Showing 6001 words to 9000 words out of 14206 words

Chapter 3 - Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel

Neehal   

16 Jul 2026

111

LADIES ??b?%??]?j???
(We Stand Together)
??B???B???B?

???b???b???b???b???b???b???b???b
Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.


PAID??5cBOOKS#
Wanda DIAMOND ???b STAR ??\ LADIES ??b?%??]?j??? suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.

Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.

Kada ku sake a Baku labari,




1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
??2\(mom muwadda) ??2\
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken

NIDA ??-\ KANIN MIJINA ??.\
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.

Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735


2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING???b)

Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

YARIMA ??2\ AZAD ??T0
300# KACAL
Account details

Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667

3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
??.\NEEHAL??.\ TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#

Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntub??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i wannan lambar
09024619980.


4, AISHA M.B??c??c
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

WAYA FI CANCAN TA??

COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321

PAY ??5c BEFORE SERVICE ???a

AJI DADIN KARATUN LAFIYA ???b???b???b??.\??.\ NEEHAL??.\??.\


TAKUN FARKO


STORY WRITING??Nd??c

BY MEERAT UMAR (Autar Jajairtattu)??cB??0
{


11,

"Haba Momcy baki tsaya kikaji mai wannan marar kunyar yar taki ta min ba kin rufeni da fa??a?"

"To mai zata maka kawai shaye shaye-shaye kane ya fa??amaka karya kazo zaka nakasamin yarinya,zaka wuce kabani guri kokuwa?"


"Auta sannu kinji tashi muje ciki"


"Momy kawai fa danna fa??awa yaya saleem gaskiya shine ya mareni"


"Yaushe ne su Yaya saleem da uktee zasu gane hanyar da suke ba mai ??illewa bace."



"Ki cigaba da musu addu'a kinji auta in sha Allah watara sai labarin."


"To momy Allah yasa kullum ina musu."

"Ki )?ara akan wadda kikeyi komai yayi farko zaiyi )?arshe, Allah yai miki albarka maza tashi kije kiyi
Wanka ki huta kafin Lokacin islamiyya yayi kinji Autana?"


"Tom momyna."

"""""""""""


Allah sarki rayuwa idan Allah ya jarabceka da wayansu 'ya'yan
masu tada hankalinka ko da yaushe.

Sai kuma ya baka masu san farin cikin ka,
masu san ganin murmushin ka.

Ya Allah kashirya min sauran suma, momy ta fa??a tana hawaye ???i???i




_________________________________________

Saleem yana fita gurin abokansa ya wuce dan yau akwai chasu zasu ra)?ashe.


"Kaii abokina yau fa akwai harka kasan ba )?aramin chasu za ayiba."


"Amma ina uktee zataje dai ko?"

"Kaiima kasan ai bazata )?izuwa ba"

"Allah abokina )?iris nake jira nayi ram da wannan )?awar uktee"

"Kai dai ka sani ni kaga ba wannane a gabana ba"

"Nifa kawai najini asama malam a gama batu"


"Nasani mutumina kadai indai zakajika asama baka da da damuwa"


Salman

"A gaskiya mu dai kowanne ??angare munanan?"


Saleem,

"Aiku dama abinda kuka iya kenan kuyi tabin yara suna rai naku."


"Kaga karka fa??amin magana fa ai wannan shine alamu mu??en masu lafiya ne ba irinka ba?"

"Bangane ma kake nifiba nibani da lafiya koma, wllh kashiga hankalin ka in bahaka ba yanzu zan maka ??anyan aiki."

Wai dan Allah duk sanda kuka ha??u sai kunyi fa??a haba yakamata kugane kufa ba yarabane ba yanzu, fahad ya fa??a cikin ta kaicin. abin da abokanan sa sukeyi kullum su cikin fa??a haba."


"To ainaga zai kawomin raiini shiyasa!"

Yanzu dai abar wannan maganar muje mufara shirin chasu mu kawai"

""""""""""

Suhailat ce zau
5/1/24, 22:05 - Zinariyar??gs Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*A??]
{
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan )?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau)?i_.A??_
{

DIAMOND ???b STAR??\
LADIES ??b?%??]?j???
(We Stand Together)
??B???B???B?

???b???b???b???b???b???b???b???b
Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.


PAID??5cBOOKS#
Wanda DIAMOND ???b STAR ??\ LADIES ??b?%??]?j??? suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.

Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.

Kada ku sake a Baku labari,




1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
??2\(mom muwadda) ??2\
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken

NIDA ??-\ KANIN MIJINA ??.\
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.

Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735


2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING???b)

Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

YARIMA ??2\ AZAD ??T0
300# KACAL
Account details

Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667

3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
??.\NEEHAL??.\ TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#

Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
09024619980.


4, AISHA M.B??c??c
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

WAYA FI CANCAN TA??

COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321

PAY ??5c BEFORE SERVICE ???a

AJI DADIN KARATUN LAFIYA ???b???b???b??.\??.\

??.\??.\ NEEHAL??.\??.\

TAKUN FARKO

STORY WRITING ??Nd

BY MEERAT UMARB??0
{??.\

(AUTAR JAJIRTATTU)??c



12,

Kwaliya sosai akayiwa suhailat tafito psss da ita Englishwes tasaka blue ??in jeans ???a da White riga tayi kyau sosai"""""""



Momy ina yarinyarnan take??


Kidubata a ??angaransu.



Nifa momy bason shiga ??angaran yan aikinan nake ba wllh.Amma dai bari naje da kaina najamata kunne saboda kartamin ba dai daiba dan wllh ta??atamin tarona na lahira sai ya fita jinda??i


Kwas kwas tatafi kmar bata son taka )?asa ita aba kmar suluka babu shape ko ka??an"""""



Keke haka suhailat ta dinga kwa??amata kira dan bata ta??a kiran sunanta sai dai. Ke!!!!!


Neehal tashi tayi da sauri tafita gudun karta jawa kanta matsala

Tsugunawa tayi agaban ta gani ranki ya da??e???

Ungonan kije kisaka wannan kayan kitabatar kin gyara kanki, saboda banaso kishigo cikin )?awayena kina tsami!!! Idan bazaki iyaba kibawa talatu tamiki___*


So nidai abinda nakeso kiyi pas ,tashi kije!!

Tashi tayi ta tafi dan bin umarnin suhailat!!!!!!


Masha Allah wata kyakyawar yarinya na gango cikin doguwar riga gown. Pink color

Ta ??aure kanta da White reborn
White takalmi ta saka shin wacece wannan yarinyar mai kama da larabawa???

Sai da tazo dap nagane ashe neehal ce Masha Allah saikace itace uwar taron anya in suhailat taganta bazata rikice ba????


Masha Allah yata kinyi kyau sosai ,
Wannan irin kyau haka har minti uwar taro???


Rike baki tayi cikin siririyar muryar ta wadda idan bakana kusaba bazama kasan ma tace ba
Kaii baba kiyi shiru kar aunty suhailat ta jiki so kike yauma tasani a setor nasake kwana tafa??a kamr zatayi kuka!!



Kefa da??ina dake kinfiya tsoro,ki kwantar da hankalin ki insha Allah bazata )?ara sakaki acikin setor ??inan ba kinji???

Tom baba Allah yasa!!!

Ameen yata bari sai anjima kifara fitar musu da abubuwan tinda kinga yanzu suka fara!!!


guri ya )?yatu sosai babu abinda ke tashi agurin sai sautin ki??a.
5/1/24, 22:05 - Zinariyar??gs Jajirtattu: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CCTWrxIPvM95pcHmtJdaxM


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*A??]
{
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan )?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau)?i_.A??_
{

DIAMOND ???b STAR??\
LADIES ??b?%??]?j???
(We Stand Together)
??B???B???B?

???b???b???b???b???b???b???b???b
Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.


PAID??5cBOOKS#
Wanda DIAMOND ???b STAR ??\ LADIES ??b?%??]?j??? suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.

Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.

Kada ku sake a Baku labari,




1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
??2\(mom muwadda) ??2\
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken

NIDA ??-\ KANIN MIJINA ??.\
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.

Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735


2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING???b)

Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

YARIMA ??2\ AZAD ??T0
300# KACAL
Account details

Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667

3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
??.\NEEHAL??.\ TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#

Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
09024619980.


4, AISHA M.B??c??c
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato

WAYA FI CANCAN TA??

COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321

PAY ??5c BEFORE SERVICE ???a

AJI DADIN KARATUN LAFIYA ???b???b???b??.\??.\

??.\??.\ NEEHAL??.\??.\

TAKUN FARKO

STORY WRITING ??Nd

BY MEERAT UMARB??0
{??.\

(AUTAR JAJIRTATTU??.\??.\ NEEHAL ??.\??.\


TAKUN FARKO


STORY WRITING ??Nd


BY MEERAT UMAR B??0
{??c


13,

"Suhailat na hango a filin rawa ita da abokananta maza da mata rawa suke sosai kamar yayan India kowace da saurayi dasuke rawa"

"Bayan 6mint mc yayi umarni asamu waje a zauna zama duk sukayi suna jiran masu serving dinner suzo "



"Neehal gaba??a hakalin ta atashe yake tsoranta kartayiwa suhailat wani laifi"

"Tashi kije ki kaiimusu lemika kinji yata"

"Tom baba Amma inajin tsoro wllh?"

"Kita addu.a insha Allah Babu abinda zai faru kinji??"

"Allah yasa baba"

Ameen yata"


"Tafiya take A hankali dan ita dama ba ma abociyar sauri bace bata iyasaba ko da yaushe haka take ko da tafiya
take da wanni sai dai yayi gaba tana bin shi abaya"

"Gaba??a hankalin kowa dawowa kanta yayi dan yadda take tafiyar abin birgewane zaka iya rantsewa tanayi haka dan yanga amma ita ko ka??an bahaka bane a wajanta"

"Saleem da bai da??e da zuwa gurin ba tsayawa yayi yana kallo wannan kyakyawar yarinya Mai kama da larabawa_


"Wow tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala wanda yayi wannan kyakyawar halitta"

"Abokina kaga wata yarinya kuwa?"

Kodai ni ka??ai nake ganin wannan kyakyawar halitta,

"Saleem hakalinsa gaba ??aya yabar jikinsa bai masan abin da abokinsa yake fa??i ba"


"Gaba ??aya hankalin jamar guri dawowa yayi kanta"


"Suhailat ganin haka tashi tayi tanufi wajan da neehal ke tawowa"

"Hakalin neehal ba )?aramin tashi yayi ba ganin suhailat tana tunkaro ta"

Sakin plet ??in dake hannun ta tayi gaba??aya komai ya tarwatse

"Mari suhailat ta kwa??amata ke baki da hankali mahaukaciyar inace ke zaki ??atamin taro to wllh yau saina lahira yafi ki jinda??i"

"Kiyi ha)?uri dan Allah wllh banson ya fa??iba"

"?aga hannu tayi da niyar )?ara dukanta saleem dake tsaye yayi sauri rike mata hannu danshi a yanzu yanajin babu abinda zai bari yata??a wannan kyakyawar yarinya"

To kajifa su saleem ankamu"

"Menene haka saleem mayasa zaka hanani dukan wannan banzar yarinya yar talakawa kabari na nuna banbanci arzki da talauci?"

"Kiyi hakuri my friend a ynz banjin akwai abinda zan bari ya ta??ata"

"Mekake nifi saleem mekake nifi da hakan?"

"Zakisan koma nake nifi idan lokacin haka yay"
5/1/24, 22:06 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\??.\NEEHAL ??.\??.\

TAKUN FARKO


STORY WRITING ??Nd

BY MEERAT UMAR B??0
{??c



14,


Fizge hannunta tayi daga ri)?on da salim yayi mata,

&?ara janyo neehal tayi tafara dukanta,
Dagudu baaba talatu ta )?araso gun duk abinda yafaru akan idonta yafaru.


"Fizge neehal tayi daga hannunta Ya kamata kisan cewa talauci ba hauka baneba dazaki dinga wula)?anta mu aduk lokacin da kika so"

"Ke talatu banaso iskanci harni zaki bu??abaki kina fa??awa irin wannan maganar na fa??amiki suhailat tinda ke baki da kunya bakisan girman manya ba "

Keni kike fa??awa haka ??aga hannu tayi daniyar marin talatu" da sauri uktee ta ri)?eta haba suhailat ko da zakiyiwa kowa rashin kunya ai bazaki yiwa wannan babbar matar ba saboda ko ba komai ta haifeki"

Haka jama'ar dake gurin suka dunga magana gsky bai kamata ba duk da abun da muke hakan baisa mun raina manya ba kin bamu mamaki suhailat!!!

Talatu kama hannu neehal tayi suka fice daga gidan gaba ??aya dan taci alwashi bazata )?ara zama agidanna ba anaci musu mutunci zatayi ha)?uri da rayuwa aduk yanda tazo mata kuma zata rungumi yarta da Allah ya bata

Kajifa masuyi dan Allah masu taimakon al'umma wannan shine hali na )?warai zata rungumi yar da bata sani ba dan kawai ta temaki Rayuwar ta__**

Suna fita daga estate ??in mai napepe ta tare musu ya kaii su tasha a lokacin 8:00pm suna zuwa suka hau motar sulaja acen ne gidan baba talatu yake

Basu suka isaba sai kusan 10:00Pm babu laifi gidan yayi kyau tsakar gidane sai ??aki fale fale guda biyu sai toilet agefe
Da ??an )?aramin kitchen

Gidan ya??anyi )?ura abinka da an da??e ba a shigaba!! Tabarma baba ta ??ako musu su!!!!
Zauna yata gobe in Allah ya kaimu ma gyara gidan""""

Baba kawai mu gyara ynz zan iya kinga yayi )?ura"""

Kaii haba dai nasan kingaji ko fa abinci dare baki ciba kibari sai da safe

Ha)?ura tayi da gyaran yau saboda bata son musu da baba Dan tayi mata halaci sosai wanda koda mama da ta haife ta ce abinda zatayi mata kenan
5/1/24, 22:07 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\??.\NEEHAL ??.\??.\

TAKUN FARKO


STORY WRITING??Nd


BY MEERAT UMARB??0
{??c






15,


Washe gari

Tin safe suka fara gyaran gidan basu suka gama ba sai 2:00.

"Talatu fita tayi dan siyo musu abin da zasu dafa,

Neehal tabari agidan tana )?arasa musu gyara gyaran"


"Tafiya take tana rausaya kamr )?ugunan kmar zai ??ale, security ??in dake gurine ya dakatar da ita dan yasan i.dai yabari ta shiga yabanu awajan MD"

"Madam kiyi hakuri yau oga yace baya bi)?atar ganawa da kowa,"

"Kaii ni zaka kalla kagayawa ishaan baya son ganawa da kowa?"

"Kana haukane?"

"Shiru yayi bai bata amsaba dan yasan halinta bata da mutunci koka ??an"

"Nocking tayi ishaan dake jinta bai motsa daga inda yake ba kuma baibata izinin shigowaba ganin dai bashi da almar bata izini kuma tasan yana kallon ta ta Camera yasa ta bu??e )?ofar ta shiga

Babu ko sallama haka tashiga "

Ai nasan dama kana jina kamin banza, wai ishaan ma kake nifi dan kaga ina sonka zakana wula)?antani karfa kamanta maza dayawa wa??anda suka fika komai ma suna bina amma ni kaii ka??ai nakeso,

Dan Allah ishaan kadaina wahala da zuciyata wallahi ina sonka sosai Please ishaan,

Kuka take sosai,
Duk maganar da take ishaan bai ko kalleta ba ballanta tasaran zai mata magana,

Allah yasani ba yason jin kukan mace ko ka??an,
Mayasa take masa haka ko dai tasan bayason kuka shiyasa,
Take hakan dan yaji tausayinta?"

No bazai yi huba bazai ta??a jin tausayin taba shifa ko ka??an mata basa burge shi ballan tana kuma mace da tagama watsewa akan titi,

Ka taimakamin ishaan wallahi bani da wanni buri da yawuce na aure ka,

Aiko burinki bazai ta??a cikaba salima dan ni koda zanyi Aure bazan auri sauran mazan kan titi ba....
5/1/24, 22:07 - Zinariyar??gs Jajirtattu: ??.\ NEEHAL ??.\

TAKUN FARKO


STORY WRITING ??Nd

BY MEERAT UMAR B??0
{??c




16,

Ki fice min a office kafin nasa security su fitar min dake wawiya kawai,

I"shaan ni kake fa??awa haka dan kawai ina sonka,. Tinda harka kasa ganewa kasani da kanka zakazo kabani ha)?uri ka ro)?i na soka wallahi ishaan kajawa kanka ni Salima ko zanyi yawo tsirara sai na mallake ka,"

Saleem just keep quiet,
Ki fice min daga nan,

Hmm lokacin kane ynz Amma kajira nawa lokacin,

"Tana fa??in haka tafice, gidan su )?awarta walida ta wuce dan ba zama zatayi ba gobe gobenan zata tafi gurin boka mai gobe da nisa yayi mata aiki akan ishaan, tana tausayinsa ne dama amma tinda shibaya tausayin kansa zai san ko ita wacece"


"Mu.ishat ce take ta faman gyaran ??akin su dan kullum idan ta dawo daga school ita take gyara ??akin, Uktee ce tashigo "

Sai tan ga??i take da alama dai wanni abun tasha zube wa tayi akan bed ??in ko takalmin bata cireba.muisha da tin shigowar ta take kallon ta hawaye taji ya zibo mata kullum fatan ta da burin ta bai wuce taga ranar da yan uwanta zasu shiryu ba,,

&?ara sawa tayi inda uktee take konce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login