Showing 9001 words to 12000 words out of 14206 words

Chapter 4 - Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel

Neehal   

16 Jul 2026

112

tayi ciremata takalmin dake )?afarta tayi ta lulu ??eta da bedsheet ,,


Neehal gashi na ??an samo mana taliya maza tashi ki dafamana kinji yata,

Tom baba sannu, yawwa yar Albarka,
Mucigaba da ha)?uri insha Allah watarna sai labari kuma ina tamana )?okarin samun wanni gidan aiki,

Allah yasa musamu ameen,




Waleeda gaba ??aya na rasa ma zanyi wai ni ishaan ya kira da wawiya ni
Amma bakomai bai kamata na damu ba waleeda wallahi bazan ta??a ha)?ura da ishaan ba,

Please saleem kiyi shiru kimin bayani mai ishaan ??in yayi miki??

Dan fa naje office ??insa ya wula)?antani ,

Lai finkine koma ma yayi miki na fa??amiki kicire soyayyar wannan mutumin a ranki kisani ishaan bazai ta??a aure yarinya da ta gama bawa mazan kan titi kanta ba amma kin kasa ganewa, maza nawane wa??an da sukafi ishaan kyau da ku??i suke sonki,,

Kinga walida shawara nazo ki bani ba, da za kice bazai aure yar kan titi ba to ke macece??

Eh amma ni banje nace ina sonsa ba aiko, kuma wannan itace shawara da zan baki idan kinga dama ki ??auka idan kinga dama ki barta,,

Kewai kina ta)?ama da boka mai gobe da nisa ko kisani babu abin da zai iya akan ishaan idan kuma baki yar daba gaki gashi nan,,,


Hmm Zaki gani ni Salima na yarda da shi kuma nason komai na kaii masa ba zai )?iyimin ba,,to Allah ya bada sa.a salima gaki ga shi nan,,
5/1/24, 22:07 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\??.\NEEHAL ??.\??.\

TAKUN FARKO

STORY WRITING,??Nd

BY MEERAT UMAR B??0
{??.\




17,


Washe gari,

"Tin hu??u na asiba take tafi har Kusan goma dajine mai cike da abun tsoro,
Amma haka salima ta dinga kutsa kaii babu ko tsoro burin ta kawai tayi tozali da mai gobe da nisa dan gani take kamar idan ta ganshi duk matsala ta ta )?are"

Kaji fa aikin jahilce,

Bukace )?arama gaba ??aya an zagaye ta da layoyi da wasu kawuna masu abin tsoro wasuma har jini yana fita a jikinsu
Kana tin Karo gurin za kaji sautin dariya mai ban tsoro,

"Shiga tayi da baya da baya tana kirari
Kaga ta??a??e wanda babu Allah a ransa kowa yazo wajaneka sai ya dace amma fa sai mutum yazama ta??a??e baka ragawa kowa baka )?yale kowa"

Kaga mai Aljanni dan duru kamai sakif
Babu kamr ka boka mai gobe da nisa gobe ma tayi yawa agareka ka aika mutum lahira,,

Hhhhhhhhhhhh kaga ta ??a??iya wadda babu Allah a ranta wa kikazo a kashe,

"Gyara zama tayi tana murmushi, zatayi magana ya ??aga mata hannu nariga nasan mai ke tafe da ke"

"Kisa aranki tamkar kin mallaki ishaan kin gama,amma aikin mu yana da wuya saboda yaron baya wasa da Sallah, bamu fiya yin galaba akan mai addini ba"


Zaki samo zuciyar kiyashi da ta barewa sannan zaki kawo mana jini tururuwa da kuma ga shin Alade idan kika samo wa??annan abubuwan angama,

"Gaba dai gaba dai marar tsoron Allah shin zan iya bada ku??in Asiya?"

Babu damuwa zaki iya badawa,
100k ta aje a gabansa,tashi kije na salamaki la.antaciya wadda Allah ya la.anta



To kajifa harka bokaye wai la.antaciya
Allah kaii mana da kyau Allah kashirya mana zuri.a Allah kashiga tsakanin nagari da mugu Ameen
5/1/24, 22:07 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\??.\NEEHAL ??.\??.\


TAKUN FARKO


STORY WRITING??Nd


BY MEERAT UMARB??0
{??c




18,

Ishaan ne yafito daga bedroom ??aure da towel a.jikinsa jiyayi kansa yasara, dafe kansa yayi yana abaton sunan Allah,

Ishaan lafiya menene yake faruwa da kaii??

Momy kaiii na zai cire Please mom help me please Ina lilahi,

&?arasowa inda yake tayi ta kamashi sannu kwanta bari na kirawo Ahmad sai ya dubaka???

No mom kwai kimin addu'a zan samu sau)?i basai kin kira brother ba hakalinsa zai tashi,

Tom shikenan,
Ayatir kursiyu ta dunga karanta masa tana tofawa ,

Cikin ikon Allah kuwa bacci ya ??auke shi, lilebe shi mom tayi, fita tai tana tinani menene yake damun ishaan haka

Allah kasa ba abin da nake tinani bane ba???

Saleema, Yanzu kina ganin wannan abinda kikayi shine daidai kisani fa Allah baya barin zalinci kuma ni ina da ya)?inin insha Allah babu abinda zai faru da ishaan,,,

Hmm waleeda kenan kin zamamin )?awar dole wllh banda bani da )?awar da ta wuce ki da babu abinda zaisa nazo inda kike,,,
Nifa yanzu nafar fahimtar anya bason ishaan kike ba??

Ke kinsa da inason ishaan da kin da??e da sani amma kisani Babu wannan batun raina kwai dai ina mai fa??amiki Gaskiya ne kiji tsoron Allah kisani zaki koma gare shi__*..

To To sayyada naji kiri)?e wa.azinki nasan zaimiki amfani nan gaba amma ni bana bu)?atar sa tinda ina da mai gobe da nisa,,,

Saleema, ya kamata kisan boka babu abinda zai iya miki fa ce yaci ku??inki kimi)?a lamuranki ga Allah,,idan ishaan ya kasance Alkhairi agareki sai kiga Allah ya mallaka miki shi

Bazan ba nace banzan ba dan Allah waleeda kifita harka ta haba yau naji Bala.i tinda dai ke kina mi)?a lamuran naki ni aiba dole ne sai nayi abun da kike ba shirman banza kwai ke kullum a kazo gidan ki sai kin ??atawa mutum rai,

Natawo Da farin cikina amma kin sa raina ya ??acci,,,,,

Idan kin )?ara ganina agidan ki kice niba Saleem ma bace kuma kisani kinan zaune zakiji Albarin Aure na da ishaan??

Tom shikenan saleema,Allah taimaka kinji,,,,
5/1/24, 22:08 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\??.\NEEHAL ??.\??.\

STORY WRITING ??Nd


BY MEERAT UMAR B??0
{??c


19,




"Baba talatu ce tashigo gidan tana murna, neehal tsayawa tayi tana kallon ta komai yasa take murna??"


Yau nasamu aiki shikenan zamu rabu da wahala wannan rayuwar tafa??a tana murmushi,


Lokacin guda kuma gaba ??aya fara.ar fuskar ta ta ??auke,

Baba lafiya mayasa maki?!

Neehal gidan dana samu aikin ne wai iya ni ka??ai zasu ??auka saboda suna da yarinya yanzu babba suke so,"""

Hakalin neehal ba )?aramin tashi yayi ba jin wannan maganar to ita yanzu ya zatayi idan baba ta tafi ina zata,

Amma karki damu baba insha Allah Nima zan samu kifara tinda ke kin samu,,

Aa yata bazan iya tafiya na barki ba gwara mu bari mu samu wani kwai,

To amma baba, kar kice komai kinji ki ci-gaba Da mana addu'a kawai,


Shikenan Allah yasa hakan shiyafi Alkhairi, Ameen


Ishaan yau yana da meeting da zaiyi da turaawa, p.a ??in sa ce tashigo da ta kardu a hannun ta sir lokacin meeting ??in yayi kowa ya hallara kaii ka??ai ake jira,

Tashi yayi ya fita tana biya abayan sa yau baya son da??ewa a waje dan har yanzu jikinsa bai gama )?wariba,



Dilaliya ina so kisamomin yar aiki amma )?arama wadda bazata fi shekarun muishat ba,,

Shikenan ranki ya da??e insha Allah Zuwa gobe zan kawo miki ita,

Ok ina gdy sosai,

Dilaliya na gama waya ta tashi Domin neman aiki,

Ko dai naje gidan talatu tinda naga tana da wata yarinya wadda tace min jikarta ce,

Tafiya tayi gidan baba talatu tana ma addu'ar Allah yasa tasamu a wajanta


Boka nayi duk abinda kace amma har yanzu shiru kake ji malm yaci shiruwa,

Ai dama mun fa??amiki yaran yana da addini dan haka jinnu baza suyi tasiri ajiki saba lokaci ??aya,

Amma sannu A hankali zaki ga yazo gareki kedai kawai dole kibi umarnin duk abinda jinnu zasu fa??amiki,

Shikenan zanyi duk yanda kace nidai fatana a dace, dariya yayi kmar zai raba bukar kitashi kije kawai baki da damuwa yau ??in nan zamu )?ara aiki akansa,
5/1/24, 22:09 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\RAYUWAR NEEHAL ??.\


TAKUN FARKO


STORY AND WRITING ??Nd



BY MEERAT UMAR B??0
{??c



20,



"Talatu dama zuwa nayi naga kamr Akwai yarinya da kike da ita ko"

Eh hakane dilaliya wallahi Yanzu haka sonake na samo mata gidan aiki to gidan da nasamu Ni ka??ai suke so sunce suna da yarinya )?aramar,

To kwantar da hankalin ki )?awata fa??iwa tazo daidai da zama gidan Alh sani ne suke neman yarinya )?arama shine na ce Kamar kina da jika

Wai dan Allah da gaske kike dilaliya kaii Alhmdllh Allah na gode.maka kullum addu'a ta Allah yasa neehal ??ita tasamu gidan aiki na )?warai

Allah na godema, Shine abin godiya )?awata sai ki fa??a mata ta shirya dan nace mata gobe insha Allah zan kawota,

To .to shikenan badamuwa bari na tasota tagama aikine ta gaji ta ??an kwanta,

Mun gode sosai dilaliya haka baaba talatu ta dinga wa dilaliya godiya kamar wadda ta samo mata kujerar maka,???i

Washe gari tun )?arfe shida neehal ta tashi ta gyara musu gidan suka shirya tsaf,

Suna cikin karya wa dilaliya ta iso neehal tsugunawa tayi har )?asa ta gaida ta amsa wa tayi cikin fara.a dan har ga Allah ta yaba da tarbiyar yarinyar tasan duk inda ta kaita ba zataji kunya ba


Tare suka fita daga gidan baaba talatu tace sai taraka yarta sannan itama zata wuce gidan aikin ta

Tafiya sukayi sosai kafin sika isa estate ??in baban gida ne sosai suka shiga ko ta ina security ne

Wata mai aiki ce tamusu iso zuwa falo Masha Allah gaskiya falon ya ha??u dan har yafi nasu suhailat ha??iwa.

Basu da??e da zamaba momy ta fito hannun ta ru)?e dana muishat zama tayi tana musu sannu da zuwa ,


"Hajiya ga yarinya nan, Shikenan dilaliya Fatana dai ta kasance yarinya ta gari kuma Allah ya bani ikon cigaba da kula da tarbiyar ta ameen, sannan kuma nawa za ana biyan ku?"

A haba dai Hajiya ai ko nawa ma kika fa??a yayi,

To shikenan insha Allah zana biyan ta 15k Ai yayi ko sosai ma kuwa Allah dai yasa Afi haka,

Momy ta amsa da Ameen, muishat tashi ki kaita ??akin ta kinji to momyna,.

Tashi tayi ta kama hannun neehal suka shiga ciki,

Salama su dilaliya suka mata ku??i mota ta basu suka mata godiya suka fice baba talatu tana tafiya tana tinanin yarta yau haka zata kwanta ba tare da yarta ba,


Allah sarki baba talatu mutuniyar kirki,,
5/1/24, 22:09 - Zinariyar??gs Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
??-c *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*??-c A??]
{
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan )?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau)?i_.A??_
{

*DIAMOND ???b STAR ??\ LADIES??b?%??]?j???*
(*we stand together*)
??B???B???B?

RAYUWAR NEEHAL

BOOK 2 PAY ??5c300,



IDAN KINYI SHIRIN BIYA KIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER



09165855674



MALLAKI

MEERAT UMAR B??0
{??c

AUTAR JAJIRTATTU ??-c CE


21,

BALAIFI NEEHAL TASABA DA SU MOMY SOSAI

Sosai ta ke jin da??in zamanta agidan bata da wata matsala Muishat ta mai da ita tamkar yar uwarta.

"Salim ne ya shigo gidan yana tanga??i gadan-gadan yayi kan Neehal ya nunata da gudu Momy tayi kansa ta turesa ya fa??i. "Salim me yasa baka da hankali ne agaban yarinya ma sai ka nuna halinka way? Salim me yasa kuke min haka ku kasheni ku huta, tunda haka kuke so kullum ni bani da wanni farin ciki rayuwata burinu kuga kun tozartani "

Kuka momy ta ke sosai Allah ya sani ha)?urinta ya fara )?arewa .

"Mushat ce ta tawo gurin momy ta rungumeta Please Momy ki daina kuka dan Allah bazan iya ganin hawayenki na zuba ba Momy Please "

Neehal gaba ??aya jikinta yayi sanyi tana tausayin wa??an nan family ??in sosai ta fahimci cewa suna cikin damuwa.

Salim ta??e baki yayi fu ya tashi ya wuce cikin ??akinsa. "Abi duk a takurawa mutane haba nifa wallahi Momcy kin takura min kibar Mutum yayi rayuwarsa mana, amma ke kullum sai kita wanni kuka kamar wadda mukai miki wanni abu haba "


Inna lilahi waina ilayi raji)?un Allah ka rabamu da kalar wa??an nan yayan ace mutum yana abu kamar bashi da ilimi Allah kasa mudace Amin



"Ishaan wai yaushe ne zaa maka maganr aure kayi na'am da maganr"

"Daddy dan Allah ku daina min maganar aure nifa wallahi har yanzu banga mace da taimin ba gaskiya"

Gidanku na ce ishaan wato wuyanka har yayi kaurin da zan fa??i magana kana fa??a ko?"

"Am sorry dad idan maganata ta ??ata maka rai."


Tashi yayi ya wuce part ??in shi dan shi harga Allah baya son maganar aure kwata kwata a rayuwarsa.

"Tofa anya kuwa ishaan bai da wata matsala Alhaji?" "Lafiyarsa )?alau Fatima kwai dai muci gaba da masa addu'a kinsan shi aure lokacine idan Allah ya kawo lokacin zaiyi ko bayaso.". "To Allah yasa amma ni wallahi ina cikin damuwa sosai"

"Bana so kisa kanki adamuwa kinji my love."

matsowa tayi gurin mijinta ta kwanta a kafa??arsa shafa sumar kanta ya dungayi yana mai kwantar mata da hankali dan bayaso Wani abu ya faru da sahibarsa.

Tofa kaji tsofaffi da iya soyayya hhhhhh

Tsugunne ta ke a gaban boka mai gobe da nisa kamar wadda ta ke neman gafara



Abu ??aya ne ya rage mana yanzu muddun a kayi shi ba asamu nasaraba to gaskiya sai dai kiyi ha)?uri dan babu abin da zamu iya."

"Ina jinka mai gobe da nisa ni nasan baza kayi aiki a)?icin nasara ba
Wata mahaukaciyar dariya yayi gaba ??aya bukar ta hau girgiza tsorone ya kama salima sosai "

"Idan kina son mu samu nasara a aikin mu to fa dolane ki cire tsoro sannan zaki kawo mana sawun tafiyarsa da farcen )?aramin ??an yatsansa idan kika yi wannan tabbas zaki mallaki ishaan sai abin da kikeso zaiyi."

"Godiya nake boka bamu zakiyiwa godiya sakif zaki wa godiya dan shine yake miki aiki ba muba "

Haka ya dinga magana yana dariya kamar wanni zautace

Ran boka ya da??e zan iya bada ku??in asa su ??an )?undale ya nemo. baki da damuwa zaki iya hhhhhhhh"

Tofa kowa yaci kaii ya huta


GASKIYA DOLENE KURINGA FITOWA KUNA COMMENTS DAN SHINE ZAI TABATAR MANA DA YANDA KUKA KAR??I NOVELS ?IN MU

AUTAR JAJIRTATTU ??-c CE
5/1/24, 22:09 - Zinariyar??gs Jajirtattu: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niH
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
??-c *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*??-c A??]
{
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan )?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau)?i_.A??_
{

*DIAMOND ???b STAR ??\ LADIES??b?%??]?j???*
(*we stand together*)

??B???B???B?
RAYUWAR NEEHAL

BOOK 2 PAY ??5c

MALLAKI

MEERAT UMAR B??0
{??c

AUTAR JAJIRTATTU ??-c CE


22,



"Mom ta samo wa Neehal wanda zai dunga yi mata lesson a gida kafin a sata school Dan Allah ya sani tana son yarinyar tanajin yar tamkar Muishat ??in ta "


Babu laifi tana ganewa sosai dan dama Neehal yarinya ce mai haza)?a


"Fa??uwa yayi yana mai dafe zuciyar sa wanni irin abune ya ke taso masa tun daga )?asan zuciyarsa har kansa bacci ne yayi ??auke shi agun"


"Momy ce ta shigo ??akin da niyar aikensa ganinsa tayi kwance a )?ofar badroom salati take tana kiran sunan Daddy ishaan shigowa yayi ??akin Fatima lafiya kike kwa??a min kira haka ma yake faruwa ne nuna masa ishaan tayi gaba ??aya takasa magana jikinta sai rawa yake "


Nufar inda ta ke yayi ya ??aga ishaan ??ora shi yayi kan bed ??in shi janyo matarsa yayi jiknsa yana kwantar mata da hankali kiyi shiru Fatima ki bari musan menene yake damunsa baki dinga kuka ba." Ni dama na fa??a maka Akwai abun dake faruwa da yarona kuka take tayi sosai"

"Wai menene haka Fatima ki ta abu kamar )?aramar yarinya kibari na kirawo Malam Haris sai muji menene yake faruwa da shiko?"


Kiran Malam Haris yayi yazo "Tofi yayi masa da addu'a mi)?awa Alh Muhammad wata jarka yayi Gashi Alh idan ya tashi kubasa yasha in Sha Allah asiri ko tsafi ba zaiyi galaba a kansaba"

Godiya suka masa dad ya raka shi har bakin get



"Bu??a idon sa yayi iyayansa ya gani
Akansa suna masa addu'a ba laifi yaji sau)?in ra??a??in da yake ji "Momy ce ta mi)?o masa wanni Tofi a gora kar??a yayi yai Bismillah yasha kar??a tayi ta shafe masa jikinsa "sannu my son Allah ya baka lafiya. dad ya fa??a yana shafa sumarkansa"


London haseenat hotel.

"Futowa su kayi daga toilet yana ru)?e da hannun Aminasha ??aure da towel iya gwiwa.

Jan yota yayi ya shiga kiss ??in ta tako ina. Gaba ??aya ji yayi )?afafunsa bazasu ??aukesa ba kan bed yayi wulli da ita haka ya dinga lasar ko ina na jikinta kamar tsowan maye"


"Aman please ka bu??e mini )?ofa haka Abir ya dunga kiran )?anin nasa tashi yayi daga kan bed ??in jikin sa duk a mace janyosa Aminasha tayi ta )?ara dawo da shi kan bed ??in Please my one bari na dawo

Badan ta so ba ta )?yale shi dan ita koda yaushe bata gajiya da Aman ya zame mata tamkar ranta kullum tana tinani randa zai koma Nigeria ya barta

Bu??e )?ofar yayi yana kallon yayan nasa menene haka Abir da safiyar nan kake ta faman bigamin )?ofa.

Hmm kaii dai kwai ka ce kana buga aiki ba wai ka tsaya kana min kame-kame ba Yanzu dad ya kirani ya ce duk abinda muke mu bari yau ??in nan mu kama hanyar Nigeria.

"What makeke nifi to nayi ya da Aminasha tawa to ni dai binda ya fa??a min kenan kasan kuma halin Abba dai ko?"

Ni yanzu ma nagama shirina kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login