Showing 15001 words to 18000 words out of 62695 words
mata
kira ta mik'e ta fita tana turo baki.....
Tana zuwa Gogal ta mik'a mata kud'in da Hameed ya bata , Aysha tace " wannan kud'in
kuma na meye ? Gogal tace " dama yaron nan ne yabani duk danace yabarshi amman wlh
haka ya dunga magiya sai dana ansa , Aysha ta irga kud'i dubu Ashirin cif tabawa Gogal tace "
ki ajiye su a gunki bari naje ko taliya ce nasamo mana sai adafa , Gogal tace " nayi girki fa
mantawa nayi bangaya miki ba , ga d'an waken ki can kitchen kije kizubo kidawo muyi magana ,
Aysha tace " to bari na anso k'wai dafaffe sai nadawo , fita Aysha tayi rashiga d'akinta ta d'auko
wayar ta dan dama so take takaiwa me cajin lungun su ya saita mata duk wani Abu da akeyi a
social media , tana zuwa tasamu wajen kuwa ba kowa sai kb shi kad'ai yana jin music ,
sallama tayi masa suka gaisa sannan tayi masa bayani abinda zai mata , Kb dama yana so ya
dunga yiwa Aysha magana amman baisamu dama ba , yau jiyayi tamkar anyi masa albishir da
gidan Aljannah , tambayar sa takuma yi ko yana sai da layi ? kb yace " ina saidawa nan tace
yabata layin aitel da Mtn ta had'a biyu , wayar ta mik'a masa dan ya saita mata abubuwan
datace , yana ganin wayar yace " wow masha Allah wayar taki tayi kyau sosai rai yakashe ,
Aysha murmushi tayi kawai batare da tace komai ba , nan Kb ya shiga saita mata komai datace
tana buk'ata , har wanda bata ce ba sai da ya sai ta mata sannan ya shiga nuna mata su ,
dayake layin nata akwai rigester tuni yasa mata data , sunfi minty 10 yana nuna mata yadda
abubuwan suke , nan yasata a group group na wassshpp tare da sai ta mata yadda zatayi ,
sosai Aysha tayi masa godiya ta kama hanya ta taho gida abinta , koda ta dawo tasamu Gogal
na gyagyad'i abinta , Kafin tashigo sai da ta rufe musu gidan dan haka tana shigowa ta d'auko
d"an waken ta tafara ci , sai da tagama sannan tayi sallar isha'i tayi wa Gogal sai da safe
tashige d'akin ta , kan katifa ta fad'a tare da kunna wayar ta tafara chat , tunda ganan Aysha
tafara had'uwa da Alhazawan birni take cin karen ta babu babbaka ....
Babu irin neman da Aysha batayi wa su Khalid da Farouq ba amman bata gansu ba ,
mutuk'ar Aysha taje Hotel wajen mutum zasuyi sex sai ta faki idon sa ta kunna camera tana
musu video , duk wanda yayi mata rashin mutunci ko kuma ya hana ta kud'in da sukayi da ita
zai bata sai tayi masa barazana da videon sa , haka maza suka shiga shakkar ta mutuk'ar
kanason zaman lafiya , Duk wanda ya kwana ya hantse a social media yasan Babyn dad'i wato
Aysha *'Yar Hannu* tunda take bata bayyana asalin fuskar ta sai dai randa kuka had'u zaka
santa , ko hoton dp ta data sa hoton k'irjin tane daga ita sai breazia , duk wani namiji me lafiya
yayi tozali da Dp Aysha sai ya ji sha'awa sosai , iya yanzu Aysha a cikin Account d'in ta tana da
kud'i kusan million d'aya da wasu d'aruruwa , dan duk wasu manya masu ji da fad'a tayi
mu'amala dasu , tazama babbar *'Yar Hannu* kawai sotake tafara bawa maza gumba a hannu
yanzu.....
_Wannan shine farkon labarin_
Aysha ta mik'e tare da share hawayen ta tace " banice na maida kaina *'Yar Hannu* ba ,
mutane ne suka maidani saboda basu da wani buri da yawuce suyi iskanci dani , koda yaushe
inna samu saurayi to babban burinsa ya d'aukeni yaje ya lalatani , ina shigar mutunci bantsira
ba sannan ina gidan mu ma bantsira ba , wannan dalilin ne yasa nagane a yanzu maza da
yawa basa son mace dan Allah sai dan wani Abu nata , Hameed yasoni kuma yayi naci sosai
akan in saurareshi amman nak'i , saboda shi yakasance d'an masu kud'i kuma wanda yake da
babban muk'ami , nikuma banson shiga cikin irin wanna family d'in saboda gudun janyowa
kaina tsana , wannan shine sanadin da Hameed yadaina zuwa wajena , daga k'arshe ma yabar
k'asar baki d'aya ......
*Cigaban labari*
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU*
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir Rahamanir Rahim*
_Page._ 11
Farouq tamkar ya shak'o wuyan Aysha yakeji , cikin ransa yake fad'in " wannan
wacce irin shu'umar yarinya ce lokaci d'aya ta maida Mahaifinsa haka ? muryar tace ta katse
mata tunani yaji tana cewa " Alhajina inaso kasa wannan yaron naka ya koyamin motar dan
kasan kwata kwata ban iya ba , washe baki Alhaji yayi yana fad'in " kwantar da hankalinki Baby
ko yaushe kika shirya kiyi nagana sai yafara koya miki , wani murmushin mugunta Aysha tayi
sannan tace " gobe nakeso mu fara dan inaso cikin sati d'aya na iya mota ta , Alhaji yace " to
angama Baby da kamar k'arfe nawa zai dunga zuwa ? Aysha tayi d'an dum kad'an ta tafi
tunanin lokacin da Farouq yake kaiwa yana bacci , dan yasha gaya mata babu abinda ya tsana
a rayuwar sa kamar a hanashi baccin safe , dan haka tayi murmushin mugunta tace " inaso ya
dunga zuwa k'arfe takwas na safe shine nake da lokaci , sannan ka sheda masa kar ya makara
ko na minty d'aya dan banason jira , Farouq najin abinda take cewa wani takaici yakuma
kamashi tamkar yasa ihu , duk duniya babu abinda ya tsana sama da a hanashi baccin safe ,
k'arfe takwas ai ko motsi baiyi ba bare yatashi , yanajin Daddyn nasa ya amince akan zai dunga
turoshi , duban Farouq tayi sannan tace " jeka shigo motar ka dawo min da ita saitin k'ofar
gidan mu , wurga masa mukullin tayi ya cafe sannan yashige yabar wajen ransa nayi masa
babu dad'i........
Alhaji ya dubi Ayshe yace " Baby na cika miki duk wasu sharud'a plss nima inaso ki
cikamin nawa , murmushi Aysha tayi sannan ta kashe ido tace " me kakeci na baka na zuba ?
ai kasan bana sab'a Alk'awari insha Allah zaka ganni zuwa gobe , Alhaji Na Lamma kwata
kwata baiso ace sai gobe ba a yadda yake a buk'ace , amman ganin yadda Ayshar take
hukuma ce sai da rarrashi yasa ya amince akan hakan , nan yayi mata sallama akan zasuyi
waya , Farouq ne yazo ya mik'o mata mukullin motar suka shige suka tafi shida Daddyn nasa ,
tamkar zai saka kuka haka Farouq yakeji har suka k'arasa jikin motar Daddyn nasa..........
Aysha na dawowa gida tasamu Gogal ta rungume tana murna , Gogal tace " wane
abun arzik'in kika samu kike wannan murna haka Sayyada ? Aysha ta gyara zama tafara
shiryowa Gogal k'arya tace " Malaman makarantar mune yau sukayi min kyau ta saboda gasara
da nacinye ta musabak'ar karatu , yanzu haka ga motar can da gida me kyau a unguwar masu
kud'i sunbani , Gogal tashiga juyi tana fad'in " Alhamdulillah Sayyada lallai ked'in me sa'a ce a
rayuwa , inama su Hard'o suna raye da sunga abin dad'i , nan danan ta shiga sharar hawaye
tare da fatar hanci tana fad'in " Allah ya nunamin ranar aurenki haka Sayyada , wasu hawaye
ne suka gangaro a kuncin Aysha , cikin ranta tace " Allah sarki Gogal da kinsan ta yadda
nasamu wannan abubuwan da baki yi murna ba , tabbas nasan duk randa kika san wacece
Aysha zakiyi dana sanin yarda da ita da kikayi , Ayshar datake kamila ada yanzu ta dawo
fasik'a , saboda yaudarar da maza sukayi mata tazama me k'azamar rayuwa , yanzu waye zai
iya auren ta a hakan ? ba a aure ta ba tana kamila bare yanzu data zama fasik'a , kuka tasaka
sosai ta fad'a jikin Gogal , dana sani ta shiga cikin rayuwar ta tana tsinewa Khalid da Farouq
wad'an da sune sanadin komai , Gogal ta d'auka maganar datayi akan iyayen Ayshar take kuka
, itama kukan tashiga yi tana rarrashin Aysha kafin suyi shuru dukansu , tashi Aysha tayi ta nufi
toilet domin yin wanka , bayan ta fito ta shirya sannan tace Gogal ta lek'o waje taga motar ta ta ,
Gogal ta fito taga motar sai santi take tana shafawa tare da addu'ar Allah yatsare , bayan nan
Aysha tayiwa me shagon gidan nasu magana akan yasamo mata wanda ya iya motar sukai ta
wajen gadi zuwa gobe , juyawa tayi zasu shiga cikin gida taji muryar Jabir yana cewa " Congrat
Aysha ashe kinyi motar haka ba labari , tsayawa tayi cak tana waigowa da sauri saboda
batason Gagal tagane , Jabir ya durk'usa ya gaida Gogal ta amsa masa cike da fara'a sannan
tashige cikin gida , Jabir ya matso kuda da Aysha yana murmushi sannan yace " wanne Alhajin
ne yayi mana kyautar motar me wanna tsada da kyau haka ? had'e girar sama da k'asa Aysha
tayi sannan tace " wai me kake nema a gurina haka da kake bibiyata ne ? Murmushi Jabir ya
kumayi sannan yace " Soyayyarki nake nema kibani kawai ki huta dani , Aysha ta matso kusa
dashi tace " inaso kasani Soyayya bata da gurbi ko d'aya ana gurin , ban shirya soyayya ba
dan haka sama taka bazan yi taba , ga mata nan kala kala ban hanaka kulawa ba zaka iya
zuwa ka nemi wata ko zakasamu amman bandani , juyawa tayi zata shige cikin gida taji yace "
Aysha inaso kisani muddin baki karb'i tayina ba to tabbas Gogal zata san halin da kike ciki dan
nasan komai naki kishirya cikin shiri , yana gama fad'ar maganar ya juya yayi tafiyar sa yabar
Aysha baki bud'e tana kallon sa , ga wata zufa dataji tana karyo mata tamkar wacce aka
watsawa ruwan zafi......
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Page._ 13
Koda Aysha ta shiga gida Gogal tasamu a tsaye a hanayar zaure , tana ganin
Aysha tace " kinje gunsa kin sheda masa ba nan gidan bane ko ? Aysha tace " wallahi wai wata
budurwa ce tayi masa kwatance da nan gidan a matsayin gidan su , kinsan yanzu 'yan mata
sun b'aci da k'aryar gida , wai sai su nuna wani gidan a matsayin nan ne gidan iyayen su , Allah
ma da yarufa mana asiri ba wani mugun abun tazo ta ajiye mana ba , dan kwanaki a hanyar
makaranta naga wata budurwa ta ajiye jariri a soron wani gida , shiyasa yanzu mutane dayawa
sukeyin gate saboda gudun hakan , aikuwa Gogal ta hau salati tana tafa hannaye " yo wannan
anyi lalatacciyar yarinya , taya zata wurgar da jariri baiji ba baigani ba ? ai tunda ta riga ta
haifesa ai tagama me wuyar , Aysha tace " shiyasa kawai tunda munsami gidan can me gate
kawai wanda mukoma abin mu ko zaifi mana sauk'i , Gogal tace " gobe ma mukoma kawai
tunda kince komai akwai aciki , wani dad'ine yakama Aysha cikin ranta tana murna zata yi nesa
da Jabir , dan yanzu shine yazama bara zana a cikin rayuwar ta baki d'aya ......
Har kusan biyar na yamma Aysha tak'i kunna wayar ta , har aka kira magriba sannan ta
kunna abar ta , kamar jiran ta Alhaji Na Lamma yake sai ga kiran sa ya shigo , a hankali ta
d'aga tana sallama , daga b'angaren sa yace " haba Baby wannan horo da kikayi min ai yayi
yawa sosai , kwata kwata kinsa na haukace tamkar wani zautacce sai fama nake da waya a
hannu ina nemanki , Aysha cike da gundurar ta da yayi tace " ai gani inajinka fad'i damuwar ka ,
yadda tayi maganar kasan ba mutunci atare da ita , Alhaji yace " yanzu dai bara nazo na
d'auko ki ko zuwa shad'ayane sai indawo dake , bai jira amsar ta ba ya kashe wayar itama cilli
tayi da wayar kan katifa ta fito waje abinta.......
Ba'afi minty 15 sai ga Alhaji Na Lamma yazo , yaro ya aiko akayi masa kiran Aysha
lokacin suna zaune ita da Gogal suna hirar su akan tashin da zasuyi gobe , Gogal tacewa
yaron " kaje kace gatan zuwa yanzu , Aysha bata musa ba ta mik'e tashiga d'akin ta ta d'auko
wayar ta ta fito , tana fitowa taga Alhaji ajikin motar sa yana ganin tamkar ya rungume ta haka
yakeji , tana zuwa cikin yauk'i tace " sannu da k'arasowa , Alhaji ya bud'e baki yana murmushi
yace " yauwa sarauniya ta yakike ? cike da izza da gadara tace " lafiya nake , zagaya wa yayi
ya bud'e mata k'ofar mota yana fad'in " shigo mutafi kar mu makara dan wallahi a buk'ace nake
sosai , Aysha ta kallesa tace " Na Lamma kake ko me ? inaso kasani indai nayi sex da mutum
so d'aya to bana maimai tawa , dan haka babu inda zani kuma baka isa kasa nakuma baka
jikina ba , tsayawa cak Alhaji Na Lamma yayi yana duban ta , nisawa yayi yace " da gaske kike
dan Allah ko tsokana ta kikeyi ? dan Allah karkimin irin wannan wasan dan a buk'ace nake sosai
dake , in ma wani abun kike buk'ata to a shirye nake dana baki mutuk'ar zaki biyamin buk'ata ta
, Murmushi Aysha tayi sannan tace " na tab'a yima irin wannan wasan ne ? to ni bana wasa
mutuk'ar na fad'i Abu to har cikin raina , a fusace Alhaji ya juyo yana fad'in " ke karki rainamin
wayo mana , dan kinga ina sha'awarki da yawa shine zaki dunga yimin irin hakan , to kirik'e
jikin ki andaina buk'atar taki daga yau , kuma inaso kibani takardun gidana da motar d'ana dan
bakiyimin Abinda zan mallaka miki suba , wata dariya Aysha tasa ka har da tafawa sannan ta
nuna sa da yatsa tace " lallai Bakasan wacece ni ba shiyasa zaka fad'i hakan , duk abinda ya
shigo hannuna baya fita dan ya riga da yaxama nawa , gidan ka da motar d'anka duk mallakina
ne yanzu , dan haka kashirya tarar bak'i dan gobe zamu dawo sabon gidan mu wanda kanani
nida kaka ta , Alhaji Na Lamma yadu beta yace " ai daman kamar nasan zakimin tashan cin irin
naku na 'yan tasha shiyasa nabaki jabin d'in takardu , sannan motar ma dama ina shawarar
yadda za'ayi tadawo min hannuna , to yanzu kuwa komai zai dawo hannuna tunda baki da ikon
mallakar kadara ta , Aysha tayi murmushi sannan tace " bisimillah karka fasa abinda kayi niya ,
jikina ne dai bazan bayar ba wanda nayi ma yayi kaje can kanemi wasu tsohon banza kawai ,
tana gama fad'ar haka ta juya tayi tafiyar ta tana wani takun isa har ta shige cikin gida , Alhaji
Na Lamma da ido ya bita yana had'iyar miyau tare da wani takaici daya zo mishi akan abinda
tayi masa , waya ya ciro daga Aljihun sa ya danna kiran wayar Farouq yace duk inda yake yazo
yana son magana dashi.........
Aysha na dawowa cikin gida tasamu Gogal a kishingid'e tana cin goro , zama tayi a kusa da
ita ranta fess sai murmushi takeyi , Gogal tace " harya tafi kenan ? Aysha tace " Ae yatafi yace
ma yana gaidake , murmushi Gogal tayi sannan tace " ina amsawa Allah ya tabbatar da Alkairi
nima inhuta da zaryar nan tasu , murmushi Aysha tayi tana sunkuyar da kai cikin ranta kuma
tausayin Gogal ne yakamata .......
Wajen sha d'aya da rabi