Showing 60001 words to 63000 words out of 77938 words
ganin YAZEED ta kara fashewa da kuka tana oga ka temakamin kayi min rai wani soja ne
ya naushi bakinta. Atake hakori daya ya balle ya fado aiko jini ma yace baza'a barni a baya ba.
Yazeed ne yace let go of her if she is ready to talk. daya Daga cikin sojoji Biyar dinne ya falla
mata wani lafiyaiyan mari yace zaki yi magana ? Ta Daga kai da Sauri tana Fiki Fiki da ido
Kamar yar wuta Dan haka suka suncota.
Da gudu ta karaso gaban YAZEED ta rike kafarsa cikin hausanta Mara kyau tace sir Dan Allah
kayimin rai karsu kasheni ka yafemin.
Hannunta yazeed ya yarbe Daga kafarsa sannan ya take ya murje ya muttsika har sanda jini ya
fita yayinda Jenifer ke ihu tana fadin jusus!lord have Marcy !my hand!my hand!my hand ooo!
Alamu yazeed yayi da akawo masa kujera still kafarsa nakan hannunta amma baya murjewa.
Zama yayi sannan ya kamo bakinta ya matse hawaye ta somayi sai ka ganta abin tausayi
yazeed yace wa ya sa ki zubamin poison a cikin cappuccino girgiza kai ta fara yazeed yadan
kara danna kafarsa akan hannunsa hakan yasa tace waiyo zan fada!zan fada! Yazeed yace ina
jinki tace madam.............
Wani abune taji yazo ya sari kanta a take ta rike kamin ta kwala ihu kaina!. Murmushi yazeed
yayi ya table baki yace na hadu da criminals da suka Fiki so don't fool around fada min!
Ya fadi haka da kakkausar murya.
Girgiza kai ta fara tace oga na manta na kasa tuna Waye I promise yanzu naji wani Abu ya sari
kaina daganan kuma naji na manta wacece ita.
Yazeed yace macene kenan ?tace yes sir yace kai ayo kuyita dukanta harsai ta tuna.
Suko abinnema ya samu nan suka juya bayan bindiga suka dinga jibgar ta Kamar ba mutum
bane.
Itako sai ihu take tana fadin I promise you sir na manta I swear on my life na manta!tun tana iya
magana har kaji shiru can shu'aibu yaga Kamar ta dena motsi yace Gaskiya sir wannan matar
tanada taurin kai Dan koda namiji ne da yanzu yayi magana Idan ba haka ba kuma to ta manta
Dan gani nake Kamar Suma tayi. YAZEED yace lukman! Lukman yace yes sir! Dauko ruwa a mota yace angama sir!
Koda lukman ya kawo ruwa aka zuba mata shiru kakeji Dan haka yazeed yace su sata a bayan
hilux dinsu a kaita asibiti Dan karta mutu bata fada ba.
Aiko haka akayi koda akaje asibiti take aka karbeta bayan 2 hours doctor Muhammad ya fito
yace Mr yazeed muje office ko.
Bayan sun Shiga office din doctor yace what's your relationship da patient din? Wai hatsari
tayine ?Dan mun karbeta ne Duba da Cewa you are an authority as well amma this is a police
case.
Daure fuska yazeed yayi yace ba hatsari tayiba kuma she is my house made and she is the one
that poisoned me.
Dr Muhammad yace do you mean ita tayi poisoning cappuccinon ka? Yazeed yace yes. Doctorn
yace this is serious because that poison is strong Gaskiya. Toh amma yanzu dai Gaskiya
tanada karaya 2 a Hannu da kafa sannan dole sai an yanke mata idon hannunta na hagu Dan
ya back Gaskiya before ya rube yayi affecting sauran and also she is in a coma.
Yazeed kam Dage kafada yayi yace she deserves it!any way do what you think is right and help
me check her mental situation. Doctorn yace we can't do that because her brain is not
functioning anymore and that's why she is in a coma remember? Yazeed yace oh yeah.
So yanzu zanbar 2 men dina zasuyi gadinta Doctorn yace no problem. Shaking hands su kayi
sannan yazeed ya dawo gida lokacin har magrib tayi Dan haka shida lukman suka Shiga
masallati direct har sanda akayi isha'i sannan suka fito.
Bayan sun fito yazeed ke cewa lukman saura week daya fa amaryarka tazo. Lukman yace
matarda ka auramin dai. YAZEED yace naji aide kanasonta. Lukman yace lie lie zuciyata na
ayush ne ita kadai,bakaga yadda ta dinga kuka ba sanda na fada mata yazeed yace don't mind
her zata saba sannan munanan Sakai duk ranan da kazo kacemin kanason yarinyarnan saina
ma duka, suka fashe da dariya lukman yace never.
Daganan hiran ta kara saboda sun iso.
Koda yazeed ya shigo kitchen ya nufa ya zamu minal tana jute abinci ta bayanta ya rungumota
tadan tsorata saura kadan miya ya zubo mata kukan shagwaba tasa tace da yanzu na kone fa?
Yace sorry my yar kazame kawai Nayi missing Fiki ne amma ke da alamu bakiyi kewana ba.
Tace wa yace maka yace alamu na gani mana tunda ko welcome hug baki bani ba.
Juyowa tayi ta rungumeshi sannan tace to sakeni inkai wannan dinning table yace ina ai yau ni
zankai tace ka barshi yace Idan baki kaeoba munyi fada bashi tayi shiko ya nufi side dinsa
direct Wanda ke nuna acan zasuci abin cin.
Binsa tayi a baya tunda dama tayi wanka ta saka doguwar rigarta navy blue simple but elegant.
Koda suka Shiga side dinsa Inda sukaci dazu nan ya a jiye musu, mika masa wayarta tayi
sannan taje fridge dinsa da ta ajiye kunun ayansu ta dauko ajiyewa shima tayi sannan ta bude
food flask din ta zuba musu tuwo Mara uku biyu nata daya na yazeed tunda yace ta dena cin
abinci dayawa.
Yazeed yace Dan Allah karkice sai Muna cinye duka tace tasa ma kuwa. Ajiyan zuciya ya sauke
yau ya Shiga uku.
Ruwa ta dibo a wani roba suka wanke hannu yazeed nata complain Wai ta barshi yaci da cokali
bai iya ci da Hannu ba. Tace zan koya ma karka damu. Kunun ayan ta zuba musu yayi sanyi
harya fara kankara hakan yasa atake kofin su kayi gumi.
Nanfa tasa yazeed agaba hard a zare ido ta yanko katon loma tace ma za bude bakinka abin
tausayi yazeed yayi tace gara ma ka gyara fuskarka Dan ban ganiba wallahi.
Nannanuyan ajiyan zuciya ya sauke yace fine na yi surrender.
Abinda bansani ba kuwa yazeed kawai aji yakeja Dan yawunsa har tsinkewa yakeyi dukda
Cewa lomar da ta dauko ta masa yawa bude bakin yayi aiko ta dannan mai take ya hadiya ba
bata lokaci ya kara bude wa.
Kyalkyalewa tayi da dariya tace ayi magana mutum yace kazanta ne ko ya masa yawa amma
gashi muduk ya cinye lomar tuwo turo baki yayi cike da borin kunya yace ai Dan inajin yunwa
ne. Tace zama ka fadi Gaskiya ne sannan suka ci gaba da cin abin cinsu Suna tsokanar juna
tare da kora kunun ayansu mai sanyi.
Yazeed sanda yasha 3 cups minal ne tasha 1 acewarta sai ya Dan huce kamin tasha saboda
aunty fauzy tace Abu mai sanyi yanada illa ga mace ko menene shi.
Saide abinda basu sani ba Anyi musu aika aika acikin kunun.
Bayan sun cinye yazeed yace kai inajin sai Nayi sati kamin in kara cin abinci minal tace shiyasa
dazu da kaci dambu da rana ka kasa tashi baka kara cin abinci ba sai bayan sati,yace
tsokanata kikeyi ko ? Kinsan halina fa. Ko ba Komai kaci kazantar kazama throw pillow ya janyo
zai Willa mata ta ruga a guje tana fadin tsaya in gyara maka gado muyi tausar danni kewa baba
tausa a gida dariya kawai yayi yace excuse not accepted.
Wani wayau yakeyi bashida natsalar komi sannan ya fara jin wani jiri jiri idonta ta fara nauyi
kawai shi daya sai ya tsinci kansa da yin dariya mai sauti cikin alamun buguwa . Gefensa ya
kalla yaga wayan minal Dan haka ya dauka yaje ya buya a bayan kujera budewa yayi yaga
batasa lock bama. Bibbiyu yake gani Dan haka cikin murya buguwa Kamar mutum yasha giya yace kai dole nema
in kira Dr Muhammad yaban glasses ban gani.
Neman number din Dr Muhammad din ya fara a bayan minal yace kai Ashe ba wayata bace.
Wayarsa ya fara nema ganin bai sameta ba yace bari in kira wayar inji ta Inda zatayi ringing
hannunsa yasa a aljihunsa ya zaro wayarsa yayi dialling number din da yaga tayi displaying my
number aransa yace har wayar ma tasan number na. Thumbs up yayiwa iska.
Kira ya fara yi amma sai line busy akece masa, cikin zuciya yace ko Waye yake using wayana
oho.
Wayan minal ya kalla yace yauwa bara inyi using wayan aunty kazame, numbarsa ya rubuta
yaga babu Dan haka yayi saving yana murmushi irin ya mata aika aikannan.
Minal ko tana Shiga dakin taji Kamar jiri na dibarta amma Ba sosai Kamar na yazeed ba tunda
ita bata sha dayawa ba amma sai ta basar gadon ta fara kadewa taji yazeed yana dariya
parlour tace ko me ya samu yake irin wannan dariya oho.
Gadon ta gyara Wanda alokacin itama ta fara maye amma Ba worse irin na yazeed ba ctafiyatta
bata canza sosai ba amma takanyi tangadi sabanin yazeed da ko tsayuwa baya iyayi.
Handle din kofan ta kama zata fito........
Yazeed ko jin engine din kofar dakinsa tace 'dit yasa ya kara buya yana murmushi irin ta yara
yana lekowa kadan kadan shi adole kar minal ta ganshi.
Abinda be sani ba shine ba a bayan kujera ya buya ba gefene dan haka da mutum ya fito Daga
dakinsa zai gansa.
Minal ko tana fitowa ta hangosa a gefen kujera yana lekenta. Ganin Kamar buya yake yasa ta
Daga gira alamun confusioní ½í¸•
Da shike itama kan da sauki sai ta biye masa tana Cewa maci tuwo kana ina ? Maci towo nifa
ban ganka ba.
Dariya kasa kasa yazeed yayi yace wawuyace bata Hannu ba, nemansa na karya ta farayi
kamin can tazo Inda yake tace na kamaka!
Dariya yayi yace kai...aunty kaza..me A...she ki.....nada wayo?
Kallonsa tayi tace kai yaronnan giya kasha?tsutsuru yayi da ido yace aun...ty ni ban...sha giya
ba. Allah da gas..ke na..ke Kiji ba..kina ma haha.
Ya fadi haka yana buso mata iskar bakinsa. Kauda kai tayi tace Allah giya kasha gashi
muryakka tayi ta Yan shaye shaye? Wato su murtala da babba da nake musu fada akan shaye
shaye shine suka kawowa mijina Mayan maye?zanhadu dasu.
Yazeed ne yace da..ma ni mijki ne aunty ? Tace eh a bugs kake shiyasa ka manta. Mikewa ya
fara kokarin yi zai fadi ta rikosa dukda ba wani karfin gareta ba tunda itama ta bugu,kofar
bansani suka nufa suna tangal tangal yazeed na fadin shhshhh karki Fada..wa kowa sa..boda
kema kin...sha. Kuma kina Fadawa mamana zan Fadawa innanki zaro ido minal tayi tace bazan fada ba Dan
Allah karma Fadawa inna wallahi ub*ana zata ci.
Sai alokacin ta lura da yazeed zai bige da gini Dan haka tace kai Ashe ma gini ne?ni na dauka
kofar katokoce ai. Sannan ta janyoshi suka nufi daki
Dariya yazeed yayi yace amma Gaskiya kin bugu yanzu ke baki taba Sanin Cewa da Leda
akayi kofar dakina ba?
Tace Kaine dai ka bugu ka manta giya kasha yace kema giya kikasha tace kaima giya kasha sai
suka hada baki wajen Cewa giya muka sha! Sannan suka fashe da dariya.
Longest chapter everí ½í¹Œ
Da fatan yayi cheering mood dinku saboda inaso ana tafiya ana dariya, wani wajen ayi tashin
hankali,wani wajen abin dariya,wani wajen abin tausayi kunga zaifi bada colour.
DA YAZEED DA MINAL WA YAFI ABUN DARIYA A YANAYIN BUGUWA?
Ina jiran comment dinku and don't forget to
COMMENT! AND COMMENT !! AND COMMENT !!! AND COMMENT !!!! AND COMMENT!!!!!
AND COMMEEEENT !!!!!!
yeah I am crazy today nima nasha kunun ayan ne ai.
Miss untichlobantyí ½í²•
6th December,2019
[1/11, 2:29 AM] Mzz_Untichlobantyí ½í²ž: *í ¼í¿†í ¼í¿†KURUCIYAR MINALí ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¼í¼¹by miss untichlobantyí ¼í¼¹
*CHAPTER 52*
Suna shiga daki yazeed ya fara kokarin cire riga amma ya kasa minal tace kai me hakan ? yace
aunty sanyi nakeji ki ciremin rigana sai kimin tausan.
Minal ta fashe da dariya tace amma ka bugu dayawa kai bakasan Cewa damina akeyi yanzu
Ba? kuma mutum yanajin sanyi shine zai cire Riga? Shima dariya yayi yace woooo kin fado war
was yanzu lokacin zafine toh, tace Ba zafi bane yace zafine tace Ba zafi bane yace ZAFINE
tace na hakura zafine amma dai ka bugu tunda Cewa kayi sanyi kakeji.
Yace kin yarda kema kin bugu tace na yarda. Rigan ta taimaka masa suka cire. Sannan ta
daura hannunta a kirjinsa tace kai yaronnan aradu jikinka Nada kyau gwaliyo ya mata yace
banga naki baaaa.
Tace ai nawa yafi naka kyau yace karyane tace kai auntyn ka ne take karya?kunne ya kama
tare da turo baki yace sorry aunty amma dai kinsan na Fiki kyau ko? Turo baki tayi Kamar zatayi
kuka tace Allah Baka fini baaaa.
Yace nafiki manaaa ki yarda kukan shagwaba ta fara sannan tace Allah Baa fini Ba tsaya fa ka
gani kokarin cire Riga ta farayi amma ta kasa Neman zip din riganta tayi amma ta rasa. Tace kai
so ka dubawa auntynka zip din ta.
Yace ina zanzo kuma bayan kina rike da dayan hannuna tace mantawa Nayi dubamin tana
sakinshi ya tafi luu tayi Saurin rikoshi tare da zaunar dashi. Juya masa bayanta tayi ya Duba
can yace naga zip din amma banga kan Ba tace ka Duba na gaji da tsuguno can yace Allah ki
kama telan dayayi mini dinkinnan ki hadasa da Yan San;sama a kasa yasa miki zip dinfa.
Tace aiko saina kasheshi yace good aunty na!yauwa ga kan nan bude zip din yayi ta cire
sannan ta juyo tace ya kagani ? na fika kyau yace wannan wayone fa ni ai babu brazier a jikina.
Motsowa kusa da fuskanshi tayi cikin ra'da tace kai Dan iska ne kakeson ka kalleni babu Komai
abin tausayi yazeed yayi ya girgiza kai tace good yanzu abinda za'ayi ka rakani in dauko Riga
shara shara kaga sai in saka sai kaga jikina amma mutane haka zasuce ai inada Riga kaga
Mun musu wayo ko?ta fada tana murmushi ita a dole ta kawo idea.
Tadawa su kayi sannan suka nufi dakinta suna ta shirme amma yazeed yanzu zai iya tafiya
saide Ba control.
Koda suka shiga dakin minal din, Yazeed Idanunsa a rufe yace ina kika ajiye rigunan toh ? Kicin
kicin tayi da ido tace bude idonka! Turo baki yayi yace aunty bacci tace baka isaba bude idonka.
Cikin muryan kuka yace Kiyi hakuri to na bude.
Tace good amma fa a akwatina suke babu rigunan a wardrobe dina saboda bana sawa tunda
Ba mai gani ko nasaka. Yazeed yace aunty to Daga yau ki fara sawa zannan gani pleaaase!
Shafa kanshi tayi kaman Yaro tace angama.
Karamin store din dakinta ta bude ta janyo akwatin sannan ta bude suka kwaso duka
transparent rigunan Baccin nata suka jera sannan ta dauki wani baby pink.
Bayan ta miyar da akwatin ta fito tace zan saka rigan.
Hannu yasa ya rife fuskansa kokarin cire bra dinta ta fara dakyar dai ta cire Dan sanda tayi minti
3.
Yazeed ne ya fara kokarin lekota ta tsakanin yatsansa tace wallahi kana lekoni zancewa
mamanki kai Dan iska neh. Da Sauri yace na fasa karki fada please.
Saka wancan rigan tayi sannan ta dauke wanda ta cire takaishi laundry koda ta dowo yazeed ya
fara gyangyadi da hannunsa a fuskarsa.
Tace tashi mu tafi in maka tausan. Komawa dakinshi su kayi ya cire wandonsa Daga shi sai
short nicker ya dale tsakiyar gadon. Turo baki tayi tace to NASA rigan Baka kallah Ba. Kallon
yayi sai alokacin yaga yadda tayi kyau bai San lokacin da tazo ta zauna kusa dashi Ba hannun
da tasa zata rife masa baki shi ya ciroshi Daga Inda ya shiga. Tace rife bakinka kar sauro ya shiga. Yace Gaskiya ne Aunty Ba karya kinyi kyau. Washe baki
tayi tace dagaske tana Dan Daga murya yace har cikin zuciyata kuwa. Peck ta masa a kumatu
sannan tace amma Gaskiya ka mtsa Dan wajennan yamin kadan yace wa yace miki Anan zaki
kwana dariya ta kyalkyale dashi kamin tace ai Anyi an gamayace zamuga ni bazaki kwana
Anan ba. Tace to mu kulla, suka kulla yatsa sannan ta fara masa tausan Kamar yadda takeyi wa
baba amma harda mugunta aciki.
Tashi yazeed yayi ya zauna a take kamin yace haba yan mata irin wannan dannan ai ko
makiyinki albarka ai saiki karyamin baya. Tausa kwata kwata babu armashi.
Hararan shi tayi tace Toh sannu mai armashi sai ka koyamin tausa mai armashi ai ni Idan Nayi
wa baba tausarnan har kyautan kudi ko goro yake bani wani sa'in shine zaka wanine Ba
armashi? Yace to ai baba kikace ni kuma Ba tsoho ba ne.
Kicin kicin tayi da fuska tace kana nufin baba na tsoho ne?girgiza kai yayi yace wasa nake fa
Kiyi hakuri,Tace yafi maka. Kwantar da ita yayi sannan ya fara mata tausan ajiyan zuciya ta
sauke tace kai wallahi dadi yace to wannan itace tausan me armashi tashi kimin tace Dan imin
na minti biyar sai in ma.
Tausan yayi mata har na minti biyar ko kasa da haka tunda ba Duba agogo yake ba,itako dadi
takeyi zatayi winning Dan haka ta fara Baccin karya. Jin saukar numfashi yasa yace toh tashi
saura ni yaji shiru. Yace aunty yana Dan jijjigata shiru.
Sake jijjigata yayi yace aunty ki tashi mana kimin. Bude bakinta tayi da kyar tace bacciii....
Turo baki yayi yace wannan fa ojorone fa. Tace zanmaka double gobe daganan ta bingire gaba
daya kuma babu lokaci Baccin gasken ya tafi da ita.
Kwanciya yazeed yayi akan ruwan cikinta shima ya bingire haka dai suka dinga auna style din
bacci kala kala musamman ma minal Dan babu lungun da batakaiwa ziyara ba akan gadon
tsaban birgima.