Showing 27001 words to 30000 words out of 33161 words

Chapter 10 - KASAITATTUN MATA

07 Aug 2026

101

shirya shan wannan azabar ba, kwantuwa yayi saman ?irjinta bayan ya cusa hannunshi a ?irjinta wanda ta tamke da towel din dake daure jikinta, wasa ya farayi dasu sannan ya kafa baki yana shansu kamar ya samu alawa, a tunanin Laila hadda gayya yake sabunta kuwacce sako na jikinta da lungu, lallai mugu ne wannan gayen inba haka ba ya barta haka mana.

Janye hannunshi yayi sannan yace"Nasan yanzo kin zama ok?"

Kai ta daga mashi, dariya ya saka irin ta yan duniya sannan yace"Baby nawa zan biya tunda an tashi 1-0?"

Kai ta kauda bayan ta wurga mashi harara"Na Wauka daWi zamuji amman sai kayi mugunta, wannan ba dai dai bani"

"Easy hajiya, kinfa Waukan ?aramin yaro ne, shine na gwada maki hidimar tawa ba ta wasa bace, but sorry?"

"Babu kumai, ya wuce but bana tunanin zan ?ara haWuwa da kai"

"Kin makara ai, dan duk wadda ta Wan Wana Adel she never go away from me, idan kin fahimta ina nufin ke zaki kawo kanki, bawai nine zan nemi ke ba"

Shiru Laila ta yi dan bata shirya cin ubanshi ba yanzo fama take da kanta, tunda ita ta dauku jaraba da kanta, jawota yayi jikinshiyace"bana ?wana waje amman yau zan ?wana saboda ke, kinsan me?"

Banza tayi da shi, bai jira ta amsan ba ya cigaba"Kina da juriya kuma ina san mace mai juriya for known dai ana tare, zuwa wani lokaci"

Shiru tayi taki mashi magana, tunani yayi kila tayi bacci, shafa kanta ya dingayi yana hamdala da wannan yanayi da suka tsinci kansu.





*_Ana tare ai..._*
[7/23, 9:04 PM] prince_s_square: *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_You don't need a human to tell you that you are beautiful. You are Allah's creation how beautiful is that!!!!_*



*42*



Cikin takun ?asaita take shiguwa cikin babban falon dake sha?e da mata mababanta kaloli babu kalar da babu dana kanti da wadan da haka Allah ya halittasu, Waya daga cikin kujerun ta samu ta zauna tana ?are ma duk wata mace mai ji da kanta kallo idanuwanta ta aje a saitin Nuwaira harara ta ?ara aika ma Nuwaira wanda bacin tayi saurin Wauke kanta da babu dalilin da zai sa idanuwanta basu faWu ba, sannan ta kara tamke fuskarta bayan ta ja wani mugun tsaki, dariya Nuwaira ta saka wadda daga ita sai Hajiya Amina suka san dalilin wannan takun saka tsakanin Ummi harka da Nuwaira.



*FLASH BACK*



"Ma'u ina masifar san waccan yarinyar amman matsalata da ita bata da kunya wallahi, duk girmanka sai ta tata maka zallar rashin mutunci, bansan ya zanyi ba"

"Wallahi Menunu haka nake fama da ta, kuma masifar farin jini ne da ita, na samu kuWi da ita sosai, amman duk wacce zata Wauketa sai tace tana jin dadin mu'amala da ita matsalar bata da mutunci ne"

"To nidai yanzo ya za'ayi, dan na gaji da Ummi haka nan kuma ba wani iya gamsar dani take ba, ga mugun fadin rai da isa, dan taga daman akwai sulalla hannunta bawai jira take ba"

"Haba Menunu aikuwa Ummi tana Waga maki ?afa Allah yanda take ita ma babu mutunci har kuka kwashe shekara kuna tare aikuwa kin ciri tuta, daman ni a duk faWin gidan nan su nake kai ma hamsha?an matan masu duniya ina laftar na banki"

"Nidai yanzo ki gyara mani kanta kawai, zan bada ku nawa ne, indai zata yadda, kuma Waukarta zanyi gaba Waya"

"?awata kin Wauke san duniya kin Wura a kan Nuwaira wallahi ba yar goyu bace, itafa tana da ka'idar da take daina harka duk irin san da kake mata kuwa, ki dai canza wata tunda bazai gagara ba"

"Zan jaraba ni dai"

"Shikinan, zan kawo maki ita anjima"

"Wai ke sweetheart naga duk kin canza mani ku dai akwai abinda na maki ne?"

"Baki mani kumai ba Baby Ummi kawai dai ina san lokaci ne, kuma kinga yallabai zai dawo next weak inasan shirya abubuwa saboda dawuwarshi, zan nemeki ai da kumai ya zama dai dai"

Baki Ummi ta taSa sannan tace"Ok babu damuwa, Allah ya dawo da shi lafiya"

"Ameen baby"

Duk yanda Ummi tasu su Wan taSa harka da Hajiya Amina amman kememe taki bada hadin kai, nunawa tayi a yanzo bata iya yima Ummi kumai saboda haka ta hakura, Sawai dan tasu ba ta hakura ta haWa yan abubuwan data san mallakinta ne ta zuba cikin motar ta, kusa da ita Hajiya Amina ta matsa sannan ta mika mata check na million biyu, kallanta Ummi tayi abubuwa da yawa suka darsu a zucuyarta, amman sai ta basar ta Wauke kai tace"Bana bukatar kudin ki, ki kawai nake bu?ata, saboda haka kibar abunki ina dasu"

Hannunta Hajiya Amina ta kamu sannan ta sanyata cikin rikonta bayanta ta fara shafawa tana bubbugawa alamar lallashi sannan tace"Nasan kina da kuWi Ummi amman wannan kyautar tawa ce, kada kiyi min haka ki amsa kudan farin cikina Baby"

Zuciyar Ummi akwai abinda take kitsa mata a kasan zucuyarta amman bata san ta gasgata hakan, a duk yawan bin matan da ta yi ta daWi bata samu wadda take da hakuri da bautama soyayya irin Hajiya Amina ba numfashi ne kawai bazata iya maka ba, sannan kuma bata takura maka akan abinda baka da bukata, sosai Ummi take masifar santa saboda halayanta na kauda kai ga abubuwa da yawa, haka zalika bata da biye biye ta Wauki waccan ta Wauke waccan idan tana sanka to kai Waya take so har sai kun Sata, sannan zata canza wata, babbar mace ce mai daraja da mutunci a idan mutane da yawa shiyasa take mutunta sirri a rayuwata, zai wuya mutum ya fahimci inda ta sanya ma gaba, sannan ba kuwa take nema ba sai wadan da tasan sun san Kansu, wannan dalilin yasa suka Wauki lokacin mai tsawo tsakaninta da Ummi harka suna da wasu halayya iri Waya.

Motarta ta bude sannan ta shiga, bayan ta rufe ta mi?o hannu ta mashi check Win, cikin izza tace"Nagode, da fatan baki manta alkawarin da mukayi ba?"

Gaban Hajiya Amina ne ya faWi data tuna wani alkawarin da suka ma junansu na babu rabuwa har abada sannan kuma babu rival tsakaninsu, murmushi ta mata sannan ta Waga mata kai, bayan ta Waga mata hannu ta nufi cikin gidanta, kwafa Ummi tayi sannan tace"Akwai wani abu a kasa"




*_Ana tare ai..._*
[7/23, 9:04 PM] prince_s_square: *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_While on this ride called "Life", you have to take the good with the bad, smile when you're sad, love what you've got and remember what you had. Always forgive, but never forget. Learn from your mistakes, but never regret. People change. Things go wrong. Just remember, the ride goes on._*



*43*



Gyaran murya Hajiya Asama'u ta yi sannan ta fara da addu'a wadda sukanyi haka a dukkan lokacin da suka shirya wani gaggarumin mitin irin wannan, a cewarta duk barikin da zakayi to kumai zai faru ka fara saka Allah gaba, kuda zata ?waSe da kai to abubuwan sukan zu maka da sauki, bayan an shafa addu'a sannan ta mi?e tsaye bayan ta gyara wani karamin gyalan data yafa a saman kafaWunta wanda dashi da babu duk Waya"Abinda nake san wannan kungiya har ilayau ta fahimta shine, akwai kura-kurai masu dama waWan da suke faruwa kuma duk akwai saninmu munayin shiru ne saboda bamu san takura maku, bawai dan muna tsoro ba, dan kawai a zauna lafiya, a zahiranci munsan zamu iya kashe mutum, ba damuwarmu bace, kuma dan mun kashe mutum kamar mun kashe kiyashi ne tunda babu abinda zai faru, amman duk ba wannan bane fatanmu, su muke a gudu tare a tsira tare, kuma wannan mitin mun shirya shine badan kuwa ba sai dan ke"

Ta nuna Nuwaira da hannunta tace"Ke Nuwaira, saboda zuwa yanzo bansan abinda kika Wauke kanki ba, bayan kume kike ta?ama dashi damu kika yishi, nayi mamakin yanda hankalin ki kwance kika turu photan wata yarinya cikin group, bayan kuma mu bamu san yarinyar ba, asali ma bamuyi mata ragista da ?ungiya ba, saboda haka ki kare kanki, idan mun gama dake zamu kuma wajan Ummi harka ita ma akwai matsalar da za'a tattauna a kanta"

Kallo gaba Waya ya kuma kan Nuwaira wadda har zuwa yanzo ?afarta Waya tana kan Waya, girgizata ta farayi saboda ranta ya matu?ar baci da Ma'u data furta an tara waWannan riWa riWan matan musamman saboda ita, kai ta kauda sannan ta gyara zamanta, murmushi ta aje a saitin Ma'u sannan ta kwaSe fuska"Momy bansan dalilin da yasa har yanzo ake mani Waukar ?aramar yarinya yar shekara 10 ba, wannan shi ya nuna bani da yancin kai na kinan, da ake maganar kume na zama ta dalilin ?ungiya na zama, _yes_ bazan musa ba, amman kuda na zama wata tsiya ta dalilin ?ungiya ai amfani ake dani ana samun kudin, kuma ni har yanzo ?ar ?ungiya ce, saboda inda ba haka ba babu abinda zai kawoni nan a yau da nake da muhimmin abunyi"

Kallanta ta aje a saitin Hajiya Asama'u tace"Ina da damar da zanyi yanda nasu da rayuwata, tunda zuwa yanzo ba kan wata nake ba ballantana a kafa mani doka, asali ma babu wacce tasan rayuwar da nake yi a halin yanzo, soo please Momy kibarni mana"

Tashi ta yi sannan ta yamutsa fuska tace"Ni zan wuce na barku lafiya"

Tashi tayi akan ?afafuwanta cikin izza da ?asaita take tafiya gaba Waya kuwa bakinshi a sake saboda yanda ta gama datsama Momy Ma'u magana, tana haka amman maganganun yau sunfi na kullum tsayama kuwa a rai, duk da kuwa ya ?wana da sanin rashin arziki irin na Nuwaira da Ummi harka amman abun nata ya wuce yanda kuwa yake tunani.

Murmushi Ummi harka tayi sannan tace"Momy nima zan tafi sai mitin na gaba dan wannan yar gaban goshinki ta gama dashi" kuwa yasan magana ta aje mata.

Itama hanyar fita tayi cikin isa da aji, irin na ?an book kuma goggagun mata masu ji da kyau da haiba, hayaniya ce ta kaure a babban falon da ake gudanar da mitin din, kuwa na faWin albarkacin bakinshi.

Nuwaira Na shirin buWe kofar motarta, Ummi harka tace"In bazaki damuba muyi magana mana"

Wannan shine karu na ukku da suka taba magana a rayuwarsu tun bayan faruwar abun da ya assasa tsananin gaba tsakaninsu watau Hajiya Amina.



*FLASH BACK.*



Dakyar Hajiya Amina ta samu ta shawu kan Nuwaira ta amsa tayinta, bayan ta Wanka mata makuWan kuWin da ita kanta bata san yanda akai ta mallaka mata su ba, da wata mota wadda ?allaSai ya aiku mata, hawanta Waya ta barma Nuwaira ita, soyayyace mai taSa zuciya take gudana tsakanin Nuwaira da hajiya Amina, idan akayi duba da idan Hajiya Amina tana son mace tana mallaka mata kumai nata ciki hadda hakurinta da hillata irin tasu na tsaffin mata, a zamantakewarta da Nuwaira har kissa sai da ta haWa dan ba ?aramin wahala tasha ba kafin samun soyayyar Nuwaira, a maimakon tayi iko da Nuwaira tunda ita ke biyan bu?atun ta amman Nuwaira ke iko da ita, abubuwan suna faruwa kamar ubangida da yaranshi, duk wani raini na Nuwaira Hajiya Amina ta Wauka kuma tana matukar ?u?ari wajan ganin abubuwan basu faru ba tsakaninsu na fushi ku Sata rai, da haka ta samu ta shiga zuciyar Nuwaira tayi Kane-Kane, har aka kai matakin da Nuwaira bata ganin kuwacce mace da gashi inba Hajiya Amina ba, sosai Hajiya Menunu zata tasa Nuwaira tana rusa mata kuka na fitar hankali akan zata iya rasa kumai nata indai ita Nuwairar zata dinga kula wasu matan a waje, hakan ke sa Nuwaira na tausaya mata.

A cikin sati ukku Ummi harka ta gane abinda yasa Hajiya Amina ta rabu da ita saboda Nuwaira ne.

Rantane ya Saci da abinda akai mata, bata kai mace bani da aka kure ta da cewar YallaSai zai dawo kawai dan a mallaki macen da tafi tsana a a gaba Waya duniyarta, lallai sun dauku bala'i da kuWinsu zata zame masu tashin hankali a duniyar su, wadda suke sha?atawa, bata da wani zaSi sai na tunkarar Mommy Ma'u, kai tsaye gidan Hajiya ma'un tayi ma tsinke a fusace ta shiga gidan bayan tayi parking mota cikin tashin hankali ta shiga gidan, da ?afa ta buga kofar Wakin baccin Hajiya Ma'u, wasu matasan ?an mata ta gani suna aikata masha'arsu suda Hajiya Ma'u, rai Sace tace"Mommy waWannan ?an iskan su fita zanyi magana dake"

Duba da yanayin da ta shigo da shi yasa Mommy basu umarnin fita, kikam tayi har ta gama shiryawa daga kumai data tuje na jikinta domin shakatawa da da?walan yaran mutane, zama ta gyara sannan tace"Ummi ya akai kika shigo kamar an maki albishir da mutuwa?"

"Dalla tsaya Mommy, daman nasan baki sona tunda har zaki iya rabani da farin cikina, ku kinsan Hajiya Amina a yanzo itace macen dana ke ?auna kaf duniyar nan, amman saboda munafunci kika haWa ta da wannan jakkar yarinyar ?azama, wadda cikin mata ba kumai bace face tinkiya, Mommy nawa Sweetheart ta baki kika haWata da Nuwaira?, mommy zan maida maki ninkinsu sau goma ki taimaka mani mommy itace rayuwata"

Dur?ushewa tayi ta kama kafafuwan Hajiya Asama'u tana fidda wani sautin kuka mai tada hankalin wanda abun ke faruwa a gabanshi, kuka take tana ?ara jadadda mata Hajiya Amina itace kumai nata zata bada dukkan abinda ta Mallaka domin Hajiya Amina ta dawo gare ta.

Tausayinta Hajiya Ma'u taji, kamu kafaWunta tayi sannan ta zaunar da ita bakin gadon, daga bisani ta sanya ta cikin rikonta tana shafa bayanta tana lallashinta.

"Sorry baby Ummi kwantar da hankalinki kumai zai zama dai-dai"

Daga rinarnun idanuwanta tayi tace"Mommy ya za'ayi kumai ya zama dai-dai tunda ta mallaki abinda nake ?auna, mommy ina sonta, ita nake so, Hajiya Amina, nake so."

Kamar an tsikareta haka ta tashi sannan tayi hanyar fita daga Wakin sai da ta Wura hannunta akan masangalin ?ofar sannan tace"Zan kashe duk wanda ya rabani da ita"

Juyuwa tayi ta kalle Hajiya Ma'u sannan tace"kuda kuwa kice Mommy"



*_Ana tare ai....._**KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_Don't waste words on people who deserve your silence. Sometimes the most powerful thing you can say is nothing at all._*



*46*



Kasa tashi tayi domin bata san yana lura da kumai nata ba, shi irin mutanan ne waWan da bawai zasu rayu da kai bane ba tare da suna saka ido a wasu lamura naka ba, tashi yayi domin ya bata waje ta shiga bayin, a karan farko da Aisha ta tsinci kanta cikin jin kunyar wani Wan adam a rayuwarta, bata san dalili ba da hakan ke faruwa tsakaninta da Abdulwaheed sosai take sarewa akan wasu lamura idan tana tare da shi.

"Zan Wan fita bazan jima ba zan dawo, duk wanda yayi waya ke Wauka"

Can ?asan ma?ushe tace"ok sir"

Baki ya taSa shekarunta sunkai 25 she is mature sosai tana da wasu abubuwan da yake da muradi wajan mace, musamman yanayin basarwarta yana san mace mai irin wannan siffar, a saman kafafuwanshi ya fita daga office Win gaba Waya, tashi tayi ta shiga bayin domin kama ruwa daddaWan ?amshin shi ne dai cikin bayin iska ta zu?a ta fesar sannan ta ?ara zu?ar iska har sai da taji fitsarin na niyyar ?wace mata sannan ta dawo hayyacinta da sauri ta gabatar dashi, ta gyara jikinta sannan ta fito, bakin tangamemen photanshi ta tsaya tana kallo tana kissima iyakar a dadi kyan da Allah ya halitta nashi, sannan ta ?ara aje dubanta inda suke shida matarshi da yaranshi su take taga shida matar tashi wa yafi wani kyau, murmushi ta aje bayan ta shafu fuskar Musleem a hankali tace"He looks like his Father, and he is handsome ever I see"

Daga bayanta taji ance"Gaskiya bakimin adalci ba, ai nafe Musleem kyau"

Saitin ta ya dawo yace"Duba ki gani fa"

?ar ?aramar dariya tayi sannan ta aje kallanta a saman fuskarshi sosai ta ?ara hango zahirin kyanshi da ya kasance kusa da ita a yanzo, fatar jikinshi irin mai mugun kyan nannance, kai ta kauda sannan tace"Gaskiya ya fika kyau"

Da sauri ta juyu ta kusan haWe gaf din dake tsakaninsu wani yanayi mai matu?ar wahala ya Warsu a zuciyoyinsu, a kaf gaba Waya rayuwarshi yau itace rana ta farko da yayi kusance da wata mace bayan Adda Maryam, tsintar kanshi yayi da kasa matsawa, murmushi mai lafiya da tsada ta aika mashi sannan ta turu baki yanayinta sai ya ?ara jefashi cikin wata duniya mai matu?ar wahala, yana san mace mai shagwaba da yanayin yarinta, bai ankara ba yaje ta kamu hannunshi guda Waya ta damtse cikin nata da wata rikitarciyar murya tace"Please Ka bani wannan yaran ina san yara Allah, zaka bani?"

Idan uwansu suka sar?e da juna wanda gaba Wayansu bugun zuciyarsu ya cigaba da aiki a lokaci guda, shi ya fara kauda kai bayan ya janye hannunta daga cikin nashi, a hankali ya taka ya kuma saman kujerar da take mallakinshi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login