Showing 3001 words to 6000 words out of 62695 words
, haka ya fice daga cikin gidan tansa fess tunda ya biya buk'atar
sa , Aysha tuni zazzab'i ya rufeta makarantar daba taje ba kenan ta zauna jinyar jikin ta .......
Koda Gogal ta dawo gida bata gane me yafaru da Aysha ba , lokacin magriba tayi kuma
Aysha tayi mata k'aryar ciwon ciki takeyi da zazzab'i shiyasa bataje Makaranta ba ........
*In naga Comment zanci gaba da Posting*
_Taku A ko Yaushe_
*'Yar Mutan Kanawa* _Ce_ ν ½νΈν ΌνΌΉ
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
ν Ύν΄ν Ύν΄
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* ν ½ν²ͺ
https://www.facebook.com/111403834371046
β¨β¨ *{{* *H.W.A* *}}*β¨β¨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Dasunan Allah me rahama me jin k'ai , tsira da Aminci su tabbata ga Shugaba jagaba
Annabi Muhammad s.a.w ν ½ν±ν ΌνΏ»ν ½ν±ν ΌνΏ»_
*Wannan littafin banyishi dan wata ko wani ba , nayishine dan nishad'i duk wanda yayi
daidai da rayuwar sa to yazone a arashi ,*
_Allah kabani ikon rubuta Abinda zai amfani Al'umma_ ν ½νΉν ΌνΏ»ν ½νΉν ΌνΏ»
*Mallakar : Fad'imatuz Zakiyya ( Zee MD )*
_Page._ 1
Sanye take da hijab har k'asa duk ilahirin jikinta baka gani , fuskar ta rufe da Nik'af
tana tafiya a hankali tamkar wata wahainiya , tana zuwa wata majalisar maza zata wuce
dukansu suka bita da kallo , ko gotawa batayi ba wani daga cikinsu yace " nidai wannan matar
inason inga fuskar ta , sauran suka ce " to mezakayi da fuskar tata alhalin kana ganinta kaga
matar aure me cikar kamala , wallahi Jabir ka rufawa kanka asiri kar kaje watara na mijinta
yajika , wanda suka kira da Jabir yace " karfa kuga laifina duk abinda kagansa a killace to
tabbas kasan yana da daraja , kuma kowaye zaiso ace ko sau d'aya yaga yadda abin yake ,
kuma da kuke maganar cewa matar aure ce wallahi nidai ban yadda ba , nan suka kafa musun
wannan mata da ta wuce......
Tana k'arasowa titi ta tsayar da Napep koda ya tsaya ta k'arasa ce masa tayi " Green
palace Hotel zaka kaini , kallonta yashiga yi sama da k'asa kafin yace " Bisimillah kud'inki d'ari
biyu da hamsin , shigewa tayi batare da tace komai yaja suka tafi......
Tafiyar Minty 10 sukayi yakawosu Green palace hotel , suna zuwa ta zuge wata k'aramar
jakar ta tabashi d'ari biyar ta juya ta shige ciki batare da ta anshi canji ba ......
Tana shiga ciki ta nufi Reception tana zuwa tace musu " ina da bak'o a room 13. nan suka
duba tare da kira number d'akin data fad'a , sai da suka gama magana sanna suka bata
umarnin tafiya.....
Hawa sama tayi ta nufi number 13 Room hankalinta kwance , tana zuwa tayi nocking
k'ofar aka bata izinin shigowa , tana shiga tasamu Alhaji Nuhu Matawalle yana kishingid'e yana
shan lemo , yana ganinta yafara mata kirari " Sayyada kike a cikin gidanku a titi kuma *'Yar
Hannu* ce ke , Kankana uwar ruwa sikari baki farin banza ba zuma kike ga zak'i ga harbi , cire
Nik'af d'in tayi sannan ta cire Hijab d'in shima , tana cirewa naga ainahin halittar ta , Kyakkyawa
ce ajin farko ga kyau ga dirin jiki ko inah acike yake na jikinta , gata doguwa tamkar itace ta
zana kanta , k'ugunta kuwa tamkar andasa mata shi haka k'irjinta a cike yake kuma gasu a
tsaye k'yam , wani shu'umin murmushi tayi ganin yadda Alhaji Nuhu yasaki baki yana kallonta
har wani miyau yake had'iaya muk'ut , riga da siket ne ajikinta na atamfa sosai suka kamata kai
bakace zasu fita ajikinta ba , zama tayi kusa dashi numfashin su na bugun juna tuni Alhaji
Nuhu ya rud'e yana neman fita hayyacinsa , matsowa tayi sosai ta shafo fuskar sa sannan ta
sumbace sa , ai suman zaune yayi tare da wani lumshe ido yana sambatu , cike da kissa tace "
Alhaji gani nazo na cika Alk'awari dan haka nima inaso ka cikamin nawa Alk'awarin , da sauri
yace " *Aysha* kifad'i duk abinda kikeso mutuk'ar inadashi to zan mallaka miki , wani wal tayi
da ido tare da hura masa wata iska har sai daya lumshe idonsa tace " inaso ka siyamin Motar
dan nagaji da yawo a k'asa , amman nafiso kabani kud'in insiya da kaina bawai kasiyamin ba ,
Alhaji Nuhu yayi wani murmushi yace " Motar kacal kikeso Babyna ? kai ta d'aga masa alamar
Ae batare da tayi magana ba , Alhaji yace kituromin Account Number ki yanzu zan miki transfer
ta 3 Milloiner sai ki siyi wacce kikeso , da sauri Aysha tace " wow Alhajina nagode da wannan
gift d'in naka , Murmushi Alhaji Nuhu yayi sannan yace " akan ki babu abinda bazan iya yi ba
dan ked'in ta musamman ce , tuni Aysha tafara rikitashi da salonta , Alhaji Nuhu tuni ya fice
daga hayyacinsa sai wani surutai yakeyi , a haka har suka fara aikata ta'asar su .......
Bayan wasu a wanni kowannen su ya gama gamsuwa Aysha ta mik'e tashiga toilet , saida
tayi wanka ta kintsa jikinta sannan ta fito , kayanta ta d'auka tasaka sannan ta dubi Alhaji Nuhu
, shima ita yake kallo tayi wani murmushi tare da kashe masa ido tace " ni zanzo natafi gida
kasan bana so ace nakai yamma banshiga gida b , Alhaji Nuhu take yayiwa Aysha transfer ta
kud'in dayayi mata alk'awarin bata , sannan tayi masa sallama akan gobe zata dawo masa .......
Tana fitowa tasamu me Napep tahaye abinta ta nufi gida....
Koda tadawo har lokacin wannan majalissa tasu Jabir tana nan , haka tazo takuma wuce
su har ta k'ule suna kallonata , tana k'arasowa k'ofar gidan tashiga da sallamar ta , wata
dattijuwa ce a zaune tana lazimi itace ta amsa mata sallamar tare da cewa " sannu da zuwa
Sayyada Yaya Makaran tar taku take ? Aysha tace " Alhamdulillah Gogal .....
dan son jin labarin *'Yar hannu* Kuci gaba da bibiyar
*'Yar* *Mutan* *Kanawa*ν ΌνΌΉν ½νΈν ½νΈ
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
ν Ύν΄ν Ύν΄
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* ν ½ν²ͺ
https://www.facebook.com/111403834371046
β¨β¨ *{{* *H.W.A* *}}*β¨β¨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Muna mik'a ta'aziya a gareki Maman mimi ,na rashin Mahaifi da kikayi Allah yajik'ansa
yayi masa Rahama ,ν ½νΉν ΌνΏ»ν ½νΉν ΌνΏ»_
_Page._ 7
Haka Aysha tashiga jinyar jikinta har tasamu lafiya batare da Gogal ta gane ba ,
tanajin sauk'i tafara shirya yadda zata fara d'aukar fansa akan Khalid da Farouq da kuma
sauran abokansu , tare da duk wani namiji mazinaci me lalata tarbiyar yaran mutane , wajen
Madam taje me chamist ta aunata dan tabbatar da ciki bai shiga jikinta ba , sannan tasiyi
maganin hana d'aukar ciki , a dai dai lokacin ta kammala secondry sch tare dayin saukar
alkur'ani me girma ......
Lokacin suka d'auketa koyarwa ita ma kuma ana koyar da ita sauran littattafai , Hameed
tunda yaga Aysha zuciyar sa takamu da sonta sosai tare da tausayin ta , sai dai yayi zuwa yafi
biyar gidan su amman bata fitowa , tun Gogal na zuba mata ido har tafara fad'a akan rashin fitar
da batayi , Aysha ta karkace tace da Gogal " amman Gogal kinsan dai Farouq nake so kinga
bai kamata na batawa wani lokaci ba , Gogal tace " yaushe rabon da Farouq d'in yazo ? innayi
magana kice baya k'asar yayi tafiya , Aysha tasamu ta lallab'a Gogal akan tabarta ita dai
bazata fita ba , kwata kwata Aysha bataso ko kad'an Namiji yace yana sonta , dan ansha ta an
warke yakamata tayi hankali zuwa yanzu , tunda ta fuskanci ba ita suke so ba kawai jikinta suke
so , dan haka taci Alwashin zata zame musu abar tsoro ko da sunan ta sukaji , tabbas zatayi
bariki amman me lasisi wacce sai ta tara dukkan abin duniyar da takeso , nan ta yanke
shawarar duk sanda wani yakuma biyota zata tsaya kodan tasamu kud'in siyan waya , aikuwa
ranar tana fita makaranta sukayi karo da wani Alhaji a wata jibgegiyar mota , aikuwa yana
tsayar da ita bata wani ja aji ba ta tsaya abinta , motar yace tashigo yarage mata hanya ,
aikuwa Aysha bata wani ja ba ta amince masa tashiga suka tafi , suna hanya ya dubeta yace "
gaskiya 'Yan mata kin had'u sosai kuma kina da kyau , murmushi Aysha tayi batare da tace
dashi uffan ba , hannun sa ya d'auka ya d'ora mata aka cinyar ta yana murzawa tare dawani
kashe ido , wani takaici ne yakama Aysha cikin ranta take fad'in " daman nasan badan Allah ka
d'auko niba dole buk'atar kan kace ta tsayar dakai , katse mata tunanin yayi dacewa " ko zaki
rakani Hotel mud'an rage wasu awannin ? Aysha tayi wani murmushi tare da kashe masa ido
sannan tace " zaka iya biyan farashina ? shima murmushin yayi sannan yace " ko nawa kikeso
nikuma zan ninka miki mutuk'ar zaki bani yadda nakeso , Aysha ta karkace tace inaso
kasiyamin waya Iphone 11pro max sanna kamin shopping d'in kayayyaki , duban ta yayi yana
dariya sannan yace " wannan ai abu masu sauk'ine muje yanzu mufara siyansu kafin ma muje
Hotel d'in , duk abinda Aysha ta lissafa sai da yasiya mata shi har da wad'an da bata fad'a ba ,
daganan suka wuce Hotel abinsu yakama d'aki , sosai ya jigata Aysha dan k'ofar gabanta har
yanzu bata gama bud'ewa sosai ba , gata da tarin Ni'ima dan har ihu Alhajin yadunga yi , bayan
sunga ma tayi wanka tare da saka kayan ta , duban ta yayi sannan yace " da zaki kwana d'aya
dani dana k'aramiki kud'i fiye da wanda nakashe miki shi , Aysha tayi murmushi sannan tace "
next time zamu sake had'uwa amman bazan iya kwana a Hotel ba , haka ta tattaro kayan ta
tayi masa sallama tayo gida....
Tunda ta sauka a Napep Taga wata motar me bak'in glass nabinta , sai da ta kusa shiga
gida sannan yayi mata hon. da kamar zata wuce sai wata zuciyar tace " kitsaya ki ga kowaye ko
zaki samu wani kud'in , Hameed ne ya fito sanye da k'ananun kaya da suka amshi jikinsa , ba
k'aramin kyau yayi ba sai k'amshi yake tamkar wani sabon Ango , yana zuwa yayi mata sallama
tare da cewa " barka da dawo , Aysha ta tab'e baki sannan tace " barka kadai , ina fatan dai
lafiya ka tsayar dani ko ? Hameed jiyayi tayi bala'in burgesa yadda take basarwa da kuma
yadda take maganar ta , cike da so da k'auna tare da zallar kulawa yace" nazo yafi a k'irga dan
naga lafiyar ki amman bakya fitowa , ina fatan dai yanzu kinji sauk'i sosai dan kin barni da
zulumi , murmushi tayi sannan tace " naji sauk'i sosai kuma nagode da kulawa sai anjima ina da
abunyi , bata jira amsar saba tayi cikin gida abinta batare da ko waiwaye tasake yi ba ......
Hameed binta yayi da kalli yana yaba kyan halittar ta , tabbas ta had'u sosai komai da
yakeso matar auren sa takance to tana dashi , dan haka zai ci gaba da bibiyar ta ko Allah zai sa
yadace ......
Aysha na shiga cikin gida tayi sa'a Gogal na cikin band'aki , tuni ta shige cikin d'akin ta da
kayan tana b'oyesu dan kar Gogal tagani , wayar ta d'auko dan tanaso tasa ta a caji dan ta saita
whaspp da sauran Abubuwan social media , dan acikine zata samu manyan Alhazawa wanda
zasu jik'ata da kud'i har tazama wata itama sannan ta rama abinda su Farouq sukayi mata shida
Khalid.......
*'Yar Mutan Kanawa* _Ce_ν ½νΈν ΌνΌΉ
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU*
ν Ύν΄ν Ύν΄
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* ν ½ν²ͺ
https://www.facebook.com/111403834371046
β¨β¨ *{{* *H.W.A* *}}*β¨β¨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Page._ 2
Arwala Aysha tayi tazo ta zauna tafara lazimin itama , bayan anyi sallar magriba ta
mik'e tashiga kitchen ta d'ora musu Abinci , tana kammalawa ta zubo musu tashigo cikin d'akin
suka zauna tare suna cin Abincin , Gogal ta dubi Aysha tace " Sayyada inaso naga aurenki
kafin Allah ya amshi raina , koda yaushe burina ace nabarki a hannun wanda zai zamo
garkuwa a gareki , ked'in marainiya ce gaba da baya kinrasa Mahaifiyarki a lokacin da kikazo
duniya , shikuma mahaifinki yarasu a lokacin da aka kawo mana hari cikin Rigar mu , a lokacin
kina da shekara shida a duniya haka muka samu muka tsira nida ke batare da ankashe mu ba ,
nice wacce na haifi Mahaifinki kuma dama shikad'ai na haifa a duniya nima , tunda kika taso
kike da farin jinin mutane saboda kyawunki , a lokacin rayuwarki tashiga hatsaruruka da dama
a gun maza amman Allah yana kareki , dan haka inaso ace na aurar dake kafin nabar duniya ,
banaso intafi inbarki ke kad'ai batare da kinsamu abokin rayuwa ba .......
Hawayene ke zuba a idon Aysha tasa hannu ta goge sannan ta dubi Gogal tace " Insha
Allah bazaki mutu yanzu ba har saikin aurar dani , nima banaso na rasaki Gogal dan bani da
gatan daya fiki , Gogal tayi murmushi irin nasu na Manya tace " wai ina wannan Yaron Hameed
wanda yake biyoki inkin dawo daga makaranta ? Aysha jitayi wani abu ya tokare mata zuciya ,
tabbas da Gogal tasan waye Hameed da bazata yi mata maganar saba , amman saita saita
kanta tace " yayi tafiya ne shiyasa , Gogal tace " inhar da gaske yana sonki me zaihana
inyadawo ya turo iyayensa sai kawai ayi magana , Aysha tace " dan Allah Gogal kidaina
damuwa da batun auren nan , komai lokacine inhar Allah yayi inada rabon aure a duniya zanyi ,
karki manta shima idan ya turo iyayen nasa Abinda yafaru abaya shine zai kuma faruwa a
yanzu , inhar za'azo neman aurena dole za'ace ana buk'atar Namiji , mu kuma bamu da kowa
sai mu biyun nan muke da kanmu , akan hakan wasu na tsoron had'a iri damu wasu nayimin
kallon shegia ce ni bani da iyaye , kinga kuwa samun miji wanda iyayensa zasu ya aureni sai
antona , kiyi hak'uri kicire damuwar dake ranki Allah yana tare damu kuma wata rana zai kawo
mana mafita , Gogal taji dad'in yadda Aysha ke d'aukar k'addara shiyasa itama ta goya mata
baya tare da yimata addu'ar samun mafita.......
Washe gari Tunda Aysha ta tashi take tunanin yadda za'ayi ta fita , dan yau tana da wani
bak'o wanda zaizo daga k'asar Ghana , sun had'une a Social media dan dama duk wasu
Alhajojin da take mu'amala dasu a can take had'uwa dasu , duk wata kafar sadarwa ta Social
Media ba wacce Aysha bata hawa , wayar dake hannunta Iphone 13 pro max ce , amman a
cikin gida bata tab'a fitowa da ita ba bare Gogal tagani , kullum rik'e take da keypat d'in ta ,
cikin d'akinta anan take saka cajin