Showing 3001 words to 6000 words out of 12938 words

Chapter 2 - YAR AIKI ZAN AURA COMPLETE

13 Jul 2025

2273

*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******





p@ge!!'' _*16*_to_*20*_ 



Nan Akabarsu suna hira ''sukuma suka wuce kitchen suka fara aiki''



uku daidai suka gama girkin sannan suka je sukayi sallah kowa yayi wanka palour suka fito suna hira mama tafito tana waya ''
........daidai shigowarsu Ya Isma'eeel shida Naseer da wata babbar tabbara makale a kafad'arshi''
suma wanka sukayi saboda sun canza kayan dake jikinsu''


'''Momy ta gaya masu cewa yanzu tagama waya da Abbansu yace yana Airpor suje suzo dashi'''
Isma'eel da Naseer ne sukaje tarbarshi''

''''''''''''''''''''''''''

Ba'afi miti talatin ba suka shigo dashi farine babba shima dai kyakykyawa ne da kaga Naaseer kaganshi da kagan shi kaga Naseer komai nashi shikeda Naseer daccijo ne ma'abocin fara'a ''

cikin murna kowa yana jin dad'i murna ta kaule su khadeejah suka shigo da kayanshi ciki Momy ta fito ta yimai sannu da zuwa ya ammsa ''ciki suka shiga shida momy yayi wanka yafito a palour ya isko su Naseer zazzaune suna sai hira suke ''


'''Suka k'ara yimai sannu da zuwa ya amsa suka wuce masallaci ''sallar la'asar**

''bayan sun dawodaga masallaci
Yana shigowa Momy tayi mashi iso zuwa dinning Daddy yace dame dame kuka dafa mani ne?

 Momy tace abubuwan da kakeso mana '' bude marfin kulolin tayi idanshi ya fad'a kan alkubus da miya
Dady ya rud'e tare da cewa wow my foverite food Salma ta miko wani alkubus din tareda sving dinshi kowa yaci ''


''Ba ma kamar dady ranar yacishi sosai sai da ya gama yasha kunun aya mai dadin gaske''
bayan sungama suka dawo palour suka zauna sai hira suke ''nan ne alhji yake sanar da Naseer Next Two Weeks zaije england wajen wani trainig daganan idan yadawo zaifara aiki''



'''kowa yaji dad'i wannan maganar haka suka yita hira sai kusan maga riba su Isma'eel suka yi masu Sallama bayan Dady ya masu Kyauta mai tari yawa suka fice su uku zuwa gidaa'
***********_________***************
(safe journey)




9pm yana kwance a d'aki yana 
 mobile data yayi turning ya shiga instagram. Pics d'in da yayi posting yaga comments &likes ba iyaka kamar haka: 1,999,2396.....likes "comments ko a bar magana :


Oh may god' is this pic real:
looking magically hot ''
Am I dreaming he's damn handsome :
oh am dying see packs:
luv you too much...
really beauty
beautie's of beauty
 .


post d'in wasu daga cikin followers dinshi kasacewar ba Riga yayi selfie d'in a beach..kan resting chair.curly hair d'inshi da zubo kamr an zube masa gorar Mai......



duk kusan comments d'in mata nae wani murmushi yayi sannan yashiga whatsApp massege d'in Salma ya gani ya bud'e yafara karantawa kamar haka'''''''


"Aminchi a gare ka ya kai ma'abocin murmushi mai sanyaya zuciya
'''''''''

{'' i am going mad watching your kohl filled eyes''
'' i am going mad watching your gait''
''i am going mad watching your smooth lips''
'' i am going mad watching your beauty.''

''
''i wish to see this beauty again and again.''
''my heart is running towards you.''
'' ''this is realy good.''}}}}}
I luv u too...
accept my luv pls.
''ur d king of beauty''


i'am waiting for your reply''''''
''



'''' Lumshe idanunshi kawai yayi yana murmushi lokacinda yagama karantawa ''

kasancewar baimasan abinda zai rply ba''' yayi turning off mobile data d'inshi yana fad'ar''




*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******






p@ge!!'' _*21*_to_*25* 



....'''Every thing that is yours is mine.''
.'I also share your obligation..''
but i don't know d meaning of luv btween me and u'

*** . tashi yayi yashiga toilet yayi wanka had'e da alwala  sannan yayi sallah ya kwata''


********
Good Sleep And Real Dream'''
 Good Night
**



Alhaji Muhammad Ahmad Dogarawa
*********


Shine mahaifin Naseer ya kasance shararren mai kudi acikin fad'in kasarnan ''d'an asalin garin yola ne shida ma haifanshi 

''yanada mata kwara d'aya tall itace Hajia Hadiza Modibbo 'yer asalin garin Niger ce ''fulanice itama..

 Auren Had'in iyaye kayi masu sandiyar bafulatanin haifinta yaron Alhji Ahmad dogarawa ne '' tun lokacin da suka dawo garin yola yake tare dasu hargida yabasu suka zauna lokaci Alhji Muh'd yana karamin kimani shekara goma ''Hadiza kuwa tanada shekara Bakwai ''



Wannan kenan'''

Alji Muh'd Ahmad dogarawa d'a d'aya tilo agurin mahaifinshi Akhji Ahmad dogarawa sana diyar hakane yagaji dukiya maitarin yawa bayan mahaifanshi sun rasu sanadiyar had'arin Mota dasuka samu'''Allah Yagafarta masuAmeeen


-_________
**Sanadiyar hakane mahaifin hadiza yaci gaba da kula da dukiyar cikin gaskiya da rikon amana ''bayan 'yen shekaru kalilan Allah yayiwa mahaifiyar hadiza rasuwa '''bayan haka dangin Dogarawa suna barazanar karbar dukiyar dake hannunshi saboda daman bason mahaifinshi suke ba wannan gabar gadaddace''



**Malam modibbo mahaifin hadiza yayi iya kokarinshi amma yakasa hakan yasa yatara duk wata dukiya da akabarmai amana da duk wasu sirrika na ma'ajiyar dukiya yabashi sannan yaturashi garin Abuja daniyar yaci gaba da zama acan ''

''wannan kenan ''.............
.....Bayan zuwanshi ya hadu da Alhji Muktar Mera  ( Mahaifin Isma'eel' )daman kuma sunsan juna saboda harziyara suke kaiwa junansu suma mai fansu abokaine sanadiyar kasu wanci ')) ya zauna gidansu bayan ya wasu shekaru kuma ........


.......yafara kasuwanci kwatankwacin na mahaifinshi''cikin shekara biyar fara karfi cikin sana'ar shigo da motoci ''

Alhaji muktar mera babban abokinshi ne '''shiyana aikin gwamnati ne ''professer ne akasar waje shashen likitanci''

bayan wasu shekaru Malan modibbo yanemi inda yake yabashi labari duk yanda sukayi da dangin mahaifinshi ''


****yasha wuya sosai akan saiya gaya masu inda yaturashi amma dukda haka baifad'aba kasan bafulatani da taurin kai har kafa suka karemai amma ko oho''

''bayan yalabarta masa yanemi yasanar dashi wani alkawari dake stakaninsu shida mahaifinshi  Alhji Muh'd bai ji girman maganarba ya aminta kodan yasakawa Modibbo da abinda yayi masa ''ya auri 'yer sa Hadiza ''



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******

double thnks to u all my fans..


p@ge"_*26*_to_*30_ 
____________________
_______


Bayan wata biyar5 da aurensu Allah yawa Malam modibbo rasuwa ''sunyi kuka kamar ransu zaifita bamaikama wani ''harsuka k'oshi suka barwa Allah lamarinshi''

**Wannan kenan 

** Allah da ikon shi auren su yakai shekara bakwai amma ba ciki ba labarinsa ba 'bari balantana 'batan wata ''

Hankalinsu yasoma tashi amman bawanda yasani domin basa nunawa bayan wata biyar suka tashi zuwa kasa mai tsarki 


''Acan sukayi alkin hajji tareda rokon Allah yasu haihuwa sundad'e suna rokon Allah ''bayan sundawo da wata biyu2 akwana atashi bata wuya agurin mahalicci''Hajia Hadiza tasamu ciki'' murna bata misaltu agurinsu ''

kullum suna makale dajuna har ciki yakai wata tara '' wata rana dasafe Allah yasauke lapiya cikin gidanta ''tahaifo santalelen yaronto maikama da ubansa ''ranar suna yaron yadau suna Naseer 

________________

wannan kenan
Naseer yasamu kulawa fiye da tunani mai karatu ''amma bayan shi ba'a sake jin labarin ciki ko makamancinshiba ''saida naseer yaka shekara goma shabiyu (!2yrs) ''sannan aka samamai kanwa itace ''Khadeeja


wacce take da sunan kakarta mahifiyar alhjii hakan yasa ake mata lakami da Ummani


Naseer yayi primary d'insa a garin Abuja a English Acadamic International School''

Sannan kuma yayi scondry school d'inshi a nigerian Turkish dake Abuja.........
...

.... A bangaren ilimin addinin islama kuwa ya sauke alqur'ani hizo sittiin60 sannan kuma yayi karatun littafai da dama.


Naseer mutum ne mai kyau na fitar hankali yana da dadin murya mai dadin sauraro.

yana da kyau na halitta da kyau na jiki dan gayu ne na karshe yana da ilimi sosai both western and Islamic education.

Naseer mutum ne mai sanyin hali bashida fada '' Kasancewar ma ba'a nan Nigeria yayi karatunsa ba

...a qasar England yayi karatunshi na na Engeneerin. A bangaren building Engeneering.
yanzu haka artchectur. ne.


Shekarunsah bazasu wuce 29 ba amma Amma kuma Allah yayi shi da kaifin hankali da basirah'

 Wannan kenan


_____________________________
wannan kenan.......



** Cigaban labarinn

************
********
***
**
*
**
**8:17am......
sauko yake daga saman mata kala ''yana sanye cikin wani farin yadi anyi masa d'inkin kananan kaya yasha ado da bakin zare yana sanye da glass bak'i afuskarshi ''

sanye yake da farar hula daidai kalar kayan dake jikinshi sakkowa yayi daidai fito war mama daga kitchen ya gaidata ''

mama wai ina dady ''?
tun fitarshi sallar subahin baidawoba ''yagayamin dai zasuje wani waje shida abbansu isma'ell'


ummani fa..?
tana ciki kasanta da mugun baccin tsiya kamar kasa''
natada ta takamamin aiki taki zowa '

to mama basan ko meyasa bakyason akawo maki 'yer aiki ba "'
aikin nan yayi maki yawa '
kaidai barshi kawai '


wayarshi ce tafara ringin ya duba don gani waye bestfrd yagani yad'aga yana murshi ''
Isma'eel ne yakirashi yagaya masa yana waje a gate yana jiranshi''


" sai ina kuma yanzu ?''da Isma'eel ne ke waje yana jirana daman ya cemin zanrakashi sokoto''

to ai naga baka karya ba ko''?? a'a sai nadowo sauri nake mama''
to Allah kaiku lapiya 
ameen Mama



baibi takan motarshi ba, yafito waje inda ya hangi motar Isma'ell yakarasa ''hi bross kana hutawa walhi''kamarka yanzu agida
dariya yayi suka gaisa ''


''to ya gidan daidai ya mama da tagwayenta ??"Naseer yatambaya yana murmushi

''wanne tagwaye kodai masoyanka ''
kaidai mubar maganar yanzu menene dalilin zuwanka ''
daman bangaya makaba halan''?cewar Isma'eel

A nad'auka ko ba yanzu bane ''ehh lallai kam nad'aga wannan tafiyar saboda wasu dalilai masu karfi '''

waima bantambaye kaba menene zakayi aan sokoto''?
"""'''..naseer yatambaya cikin yanayi narashin fahimta''

 Bros walhi wata cika ce nakeson had'uwa da ita munadad'e da kulla friend nida ita har muka fara soyayya shine nace zanje naganta ''



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******


p@ge"_*31*_to_*35_ 

''tsew dogon tsaki Naseer yaja ''tare da had'e fuska ''kaidaman akan wannan abinne 'danasani wallhi da bazanyi sauri tashiba haka ''


......sorry frd''shine dalilin daya bangaya maka ba ai tunjiya nasan bazaka kaje ba ''

yanzu ai tunda kafito sai muje karaka ni votique daman mama ta aikeni nayo mata shopping''

'

ganbun moter yabud'e yashiga '''yazauna ''
zamanshi keda wuya massege yashigo a wayarshi yabud'e nmber Salma yagani ''

yafara karanta massege d'in kamar haka......

aslm alaikum warhmtullh''Good morning "my hartcontroler"
ur smile is my oxygen ..
.. ''So put up your smile..'.'
.'...Life is like the style found in jeans..'.''
''...''It can be enjoyed in many ways..'.''
.'''.'It is like the flavour of champagne.'.''
.'''.'.'''i like to enjoy my life with you ''
pls accept my love ""ya Naseer


murmushi kawai yayi tare da locking d'in wayarshi ''Isma'eel saifaman dariya yake yana driven ''

wae wacce irin dariya ce wannan kamar ba mutum ba .?
bakomai frind 'yafad'a cikin dariya a bakinsa''
'to ai saikaci gaba'cewar Naseer''


"1:45pm zaune suke a main palour suna hira mama na rungume da [small dougther] ..d'insu {RUFAIDAH NE SUNAN TA KARAMARSU}
..ummul khairi na latsa wayar ta tana dariya da alama chartin take kuma tanajin dad'in ayanayin yanzu'' kodawa take ''ohoo'

''...tashi tayi tahaura sama tana dariya salma da mama sai kallon ta suke ''har tayi kusan hayewa tajuyo takalli

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login