Showing 6001 words to 9000 words out of 12938 words

Chapter 3 - YAR AIKI ZAN AURA COMPLETE

13 Jul 2025

2274

salma ''

"dawowa tayi daf dita 'sister kinsan yaune fa Daddy yace musherya muje shoppin sannan muje saloon kuma gashi harrana tayi'

dafe kai salma tayi alama tamanta ''tome kuke jira basai kushira kujeba "cewar mama

tashi tayi suka haura sama suna murna ''
[ daman duk qarshen kowanne wata Alhji yana zuwa dasu suyi shoppin komai suke so tun suna qananan yara hakan yasa komai nasu yazo d'aya har kayan sakawansu '']


"suna shiga d'akin khairi ta jefar da wayarta kan bed '"
[Dakin babbane amman side biyu keciki anrabashi da labule daganin d'akin kasan d'akin sune saboda komai biyu ke ciki d'akin fara daga kan bed harzuwa mirro glass komai biyune ]

 saida sukayi wanka suka had'o da alwala suka fito sukayi sallah sannan suka dawo gaban makeken dressing mirror dake makale ad'akin 
''light makeup sukayi 'suka feshe jikinsu da turare" gaban wadrop sukaje".....

... Riga da wando kowacce ta jawo black nd red suka suka' kowacce ta d'auko kimono ta d'aura kan Kayan, Masha Allah sunfito fess fess kamar balaraba.

scarve salma ta d'auko tayi rolling [khari kuwa batayi ba saboda baata sakawa daman ]'
..turaren rasasi suka feshe jikinsu dashi'' gaban shoe rack d'insu khari taje Gucci ta jawo black tasaka haka ma salma handbag d'insuma Gucci..



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



p@ge"_*36*_to_*40_ 



...2:30pm suka gamashirinsu zuwa k'asa
suna sauka Small daugther d'insu dake hannu Naseer'' wanda suke zaune a cikin paluorn basu dade da shigowa ba ta fara wow untys twees gaskiya kunyi kyau'

.' dariya kawai sukayi samla tace thanz my small D.
Gaida su Isma'eel sukayi sanna suka zauna''
wannan wankafa sai ina ''?
Isma'ell yatambaya yana dariya ''
Yaya saloon zamuje kuma munason muje shoopiing '"



Naseer daya kurawa salma manyan idanuwanshi yakasa d'auke wa sai murmushiyake {azuciyarshi yana cewa daman haka suke da kyau ''?banta'ba tsayawa nakallesu da kyauba sai yau'
Allah yayi halitta gurinnan ''}


mamace tafito daga daga kitchen 'tana fadin to ai saiku tashi kuci abinci kuna lokaci sai tafiya yake ''

"sai lokacin Naseer yafito daga duniyar tunanin daya shiga ''daining area suka nufa zama sukayi sukaci abinci saida saida suka tabbatar data sun k'oshi''lokaci lokaci salma ta dunguro kafar naseer idan suka had'a ido saita kashe mai ido tana mai wani murmushi'


bayan sungama sukabar naseer da isma'eel azaune mama ta kwashe kayan dasuka ci abinci tashiga kitchen Isma'eel sai rad'a yakewa Naseer saboda yaga duk abinda kefaruwa shida Salma''

"Dakin dadynsu suka nufa suna shiga suka iskoshi yana saka takali ''suka gaidashi ya amsa ''dady mun shirya kafito kai muke jira"

..... Dady yace to aisaiku jirani ko soboda naga saurinku yayi yawa niko abinci ma banciba ''kunga gashinan ''yanuna masu saman karamin dinning table dake tsakiya d'akin ''

to dady muna waje''suka fice.. parlpousuka dawo suka zauna suna hira suda ya Naseer ganin haka YaIsma'eel yatashi yabasu guri yashiga ciki''

'sunanan suna hira Daddy yafito yace suzo su wuce ya shirya ''
kuma da ya Naseer za aje ''dukda baiji dad'in abinba amma yashirya ya suka d'auki hanya ''

"Suna isa saloon aka tarbesu cikin murna saboda ansan su manyan costomars ne ''wanke masu kai aka farayi sannan akayi masu steaming bayan angama aka farayi masu pedicure 

''Bayan sungama suka fito a waje suka isko naseer da Dady suna hira '''garzayowa sukayi inda suke dady yakallesu yana murna yana yadace da 'ya 'ya mata kyawawa shikanshi yana alfahari da su''


Moter suka shiga suka d'auko hanya zuwa shooping acan sukaje suka 'bata lokaci suna siyayya koma biyu suke d'auka saina karamarsu ''

sai kusan 7:pm suka dawo gida suna isa gida ana kiran magriba" koda suka shiga parlor ba kowa sama suka haye suna shiga d'akin kowa tayi side d'inta"


Dady da naseer a masallaci suka isko Isma'eel bayan angama sallah suka zauna suna karatun alqur'ani {Wanda dama al'adansu ne idan sunyi sallahn magriba bazasu tashiba sai sunyi sallahn isha'i}.....

.....saida lokaci sallahr isha'i yayi suka gabatar sannan suka dawo gida''
haka ma su Ummul khari bayan sunyi sallah isha'i kasa suka sauko sun isko kowa agurin Naseer da Isma'eel gefe daya Dady da momy a d'aya gefen salma taja kujera tazauna a gefen momy Khairi kuwa tazauna a gefen dady Naseer da dougther suka saka ta a tsakiya''




*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



p@ge"_*41*_to_*45_ 



" 9:30pm
"Bayan sun gama cin abinci sukawa dady shida momy saida safe suka haye sama"
Nan suka bar su naseer suna d'an ta'ba hira suda dady naseer yayi masa sallama zaije gida ''inda Daddy yace baisan zanzen ba shinan zai kwana yawa Abban shi waya yagayamai ''

Daman yasaba kwana agidan tun yana qarami''yanada d'akinshi ciki yashiga yashiga yafd'a toilet yayi wanka had'e da alwala'' bayan ya fito ya fara sallah nafila''

hakama naseer yayima dady saida safe ya wuce d'akinshi yakwan ta''
 Dady daya gaji da zama yana yatashiya kulle kokina sannan yashige d'akinshi ''


''Bayan sun shiga d'aki saida sukayi shirin bacci sannan tajawo wayarta tafara charting 10:30pm tayi adduo'in bacci ta kwanta'''

Gud 9igth




*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



p@ge"_*46*_to_*50_ 





5DAYS LETTER


.........Tun 5:am Naseer yasheerya kayanshi domin yaune ranar da zai yi tafiya zuwa England wajen training kuma sati biyu zaiyi yashirya tsaff yafito da kayanshi..

8:30 bayan suni break fast ummani ta kalleshi tana murmushi ya akayi ''?yatambaya

A'a bakowamai yaya'
bakomaifa kikace bayan ga alamun magana a fuskarki''
dariya tayi sannan tace yaya har alamun magana kuma ake gani afusakar mutum''?ehhmana yace '' toshikenan yaya naseer nidai kada kamanta da tsarabata ..

ke muje ni da mugun surutu''cewar momy isma'eel ne yashigo yayi prking ''Da sallamarshi ya isa gurin dasuke ummani tana janye da akwatin yanaseer ''

waslm ''suka amsa mai ''momy ina kwana lapiya lau isma'eel ya gidanku gida kowa lapiya ''
kaiko kace yaune tapiya ko gayyata rakiya babu ''


'yer dariya Naseer yayi 'sannan yakalli she 'kayi haquri banason yarannnan susani kagane bross''ok to ai yakamata ko awayane nasani'''
amma ba matsala muje ''kaddai kace bakasanarda shiba''
cewar momy cikin yanayi na alamar tambaya''
walhi mama baisanardani ba ''amman dai Tobazance komaba kaidashine''kaga tafiyata tayi gaba itada ummani .......


..mama ai a motata zamu tafi '' to kawai tace dashi sannan suka bud'e bayan motar suka saka kayan ''sannan suma suka shiga key naseer yawa moter muka d'au hanaya zuwa air port'''



tunani kawai yake azuciyarshi yanda zaigudanar da training d'inshi a england saboda yana fargaba azuciyarshi ''motar kowa yayi shiru bawanda yace ko kala ...
wayar momy ce yayi kara taduba bakuwar numberce tanagi '' ta d'aga hello aslam aluikum "
daga d'yan bangare aka amsa da ''wslm yaida ya aiki ''?

lafiya qalau ''momy ta amsa waye ke magana''
nice hajjia zainab mai kayan d'inki ''
okkk sorry bangane kiba'''to ya aiki ya iyali lapiyaru kalau ''daman nace zanzo nasameki akwai maganar da zamuyi''


'''''''''to gaskiya yanzu bana gida amma zan dawo 'kamin azhr ''to shikenan ''sallama sukayi takatse wayar sannan tayi saving din nmber

dai dai isowarsu airpor yayi prking sukashiga isma'ell yana jaye da akwatin ''10:30 jirginsu zai taashi sumama sukayimai sallam suka fice don tana son taje gidan wata kawarta''

amotar isma'eel sukaje Basu jima ba akayi sanarwa jirgi sai tashi nandana suka shirya Naseer yayiwa isma'eel sallama suka d'au hanya''

safe journey

tafiya suke cikin natsuwa momy tana driven gaban wani qaramin gida sukayi prking momy tasukko ummani na bayanta rike da hanbag dinta sallama sukayi wata yarimya ta amsa ''
'sannu dazuwa hajia '''lapiya qaulau ''
''ina mamanki''?

tana ciki baki gareta







*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



p@ge"_*51*_to_*55_ 







hajia zainab da take cikin d'aki ita da bakuwar ta ' ta fitto tare da amsa sallamarsu ta tarbesu cikin murna ''cikin palour suka shigah '''

 ai ina batun danagama aikin danake naje nasameki domin ankawo wasu kayan d'inki daga dubai''cewar hajia zainab

to aini gani nazo daman nagaya maki naje rakiyar naseer ne filin jirgi to ai shikenan tafiyar tatashi ''ehh ai sati biyu ne zaiyi kawai trainin yajeyi''

ke bantambayekiba bakuwa kikayi haka ''?
ehh bakisantaba halan ''hakadai nake ganin kamar nawayi wannan fuskar ''cewar hajia

to banace bakisantaba saboda keasan munje bikin kanwata bara a mahuta kuma harda ita awajenn..
.yes haka nima nake gani kamar awajen nagan ta''

sannunki ''yawwa sanu nima haka nake ganin kamar nasan ki
nan uka gaisa hajia zainab ta fiddo kayan ta gabatardasu agaban hajia ta zab'i wad'anda takeso sai karfe 3pm sukakoma gida''



 2 DAYS LETTER

8:am........

Yau ranar juma'a Alhaji Muh'd ne ya fito daga dakinsa cikinmanyan kaya'' yayi shiga ta alfarma" ta manyan mutane Dining yaje ya zauna hajiya hadiza na zaune tana jiran shi daman ta gyara komai staff staff''


 bayan yazauna tamasa sannu ya amsa cikin sakin fuska ya kalleta yace Hadiza ina Ummani take.>?

......tace tanacan sana'arta har yanzu nasan bata farka ba''cikin kulawa yakalli Hajiaya d'anyi murmushi yace hajiya ina fad'a miki kulum ki ringa kula min da Ummani kesan fa mamace''

'' Cikin d'aure fuska tace Alhaji kulum haka kakecewa yarinya duk ta sagarce kullum sai k'ara shagwa'ba take gata ta girma aman kamarwata jaririya'''

 Alhaji yayi 'yer dariya yace hmm Hadiza kenan ke kullum kema haka kike cewa nibanga wata shagwa'ba a tareda itaba''

' To ai bari nakirama ita tashi zuwa kiranta'' Alhji yariko hannunta dawo kizauna daman akwai maganar dana ke so muyi akan yaronnan Naseer''
dawowa tayi ta zauna kusa dashi


Amma bari mu gama kari ai muyi maganar "">to ai shike nan ..ci gaba da cin abinci sukayi ''''cikin nishad'i da kulawa 

Ana cikin haka sai ga Isma'ell ya shigo cikin ladabi da biyayya ya duk'a harkasa gaidasu ''"Ciki kulawa suka amsa da sakin fiska

 ya kalli Hajiyayace Mama ina Ummani?
......tace tana dak'i tanasana’ar ta ''ta baccin kasanta da baccin tsiya'' Alhji ya kalli hajia ''ita mamar tawa keda baccin tsiya''?
dariya hajia tayi '


Isma'ell yatashi daga duk'en dayake ''mama bari naje na
tasota ya mike da nufin hawa saman yana dariyar shima 



Abba yace a'a Sama'eela haka ai kaima d'ana ne saboda me ka isko muna kari baka zauna muka karya ba'' A'a Abba a qoshe nake ''
naji amma kazo kazauna mu karya tare > Ba musu yadawo yazauna hajia tasa mai anashi plate yafara ci

5mins letter.....
Da farawar su sai ga Ummani tafito tana sanye dawai stadadden less purple yayi mata kyau matuk'a yau anyi sa'ah harta yiwanka dawuri bata tsaya baccin shiriritartaba'"


''tako take ahankali harta isa gurin dasuke ciki ladabi ta gaida Dad dinta da Mum san nan ya Naseer cikin kulawa ya amsa'' ''sanna ta matsa kusa da alhji ta zauna suka karya ''



Bayan sun gama karyawa alhji yayi masu sallam zaije kastina yau gudanarda wani aiki''
to Allah yakai lapiya alhji 
Ameen




*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



p@ge"_*56*_to_*60_ 


ina hajia ''?
Gani alhji
 Namanta bangaya makiba jiya nayi waya da Alhji Sani dake Gombe inda yake gayamin wai zai turo 'yersa zainab anan don takarasa karatunta nan ansamarmata addmision a makarantarsu ummani


kuma anan gidan zata zauna don haka kushirya ''Ummani ta gyara d'akinta don ina tunanin daki d'aya zasu zauna acan sama ''saboda suji dad'in guda narda karatunsu''


to ai badamuwa cewar hajia'' kejiya ke ummani ''eh najiya dady yaushene zata shigo''?
to ina kyautata zaton yaune zuwa dare mugani''nizan wuce '''
nan suka rakashi har mota kamar yadda suke masu idan zaitafiya '

wannan kenan




Naseer yana england hankalinshi kwance yana gudanar da aikinshi yanda yakama cikin kwanciyar hankali ba abinda ke takuama sa saidai kiran Salma kullum tana kiranshi sama da sau goma10'' ya had'u da abokanshi da dama wad'anda suke cosmate dashi wasunsu harsunyi aure wasu kuma sunkama aikin gabansu''


6pm....
.....ta parker motarta a harabar gidan tana sanye da wani tsadden material da bakin glass afuskarta sai karamar handbag dake hnnuta sai babbar wayarta ''fitowa tayi dagacikin motar Kallo d’aya zaka mata ka gano irin manyan mata nanne ‘yan bokon'' masuji da kansu 'ya'yan daula kenan'''

farace amma ba irin farinnan kyakyawa da ita kuma ba bakaba amma za'a iya kiranta ruwan tarwats


murmushi tasaki lokacinda takarewa gidan kallo sannan ta bud'e gidan baya ta ciro babbar akwatinta kwaya d'aya cak'' tareda rufe marufin bayan''.....



.........da sallamarta tashiga parloun bakowa saida tayi sallama sau uku sannan Ummani tafito daga cikin kitchin'''tana ganin wanda ke sallama tasheko aguje ta rungumeta ''


000yooyoyooyo ma sister ai nazaci bazaki zo yauba harmomy tayita jiranki bakizoba tad'an fita ''
munsameku lafiya ko??cewar Zee cikin sanyayyar muryarta 

lapiya qalau muke ya su mamanku'' suma qalau''
tomushiga daga ciki ko '''uhm kawai tace mata taja akwatin suka haura sama kan gado ta aje kayanta tashiga toilet '''

kamin tafito ummani ta shirya mata kayata a wardrop komai takinsta mata staff........

...bata wani jimaba tafito wanka tayi tazo ta canja kaya tasaka wasu kanan kaya wad'anda duk sun matsee mata jiki kamar shigar arnaa '''
'''

Ummani ta kalleta sama da kasa ''ke Zee wannan shigarfa ??gadai tana ni muje naci abinci yunwa nakeji wlhi''
cewar Zee


kasa suka sakko Ummani tafito da abincinda ta girka mata''
suna zaune a dinning hajia ta shigo da fara'a zee ta gaidata ''mama barka da wuni ''lapiya qalau zainab''



koda kikazo bananan domin nayi jiranki kinzowa saida nafita'''toya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login