Showing 3001 words to 6000 words out of 33161 words

Chapter 2 - KASAITATTUN MATA

07 Aug 2026

104

ba Beauty"

Bakinta ta hada da nashi sai da ta gama kaishi inda take so kuma take bukata,sosai ta riketa shi da salonta sannan tace mashi "Bazan baka kunya ba, nidin takace kamar yanda na fada"

A wahalci ya iya raba jikinshi da nata, dakyar yake iya daga kafarshi yana jefata inda baida tabbas din Ku ina ne.

Dariya tayi sannan ta lashe lebe tace"Tsohun banza kawai na mamajo, na kusa gamawa dakai tunda kabiya harma da riba"

Saleem ne yayi mata waya yace nan da minti biyar zai bayyana cikin gidan.

Kafa daya ta dura saman daya tana jiran zuwan Saleem da bayanin data turashi zuwa yi a garin Bauci.

Bayan ya shigo sun gaisa sannan ya fara fiddo mata wasu photona da wasu takaddu ya mika mata, amsa tayi sannan ta fara dubawa, wayarta ce tayi kara alamar sako ya shigo mata, dakatawa tayi da duba takardar ta dauke wayarta sakon ta duba.



*_Karama Hotel, dakina 103._*
*_ke kadai nake jira Babyna._*


*_Rufa'i Masanawa_*





_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


?
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


?
*BILKISU BILYAMINU*



*4*



Tasan tana da bukatu a aljihunshi shiyasa tayi saurin maida mashi da amsa.

*_Bani minti kadan Ina zuwa Alhajina, inasan in shirya maka kumai yanda ya kamata ne._*

Ta tura mashi sannan ta kara maida hankalinta akan abinda Saleem ya kawo mata, photon farko na wani Dattijon farin mutum ne wanda shikarunshi zasu iya kaiwa 45 zuwa Hamsin, yana da kyau da kwarjine kaken sojane jikinshi dakakken mutum ne mai kwarjine da haiba.

Photo na biyun kuma kyakykyawan matashin saurayin da zai iya kaiwa shikara talatin da biyar zuwa arba'in, cikin dakakkiyar shadda mai ruwan toka an mashi aikin surfani mai kudi da tsada ga hularshi kamar ruwan toka amman bata cizaba kamar shaddar jikinshi.

Kai ta gyada sannan ta maida hankali akan Saleem tace "Meye bayanin kumai nasu?"

Mika mata takaddun hannunshi yayi yace"Kumai akwaishi cikin wannan takardun idan kika duba"

Amsa tayi sannan tace"Zamu dibasu idan na dawo amman kafin nan bare in kirasu su fara dibawa ina da abinyi"

Waya ta dauka, tayi yan danne dannenta, sai tace"Sako zai shigo maka, sai ka fara amfani dasu kafin in bukace ka"

Kafin ta gama maganar wayar Saleem tayi kara alamar sako ya shigo mashi, dubawa yayi yaga ta tura mashi da kudi, murmushi yayi yace"Beauty aikin ki na kyau, shiyasa nake matukar san aiki dake"

"Kana iya tafiya tunda ka isar da bukatuna"

Tashi yayi a saman kafafuwanshi sannan ya tura hannuwa cikin aljihun wandanshi jeans yace"Akwai wata harkalla amman sai mun zauna, bansani ba ku tunaninki ya taba kaiwa nan, akwai samu feye da wannan sana'ar taku"

Ku kallanshi batayi ba ta daga waya tana kira tace"Ina kasa, zan fitane kuna iya bayyana a falo Saleem yazo da kumai"

"Ok sai mun zauna din Saleem"

Tafiya yayi da zummar zuwa club yau yasha giya san ranshi ya dauke duk kalar macen da tai mashi tunda ma'ajiyar kudinshi da nauyi babu laifi, minti ukku tsakani suka bayyana cikin falon kuwacce ta samu waje ta zauna, foton Dattijan mutumin Aisha ta mika ma Laila dayan kuma na matashin saurayin ta mika ma Nuwaira, amsa sukayi suka fara dubawa, sannan ta kara masu da takaddun dake hannunta"Akwai bayanin kumai, anace ya shigo gari zanje in damfari garan in dawo"

Laila tace"Yaushe ya dawo inace sai jibi kukayi dashi zai shigo"

Nuwaira tace"Ai baya iyawa kinsan akwai amenci tsakaninsu da bunsuru"

Aisha tace"kuwaccen ku tanaci da amfanuwa daga abinda yake mallakinshi, saboda haka bashi suna a wajanku bawai gwaninta bane"

Daga haka ta tashi ta haura sama, a kukarinta na shiryama Alhaji Rufa'i kanta, musamman tunda tana da bukatu a wajan shi.

Sosai suka dukufa wajan fahimtar abubuwan da suka kunshi wadannan mutanan na jikin photo, sun fahimci kumai kuma sun gane kumai.

Cikin shirinta ta fito jallabiyace ta Sanya sannan ta yane kanta da dankwalen jallabiyar sannan tayi kwalliya mai sauke, amman tayi masifar yin kyau musamman da yake ita din mai kyance, oud wood,White oud, Alharamaine madina kawai suke tashi jikinta, saukuwa tayi ta samesu saman suna tattauna yanda suka fahimci kumai cikin sauke.

Laila tace"Wannan mission din baida wata wahala gaskiya"

Aisha tace"Bana tsamanin baida wahala hidimar fa haddasu masu kake anya kuwa ace babu wahala,Kuma dai menene idan na dawo sai mu kara zama"

Nuwaira tace"Shikinan sai kin dawo, a yayu mana da yawa maikyau"

Baki ta taba tace"ke bana ma baki tausaye yanda zan amshe kuwace wahala daga hannun wannan mutumin, kinsan dai hidimarshi babu sauke kwana ake abu daya, ina mamakin yanda zuwa yanzo da tsofa ya kamashi bai rage kumai ba daga jarumtarshi"

Nuwaira tace"Hajiya ke tafi kawai kada ki bata mashi rai, inda wuya ai akwai yayan banki"

Tafiya take tana rangaji, duk wanda ya ganta yasan babu maganar rashin aji da ji da kai, yanayin tafiyarta ma ya isa ya wadatar da mai kukarin cusa kanshi wajanta, rijiya ba wajan wasan makahu bane.

Laila tace" Beauty baki dauka key ba"

"A dai daita zan shiga banshirya ma amsar wasu sakarkarin ba yau, amman idan na shiga a dai daita babu wanda ma yasan da zamana"

"Hakane kuma, a dawo lafiya"

"Allah yasa"




_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


?
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


?
*BILKISU BILYAMINU*



*5*



Minti ashirin ya kaita Karama hotel, cikin takon kasaita take tafiya kumai na jikinta rawa yake, sosai idanuwa suka kuma kanta, amman ko kallan arziki basu ishe ta ba, haka ta dinga keta mutane tana masu kwalelen Ku

Kwankwasawa tayi yazu ya bude mata tun kafin ta samu matsunni ya kai mata raruma, daman tasan haka zata faru saboda shidin bana wasa bane, sakonan da ya dinga kai mata tana maida mashi martani cikin kwarewa da sanin makanar aiki, wasu kalolin salon ta fara mashi wadanda ta adana ba kuwa take ma suba, yau tadan tsakura ta fara aika mashi, sosai ta fara jirki ta kwakwalwar dattijon mutumin, a hankali ta fara canza mai tunani daga bisani kuma suka afka tafkin da su kadai suka iya wanka cikinshi, ta gamsar dashi fiye da kuwane lokaci, ya kasa tantance abubuwan datai amfani dasu wajan ganin lagonshi, yau yasan ta kaishi final tunda har shi da kanshi ya sare sabanin sauran lukutan da shike jajircema bukatarta har sai ta nemi agajin hakurinshi.

A hankali ya janye jikinshi daga nata, wata jowa ke dibarshi, da bin bango ya karasa bayin ya sakarma kanshi ruwa, mai domin gaske a kasan zuciyarshi yana jaddada duk rintsi bazai iya barin yarinyar wani ya mallake ta ba, zai kara mata kasu mafi tsoka daga cikin bukatunta, irinta yake so shiyasa matanshi suka kasa tallabarshi, zai tabbatar wani bai shiga gabanshi ba.

Bayan ya gama ya fito ne, ya samu kujera daya daga cikin kujerun dakin ya zauna yana goge jikinshi da dan karami tawol, idanuwa ya tsora mata sosai ya kara jin tsananin sonta na yawo dashi a wata duniya, baki ya lasa sannan ya jingina da jikin kujerar iskar ac na kada sassan jikinshi.

A hankali ta bude ido itama idanuwan ta zuba mashi tana tunanin irin tashin hankalin da zai shiga idan ta rabu dashi, bata manta irin sambatun da ya dinga mata ba a mintocin da suka wuce tayi imani babbar rigima za'ayi dashi idan ya ankara da ya gama mata amfani zata barshi.

Da kyar tadan yunkura ta tashi da sauri ya isa inda take ya kamata yace"Nasan akwai gajiya tattare dake ku in taimaka maki?"

Dariya tayi sannan ta kai mashi sumba saman goshi, jawoshi tayi ya fada samanta, wani salon ta fara aika mashi dashi, wasaninsu sukaci gaba da gabatarwa har zuwa sanda ta kara tabbatarwa ya gamsu iyakar gamsu, sannan ta kyale shi, wannan karan ta rigashi tashi ta shige bayi domin yin wanka.

Shima tashi yayi ya bita bayin nan ma suka kara lalacewa wajan biyama junansu bukatunsu, sannan sukayi wanka ya naduta a tawol suka fito, saman gadan ya kwantar da ita sannan ya dauko jakkarta ya fidda mayukanta ya shafa mata sannan shima ya shafa, kaya ta saka masu fidda tsiraice, kumai na jikinta ya bayyana, sannan shi kuma ya sanya gajeran wando da karamar riga, saman kujera ya fada sannan ya mika mata hannu itama ta zauna saman kafafuwanshi.

Kyakykyawan murmushi ta aje saman fuskarta, hannu takai ta shafu gashin dake saman kirjinshi kwance luf tace"Wannan abun na matukar tafiya da dukkan tunanina"

Hannu yasa ya zagaye kugunta kam ya ri'ke kamar zata gudu yace"Tun yaushe kika fara sanshi"

Ido ta kada sannan ta kara lafewa saman jikinshi tace"Tun sanda na fara dura idanuwana a saman sassan jikin ka"

Sai da ya dura mata sumba a saman goshi sannan yace"Na dadi da sanin kina so ai"

Sai da ya shafa kirjinta yace"Amman kinsan inasan wadan nan abubuwan ko?"

Kara tura mashi so tayi sannan tace"Na shaida haka zumana"

"Na rasa ya akai kullum basu tsofa saima kara santse da laushi suke, yarinyata meye sirrin?"

Hannunshi ta kamu ta murza sannan ta dura samansu tace"Magic din hannunka ne"

Latsa su yayi sannan yakai bakinshi samansu bayan ya janye rigarta sama, sai da ya gaje dan kansa ya sake, idanuwanshi sun canza kala gaba daya ya dawo mata kamar bai amfana da kumai ba, gabanta ya fadi takai matukar gajiya bazata iya kara kumawa ba.

Cikin dabara ta janye jikinta daga nashi ta kuma daya daga cikin kujerun tace"Ya kamata mu fita muga gari fa"

"Zamu fita mana, amman ina bukatar 'kari"

Dan daure fuska tayi tace"Amman dai kasan nayi 'kukare ku?"

Tashi yayi daga inda yake ya kuma kusa da ita ya jawota jikinshi yace"Kadan ba da yawa ba, agaza mani dan Allah"

Kai ta bada bure ya hau, saboda yau bata da zabi sai na yanda yayi da ita, saboda tasan ita ma yau tasan wanke garan zatayi tas da soso da sabulu.

Kukan shagwaba ta sakar mashi a hankali yake ce mata"Yi hakuri an kusa gamawa, zan baki dukkan abinda na mallaka"

Kukan ta kara sautinshi saboda ta kara tada mashi hankali da kyar ya iya barinta, jawota yayi yace"Dukkan kumai da kike bukata in yakai abinda na mallaka zan baki shi, Aisha kin gama mani kumai na rayuwata, kina shayar dani zumar dana gagara samu a gidana, please ki taimaka kizo mu zauna inuwa daya, ki zama matata bazansu ace rayuwarmu ta kare a haka ba, tunda kinsan bazan iya rabuwa dake ba, har ita kanta rayuwar wahala zataye mani indai babu ke, sosai nake kaunarki a gaba daya duniyata please Aishana"

Bata tankashi ba ta kara kwantawa saman kirjinshi daga bisani tace"Ina bukatar kudi"

"Kamar nawa?"

"Naira miliyan goma"

"Me zaki da kudi har haka?"

"Zan fara shigo da kaya daga china"

"Shikinan babu damuwa zan bada kusa sun dara hakan"

"Sai kuma ina bukatar mota wadda ta shigo cikin sannan shikarar"

"Nayi odar motoce guda biyu sai ki dauki daya inyi amfani da dayar"

Mayaudariyar dariya ta sake sannan ta kankameshi tace"Inayinka Alhajina"

Tashi sukayi suka fada wanka, bayan sun fito suka shirya cikin wankan girma sannan suka fita yawan shakatawa da shopping.



_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


?
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


?
*BILKISU BILYAMINU*



*6*



Abdulwaheed Abbas babban dan kasuwa ne wanda duk yankin babu kamarshi, yana da kudin da shi kanshi baisan adaddinsu ba, Allah ya sama kumai nashi albarka saboda yana fita hakkin Allah, yana bada zakka daga cikin arzikin da Allah yayi mashi, sannan yana taimako iyakar iyawarshi, ba babba bane sosai shekarun haihuwarshi ba zasu wuce arba'in ba, kyakykyawa ne sosai mai aji da dattaku, matarshi daya Adda Maryam kuma yar uwace a gareshi, da yaranshi biyu Muslem da Rumaisa yarane masu kyau da tarbiyya kyawawa kamar mahaifansu.

Da gudu Rumaisa ta fito tana kuka tana kiran Daddynta a falo ta samesu shida Adda Maryam tana matsa mashi kafafuwanshi suna fira cikin kauna da kulawa.

Adda Maryam ce tace"Wai Rumaisa kina da hankali kuwa? wannan irin ihu haka kamar wadda aka kashe"

Sautin kukanta ta kara tace"Daddy kaga Yaya Muslim ya bugeni da bulala dan banyi homework dina ba, waini da'ki'kiya ce"

Tashi yayi daga saman kujerar da yake kwance ya kamuta yace"Bar kukan haka Rumy baby, ai Daddynki yasan ba da'ki'kiya ya haifa ba, maza kira mani Muslim din ya taho da bulalar da ya bugeki"

Dariya ta saka ta tafi da gudu tana dariya, a daki ta iske shi ta tsaya daga bakin kofa ta dafe kugu"Yaya Muslim kazo Daddy yana kiranka"

Tashi yayi ya taho da sauri tace"Yace ka taho da bulalar da ka bugan da ita."

"Dan uwarki hadda bulala kikace na bugeki ko?"

Baki ta murguda mashi tace"To wa yace ka bugan din"

Da gudu ya biyuta ta tsire, kwafa yayi ya kuma dakin ya dauki yar bulalar da ya shauda mata sau daya ya fita babban falon gidan, karasawa yayi gefen Abdulwaheed yace"Daddy gani"

"Wani dalili yasa kace ma diyata da'ki'kiya?"

Dariya yayi sannan yace"Daddy karya take mani"

"Kuma baka bugeta da bulala ba kinan?"

"Nasan dai na dan shauda mata wannan dan zaran" ya nuna wani dan zare mai kauri"Ka ganshi Daddy kuma bai kai ace ta dinga cika mana gida da ihu ba"

Kuka ta rushe dashi tace"Wallahi Daddy Yaya Muslim mugu ne haka jiya a skul wata yar ajinsu tana buguna wai dan nayi mata murgude da yazo yace mai na mata ta fada mashi shine yace ta zane ni, shine taita buguna sosai"

Adda Maryam tace"Wallahi Rumaisa ki kiyayi rashin kunya in ba haka ba zaki sha wahala a rayuwarki"

Baki ta turu tace"Kaji ko Daddy, Mommy Bata sona sai Yaya Muslim take so bata mashi fada sai ne kai kadai me sona a gidan nan"

Dariyarshi ya kunshe yace"Kyaleta babu ruwanki da ita taje ta kama Muslim din, ni kumai zan dinga fita dake shan ice cream, je shirya ki fito mu tafi ma"

Tsalle ta daka sannan ta sumbace shi a goshi tace"Ina sonka Daddy" har ta ruga ta dawo da baya tace"Irin sosai din nan fa"

Dariya yayi yace"Na gane ai, irin babban nan ba"

Dariya aka saka gaba dayansu, kai Abdulwaheed ya kada yanda murmushi, sosai yake san kasancewa cikin iyalinshi saboda irin wannan rayuwar mai sashi nishadi.

Muslim ya kuma dakin shi bayan ya gama mita ma Daddynshi cewa shima zai bishi yace a'a a maimakon dokan da yayi ma Rumaisa baza'a dashi ba ya gama mitarshi ya kuma daki, ranshi bace.

Hannu ya mika ma Adda Maryam yace"Babayna zunan mana ina da magana"

A hankali ta tashi ta isa inda yake ta mika hannunta ta kama nashi, jawota yayi ta zauna saman cinyarshi, hannunta ya lalubu dukka biyu yace"Nagode da kumai, kidin wata rahamace a gaba daya duniyata ina alfahari dake sosai babu karya"

Kara matse hannunshi tayi sannan tace"Kaka da bukatar maimaita irin wadan nan maganganun ka gama mani kumai na duniya ina fatan zaka kasance nawa har abadan"

"Nidin naki ne haka kema tawa ce har gaba da Abadan ma"

"Allah yasa haka Jaaaan.

"Hakan ne ma, amman dai bari in kara da Ameen"

"Idan mun fita mai zan siya maki Babyna?"

"Abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login