Showing 15001 words to 18000 words out of 140788 words

Chapter 6 - GARGADA SO COMPLETE

Unknown   

30 Sep 2026

635

Aliyu” ahaka sukakai gida.

***

GİDAN EXCELLENCY

Bude wani katafaren daki akayi aka shigo, kana ganin dakin kasan dakin yara ne, sabida yanda akai decorating dakin with dolls teddy, kaman pink Cinderella princess room, z

aune yake gaban pink princess bed yana sanye da tun kayan jiya na jikinshi yakama hannun Noor da aka chanzama kaya aka samata pink half gown gashinta an warware anyi parking an samata drip a hannu tana bacci yana kallo, ijiye tray na abincin data kawomai M

ommy tayi akan dan pink coffee table dake wajen tazo wajen gadon ta tsaya daf dashi tareda dafa kafadanshi cikin whispering voice gudun karsu tada Noor tace “Khaleely” gently yadago kanshi yasauke raunannun idanunshi kan mahaifiyarsa da tana gani tasan bac

ci ne acikin idanun sosai, cikeda obsessive love for yaronta ta shafa fuskanshi tana kallon kwayan idanunshi tace “since yesterday bakaci komi ba, you looked so malnourished, Khaleel ka chanza, ka rame kayi zuru zuru, kasan if anything happens to you I wil

l die ko Khaleel? Please please muje kaci abinci, I will feed you myself” tabe fuska yayi ashagwabe zaiyi magana takai hannunta jikinshi ta dagashi tace “yakuri kadaure for me kaji muje” takama hannunshi zuwa wajen kujeran zaunar dashi tayi ta bubbude komi

na tray din chicken soup da garlic Naan, sai Mandi rice sai coffee, baimason sight na abinci dudda he’s hungry yace “I’m having just chicken soup” Ba musu Mommy dan lallabashi take ta dauka tace “okay” feeding nashi ta shigayi tana kallon yanda bini bini

yake kallon yarsa ko kadan baida natsuwa tace “asamo maka wasu matan gobe?” Dan juyo da kanshi yayi yakalleta yana yatsine fuska yace “asamo guda 4 Mommy you know my spec” dasauri tace “yes I know, Hajiya Daraja ta turomin hoton wasu bari nasa akawomin way

ana kazaba” wani agogon dake daure a writs dinta ta danna” saiga wata mata tana sanye da uniform ta shigo dakin cikeda girmamawa ta kalli Khaleel da ake bama abinci abaki tace “good morning Sir, Good morning Ma” ko kallo bata ishesu ba dukansu biyun balle

a amsa, Mommy tace “bani wayana” bata wayan tayi ta karba tawuce tafita itakuma Momy tashiga watsapp dinta cikeda so tace “I want you to be fine, kadawo Khaleel dinka sak, Noor will be protected babu abinda zai kara samunta, farin cikinka shine rayuwana, i

dan banga farin ciki kan fuskanka ba something bad can happen to me” dan murmushi kadan yayi kaman wani dan yaro yadaura kanshi kan kafadanta yana kallon yanda take danna waya tace “the audacity da Rahama kedashi na sa ayi kidnapping yarinyar nan using act

ual criminals shike bani mamaki, how dare she declare war for my son? Khaleel duk wanda ko wacce tanuna zatayi dakai to dani da mahaifinka zatayi, dan before anybody yayi going through you must come true us! How dare she? Menene babu mata ba, we changed he

r life dana family nata before auren, baka sonta karabu da ita wat is there? Waya gayamata yarona will ever stay da mace da baiso, Khaleel ko yanzu ka auri wata kaji ta isheka bakayi kuma zaka iya bata saki ta tafi, da kudinka da gatan ka why would u settl

e for less? Bayan you have enough ka auri ko wacce kakeso? Tayi ciki mun dawo da ita nan menene ba’a mata ba? Still nasa PA na na kiranta every weekend taga Noor suyi magana shine yanzu zatasa ayi kidnapping Noor? Wat if something yasami Noor dinmu”? Iska

mai zafi Khaleel ya fuzar yace “I will make her pay” dasauri Mommy tace “you don’t have to lift ko finger she will pay tuni aka tafi da ita, kidnapping kadai yanzu kissa ne a Nigeria, wlh idan zasu yanke mata hukuncin kissa we will not intervene let the la

w take it course, ko family ta bazan attending to ba infact they’re not even allowed suzo ta premises na estate namu, just relax and stop thinking about that babu abinda zai kara samin Noor” ta shiga chat nata da Hajiya Daraja tabude hotunan yammata ne kus

an goma, dasauri tamikamai wayan tace “gashi ka kalla kaga” yatsine fuska yayi ashagwabe yace “just show me Mommy” dasauri tace “okay okay” ta shiga dannawa tana nunamai, yammata ne lafiyayyu hadaddun gaske yana kallo duk yanda sukekai ga kyau but ko irin

yanuna kosawa ko wani abu ya burgeshi dasu baiyiba cus yaga wanda suka fisu ma, some of them models ne, wasu kuma all this Abuja big girls, harta gama nunamai all the pictures bai zababa Mommy tace “baka zaba ba? Anyi examining nasu basuda wani matsala ko

tabo ajiki perfect like dinka, matan dazaka huta dasu ne kasami natsuwa” tashi yayi daga kafadan Mommy awani gajiye yadauki glass cup yasha ruwa ya ijiye sannan yatashi yace “Momy select 4 acikinsu you know my spec,” murmushi Mommy tayi tabi yaron nata da

kallo tanaji kaman ta hadiyeshi yawuce yahau gadon Noor ya kwanta kusada ita yana sata ajikinshi ya kankame sosai sannan ya sauke ijiyan zuciya tareda lumshe idanu sai bacci.

[9/15, 9:58 AM] M Shakur:

💫

GARGADAN SO

💫

✍

🏻

M SHAKUR

EPISODE 1

️

⃣

3

️

⃣

J

UZZYFABSEVENT BUSINESS NE DAKE BAMA MUTANE SERVICES NA

Event Decoration and catering service for all types of events such as weddings, corporate events, Naming ceremony, birthdays, etc.

CONTACT THEM SUBAKI THAT YOUR DREAM EVENT HOSTING

😍

*Muna abinci mai

inganci da dadi both Nigerian dishes and continental dishes*

Instagram: @Juzzyfabevents

chat them up now

wa.me/+2347032644814

Ijiyan zuciya Mommy tasauke ganin yayi bacci finally, wayan ta kalla tayi selecting mata guda 4 a hotunan sannan ta tashi tad

auki tray abincin ta kashe wutan dakin sannan tabude kofan ahankali karyayi kara tafice, tana fitowa ma’aikatan dake tsaye gaban dakin suka amsa tray sannan tawuce dakin Excellency dayake zaune yana waya yana ganinta yace “yaci abincin” murmushi tayi tace

“yaci sosai amman saida nayi da gasken gaske” dasauri yace “Alhamdulillah Alhamdulilah wai har hankalina ya kwanta, I think we should organize party for him ko ya kikagani Madam”? Dasauri Mommy tace “yes idan an kawomai matan gobe I think we should organiz

e it gobe ya yarda na zabamai 4, bari I will call Sameer duk suzo” jinjina kai Abba yayi yace “yauwa Alhamdulillah yarona ya saki, lemme call Barrister yayi all the paper work for the brides” hira suka shigayi abinsu suna murmushi.

Ahankali yake bude ida

nunshi dakin duhu tashi yayi ya zauna yana tattaba gadon, wayanshi yataba hakan yasa yayi haske yadauka yaga this is 4PM na yamma haska gadon yayi ganin babu Noor ga drip dinta yakare yasa yatashi da sauri yace “Noor” yayi kofa da sauri yana bude kofa masu

gadi biyu dake jikin kofan suka zube kasa. “Good evening Sir” adan birkice yace “where’s Noor?” Atare sukace “she’s with her grand parents, Hajiya tace idan katashi kayi wanka kasamesu a garden” dan yatsine fuska yayi tareda sauke ijiyan zuciya yawuce yan

a tafiya ahankali dan har yanzu akwai bacci a idanunshi yawuce wani sashi daban still acikin flat din wanda nan ne bangarenshi, kana ganin side din kasan kaman kowa na gidan worship him ne sabida tsabagen kyawun side din, daga nan falo akwai bene akwai lif

t dazai kaishi sama, lift din direct yawuce ya shiga ya kaishi sama, bedroom nashi ya fada da zaka dauka sarki ke zama ciki yafada bayi alwala yayi agurguje yafito yayi salla sannan yatashi ya chanza kaya zuwa shorts baisa rigaba kirjinshi kaman zai fashe

tsabagen cika yafito yabude wani daki gym ne yahau kan treadmill yafara gudu na bala’i na kusan 30min sannan yadaga weights daban daban suma na 30min sannan yatashi yana share zufabn dayayi da towel yafito yakoma daki wanka yayi yafito agogon bangon dakin

ya kalla he needs a woman jikinshi na gayamai hakan, shiryawa yayi cikin 3quater da bakin t-shirt sai kamshi yake yashiga saukowa wannan karan stairs yabi yana fitowa ma’aikata biyu suka shiga dakin aka shiga tattare tundaga bayin dan hatta boxer daya cire

yana kasa cus he’s so disorganize jikinshi kadai ya iya gyarawa garden yawuce.

Tundaga nesa ya hango Noor jikin Mommy tayi lamo dudda she’s fine but she doesn’t look happy, hango Khaleel yasa Mommy tace “to ga Dady ki nan yafito mayyan Dadyn ta, sabida n

ahanaki kada ki tasan mini d’a dabai sami bacci ba yau kwana nawa kike kumbure kumbure” dasauri ta dago kanta ganin Babanta yasa tawani sakko daga jikin Mommy ta kwaso da gudu Khaleel yabude mata hannu yana murmushi baiyi wata wata ba ya dauketa yace “my P

rincess” cikeda murna yarinyar tace “Dady who were those bad people? I was scared Dady, I slept on the floor it was cold, I couldn’t eat anyfood, tea kadai nake iyasha Dady, but that fine Anty saved me, ta goyani Dady, Dad she’s my superwoman ko, she said

her name is Fairy Angel Anty” tayi murmushi tana nunamai hannunta da aka cire kanula tace “Dad zapiii” hannun ya karba ya kalla yace “sorry zai dena my princess” murmushi tayi ta manna mai kiss a kumatu tace “Dady I love you” murmushi yayi sosai kaman bash

iba yace “Noor Dady loves you too much” tsalle tayi ta sauka daga jikinshi tana clapping hannunshi ya mikamata da sauri tasa nata aciki yana rikeda ita suka wuce suka zazzuna atare sukaci abinci tana jikinshi.

Kusan 1hr suna zaune a katafaren hall din da

aka sasu kusan mutane 20, sai kalle kalle ake awajen, bude kofa akayi PA Mommy ne tashigo rikeda wasu files tareda wani military bodyguard biyeda ita, tsit dakin yayi tace “good afternoon everyone” sannan ta shiga binsu set by set each set 4 people ne, Ba

ba, Mama, yarinya, da waliyi, tana ijiye file agaban each set sannan takoma gaba ta tsaya tace “agaban ku agreement ne da Lawyer mu yayi drafting, already nasan Hajiya Daraja tamuku bayanin komi, wannan aure ne da no need kuma sanar da yan uwanku cus dazar

an yallabai yagaji da mata yake rabuwa da ita but you can rest assure baza’a taba cutar da yaranku ba saima dumbin benefit da auren yake tattare dashi dan this is life changing opportunity auren yaron richest man in Africa, and number 5 richest man in the

whole entire world, you all are here for money and zaku samesu” tai dan shiru tana kallon yanda kowa ya natsu yana kallonta tace “some of sharrudan mu is koda wasa bamu yarda labarin auren nan yafita ba ko bayan an rabu, yallabai bayason damuwa ko matsala

kawai shi mutum ne maison hutu, should incase yarku tayi ciki munason yara zamu amsa but yarinyar ko yaron da za’a samu batada wani alaka da mahaifiyarta, kusan da wannan, idan kunada wata bukata ku rubuta bayan kun karanta kuyi sigining files dana baku az

o adaura auren zakuji alert immediately after” jikinsu har wani rawa yake kawai signing suke duk ta amamsa tafita ba’a jimaba wani malamai biyu suka shigo da more bodyguards a hall din aka daddaura aure suna biyan sadaki miliyan goma goma each aka shafa ma

tan sukai sallama da iyayensu PA tazo tai gaba dasu iyayensu suka fice hankalin kowa akwance iyayen na fatan yaransu su sami juna biyu.

Clinic sukaga an wuce dasu dudda already daga ta wajen Hajiya Daraja an musu test but saida aka kara musu har pap smear

akai clearing nasu sannan akadauki kowacce akakai lafiyayyen bangare da ita.

Yana zaune tareda Noor dake saman jikinshi tana wasa da wayanshi wanda tasaba tafison wayan Babanta kan duk wani iPad da laptop da phones nata dan babu wanda bata dashi aka shig

o dakin daga kai yayi ganin wani hadadden guy ne yashigo da kansu ke kusan daya da Khaleel, ga kitso akanshi yayi locks da gashinsa, Noor tace “Hi Uncle Sameer, some bad people took me away but one Fairy Angel Anty with my Dady rescue me, and Fairy Angel A

nty tagoyani abayanta” Dasauri Sameer yazo wajen ta tashi dasauri tana nunamai hannunta daya kumbura ashagwabe tace “Uncle Sameer my hand it’s hurt” cikeda so yace “sorry Special Noor, mezan siyamiki that will take the pain away”? Murmushi tayi tadan juyo

takalli Khaleel dake kallonta kuri tace “Dady will get angry yaji, bring your ear” dasauri Sam yabata kunnenshi tace “sugar cube” zaro idanu Sameer yayi arayuwan Noor tanason sugar cube gidan gabaki daya an dena amfani da cubes na sugar saidai sugar powder

sabida Noor cus zata iya shanye kwali daya aka batta, dan dariya Sam yayi shima yagaya mata a kunne zaizo ya kaita su sayo, tsalle tafara tana dariya tace “you are the best Uncle” tayi kofa da gudu Khaleel yabita da kallo tafice sannan Sam yace “Hey Cousi

n” watsamai mugun kallo Khaleel yayi Sameer yakama hannunshi yace “sabida kai I just had to leave everything nazo ko gida banje bafa, I just landed nazo nan straight Mommy da Pops suka sanar dani meke faruwa i was angry ba’a sanar dani ba since, shine wai

they’re throwing party for you nazo and invite all our friends, please ya akwai babes”? Sharesa Khaleel yayi cus haushinsa yakeji, Sam yace “kai nai mistake banje da Babe dina this Shanghai danaje ba kumani banson matan china wlh, na wahala saisa nabi avai

lable flight nataho, kai you’re so lucky shege nawa kowa kakeson ci har gida za’a kawo kubiya kudi a daura aure kaci, but why marrying her though? That’s abinda nakasa ganemaka see if I want 100 babes yau zan samosu and do whatever I want dasu wats the poi

nt na aurensu bayan nasan wasa kawai nake” dan yatsine fuska Khaleel yayi cikeda iskanci yace “cus marrying those desperate creatures is fun! And I love fun!”.

[9/15, 9:58 AM] M Shakur:

💫

GARGADAN SO

💫

✍

🏻

M SHAKUR

JUZZYFABSEVENT BUSINESS NE DAKE

BAMA MUTANE SERVICES NA

Event Decoration and catering service for all types of events such as weddings, corporate events, Naming ceremony, birthdays, etc.

CONTACT THEM SUBAKI THAT YOUR DREAM EVENT HOSTING

😍

*Muna abinci mai inganci da dadi both Nigerian

dishes and continental dishes*

Instagram: @Juzzyfabevents

chat them up now

wa.me/+2347032644814

EPISODE 1

️

⃣

4

️

⃣

Ihu Sameer yayi yace “shegen yaro like en u can have duk wacce kakeso in this world” dagamai gira daya Khaleel yayi irin of course kana ga

ninsu kaga yaran masu kudi da basusan darajan komiba kawai shirye shiryen Party suke abinsu.

Wuraren 10 nadare Party yafara, lafiyayyen exclusive party akeyi wanda sai yaron dayakai zai iya attending, anata having fun, ga mata, ga giya ga music ga food d

aban daban su azul ga shisha, ga securities na patrol suna gadin yaran.

Mommy da Excellency ne tsaye ata window dakinsu suna kallon Khaleel dake waje, the way he’s just smiling hannunshi rike da pipe yanashan shishi yana magana da few friends idanunshi na

lumshewa yanadan dariya yasa hankalinsu ya kwanta, Excellency yakalli Momy yace “thank you Madam” yajawota yana kama kafadanta yace “idan Khaleel naganshi yana farin ciki haka sai hankalina ya kwanta kinsan kwana nawa yau nakasa paper work? Nakasa attendi

ng meetings dina, rayuwana tsayawa chak yake because of Khaleel” Mommy tace “wlh nasani Husby but worry no more yariga ya soma warwarewa, bari naje naduba Noor tayi bacci since, sainaje wajen duba gyaran da akema yarinyar da za’a kaimai kafin yashigo” dasa

uri Excellency yace “okay” fita tayi Noor taduba dake bacci peacefully sannan tawuce wani daki da aka rubuta spa ajiki kai tsaye ta shiga jiki, professional masu gyaran jiki guda biyu ne ke kan wata yarinya dabazata wuce 25yrs ba cikin wani pool na madara

suna hada kai da Momy tasauke kanta kasa da sauri jikinta har bari yake tace “ina yini Ma” PA Momy takalla hakan yasa PA tace “ke fito daga ruwan” adan kunyace yarinyar tafito takai hannunta tana kare kirjinta tana harde kafafunta PA tace “ki sauke hannunk

i ki tsaya da kyau” kanta akasa ta sauke hannunta ahankali tana gyara tsayuwanta daga sama zuwa kasa Momy tamata kallon wulakanci sannan tace “she’s okay” tajuya tafito itakuma aka komar da ita ruwan, Momy tawuce tazauna afalo aka kawomata shayi tanasha ta

kalli PA tace “ana gamawa select the best kayan bacci sai akaita bangarenshi”.

Wuraren 1:53 nadare bodyguards dinshi suka shigo dashi abuge yanadan surutu da bazaka ganeba dasauri Momy ta taso tazo wajen tana kallonshi tace “ku kaishi dakinshi” ta shafa

fuskanshi cikeda so tace “good night baby” abuge idanunshi har basa buduwa da kyau yace “Moooooooomyyyyy I need…….ahhhhhhmmmm…” yadaura hannunshi kan kumatunshi yana turo pink lips dinshi looking so cute, saikuma yasauke hannun yakai saman wandonshi yana k

okari bude belt gaban wandon natashi dasauri Momy tace “take him to upstairs his room tell the lady to take care of my Son” atare sukace “yes Ma’am” side nashi sukai dashi Momy takoma wajen zamanta tana sipping tea, sama sukai dashi yana tutturesu har zuwa

gaban dakin da kai tsaye suka bude suka shiga adan firgice yarinyar ta tashi zaune, bodyguards din sukace “madam tace take care of her son” suka juya suka fito shikuma Khaleel ya jingina da bango yana bude belt din wandonshi yana turo baki, kallonshi yari

nyar take tadade tanason Khaleel cus yana social media, every lady crush ne a online sabida yanda yakeda kyau and he always post workout pictures and videos nashi, he’s the Most followed bachelor a IG yanzu with over 25Million followers baya following ko m

utum daya shi, idan yayi posting abu zaka iya ganin comment sama da dubu yau gata gashi, mijinta, ohh inama Allah yasa ta sami cikinsa yau, sauke wandonshi yayi kasa a buge yana sauke boxer ma idanunta suka sauka kan katon gabanshi kaman rodi tangal tangal

yafarayi da kyar yakai gado sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login