Showing 45001 words to 45109 words out of 45109 words
kukan.“
Muryarta can k'asa tace.
"Tom“
Mama ta kashe wayar ta lumshe idonta kana ta bud'esu akan Nusrat da ke gurshek'an kuka......
Jiya ba ku jini ba, chargi ne ban samu ba wutarmu ta lalace, gobe da jibi ba lallai ne ku jini ba saboda muna hidimar
biki.
300 za ku biya domin samunsa cikin sauk'i.
0567838462
NABABA FADILA SHU'AIB GTBANK
In kuma katin wayane ku turo ta wannan layin, shaidarki ta biya ma ki turo cikinta.
09037093702
In katin wayane 400 zaku biya.
Allah ka k'arawa
mahaifanmu lafiya da nisan kwana, Amin.
#N.W.A
#Team KTG
#Son so fisabilillah