Showing 15001 words to 18000 words out of 33161 words

Chapter 6 - KASAITATTUN MATA

07 Aug 2026

106

?
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*




*_We are often let down by the most trusted persons and loved by the most unexpected ones. Some makes us cry for things that we haven't done, While some other ignore all our faults just to see our amile. Some leave us when we need them the most, While some stick to us even when we ask them to leave. This word is a mixture of such peoples. We just need to know which hand to shake and which hand to hold!_*



*22*



Lalla'bata take tana bi da ita a hankali cikin lallashi da kulawa, da fira mai dadi da kwantar da zuciyar mai saurare, tayi mata alkawarai masu yawa wanda Mental ta gasgata haka tun farkon fitarsu taga yanda akai mata barin naira, tunda ga nan ta yadda za'a iya mata kumai a wannan gidan masu karamci, har ta gama cin kazar da akaima lakabi da _(kazar amarci)_ ta kuwa ci sosai ci bana kadan ba, bayan ta gama ta danja tissue ta goge bakinta tace"Aunty bakijin yunwa ne ke?"

"Banaji nikam, dan ina da abinci"

"Banga kinci kumai ba ai"

Murmushi Nuwaira ta aika mata sannan tace"Yau a dakina zaki kwana baby"

"Kamar kinsan kuwa bana san kwana daki ni daya Allah ina da tsoru"

"Tare zamu kwana yau ai, kullum ma kawai tunda kina jin tsoro sai muna kwana nida ke a daki daya saman gado daya ko baby?"

"Eh Aunty amman kinsan babu kyau a kwanta waje daya sai dai muyi kai da kafa"

Dariya Nuwaira tayi tace"Idan kin fara jin baccin tashi muje, idan kuma ba yanzo ba sai ki iskene daki idan kin gama kallan"

"Muje kawai Aunty"

Bayan sun shiga dakin Nuwaira ta kai mata ruwa tace taje tayi wanka, bayan tayi wanka ta bata wata rigar bacci wadda kumai nata a bayyane yake, Dan jim Menal tayi bayan ta amshi rigar tace"Aunty wannan rigan yayi shara-shara da yawa bazan iya sakawa ba"

Baki Nuwaira ta ta'ba tace"Dagani sai ke fa a nan gidan, babu mai shiguwa, bansani ba kuni kike jima kunya Baby"

"Aunty kawai dai bazan iya sakawa bane"

"Fine aje a wajan"

Daga haka ta tamke fuska sannan ta daura towel ta fada bayi domin tayi wanka itama.

Ganin kamar ran Nuwaira ya 'baci ne yasa Menal ta saka rigar, bawai dan ranta yasu ba sai na gudun kada ta 'bata na Nuwaira rai alkawarin da akai mata a fasa, da sauri wata zuciyar tace mata da kin shiga ukku kuwa yanda kike san fantamawa a duniyar mata masu aje kika bata ran wannan halitta dake kukarin fiddaki cikin *_KASAITATTAUN MATA_* ai da an samu katuwar matsala ma, da sauri ta kara gyara zaman rigar sannan ta saki jikinta dan bata san dalilin da zaisa a samu matsala ta bar gidan nan ba tare da ta zama *_KASAITACCIYA_* ba.

Bayan Nuwaira ta fito ta tsaya bakin madubi tana tsane jikinta ta kanta da karamin towel, ta cikin madubin take kallan yanda Menal ta tsira mata idanuwa tana kara kallan duk wani mutse nata, kujerar gaban madubi ta jawo ta zauna sannan ta dauku wasu kalolin mai ta fara mutstseka ma jikinta tana shafawa, bayan ta gama ta isa bakin drawers dinta ta jawo gefe daya ta d'auku riga ita ma babu wani banbanci na kumai na jikinta a bayyane yake,waigawa tayi taga har lokacin ita Menal take kallo, inda take aje turarukanta ta isa ta dauka ta dinga feshi jikinta dashi kamar zata karar dashi, a hankali Menal take sakin wani murmushi, a wani 'bangare na zuciyarta yake hararu mata cewa itama zata dinga wanka da turaruka masu tsada haka itama zata dinga daukar nauyin wata kamar yanda Nuwaira take daukar nata.

"Baby murmushin me kike yi haka"

Bayan ta shafa sumar kanta, sannan ta zauna kusa da ita har suna gogar juna.

Kafada Menal ta daga tace"Babu kumai fa Aunty"

"Naga kina ta kallo na ne, na dauka you like me ne ai"

Murmushi Menal tayi sannan tace"Aunty na fara jin bacci fa"

"OK kwanta to"

Daman bakin gado take zaune sai ta dage kafafuwanta ta hau saman gadon sosai, gyara kwanciya tayi sannan ta ja bargo ta rufe tace" Aunty sai da safe"

"Allah ya kaimu Baby"

Daga haka ta kara gyara kwanciya, ita kuma Nuwaira wayarta ta dauka ta fita domin yin wayar sirri wadda ita ta shafa.

Babban tashin hankaline ya ziyarce duniyar Senata Shamsu, bayan ya gama sauraran ruwan bala'in da matarshi take mashi akan tanasan sanin wadda yake tare da ita da har ta daga wayarta take tambayarta wa take nema, duk iyakar yanda ya nuna mata cewa nitwirk ne babu mace tare dashi amman ta 'kiya, sai data surfa mashi zagi san ranta, da wasu kalamai na kaskanci sannan kuma ta dura da yayi gaggawar dawowa ya sallameta dan bazata zauna da Namamajo ba karshe ya kwaso mata shegiyar bataji ba bata gani ba.

Idan hankalinshi yayi dubu ya tashi dan duk wata karya da yake da mahaifin matarshi yake yinta, hatta Senatan daya samu bawai dan ya cancanta bane sai dan shi sirikin nashi ya kasa ya tsare ne aka bashi, lallai yana cikin tsaka mai wuya, gashi ita kanta Lailar idan ya tambayi dalilin daga wayar tashi yasan har kakaninshi na goma sai ta ambata ta zaga, baida wani lokacin tunanin yanzo, dan dole kumawa Nigeria ya kamashi tunkan ya zama Allah sarki, surikinshi ya amshe kumai daman yana mashi ne dan diyarshi da ya bashi aure, ita kadai ya haifa a duniya, wannan soyayyarce ta shafeshi har gashi yanzo ya shiga sahon da ake damawa dashi, da sauri ya kara gaba ya shiga mota ya nufi inda zai amshi katin da zaibar kasar a yau ba sai gobe ba, addu'a yake yana tuke na Allah yasa akwai jirge mai tashi yau.

Bata Laila yake ba dan bama ita ke gabanshi ba, kuskuran da yayi yake san ya gyarashi yau ba sai gobe ba dan idan kumai yq lalace to shikam ya tashi fanko.





*_Nagarta writers association._*
[6/22, 11:29 AM] * +234 703 338 8648, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_



?
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*



_Mallakar_
*BILKISU BILYAMINU*



*_Life has taught me that we should never get too attached to anyone unless they also feel the same towards you, because one sides expectations can mentally destroy you._*




*23*



Kumai ya kammala na barinshi kasar, baima kara tuna wani hotel din da suka shafe kwana goma ciki ba, daman kumai nashi ya dauka dan daman tunda ta kira ta fara bala'i yasan dole yau yabar kasar indai yana san kwanciyar hankali, gaban shine ya fad'i daya tuna furucinta na ya dawo ya saketa bazata zauna dashi ba, da sauri ya tallafe goshin shi ya sharce jibin da ya kewaye ilahirin fuskarshi, sannan ya jingina da jikin kujerar filing jirgin yana jiran awa dayar ta idasa cika ya fada su kama gabansu.

? ? Jin shuru babu shi babu alamarshi yasa Laila kiran wayarshi, amman kememe yaki dagawa daga karshe ma sai taji wayar a kashe, tsaki tayi sannan a bayyane tace"Dan iska, zaka saman ne ai"

? ? Awa daya ta cika an fara kiran sunaye zumbur ya tashi ya isa daf da jirgin, mutanan da aka kira basu wuce mutum goma ba aka kirashi, da azama ya fada dan gaba daya tashin hankali ya. kewaye duniyarshi, baisan wani al'amari zai riska acan ba saboda ya kwana da Sanin irin sababin Murja matarshi, da mugun kishi, kumatu ya tallabe yana tsenema rashin gaskiya a rayuwa, sannan macen bariki bata da wani amfani, anata shela jirge zai tashi da Sauri ya dauku wayarshi ya daddana ya turama Laila tex.

?? Idan kina da yanda zaki ki taho gida Nigeria, nikam na tafi zan gyara abinda kika bata, idan kuma baki da yanda zaki ya rage ruwanki daman karshen yan bariki ladama da dana sani.

? ? ? ? ? ? Shamsu Maikwalli.

? Yana turawa ya kashe wayarshi dan kada ma kafin su daga ta kirashi, kwance take tana tunanin inda sanata ya shiga har tsawan wannan lokacin bai dawo ba, sai ga sakon message ya shigo da kamar bazata duba ba sai kuma ta murgena ta dauke wayar saman wani dan binci kusa da makeken gadon,message din ta karanta sannan tayi murmushi a hankali tace"Ka dauku gishirin dafa kanka"

?? Waya ta daga daga bangaranta ta kashe murya cikin salon yaudara tayi sallama,daga daya bangaran ya amsa cikin dakakkiyar murya yace"My Laila ya kike?"

? ? "Da sauki dai Dear na wallahi inasan in dawo gida yau, amman babu isarsun kudi hannunmu ina bukatar agajinka Dearna"

? ? "Kinfi haka wajena, mai kike bukata"

? ?? "Kudin jirgi mu biyu ne"

?? "Kida wa?"

?? "Beauty"

? "OK, to zan maku bokin yanzo zan aika Sale yayi kumai"

? ? "Da ga wani nan zai ara kudin muyi yanzo sai ka tura mashi kudin kawai"

? ?? "OK babu damuwa ya turo Account number dinshi"

? ? "OK, to nagode fa Alhajin Allah"

?? "Baki da matsala lailata, idan kin dawo zanzo inji ya za'ayi dan nayi kewar ki sosai fa"

? ? "Kasan zaka samu feye da yanda kake nema ma,tunda nima ana mani yanda nake so"

? ? Budaddiyar dariya ya aza mata a cikin dodon kunnanta, da sauri ta janye wayar a hankali tace"Sakarai kawai zai illata mani kunne"

? ? Godiya ta mashi sannan ta tashi ta hada duk abubuwanta, ta fita, airport ta nufa, wajan da zaka yanke kati ta isa aka shaida mata babu jirgi yau sai dai gobe da safe, bata da yanda zatayi dole ta kara kumawa Hotel din ta kama daki na kwana daya, bayan tayi wanka ta shirya kanta cikin wata muguwar riga duguwa mai tsaga har cinya, amman daga bayanta tana jan kasa, gyara kanta tayi sannan tadan aza mashi wani karamin mayafi a saman kan, kasa ta sauka domin zuwa wani club na jikin hotel din, a hankali take tafiya cikin yanga da aji, kai kanka da ka ganta kasan manyan bariki ne masu ji da kansu babu warge a tare dasu, inba namijin duniya ba baka iya tunkararsu kai tsaye, a hankali take ratsa mutanan wajan bakaken fata da farare duk dai akwaisu cikin wajan, daya daga cikin kujerun wajan ta samu ta zauna, sannan ta dura kafa daya kan daya, sannan ta fidda wayarta tayi dialing number ta kanga gefen kunne, daga bangaranta tace"Nuwaira ya kike?"

? ? "Nafi Zuma za'ki"

?? "Banza kina da damuwa wallahi, kina ina ne haka?"

?? "Ina gida mana"

?? "Yau baki fita sana'a ba?"

?? "Na samu dakwallen yarinya sabuwar jini, ina gida zan kashe arna"

? ? "Banza mudai kada kisa a tada mana gida da gobara dan ki abun nake yana mune, duka biyun kin hada"

? ? "Babbarku ce ni kinan?"

?? "Gaskiya, dan zunubin naki babba ne, kina dauka da yawa, gejinki ya kai"

? ? "Duk ba wannan ba, tunda kuwa da kabarinshi ba tare za'a samu ba, lafiya kika kirani"

? ? Kura mata yanda sukayi da Sanata Shamsu tayi, iho Nuwaira tayi tace "Daman bana san wannan mutumin mai kama da gwargwan biri, ki dawo muci ubanshi"

? ? "Wallahi Nuwaira hada uwarma sai munci, bari dai in dawo zai dauki buhun iskancinshi a kai"

?? "Laila baki da kirki mudai mashi a hankali dan nasan halinki"

? ? "Allah sai ya gane tunda ni zaima iskanci duk hakurin da nayi dashi amman ni zai wulakanta saboda wannan tinkiyar matarshin"

? ? "Ai ki ina ganin kukarinki Laila yanda wannan mutumin kike mu'amala dashi wallahi"

? ?? "Kinsan Matsalar shike iya jure bukatuna, babba ne ya iya aikin"

? ? "Daman kuma gaki akwai wuta"

? ? "Ban kaike ba tunda jinsi biyu kika hada"

? ? "Yanzo kiyi amfani da babban account sai ki tahu"

? ? "Ina da kudina, bansan Beauty tasan abinda ke faruwa dan dariya zata mani tace bariki tayi farashi, and please don't say any word to her akan wannan issue din"

? ? Baki da Matsala dani yan mata, yau zan barje gumina ne ai"

? ? "Allah ya kyauta maki"

?? "Ameen Hajiyata"

Tashi Nuwaira tayi ta kuma saman ta shiga daki bayi ta shiga ta kara wanke bakinta sannan ta dawo ta haye gado kusa da Menal, hannu takai ta shafa gashin Menal a hankali tabbude idanta ta aje a saitin Nuwaira, murmushi ta mata sannan takai hannunta cikin rigarta zata kama na shanunta da sauri Menal ta mike ta sauka daga kan gadon ta kuma jikin bango tana zare idanuwa, tashi Nuwaira tayi sannan ta zauna saman gado bata fuska tayi sannan ta kauda kai tace"Wai ya akai kamar wadda na fidda ma rai"

? ? "Ai bansan me kike so bani, saboda naga hannunki cikin rigata"

?? "Ke nake so Menal, kuma dole ki bani kanki idan kuma ba haka ba dole kibar gidan nan yanzo ba sai gobe ba, and kuma bazaki fita da kumai ba sai kayan da kika zo da su wadan da na dadi da watsawa bula"

?? "Daman kin mani kumai saboda ki cimma burinki?"

? ? "Kwarai ma kuwa, idan kika bani hadin kai zan siya maki kumai ciki hadda mota mai tsadar gaski, amman fa shawara ta rage taki ina jiran amsarki yanzo dan insan yanda zan daki"

? ? Kuka Menal ta saka tace"kiyi Mani kumai domin Allah idan kika lalata Mani rayuwa bansan ya zan kasanci a duniyata ba"

?? Tashi Nuwaira tayi ta kuma kusa da Menal ta kama hannuwanta sannan ta sanyata cikin rikonta tace"Zan maki kumai zan baki kumai, kada kiyi tunanin zan gujeki musamman idan kika bani hadin kai kumai ya faro na maki alkawarin zan rikeki da mutunci, sannan zan fiddoki mace mai mutunci da daraja zan saki makaranta ki zama mai ilimi, kin aminci Babyna"

?? Janye jikinta Menal tayi sannan tace"Ban taba ba gwamma in kuma rayuwata ta da, zan kuma wajan madam"

? ? "OK, kina da zabi ai, shirya kayan ki, kuda yake baki zo da kumai ba sai kayan aikin jikinki bari in kawo maki su"

?? Da sauri Menal ta kamu hannunta race"Aunty Nuwaira bazaki iya taimakona dan Allah ba?"

?? "Zan iya mana, duk abinda na maki daga ranar dana kawoki gidan nan, zuwa yau ba taimako bane, na taba neman wani abu wajanki inba yau ba, sannan a duk matan da nake mu'amala dasu kice kwaila Mara aji sakara wadda bata waye ba, amman na jawoki kice arziki amman tunda bakisan ya zaki ci shi ba babu damuwa dubunki nema suke basu samu ba, amman kin samu zaki banzatar da damarki, zaki riski inda za'a maki kuma ai maki dukan tsiya"

?? Idanuwa Menal ta kara sakawa cikin na Nuwaira, gira Nuwaira ta daga mata tace"Sosai yana faruwa zai iya faruwa a kanki yan mata"

?? Hannunta ta janye ta fita domin dauku mata kayanta data zu dasu, tunaninta ta dauka takai can wani waje ta tabbatar ma kanta idan ta bari tabar gidan nan to babu ita babu mafarkin zama babbar mace, miyau ta had'iye saboda bata da mafita sai na mallaka ma Nuwaira abinda take so, a hankali ta kuma bakin gado ta zauna tana hango rayuwar da zatayi nan gaba idan ta zama babbar mace mai aji da daraja.

Nuwaira ce ta bude dakin ta shigo kayan ta wurga mata fuska daure tace"kina iya tafiya"

Tsabar rashin mutunci ta hango a tsakanin idanuwan Nuwaira, a hankali tace "Aunty na yadda da bukatun ki"

"No, idan kina ganin da matsala kada ki takura kanki, banda matsala ni, nema nama ake"

"Na yadda Allah"

Kusa da ita Nuwaira ta kuma ta kama hannuwanta duka tace" kada ki damu zan baki kumai na rayuwa, idan kika dauki jin dadi da zama macen da kuwa zai sha'awarki, amman sai idan kin mallaka mani kanki babu ha'inci"

"Zan maki kumai Aunty"

Murmushin gamsuwa Nuwaira ta aje a saitin Menal, sannan ta kamata suka fada gado, abubuwa Nuwaira ta fara aika ma Menal, jikin Menal rawa ya fara, saboda wannan shine karu na farko a gaba data duniyarta da take amsar irin wannan sakon wanda ta kasa bayyana yanda yake, a hankali Nuwaira take rabata da kumai na jikinta a hankali ta saki kuka tana rike hannuwan Nuwaira bayan ta rabata da kumai na jikinta, a rude Nuwaira ta lalibu kunnan Menal a hankali take bayyana mata wasu kalamai Wanda ni kaina bazan iya fada ba, jikinta ta sake cikin kwarewa Nuwaira take bi da ita, kumai ya kammala Nuwaira ta samu natsuwa da Menal, bayan sun dauki tsawan awanne suna abu daya, ruwan wanka Nuwaira ta hada ma Menal, sannan ta kamata ta sakata cikin ruwa mai zafi da karfi Menal ta saki kuka tace "Wayyo Allah na, Aunty akwai zafi fa"

"Sorry baby zaki samu sauki"

"Bayan ta gama gasa jikinta a hankali take tafiya sannan ta iso bakinta gado ta zauna, itama Nuwaira bayin ta shiga ta watsa ruwa sannan ta dawo ta isa bakin save ta dauku ma Menal duguwar riga wadatacciya ta sanya mata, sosai ta saki fuska ga Menal tana mata sannu sannan ta maidata ta kwanta, nan da nan bacci ya kwasheta, ita kuma Nuwaira wani farin ciki ne kwance kasan zuciyarta ita ma riga ta saka sannan ta kwanta saman gadon ta jawo Menal jikinta ta rungume.




*_Nagarta Writer's Association_**KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login