Showing 3001 words to 6000 words out of 14206 words

Chapter 2 - Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel

Neehal   

16 Jul 2026

113

ta na farko ba sun saba ganin ta a gidan sawa yayi a ka bude mata get din suka shiga yana gaba suna bin shi a baya neehal gaba daya tsoro ya hana ta sake wa dan a rayuwar ta babu abin da ta tsana kamar dan sanda da Soja!!!! Ke niku niku ma kike zaki wuce mu tafi ko kuwa???
Sina isa bakin kofar Falon hanun sa ya saka kofar ta rabe biyu!!!!%??o? ?? WOW ???i dukan wanni jindadi an tana je shi a wannan falon!!%??o? ?o? ?nabban falo ne sosai kuje ru set biyu ne daga farkon shiga set daya sai kuma idan ka shiga cikin sosai an ka yata falon sosai in baka San gidan ba sai kaii tinani falo biyu ne a hade

Sai da su kayi kusan 30 minute kafin Hajiya Zaliha ta fito baka ce doguwa don tsayin na ta har ya kusa yayi yawa bata da diri ko kadan sai ji da kaii%??o? ??!! ko ka d%??jn bata son talaka a rayuwar ta ta tsani talaka idan talaka ya rabe ta tana wahala da shi don a ganin ta talaka bashi da ban baci da jaki to menene a fanin su tun da basu da kudi ai iya kacin su siyi wahala su kuma su biya su!!!%??o? ?? Amma fa in Hajiya zaliha ba in jini ba??????

Dilaliya wannan ita ce yarinya!!%?oh ita ce raki shi dade %?nm gsky dilaliya wannan yarinya tayi min kankan ta baza ta iya aikin gidan nan ba kuma dai kin riga da kin san bana ra gawa dukan wadda na dauka aiki kudi zan biya ta ba kyau ta zata min ba????

Ai baki da matsala Hajiya wannan yarinya da kike gani ta saba da wahala babu abin da ba zata iya ba,%???!!! Okay shikenan tinda kince haka ynz nawa kike gani za.ana biyan ku?? Ko nawa aka biya ma yayi hajaju okay saboda aikin na da yawa za.ana baku 20k kaiii masha Allah hajiya ta muna gdy %??n? ?oSq?_Fq?? da kata dilaliya bana son wannan kirarin naki na ma barata!!! dilaliya ta saba jin irin wannan kalaman daga baki Hajiya zaliha shiyasa ko ka d%??jn bata damu ba!!!%? k? k? k? ?o? ??

Talatu zo ki nuna mata d%??jkin ta ki nuna mata yanda zata yi a fani da Abu buwa sannan tayi wanka bana bukatar na sake ganin ta haka saboda ita zata na kula da ba garan Suhailat ??.\ jiki na bari talatu ta iso gurin tashi muje ko yarinya tashi tayi ta bita dan ita ynz gaba daya abin mamaki yake bata dama haka rayuwa take dama a kwai irin wannan gida jen a duniya????

Am dilaliya zaki iya tafiya na salama ki ga wannan kya hau mota to to godiya nake Allah ya saka da Allah khairi Allah ya saka kifi haka hajaju?? Ameen zaki iya tafiya tashi tayi tafita tana murna ita rabon da ta rike dubu goma ma harta manta amma yau wannan Hajiya ta bata har 30k kaii shiyasa take son kawowa Hajiya nan masu aiki duk da bata da mutumci amma tana da kyauta !!!!%??o? ??

Ke ko yarinya maya sa kika yar da a ka kawo ki gidan nan aikatau kin ganinan nima kullum cikin kuka nake saboda matanan bata da imani !!%??jima baba larai ce tasa aka kawoni!! Wacece kuma baba larai Mamana ce mamaki kuma tasa aka kawo ki aikatau eh To Allah ya kyauta karki damu kinji duk abin da ya shige miki duhu ki tambaye ni kinji ki d%??juke ni tamkar ma haifiyar ki kinji!!! %??n? ?? gyada mata kaii tayi Alama to%??o? ??
[3/7, 12:55 PM] Meerat Umar: ??.\??.\NEEHAL??.\??.\

STORY WRITTEN ??Nd???0

BY MEERAT UMAR B??0
{????
Episode 5??_/Q???0



wannan page din na sadaukar da shi ga yar uwata wadda ke karamin kwarin gwiwa a ko da yaushe .Jinjina gareka khadija sabi.u yahaya NAINARH KD B??0
{??.\ marubuciyar littafin sarauniyar kyau???a




Nuna mata yanda za tayi amfani da komai tayi wanka ta sata tayi!!!!!" talatu da kanta ta wanke wa neehal gashin ta ta taje shi tas?!! masha Allah gsky yarinya nan ba ki dace da aikatau ba gaki kyakyawa ga gashi"""dama haka Allah yake ikonsa wasu ya basu kyau wasu kuma ya basu dukiya har suna jin sunfi kowa suna d'aukar wanda ba shi da shi kamr wanni daba sun manta Allah da ya basu shine yayi saura a haka ba kuma dan sin fisu ba!!!' aa babu wanda yafi wanni a wajan Allah sai wanda ya fi tsoransa kuma yafi imani da shi ya yadda da kadara mai kyau ko a kasin ta Alhamdulillah Allah muna gdy da ni.imarka a gare mu???j???_???j???_??.\haka talatu taita surutan ta neehal taxuba mata ido tana kallonta dan ita ba mai yawa mgn bace amma taga wannan baba tana ta surutai ita kaii???


da gudu ya nufi mahaifinsa yana murna oyoyo dad ur welcome my son fatan na sa maku lpy lpy qlau dad masha Allah!!"dad muje dan mom nacen ta tara jama.a yan tarbaka murmushi dad yayi fatima kenan bata gajiya da hidima !!"
dad sai ma kaga yanda gidan ya cika kamr gidan wanni biki ko suna magana yake amma kamar xaiyi kuka dan shi har ga Allah baya son taran mata ko kadan babu abinda suka iya sai gulma hmm?!! dad yasan halin dan sa ba mai san haya niya bane ba shiya sama yake ganin duk wata hidima in dai mutane xasu hadu da yawa to shirma ce gashi kuma Allah ya bashi uwa mai son jama.a!!!!"

oh my son kuka xakayi ya kamata fa kasan yanxu ka girma ni da nake shirin ma aurara da kaiii???? hade raii ishan yayi kamar bai taba dariya ba anxo gurin da baya san azo wai aure ya aure wa shifa baijin kaf matan nan a kwai wadda xai iya aura?!!!" dad., yana sane yayi mganr don a duniya idan kana son ka b'atawa ishan rai to kai masa maganar aure??Z????_??c dad xai kuma mgna isha ya ce am dad nifa baxan bika ciki ba a kwai inda xani idan mom ta gama wannan taran jamar tata na dawo

ke mahaukaci yar ina ce xaki xuba min ruwa aiko yau zaki ci uban ki ""?dama ku talakawa nan haka kuke?? dan Allah kiyi hakuri wllh ban sani ba mari da taji ne ya sata kasa ka rasa mgnr janta take tana kuka tana bata hakuri amma bata saurara mata ba!!" duk abin da ake hajiya zaliha tana kallo amma ba tai mgn ba jefa ta tayi a setor ta kulle tayi Alkawarin yau sai ta wahala da yarnan
[3/8, 9:30 PM] Meerat Umar: ??.\??.\Neehal ??.\??.\

Story written ??Nd???0

By Meerat Umar B??0
{????

Episod6??_/Q???0

Neehal kuka take sosai wace kala rayuwa
kuma ta tsincikanta ko ina taje ba a.sonta mayasa mutane basu da tausayi??sai da ta kwana biyu acikin setor duk ta galabaita rabonta da abinci turanar da suhailat ta kulleta acikin setor dinan_**

Suhaita ce ta bugo kofar setor din janta tayi har harabar gidan ruwa ta dinga watsamata tana dukanta!! Sai da tatabar tamata duka yanda ko hanunta bazata iya dagawa ba san nan tabarta%??o? oalatu dake labe tana kallon su tausayi yarinya duk ya kamata gashi babu damar ta tamaketa!! Suhailat ba imani gareta ba tana iya hadawa da ita dan duk girman mutum idan yamata laifi zata hukunta shi indai a kasanta yake bare su da suke ganinsu kamar bayi_**


Neehal, ya Allah ka kawomin d%??juki ya Allah ya idan wanni laifi na aikata a gareka ka yafemin kuka take tana add.a shine, yaushe ne zatafita daga cikin kallar wannan rayuwar??yaushe ne zataje wani guri muttanan gunsu sota Allah shine mafi sanin komai Allah kabani ikon cinye wannan jarabar__*

Talatu sai da tabatar Suhailat ta tafi sannan ta nifi wajan nehal daukanta tayi tanufi dakinta da ita, ruwan zafi ta hada mata tayi wanka ta gasamata jikinta fita tayi dan sama mata abin da zataci tasan ko ba a fad%??jba neehal tanajin yunwa!!! Ruwan zafi ta hadamata da lepton ta hado mata da sauran abinci da sukaci kawomata tayi tunka ta ajiye neehal da sauri ta karba, yanda take cin abinci ba karamin tausayi ya bawa,talatu ba kamar tinda take bata tabacin abinci ba ya Allah ka kawowa wannan yarinya mafita dannan ba gidan zama bane ba,tayi Alkawari komai zai faru bazata karabari Suhailat ta daki neehal ba sai dai subar musu gidan su ai talauci ba hauka bane ba da za.a dinga wulakanta tasu saboda abinda ba kyauta ake basu ba!!! Ita zata tafi da neehal zata kula da rayuwarta dama bata taba haihuwa ba yau Allah ya bata yarinya



ishan bai dawo gida ba sai da ya tabatar mutanen sun watse!! falon yashiga da sallam duk da yasan momy bazata barsa ba sai tayi masa fadan tafiya da yay_* yauwa gashinan ma ya dawo jairi ace ayi yaro yace ba yason jama.a jama a ai dai rahamane momy ta fada a hasale,

mom nefa bacewa nayi banason jama.a ba kawai dai matane idan suka hadu babu abida suke sai gulma, gidanku nace ynz har rashin kunyar taka ta kaii haka kadubi tsabar idona kace mata na gulma okay tinga kaiya cewa kanena suna gulma nima watarana zaka iya jifana da irin wannan kalmar?? am sorry mom dan Allah kiyi hakuri wllh ba haka nake nufiba please_* duk wannan magaganun da suke dad najinsu yasan inyasaka baki za a dawo kansane kokuma fatima tace dama shine yake goyamasa baya_*

SHIN WANENE ISHAN
Alh kabeer yusif sananene wanda kowa yafi saninsa da mai dala " mazaunin kano ne a gunguwar nasrawa g.r.a Allah ya Albarka ce sa da yaya.uku mohd shine babba dansa,sai Habib da Aisha yarane yangata iyayan su na kula dasu sosai duk dawannan gatan da suka samu haka baisa sun xama marasa tarbiyaba saboda iyayansu naiya bakin kokarinsu wajan basu tarbiya wadda ko wanne da,idan ya girma zaiyi Alfahari da hakan!!

sunyi karatu sosai"Mohd tin yana secondary school yake kaunar kasuwanci??Hakan ba karamin dadi yayiwa mahaifinsu ba akullum yana addu.ar Allah yasa acikin yayansa wanni ya gajesa sai gashi babban dansa yana da burin haka .wannan abin farin cikine agaresa_*

Haka rayuwata cigaba da tafiya bayan Mohd yayi digire dinsa a fanin accounting!!Mahaifinsa ya bashi Jari dan bunkasa kasuwancinsa??? Alhmdllh???j???_???0Cikin shekara biyu Mohd yana da company,s har biyu a Abuja!!!
bayan wasu shekaru Allah yayiwa mahaifinsu rasuwa
[3/10, 10:19 PM] Meerat Umar: ??.\??.\NEEHAL ??.\??.\

TAKUN FARKO

STORY WRITTEN??Nd

BY MEERAT UMAR B??0
{???0


episode, 8 &9




Abuja, Gudu take sosai a kan titin Fynestone Estate dai dai wanni Babban gida ta tsaya,Bugu take iya karfinta kafin azo abude mata tasan balalai su bude da wuri ba don Alokacin 10:00pm mai gadin ne ya budemata hararasa tayi kaiii wanne irin bagidajan mutum ne kanaji ina Nokeyn bazaka bude ba,kiyi hakuri hajiya wllh na dan kwanta ne tsaki taja ta wuce ciki abunta!!%???

Wash mom wllh na gaji sosai,daga ina keke haka yana ganki kamr wadda aka koro??kedai bari mom wllh Allah ne ya taimakeni muntawo tare dasu suhaima a mota wasu banzayen yan sanda suka taremu dan kawai munajin kid%??j shine fa lamir ya take wanni dan sanda daga cikin su??? Wllh mom da kermuka sha ni sauka ma nayi natawo da kafa nabarsu dan ina tsoron yan sandanan su kamamau kinsan halin daddy idan yaji abinda mukayi wllh nasan na lahira sai ya finijin dadi

Au wato duk iskancin naku keda yayanaki kuna tsoran mahaifinku hmmm Allah ya shiryaku, Ameen kefa momy wllh matsala ta dake kitawani wa mutane nasiha to wanni abun muka aikata ne??kinga momy kibarmu kawai zamani ya sauya yanzu idan mutum bai waye ba to ba.a damawa dashi!!ku zamanin ku ya wuce yanzu namune

Nibari nashiga ciki dan nagaji inason huta saboda yau munsha chasu ???b???_???b???_ idan ni mahaifiyarku na fadamuku gsky bakujiba to duniya zata fad%??jmuku?!!! Oh Allah wannan wace kalar rayuwa ce ace yaya biyar amma dayace ta gari Allah kashiryamin sauranma???j???_???j???_???j???_

Baba talatu sannu da aiki yawwa yata kinta shi , Eh to kimaza kije kigyarawa part din suhailat kafin ta dawo ta samaki kiji,gyada mata kaii tayi alamar to

Falon tafara gyarawa sannan ta shiga ciki don gyarawa tasha wahala sosai don suhailat %??iazama ce kullum sai ta gyara amma da zarar suhailat ta dawo zai koma yanda yake don komai ta daukonan take barinsa

Tanashan wahala gyaran part din suhailat sosai gashi kullum cikin hatarar ta take tana zaginta shiyasa bata yarda su had%??j da ita tana pita take shigowa ta gyaramata part din nata

Ukti yakamata kidawo hayyacin ki kisan ma kike wannan rayuwar bazata kaiiki ko ina ba idan kinga su yaya saleem suna irin wannan rayuwar ke bai kamata kiyiba saboda ke macece su komai sukayi adone tinda bazai nuna ajikin suba shikenan ku kowane clup ansan da zaman ku kisani zaki mutu kuma zaki koma ga Allah kowane dan adam yana fatan ya shuka Alkhairi yanda ko bayan Ransa.za ayi alfahari dashi amma ke ki mutu kice kinbarma ???

Ke muisha dakatamin yaushe kika fara rainani harni zaki tasa kina fad%??jwa wasu maganganun banza wllh in baki fita daga harka ta ba saina wulakanta ki banza wawiya wadda bata sanma take ba!! Kedai da kikaga zaki iya zaman gida ko da yaushe ki cigaba amma babu ruwanki da harkar mu in kika kara tarata kuma da irin wannan mgnr saina fadawa Yaya Saleem ya b%??jb%??jlaki wllh??

Ya Allah ka shirya wad%??jnan yayae nawa,, in suna da rabon shiriya idan kuma basu dashi Allah kaii kasan yadda zaki dasu???j???_???j???_




Ruwa ake sosai gari duk yayi duhu iska na kadawa gwanin ban sha.awa Ishan ne tsaya baki Window yana kallon yadda iska ke kad%??jwa yana son yanayi nan yana sasa cikin farin ciki,waya sa ce take faman rure ko ba afadaba yasan Ahmad ne dan ringing din daya samasa dabane%??o? ?o? ??

Hello brother fatan kana lpy lpy ya aikin wllh aiki babu dadi dan ynz hakama ina office oh Allah sannu bro,yawwa Ahmad ne yayi ta mgn baice masa komai ba, yariga yasaba da miskilanci d,an uwansa shiyasa baya damuwa in suna waya sai dai shiyayi ta masa hira amma shi daga eh sai a.a
5/1/24, 22:05 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\??.\ NEEHAL??.\??.\

TAKUN FARKO

STORY WRITING??Nd??c

B??0
{??cBY MEERAT UMARB??0
{??c





Page 10,

Zamu shiga aiki kataya mu da addu.a brother

Okay Allah ya bada sa.a Allah yasa kushiga lpy ku fito lpy

Ameen ya Allah brother Ina gdy da addu.oin ka

In ban maka addu.a ba wazanwa,kakula sosai dan uwana bye


Murmushin jinda??i Ahmad yayi akoda yaushe dan uwansa na)?ara masa )?arin gwiwa ya Allah kacigaba da ha??a kanmu,Ameen_*

Momy dama inaso nafa??amiki yau )?awaye na zasuzo,zamuyi party
Ina son idan kin yarda nakira mai dacuretion yazo yayi mana""


Okay party na menene,

Kawai momy munda??e bamu ha??ubane ba shiyasa
Kinga harda )?awayan mu yan wanni garin, Tom Allah ya taimaka sai kikira su talatu sumiki abinda zaku bu)?ata

No momy mun bada order kinsan banson simin shirma??Amma idan muna zazzaune zansa wannan yarinyar tana kaiiwa kowa!!

Wllh momy kyan yarinyar nan har yayi yawa?? Kema dai kya fa??a yarinya kamar yar mayu shiyasa banaso ki )?yaleta komai tamiki ki hukuntata kamata yayi ace mumuke da wannan kyan ba itaba_** tindamu muna da ku??i

Talatu da ta wuce tanajinsu dariya tayi kajifa shi Allah ina ruwansa Allah daya baku ku??i shiya bata kyau, wannan ka??ai idan kuka kalla ya isheku tsoran Allah yaisa kugane Allah shine mai bayarwa kuma shine mai hanawa shiyayi talaka yayi mai ku??i yayi sarki yayi governor Allah kenan malikul mulki ziljalalu walikiram,


Yaya saleem,yaya saleem idan badamuwa inason magana da kaii


Auta lafiya kike )?walamin kira kamar na cimiki bashi

Kayi ha)?uri yaya dama inaso muyi maganane??



To ina jinki mai zaki fa??amin inace dai ba shirman naki da kika saba zakiminba ko

Kaii kaji yaya wai gaskiyar danake fa??amusu itace shirma, Allah ya kyauta mu.isha ta fa??a a zuciyarsa!!!


Ke banason shashanci kintsaya kina kallona wanni abun kika gani ajiki nane
Idan bazaki fa??i abinda ya kawokiba ni kinga tafiyata

Yaya dan Allah katsaya ka saurareni""

Tom ina jinki??


dama yaya game da rayuwar da kukene wllh banajin da??i kullum momy cikin kuka take yakamata ku gyara dan tun a duniya mutum yake gyara lahirarsa kuma,, marin da tajine ya hanata )?arasa maganar ke dan ubanki rashin kunyar taki harta kaii kitareni kina fa??amin irin wannan maganganun"""

Kayi ha)?uri yaya idan ban fa??amuku gaskiya ba wazan fa??awa

Au bazaki min shiruba naga alamar jikinkine baiyi tsamiba ??


Ballet din jikinsa ya ciro yafara dukanta""

Kaii kaii banson iskanci wato rashin mutunci naka harykaii kaje kayo shaye shayen ka kazo kana dukan yar uwarka
To ahir ??inka wllh baka isaba bazan lamintaba duk ranar da ka)?arasa hannu ka duketa saina sa??amaka
5/1/24, 22:05 - Zinariyar??gs Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*A??]
{
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan )?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau)?i_.A??_
{

DIAMOND ???b STAR??\

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login