Showing 27001 words to 30000 words out of 45410 words

Chapter 10 - GIDAN BATURE Complete

13 Jul 2025

3496

da Mami bace ta umarci Ya Bature ya auri Ma'u, Ammice ta umarceshi kinga bbu yadda xan daga hankalina don nasan Ammi baxata umarci Abban Amal ya auri Zee ba"

Jidda na kammalawa tayi ficewarta tana murmushi

Da mamaki Ummi ke kallon. Bakin kofar kamar Jiddance a wajen

"Lallai yarinyar nan wuyarki yakai yanka"


A fusace Zahra ta mike xatabi bayan Jidda, Ummi ta rikota

"Ina xuwa kuma"

"Zanje naji ubanwa ya tsaya mata a gidan nan har xataxo taci miki mutunci"

Cewar Zahra tana kokarin fisgewa daga rikon da Ummi ta mata

Dakyar Ummi ta xaunar da ita tace

"Kyaleta nasan maganinta, kina tabata yanxu wanlanarin xai bullo tunda Uwar Ubankuce ta tsaya mata, ki barni dasu xan magantasu Indai na haifu cikin General Kabala sai na hana kwanciyar hankali xaman lfy a cikin rayuwarsu Bature da Ma'u, Abdallah da Batool, yadda Uwar ubanku ta hada da kanta xata warware"

Ssai kalamun Ummi suka farantawa Zahra



Koda Jidda ta xayyanawa Bature abunda ya faru, farin cikine ya lullubeshi don xai more Angoncinsa yadda ya kamata

Part na kowa sunje an musu nasiha amma banda part din Ummi

Ciki ciki Ma'u ke kukanta don gudun kada Bature yaji

Haka suka dau hanyar Abuja


Tirkashi............


This is just da beginning

Wannan somanta6i kenan wai Ango ya shafa cinya🙈

Yanxu xamu tsunduma cikin labarin ka'in dana'in


Yanxu sunan novel din xai fara aiki GIDAN BATURE

Ummu subay'a❤
[23/10, 01:09] Frd Din Fatima Saudia: 🏛🏛 GIDAN BATURE 🏛🏛
(Romantic love story& family Saga)

Ummu Subay'a

dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)

🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝🏻

Mrs Adam
Ina yinki irin ssai na

SadNaf
nagode ssai da kulawarki


1⃣6⃣

Tunda Batura ya kama hanyar Abuja Ma'u tasa kanta a kasa sai kuka take a hankali yadda Bature baxaijiba

Dubanta Bature yayi ya tabe baki

"Kici gaba da kukan, xakiyi mai dalili idan na tsaya na mammakeki"

Cikin Sauri Ma'u ta dago kanta ta shiga share hawayenta

Murmushin mugunta Bature yayi yaci gaba da tukinshi cikin salama yana kara godewa Allah da kyautar daya mishi

Minti minti Bature yake Satan kallon Ma'u

Itako Ma'u ta hade ranta cif kamar yadda ya xama mata jiki ta tura bakinta

Hakan datayi ma ya Burge Bature ji yake kamar ya janyota ya tsotse bakin



Bature Estate

Sanadiyar sauyi daya xo yasa aka suke duk wani bikin da'aka tanada ranar Asabar

Da daddare Ammi tasa Hisham ya dau Shukrah suka nufi gidansu, tasa driver yakai Abdallah da Batool gidansu, dama an rigada anyi Jere


Tunda suka idarda Sallah xuciar Shukrah ke dukan uku uku, daman gata da sanyi sai sanyin ya karu

Murmushi Hisham yayi bayan ya gama karantar yanayinta, ya yagi nama kaxa ya tura mata baki yace

"Ci wannan Matana, tsoron me kike ne"?

Ya karashe maganar yana kanne mata ido daya

Murmushi tayi ta tsadda kanta kasa

Cikin lallami ya dinga bata namar kaxan da fresh milk, sanda ya tabbatar ta koshi kan ya kyaleta

Da kansa ya tsaftace wajen ya daga sai kan bed

A zafafe ya shiga aika mata sakonni, tureshi ta shigayi

" pls Ya Hisham ka bari baxan iyaba"

Murmushi ya mata yace

"Ai biyata kaxata xakiyi, kina tunanin xakici bagas ne"

Kuka ta fashe mishi dashi tana bashi hakuri amma ina Malam Hisham yayi nisa

sanda ya maida Shukrah cikekkiyar mace kan hankalinsa ya kwanta

Asuba ta gari ShukraHisham



Zubawa Batool ido Abdallah yayi yana kare mata kallo, Sam ya kasa ganin wani makusa a jikinta, limshe ido yayi dayaji wani kasala na xiyartarsa lokacin da idanunsa yakai kan na fulaninta

Xama Batool tayi gefenshi ta ballo maganinsa ta bashi hade da ruwa

"Tnks dear"

Ya furta lokacin da amshi maganin da ruwan

Sanda ta tabbatar yasha duka, ta kashe wutar dakin ta haye kan gadon tayi nesa dashi


Bbu shiri taji muryanshi

"Pls xo ki xamamin blanket sanyi nakeji"

Ya karashe maganar a kasalance

Murmushi Batool tayi a xuciarta tace

"Kaji dan renin sense nixai mayar blanket dinsa, xan magantasa"

Jefa mishi blanket dake gefenta tayi tace

"Ni Batool ce ba blanket ba, ga blanket nan ka rufa"

Shima murmushi yayi, don yasan xa'a rina Batool badai tsiwaba itama layin Ma'u ce sai dai Ma'u ta fita



Mirginowa yayi inda take ya rumgumeta ta baya, kokarin kwace kanta tayi tace

"Pls Ya Abdallah ka barni bacci xanyi"

"Ke sadakifa na biya ki barni na more sadakina"

Ya fada yana kare kamkameta a kirjinshi

Juyowa Batool tayi tana murmushi ta kara shiga jikin shi hadda xagaya hannunta a bayanshi

Ajiyar xucia Abdallah yayi yace

"Tnks dear"

"Kada ka godemin sadakinka kakeci, daxarar ya kare shikenan"

Batool tayi maganar tana limshe ido

Bai tanka mataba don yanajin dadin yanayin ssai

Asuba tagari BatoolAbdallah


Bature Estate

"Yau kuma ina kika bar chewing gum dinkin"

Ammi tayi maganar tana duban Jidda data shigo falon Ammin

Baki Jidda ta yabe tace

"Tana gun Ummi, inaga can ma xata kwana"

Duban rashin fahimta Ammi tama Jidda tace

"Ban ganeba? Can xata kwana kam ita Hawwa tanada nonon daxata bata idan tana kukane"

Xama kan cushion Jidda tayi tace

"Can mata, may be Zahra xata tayata reno
Ido Ammi ta xaro tace

" Zahra fa kikace Jidda, daman batani mijinta bane"

Gyara xama Jidda tayi ta xayyana ma Ammi yadda sukai da safe da Ummi

Cikin fada Ammi tace

"Meyasa tun da safen bani fadaminba"

"Yanxu dana fadamikin ai ba laifi, tunda na fada miki"

Ammi bata kara bin takan jidda ba ta fice, tayi hanyar part din Ummi


A falo ta samu Ummi ta xuba Uban tagumi tana kallon Tv amma da alama hankalinta baya kan Tv

Tsayawa a kanta Ammi tayi tace

"Iskancinkin ya fara isata Hawwa, Uban meyasaki hana Zahra bin mijinta"

"Saboda ba'a mana adalciba"

Ummi ta bawa Ammi amsa kai tsaye

"Wadda bai ma kansa adalciba ai bai kamata yayi tunanin adalci gun kowaba, ke bari kiji wlh baki Isa ki kawo mana gubataccen akidarku ta Gidan Kabala ba wai bbu kishiya a tsarin ku, Gidan Bature bbu wannan akida, tun wuri na wur Zahra ta tattara ta koma dakinta ko kuma na baku mamaki ssai"

Ammi tayi maganar tana nuns Ummi da yatsa

Fitowa daga bedroom Zahra tayi tace

"Mamaki na nawa kuma Ammi, ai kin gama bamu mamaki duk abunda xakiyi baxai kai abunda kikayiba, kin fito baro baro kinuana mana mu baren jikokinkine, kuma wlh wlh kinji na rantse kuma bakya bina bashin rantsuwa balle kice na biyaki, ni Zahra baxan taba komawa Gidan Batureba sai ya saki kucakar dakika aura mishi"

Zahra ta karashe maganar tana kuka

Daga kafadarta Ammi tayi irin I don't care tace

"Shikenan kiyi duk yadda uwarki ta kitsa miki, amma ki sank kamar yadda yanxu kukaga bbu kyau hakama nan gaba, don xakuxo kuyi dana sani mara amfani, Alhamdulillah dukkanku kunsan halin Bature ba irin Sha katafin nan bane sarai xai magantaku, idan abu ya lalace muku Zahra kada ki kuskura kixo Neman dauki guna"

Tana gamawa tayi ficewarta, yayinda Ummi ta bits da harara

"Munafukan mata ubanwa ma xai nemi taimakonki"

Gidan Bature

Tunda suka iso Ma'u ta shige dakinta, ta fada kan gadonta tasa kuka mai cin rai, kuka mai isarta tayi har bacci ya dauketa

Sai 8 Bature ya sauko ya nufi dinning space, duk wadda yaga fuskarsa yasan yana cikin farin ciki, har ya xauna ya tuna idan ba xuwa yayi ya fito da Ma'u ba baxata fitoba

Direct bedroom dinta ya nufa daukeda da murmushi mai fassarori da dama


Fitowa daga toilet Ma'u tayi daure da towel a kirji, hakan yayi daidai da shigowar Bature bedroom din

Ma'u na kallonsa tasa ihu tana kokarin komawa toilet din

"Idan kika yadda kika koma sai na ji miki ciwo, xonan"

Bature yayi maganar bbu wasa

Tsoro da kunya su suka lullube Ma'u, jiki na rawa ta karaso gaban Bature

Kallon kurilla Bature ya shigawa Ma'u, tunba Hips nata da kuma boobs sunfi daukar hankalinsa, take ya farajin wani irin yanayi a jikinsa, limshe idonsa yayi ya ware a kanta


Sunkuyar da kanta Ma'u tayi tana Allah Allah ya fice ya bata waje don ta shirya

"Asma'u"

Karo na farko da Bature ya kira cikekken sunan Ma'u da wani irin murya mai dadin sauraro

Dago fuskarta Ma'u tayi ta dubi Bature don ta kara tabbatarwa shidin ne ba waniba, bata taba tunanin xai iya kiran sunanta hakaba

Yadda idanunsa suka sauya shiya sanya Ma'u shiga wani hali, daman gashi tasha gyara ssai idanuwansa suka kunna mata wutar Sha'awa


"Kukan mekikeyi, dukanki nayi?"

Ya jefo mata tambaya yana karantar yanayinda ta shiga

Turo bakinta tayi tace

"Allah banyi kuka ba, Soup ne ya shigemin ido shiyasa idon yayi ja kuma ya kumbura"

Murmushi Bature yayi daya samo hanyar holewarsa batareda Ma'u ta renashi ko ta fahimci yanason shanawa da itaba

Zare mata ido yayi

"Ban hanaki turamin bakiba"

Dan ja da baya tayi, tayi saurin maida bakinta tace

"Don Allah kayi hakuri baxan sakeba"

Bbu bata lokaci ya janyota jikinsa yadan rankwafa don ya fita tsayi ssai, ya hau tsotse lips dinta

Har wani ajiyar xucia yake yana kara kaimi, itako Ma'u tama manta wani dunia take da kuma wa take, ssai ta sakarmishi jiki tare da bashi hadin kai hadda xagaje hannunta a bayanshi

Dukkansu kafafuwansune ya gaxa daukarsu, ganin xasu iya xubewa kasane yasa Bature riketa ssai suka fada kan bed

Cikin dabara Bature ya xare towel din Ma'u ya hau shafa na fulaninta, ganin shafar baya gamsar dashi yasa ya xare bakinsa daga nata ya komar dasu kan na fulaninta

Ihun dadi Ma'u ta shigayi tana nishi da karfi, hannayenta tasa cikin lallausar gashin kansa ta shiga cakudawa

Dukkansu sun fita hayyacinsu, sun mata a wace dunia suke

MauBature❤


Ummu subay'a❤
[23/10, 01:09] Frd Din Fatima Saudia: 🏛🏛 GIDAN BATURE 🏛🏛
(Romantic love story& family Saga)

Ummu Subay'a

dedicated to
RUFAIDA OMAR
(GWANATA)

🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝🏻

FANS
Kuyi hakuri naji kukanku pls kumin uxuri


Wadda sukamin addu'a ina godia Allah yaba xumunci

Da masu cewa do naga nayi suna shine nake wulakantasu nake musu rigimar post

Da masu cewa don nag an damu da litaytafine shine nake jamusu rai

Da masu cewa sun daina karanta littafina tunda rigima nake musu

Duk sakonku ya riskeni

Wlh ni ba haka nakeba ya kamata ku dinga uxuri kunsan dan Adam ajixine kuma jini da jiki sai a slow

Koya writer take ku jinjina mata don ta bak abu mai mahimmaci a rayuwarta wato LOKACI

Kun


1⃣7⃣

Wayar Ma'u dake kan bed din ya fara ringing, har wayar ya tsinke bbu wadda ya kula daga Ma'u har Nature, kiran wayar aka sakeyi, nan ne Bature ya dawo hayyacinsa ya tsagaita abunda yake ya mirgine ya kwanta gefe yana sauke numfashi a hankali

Cikin kunya da jin nauyi Ma'u taja blanket ta rufe jikinta kan ta jayo wayarta

Anty Jidda ce manne a screen din, Ma'u na picking Bature ya mike a hankali yabar dakin cike da jin haushin Kansa yadda ya xage yake kokarin xubda girmansa a wajen Ma'u

Direct bedroom dinsa ya wuce ko takan abincin baiyiba, sanda ya kuma wani wankar, jallabiya yasa ya dawo kan dinning din yayi serving kansa ya fara cin abincin, yana taunawa yana murmushi don daxun shiyasan meyaji



"Kina inane nayita kiranki bakya dauka ko salon iskancin nakine ya motsa"

A dayan bangaren Jidda tayi magana a xafafe


Harara Ma'u tayiwa wayar kamar Anty jiddance

"Ina wankane yanxun na fito"

"Ya Bature ya shigo dakin kine?

Jidda tayi tambayar bbu wasa

Daria ma tambayar tabawa Ma'u a xucia tace "kujimin matarnan da gulma ita ina kiranta na tambayeta Ya Balarabe ya shigo dakinta ne"

Shirun datayi yasa jidda daka mata tsawa

"Bake nake tambayaba"

"Mexai kawoshi dakina, ai baya xuwa dakina"

Ma'u tayi maganar tana tura bakinta

"To ki bude kunnenki ki jini da kyau, idan Ya Bature ya xo dakinki ko ya kiraki dakinsa kada ki kuskura ki bashi hadin kai, idan kikaga xai dakeki ki ce mishi kina period, kuma ki dinga sa kananan kayanda na tsaya mikin nan idan yana gida, kina dinga giftawa ta gabansa kuma ki rage jin tsoronsa"


Jidda tayi maganar cikin muryan gargadi

Baki Ma'u ta tabe tace

"Toh Anty"

Itama jiddan tabe bakin tayi tace

"Hadda wani toh kamar kin dauka, idan ma baki daukaba ma ruwanki kexaki bonu nan gaba"

Katse kiran Ma'u tayi tace

"Lallai kam idan na mishi gardama yaci uwar ubana kina can bbu ruwanki, duk abunda ya nema bashi xanyi ji yadda daxun ya jiyar dani dadi"

Murmushi tayi ta mike taci gaba da shirinta tana mitan maganar Jidda


Night gown tasa iya gwiwa ta bude kofa ta leka, ganinsa a dinning ne yasata komawa dakin tana mita

"Toh uban me ya xaunar dashi a dining din, so yake naje ya nemo laifina ya dakani gashi bbu mai karbata, wlh baxan fitaba sai yabar wajen sai dai yunwa ya kasheni"


Ganin batada niyar fitowane yasa Bature tashi ya shige bedroom dinsa ya kwanta, yanason jin dumin Ma'u amma gudun reni yasashi yin ta maxa har bacci ya daukesa


Ma'u najin Bature ya shiga ta fito taci abincinta isheshshe ta koma bedroom dinta, ta kwanta tunanin abunda ya faru tsakaninta da Bature ta hau murmushi da haka bacci ya dauketa


Bature Estate

Zahra ce xaune a dinning space ta xuba tagumi, duk jerin abincin dake gabanta ta gagara cin komai

Ummi dake xaune cikin falo ta lura da yanayinda Zahra ki ciki tace

"Zahra me nake gani haka, kada tun yanxu kin fara tunanin Bature, idan ma shi kike tun wuri ki fitar a ranki, kuma kiyi maxa ki dibi abincin nan kici tun kan na saba miki"

Ajiyar xucia Zahra tayi tace

"Ummi ni tunani nake kada Ya Bature ya kusanci Ma'u"

Tsaki Ummi tayi tace

"Shi Baturen mahaukaciyace ta renesa da xai kusanci Ma'u don Allah ci abincinki kibar tunanin wata banxa wai ita Ma'u, nasan ko kallo bata ishe shiba"


Diba abincin Zahra tayi ta fara ci amma har yanxu hankalinta bai kwantaba don tasa; halin abunta

Waya Ummi ta dauka ta kira Abdallah



Ruwan wanka Batool ta hadawa Abdallah ta fito toilet din daure da towel, kan stool ta xauna cikin batsarwa tace

"Ya Abdallah tashi ka shiga wanka"

Abdallah dake xaune bakin bed ya harareta yace

"Dacan ke kike sani wanka"

Murmushi tayi tace

"Dacan baka biya sadaki bane shiyasa bana saka amma yanxu daka biya dole na saka don kaci sadainka da tsinke"

"Ai sai kixo muje kimin wankan don cika ladanki"

Abdallah yayi maganar yana cire jallabiyar dake jikinsa

Murmushi Batool tayi tace

"Ai ba maganar lada bane maganar sadakice"


Murmushi kawai Abdallah yayi don Batool ta fishi iya xare xance, mikewa yayi ya shige toilet

Batool tabi bayansa da kallo tana murmushi tana dada godewa Allah

Kwaliyya Batool ta caba tasa Ankara gown mai matukar kyau, tana kokarin daura dankwali wayar Abdallah yafara ringing

Tashi tayi taje ta daga wayar ganin Ummi yasa picking call din da fara'arta ta gaida Ummi

A dakile Ummi ta amsa

"Ina mai wayar yake"

"Yana wanka"

Tabe baki Ummi tayi a dayan bangaren tace

"Idan ya fito kice inason ganinshi yanxu yanxu"


Jiki a sanyaye Batool tace

,"Toh"

Katse wayar Ummi tayi

Baki Batool ta tabe tace

"Wata sabuwa inji dan caca"

Tanajin Abdallah na kokarin fitowa tayi saurin barin bedroom din kan yace xai sa kaya a gabanta don xai aikata
Dinning space ta nufa ta xauna tana jiran fitowarshi

Kamshin turarensa ne ya tabbatar mata yana nufo dinning space din

Abdallah na isowa yaja kujerar gefenta ya xauna, murmushi tayi masa tace

"Kayi kyau Ya Abdllah kamar sabon ango"

Martanin murmushin Abdallah ya mayar mata yace

"Nagode dear, amma na wuce kamar sabon angon aini angone"

Baki Batool ta tabe tana kokarin serving dinsu tace

" angon waye kenan"

Kama hannunta yayi yana matsawa yace

"Ina wata bayan Batool Matata"

Sosai Batool taji dadin kalamansa, amma sai tayi fuskar tausayi tace
"A'a Ya Abdallah abunda bakason Batool"

Cikin sanyin murya yace

"Pls Batool ki daina cewa haka wlh ina miki son 'yanuwantaka kuma nasa soon zai koma so da kauna, ina fatan yafima yadda nakeson Ma'u"

Take hawaye ya fara ambaliya a fuskar Batool

Share mata ya shiga yi a hankalinta yace

"Haba Batool tawa kada ki xama ragguwa mana, ya kamata ki xama jaruma kan naxo amsar hakkina"

Kwace hannunta tayi ta rufe fuskarta tana murmushi kasa kasa


Bayan sun gama cin abincine ta sanar masa sakon Ummi

Peck ya mata a kuncinta yace

"Bari naje su Abba ma nason ganina"

A dawo lfy taiyi masa lokacinda ta rakashi bakin kofa


Bayan wata daya

Zahra ce kwance akan bed duk abun dunia ya mata xafi, kewar mijinta na damunta ssai, ga xaman gidan ba dadinsa takeji ba kowa ya juya mata baya Ummi da Mami ne ke sauraranta bayansu duk mutanen gidan bbu mai mata magana kotaje gaida su Abba ma bbu mai.amsawa ga Ummi tace idan ta yadda ta koma gidan Bature xasu raba gari, ssai ta rame ta koma kalar tausayi

Wayarta taja tayi dialling number Jidda don ta tallafa mata ringing uku yayi Jidda ta daga, suka gaisa a mutunce

Zahra tace cikin sanyi

"Don Allah sis kiyi hakuri nasan ban kyauta ba kuma banyi daidaiba, pls ki taimake ina cikin matsala dunia tamin xafi"

Ta karashe tana kuka

"Pls Sis ki bar kuka king a ranar danake guje miki gashi tun kan aje ko'ina taxo, kin bi son xucia da xugar Ummi kin ki bin Ya Bature gashi yanxu kina danasani"

Jidda ta fada a dayan bangaren

"Nasan komai Sis kuma na amshi laifi na, yanxu mafita nake nema"

Zahra tayi maganar tana gyara kwanciyarta

A dayan bangaren Jidda tace

"Mafita shine ki kira Ya Bature ki bashi hakuri, sai ki koma wajensu Abba da Ammi suma ki basu hakuri"

Ajiyar xucia Zahra tayi tace

"To Ummi fa ya xanyi da ita, tace idan har na koma gidan Ya Bature bbu ni bbu ita"

Baki Jidda ta tabe tace

"Kibi ta Ummi ta kashe miki aure, kin san Ya Bature bai sha mishi kaiba kiga sakon takardar sakinki"

Ido Zahra ta ware kamar Jidda na gabanta tace

"Saki fa kikace Jidda? Kina ganin Ya Bature xai iya sakeni"

Daria Jidda tasa hadda Shewa tace

"Iyeeeh Sarauniyar mata Zahra ke wacece da baxai iya sakekiba, kina ganin ya samu dalleliyar yarinya kice baxai sakekiba, ina ganin kina hauka"

Take kuka ya tasoma Zahra ta shiga rera

Sosai Jidda ta tausaya mata tace

"Ba kuka xakiyiba hanxartawa xakiyi ki kira Ya Bature"

"Nagode Jidda Allah yabar kauna, bantaba tunanin xaki tsaya ki saurareni har da bani shawara ba, insha Allah xanyi yadda kikace"

Murmushi Jidda tayi tace

"Bbu komai Sis ana tare"

Yake Zahra tayi tace

"Ki shafamin kan Amal dita"

"Gata nan ma tana gaisuwa, ga kuma na ciki na daga hannu"

Cike da mamaki Zahra tace

"Kada kicemin cikine dake"

Murmushi Jidda tayi tace

"Daman baki saniba ai naxata kin lura lokacin bikin nan"

"A'a ban luraba kin san lokacin hankalina baya jikina, Allah ya sauke lfy, Allah ya samu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login