Showing 27001 words to 30000 words out of 62695 words
hawan , sai can taga wata motar gida ta taho da gudun gaske
zata wuce , da sauri Aysha ta shiga sama mata hannu alamar ta tsaya , harya wuce can kuma
yadawo da baya har ya k'araso wajen ta , suna zuwa dai dai inda take direban ya zuge glass
yana fad'in " lafiya kuwa baiwar Allah ? Aysha tace " dan Allah katai makamin ka shigar dani
cikin gari kar dare yayimin anan , ganin irin shigar ta ta kamala yasa Direban yace "bisimillah
shigo , godiya Aysha ta shiga yi kafin ta zagaya baya ta bud'e ta shiga , tana shiga taga ashe a
bayan akwai wata matashiyar budurwa wacce baza su wuce sa'anni ba da ita , da sauri Aysha
tayi mata sallama suka gaisa , dayake itama budurwar tana da sakin fuska tuni tasaki jiki tana
jan Aysha da hira , duk da ran Aysha a b'ace yake ba laifi ta d'an saki jiki sunyi hira kad'an ,
basu fi minty goma ba suka shigo gari nan budurwar ta tambayi Aysha inane inda zata sauka ?
Aysha tace " ina nassarawa G.R.A daga farko farko , nan budurwar tace " muma wajen nan
muke kinga kawai sai mu sauke ki kawai a gida , haka akayi kuwa dan suna zuwa layin su
Aysha tanuna musu k'ofar gidan da zasu sauke ta , Kafin ta sauka Budurwar nan tace " to
k'awata baki gayamin sunan ki ba har zamu rabu kuma , Aysha tayi murmushi tace " sunana
Aysha kefa yasunan ki , Murmushi tayi sannan tace " suna me dad'i , ni sunana Ruma daga
yau kinxama k'awata in babu damuwa , nan sukayi musayar number sannan tayi musu godiya
suka wuce.......
Aysha na shigowa gida Gogal ta hau fad'a " haba Sayyada wannan dare da kika kai na
lafiya ne kuwa ? nan Aysha ta karyar da akai ta shiga shimfid'owa Gogal k'aryar wai sunje
gidan gwamna ne yau sunyi masa godiya akan kyaututtukan da suka samu , sannan ta k'ara da
fad'in " wallahi Gogal in Allah ya ci damu Hajjin nan mu biyu zamuje ta , dan har k'ara jadda
damin malaman mu sukeyi , Gogal ta yashe baki tana fara'a kafin tashiga addu'ar Allah ya
tabbatar , bayan Aysha tagama shigar da Gogal ta nufi d'akin ta danyin wanka.......
Tana shiga cikin d'akin tafad'a kan gado sannan ta fashe da kuka , sai da tayi kuka me isar
ta sannan ta share hawayen ta , tashi tayi ta zauna tafara tunanin yadda zata k'onawa Farouq
rai , yadda zata saka farouq yin nadama a rayuwar sa , ta dad'e tana sak'awa da kwancewa
kafin ta tsayar da abinda zatayi masa , wani murmushi tayi sannan ta mik'e tashiga wanka
abinta.......
Farouq sai jin wani nishad'i yake , yana ganin yadda yaga Aysha ta yi shuru to tafarajin
tsoronsa , a hankali ya furta " k'aramar karuwa kawai , yarinya k'arama tabi tasa mutane a
damuwa , tabbas yasan Daddyn sa ma akwai wani abu a k'asa tsakanin sa da ita , dan in bai
manta ba lokacin da yafara ganin ta ai a jikin Daddyn yaganta a zaune , to koma dai meye ai
bai kamata tazama barazana a rayuwar saba , kuma koda yakaita gun birthday ai bashine
yafara amfani da ita ba , dan koda ya shigeta yajita a bud'e bare tace shine yafara sanin ta ,
kuma ai ita kanta tasan ya wuce ajinta , tana 'yar matsiyata kuma uwa uba gata basu da wasu
dangi yace zai aure ta , ai tasan bazai yuwuba ko a mafarki , haka Farouq ya shiga gari da
motar sa yana fantamawa tare da nunawa abokai motar sa tadawo........
Hameed tunda yadawo cikin layin su yafara bincike , duk da baisan daga wanne gida
Aysha ta fito ba amman yatsaya dai dai inda suka tsaya yafara tambaya , sao dai duk jefi jefin
mutanen da yake tambaya suna fad'in su basu san wata me irin wannan sunan ba , abinka da
unguwar masu dashi , kwata kwata babu mutane da yawa wad'an da zai tambaya , masu gadin
gidaje daman yake tambaya kuma duk sunce basu santa ba , haka yagaji ya nufi cikin gida
abinsa.....
Bayan Aysha tayi wanka ta d'auro arwala tare dayin sallar magriba da isha'i , fitowa tayi
suka ci Abinci suka tab'a hira da Gogal sannan tace bacci takeji tayi mata sai da safe tanufi
d'akin ta...
Tana shiga tahaye gadon ta tare da d'auko wayar ta , whaspp tahau tafara chat abinta
hankali kwance , duba number Farouq tayi tagansa Online yana chat abinsa , murmushi tayi
sannan tashiga folder d'in videos wanda take ajiye bad'alar datakeyi , tana shiga takamo videon
datayiwa Alhaji Na Lamma ta d'aukoshi , tana tashi ta turawa Farouq tare dayin rubutu a k'asan
videon kamar haka : _Farouq kenan yaro man kaza har kai wani k'waro ne a wannan harkar ?
ina kaje aka sanka ina kaje kayi suna ? inaso kasani ga wani Video nan ko zai d'ebema kewar
wannan daren kafin gobe ka tsinceshi a social media yana yawo , indai zaka ci gaba da tab'a
Aysha to sababbi ma na tafe wanda zaka koyi style sannan zan turawa budurwar ka wacce
kakeso ka aura yar gidan Senetor dan taga sirikinta itama ta koyi style a wajen sa , nabarka
lafiya kayi bacci a nutse kaji , daga farkar Na Lamma_...
Tana gama tura masa ta kashe datar tare da kashe wayar baki d'aya ta kwanta ,.......
Farouq yana ta chat da budurwar sa wacce yake masifar so , sai wani nishad'i yake suna
ta soyewa abinsu , sak'o yagani yashigo da bak'uwar number , tsaki yaja yana fad'in " wai ko
yaushe matan arewa zasu gane sudaina biyo maza prvt yakuma jan tsaki , da kamar bazai
bud'e ba amman ganin pic d'in dayake kan dp yaja hankalin sa , hoton k'irjin mace ne akai sun
cika sunyi mak'il dasu abin sha'awa , wani miyau ya had'iya kafin ya shiga cikin contact d'in ,
yana shiga yaga anturo masa video aikuwa hannun sa har rawa yake akan ya bud'e ko blue
film aka turo masa , yana bud'ewa yafara cin karo da fuskar Daddyn sa yana wani irin nishi ,
nan yagansa haihuwar uwa da uba kan yarinyar da ita baya ganin fuskar ta kwata kwata sai iya
jikin ta da Daddyn nasa ya kare jikin shima ba'agani sosai , wata irin zufa ce tashiga karyo
masa sannan yafara karanta rubutun dake k'asan , wata zufa ce ta karyo masa tare da wani irin
fad'uwar gaba , kiran wayar budurwar sa ne yashigi take yaji gabansa ya fad'i kodai ta tura
mata d'in ? k'in d'aga kiran yayi har ya katse wani yasake shigowa , sai da tayi masa miss call
five batare da ya d'aga ba , gashi tana ganin sa online kuma ta turo masa sak'o amman yak'i
mata reply , tuni Farouq ya shiga kiran number sai dai kwata kwata tak'i tafiya akashe ake
cewa , duk irin ac da fankar dasuke aiki a d'akin amman Farouq gumi yakeyi , jifa yayi da
wayar kan katifa kafin ya durk'ushe a wajen , wacce irin yarinya ce wannan haka ? meyasa
tashigo rayuwar su shida Mahaifinsa ? tabbas intasaki wannan video wallahi sungama kunya ta
a idon duniya , Mahaifinsa d'an kasuwa ne kuma gashi yana tab'a siyasa , sannan gashi da
surukai da dama yanzu wannan videon ya fita 'Yayan sa ma ya janyo musu fitowa daga gidajen
su , goge wani gumi yayi da hannun sa sannan ya furta " why Daddy zakayi haka da 'Yar cikin
ka ? shiyasa kenan take musu barazana da tare da karb'e dukiyar Daddyn nasa , dole yaje
yasa meta a daren nan dan ya bata hak'uri karta fitar da wannan videon , da sauri ya mik'e ya
d'au mukullin motar tare da ficewa dagashi sai singlet da gajeran wando batare da ya lura ba
,.......
Aysha sosai take dariyar mugunta duk da k'asa k'asa takeyi , tuni Farouq har yazo
unguwar su Aysha saboda mugun gudun dayakeyi , Allah ne ya kawosa lafiya kawai amman ya
shari gudu , yana zuwa yashiga buga gidan tamkar zai karya k'auren gate d'in , Habu dayake a
wajen gate d'akinsa yake tuni ya rud'e sayake b'arayi ne , kuka yafara yana fad'in " shikenan na
bani na lalace kwad'ayi na ya janyomin , jin bugun yayi yawa yasa Habu rarrafowa yana neman
hanyar cikin gida , Wannan bugu a kunnen Aysha akeyin sa dan tasan ko waye keyin bugun ,
murmushi tayi sannan ta sakko daga kan gadon ta nufo k'ofa , sai da tafara lek'a d'akin Gogal
taganta tana bacci sannan ta nufo k'ofar waje , karo taci da Habu yana rarrafe tamkar k'aramin
yaro tare da kuka wiwi , dariya ce ta kamata tafara cewa " Habu lafiya naganka haka ? Habu
cike da yin magana k'asa k'asa yace " Hajiya Aysha bakiji b'arayi na buga gidan nan ba ,
murmushi tayi sannan tace " ba b'arayi bane bak'o nayi bari naje nagansa , Habu yadube ta
yace " bak'o kuma a wannan daren ? karfa kije wallahi b'arayine , murmushi tasake yi sannan
tace " wai to in b'arayin ne ai har sa shigo su kashemu indai takai za'abi , juyawa tayi ta nufi
k'ofar gate d'in tazare sakatar , tuni Habu ya shige gida a guje shi dai bai yadda ba , .......
Aysha na bud'e gida sukayi ido biyu da Farouq wanda yayi wuri wuri dashi , d'auke kai tayi
tana me fad'in " lafiya malam zakazo mana cikin dare kana mana wannan irin bugun ? Farouq
cike da nadama yace " dan Allah kiyi hak'uri Aysha wallahi nasan nayi miki ba dai dai ba , dan
Allah karkimin horo da abinda zai hanani yin sukuni a duniyar nan plss , Aysha tana waiwayo
wa ta d'auke Farouq da wani wawan mari sannan ta kuma bashi d'aya a d'aya kuncin , sannan
tace" inaso kasani Farouq mutukar so kake in hak'ura to saika durk'usa gwuiwoyinka a k'asa
kaban hak'uri , sannan koma me nazama ai kaine siklar hakan ko kamanta in tuna maka , har
gida kazo kasameni da niyar aurena zakayi ashe ba haka abun yake ba , haka ka d'aukeni kaje
ka kaini wajen abokan ka kuka ketamin mutunci , hakan bai yi maka ba ka wulak'an tani
sannan kuma karabu dani , kuma in baka sani ba Babanka banice nashiga rayuwar sa ba shine
yashiga tawa dan haka dana fahimci Mahaifinka ne nikuma na b'ullo masa tahaka , shine zaka
d'aukeni ka kaini bayan gari sannan kasa hannu ka mareni tare da kirana da ballagaza , to
wannan daka gani kad'anne daga cikin irin videon dana yiwa Mahaifinka , kuma mutuk'ar kace
zaka kuma tab'ani to tabbas zaka dunga tsintar su d'aya bayan d'aya a social media , dan suna
nan nasa musu episode episode sai ka kiyaye , Farouq har k'asa ya duk'a yana bawa Aysha
hak'uri tare da yin alk'awarin bazai k'ara yi mata makamancin abinda yayi ba , sannan yayi mata
alk'awarin fita daga dukkan al'amuran ta , Aysha ta dubesa tace " shikenan sai a kiyaye , ra
juya zata shiga cikinngida , da sauri ya mik'a mata mukullin motar ta yace ' gashi kiyi hak'uri
karki turawa budurwar tawa videon plss , murmushi tayi sannan tace bazan tura ba amman
gaba in ka kuma hakan wallahi itace zata fara kallon episode 2 kafin kai kagani , kumq
mukullin mota ka koma da ita gobe in ka kaita car wash sai ka kawomin abata sai da safe ,
batajira cewar saba ta komar da gate d'in gidan ta rufe abinta.........
*Nagode Sosai masu bibiyar book d'ina , masu min magana ta prvt ina k'ara godiya sosai da
sosai , Masoyana ina Alfahari daku a duk inda kuke*ν ½νΈν ½νΈν ½νΈν ½νΈν Ύν΄ν ΌνΏ»ν ΌνΌΉ
_Masoyana kune ni inbaku nima babu ni_ν ΌνΌΉ
*Taku a koda yaushe*
_'Yar Mutan Kanawa_ ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν ΌνΌΉ
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU*
ν Ύν΄ν Ύν΄
_NA_
*Zee* *MD*
*WOMEN* *WRITERS* *ASSOCIATION* ν ½ν³
( Domin Marubuta Mata )
β¨ (W.W.A) β¨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/
*Bisimillahir Rahamanir Rahim*
_Page._ 20
Kamal yashiga bin bayan Motar Aysha tamkar zasu tashi sama , Aysha naganin
haka tasamu wani waje ta faka motar sannan ta fito a fusace , dai dai lokacin suma su Jabir
suka k'araso wajen sai maida numfashi yake , saukowa yayi da sauri yana nufo wajen ta ya
shiga fad'in " Aysha meyasa kike guduna ? meyasa bakyaso muhad'u dake ?
Aysha ta dubesa a wulak'an ce tace " meye had'ina dakai ? taya zaka shiga rayuwata duk
inda nayi kadunga bina ko kana bina bashi ne ? Jabir ya gyara tsayuwa yana duban Aysha
yace " Aysha ina sonki sosai kuma son danake miki shine dalilin dayasa nake bibiyar
Al'amarinki , inaso kisani wallahi duk abubuwan danake fad'i akanki da kuma tona miki asirin
danace zanyi a gun kakarki ina fad'a miki haka ne dan ki shiryu , tun farkon had'uwa ta dake
zuciya ta takamu da soyayyarki , dan Allah Aysha ko sau d'aya ne kibani dama na nuna miki
soyayyar dana ke miki plss , Yadda Jabir ke magana da kuma irin kalaman da yayi ba k'aramin
tasiri yayi a zuciyar Aysha ba , duk wani haushin sa datakeji sai gashi tasamu kanta da sakkowa
, ganin yanayin ta ya canza hakan yabawa Jabir daman k'ara shigar da kansa...
Aysha k'ofar gidan ku nan ne yazamo wajen zamana a koda yaushe , kullum sai na dunga
ganin kamar zanganku kundawo zaku bud'e gidan , Kullum cikin yawo nake a gari ko Allah zai
had'ani dake , sai yau Allah ya cikamin burina na ganinki , dan Allah Aysha ki fahimceni wallahi
da gaske nake inasonki sosai , Aysha ta dubesa ido cikin ido dan ganin ko zata hango aibun
Jabir , Jabir bashi da makusa dan kyakkyawa ne ajin k'arshe , gashi cikakken Namiji dashi
komai ya had'a matsalar sa kawai rashin kud'i , dan kana ganin sa kasan bashi da abun yi ko
ayanayin sittirar sa , sunfi minty 3 a haka sannan Aysha tace " naji duk maganganun ka kuma
zan duba nagani sai muyi magana , Jabir yace " to yanzu kifad'a min inda kuka koma plss inaso
inzo sai muyi maganar , Aysha cikin ranta tace " nan fa d'aya dan bazan aminta dakai da wuri
ba har sai na gwada ka , a fili kuma tace " ni babu inda muka koma kawai Gogal tana garin mu
nikuma ina Hotel da zama , kawai kabani number ka sai muyi magana , Jabir batare da yakawo
komai ba ya karantawa Aysha Number sa , bayan tasa Number tayi masa sallama ta shiga
motar ta tayi gaba abinta......
Kamal ya dubi Jabir yace " Abokina gaskiya wannan yarinyar me zafi ce , a inah
kasamo ta haka dan ko yadda ka rud'e kad'ai yasa na tabbatar da tana da muhimman ci a
gunka , murmushi Jabir yayi sannan yacewa Kamal " Aysha ta daban ce a cikin mata Abokina ,
tuntuni zuciya ta tayo farautar ta , duk da nasan tafi k'arfina amman ko soyayya mukayi ai nasan
nayi nasara , Kamal ya dubi Jabir yace " Kasan irin wannan matan wallahi ba matan yara bane ,
koda sun auri yaran to sai dai in yakasan ce yaro da kud'i abokin Manya , Jabir yace " nima
kasan me zan zama agaban ko zanyi kud'in da sai na auri balarabiya ma , Kamal yasa dariya
yana fad'in " kana zaman lungun Abokina ? sai katashi kafara nema dan irin wannan matan ko
siyan turare suka had'a ka dashi wallahi aikine , nan suka hau lifan d'in su suna hira wacce
dukan ta akan Aysha ne........
Wajen shopping Aysha taje nan tashiga d'ibar abubuwan da zatayi amfani dasu , tana
dube duben ta taji muryar da bazata tab'a mantawa da ita ba wato muryar *Khalid* , jiyowa tayi
a hankali tana kallon inda taji maganar ai kuwa