Showing 60001 words to 63000 words out of 140788 words

Chapter 21 - GARGADA SO COMPLETE

Unknown   

30 Sep 2026

648

na fito, ina Ni’ima”? Bo

ye komi yayi yace “tana asibiti, nariga na gayamata zatazo da zaran tasami chance” Baba yace “Allah sarki Ni’ima nasan tashiga cikin tashin hankali” Baban Yaseer yace “Baba an ina tayi hatsarin”? Tagumi Baba yayi ahankali yace “wlh bansani ba ko inda motan

ta yake ma bansani ba ta lafiyanta nake yanzu, kwananta biyu batada lafiya tun ranan litinin da yamma, yauma cewa tayı bari taje asibitin su Ni’ima adubata saidai aka kira su Ammi wai me waya tayi hatsari nikuma suka kirani su Ammin suka sanar dani” anatse

Baban Yaseer yace “kada kadamu Baba zan kira wani Abokina dake aiki da road safety naji idan zan sami any details na hatsarin da inda motarta yake” Baba yasauke ijiyan zuciya yace “tom shikenan” Baban Yaseer yadaga wayanshi yakira yadan matsa daga inda Ba

ba yake kusan 20min yayi sannan yadawo yace “Baba ance motoci biyar ta deba ta hada da trailer amman Alhamdulillah babu any casualty babu wanda yarasu saidai sunji ciwo, ance wanda yakawota asibiti yasa agent ne ko PA wani dai nasa yasaka yabiya duka masu

motocin har trailer kudin gyara motan su da kudin zuwa asibiti” Baba yakama baki da mamaki yace “iyye awannan zamanin abiya kalan kudin nan? Wannan bawan Allah akwai kyan zuciya da imani dakuma adalci da taimako” Baban Yaseer yace “ba shakka, kowaye gaskiy

a yayi kokari Allah sakamai da Alhairi”.

Duk suna zauna awajen dan an hanasu shiga dakinta har around 12 na rana saiga Ammi tashigo reception din tareda Ramla dake goye da katuwar jaka abayanta dukansu idanunsu ja, Baba na ganinta yashiga kokarin mikewa

hakama Baban Yaseer Ammi ta taho wajen dasauri Baba yayi wajenta hankalin Ammi atashe tace “ina Hawwan Malam? Ina Hawwa na? Ina tak….” Sai kuka kaman ba Baba ba yace “ya isa ya isa, gatachan adaki ance kar adameta kar a shiga saita farka, zauna, Ramla kema

zauna” ahankali Baban Yaseer yace “ina yini Ammi” gyadamai kai tayi tana goge fuskanta da bakin hijabi tace “lafiya lau Aliyu sannu, bazakaje aiki ba ka zauna anan” adan hankali yace “bari mugani zuwa ta farka yanzu banda natsuwan yin aiki” ijiyan zuciya

Ammi tasauke wlh har ranta batason zamanshi anan, cikeda hikima tace “to dan Allah tayani kai Ramla gida ta ijiye kayanmu tadafo wani abu takawo incase Hawwa ta tashi tanason abinci, Ramla dakin Antyn ku zaki ijiye kayanmu” Dasauri Baba yace “dakin nata ab

ude yake, kaita Aliyu akwai kazanta adaki zaki iya dumama mata shi Ramla” hannunshi Baban Yaseer yasa ya karbi jakan dake hannun Ramla yace “muje” binshi tayi suka fice wajen yarage daga Ammi sai Baba.

Aliyu na ijiye Ramla yajuyo cus bazai iya jiranta tay

i wani girki ba ayanda yadamu din nan tsayawa yayi yay salla yafito yana ciro wayanshi daga aljihu inda yaga Ni’ima tamai sama da 20 miss calls thank God wayan na silent maida wayan yayi back yashiga mota yatada.

Shigowa reception din Baba yayi dan yafita

yaje masallaci sallan azahar yadawo inda Ammi take zaune tana kallon gaban dakin da Hawwa tayi yace “likitan dana bari ya shiga yafito”? Ahankali Ammi tace “a’a baifito ba tukunna Malam gabana sai faduwa yake sunki fadamana komi har yanzu” shima Baba cike

da damuwa yace “karki damu in sha Allahu alkhairi zamuji” suna zaune awajen Dr yafito tareda Nurses yakalli su Baba yace “Alhamdulillah yarku ta farfado” harwani rige rigen tashi tsaye ake tsakanin Baba da Ammi but Ammi tariga Baba tashi dasauri tace “Dr z

an iya ganinta”? Gyadamusu kai yayi yace “eh zaku iya ganinta amman kafin nan inaso kubini office inada magana daku” faduwa gaban Baba da Ammi sukayi, gaban Baba nafadi sosai yace “to Allah yasa lafiya, muje Zainabu” itama Ammi gabanta na faduwa ta gyadama

i kai tabi Baba sukabi bayan Dr. Office din suka shiga suka zazzauna Dr ma ya zauna ganin yanda suke zazzaro idanu yasa yace “ku kwantar da hankalinku bawai wani abu bane dalili yasa nakiraku, na farko dai banda ciwukan data samu daga accident din nan yark

u batada lafiya, mun gano tanada Hypertension wato hawan jini” daga Baba har Ammi atare sukace “hawan jini!”? Gyadamusu kai Dr yayi yace “yes BP yayi high sosai shinema dalilin dayasa na kiraku tunda nasan kune iyayenta in tambayeku ko akwai wani tunani da

yarku keyi ko akwai takamaiman abinda ke damunta?” Shiru daga Baba har Ammi sukayi cus they know amsan tambayan Dr, abinda ke damun Hawwa is rashin aure da yawan tunanin dalilin, Ammi kuma tasan harda fadanta da Ni’ima yahadun mata but bata taba sanin Haw

wa nada hawan jini ba, and she’s sure Hawwa ma batasan tanada shi ba danda zata gayamata, ganin sunki magana yasa Dr yace “I guess kunsan abinda kesa yarku damuwa dakuma tunanin datakeyi, banson na shiga family issue dinku dan haka bazan tambaya ba, amman

dai kusani hakkin iyaye ne su kauda duk wata matsala da damuwa daga jikin yaran su especially idan damuwan yasoma haifar musu da cuta ajikinsu, arayuwan nan there’s nothing like yarona yayi girma he can take care of kanshi, naga kasa shekaranta 29 da 10mon

ths haka karubuta mana, Baba yaro ko shekaransa dari yana bukatan iyayensa su kula dashi, ku kula da ita dan Allah, ku taimakama yarku cus BP ta yayi high sosai, ku bata farin ciki, ku kauda mata damuwan and support her, BP yatashi yasa tai loosing control

kanta tana tuki harta hada hatsari, hawan jini muguwan cuta ce da tashi daya takan dauki ran mutum, dan Allah akiyaye, babu maganin dayafi aiki kaman maganin iyaye a rayuwan yaransu, menene maganin nan danake magana akai? Shine support na iyaye da love da

mantar da yaransu damuwa da bama yaran farin ciki da natsuwa……” Dr yaciga da advising Ammi da Baba sosai……

Around 1:30 yashigo asibitin parking yayi yasauko yawuce ciki, ganin baiga Baba ko Ammi wajen ba yasa yayi wajen dakin da Hawwa keciki ya leka ta g

lass na kofan idanunta biyu amman idanun sun kankance sosai irin na mara lafiya tana kallon waje guda tai shiru tana tunani, daga ita sai dogon ringan jikinta ga gyalenta an rataya wajen bag hanger dake gefen wardrobe na dakin gashin gaban goshinta dukya k

wanta luplup ansa bandage a goshinta hakama hannuwanta duk bandage wani kalan sonta da bala’in tausayinta ne ya mamayeshi kaman ya shiga ya karbe ciwon daga jikinta, hannunshi yakai yabude kofan gently yana shiga ciki, ahankali Hawwa ke juyo da kanta kadan

da kadan dan har yanzu kanta na banging saidai ba kaman dazu ba so da kyar take juya kan kallo kofan dataji an bude tayi tahada idanu da Baban Yaseer daya shigo yana mata kallon tsantsan so kaman zai hadiyeta, faduwa gaban Hawwa yayi kaman taga dodo tashi

ga mikewa tana tashi daga kwance dasauri ya yunkuro zai taho yace “don’t move Hawwa ina zaki”? Da muryanta da baya fita sosai cikin rashin lafiya tace “karkazo nan!” Chak ya tsaya daidai tana tashi zaune da kyar idanunta har layi suke kanta yafara kwankwat

sa sabida yanda ta tashi, dafe kanta tayi da hannunta da drip ke makale tana damtse idanunta cus her head is pounding kaman ana daka a turmi da kyar tace “kafita Baban Yaseer!” Cus bamata kaunan ganinshi arayuwanta, kallonta Baban Yaseer yake kaman yau yaf

ara ganinta ahankali yace “Hawwa nafita kuma why? Nine fa? It’s Aliyu, Kinsan yanda nake cikin damuwa kuwa?” Ganin yanda yake wani irin kallonta zuwa kirjinta dan andan zage zip na bayan dogon rigan, tashin datayi yasa gaban rigan ya zazzago sama saman kir

jinta na showing, da sauri tarike gaban rigan da hannu daya dayan hannun takai bayanta taja zip da mugu karfin hali Hawwa ta sauko da kafafunta daga gadon adan tsorace Baban Hawwa yakara yunkuro wa zai taho yace “ina zaki Hawwa sit please you’re not well,

me kikeso ki dauka? I can give it to you”hannunta daya akai dayan ta daga ta nunashi tana haki tace “kafita I don’t want to see you! Stay away from me Baban Yaseer” yana kallonta gently and softly yace “har abada bazan taba ita staying away from you ba Haw

wa” ganin yacigaba da kallonta yasa Hawwa ta diro daga gadon danta dauki gyalenta datagani a hanger kawai ta zube akasa babu karfi ajikinta ko digi kaman kafafunta basa aiki tai wani kara tana kama kanta da duka hannun biyu tace. “Kainaaa uhnnnnnn”

Dagudu

Baban Yaseer yayi wajenta without having a second thought sabida tsabagen yanda yarude kawai yakai hannunshi yadauki Hawwa dake kasa idanunta a kulle takama kanta da duka hannuwa biyun jin an dauketa yasa Hawwa tabude idanunta da kyar dan kadan suka hada i

do da Baban Yaseer hawaye masu zafi ne suka fito daga idanunta cikin muryan da baya fita bamata da karfi sosai tace “Baban Yaseer kaji tausayina kafita daga rayuwana! Ka ijiyeni! Stop touching me, ka ijiyeni nace” tai maganan tana lumshe idanu ta rirrike k

anta, yanda hawaye ke fita daga idanunta tana magana kasa kasa kaman yar baby ya kashema Baban Yaseer zuciyan he just wants to kiss her and hug her so damn tight, kofa yakalla ganin babu kowa dake tahowa yasa ahankali yashiga sauke fuskanshi zuwa daidai fu

skan Hawwa he just love Hawwa and feels like kissing her baimasan meyake ba, fuskanshi na dab da sauka anata akai mahaukacin bugokofan dakin dayasa yadago kanshi da gudu Hawwa tabude jajayen idanunta da kyar suka kalli kofan suna hada idanu da Ni’ima data

bugo kofan tana sanye da abaya idanunta sunyi matsiyacin ja tana kallon Baban Yaseer daya dauki Hawwa ajikinshi kaman yanda yake daukan su Yaseer da Yasmeen, adaidai lokacin kuma Baba da Ammi na zuwa wajen duk sukaci tura suka tsaya abayan Ni’ima duk suna

kallon Baban Yaseer, yanda gaban Hawwa yahau bugawa ganin Ni’ima ta dauka kirjinta zai fashene da sauri ta shiga kokarin kwace kanta batama da karfin motsi abin gwanin ban tausayi tana kallon Ni’ima Baban Yaseer kuma yariketa gam ajikinshi yana kallon Ni’i

ma, wani kalan mosti fuskan Ni’ima yafara tana huci tace “ba kiss zakuyi ba”? Tayi mahaukacin ihu tana daukan kujeran datagani adakin tayi kansu tace “ka sumbace ta mana Aliyu…….”

THIS BABAN YASEER IS HE TRYING TO TAKE ADVANTAGE OF HAWWA? CUS WAT WAS THAT

DAYAKE KOKARIN YI PLEASE???

I GET YANA SONTA SOMA MAI ZAFI BUT COMMON SOYAYYA BA HAUKA BANE??

IDAN KENE BABA KO AMMI WHAT WILL YOU DO???

[9/22, 4:58 PM] M Shakur:

💫

GARGADAN SO

💫



✍

🏻

M SHAKUR

EPISODE 3

️

⃣

5

️

⃣

JOIN MY FACEBOOK GROUP

https://ww

w.facebook.com/share/g/MhrpcozubuW3sxg8/?mibextid=K35XfP

Kyakkyawan baccin gagaran Khaleel yayi danko 30 minutes baikaiba ahankali yabude idanunshi yana juyowa daga rub da cikin dayayi yana kallon saman dakin baimasan meke damunshi ba, normally yakamata

yayi bacci har zuwa 4 na yamma but yakasa baccin tunanin yarinyar chan kawai yake, kaman her sick spirit na kiransa, hannunshi yadaga yakalla da Hawwa ta ciza lumshe idanu kawai yayi yabude sannan yatashi zaune yasauka daga gadon, boxer yacire ya yar awaj

en yawuce abinsa naked yafada bathroom yayi wanka yafito yawuce walk in closet dinshi dake kama dawani exquisite boutique, shiryawa yayi yazaro Balmain monogram print flowing shirt dakeda kalan black print din kuma white yasaka, yadauko dogon denim wando n

a Diesel yasaka daya zauna ajikinshi da kyau dasdas, agogonshi yaciro from drawer na designers watch dinshi, yacire Furlan Marri yasaka dayama hannunshi kyau, yadan juya yakalli showglass na takalmansa kaman shago yasa hannu yaciro wani suede flat takalmi

na Birkenstock Boston, sannan yadau turarukanshi yashiga fesawa yadauki brush yana taje kansa ya shimfada dadduma yayi sallan azahar sannan yamike yabude kofa yafito yasauka kasa, chan falo yayi yana kallon agogon hannunshi is 1:30 ba kowa afalo probably M

ommy ta kwanta ko tana spa nasu ana mata massage, kofa yawuce aka budemai yafita wajen black Mercedes Maybach S class dinshi yayi dake kyalli tsabagen kyau da kudi, da sauri security nashi suka taho wajen yakalli Salman dake budemai motan yace “when did yo

u come back?” Dasauri yace “not quite long Sir everything is sorted babu wani matsala motanta I called auto shop sunzo sun dauka har an fara gyaransa” yatsine fuska yayi kadan baice kome ba ya shiga bayan motan ya zauna, Salman ya maida kofan yarufe yakoma

gaba yashiga ya zauna driver shima na shiga mopol dinshi ma haka, anatse yace “hospital” Dasauri driver yace “yes sir” yatada motan suka fita yana kallon hanya chan yace “music” waka aka samai yafarabi yanadan shaking kai yadaga wayanshi yayi selfie yasa

a instagram story nashi hankalinshi kwance.

*

Kansu Ni’ima tayi da plastic chair data dauka dasauri Baban Yaseer yajuya yana sauke Hawwa agadon yajuyo yasa hannu da zafi zai karbe kujeran ta zame tai gefenshi zata rafkama Hawwa dake kallon Ni’ima complete

ly heart broken Baban Yaseer yabude hannuwanshi ya tsaya agaban Hawwa, Ni’ima tace “kama rungumeta idan zakayi amman saina halakata, saina halakata wlh, Allah ya kasheki ya dauki ranki sai inga wazakaso Aliyu? Inaso naga ko zaka bita kabari kuyi soyayya, b

a sumbatar juna kukeso kuyi ba kuka ganni kuka wayance? Ka tashi agabana” hannu daya Baban Yaseer yasa ya fizge kujeran daga hannunta yana kokarin ijiye chair a gefe tabi gefenshi zatayi kan Hawwa taji an riketa gam juyowa tayi daidai Ammi na dauketa da ma

ri jikake tasss! Hawwa ta zabura tana kokarin mikewa ganin yanda Ammi ta zubamata mari but takasa tashi, Ni’ima ta dafe kuncinta tana kallon Ammi da jan idanu, Ammi tace “kika kara maganan banza anan saina sake daukeki da wani marin shashasha” Ammi takalli

Baban Yaseer dake tsaye yana kare Hawwa cikeda fushi tace “tashi agaban yarinya na bar wajen nan, tashi nace!” ba musu yatashi ahankali yakoma wajen kofa ya tsaya ranshi in yayi dubu yabaci sabida abinda Ni’ima keyi, Ni’ima takalli Ammi idanunta jajir har

lokacin kallon Ammi take tace “kika mareni Ammi? Ko uwata bata taba bari naba saike”?Ammi na kallonta jin maganganun datake rai abace tace “saisa ni nake tayata bawa diyarta tarbiya, kika karamin gara gara anan saina sake daukeki dawani marin, you’re very

, very and very stupid Ni’ima hauka kikeso kiyi sabida namiji? Eh?” Shigowa Baba yayi zuwa wajen ya tsaya kusada Ammi babu alamun wasa akan fuskanshi yace “meke faruwa Zainab”? Ni’ima Ammi ta nuna tace “Malam Ni’ima tana daya daga cikin dalilan dayasa Haww

a kenan wajen” azuciye Ni’ima tace “menayi? Nakira yarku na yanke alaka da ita, naja mata layi, bansonta arayuwana dayake mayya ce, bakar mayya mara zuciya ce ita wacce tai kwantai haka ta dinga bina tanajan gwuiwowinta akasa tana rirrikeni tana kuka tana

karna rabuda ita, nikuma na tattake hannuwan banzan nawuce nayi tafitata” sosai Baban Yaseer ke kallonta hakama Baba da Ammi yanda take magana kaman ba Ni’ima ba, can a sweet person turn monster over night? Sabida namiji? Ni’ima tace “mijina nawane kadai w

lh, ba best friend ba ko kanwata ce saina jamata layi wlh, kugayama yarku tafita daga harkan mijina” nuna Baban Yaseer Ammi tayi tace “ga mijin naki nan ai shiya kawo kanshi nan, dau abinki kubar nan” cikeda rashin kunya tace “eh zan dauki abuna amman sain

a gama, yar iskan yarku kokarin sumbatan mijina take, mara kamun kai da natsuwa, Hawwa zata iyama maza fyade sabida tsabar bukat……” tsawa Ammi daka mata tace “Ni’ima!” Rai abace sosai tace “nasan waye Y’ata! Jedai ki bincike mijin naki, munsan kalan tarbiy

an da muka bata” ganin Ni’ima zatai magana tabi Ammi da chachan baki yasa Baba yakalli Baban Yaseer strictly yace “Aliyu dauki matarka kutafi, mungode Allah saka da alkhairi” cikeda tsantsan rashin kunya Ni’ima tace “ba dole kace ka gode ba anci kudin miji

na an koshi, yazo yabiya kudin asibiti da kudin magani, mayu kawai kwadayayyu masu neman kai da yars……” fizgota Baban Yaseer yayi yajuyo da ita tai facing nashi ganin abin nata yazama hauka yadaga hannu zai kwasa mata mari Baba yace “kul!”

Washegari Sund

ay around 11 tafito su Hamza na samata komi a booth, Baffa yace “Hawwa ayi tuki ahankali kinjini” murmushi tayi tace “toh Baffa na” Ammi tace “Allah kiyaye hanya, dan Allah banda gudu” Gyadamata kai Hawwa tayi su Ramla suka rungumeta tamusu sallama tafito,

text tama Ni’ima tace “gani nashiga hanya zan dawo office gobe”.

Karfe biyu dawani abu anadai neman karfe uku Hawwa ta shigo Abuja hanyan hospital din su Ni’ima tawuce direct ta shiga tai parking ta kashe motan, wayanta tadauka tafito abayane ajikinta ba

ki tawuce ciki office din Ni’ima tawuce tareda knocking tana budewa wata nurse ce aciki tana ganin Hawwa tai murmushi tace “wajen Ni’ima kikezo? Bakuyi wayaba ai batanan yau is her off” amutunce Hawwa tace “okay okay nagode” tajuyo tafito motanta tashiga t

afita daga hospital din wlh she’s so worried rabon datai magana da Ni’ima tun Friday wani irin fushi Ni’ima keyi da ita haka, hanyar gidansu Ni’ima tayi har zuwa layinsu mai kyau, gaban gidansu ta tsaya tai horn maidaidaicin gidane mai kyau ga babban bakin

gate nasu, lekowa mai gadin yayi Hawwa tadanmai murmushi tana jiran taga yabude gate saitaga yabude karamin gate da fara’a kan fuskanshi yace “Hajiya barka da yamma” gyadamai kai tayi tace “ya kuke” yace “Alhamdulillah” saikuma ya tsaya sakaka yana kallon

ta Hawwa tace “budemin gate ko basanan ne”? Bazai taba iya maimaita abinda Ni’ima tacemai ma hakan yasa dasauri yace “eh basanan tun safe suka fita” danjimm Hawwa tayi kaman daga sama sukaji muryan Yasmeen ta tsandala ihu tana kuka wayyo kafanta dasauri ma

igadin yakalli gate saikuma yajuyo yasauke kanshi kasa, Hawwa dake juyo muryan yaran tace “kace basanan ba muryan Mims naji na kuka ba” dan sosa kai yayi da hannu kanshi na kasa yakasa kallonta yace “ahhhmm Madam tacemini duk randa nakara barinki kika shig

a gidan abakin aikina kiyakuri Hajiya” dasauri da kunya yajuya ya shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login