Showing 9001 words to 12000 words out of 12938 words
su hajirki suna lapiya'''??kinsan mun rabi da zuwa tun lokacinda akayi auren yayanki Kabeer''
.....ehh hakane ashe mundad'e bamu had'u ba''
kowa yana lafiya mama''to sannu da zuwa yawwa mama''
idan kun gama ina ciki ku iskoni ''
.....Nan tabarsu tahaura sama ''
''Wai Ummani namanta bantambaye kiba wai ina yayanki''??
yaNaseer''ehh shihakane sunanshi ko'' ehhh
ai Ya Naseer yana england yau kwananshi uku3 dazuwa sati biyu zaiyi''
Ya akayi halan koda matsala ne ..?
Ummani ta tambaya tareda dafa kafad'ara zee'''
A'a bamatsala kawaidai banganshi bane''
nandai suka daba hira saida akayi kiran magariba sannasukatashi''
*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******
I LUV U OLL MY FANS ALLAH YA KARA KARE MU DAGA SHAID'ANU AMEEEEEENNNNNN
>>>>>Wannan page nakine kanwata i luv u too much'''<<<<
muje gaba
p@ge"_*66*_to_*70_
shortnote........
pls i don't wan't any body to change my novel name or correction of mistake, it's not compossory to you to read this novel .....
God Bless
[Zainab Sani >ZEE< 'yer gidan alhji sani ce abokin Alhji muh'd ne matuqa kasuwancine ya had'asu a dubai harsuka iso gida hanzu haka sunsaba da juna sosai har ziyara suke wa juna lokaci zuwa lokaci
Monday 7am......
Yau Monday da wuri suka tashi saboda suna da lecture na Mathematics a 9:30am kafin 8:am suka gama komai sannan sukawa dad an mom d'insu sallama suka fice zuwa skull''
a moter Zee sukaje
Parking motar tayi ta tasauke glass din motar tana kallan skull d'in skull din ta hadu kowa yana harkar gabanshi,.
Gaskiya ummani wannan makarantar tayi tahad'u sosai ''cewaar zee datake kokarin fitowa daga motar''
Murmushi kawai ummani tayi tare da d'auko jakar ta da wayarta'''
Banta'ba tsammanin wannan makarantar haka take ba ''kedai muje aisai kinshiga ciki zaki gane tahad'u '''
dagaske''?? zee
ehh mana
Hanyar department d'insu suka nufa ''kasancewar depatment d'aya suke ''motar su Salma da Khairi ce suka parker daidai wajen su Ummani dagudu taje inda suke tatarbesu ''
nansuka gaisa tagabatarda zee garesu daman sunsanta don ko wancan lokaci da tazo hargidansu sukaje suka kwana ''
Zama sukayi suna hira kamin lokacin shiga hall d'in yayi kowa albarkacin bakinshi yake fad'a har lokaci yayi''
Tare sukashiga lecture'''
Hall din yacika sosai wani Kabilan teacher ne yashigo masu sukatashi suka gaidashi''ya umurcesu da su zauna '''
kowa yayi stiff
[[[[Daga nan nafito nabasu guri saboda karna takura su]]]]]
Akwana atashi bayada wuya agurin Allah yau Naseer ya kwana goma 10days a england yana gudanarda aikinshi harsun gama takardunsu kawai suke jira inda aka tabbatar masu da za'a sallame su a cikin kwana uku ko hud'u''yasanar da dady hakan ''shima yaji dad'in hakan naseer yayi duk abinda ake bukata''
11:am
suka koma gida suna shiga gida bakowa a palour d'akinsu suka haura '''
Wlhi ummaani duk agajiye nake anan don Allah ki taima keni da ko ruwan shayi ne''
cewar zee dake kwance a saman katifa tayi wani lame lame ta na kallon silin''
kedai walhi raguwace ''aikin me kikayi da harkika gaji''?
bawani abu amma dai harma bacci nakeji''
kuma inajin yunwa '''
Toshikenan aunty bari nafito daga toilet '''uhm kawai tace ''
kayanata ta'aje wayarta da handbag da wasu books dake hannunta ''tashiga toilet ''tabar zee nan a kwance'''
Batafi 5mins da shiga toilet ba wayar ta tafara ringing zee da har bacci yafara d'iban ta ta d'ago zaune daga kwancen da take wayar Ummani ta d'akko tareda dubawa don ganin waye ke kira Mybroz tagani yana yawo a kan screen wayar kin d'agawa tayi '''
tana tunani azuciyarta '''wata zuciya tace ta d'aga wata kuma tace kada ta d'aga tananan rike da war har kiran ya tsinke '''
locking d'in wayar tayi ta sake kwantawa tana tunanin mema zatace dashi idan yasake kira Ummani bata fito ba''
*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******
p@ge"_*71*_to_*75_
Dawannan tunanin ne wayar tasake rura kai staye ta d'aga da sallamarshi ''Asslam alkumsistr kina lpiy''?
hello!hello!
kallon wayar kawai take tana saurarom sanyin muryarshi ''sai lokacin ta kara a kunnenta
''da sanyayyar muryarta mai ratsa kunne mai sauraro ta amsa waslm alkum ''
ke ina magana bakya ji ko bacci kikene?
im sorry ya ba Ummani bace ''nice''
kecewa''? yatambaya cikin yanayi na rashin fahimta ""
Zainab ce ''tabashi amsa silently''
ok zeece ''eh toya gidan ''
Kowa lpiya ''ehh kowa yana lapiya yaya ''
ummani bata gida ne ''a'a tana toiletok
Katse wayar tayi tana kallon numbern '''
bayan takashe wayar ta sake kwantawa tana tunanin wannan murya tashi har bacci yayi gaba da ita'''
ummani ce tafito daga cikin toilet tana shafa kanta da alama wanka tayi Uhmm kedai zee walhi raguwa ce kamar wacce tayi wani aiki ''zaki zo ki kwanta bacci yanzu ''
zaunawa tayi gaban mirro don shirya jikin ta''
sai kusan sallar azahar zee ta tashi daga bacci sannan tayi wanka ta shirya "
yayi sallah kasa ta isko momy da ummani suna kallon ''
kara sowa tayi ida suke ta gaida mamy sannan tashiga kitchen .........
.........batafi mintuna ashirin ba tafito da plate da indomie a hannun ta yana suraci ''kusa da ummani tazo tazuna hajiya ta haura sama jin karar wayarta da tayi''
Bisimillah tayi wa ummani sannan tafaraci ''umh uhm kawai ummani tace taci gaba da latsar wayarta ''
Ai kwamma kici girkin yayarki saboda kesan nafiki iya girki''dariya ummani tayii ''najiya dai amma bazanciba saboda koshe nake '''
D'azu kinshiga toilet yanaseer yakira ki nad'aga ''''har muka gaisa dashi''
_____a cewar zee''
ai nafito daga toilet na isko misscall ke kuma kina bacci''` ```
ke daman inason tambayarki '
ina jinki'' cewar ummani'
Halan wai koda wacce ya Naseer yakeso take son shi''uhm kawai ummani tace '''kedai zee yaya bayada wacce yakeo saidai idan kinasonshi amma wannan bakin miskilanci yayimai yawa''
akwai aboka naina wad'anda suke sonshi amma ko kulasu bayayi'''
:"_kibarni zanji dashi amma kina ganin zai yarda dani koda abota''muyi''
""kekikasan wannan ai banine shiba kibari sai ya dawo mugani ni kuma zan tayaki in Allah yaasoo''
nandai sukaci gaba da hira harsu gaji''
washe gari tun da sanyi safiya suka shirya cikin wani tsadadden less da hajia ta dinka masu ''
suka nufi skull acan suka had'u da su samla aka yita rakashewa saida lokacin lecture yayi suka shiga hall''
8:am on wenesday morning
Alhji ne zaune a gefen gadon a d'akinshi hajia tashigo da sallamarsa ''barka da kwana '' yauwa hadiza kintashi lapiya
''?dafa kafa d'arshi tayi ta d'ago fuskarshi da d'aya hannunta sannan ta fuskance shi ido cikin ido sannan tasha d'an matashin gashin dake zagaye da fuskarshi''
Murmushi kawai yake shima ya shafo fuskarta ''wai wannan duk na menene? yatambaya cikin kulawa''
Dan karamin murmushin yake tayi mai ''gaskiya Mijina baka tsufa kaduba fa d'iyan da muka haifa amma kai gaka saurayi har yanzu'''
''yer dariya yayi yajawota tazauna saman cinyarshi ''ya akayi matata ''daman batun yaronnan Naseer kasan gobene zai dawo kuma dolene mu tattauna akan matarda zai aura''sabodaa naga abin nashi akwai walakanci aciki''
gaskiyane wannan kuma daman inason magana dake ko ranar naso muyi wannan magana amma kuma bata samuba ''ina sauri '''yafad'a yana kallon ta''
to yanzu alhji ya kake gani za'ayi ''ni ina tunanin tunda shi yaki ya fiddo da wadda yake so ya kamata mu za'ba masa tunda nasan insha Allahu bazai butulce mana ba ''
Wannan kuma gaskiyane ''Amma Alhji sai nake ganin kamar yafi kyau kaika za'ba mai... A'a wannan shawarar muce ni da ke ''cewar Alhji
daman ni maganar da zan gayamiki kwanakin baya mun ta'ba wata magana da alhji muktar inda yakawomin cewa idan badamuwa yanason a had'a Naseer da Salma tunda ita khairi akwai wanda takeso acanne cikin danginsu ''saboda akara dankon zumunci''
Nikuma anawa tunanin sai idan sunason junansu ''sai nace mai sai nayi shawara kuma kema sai idan kin yarda da wannan zancen ''
*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******
p@ge"_*76*_to_*80_
To ai badamuwa kuma wannan zance nima yana raina saboda ummani ta ta'ba gayamin cewa akwai alaka tsakanin Shi da salmarr amma saboda kasan dan yau sai a hankali shine kawai ban d'auki zancenba''
cewar hajia
to yanzu dai sai yadawo gebe zamuyi magana dashi'''a cewar alhji '''
to Allah yasaka alkheri aciki'''inji hajia dake kokarin tashi '''bari nakamaka abin kari nagama tu d'azu''
ta fita daga d'akin tana sauri''shikuma yabita da kallo yana murmushi''
Kasan cewar yau basuda lecture a skull basu tashi da wuriba yau misalin 9:am Ummani ce kwance saman gado sai juyi take ...
Zee kuma tafito daga toilet tsaye take ganban mirro tana tace dogon gashin ta '''waiwayowa tayi ta fuskanci gadon da ummani ke kai ''
waike wanne irin baccine wannan ''kiduba fa tara ta wuce batun goma ake '''ta bugo kafarta ''
kitashi momy nakiran ki''
tashi tayi da ido rufe tana wani sagarta waike zee wannan damuwa fa to kitashi mana baccin ya isa haka ''waike na tambayeki .......
...........idan aka kaiki gidan miji ya zakiyi idan baki samu mai hakuri ba ''
uhm kawai tace da ita ''ta tashi tashiga toilet''
Bayan tafito suka shirya kasa suka sakko suka yi kari dasauri domin suna so suje idan wata kawar hajia da ta aikesu''
Bayan sun gama momy tasanar dasu aiken su sannan idan sunda wo su biya super market don sayayya''
......wai momy wannan kayan abincin duk namenene haka''? Kedai gobe ku tashi da wuri sabo da inason kuyi aiki maiyawa """ Kesan gobe yayanku zai dawo ''
Gobe zee ta maimaita silently uzuciyarta tana tunanin yanda zasuyi dashi da shirin da zasuyi''
lallai ko akwaita nida ya naseer sainaga karshen miskilancinshi''indai ina gidannan ''
..........momy ta kaste mata tunani tahanyar cewa....don Allah Zainab gobe kutashi da wuri dayake dai nasan bakece da mugun bacci ba amman idan kin tashi saiki tadata''
to kawai tace '''momy tayi sama tabasu a palour '
Kai Allah yasa kada yanaseer yamanta da alkawarinmu''
kamar namenene kenan xee ta tambaya??
kedai bari sai gobe .......uhmmm daman akwai wata gasa da zamu sa ka nida ke ''tunda kikace kinfini iya girki to gobe sai araba kowa yayi nashi mugani kinga sai muga nawaye zai yaba''
9ce ''cewar zee tana dariya ''amma idan ya yaba nawa kuma fa saiya'' sai nayarda kinfini iyawa''shike nan allah yakaimu goben''
^^Washe gari tun 7: suka tashi aikace aikace kawai suke saboda yau basuda lecture suna cikin kitchen momy tasa su dafa abinci kala kala sai wanda sukaga basu iyawa kawai baza suyi ba
Zee tana nata side tana birgima haka ma Ummani ''gida duk ya bice da kamshi abinci '''{da alama a side d'in zee ne ''} bar na leka''
Kaza ce naga tafiddo daga cikin freazer ta yanke ta wanketa ta gyera ta fiddo vegetables suma ta gyerasu!!.......
......ta fara dafawa had'e da cus-cus jalop shine gidan ya game da kamshin dad'i''baya tagama wannan''''Ummani kuwa alkubus kawai tayikeyi da soyayyen kifi tasan yaya naseer yana sonshi bayan sungama '''
suka aza shinkafa jolop and beans '''kai harma da alkaki saida sukayi''basu suka gama ba sai 11:sannan suka arrangin cooloeling a dinning table '
Daki suka koma sukayi wanka wata tsadaddar shadda zee tasaka pink colour wacce d'au aiki mai kyau shaddar takama jikin ta sosai ''....tasaka takalmi plat black..>
...ummani kuwa les kawai tasaka itama yayi mata kyau sosai''
palour suka fito zaune suka isko mama tana waya '' bayan sun gaishe ta ta yi masu sannu da aiki '''wai momy mu zamuje tarbeshine koya nifa namatsu banganshi ba''inji ummani
momy ta kalleta wai wannan kwalliyar da kukayi duk namene haka?""yaya zamu tarba''cewar zeeto kuje ku futa yanzu nayi waya dashi yana hanya Isma'eell ne zaizo dashi''tunda Alhji baya nan kesan shi bad'an zaman gida bane'
ok''ni bacci ma nake ji bari naje na kwanta '''ummani ta haye sama nan zee ta zauna suna hira da momy daga karshe itama ta haura'''''
2:25pm mota ta parker daga harabar gidan isma'eel yafito ya bude masa shima ya fito maigadi dage zaune ya she da sauri ya gaidashi yana masa sanu sa zuwa '''
jakabiyun da isma'ell yafito dasu baba maigadi ya d'auka zuwa cikin gida ''dashigarsu momy ce kawai ke zaune tana kallo ''
rungumeta yayi' tanamai sannu dazuwa ''ya karatu ya hanya ''lapiya qalau momy ya gida ?
kai sai wani abu kake kamar karamin yaro ''cewar isma'ell
dariya sukayi ''suduka toba doleba tunda na dade banga momy taba ''baba maigadi ya aje jakunan yafito yana dariya
*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******
p@ge"_*80*_to_*86_
"wai momy ina Ummani take ne kobata gida?
tana sama itada zainab tun d'azu sunyi jiranka bakazoba ''kaidai tashi muje sama''
sama suka hau Isma'eel yana d'auke da jakakunan d'akin shi yabude yashiga wanda yasha gyara kamar ba'a ta'ba zama aciki''ba
""saka kayannan aciki bara naje wajenn yarannan ''cewar naseer tare da aje wayarshi a saman gado''toba zakayi wankaba ma ''Isma''ell ya tanbaya ''
Yanzu zanzo kaidai bari nafito inason nayi mata bazatane''wuceshi yayi yana sauri yanufi d'akin su ummani''
_Zeece zaune a gaba mirro tana kwalliya da wani karamin zani daure a kan kirjinta ""
tashi tayi tanufi wardrop dinta ta duk'a tana bud'ewa da sand'a yashigo palourn kamar 'barawo yataradda bakowa a palournhakan yabashi daman shiga cikin d'akin
"duk'e ya sameta tana fito da kayan dazata saka''shekowa yayi ya rungumota yana fad'in sister'''nadawo ''yana dariya ''kucce kucce tanamayi tana kokarin taga kowaye'' taga ko waye ''
kasa magana tayi tayi domin tana tunani kamar yanaseer'juyawa ya dingayi da ita yana dariya sai a lokacin yaga kowacece sanadiyar kallon mirron da yayi yaga fuskarta
Arazane yasaketa ""tajuyo sukayi ida biyu