isa yakwace Ehhhe

Waye ze kwace inbanda Wanka Inna duk sanda kika tashi wankar *'YAR KWALLIYA* kitanaji kwalin sabulu saboda tsoro Inna saida safe

Yana fada yayi fice warsa

Allah yakaimu

Inna kinji shi ko Yasin yaya kajawa budur warka Allah ya hadani da ita

Kinga Abu bana son neman tsokana karki sake kitaba musu 'ya kisamu wanda yamiki badai itaba ki kwanta saida safe

To Inna Allah ya kaimu

WASHE GARI DA SAFE

Abu ta fito tana hamma
Inna Allah dai yasa kin gama abinci dan yau yunwa nakwaso abaccin

Bagai suwa ba komai sai Neman abinci baza kiciba saikin goge baki kinyi sallah tukunna cewar Nura

Tamatso kusa dashi tace yaya a gidan nan kaine kwai matsalata yanda sauran suka tafi suka barini kaima zaka tafi ko ince kagaji kabarni

Yatoshe hanci tinda tafara magana harta gama

Nura yace Wai Wannan bakin naki Abu ai sai ya kashe me rai yaushe rabonki da goge baki

AF anzo wajan nikaina na manta gawayin da gihirin na ban wuya Yasin hiyasa na dena wankewa yawan goge baki na kahe hakori

Nura Yana nesa da ita yanda bazeji warin bakin ba

Injiwa Yau saikin goge baki yaushe rabonki da sallah dan Inna tace rabonda taga kin kalli gabas harta manta cewar Nura

Eh hakane yaya hadasu nakeyi hiyasa bata ganina

Hadasu kamarya Abu

Nasati1 nakeyi a rana1 sauran ranakun kuma ina hutu tafada tana dariya

Nura yace Abin ma dariya yabaki ko Abu amma kin dena zuwa isilamiya ko

Tab tsohon zance tin yauhe nadena zuwa bari kaji laifi nayi yace ze dakeni nikuma nace be isaba shine yasa yara suyimin

waka waini *HODA BA WANKA* hine na sace mai tayar keke hine fa yake ne mana ruwa a jallo
Tana fada tana Sosa kai da jikin ta

Inna haka lamarin Abu ya kara lala cewa cewar Nura

Inna tace kaji da kunnan ka kakuma gani da idonka yazu kuma abin zekara finnada tinda ta hadu da Binta

Ido yazare yace Binta gagare

Ita dai yanzu kawartace sosai duk inda Abu take zakaga binta
Cewar inna

Dole nakara samiki ido Abu jeki kwanke baki kiyi Alwala kizo kiyi sallah a gabana kuma ma inbanda rashin hankali irin na

Abu a i na akace miki hada sallah a keyi kowacce ana yinta akan lokacin ta kina jiko cewar nura

Abu tace Yashiga tanan ya fita tanan bayan kai ba malami bane me zaka fada min nayarda bayan sanin ma nafika

Na yarda jekiyi alwalar kizo

Taje tayi ta zo gabanshi tace yaya na hutar dakai dama yau nake hadesu guri guda barima nayi ka gani

Nura yace Ke bana son hauka fa sallar Asuba raka'a nawane

Lallaima yayan nan nawane inbanda 2

Sallama Alaikum Nura yajiyo sallama daga kofar gida girgiza kai kwai yayi yatashi yatafi

Nura ya Inna taku

Lpy kalau cewar nura

To Alhamdulillah megarine yace kuzo dakai da inna dakuma Abu

Allah daiyasa lpy cewar nura

Ehhhhhto lpy ba lpy ba saidai koma meye idan kazo fada kaji

To gamu nan zuwa yace yakoma ciki

Inna yarinyadai tasake ballo ruwa megarine yake Neman mu

To Bakomai bari ta idar da sallah saimu tafi cewar Inna

Abu tace Inna Nifa ba inda zani idan banci abinci ba Ehhhhe

Waiba sallah kike yiba Abu cewar Inna

Abu tace Inna kwantarda hankalinki na idar bani na bawa cikina tukunna


Inna ta bata ta ansa tana hannu baka hannu kwarya harta gama Tasha ruwa

Tace Inna saura kwalliya idan banyiba bazan iya sa kafata wajeba

Nura yace kin isa waye ze zauna jiranki

Inna tace kai kanka kasan hakan baze yiyuba kabarta tayi mutafi

Abuta baje kayan KWALLIYA tayi kamar yanda ta saba fukarnan kamar Aljana

Inna mutafi naga ma

Warin bakinta yadoki hancin Nura

Kaiiiiiii Abu baki wanke bakiba ko

Eh ban wankeba bakina ko naka

Tayi gaba abinta sukuma suna binta a baya harsuka karasa fada kowa na gaida megari amma banda Abu

Megari yace Ke Abu me yarin yata tai miki kika daketa jiya tareda bakuwar gidana

Tawatsawa yarin yar harara tace kuma na dake ta nadaki banza ba uwar dayasa tace min HODA ba Wanka

Ke Abu baban nawa kike fadawa haka cewar yar megari

Anfada mihi ubanki ubanane cewar Abu

Kaji yarinya mara kunya me garin kike fadawa haka

Ayi hakuri yarin yace cewar Inna

Abu tace Inna saboda ni karki fara karya niba yarinya bace hekarata goma shabiyar

Inna nayimata alama tarufe baki amma ina zance kwai Abu take saki


















New writer's

Taku *husba'ahfama*馃尮馃尮馃拫

馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼
馃憹
馃拕馃拝 *'YAR KWALLIYA* 馃拝馃拕

馃憹
馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼


Written by *husba'ahfama*


7-8


Can saiga Binta ga gare sarkin kwadayi da umman ta suna ta howa

Yauwa Allah na gode maka ga binta cewar Abu

Dan rainin wayo da sassafen nan a aiko gidan mutane ace suzo ko uwar me za a mana cewar Binta

Abu tace Kema dai kya fada gamunan ana surfo mana zancan banza

Eh waye yake zancan banza ke kuma Binta ba a koya miki gaisu waba bakya ganin manyane a gurin nan cewar liman dake zaune a gefen me gari

Binta da umma suka samu guri suka zauna

Abu tace Wanda yatsargu dahi nake

Babba bangan shiba saidai naga me gari tinda ba a barni naci abinci ba nazo nan to kowa yayi hakuri da abinda zeji koya gani cewar binta

Liman yace kaji yara da rashin kunya

Barsu dani liman cewar megari

Umma ta gaida me gari binta kuwa aikin gun guni kawai takeyi

Sauran mutanen gurin hanci a to she sun kasa cewa komai daga liman sai megarine kawai suke magana

Binta kinji wai dan mun daki wa yancan 'yaran hine aka kawo mu nan gasu 'ya'yan kuli da mai cewar Abu

Binta tace Kan uba Yasin bazan zauna ba akan su aka hanani cin abinci tafiya zanyi

Yasin karki yarda binta kanki tafi kizo ki daki rabon ki zan taya ki cewar Abu

Sukayi kansu zasu daka liman da megari mutuwar zaune sukayi wato kanhin jikin Abu dana binta da itama tafara hawa layi sukaji sukayi lup kamar basa gurin

Megari yace Karku sake Ku tabasu kuna jiko wai warin me nake ji haka ina kuke kusa baki mana meye aikin ku liman

Caraf Abu tayi da cewa nice nan kanhin tirarena babu inda baya zuwa megari ka gode Allah tinda kaji kanhin tirarena

Megari yace Tirare kuma tab Wannan uban warin shine tirare

liman ba lbr yakasa cewa komai sai kallo da ido sauran ma sunyi shiru

Megari cikin bacin rai yace waime nake gani haka kun dena magana ne kuma banson sha shanci kunwani zuba min ido me kuke nufi

Me gari sai hakuri binta Abu kuzauna cewar inna da umma

Binta hannu a dun kule tana shirin kai naushi take

cewa Inna kubar mu dasu yanzu mu koya musu hankali

Nura cikin muryar tsawa yake cewa kuzauna karku bari na kara magana

Ganin fuskarshi ba alamar wasa yasa suka zauna

Megari yace gaskiya yaran nan abin naku azimun ne kuma da laifinku wajan bata yaran nan kuduba fa Ku gani baruwansu da babba koyaro duk wanda ya musu yi mishi zasuyi

Me gari ayi hakuri zamu gyara insha Allah cewar umma

Me gari yace To shi kenan gaskiya kudau mataki inba haka ba ni da kaina zandau mataki

Wani yaro ya fito daga gidan me gari hannun shi rikeda samira

Tinkafin ya karaso Binta sarkin kwadayi tafara hadiyar yawu wayanda suke kusa da ita saida sukaji karar

Yaron ya gaidasu ya ajiye kwanon a gaban liman

Binta idonta na kan kwanon ko kiftawa bata yi ta janyo kwanon kusada ita

Kanshin abinci yadawo da liman daga dogon suman da yayi

Liman yace Ke me kike nufi yajanyo kwanon gaban shi

Binta ko magana ta kasa hankalinta nakan kwanon

Liman Allah ya yanka maka binta taga abinci ranta ya biya dan haka ka bata taci cewar Abu

Liman yace In naki fa dawani bakinki dayake zuba wari anya kina wanke shi kuwa

Abu tace Yasin wanke baki kahe hakori yake hiyasa bana yi liman kaida kanka kace hi bakin me azumi kanhin Almuski yakeyi hiyasa

nima na dena wanke baki saboda Almiskin yazauna a bakina nafita daban daku nawa basai ina azumiba ta fada tana
Dariya

Liman baki yasaki yana kallon Abu

Megari yace ke Abu anya kina da kai kuwa

Abu tamika mishi kanta tace shafa kaji

Inna ta rufe bakinta tana kallon Abu

Megari ina fada maka saika dauki babban mataki akan Abu da binta cewar liman

Bakomai kubani lokaci zansan abinyi kuna iya tafiya amma kubar binta da Abu liman ze musu fada cewar megari

Waaaanii gaskiya babu abinda zan iya fadawa wayan nan yaran banshirya takun saka da suba sunyi nisa basa jinkira cewar liman

Yi shiru liman nagama magana cewar megari

Inna,umma da Nura suka tafi

Binta batama San tafiyar suba itadai burinta taji abinda ke cikin kwanon a cikinta

Liman kabata abincin nan taci yasin tanada cutar duka idan aka hanata abinda takeso hine suke tahi cewar Abu

Liman Ya kalli binta dake zaune hannu a dunkule ido akan kwano tana sude baki

Liman yace Me gari Abuya tabbata duka zatayi kalli kaga

Liman karka zama soko mana kayi musu fada sutashi su tafi ita kuma binta ka bata taci cewar megari

Kwanon ya miki mata ta ansa tabude tana ci kamar kura yaga nama

Binta ta gama ci tasa kafa ta ture kwanon ta kalli 'yar me gari tace jeki kawo min ruwa

Niii kalle ni sama da kasa nayi kama da 'yar aikin gidan Ku cewar yar me gari

Zancen banza meye dan kin debo min ruwa yan matan garin nan kaf yan aikina ne saboda na fisu haduwa cewar Abu

Ya isa kunutsu kuyiwa kanku fada kungirma aure zakuyi gidan wani zaku kuyiwa Allah kudena abinda kukeyi

Dariya suka yi suka tafa kinji wai aure cewar Abu

Binta tace kaika sanshi nidai tinda ba a bani ruwaba bangode ba taso mu tafi

To tace suka tashi zasu tafi
Binta tarike ciki tace washiii cikina ya motsa

Binta tayi nishi saiga tusa ya biyo baya

Megari yatoshe hanci yace liman Sa a kamo min yarin yarnan

Binta da Abu najin haka suka sa gudu

****

*WACECE BINTA DA ABU*

ABU 'yace ga munzali
malam munzali fatauci ne sana arsa shikadai yake tafiya inya tafi saiya jima kafin ya dawo sai matarsa Suwaiba yaranta na kiranta da Inna yaransu 4 Ramatu itace ta farko tana aure a garin da suke me suna *DARAUDAU* sai zulai itama tayi aure sai Nura da Zainabu Abu itace auta


ABU yarin yace mara tsoro duk girman mutum inya mata saita mai farace tas amma qazanta ya maida ta baka dan qazanta kokitso intayi saiya dankare layin ya bace kafin inna tai mata ta karfi ta tsefe


Binta 'yace ga murtala
Malam murtala mahaucine Allah ya masa rasuwa tin Binta tana karama a hannun ma hai fiyarta ta tashi sunan ta Baraka binta kadai ta haifa

BINTA yarin yace mara nutsuwa ga kwadayin tsiya idan taga abinci jikinta har rawa yakeyi itama bata barin ta kwana dan haka tasu tazo 1da Abu gasuda taurinkai

*****

Binta da Abu na cikin gudu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login