Showing 3001 words to 6000 words out of 19825 words
fari tass "Anisa tace "gani nan zuwa yanzu su dady sun fice ,amma ina gaisheka zan dawo kar su samu na fita "cikin rawar jiki Salim yace "aiko nagode barin fara rawa ,ta kashe wayar .
Da sauri yahau gyara ɗakinsa tare da tanadar abubuwan da yasan yanada buƙata ,kai tsaye yaje wani chemist ɗin abokinsa ya karɓo wani magani wanda tuni sunyi maganarsa ,ya dawo ya buɗe 5alive yasa a ciki ya girgiza , cikin ƙanƙanin lokaci ya gama gyara komai harda wanka yayi ya sauya kaya ya zauna zaman jiranta .
Kiran da yaji ne yasashi ɗagawa yace "kina dai-dai ina ?" Anisa tace "ai gani a ƙofar gidanka " Salim ya tashi zaune dan ji yake kamar a mafarki ,ya sanya takalmansa ya fice yaje tarbota .
Suna isowa ya nuna mata kujera mai zaman mutum biyu ,bayan ta zauna ya cika mata gabanta da kayan ciye-ciye kafin yace ...!
08141799224
Mom Islam
[6/12, 6:25 AM] Zainab✍️: *🪂NADAMA🪂*
Zainab Habib(Mom Islam)
Elegant online writers
Follow me on wattpad
https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
Tabbas naji ƙorafinku akan kuɗin littafin yayi yawa ,inason ku sani bawai iya shi kaɗai zan dinga posting ba amma daga yau da gobe na bada bonus dominku ki turo 200 ki karanta hankali kwance ta wannan account ɗin 3175689751 Zainab Habibu first bank shedar biya ta wannan number 08141799224 idan kum kati ne ,zaki ɗauki hoton katin ki turomin in sambaɗaki a grp ƴan Niger kuyimin magana ta numberta.
____________________🆓P6
My Any kinsan irin farincikin da nayi kuwa ?"
Anisa ta saki ƙayataccen murmishi wanda ke ƙarawa fuskarta kyau point ɗin dake kumatunta ya loɓa ,ta ciro wayarta ta kalli lokaci ta kalli Salim kafin tace "ƙarfe biyar da minti hamsin ,nikam zan wuce karsu dady su dawo "Salim ya ɗan yi murmishi kafin yace "haba my Anty ya kike abu kamar ba wayayyaba ki saki jiki kisha drinks "yana maganar yana zuba mata a glass cup ,Anisa ta ɗauki juice ɗin ta ɗan kurɓa ta ajiye sbda gabanta na dukan uku-uku ta gyara zaman mayafinta tana ci gaba da kallon agogo ,tashi ɗaya taji kanta na jujjuyawa ta dafe kanta da tafin hannunta tare da cewa "my hero kaina nayimin wani iri " Salim jiki na rawa yace "hau gado ko gajiya tafiya ce idan akayi magrib sai in kaiki gida "batajin ƙarfin jikinta ko kaɗan hakan yasa ta miƙe tana tangaɗi ta haye gadon .
Gata dai a kwance amma idonta biyu jikin sai a hankali .
Da sauri Salim ya rufe ƙofar ɗakin tare da danna saƙata ya fara haramar cire kayansa ,bayan yayi zigidir ya juyo gareta ,ya cire mata after dress ɗin jikinta ya cire ɗankwalin kanta ,kasancewarsa mai muguwar sha'awa yasa saga ganin gashin kanta joystic ɗinsa ta miƙe samɓal , yaci gaba da cire mata riga bra ɗinta suka baiyyana "wow masha Allah "Salim yace yai azamar ɓalle bra ɗin ta baya ya cillar da ita gefe yakai hannunsa duka biyu ya tallafosu yana wata iriyar dariya kamar zautacce , shafasun da yakeyi ne ya kuma azalzalosa akan ya kai bakinsa ko zaiji sauƙin sha'awar kasancewa da ita da yakeyi , ya kama kan nipple ɗinta da basu wani fito ba yakai bakinsa ya riƙe ɗayan da hannunsa yana mulmulawa a hankali , Anisa kam kallonsa take babu ko magana kuma ta kasa hanasa abinda yakeyi amma bakinta na motsi , a hankali ya cire mata dogon wandon dake jikinta ya fara shafo hq ɗinta yana sauke wani irin ajiyar zuciya yana cewa "Ashh ..ba..by...za..za...zan au...aureki ash wayo "da sauri yaje gabab mirror ɗinsa ya ɗauko wata roba wacce already ya kwaɓa zuma da madara a cikinta , ya mulke kowanne sassa na jikinta dashi ,ya fara bi yana lashewa ya sauke numfarfashi , kamoshi da Anisa tayi ya sashi jin gabansa ya bada rasss a tunaninsa ihu zata kurma masa sai yaga ta fara cewa "my hero help me pls cikina "tana maganar tana daɗa matso dashi saitin hq ɗinta , abin nema ya samu wai matar bakanike ta haifi sifana 😱 Salim yakai hannunsa gabanta yana washa dashi cikin salo na ƙwarewa idonsa a lumshe , ga dukkan alamu maganin ko yayiwa Anisa aiki bai kamata sosai ba dan yanzu kam tana iya magana sosai , ya mirgina gefe yana mai haɗe bakinsu guri ɗaya kafin yace "my Any ashe kema kinso ?"idonta a nasa ta daɗa matso dashi tana wani sakar masa numfarfashi tana wasa da gashin da yayi luf a ƙirjinsa , Salim yakai bakinsa ƙasanta yana mai zura harshensa ya fara wasa dashi ta tsaka tsakin hq ɗinta yana wani hura mata iska , Anisa kam duk abinda yake birkitota yake ta kai hannunta da ƙarfi ta janyosa suka rungumi juna , burinta shine taji joystic ɗinsa ta cika mata hq shine babban muradinta...!
Gaskiya free page bazaiyi tsawo ba sbda wasu dalilai kuma wacce ta zageni a wannan littafin na barta da Allah sbda bansaki dole ki karanta ba balle ki ƙi fahimtar abinda nake nufi .
Kuyimin afuwa zanyi typing anjima
MOM ISLAM
[6/12, 6:26 AM] Zainab✍️: *🪂NADAMA🪂*
Zainab Habib(Mom Islam)
Elegant online writers
Follow me on wattpad
https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
Tabbas naji ƙorafinku akan kuɗin littafin yayi yawa ,inason ku sani bawai iya shi kaɗai zan dinga posting ba amma daga yau da gobe na bada bonus dominku ki turo 200 ki karanta hankali kwance ta wannan account ɗin 3175689751 Zainab Habibu first bank shedar biya ta wannan number 08141799224 idan kum kati ne ,zaki ɗauki hoton katin ki turomin in sambaɗaki a grp ƴan Niger kuyimin magana ta numberta.
____________________🆓P7
Sun shagala sosai taji ring ɗin wayarta , a zabure ta ture Salim ta miƙe jiki na rawa ta nufi inda ta ajiye hand bag ɗinta ta ciro wayar ta kalli sunan sister Humaira dake yawo a screen ɗin wayar , gabanta na dukan uku-uku ta amsa kiran , daga can ɓangaren Humaira na dariya tace "anty Anisa ina tayaki baƙinciki munci dady a mr bigs " Anisa tace "ni na ɗauka ma wani abun zaki faɗamin kun dawo ne ?" Humaira tace "ai mukam sai wajen ƙarfe tara dan dady ma yaje anguwa sai ya dawo zai ɗaukomu mu taho amma momy ina tunanin ta taho " Anisa tace " whatt" ta tahofa kikace ? Humaira tace "eh sbda Fiddausi ta kirata a waya wai tana gidanmu shine ta tafi " a hanzarce Anisa ta kashe wayar kafin ta ɗauki wandonta zata saka Salim ya ruƙo hannunta yana yi mata magiyar tayi haƙuri ko sau ɗaya ne yayi " Anisa ta zaro ido kafin tace "Allah ne ya fargar dani sbda zina muke shirin aikatawa nikam wallahi bazanyi ba ,taci gaba da magana tana rufe ido a dole bata son ganin joystic ɗinsa dake tsaye kyam .
Idanun Salim sunyi jajur ya ƙara kamo hannunta ta fizge lokacin da take saka rigarta ko tunanin ɗaukar bra batayi ba ta ɗauki mayafinta da jakarta da wayarta ta fice tana kuka .
Tana fita Salim ya dannawa ƙofar saƙata tare da kwanciya yayi ɗai-ɗai yana biyawa kansa buƙata da kansa.
Anisa na fita ta tari mai mashin zuwa anguwarsu Tudun wada ,tana Allah-Allah kar momy ta iso imma ta iso karta ganta , cikin ikon Allah suka iso ,ta sauka taba mai mashin kuɗinsa ta bubuga get aka buɗe mata ,mai gadi na cewa "sannu gimbiya Anisa na ce masa mamy ta dawo ? " mai gadi yace "a'a har yanzu bata shigo ba " Anisa tayi hamdala ta shige babban palonsu ta wuce bedroom ɗinta ta faɗa toilet bayan ta cire kayan jikinta ta sakarwa kanta ruwa tare da adu'ar niyar wanka ,
Tana gamawa ta fito ɗaure da towel taji nocking wanda ko ba'a sanar mata ba tasan mamyn ce ,
A hankali ta isa bakin ƙofar ta buɗe tare da washe baki tace "mamy har kun dawo " mamy ma na murmishi tace "nice na dawo sbda Fiddausi tazo ,ko baki ganta ba ?" cikin dubur burcewa Anisa tace "mamy ba...ban...ganta..bafa " mamy ta fara ƙwalawa Fiddausin kira amma shiru , wayar dake hannunta ta danna tare da lalubar number Fiddausi ,ring ɗaya ta ɗaga kafin tace "Anty da nazo bakyanan shine na wuce gidan Mama Ruqaiyya " mamy tayi ajiyar zuciya tace "to ki gaisheta yaushe zaki ɓulle " Fiddausi tace "zuwa gobe Anty " mamy tace "Allah ya kaimu".
Anisa da tayi mutuwar tsaye ta sauke ajiyar zuciya wacce mamy ma saida taji tace "inafa gidannan mamy da tazo da na ganta "mamy tace "to me aka dafa mana " Anisa ta ƙaƙalo ciwon ƙarya ta riƙe ciki tare da cewa aush "mamy wlhi sai yanzu na samu nayi wanka tunda kuka tafi nake cuwon ciki " mamy ta galla mata harara kafin tace "yanzu abin naki ko kunya babu ko ?"Anisa tayi ƙasa da kanta tana cewa "kiyi haƙuri mamy , mamy tace "a haɗa tea inaga ko su dady sun taho ,dukda sunci abinci zai buƙata " jiki na rawa Anisa tace "toh "
Dan ta matsu mamy kauce ta bata guri sbda gani take kamar mamy zata iya gano abinda sukayi itada Salim.
Ƙarfe 10:00pm dai-dai motar dady ta shigo , yana parking suka fito tare da Humaira ya buɗe mata both ta ɗibi tsarabarsu ,suka shigo .
Anisa dake jere cups a dinning taje da gudu ta rungume Humaira tana cewa "ai tun daga nan a buɗe a bani nawa sannu da dawowa dady "dady da fara'a a fuskarsa yace "ywwa Anisa ya aiki ?" Anisa tace "lafiya ya hajiyar " dady ya amsa da tana gaisheki tace ,tana binki bashi "Anisa ta riƙe baki tana dariya itada Humaira , a gurin Humaira ta zube babbar jakar dake cike da kaya ta ajiye kan kafet tana tamayar mamy da Fiddausin fa ?" dady kuma ya wuce bedroom ɗinsa .
Anisa tace "mamy na ɗaki Fiddausi ta wuce gidan mama Ruqaiyya sai gobe ".
bayan Anisa ta gama aikin ta zauna gurin Humaira suka fara duba kyayyaki ,turaruka ne da kayan lashe-lashe (ƙwalama) da dambun nama wanda Hajiya ta bayar a kawo ,
Anan suka raba kayan kasancewar nasu ne na mamy na ɗakinta ta wuce dashi,
Washe gari da asbha bayan anyi sallah kasancewar ranar Asabar ne yau kuma dady zai koma Kano kuma basu da makaranta yasa tunda sukayi sallah suka koma bacci , ƙarfe 9:10am yai dai-dai da shigowar kiran Salim ,murya ƙasa-ƙasa yace...!
Free page ya kusa ƙarewa ki mallaki naki sisters kisha karatu 😍.
Mom Islam
[6/12, 6:26 AM] Zainab✍️: *🪂NADAMA🪂*
Zainab Habib(Mom Islam)
Elegant online writers
Follow me on wattpad
https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
Tabbas naji ƙorafinku akan kuɗin littafin yayi yawa ,inason ku sani bawai iya shi kaɗai zan dinga posting ba amma daga yau da gobe na bada bonus dominku ki turo 200 ki karanta hankali kwance ta wannan account ɗin 3175689751 Zainab Habibu first bank shedar biya ta wannan number 08141799224 idan kum kati ne ,zaki ɗauki hoton katin ki turomin in sambaɗaki a grp ƴan Niger kuyimin magana ta numberta.
Ƙarshen free page 👐
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951
____________________🆓P8
A hankali Anisa ta farka tare da amsa kiran ta kara wayar a kunnenta kafin tace "aslamu alaikum "
Daga can ɓangaren Salim yace "my Any jiya kin barni a cikin wani yanayi "Anisa tayi kamar ba da iya aka aikata abin ba tace "yanayin me ?" Salim na rungume ɗa pilo a ƙirjinsa yace "cikin kewarki da sha'awar kasancewa dake my Any kinyimin rowa jiya yaushe zamu ji daɗin juna " da sauri Anisa ta kashe wayar tare da cillata kan bed ta fara mammatse ƙafafuwa , sbda maganar da Salim yayi da yace suji daɗin juna shine ya tayar mata da matsananciyar sha'awa , ta buɗa ƙafafuwanta tare da sanya hannunta ta gefen pant ɗinta ta fara wasa da hq ɗinta tana sakin numfashi "takai tsawon minti 30 a haka ,daga ƙarfe ta jiƙe kamar wacce aka kwarowa ruwa ta kwanta tana mayar da numfashi .
Su mamy na zaune a palo har 11:2 am lokacin sun gama breakfast dady na shirin tafiya , Humaira ma ta gama nata breakfast ɗin ta koma ɗaki , dady dake zaune kusa da mamy ya kamo hannunta kafin yace "me kuma yake damunki ?" mamy tayi rau-rau da ido kafin tace "nidai inaga Anisa bazata wani tsaya tayi karatu sosai ba ,tunda kaga sai dai inga Humaira ta fito da books ɗinta tana dubawa amma banda Anisa " dady yayi tsaki kafin yace ",haba nace ki dena damun kanki inhar karatu ne dole ta tsaya tayi sbda shine ginshiƙi kuma hanyar samun cin abincinta wanda zata dogara da kanta ,bafa mu zatayiwa karatunan ba ".
Dajin haka ,mamy tayi tsit tare da rungume dady ta ɗaga fuskarta sama tana kallon tasa idanuwansu suka sarƙe ana juna kai kace sababbin fara love.
Bayan Anisa ta gama aika-aikan ta cire kayanta ta shiga wanka tare da niya ,tana gamawa ta fito tana tsane kanta da towel ,tana goge jikinta da wanda ke ɗaure a ƙugunta .
Bayan ta goge jikinta ta zauna gaban mudubi ta shafe jikinta da mai ta shafa powder ta sanya mai a bakinta ta zo gaban drowa ta ciro doguwar riga ta atamfa ,ɗinkin ya zauna a jikinta sosai kasancewarta mai ɗan jiki ba sosai ba ,kuma tana da yalwar na shanu.
Juyawar da hanjin cikinta keyi ne ya sata riƙe ɗankwali a hannunta ta nufi ɗakin mamy da sauri kasancewar babu kowa a palo tana cewa "mamy wai har kunyi....
Ganinsu da tayi a tsaye rungume da juna ya sata sauri juyawa ,
Dady kuma ya fara faɗa da ƙarfi yana cewa " baki iya sallama bane da zaki faɗoww mutane babu neman izini wannan ai ba yi bane "
Itadai Anisa ta ruga da gudu bata zarce ko ina ba sai ɗakin Humaira ta faɗa kanta tare da cewa "Humaira kina nan naje na ganowa kaina " , Humaira ta ajiye littafin dake hannunta ta ɗan maza kafin tace ",Anty Anisa me kika gani ,ai na ɗauka baccin kike "
Anisa na dariya taba Humaira labari daga nan suka sheƙe da dariya aka shiga hirar samari ,
A hirar tasu ne Humaira tace "Anty Anisa niko ina Yaya Salim ne ? "
Anisa ta ɓata rai tare da cewa "karki ƙara yimin zancensa wallahi " Humaira na dariya tace "halan yayi laifi mai girma ne ko ?" Anisa ta kamo wani zancen tace " bitar karatunki kuwa ? Humaira naci gaba da dariya tace "sosai ma ".
Daga nan sukaci gaba da hira abinda suka daɗe basuyi ba .
A ɓangaresu dady ,ko sawa a kira masa su Anisa baiyi ba sbda haushi ,kasancewar ƙa'ida ne idan zai tafi sai yasa an kirasu yayi musu nasiha ,yaukam taifiyarsa yayi mamy ta rakashi gurin mota ,sai da aka buɗe masa get ya fice sannan ta dawo cike da kewarsa...!
Akwai zazzafan posting anjima wallahi inhar kuka jini shiru bani da chaji i promise zakuci dariya kuga ikon Allah kudai fans muje zuwa.
Daga wannan page ɗin free ya ƙare sbda tsaro idan kikaga littafinan a waje to na sata ne .
MOM ISLAM
[6/12, 6:26 AM] Zainab✍️: *🪂NADAMA🪂*
Page 9
ƊANƊANO
Garin Jos
Anguwar Tudun wada .
Gidane ɗan madai-daici wanda da gannsa bazaka kira mutanen gidan da talakawa ba ,kasancewar akwai rufin asiri.
Wata farar dattijuwar mata ce a zaune a tsakar gida kan kujera ƴar tsugunno , matar da a ƙalla zatayi 54yrs a duniya , tana da ɗan jiki a bakinta akwai haƙorin makkah ga dukkan alamu ta ziyarci ɗakin Allah ,
Cikin ɗaga murya ta fara kiran sunan Ummi ! Ummi ! wacce aka kira da Ummin ta fito a ƙalla zatayi shekaru 18 a duniya tana sanye da shadda ɓaƙa anyi mata ɗinkin doguwar riga , tasha adon duwatsu ,ta durƙusa gaban datijuwa kana tace "Umma gani " dattijuwar da aka kira da Umma tace "maza jeki gidansu Sa'a mai adashi kice idan kuɗin sun samu a bani ,haba sai kace bana zubi ",
Ummi ta miƙe tare da komawa ɗaki ta ɗauko mayafinta ta fita ,tana tafiya tana wasa da yatsun hannunta .
Kasancewar gidan babu nisa yasa nan da nan ta iso tare da shiga da sallama , Sa'a dake zaune gaban murhu tana ɗora miyar dare kasancewar 5:20pm ne ,tana ganin Ummi tace "yawwa ƴar albarka shigo dama yanzu zan aika yaro ya kai mata " Ummi ta zauna kafin ta gaishe da Sa'a ,bayan Sa'an ta miƙa mata kuɗin hannunta tace "irgasu " Ummi ta ƙirga kuɗi dubu talatin ta miƙe tare da cewa "sai anjima " Sa'a tace "kice mata na gode ina gaisheta "Ummi tace "to " ta tafi .
Tana gaf da shiga gida taji wata mota mai numfashi wacce ke fitarda raɓa tayi horn ,a hankali ta juya tare da ci gaba da tafiyarta cikin nitsatsen takunta ,kai tsaye ta shige gida da sauri ,ta tarar da Umma tana ɗaki ta isa gurinta tana cewa "yau akwai cin kilishi Umma kuɗinki sun fito " Umma tana daga ɗaki tace "me kyau ma kuwa ".
Ummi na shiga ta miƙawa Ummanta kuɗin Umma ta irga taga sun cika ,tayi hamdala tare da cewa "gobe kasuwa zani siyo miki kayan kitchen kafin Allah ya baiyano da masoyin gaskiya " Ummi ta rufe fuska tana dariya , Umma na kasafin kuɗinta taji yaro yayi sallama ,bayan sun amsa sallamar ne yaron yace "wai ana sallama da wacce ta shigo yanzu " gaban Ummi ya bada dumm sbda bata son hira da samari ko kaɗan...!
Fans wai kun gane a ina muke kuwa 😂
[6/12, 6:27 AM] Zainab✍️: *NADAMA*
Page 10
Umma dake sauraron yaron tace "jekace inji wa " yaron ya fice ya tambayo ,sai gashi ya dawo yace "wai inji Alhji Muntari ɗan gidan Hajiya indon tudun wada " Umma ta riƙe baki kafin tace "yaron Alhji Musa kenan Musa bushasha ? amma ko in haka ne kaf anguwarnan anyiwa mahaifansa sheda maza tashi kije " Umma tace ,yayinda ta miƙe tana ɗura ruwa a buta kasancewar ankusa yin magrib.
Ummi ta turo baki gaba ta fita bayan ta yafa gyalenta , tana zuwa ta sami Muntari tsaye hannunsa riƙe da waya ya jingina a jikin mota