Showing 15001 words to 18000 words out of 19825 words
nazarin abinda zata gaya masa , cikin dakiya dady yace "Anisa ina kikaje ? kan Anisa a ƙasa tace "kayi haƙuri dady na dubo ƙawata ne batada lafiya " dady yace " last worning walhi karki sake fita inhar bada izini na ba "
[6/20, 2:50 PM] Zainab✍️: *NADAMA*
53-54
Anisa tace "insha Allah "
Dady ya fice .
Kai tsaye mota ya shiga yaje ya dubo hjya daga nan ya dubo Umma ,mahaifiyar Mamy yakai musu tsaraba ,daganan ya wuce guest hause na Alhji Khalid kasancewar tun jiya jirginsu ya sauka a Jos ,
Koda dady ya isa bauchi road wato anguwarsu Alhj Khalid ,ya daɗe a tsaye sannan mai gadi yazo ya buɗe masa ,sbda sai da aka isarwa Alhjin .
Dady na shiga Alhji ya fito suka shiga ciki tare , wow iya tsaruwa gidanfa ya tsaru ,tun daga wajensa a cikinsa abin kallo ne , nima na tsaya ƙarewa gidan kallo , ganin sun shige ne yasa ni binsu muka ɗunguma zuwa tafkeken palon nasu .
Tofa kallo ya koma sama sunan wani abu ,
Anan dady ya fara ganin aljannar duniya duk da haɗaɗɗen gidan da yake ciki hakan bai hanashi kwaɗayin wannan gidan ba .
A ɗaya daga cikin luntsuma luntsuman kujerun suka zauna , Alhjn yace "gidan babu kowa daga ni sai my lovely Yasir ɗina su Hajya Mima sunje zaga gari " dady yace "okay masha Allah dama akan maganar ƴar gurina ne "
Alhj yayi murmishi kafin ya ƙwalawa Yasir kira , Yasir dake ɗakinsa a can saman bene ya amsa da Dad hutawa nake "Alhj yayi dariya kafin yace "to ga mahaifin Anisa " Yasir ya fara takowa a hankali ,kamar wanda ƙwai ya fashe masa a ciki
Cikin yamutsa fuska kamar mace ,ya kalli dadyn Anisa kafin yace "barka dai " Alhj yace "da fatan bazaka juyawa zaɓina baya ba " Yasir yace "nifa aurannan a bari ba a wannan shekarar ba dady haba ka mance uzurirrika na ne ?"
Gaban dady ya bada dummm...
[6/20, 3:05 PM] Zainab✍️: 55-56
Dady gani yake shirinsa na hau hawar arziƙi zai rushe , gumi ya fara keto masa , Allah ya taimaka ma hankalinsu da idonsu bai kai ga kallonsa ba.
Alhjn ya dafosa kafin yace "dole fa yayi aure nanda one months idan ka amince ayi aurannan ,inhar itama yarinyar tawan ta amince "
Dady yace "amincewa kai " kafa yimin komai bani da abinda zan saka maka sbda taimakona da kayi lokacin da ƴan fashi suka tareni "
Alhj yace "haba ka dena taso da wannan maganar dan Allah "
Yasir miƙe ya haura sama .
Cikin farinciki dady da Alhji suka cigaba da hira har sai da akayi azhar daga masallaci bayan an sakko suka rabu .
Kai tsaye dady ya wuce gidan hjya ya sanar mata da cewar ai yaron dake son Anisa ɗan gidan mutunci ne kuma ɗan gidan manya wato masu dattaku "
Allah sarki hajya ta amince tare da cewa "zata sanarwa da kawunan sa .
Daga nan ya koma gida cike da murna.
Washe gari da safe hjya ta tara ƴan uwanta ta sheda musu Anisa ta samu miji , tabbas a zahiri sunsan Alhj Khalid mutumin arziƙi ne ,sai dai zargi irin na mutane da suke yi masa na rashin tunani.
Dady na komawa gida ya sanarwa da mamy , bata wani yi farinciki ba ,amma a fili tayi masa yaƙe sbda bataso ayiwa Anisa auran dole .
Shiko dady bai fahimci hakan ba ,
Washe gari ta kama Juma'a dady ya tara su Anisa da Humaira , gyaran murya yayi kafin yace ....
[6/20, 3:17 PM] Zainab✍️: 57-58
Tabbs nasan nayi miki laifi Anisa danaƙi barinki ki fito da miji ,kuma na sani koda na barki bazaki fitoda nagari ba , dalili kuwa yanzu samari sun zamo sai adu'a ,shine nayi miki zaɓin dan Alhj Khalid Naira wanda duniya ta sansa nasan ma kinsan ɗan nasa , Yasir Naira "Anisa ta dafe ƙirji sbda tasan shi amma a TV kyau da kuɗi ba'a magana a gurinsu .
Anisa ta faɗaɗa fara'arta tare da cewa " dady na amince ,sai kuma ta ruga bedroom ɗinta da gudu .
Mamy taɓe baki ,a ranta tace "tunda tanaso shiken nima ina so alhmdulilh "
Dady ya sheƙe da dariya tare da cewa "Anisa ƴar albarka Anisa yar Aljannah ubangiji ya sanya miki albarka kena ƙanwarki " Humaira tace "amin.
Tofa anadara 😜
Washe gari gida yaɗau farinciki sbda nishaɗin da dady yake ciki.
Bayan kwana goma da maganar auran Anisa ,Alhj ya turo a tambaya masa auranta , cikin sa'a aka yanke musu dukiyar aure 200k
Washe gari da zasu dawo suka kawo one million naira " mamaki ya kama su hajya da ƴan uwan dady ,ƴan gari aka fara cece kuce akan ai dady ya siyarda ƴarsa ne .
Yasir kam baya kula harkar komai .
Yau ta kasance weekend , Asabar , Alhj ya umarci Yasir da zuwa gidan su Anisa...
[6/20, 3:38 PM] Zainab✍️: 59-60
Bai yi masa gardama ba ,
Motoci guda biyu ne suka shigo anguwrsu Anisa , ta gaban fara ce sol ta bayan kuma ruwan toka sai sheƙi suke .
Kasancewar Alhj yayi masa kwatancen gidan da komai da komai ,yasa basu sha wuyaba .
Kai tsaye horn motar gaban tayi a bakin get ɗin gidansu Anisa ,
Get man na buɗe masu suka shiga ,
Yana shirin rufe get ɗin yaji wata motar fara irinta farkon da suka shigo ɗazu sun kuma shigowa .
Motar na shiga mai gadi ya rufe get ya fara kwasar gaisuwa.
Abin mamaki mutum ɗaya ne ya fito daga cikin motar mai ruwan toka .
Sai kuma wani ya fito mai baƙar suit da alamu masu tsaronsa ne .
Bayan both naga an buɗe na motar ƙarshen data shigo anata fito da kayayyakin abinci da abin sha .
Kasancewar dady ya sanarwa Anisa tare dayi mata umarni akan ta fita tayi masa iso .
Cikin umarnin dady ta fito da sauri ga rawar kai ta ƙarasa parking space ɗin .
Turuss tayi sbda ganin halittada batayi tsammani a fili hakan take ba "anya kodai baƙin dady ne ?" Anisa ta fara tambayar zuciyarta .
Jiki a sanyaye ta ƙarasa gurinsu da takunta na nutsuwa ....
[6/20, 7:25 PM] Zainab✍️: 61-62
Anisa bata san ma ta ƙarasa gurinsa ba ,gaisuwar da ake yi mata ne ya sata ankarewa ta wayance cikin fara'a tace "muje bismillah " tanayi masa nuni da hannunta.
Tana gaba yana binta a baya har suka ƙarasa ɗakin da dady yake saukar baƙi,
Koda suka shiga tsayawa yayi bai zauna ba sai da tace "bismillah ranka shi daɗe " Yasir ya zauna kamar wanda za'a kama .
Yasir fari ne dogo matashi mai jida kyau kuɗi iya izza da kuma ƙasaita ,
Fari ne kamar balarabe ,gashin kansa a kwance gunin ban sha'awa gashi baƙi sosai,
Yana ɗauke da dogon hanci fuskarsa na kewaye da ɗan baƙin saje wanda aka gyarashi .
fuskarsa ta ƙawatu ,goshinsa akwai tabon sallah wanda ya ƙarawa fuskartasa kyau , laɓɓan bakinsa kamar na larabawa har wani ƙyalli suke.
Waye Yasir ?
Yasir ɗane ga Alhji Khalid Naira , Alhj Khalid ɗan garin Kano ne , harkar kasuwanci ta dawo dashi garin jos shida matarasa Khadija , asalin su Khadija ƴan mai duguri ne yaren shuwa arab , Khadija wato mahaifiyar Yasir ,doguwa ce itama tanada haske amma fatar Yasir yafi tata gogewa , ga yalwar gashi da Allah ya azurtasu dashi abin ba'a magana
[6/20, 7:37 PM] Zainab✍️: 63-64
Sanadin haɗuwarta da Alhji kuwa ,yana shirin kiran ƴan uwansa yayi mistake ɗin number ya kirata ,
Kullum ya nace da kira ga saƙonni iri iri , da yake hausawa suce ƴa mace kamar allura take a cikin ruwa mai rabo kan ɗauka ,hakan ta faru , cikin hukuncin ubangiji mahaifiyar Yasir ta sanarwa da Alhj Khalid garinsu da anguwarsu , garin masoyi baya nisa ,cikin sa'a da yardar uban giji ya tafi .
Kwanci tashi asarar mai rai suka fahimci juna har Allah yasa rabonsa ce ,iyaye suka shiga ciki .
Cikin wata biyar akayi biki aka gama inda aka kawo mahaifiyar Yasir Jos ,kasancewar Alhjin yana da kamfanoni da kaji dana sarrafa kayayyaki da sauransu ,
Mutanen da sukazo kawo Khadija sunsha mamaki , wasu ma cewa sukayi "an siyar da ita ne duba da irin wannan aljannar duniyar ,
Iyayenta suka toshe kunnuwansu .
Bayan wata biyu da auransu suka tafi yawon shaƙatawa Dubai , daga can suka wuce ɗakin Allah ,
Sunyi adu'oi sosai ,daga nan suka dawo Nigeria lokacin tana ɗauke da cikin Yasir ,
Ya daɗe a Nigeria bai koma ƙasar waje ba kasancewar acan ɗin yanada masu kular masa da aiyuk...
[6/20, 7:49 PM] Zainab✍️: 65-66
Wata ranar Talata ,sun fito shida Khadija lokacin harta aihu da wata biyar Yasir na jariri ,zasu tafi Kano " jerin gwanon motocin da suka gani ne ya sasu ,tsayawa .
Masu motoci dake tsoron wucewa suka yi cirko cirko a hanya , fitowa daga cikin mota Alhj Khalid yayi tare da ɗage ƙafafuwansa alamun hangen nesa , wata baƙar mota ya gani , gefe kuma mutane ne da magidanci ɗaya da mata .
Wayarsa ya ciro a aljihu ya ɗanna number police , kafin kace me naga an sun cika gurin da jiniya , dady wato mahaifin Anisa ya taho gurin Alhj Khalid yana yimasa godiya sbda yaga lokacin da yake kira .
Alhj Khalid yace "karka damu ,daga nan sukayi musayar number waya ,tun daga nan basu sake haɗuwa ba sai a wannan shekarar.
Wannan kenan.
Cigaban labari
Yasir ya wani yamutsa fuska kafin yace "barka da fatan na sameki lafiya "
Cikin fara'arta tace "lafiya ina fatan kaima haka ?"
Sai da ya shafe tsawon mintuna sannan yace "lpy kamar mai koyon magana ,
Anisa kam tanason jansa da hira amma kamar kurma .
Haka dai yaɗan ƙurɓi juice ɗin ya miƙe bayan ya zube mata bandir ɗin yan dubu dubu guda uku yace " idan da wata matsalar ki nemi...
[6/20, 9:25 PM] Zainab✍️: 67-68
Akwai Numberta a jikin wannan paper " cikin dakiya Anisa tace "tom " a zuciyarta tace "to haka ake soyayyar , inata rawar kai ".
Kafin ta mike ta isa gurinsa har ya shiga mota ya tafi .
Ji tayi kamar tayi kuka irin wannan wulaƙanci haka?"
Gashi kyakkyawa ajin farko tabbas ta daɗe tana mafarkin samun irinsa amma anya wannan mutum ne kuwa ? 😂
Da wannan tunanin ta ƙarasa parking space taga wayam takoma sashinsu ranta a jagule ,ta wani fannin idan ta tuno zamowa celebrate da zata zamo sai tayi murmishi .
After ten days , abu sai ƙaratowa yake gashi ango tun zuwan da yayi bai ƙara zuwa ba har yanzu ,
Mamy kam ta duƙufa sallahar dare akan Allah ya dai-daita ƴarta da wanda take shirin aure .
Ana saura kwana biyar biki ,Sadiq yazo a motarsa , bayan yayi parking a inda ya saba ajiyeta ta kira lambar Anisa , Anisa na gurin gyaran jiki ,ta ɗaga gabanta na faɗuwa " sallama tayi kafin tace "Sadiq ina mai baka haƙuri bikina sura kwana biyar "
Cikin rawar murya Sadiq yace "amman dai ke na auran dole za'ayi miki ba ko ?
Cikin rashin fahimta Anisa tace "ban gane me kake nufi ba "
Sadiq yace "dalilin da yasa kika jini shiru har na tsawon wata ɗaya , wallahi dadyna ne yakeson haɗani aure da yarinyar yayansa ,a halin yanzu ma jibi ɗaurin aure " Sadiq na maganar idanunsa sunyi ja .
Cikin wani irin yanayi wanda itama batasan na meye ba tace "ubangiji ya baku zaman lafiya ....
[6/21, 10:24 AM] Zainab✍️: 69-70
Muryar Sadiq kamar ta mai kuka yace "amin ya rabbi nagode , ya katse kiran .
Anisa har wani rawar kai take ,duk inda zataje da Humaira ƙanwarta ƙawarta ,
Amarya tasha gyara masha Allah ,ɗinkuna kuwa sai da tayi kala ashirin banda wanda dady yayi mata ,
Kawai kashe kuɗin akeyi ,
Shirye-shirye ya kan kama babu kama ƙafar yaro .
Ana biki saura kwana uku , aka fara event iri-iri , ranar Asabar akayi ɗaurin aure wanda ya samu halartar manyan mutane har dana ƙasar turai.
Alhmdulilh anyi taro lafiya an tashi lafiya , motar ɗaukar amarya ma Alhj ne yayi magana aka ɗibosu a motocinsa , Yasir kam bai bawa abin muhimmanci ba dan ko a jikinsa .
Kasancewar yanzu zamani ya sauya ba'a cika yin bikin da ƙawaye zasu kwana ba ,a ranar aka watse aka bar Anisa ,
Batun karatu kuwa ,ba'a ma magana dady yaga naira ya ruɗe ,
Wajen ƙarfe goma na dare suka isa anguwar da Alhjn ya gina masa gida ,Gangare .
Ƙerarren gida ne mai kyau ,tsayawa kwatanta irin kyawunsa da ƙawatuwarsa ɓata lokaci ne ,sbda gidan ta kowanne fanni yayi babu ƙarya ,
Gidan yaso yafi na Alhj kyau sbda tsaruwarsa .
Goma da rabi aka mayar da kowa gidansa , Anisa da Humaira sunsha kuka ,daƙyar aka janye Humaira a jikin Anisa ,
11:pm na dare Yasir ya shigo da abokansa waɗanda sukaji bikin nasa sbda bashi ya gaiya tosu ba ,
A hakan ma daƙyar suka shiryashi .
Bayan adu'oi da akayi na zaman lafiya suka ajiyewa Anisa 30k tare da yi musu sallama ,Yasir ko motsawa beyi ba .
Kallon ledar da abokan nasa suka ajiye yayi kafin ya mayar da kallonsa gareta yace "gashi nan kici " daga haka ya miƙe yabar ɗakin
[6/21, 10:40 AM] Zainab✍️: 71-72
Yana fita Anisa ta diro tare da buɗe ledar , kazace banƙararriya taji kayan haɗi sai ƙamshi take ,gata da zafinta ,ta yagi kaɗan takai baki daganan ta wuce toilet tayo brush tayi alwalah tazo ta shinfiɗa sallahya tana rama sallolin da batasamu tayisu ba.
Bayan tayi adu'ointa ta sauya kaya i zuwa sleeping dress na riga da wando ,wandon iya guwaiwa rigar kuma mai yankakken hannu .
Ɗaukar ledar naman tayi ta ajiye akan wasu jerin plet dake ɗakin dan ko ance takai batasan inda zata nufa cikin darannan ba .
Kasancewar gajiya datayi mata yawa ,yasa tana kwanciya bacci yayi gaba da ita.
Washe gari da asbha ta tashi ,bayan tayi nafiloli tayi sallahar farillah tana idarwa ta koma ta kwanta ,
Ba wani bacci mai nisa bane ya ɗauketa sai dai kawai ta kwanta ne dan bata da abinda zatayi hira dashi ga waya amma batajin daɗin dannata sbda sabuwa dady ya bata harda layi.
Jiyo maganar Yasir tayi yana cewa "nimafa bani na ganta nace inaso ba ,kawai dai liƙamin akayi aiko zatasha wuya a gidannan banga abinda zan ɗauka a jikinta ba "
Gaban Anisa ya bada rass cikin ƙanƙanin lokaci hawaye suka jiƙa mata fuska .
Abokan Yasir wanda suka tafi ɗazu ,suna daga cikin motar ɗayan ya taɓo wanda yake a mazaunin driver yace "big boy ammafa ƙwayar da mukasakawa Yasir tayi yawa " wanda aka kira da big boy ɗin yace "Eli ai ramako ne ,ka mance lokacin bikina da naka haka ya cika mana ?to wallahi har hospital sai da mukaje tsabar jinin dake zuba "
Big boy yace "taɓɓ aiko zan ɗanɗana.
Tofa ,wannan abin da suke nufi ƙwaya ce ta ƙara ƙarfin sha'awa da suka sakawa junansu duk wanda akayi masa aure dole sai an saka masa ,
HHHHHH
[6/22, 6:51 AM] Zainab✍️: 73-74
Jin haka yasa Anisa waro ido kafin tace " me yake nufi kenan ?"
Sai kuma taja bargo ta lulluɓe jikinta.
Washe gari da asbha ta tashi a gajiye tun gajiyar jiya ,
Bayan taje toilet ta ɗauro alwlah ta dawo ta kabbara sallah ,
Tana idarwa ta shafa adu'ointa kafin ta koma gado ta kwanta sai wajen ƙarfe 11:am na rana ta farka tare dayin miƙa , yunwar data addabeta ne yasata fitowa ,tafiya take kamar bazata taka ba ta isa hanyar da zata sadata da kitchen ɗin duk da lalube zatayi .
Batasan da kowa a gabanta ba ,sai ji tayi ta bugi mutum , wani kallo da yayi mata ne ya sata komawa ɗakinta da gudu har tana buegewa da ƙofa ,
Takun tafiyarsa ne ya tabbatar mata dashi ɗinne ,
Fuskarsa babu ko walwalah ya shigo ɗakin nata ya tsaya a jikin ƙofa ,tare da zura siraran hannayensa cikin aljihu kafin yace ", karkiyi tunanin jin daɗi kikazo yi oya tashi ki gyara gida inada baƙi anjima " maganarsa idonsa komai nasa yakan tsoratata ,gashi a hakan kamar wanda bashi da yawan magana , batare da ko ɗarr ba ta miƙe ,kasancewar gidan ba wani datti yayi ba ,hakan yasa cikin mintuna kaɗan ta kammala ta shiga wanka ,
Lokacin data fito daga toilet babu komai a jikinta ta zauna gefen bed tana goge jikinta da towel ,
Gyaran murya taji wanda yasa gabanta dukan tara-tara , ƙin juyawa tayi ta miƙe zata ruga da gudu ,taku ɗaya zuwa biyu yayi ya cafkota ,ta faɗo jikinsa .
Yanayin da yake ciki ne zai tabbatar maka da yana cikin yanayi na buƙatuwa ,cafkar da yayi mata ne yasa jikinta fara jarkarwa ,ya fara wani kissing ɗinta cikin zafin nama , duk abinda yake mata daɗinsa takeji banda abu ɗaya wato ,tsotsar breast ɗinta da yakeyi ,murya kamar ta wacce ta jigata tace "nikam ka sakeni " Yasir ko saurararta baiyi ba ya danneta ,duk da so da ƙaunar kasancewa da namiji a tare da ita bai hanata tsorata ba , idan kaga idonta kamar an tare ɓera a rami.
A haka ya tsotse can ya tsotsi nan ,
Da akazo hq ne ta raina kanta dan bai wani tsaya lallaɓo ba ,abu yakeyi kamar mara hankali , ya daɗe a kanta yaɗau tsawon lokaci daga ƙarshe ya mirgina gefe yana sauke numfashi ,
Anisa kam tana baje kamar yakuwa ,niko nace nemafa kikeyi lolz
Sai da hankalinsa ya dawo jikinsa sannan ya dubi inda yake ,da Anisa dake kuka ya wani ɗaure fuska kafin yace mekikazo yi ɗakina "
Duk da zafi da kukan da takeyi duk da azabar da take tsammani bataji ba ,bai hanata yin ƴar dariya ba .
Ta miƙe tana ɗan ɗosana ƙafa ta shige toilet ,
Kallon jikinsa Yasir yayi kana yayi tsaki a fili yace "na jawa kaina raini wai yama akayi hakan ta faru ne oho ?" bashi da mai bashi amsa ,hakan yasa shi miƙewa dan kar tazo ta sake rainasa .
Kai tsaye ɗakinsa ya nufa ya tsarkake jikinsa yayi wanka , yana fitowa ya shafa mayukansa masu ƙamshi haɗi da feshe jikinsa da turaruka masu sanyin ƙamshi .
Ya sanya shadda mai ruwan ƙasa tayi maa kyau ,ya ɗora hula a kansa ,ya zauna bakin gado yana tunano halin da suka kasance ɗazu .
Anisa kam sai data gasa jikinta sosai dan