Showing 9001 words to 12000 words out of 140788 words
talk to me” tashiga kiranshi but shiru arude Abraham yace “what happened Miss Hawwa? Meya sami Hayatu”? Kafin Hawwa tai ma
gana taji mutumin yayi blowing whistle sannan yadaga kanshi yana kalle kelle kaman ance ya kalli sama, ganin drone yasa yaciro bindigar shi Hawwa na gudu da drone din but yayi shooting drone din yayi crashing suka daina ganin komi a screen na controller Ha
wwa tace “shit!” Dasauri Abraham yace “what happened? Miss Hawwa gasunan they’re leavin……..” shiru Hawwa taji hakan yasa tace “Abraham, Abraham” adan rude Khaleel yace “wat wat…..wat happened”? Cikeda damuwa Hawwa tace “my team are down” tayi maganan tana
tashi tamika hannunta tadauko katuwar jakan Abraham dake front sit tashiga neme neme a jakan luckily taga grenade, da sauri tasaka a pocket na vest nata, ta zaro bindigarta tana kokarin fita, asanyaye Khaleel yace “where are you going?” Dan juyowa tayi tak
alleshi ba yabo ba fallasa tace “going to rescue your daughter”? Dasauri Khaleel yace “maza ne u can’t go alone sun miki yawa, call for backup mana” tana kallonshi ganin damuwa kan fuskansa sosai tace “I can’t wait for backup kafin suzo an tafi da yarka su
n gudu cus they know we are here, before we track them again it will take time, maybe muma sun kashemu before back up yazo, if I leave now I might be able to save your daughter so I have to go” takai hannu zata bude motan karaf taji yarike mata bakin gyale
hakan yasa gently Hawwa tajuyo tazubamai mayun idanunta, shi kansa Khaleel baimasan mesa ya riketa ba, cikeda damuwa sosai yace “I can’t let you go alone it’s too risky, you’re just a gurl, zan biki and protect you” duk yanda Hawwa kejin haushinsa saida t
ai smirking tace “I’m not just a girl, I’m police officer!” Ganin yaki sakinta sai kallonta yake cikeda damuwa yasa ahankali tace “kataba rike bindiga”? Girgiza mata kai yayi alamun no, juya idanu Hawwa tayi irin na raini din nan tace “how can you protect
me kenan u can’t shoot? Just stay here I don’t want to be looking after an adult when my mission is your daughter, stay here ina zuwa don’t jeopardize my work” wannan karan bata jira amsanshi ba ta karbe gyalenta tafito da sauri Khaleel ya sauko shima Haww
a ta kalleshi zatai magana saita fasa kawai ta wuce tana tafiya ahankali without making a sound, Khaleel na binta abaya sukai wajen, har zuwa bayan bishiyan da Hayatu ya tsaya dazu ta duka ta leka tana kirgasu tajuyo ta kalli Khaleel dake kallonta looking
damn scared cikin whispering tace “if you stay here u might be alive, I’m going to rescue yarka now” cikin yar karaman murya Khaleel yace “kefa?” Sounding like a bad ass bitch tace “uhmm, I don’t think yau zan mutu” sosai Khaleel ke kallonta yanajin wani a
drenaline na bin jikinshi ganin suna filin daga and she seems to be having fun, shiko zuciyansa kaman zai fito ta baki, Hawwa tasa hannu taciro grenade daga aljihun vest din dake jikinta, takalli Khaleel dake kallonta tace “wanna see magic Pops Boy”? Sosai
Khaleel yamata wani irin kallo jin sunan data kirashi dashi, Hawwa tasake smirking tadauke kai ta cire pin din grenade din sannan ta leka ahankali ta wurga musu grenade din awajen tajuyo takalli Khaleel tace “booom!!” Mahaukacin tashi bomb yayi da Khaleel
baisan yayi hugging Hawwa ta gefe ba ya manna fuskanshi a kafadanta jikinshi na rawa ba cus baitaba experiencing something like this ba, ko harbin bindiga baitaba ji ba saidai a movie, he has never experienced crime world so he panicked.
💫
GARGADAN SO
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 8
️
⃣
JOIN GARGADAN SO GROUP
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
Mahaukacin faduwa gaban Hawwa yayi jin yanda Khaleel yariketa fuskanshi manne a kafadanta jikinshi na rawa kana gani kasan this is the first time yataba ji
n karan ko ganin bomb ma, da dan sauri ta tureshi yakoma baya yana kalle kalle kunnenshi sunmai dummm baiji ko kadan, yana kokarin kunnenshi yadawo daidai yaga Hawwa tai wani irin super tai wajen aguje tana shooting nasu, wow! Dabadan he knows this is real
ba and he’s present a live location dinba dayace action movie yake kallo, she’s so fast in harbi, and wayanci he notice ba shoot to kill take ba, cus baiga wanda ta harba akai ko zuciya ko ciki ba, she mostly target legs and hands, da gudu ta shige cikin
container yarinyar Hawwa tagani tana kuka sosai tana ihu ta kankame kunnenta sabida karan bomb ga wuta data gani, ahankali Hawwa ta duka gabanta tasa yatsanta akan lips nata tace “shiiiiiiu I’m fairy Angel Anty I come to rescue you from bad guys,, dena kuk
a” juya mata baya tayi tace “hop on my back, hau baya” takai yatsunta biyu tana taba wuyan Hayatu ganin yana numfashi yasa tashiga kiransa “Hayatu Hayatu, wake up” ahankali Noor tahau bayanta ta kankameta, dasauri Hawwa ta tashi she will come back for Ha
yatu, Noor first fitowa tayi ahankali goye da Noor ganinsu yasa Khaleel yatashi yataho wajen su da sauri yazo ta bayanta yana murmushi sosai looking and sounding so emotional ganin little baby shi that looks so scared and terrified a bayan Hawwa yace “Noor
y” dasauri yarinyar tace “Dadyyyyy” karban ta yake shirin yi daya daga cikin criminals din data harba a kafa dake wajen yadauki sandan dake wajen yadaga zai bugama Khaleel dake kokarin karbe Noor daga bayanta, karaf Hawwa tagani dawani irin sauri tai pushi
ng Khaleel yafadi a side nata sandan ya sameta a hannu da karfi ya yagi skin nata sai jini, kafa tasa ta daki kan thug din ya sume dasauri Khaleel yatashi yana kallon hannunta da jini yabata hannun rigan already yace “you are bleeding” ahankali tace “it’s
fine, leave Noor help me pick Hayatu” gyadamata kai yayi tawuce dajin goye da Noor neman Abraham taganshi a sume akasa, dagashi tayi sukai mota tasashi abaya tasauke Noor ta sata a baya itama daidai Khaleel na zuwa da Hayatu a sheme ya ijiyesa abaya yasa h
annu ya dauki Noor ya kankame ajikinshi yarufe kofan baya yadawo gaba yashiga ya zauna Hawwa taja motan da mugun gudu tana calling DIG office waya for backup. “I repeat my team are down, goons are also down seriously injured calling for backup, code 22028I
V” Khaleel ya kankame Noor data kankameshi dukansu suna kallon Hawwa dake tuki around 11 nadare tana magana har saida DIG yadaga wayan dan da farko voicemail ne, ahankali Khaleel yakalli hannunta dudda baya ganin ciwon but hannun riganta was bloody.
Kusan
around 1:13AM na tsakar dare sukakai gidan sharp sharp aka bude musu gate cus DIG yarıga ya sanar da zuwansu, tun kafin su karasa tsakar compound din Excellency da Momy da mutanensu ke tsaitsaye suna jiransu, tun kafin tai parking Excellency da Momy suka s
higa gudu suna tahowa wajen motan, tana parking mota Excellency yabude gaba Mommy tafashe da kuka tana kallon Noor datai bacci yarinyar ta rame tace “look at my Noor oh no no” takai hannunta tana karban Noor daga hannun Khaleel, shikuma Excellency yasa han
nu yana fito dashi Khaleel yasauko yace “Dad did you call her Dr”? Dasauri yace “yes yes everything is set, yana clinic” Mommy tashiga shafa Khaleel da hannu daya tace “hope babu abinda yasameka Khaleely na welcome Alhamdulillah, babu abinda yasame ka”? gi
rgiza mata kai yayi ahankali, Hawwa tadan matso taja kofan motan duk suka juyo suka kalleta takoma driving sit, Excellency yace “you guys did a great job Miss Hawwa welldone, dare yayi kuzauna anan zuwa safiya” calmly and politely tace “my team are down za
n kaisu clinic dinmu” dasauri Excellency yace “ai da kin bari Dr ya gansu anan we have clinic anan” anatse tace “DIG yariga yace na kaisu clinic dinmu” dan ijiyan zuciya Excellency yace “okay but drive safe, bari nakara muku mopol su biku for extra securit
y is night” dan gyadamai kai tayi cus batason ta kara gardama tai reverse da motan sannan tai kwana hakanan Khaleel samin kanshi da kallonta yayi daidai tana figar motan da gudu Excellency yace “ayi gudu a sannu” Khaleel yajuya ahankali yayi ciki.
[9/12, 1
0:23 AM] M Shakur:
💫
GARGADAN SO
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE
🔟
JOIN INTIMACY CLASS WITH 5k ONLY
CHAT ME UP KISHIGA +2347012181461
Tabuga tagumi, a girl is a girl and will always be a girl, while a Man is a man kawai, daga gani kasan tagaji bacci ka
wai take.
Ahankali Hawwa ke bude idanu ta saukesu kan agogon dakin ganin 7 yasa da sauri ta tashi zaune babu kowa a office din, ahankali ta sauka daga gado tawuce bayi bata wani dade ba tafito daidai Ni’ima na shigowa tace “kin tashi”? Ahankali Hawwa ta
ce “maisa baki tadani ba nasa kin dade” murmushi Ni’ima tamata tace “muje kiyi breakfast a canteen” dasauri Hawwa tace “not now banyi brush ba sainaje gida” hararanta Ni’ima tayi tace “brush idan kin koma gida kindaisan that woman ba baki abincin zatayi ba
ko, don’t tell me zaki girki idan kin koma gida you can’t cook, kin gaji and kinada ciwo a hannu let’s just go na saya miki” tana maganan tazo gaban gadon tadauki gyalen Hawwa ta yafa mata saman kai batare data mata rolling ba takama hannunta suka fito su
ka shiga canteen abinci tamusu order sukaci still tamata takeaway wanda zataci da rana sannan suka fito tace “wai kinsan tun dazu Baban Yaseer na nan”? Dasauri Hawwa ta kalleta tana haderai, Ni’ima tace “ai daman nasan dana gayamiki bazaki tsaya kici ba, w
lh tun kina bacci yazo ya daukeni, kuma shima yace makesure na tsaya kinci abincin, muje ku gaisa” taja hannun Hawwa batare data jira tai magana ba, yadade zaune cikin mota cus tun around 6:30 yazo daukanta, kallonsu yake kyar bayako kyafta idanu, yanda Ni
’ima ke jan Hawwa itakuma tadan haderai kana gani kasan bataso tazo har zuwa wajen motan dayake nan Lexus na 2022 hadaddiya baka, ahankali yabude motan yafito
Bakin dogon gaye ne kyakkyawa gashi da tabon salla a goshinsa, duka duka bazai wuce 36yrs ba ya
na sanye da farin jallabiya mai kyau yasa faran hula akai sai zuba kamshi yake, a kunyace Hawwa tasauke kanta kasa dan tanajin kunya da nauyin Baban su Yaseer aduniyan nan, she always regard him as Yayanta, sabida shida Ni’ima su dauketa yar uwarsu tajini
sun tsayamata, adan kunyace tace “ai dakai zamanka aciki Baban Yaseer Ina kwana, dan Allah kayakuri munbata maka lokaci” kafin yayi magana Ni’ima tarikemai hannu tace “Baby kaga kamata fada, niko na mata fada batajin tawa amman kai nasan zataji naka tunda
tana kunyarka, field taje yau harda injury a hannu kalli hannun” tanunama Baban Yaseer hannun dayake tai folding hannun riganta sama, anatse yana kallon hannun sounding serious and caring yace “Hawwa why did you go to the field eh”? Adan kunyace tace “kid
napping jikan senate president akayi shine Oganmu ya aikamu I have no option saisa” dan ijiyan zuciya yasauke yana kallonta yace “but yaya hannun yanzu? Are you sure you’re fine? Babu wani abu dake miki ciwo kuma? Tayaya kikaji ciwo haka eh Hawwa”? Ahankal
i tace “wlh I’m fine is just a minor injury I can’t even remember ta yanda na samu” anatse yace “Hawwa!” Ahankali tadago kanta ta kalleshi kasa jure kallon dayake mata tayi da sauri ta sauke kanta Baban Yaseer kwarjini yake mata sosai ahankali tace “karki
kara wani aiki dazaisa kiji ciwo haka, ni da Mom Yasmeen will support akoma mekikeso but we will never support something dazaiyi harming lafiyanki ba, you’re a criminologist not a fighter am I clear” cikeda jin dadi Ni’ima tace “yauwa bada amsa muji” Baban
Yaseer cikin dan kakkausan murya yace “kada ki kara bari something yayi tampering da lafiyarki kinji” gyadamai kai Hawwa tayi tace “naji” dan murmushi kadan tayi tace “thank you” tafi Ni’ima tafara tace “Baby kome kakeyi da wannan mai taurin kan kejin mag
anan ka nima zan koya sabida tadingajin maganata” dan hararanta Hawwa tayi, kallon Ni’ima yayi yace “tana tareda motarta ne komu kaita gida wife?” Dasauri Hawwa tace “zan iya tuki” strictly Baban Yaseer yamika mata hannu yace “bani your keys zansa akawo mi
ki motan gida muje mu kaiki” wlh kawai dan tanajin nauyin Baban su Yaseer ne saisa, jakanta tadauke daga kafada tasa hannu taciro key motar ahankali tabashi ya karba Ni’ima tabude mata bayan motansu tace “zoki zauna” zuwa tayi tana ballamata harara Ni’ima
tai mata gwalo tai kwafa ta zauna tarufe mata kofan takoma gaba ta zauna sannan shima ya shiga gaba yaja motan.
Sosai Ni’ima keta musu hira a motan Baban Yaseer na amsata jefi jefi, bini bini yana kallon Hawwa ta mirror datai shiru tana hamma once in a
while cus harda gajiya ke damunta, har unguwansu, unguwa ce dake cikeda mutane da dama yara anata wasa, ga manya haka yan anguwa da samari, mahaifinta ta hango kofar gidansu zaune, kana ganinshi kaga mahaifinta don tayi kama da Babanta ya manyanta sosai, y
ana zaune akan wata yar tsohuwar kujera 2sitter dake wajen ga crutches dinsa guda biyu a gefe a jinginasu dan kafansa ta haggu an guntule daidai wajen guiwan sabida wani hatsari daya tabayi da dadewa, tunda molar ta shigo anguwan yake kallonta, dan layin n
an kakap idan kana neman wanda yasan yaro da babba da jika da duk wani labari na anguwan da dangin kowa to aka sami Baba an gama danshi kofar gidane wajen zamansa, to baya aiki the only abu dake shigar dashi gida shine idan lokacin bacci yayi ko zai zaga b
ayan gida. Parking Baban Yaseer yayi yabude motan yafito hakama Ni’ima itama Hawwa tafito, Baba naganin Baban Yaseer da Ni’ima fuskansa ya yalwatu da murmushi shiga rumfar sukayi yana nuna musu tabarma yace “maraba maraba yau Baban Yan biyu da Maman yan bi
yu ne agidan namu ga waje bismillanku, ku zazzauna yan albarka” hannu Baban Yaseer yabasa suka gaisa yace “ina yaran mesa baku kawominsu ba” daidai lokacin Hawwa takaraso wajen ahankali tace “Baba ina kwana” kallonta yayi saikuma ya dauke kai yakalli Ni’im
a yana nunata da hannu yace “kalli kawarki ke bakijin kunya kinama binsu zindimemiya dake ba aure ba miji sai kwana awajen aiki, kap layin nan yaran dakuka taso tare sunyi aure, kannensu sunyi aure, kannin kannensu ma sunyi aure banda ke” sosai Ni’ima kirj
inta yahau zafi cus Baba irin mutanen nan ne masu katon murya sai kallonsu ake sabida duk anajin maganan sa, juyawa Baba yayi ya kalli Baban Yaseer da kansa ke kasa yace “Aliyu” ahankali Baban Yaseer yadago kanshi yace “na’am Baba” nuna Hawwa da kanta ke k
asa Baba yayi yace “cikin Abokanenka babu me neman mata? Koda yake karnaje da nisa ni wlh ko bakaniken ka ne ma idan zai aureta zan bashi, kannin Hawwa biyar hudu sunyi aure, Miemie ma datake sha hudu yanzu inamai tabbatar maka tsaf zata iya gama makaranta
tazo tai aure wannan batayi ba, wlh wlh nagaji, Hawwa taxame mini abun kunya arayuwata nine mai kai karan yaran wasu kan amusu aure nagansu suna zance da samari sunyi girma yau gatawa diyar taki aure, nagaji da Hawwa agidan nan, nadauke ka amatsayin d’ana
Aliyu kaganta nan da iyalinka tun suna yan kankanu yan dugul dugul dasu suke kawance, jibi Ni’ima tayi aure abinta ga yan biyunku sun girma dabadan barin datayiba dakuma wanda ta haifa last year ya mutu da yanzu yaranku hudu ni tawa diyar taki aure sai op
eration din dare” tashi Ni’ima tayi dan bazata iya daurewa ba tayi wajen Hawwa dake tsaye tace “mushiga ciki, kinji ciwo a hannu Baba na magana da Baban Yaseer” tayi ciki da ita dasauri dudda haka suna jiyo maganganun Baba daga cikin gidan ma, tsakar gida
n tsaf ko ina yasha fenti flat ne Babba saiga wani daki dake facing flat din sukai wajen, Ni’ima ta karbi jakanta taciro key tabude dakin suka shiga daidai lokacin hawaye na saukowa daga idanun Hawwa dasauri ta share but saida Ni’ima tagani.
EPISODE 10
Wait ni kadai ne kejin some type of chemistry from Baban Yaseer to Hawwa??
🔥
I have a question for parents, IDAN YARANKU SUKA DADE BASUYI AURE BA, BA MIJI, PRESSURING NASU SHINE THE BEST OPTION?
IDAN KENE MAHAIFIYA KO MAHAIFIN HAWWA WAT WOULD YOU DO???
[
9/12, 10:23 AM] M Shakur:
💫
GARGADAN SO
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 9
️
⃣
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
Har clinic dinsu ta kaisu tajuya zata wuce Abraham daya bude idanu cikeda ciwon kai yace “kefa i think you need to see Doctor kem
a” yayi maganan yana kallon hannunta, yatsine fuska tayi takalli hannun tace “no I’m fine is not that serious, office zanje nacire vest din nan na wuce gida” tayi maganan tawuce tafita da sauri, office nata taje tadauko jakanta tafito tazo parking space na
su tashiga motarta kiran corolla na 2006, taja motan sannan taciro wayanta tai dialing number da tai saving da Best N, ringing daya ta daga ahankali tace “kina clinic dinku ne? Wannan dakika dauka u must be on night duty, kina nan”? Daga ta dayan bangaren
wata murya mai dadi tace “yes inanan but inadai shirin tafiya around 5 nadau permission, kaman kina driving me kikayi da kikakai ware haka an office? Anyways just come I know u will tell me, Yau kwana nawa bamu hadu ba? Please come ko 1minutes ne kiganni”
dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “bribe me” dasauri tace “I will not beat Yasmeen da Yaseer all through this month I promise” murmushi Hawwa tayi sosai tace “good girl” dan tsuki tayi tace “you’re just lucky I’ve missed you ne da dagake har yaran naki na
yi biji biji