Showing 21001 words to 24000 words out of 33161 words

Chapter 8 - KASAITATTUN MATA

07 Aug 2026

103

kullum kara martaba take a kasan zuciyarshi sosai yake jinta a cikin ruhinshi.

Matsawa yayi kusa da ita dan gaf din dake tsakanin su ya kulleshi fuskarta ya kama ya hada da tashi sannan ya aje mata wata sumba mai matukar saurin Isar da sako, sannan ya lalibo kunnanta yace"Ina sonki da yawa Aishana, nasan kin san haka"

Ranta ne taji ya baci amman kuma bata nuna mashi ba, sai ta wayance ta dan janye jikinta tana dariya tace"Kai da ke da amarya"

Ya santa da zafin kishi dan ma yasan tana matukar kokarin zama da Kaltum musamman yanda take danne kishinta a gabanta, murmushi yayi sannan ya tashi tsaye ya cire babbar malin malin din dake jikinshi ya aje a hannun kujerar sannan ya koma kujerar da take fuskantar ta ta, idanuwa ya tsura mata sannan yace"Nasan kinsan ke daya zuciyata take kauna, sannan kuma ke daya ke yawo a duniyata, ban auri Kaltum dan wai bana sanki ba sai dan tausaya mata da nayi na rayuwar da tayi a baya, Ina ce duk kinsan wannan, amman mai yasa a kullum kike ganin kamar na daina sanki, Aisha nafa ankara da yanda kike janye jiki dani, wai dan Allah me kike nufi ne?"

"Bana nufin komai fa, kai ka kasa fahimta ne, yanzu nauyi biyu ke kanka sannan kuma shi kanshi son biyu ka raba mana yanzo"

Kai ta rausayar tace"Idan babu damuwa muje muci abinci tana jiranmu"

Idan shi yasa cikin nata sannan yace"Baki san maganar kenan?"

Baki ta taba sannan tace"Kusan haka"

Tashi tayi tayi gaba, girgiza kai yayi yana murmushi yabi bayanta a hankali yace"Mata sai a barku"

Sun isa wajan cin abinci kowa ya samu waje ya zauna, sannan kaltum tayi saving dinsu, kokarin neman idanuwan Hajiya Aisha yake ya saka nashi ciki amman ta ki bashi wannan damar, saboda yama gama raina mata wayau tunda yake kokarin nuna mata wai tafi matar da sai da ya rage saura sati daya aure sannan aka shaida mata, tasan saboda rashin haihuwarta ya kara aure, idanuwanta suka ciko da kwalla kai ta kauda tana Allah wadai da halin wasu mazan.

Kai ta dago da niyyar shaida masu ta gama zata wuce makwancinta karaf ta kamashi shida Kaltum suna aika ma juna kallan kauna sannan kuma yana fidda harshan shi alamar yayi kissing dinta, murmushi tayi mai ciwo sannan tace"Mu kwana lafiya?"

Da sauri ya tashi saboda ya tabbatar taga komai duba da yanayin fuskarta wanda inba Shiba da suka dauki lokaci a duniya daya ba baza'a gane rigimar dake cikin idanuwanta ba"Uwargida na muje in kaiki daki mana"

Kamar a fusace tace"No Kada ka damu zan iya kai kaina, kaidai tsaya wajan amaryarka"

"Baza'ayi haka ba, kema ai amarya ce"




*_Love y'all._*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*



*_A strong friendship doesn't need daily conversion. Doesn't always need togetherness. The relationship lives in the heart, true friends will never part._*




*39*




Gaba Waya hankali ya maida inda take sannan yace"Kamar dake nake magana ko?"

Kyawawan idanuwanta ta zuba mashi shima ya zuba nashi cikin nata, cikin isa tace"Basan me kace ba ai"

Kai ya kauda sannan ya lashe leben ?asa ya maidu da kallanshi saman fuskarta yace"Wacece ke, me kike ta?ama dashi da har kike jin kanki wata tsiya, wannan shi ya nuna baki shirya aiki ba, saboda haka bama bukatar irinki a wannan ma'aikatar"

Kai ta dago ta aje mashi murmushi mai taSa zuciya, fuska ya bata dan bai ba murmushinta matsogunin da zai wargaza tunaninshi ba yace"Ina nufin kada in ?ara ganinki a nan wajan"

Baki ta Wan taSa tace"Am sorry, ina da matsalar jine wasu lokutan, wannan shine dalilin kawai"

"Abinda na faWa ina nufin haka, nasan kinsan ban maki kama da wanda zaki nemi raina wayanshi ba ko? Nasan kinsan haka saboda haka bamu bukatarki"

Kujerar da take zaune kanta ta Wan tura baya sannan ta sanya flat shoes din da ta cire tun bayan zamanta wajan, har inda yake ta isa sannan tayi murmushi tace"Na Wauka kana Waukar uzuri ne, shiyasa na faWa maka uzurina na bani da cikken lafiyar kunne, na Wauka kana da tausayi amman bansan dalilin da yasa kayi saurin Waukar fushi dani ba, amman dan girman Allah kayi hakuri nasan kasan girman Allah"

Kai ya kauda sannan ya cije lebe, a gaba Waya duniyar shi idan kana san kayi mashi laifi sau dubu ya yafe maka to ka hadashi da girman Allah da darajar Annabi mohammdu sallallahu alaihi wasallam, zaka gening dinshi game din, wannan shine dalilin da babu yanda zaiyi dole ya barta amman ya kwana da sanin babu wani matsalar kunne da yake damunta a fahimtar da yayi da ita tana da jin kai da isa, amman wannan ba shine damuwarshi ba, damuwarshi ta mashi aiki kawai ya biyata shine amfaninta a wajanshi, bawai ta tsaya mashi kan kanba da neman suna ba.

"Wannan ya wuce amman nasan zaki bar nan wajan very son dan ban hango jin magana a tartare da ke ba, ban sani ba ku kina takama da meye ne?"

Murmushi ta ?ara sakar mashi amman karan mai ciwo ne, dan daga ranar da ta fara barikinta zuwa yanzo babu wanda ya taSa chaSa mata maganganu irin Abdulwaheed amman tasan zatayi maganinshi insha Allahu, dan lokaci take bashi bawai ta rasa yanda zatayi dashi bane, dan bata tunanin ya kai wata tsiya da zai gagare ta.

"Nagode Sir"

"Ki gode ma Allah kawai dan shine abin godiya"

"Mai kake bukata yanzo?"

"Like before ina san break"

"Ok Sir"

Da Wan hanzari ta isa ta haWa mashi kumai wannan karan hadda cake ta haWu mashi saman plate ta kawo mashi saman tebur ta aje sannan ta kuma bakin friage ta bude ta Wauku mashi rubar ruwan faro ta ajeye a kusa da kayan break din, bayan ta dan tsiyaya ruwa cikin cup din domin ta ?ara Wauraye shi.Sannan ta kai mashi ta dura saman rubar ruwan, duk yana da?unar takardun dake gabanshi, bayan ta gama tace"Sir break fast is ready"

Bai kalle inda take ba yace"Tnx you"

Murmushi tayi sannan tace"you are welcome sir"

Zuciyarshi ingizashi take ya kalle inda take amman ya kasa dan baya san tayi wani tunanin da ba shi kinan ba a zuciyata amman yanayin yarinyar tana burgeshi saboda ga alama akwai wani sirri tattare da ita, baisan dalilin ba amman haka nan yake jinta a zuciyarshi.

"Wai ke Nuwaira wace irin mata ce zaki Wauku yarinya ki aje mana ita a wannan gidan, saboda takamarki me?" Laila ta fada tana mitse mitse da ido.

"Kina da matsala Laila nasan bawai kina san kimin doka da wannan gidan ba, I hope so?"

"Wallahi sai na gaya ma Beauty babu dalilin da zaki dinga mana iskanci a gida karshe ma kin kawo yarinya kin aje saboda tsabar iskanci"

Dariya Nuwaira ta saka tace"Wallahi Laila kin raina ne"

"Zaki gane ni idan naci uban yarinyar na kurata waje"

Rai Nuwaira ta bata sannan tace"Maganar gaskiya zan iya batawa da kuwa saboda wannan yarinyar da kike gane Kuma da kike cewa zaki gaya ma Beauty, an gaya maki hajiyoyin da nake bi a banza nake binsu, zuwa yanzo ina da arzikin da zan iya Waukar Wawainiyarki da kumai naki, saboda haka ki kiyaye gaya mani magana, kuma zamu bala'in samun saSani dake idan kika taSa Minal, kumai zai faru mu tsaya iyakar nida ke, please Laila don't test me, zaki fuskanci babbar matsala na rantse, take not of this"

Bawai wasa bane a saman fuskarta da zahirin gaskiya furucinta ke fita, kuma ga yanayinta duk abinda ta faWa tana nufin haka, Laila ta kwana da sanin wacece Nuwaira dan in tsiyarta ta tashi babu wanda take ragamawa kuma tana da zallar iya tsula ma mutum tsiya, shiyasa ku Aisha Beauty take shakkar Nuwaira saboda tana da nacin magana da riko, zata iya shekara bata ma mutum magana ba.

Tsaki Laila ta yi bayan ta tashi ta nufi frige ta Wauke lemon coke ta haura sama dan a wannan lokacin bata muradin kallan fuskar Nuwaira.

Itama saman ta haura ta shiga Waki Minal ta gani ta fito daga bayi kusa da ita ta isa, hannunta ta kamu ta sakar mashi sumba sannan ta kamu ta. ta shigar da ita cikin rikonta bayan ta janye towel din jikinta, manufarsu suka cigaba da yaWawa, minti arba'in suka Wauka sannan Nuwaira tabar Minal, gaba dayansu suka fada bayi domin yin wanka, Nuwaira ce ta shafa ma Minal mai sannan ta mata simple makeup, mai kyau da tsare, duguwar rigar wani materiels mai duwatsu ta saka mata, bayan ta saka mata pant da bra, sosai Minal tayi kyau na Waukar hankali da bugun zuciya, ita ma shiryawa tayi cikin riga da zani na wata _yellow super,_ sannan ta Wauku gyale kalar _red_ saboda _pattern_ din atamfar da ja akai mata, sosai ta nuna kanta a *KASAITACCIYAR MACE* mai ji da kuWi da kyau, Minal ta jawo ta rungumeta suka fara kashe selfe, abun gwanin ban sha'awa kyawawan mata a photo.

A Instagram ta watsa sannan ta aika a groups Winsu na harka, bayan ta tabbatar masu da Minal itace kumai na duniyarta, sannan ta kashe data ta wurga waya cikin jikkar da ta Wauka itama kalar ja.

Hannun Minal ta kama tace"Kin taSa zuwa club?"

"Ku kofar club ban taSa zuwa ba Aunty" inji Minal.

"Ohhh my word, Minal ki canza mani suna mana please, ku har yanzo ban samu karSuwa bane a zuciyar ki?"

"Aunty kin samu kumai ai da kike so"

"Na samu gangar jikin ki dai amman ban samu zuciyar ki ba"

"To shikinan Aunty, Sweethoney yayi maki?"

"What a lovely name haka Baby"

Kiss ta sakar mata a kumatu sannan ta kama hannunta suka sauka ?asa, ku kallan Wakin Laila batayi ba, dan ta lura tana san bata matsala.




*_Ana tare ai..._**KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.*


_Mallakar._
*BILKISU BILYAMINU*


*_The first to apologize is the bravest, the first to forgive is the strongest, the first to forget is the happiest._*



*40*



A hankali ya tura ?ofar gaba Waya kamar ba mutumin dake gwagwarmaya da ?arfinshi da jikinshi da kuzarinshi ba, a hankali ya lalube kujera ya zauna, dafe kanshi yayi dake barazanar tarwatsewa, yasu yau ace Khadeeja ce kida aiki yasan zai samu sauki amman idan ba Jan ido yayi ma Aisha ba zata kara mashi damuwa ne kawai, ?u?arin tashi yake sai ya tsinkayi muryarta"Ka shigo kinan"

Kallanta ya Wanyi sannan kamar baya so yace"Yanzo na shigo, Aishana ina fama da cewan kai, rakani ciki mana"

Da Wan hanzari ta isa inda yake, hannun kujerar ta zauna sannan ta kamu kan ta dafa saman goshin tace"Like seriously?"

Daya daga cikin rashin hankalinta kinan, shekararsu sama da ashirin amman tana kasa gane damuwarshi da farin cikin shi, har take tambayarshi wai da gaske baida lafiya? tsaki yayi sannan ya ?wace kanshi daga hannunta ya mike da?yar"Zan kwanta bana san hayaniya please"

Rantane ya Sace da yanda yayi mata tana tambayarshi amman yayi tafiyarshi ba tare da ya bayyana mata da gaske kanshi ke ciwo, baki ta taSa sannan tace"Ka karata can da matsalar ka, ai daman ciwon kai dashi zaka mutu tunda ka gagara zama dani ni Waya ka kwasu mana mai farar ?afa"

Dakinta ta nufa tana tafiya tana mita na canzawar Mejo duk dan kawai tana nuna kishinta a kanshi yake mata wulakanci, tsaki ta ?arayi sannan ta kwaSe kaya ta faWa bayi domin ?ara wanke jikinta.

Dakyar ya zare takalmin dake ?afarshi bai iya cire kumai ba na jikinshi ya faWa saman gadonshi da ya mamaye lilahirin Wakin, zazzabe mai zafe ke sauka a dukkan sassan jikinshi bai taba riskar kanshi a irin wannan yanayin ba, a hankali yake fidda numfashi, wayarshi ce take kuka a bata agajin gaggawa, da?yar ya birketa ya fiddata sunan da ya gani ni yasa ya Wauka bawai dan yana san Waukar ba, A hankali yace"Khadeena ya dai"

Daga can bangaran tace"Ka dawo ne?"

"Na dawo, bana jin daWi khadeena ina zazzabi ina ciwan kai, ina da damuwa nasan zan iya rasa raina, a kuwane lokaci, ban taba riskar kaina a irin wannan rayuwar ba, bansan ya zanyi ba, faWa mani ya zanyi in same ta?"

"Wait Mejo wa kake so Ka samu please faWa mani, zan kawo maka ita indai zaka samu sauki, I will saboda farin cikin ka"

"Forget zamuyi magana latter"

"Latter kamar yaushe? na damu da damuwarka yazan ganka yanzu, insan meye damuwar ka"

"Please khadeeja muyi magana gobe, don't say a word nasan kinsan abinda nake nufi"

Kashe wayar yayi bayan ya dafa kanshi dake barazanar cirewa "Bansan ta ina zanfara nemanta ba, ina zangan ta, bata chan chanta muyi rayuwa a duniya Waya ba, ga alama she is not Innocent, a hotel takama Waki"

Wasu hawayan da bai taSa tsamanin zubuwarsu ba, mamakin duniyar da ta juya dashi yake, abinda kawai ya sani wannan itace babbar kaddara a duniyarshi, abubuwan suna faruwa feye da yanda yayi tsammanin faruwarsu, bai taSa tunanin mizanin ?adarar ya kai haka ba, kamar ba namijin duniya ba dake addabar Sata gari, amman yau ?addara ta sanyashi gaba, kuma ta mace, macen ma baida tabbas din nagartar ta, hannuwanshi dukka biyu yasa ya dafe kanshi yana neman agaji wajan Rabbis sama wati.

A hankali taturo kofar yanayin da ta ganshi sai da hankalinta ya tashi, saman wawakeken gadon da ya kusa mamaye ilahirin dakin, da sauri ta idasa bakin gadon "Mustyna haryanzu ciwan kan? sorry bari inkawo maka magani"

Da sauri ta tashi zata Wauko maganin, ba kuzari sosai ya kamo hannunta "Please Aisha zan so in kasance ni Waya a wannan dakin, da zaki agaza mani da ban anshi ba kuncinki ba a yau, ina bakatar tunani da natsuwa, Aishana bana cikin natsuwa"

Kai ta kauda tana jin zucuyarta babu daWi, musamman da yanzo ba wata kulawa take samu daga Mejo ba, a hankali ta saki hannunshi sannan ta fita Wakin bayan ta ja mashi kofa, a hankali ya saki ajiyar zuciya sannan da?yar ya tashi ya lalubi bango ya sada kanshi da bayi ya watsa ruwa, jallabiya ya saka sannan ya gabatar da zallar isha'i bayan ya gama ya kaskantar da kai yana kai ma Allah subhanahu wata'ala kukanshi akan wannan gaggarumin musiba da yake ciki, kuka yake yana bayyana ma Allah halin rayuwar da yake, kuma yana neman ya fiddashi cikin duniyar da yake mai duhu da sar?a?iya.

A gurguje take kumai saboda yanzo ne dai dai lokacin da club din yake cika, kuma idan ta matse hannu zata nemeshi ta rasa, tasan haka, jallabiya ta saka sannan ta yane kanta da mayafin jallabiyar, wayarta ta Wauka tana saukuwa ?asa, bayan ta ?ara neman layin na Breaker aka tabbatar mata da kashe take, 4matic ba?a wulik ta shiga, horn tayi da sauri Baba maigadi ya wangame mata gate Win gidan ta figi motar kamar zata tashi sama, _Nab club_ tayi ma tsinke, _parking_ tayi a inda aka tanadar domin ajiyar motoci, faskeken gilashin da zai iya mamaye fuskarta ta WodW da shi, sannan ta Wauki wayarta, cikin takun mata masu aje take tafiya, kallo Waya zaka mata kasan manyan ?adangarun bariki ne, idan kayi duba da yanda take aje ma kuwa nashi kalar kallan.

Inda tasan yana zama ta wurga idanuwanta, haya?i ke tashi wajan har baka iya tantance adadin mutanan dake zaune wajan, gefe ta samu ta zauna sannan ta nace ma kallan wajan, _Breaker_ ne zaune sai mata huWu da suka kewaye shi, shine cikon mutum biyar Win, signa ta ma wani dan jagaliya da sauri ya iso, nuni ta mashi da inda _Breaker_ yake tace"Kace ina magana dashi"

Da sauri ya isa ya shaida mashi, Wan aikin ne ya dawo yace"Yace baya zuwa"

Murmushi tayi sannan tace"Koma kace mashi Laila ce"

Kumawa yayi ya ?ara shaida mashi, da sauri _Breaker_ ya juyu ya hango inda Laila take zaune ta Wura ?afa Waya kan Waya tana watsa mashi murmushi, hannu biyu ya Waga mata alamar Minti biyu kinan, kai ta Waga mashi.

Kujerar kusa da ita yaja ya zauna"Nasan ta Saci tunda kika zu ne mana da kanki, da waya kika min ma ai da na bayyana"

"Da me zan kira ka bayan dukka lambobinka basa shiga, tun jiya nake nemanka fa Inusa Breaker"

"Kashe wayoyin nayi dan Niger nayi wani aiki nema na ake kamar kuWi yasin"

"Kasan ana nemanka ya akai kazo club?"

"Sun matsa sai munfita sun daga ruwa sunsha wiwi, kuma bana san Sata masu rai dan sune jigon kumai na zama yanzo"

"Gaskiya ne daman aiki indai da mata babu haufi kanshi"

"Shiyasa nike daraja mata Hajiya Laila"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login