Showing 6001 words to 9000 words out of 31090 words
Chapter 3 - DEPRESSION (damuwa)BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO
an abb abb abba wallllllllll walla wallahi ba Haka bane "
"Dalla Can rufe Mana Baki shashasha kafin kayi magana daya saika Bata Mana Rai ka bude baki kayi magana ko yanzu jikinka ya gaya maka"
Habawa nan take cikin sa ya Murda jikake kulululu ya hadiye wani masifaffen yawu lokaci guda ya tuno da gargadin umma da Tace duk abin da sumayya Tace tace to idan ba Haka ba sai ta yanka shi Kuma ta yanka jaririyar su, "Kai zaidu magana fa nake maka shin dagaske ne anyi Haka ?",Abba ya Kara jefo Masa wata tambayar a Karo na biyu.
"Eh ehhh eh abbbba da da dagaske ne an anyi Haka ?"
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju un ! innalillahi wa'inna ilaihirraju un !! Innalillahi wa'inna ilaihirraju un !!! Nashiga uku zaidu innalillahi wa'inna ilaihirraju un !!!! Abba ya fashe da kuka ,itama sumayya kuka ta sake fashewa dashi tana cewa "wallahi Abba in dai baka koreshi ba Ni saina kashe kaina Sabi da duk lokacin da na ga fuskar yaronan Dole abin zaina dawomin Kuma zanji ciwo ace kanine Dan iska kuma abba wallahi idan ka barshi baka Kore shiba zai zauna ne ta Bata rayuwar mutane Har da yaran ma kwafta tun da yanzu Yana yaro ma yayi Haka balle kuma ya girma Nan Gaba saiya zanyo mana masifa " "hakama bazata faruba dolene ya bar gidannan bazai yuwu na zauna dashi a Haka ba" "uhm kokai fa wallahi idan ka barshi nan gaba yar wani zaiyiwa ciki shikkenan kaga saรฏ ya Bata maka suna ya Bata sunan gidan Nan sannan ya Bata rayuwar su yadda bamai Sha,awar zuwa neman auren "yayanka "
"Ki ma daina fad'ar Haka dolene na koreshi ayanzu Amma ban taba tunanin Haka daga gurin zaidu ba iya tarbiyya na bashi hakama mahaifiyar sa"
Kuka zaidu ya saka ya Soma cewa "abbbbbba ab Dan allla allah...." Bai karasa maganar ba yaji saukar wani gigitaccen mari a kuncin sa "uban me kuma zaka cin ?yimin shiru naji da bakin cikin daka kunsamin"
"Hmm to yanzu Mai ake jira ya d'ebo kayansa ya bargidan Nan" "a,a zainab yanzu darene abari sai da safe sai ya tafi" "wlh baza a bari sai da safe ba yanzu zai tafi" tatashi a fusace ta shiga d'akin su ta d'ebo kayansa a cikin bakko ta hurga Masa, "tashi ka huce kafita" mikewa zaidu yayi abin tausayi Yana kuka Yana Jan numfashi har da majina, "kukan me ka tsaya yi tashi" ta kama hannunsa ta tunkudashi saรฏ gashi ya Fadi kasa Nan take bakinsa ya fashe jini ya Soma wanke Masa Baki, saurin runtse ido abba yayi ya Mike ya shiga daki domin baya son ganin zaidu a damuwa kawai Babu yadda ya iya ne sunfi karfinsa dan Haka ya zauna a bakin gado ya saki kuka kamar karamin yaro ,yasan yanzu idan yace bazai Kori zaidu ba zasu iya kaishi Kara mebi ma a yankewa zaidu hukunci na shekaru a gidan yari to da wanan abin gwara ya koreshi din.
Munira Dake gefe a tsaye ta karaso da sauri ta durkusa gaban umman tasu tashiga rokonta "Dan girman Allah umma kada kiyi Haka kiyi hakuri Dan Allah kada ki koreshi kiji tsoron Allah, zaidu Babu abin da ya aikata muku Shidin kawai karamin yarone Bai San komai ba sai kadaici da damuwa bashi da kowa sai mu yanzu idan kika koreshi Ina zaune?" Bashi da inda zaije bashi da wayon da zai iya neman abinci yaci sokike ya wulakan ta BAYAN Yana da iyaye ,ko so kuke kusa shi ya Rika bin layi Yana bara dan neman abin da zaifi?" Umma kada ku gurbata rayuwar sa dan Allah ,Yana da tarbiyya Yana da addini daidai gwargwado kada kiyi sanadiyyar fadawar sa gurbatacciyar hanya , dan Allah kiji tausayin sa kada ki koreshi".
Kafa tasa ta harbe ta da kafa ta Soma surfa bala'i "munira zanci... Hmmm da ace ba a gida n'a haifeki ba wallahi da saina ce canzamin ke a Kai ,ni duk yarona indai ta Sha nonona Babu dugon imani a zuciyar sa amma ke bansan uban wa kikayo ba Naga alamar sai na fara Saba Miki tukunna Zaki daina min shishshigi a lamurana ,wallahi muddum kika Kara magana akan zaidu saina tsine Miki albarka shashasha kawai"
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Zaki tsinemin fa kikace umma ni Zaki tsinewa?"
"Eh tsinemiki zanyi huce ki ban guri"
"Kai kuma tashi tunkafin na karkasheka anan" tayi maganar tana daga zaidu ta ja hannun sa zuwa waje, me gadi Tace ya bude Mata gate Babu musu ya bud'e Mata ta tura zaidu waje sanan ta hurga Masa jakar kayansa.
Juyowa tayi ta kalli Mai gadin Tace "sauran Kuma Naga ka taimake shi abakin aikin ka" tajuya ta koma cikin gidan.
Tsayawa yayi maigadin Yana kallon ikon allah Can Kuma sai ya mayar da gate din ya rufe ya saka sakata a zuciyar sa yace "Allah sarki rayuwa idan ba mahaifiyar ka agida sai yadda kagani gashi wanan yaron mahaifiyar sa ko sati uku Bata cika da rasuwa ba Amma jibi ,Allah ya kyauta" ya koma kan kujera ya zauna.
Cikin tsakiyar dare misalin karfe 4 hadiri ya hado Ganga Ganga yayi bakikkirin saรฏ waljiya ake gari yanata kara, Can Kuma sai ga wani ruwa Mai karfin gaske ya sakko shahhhh kamar da bakin kwarya sosai , Mai gadi dake zaune a waje ya Mike ya Shiga dakinsa ya kwanta can Kuma sai yaji bazai iya kwanciya ba Yana da tabbacin zaidu Bai bar kofar gidanan ba Dan Haka ya Mike cikin sauri ya bude gate aikuwa can ya hangoshi ya takure guri daya sai rawar d'ari yake ruwa ya jikeshi jakaf, "yaro" dasauri zaudu ya dago ya a kallonsa, "zonan kaji" Babu musu zaidu ya taso d'auke da kayansa a hannunsa ya shigo, maigadin ya Kama hannun sa ya kaishi dakinsa, sanan shima ya Shiga,.
๐_____*DEPRESSION*_____๐
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*๐
*#JURIYA*๐
*#SOYAYYA*๐
*#DAMUWA*๐
*#HAKURI*๐
*#YAFIYA*๐
*#KYRA*๐
*Chapter 5*
TO๐ TO๐ TO๐๐ช๐๐๐๐๐ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA๐๐๐๐๐๐
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦAN GORO*_
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*JARUMAI๐ช๐ปWRITER'S ASSOCIATION๐*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦasฦanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
๐_*DEPRESSION*_๐
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 5*
Acan cikin gidan kuwa Abba ya kasa bacci yarasa Mai take Masa dadi sai faman juyi yake Yana tunanin halin da 'dansa namiji tilo guda d'aya yake ciki ,ji yake ajikinsa duk inda zaidu yake a yanzu baya cikin koshin lafiya, zaune ya Mike ya kalli zainab yace "yanzu Ina zaidu yanufa gashi ana ruwa karfa yakamu da zazzabi " "to sai mai?" Mu ina ruwan mu Kai kadamu kanka " "uhm zainab Dole n'a damu wlh damuwa tazama Dole hankalina bazai kwanta Bari naje n'a duba ko Yana waje" "kaje ka duba kuma?" "Eh dubawa zanyi idan nayi Haka allah saiya kamani" Yana Gama fadar Haka ya fice waje" sauri ya shiga Yi har ya karasa bakin gate din ya zare sakata ya leka ko Ina Amma yanemi zaidu sama ko kasa ya rasa, jiki a sanyaye Babu kwari ya juyo karaf suka hada ido da Mai gadi yace " alhaji lafiya wani abun kake nema ne ?" "Am uhm dan Allah bakaga inda zaidu yayi ba" tinani mai gadin ya somayi da kamar ya ce Masa gashi a dakinsa sai yaji tsoron Kar nemansa yake sukara dukansa Sabi da Bai tafi ba koma gudin tsoron Kar ya rasa aikinsa yasa yace " gaskiya Banga zaidu ba"
"Oh good innalillahi wa'inna ilaihirraju un! Shikkenan bansan kuma yazanyi ba " ya fad'a tare da sauri komawa cikin gidan,
Sai da Mai gadin ta dan tsaya kafin ya koma cikin d'akin sa ,cikin sauri ya janyo zaid ya shiga cire masa jikankun Kayan ya lullube sa ganin yadda yake rawar sanyi, "sannu zaid kaji ,zaka ci abinci?" "Ehhhh ZAN Zan ci" "Tom shikkenan tashi Kaci" mai gadin ya dakko Masa ragowar abincin Daren da da yaci ya rage, sosai zaidu ya shiga cin abincin har ya cinye Tass sanan ya kwanta ya Soma bacci, Allah sarki rabon sa da komawa bacci Tun da zainab tazo ta tashesa.
Acan cikin gidan kuwa bayan ya Abba ya koma zainab ta shiga tambayer sa "shin kaga zaidun?" "Uhm wallahi ban ganshi ba na duba duk inda ya kamata Amma ban ga Zaid ba ,ban San Mai yasa ba jinake kamar wani abu Yana faruwa dashi ,yanzu Ina yaje wazai rikeshi awane Hali yake bansani ba kawai mudai min yanke hukunci cikin fishi ga abin da ya ja Mana" "ban gane hukunci cikin fishi ba malan nufinka kenan da ansani anbar shi llai ma wato Sabi da ba Fatima ya so ya lallata ba ko?" "Kinga zainab ya isheki ki barni naji da abin da yake damuna karki karamin wani ciwan kan dan Allah" ..
"Okay d'akin ma ai saรฏ n'a barmaka Tun da ciwan kai Zan Dora maka" ta karasa maganar tare da ficewa d'akin su sumayya.
Tana shiga ta sameta a zaune ta zabga ta gumi ta kasa komawa bacci ,gefan ta ta samu ta zauna ta ce "sumayya lafiya kuwa naganki a Haka ?" "Uhm umma tunani nake Ni sai nake gani kamar abin da mukayi bamu kyau ta ba hukuncin da akayiwa Zaid ya Yi tsauri jikina duk yayi sanyi ban San maiyasa nakejin na aikata wani babban zunubi arayuwa ta ba umma mufita mu nemosa Dan Allah" "afita anemosa to bazan jeba shashasha kewai maiyasa Baki da hankali ne Ina ruwanki da halin da zai Shiga ,to Bari kiji na fad'a Miki idan ma kina mafar kin fadawa malan karyane abin da yafaru sharrine kika Masa to ki daina Dan wallahi bayan korar mu da zaiyi inya sani har Kotu saiya Kai karar mu an yanke Mana hukunci ,yanzu kuwa idan kikayi shiru zamu kashe AMNAA sanan mu yi amfani da wan can dukiyar" "wace dukiyar Kuma umma?" "Shashasha wancan dutsen gold din na cikin akwatin can da fateema ta bani kafin ta rasu" " okay na gane yanzu dai umma Ina son ba koma school gobe Kuma kinsan Abba Bai biya kudinnan ba" "oky ai Babu damuwa Allah ya kaimu goben Ameen" "ameen umma".
Washe Gari da safe karfe 6 Mai gadi ya tashi zaidu saga bacci ,ya sauya Masa Kayan jikinsa sannan ya gyra Masa bakkon kayansa yace "tom zaid na maka iya taimakon da Zan iya maka yanzu abin da nakeso ka tashi ka tafi Tun kafin wani a cikin gidannan yasan kana dakinnan ,kaga idan akasan kana cikin dakinnan korata zasuyi kayi hakuri kaji bayan wuya sai dadi, duk halin da zaka tsinci kanka aciki kada ka cutar da wani ko kace zaka dauki kayan wani haramun ne kaji" sannan nayi niyar taimakon ka Amma Babu Dana iyalina ba anan garin suke zaune ba da na kaika gida na Amma Babu ko Mai na Allah basa karewa a duniya kaje Allah zai taimaka maka" batare da Zaid ya ce masa komai ba ya goge hawayen idonsa ya Mike sannan ya dauki bakkon sa da ta so fin karfin sa dan ta masa nauyi ,ya Soma tafiya ,har ya Kai bakin kofar d'akin ya juyo ya kalli baba Mai gadi yace " naaa na na na nagoooooo de" daga Haka ya fita ya zare sakatar gate din ya fita, tun da ya fita ya Soma tafiya Bai San in da zai nufa ba har sai da yayi nisa da gidan su sosai zai Sha kwana sannan ya juyo ya kalli gidan ya kurawa gate din gidan Ido ,kana ya Shiga lungun ya ciga ba da tafiya a kasa Babu Mai taima kon sa, duk in da ya huce kowa sai ya d'ago ya kallesa Amma Babu Mai cewa uffan Akan Haka, har ya fita bakin titi, Wasa Wasa zaid yayi tafiya mai nisa har ya soma jigata Sabi da yunwa da ta Soma tambayar cikin sa, Tun da bai ci abincin safe ba gashi lokacin har karfe 11am tayi ,Amma duk da Haka Bai daina tafiya ba sai da karfinsa ya kare Kat sannan ya samu guri a kasa ya kwanta ya Dora kansa a kan bakkonsa, duk wan da zai huce saรฏ ya kalleshi Babu wan da ya kulashi balle ya taimaka Masa , wani yarone matashi bazai huce shekara 17 a duniya ba yazo hucewa jikinsa kaca kaca rigar sa kuwa duk a yage ,da alama Yana Shan wahala a duniya ,har ya huce inda Zaid yake ya dawo , a ga bansa ya tsuguna yace "yaro lafiya ?" "Kai lafiya ka kwanta anan?" Zaid dai Sabi da yunwa ta ci tacinyesa baya iya ko magana Dan Haka ya bi wannan matasha da Ido ,Yana rike ciki idonsa na zubda hawaye, ganin Haka yasa wannan yaron ya Gane abin da ke damun sa bakomai bane face yunwa , da sauri ya Mike ya karasa gurin wata Mata Mai sai da abinci a gefe ya Mika kudi ta bashi abin ci ta dawo gurin zaid yace "tashi kaji yaro Kaci "mikewa zaidu ya kasa Yi Sabi da ya jigata ,ganin Haka yasa wannan saurayin ya dagoshi yashiga bashi abincin Yana ci Har ya Soma dawowa hayyacin sa, saรฏ da Zaid ya cinye abincin tas kafin ya bud'e Baki yace "naaaa na na nagoooooo de" hawaye masu zafine suka cika idanuwan wannan saurayin ganin yadda Zaid yake magana da ker yasa ya fahimci Yana cikin tashin hankali ,yasan Babu Mai tsayawa ya saurari maganarsa balle ya taimaka Masa da wani abu sa bida kafin ya Fadi kalma daya sai an Bata lokaci, Dan Haka yayi Sha,awar ya taimaka Masa ,kallon zaidu ya sake Yi wan da shima zaid kallon sa take , "yaro zaka bini?" saurin d'aga masa Kai zaid yayi Har da Dan murmushin sa, "Tom shikkenan gama hutawa saรฏ mutafi a Can gaba kad'an gidan ogana yake Nima ka ganni maraya ne kamar Kai bani da kowa shiya taimake ni kuma nasan kaima zai taimaka maka" murmushi zaid ya Kara Masa can Kuma sai yace "mutafi ka huta?" "Ehh eh naaaannn n'a huuuuuu ta" Mika Masa hannu saurayin yayi yace to muje ko "ya dagoshi sannan ya karbi bakkon kayan suka Soma tafiya ...
*Bayan wata buyu*
"zonan shalele na" tayi maganar tare da mik'a mata hannu, nok'e wuya tayi gami da k'ara k'an k'ame mahaifin nata cike da furgici, "uhm malan kaga Taki zuwa,kizo kinji maza zoki karbi Madara" Takara Kiran 'yar k'aramar yarinyar a Karo na biyu, murmushi malan yayi ya Mike tsaye yace "Ni Zan fita ga tanan Dan Allah ki kula da ita kinji" "Tom shikkenan honey sai ka dawo" ta fad'a tare da d'aukar AMNAA da bazata huce wata biyu a duniya ba, kuka AMNAA ta somayi tana zillo ajikita, ganin Haka yasa malan ya dawo ya na cewa "Wai Ni zainab Mai yasa yarinyar Nan Bata son zuwa gurinki n'a rasa dalili?" "Uhm malan kenan ni kaina mamaki nake Bari sumayya ta dawo ko munira nasan zata yadda da su musamman munira" "okay tom shikkenan sai na dawo Dan Allah ki kula da ita" "insha allah" Tace sanan malan ya fita.
๐_____*DEPRESSION*_____๐
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*๐
*#JURIYA*๐
*#SOYAYYA*๐
*#DAMUWA*๐
*#HAKURI*๐
*#YAFIYA*๐
*#KYRA*๐
*Chapter 6*
TO๐ TO๐ TO๐๐ช๐๐๐๐๐ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA๐๐๐๐๐๐
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦAN GORO*_
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*JARUMAI๐ช๐ปWRITER'S ASSOCIATION๐*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦasฦanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
๐_*DEPRESSION*_๐
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 6*
Baifi minti 5 da fita ba ta dungurar da AMNAA a k'asa tare da dungure mata Kai Tace "shashasha,wato ka ajiye baiwarka mai kular maka da yarinyar ",tana maganar tana kallon yarinyar tana zare mata ido, "ubanki zakici wallahi sainayi ajalin ki indai nice ba yafi sonki Akan sauran 'yan,uwan ki ba, takarasa maganar tare da d'aukar ta da hannu d'aya ta ajiyeta a waje, ajiyeta keda wuya ruwan sama ya sakko kamar da bakin kwarya, aikuwa yarinyar ta chanyare da ihu tana kuka tana faman Mika hannu tazo ta dauketa ,Amma Ina Sabi da tsabar mugunta saima ta sake turo kofa ...
Allah sarki wannan baiwar Allan da bataji ba Bata gani ba batasan komai a duniya ba sai soyayyar mahaifinta da kiyayyar zainab , yarinyar da har yanzu batasan wacece mahaifiyar taba ,kallon zainab take a matsayin itace jigon rayuwata ,
Sallamar su munira ce ta dawo da zainab daga gengedin da tafara ,jin yadda taji munira