Showing 18001 words to 21000 words out of 31090 words
Chapter 7 - DEPRESSION (damuwa)BOOK ONE TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO
samu mujahid munje bamu sameshi ba ,kuma tun farko da an nemu shawarata tun kafin ya fita daga gidannan zamu Gama dashi ,Dan Bai Kama ta ace wan da yasan sirrin mu mu barshi ya tafi ba ,kaga yanzu sai mudinga taka tsan tsan idan ba Haka ba sai dai mu hakura mujira sammaci daga gurin hukuma" "no "oga atiku ya Mike a fusace tare da buga kafa yace karyane wallahi duk inda za a samo shi a samomin shi gawarsa kawai nake bukata ,ba a Isa a kamani ba anyi kadan a kamani a zauna lafiya , kuje kuduba ko Ina a fadin adamawa inason Naga gawar mujahid" da sauri ya ran nasa suka hada Baki suka amsa sannan suka juya suka nufi hanyar fita.
*A.k FADAMA*
Tun da Abba ya shiga d'akin Bai fito ba sai da ana kwalla Kiran sallar magriba Dan Haka kaitsaye ya shigo d'akin da ya fita ya bar su Fu,ad. Ciki Dan yayi tunanin sun fita, Yana shiga cike da mamaki ya gansu daga Fu,ad har Zaid baccinsu suke Sha cikin kwanciyar hankali, murmushi yayi a zuciyar sa yace "oh su zaid iyayen rigima wai ummana ce, allah ya kyauta" hannu ya Kai kan kafar Fu ad ya shiga bugunsa cikin nutsuwa yace" Fu ad ,Fu ad tashi Mana lokacin sallar magriba yayi kanaji ana sallah kana bacci oya maza Mike kayi alwala mutafi, Babu musu Fu ad ya Mike tare da furta la,ilaha,illalahu Muhammadur rasululla (s.A.w) sannan ya ce "allah abba banmasan baccin ya daukeni ba" "shikkenan ai yanzu dai tashi Zaid shima mutafi yayi salla idan muka dawo ka hada kayanka jirgin asba zamubi kaji" "a razane yace "abbanmu asba fa?" Eh ko da wani abunne?" A,a abbanmu Daman kan maganar littafinnan ZAN iya tafiya dashi San wallahi ban karantaba Zaid ya Sona kuka nadai fara farko" "tom shinkkenan zaka iya tafiya dashi amma kada ka Bari Abeed ya gani " daga Haka Abba Bai sake cewa komai ba ya sauka kasa,
Fu,ad kuwa mikewa yayi yanufi bathroom cike da tunanin abin da yasa yace kada ya Bari Yaya Abeed ya gani.
Yana Shiga alwala ya dauro sannan ya fito bedroom,Kai tsaye in da ya bar Zaid ya koma ya shiga tashin sa, "zaid tashi Kayi sallah kaji" motsawa zaid ya somayi can Kuma ya Mike Yana murza Ido, cak Fu ad ya dagasa zuwa bathroom ,shina alwalar ya Yi Masa sannan ya fito dashi hannunsa ruke da nasa ,suka fita zuwa masallaci.
*Faransa*
Kwan ce take a kan luntsu memiyar katifarta mai rai da lafiya ,kekkewar dattijuwar da akalla bazata huce shekara 55 a duniya ba, bude idonta tayi da sauri jin yadda yarinyar ta shigo tana tsalle cike da karagi tana cewa "ammi! Ammi!! Ammi yau abbanmu zai dawo woyyo dadi"" innalillahi wa'inna ilaihirraju un" Adeena narasa maiyasa Har yanzu girma kike bakya hankali yanzu Dan Allah kin kyau ta kenan Ina bacci na Mai dadi Zaki zo kina min ihu aka, cemiki akai bansan Abban zai dawo bane? To Mai da murna ciki yarinya Abba dai sai gobe zai dawo ba yau ba" baki Adeena ta ta'be zatai kuka tana magana Tana babbuga kafa Tace "Allah ammi uncle ne ta fadamin yau abbanmu zai dawo kuma nasan bazai mun karya ba" "eyeee ah lallai yarinyar nan wato uncle bazai Miki karya ba itakuma ammi zata Miki karya kenan to Dan ubanki uncle din ma bani na haifeshi ba ,Ni yakata kifi sanin gaskiya a gurina Sabi da Ni matar Abban ce" "wallahi ke ba matar abbanmu bace " "la ha ila Adeena kina da hankali kuwa Har kina rantsuwa Ni ba matar Abban ku bace ,to kenan matar wace Kuma duk yaran gidannan wace ta haifesu? "Tab nice matar sa Naga abbanmu yace ke ba matarsa bace nice matarsa Kuma duk yaran gidannan har su uncle Abjeed duk Ni na haifesu ba keba" "ah to yayi kekika haifesu ko to zonan zakici kwal ubanki yau tun da Ni kin Mai Dani kakarki" ammi ta Mike da sauri, kafin ta gana tashi Adeena ta watsa a guje, tana dariya.
Tom a can adamawa kuwa bayan su Fu ad sun dawo daga sallah d'akin da ya huce Kai tsaye ,ya hada komai nasa da yake bukata,kana ya dauki wannan littafin ya saka a jaka karama ya fito zuwa harabar gidan, Kai tsaye but din motar ya bude ya saka kayan sannan ya dawo ya kwanta, ko da ya kwanta kasa bacci yayi Sabi da tsananin tunanin abin da zai karanta a littafin Nan, har ga Allah ya matsu yaji menene asalin wannan labarin da har yanzu kowa yake Masa wasa da hankali yaki sanar Masa, Yana Haka bacci Mai dadi yayi awan Gaba da shi.
๐_____*DEPRESSION*_____๐
(DAMUWA)
*#CIN AMANA*๐
*#JURIYA*๐
*#SOYAYYA*๐
*#DAMUWA*๐
*#HAKURI*๐
*#YAFIYA*๐
*#KYRA*๐
*Chapter 11*
TO๐ TO๐ TO๐๐ช๐๐๐๐๐ DA KARFIN SA YAKE TAFE SHIN KIN SAN YADDA AKE TSANTSAR CIN AMANA KUNSAN YADDA AKE NUNA TSANTSAR SOYAYYA KARYA? KO KUNSAN YADDA ZUMA DA MA'DACI YAKE ,TO ALBISHIRIN KU MASU SAURARO MUTANEN ALKAIRI ,INA SON KU GYRA ZAMA DOMIN RAKASHE NI SHADIN GWANGWAGE KARATUN WANNAN LITTAFIN MAI TAKEN DEPRESSION (DAMUWA) 'YAR UWA KADA KIBARI ABAKI LABARI WANNAN SALON NA DABANNE DOMIN 'YAR'UWA๐๐๐๐๐๐
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*DEPRESSION*_
*damuwa*
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦAN GORO*_
๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
_*JARUMAI๐ช๐ปWRITER'S ASSOCIATION๐*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦasฦanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
11-AFNAN
_And now_
๐_*DEPRESSION*_๐
*damuwa*
*BOOK one*
*Chapter 11*
***********
"Gwggo kinsan halin oga atiku akan komai zai iya cewa zai hallaka rayuwa ta ,shiyasa na zabi nayi hijira na bar garin adamawa gaba daya , yadda idan ya nemeni bazai samu inda nake ba ,ballanta n'a Har yace zai kasheni" "uhm mujahidu kenan, bantari numfashin kaba amma saรฏ nake ganin kamar zama anan yafimaka alheri daka tafi can wani garin inda baka da dangi ko wani asalin , a tinanina ko Mai zakayiwa atiku bazai iya hallaka kaba kawai dai fad'a yake Amma Ni ban yarda zai iya kashemin Kai ba" "hmm bazaki gane ba gwggo atiku mugune Ni danake zaune dashi ni nasan waye shi kedai kawai ki barni natafi addu,a kadai ita nake bukata daga gareki" "uhm tom shikkenan mujahidu insha Allahu Zan maka addua sosai kobayan ka tafi, ALLAH ta tsare ya kiyaye ka daga sharrin mahassada da makiya adawo lafiya allah ya hadaka da nagari Ameen " daga Haka mujahid ya amsa da ameen yayi murmushi yace "ko kefa gwaggo ta "sai Kuma ya Mike ya nufi hanyar fita batare da sanin inda ya dosa ba.
.....Tun da garin Allah ya waye su ammi suke ta shige da fice a cikin gidan, su girka wannan su sauke wannan ,wani abun ma sai kagani da idonka, bayan ammi ta Gama nunawa yan aikin gidan abin da zasu karasa fito was tayi zuwa falo, anan ta samu Adeena a zaune tana Wasa da Yar baby ita kadai Babu kowa a falon hakanne ya sa Ammi ta kalle ta murya asanyaye cikin nutsuwa tace "Adeena ! Ina sauran yaran gidannan ya a Kai ban ga kowa ba sai ke kad'a i?
Baki ta turo gaba ta kalli Ammi Tace "na saka su a cikin 'yar tsanan nan" daga Haka Bata Kara cewa ammi komai ba ta cigaba da wasan ta.
Hau shine ya Kama ammi Bata San lokacin da ta daka Mata duka a baya ta ce "dan ubanki ni wai sa arki ce , ina Miki magana kina cemin suna cikin Yar baby Sabi da kin Raina Ni " ta sake daga hannu zata Dake ta Abjeed yayi sallama , da gudu Adeena ta Mike ta fad'a jikinsa ta fashe da kuka har da shashasheka,
"Subahanallahi Adeena mai ta faru waya tabaki, lafiya kike kuka?"
"Na hada da Kai da ita din na jibga haba yarinyar tabi ta rainani kamar wata da,arta ta Mai Dani kakarta " "Dan Allah ammi kiyi hakuri Mai tayi Miki Haka kika daketa ?" "Ban sani ba zoka matse bakina idan naji zafi sai na fad'a maka ,Ina kaje?" Ammi na fita ne Ina lambu Bata fad'a Miki bane?" "Ina zata fadamin tana min shakiyanci Wai Kuna cikin Yar baby kajimin yarinya ,wataran saina gurgude Miki kugu na huta da masifarki" juyowa adeena tayi a nutse ta murguda wa ammi Baki tare da cewa " to gurgude din Kuma wallahi abbanmu ya dawo saina fada masa kina duka na" man Adeena Ammi tayo zata daketa da sauri Abjeed yace "yi hakuri Ammi yarina ce fa saรฏ a hankali kiyi hakuri jinki" kafin ya karasa fad'ar maganarsa Adeena tayi caraf Tace "Bata ta dakeni wallahi yau dinnan zansa abbanmu ya sallaneta Daman nasan kishi take Dani tun da abbanmu ya ce ni matarsa ce shikkenan take adda bamin " "oh innalillahi wa'inna ilaihirraju un Adeena yaushe kika koma Haka Aina kika koyo rashin kunya, Ni mahaifiyar Taki kike cewa ajira abba ya dawo ya koreni " ammi tayi kwafa ta girgiza Kai tayi cikin daki Rai a bace.
Hannunta Abjeed ya kamo suka zauna ya kalleta yace "Adeena ! "Naam uncle Abjeed" "kalleni kiga" kallonsa tayi da sauri ta sauke idonta kasa ganin yadda ya hade girar sama da ta kasa babu alamar murmushi ko kadan ,bakinta na rawa Tace "uncle Abjeed Dan Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba ammice fa Bata da gaskiya kullum saikana min fad'a ita baka Yi Mata " dariya ce ta kusan subuce masa ganin yadda tayi zatai kuka ga maganar da takeyi Akan ammi har zuciyarta take fad'a ,wato ita ala Dole ammi kishiyar Tace , dogon numfashi ya ja batare da ya Bari dariyar ta fito foliba yace
"Adeena! Kinga ammi babbace Kuma ta girmeki nesa ba kusaba meyasa kullum kikeson kirinka Bata Mata Rai ammi ce fa kin Mata itace mahaifiyar mu dukka kidaina kinji ,bana son Ina gani kina Mata irin wannan Babu kyau idan kuwa kika ci gaba allah zai Kona ki a wuta" "uhm to ai itama ka fada mata ta rinka min biyayya kamar yadda uncle yake min " "to yanzu Adeena Ammi ce zata Miki biyayya haba Adeena kamar bakya zuwa islamiyya bakisan hukuncin batawa iyaye raiba ko" "tab nifa ba ammice ta haifeni ba kamar yadda Abba ya aureta Nima Haka abbanmu ya auroni " shiru Abjeed yayi batare da yace Komai ba domin zuwa yanzu yaruga da ya fahimci ba kowane ya hada wannan bom dinba sai Abba Dan Haka shikadai ne zai iya fahimtar da Adeena ta nutsu ta gane Wasa yake Mata ba matar sa bace , a fili kuma ya Kura Mata Ido "Kai uncle Abjeed Ni wallahi idonka tsoro yake bani kyaunka yayi yawa" "baiyi niyar dariya ba Amma sai da yayi "uhmm Adeena nikuma " "ehh Mana Ni Bari naje gurin uncle Naga kowa Yana shirye dhiryen dawowar abbanmu Amma shi kullum Yana kunshe a daki ,Bari na kirashi" "uhm tom shikkenan maza tashi kije Tun da dankine ko zaiji maganarki ya fito" Bata sake cewa komai ba ta Mike da gudu ta nufi wani daki Dake kallon falon gidan ,ko sallama batayi ba ta fada dakin da gudu saรฏ jinta yayi a kirjinsa tana dukansa "uncle ! Uncle!! Uncle katashi Dan Allah Ni ka bude ido" tayi maganar tana sa hannu a daidai kan idonsa taba gwale idon wai ala Dole saรฏ ya tashi,
Bude Ido yayi Rai a bace kamar Daren mutuwa ya zabga tsaki ya kalleta yace "Adeena menรฉ Haka ? "Kaii Adeena kuma? "Uhm sorry Mommy lafiya sokike ki kashe Dan Baki " "a,a ni ba so nake ba ganinai kowa zai fito yayi Hira Amma ban da Kai Kai kullum kana cikin daki nayi nayi kana fitowa kaki, kumama Tai abbanmu zai dawo Amma Kai ko farinciki ma bakayi, jiya ka dawo gidannan inata murna dana ta dawo Ashe kace murna ta koma ciki duk kasa jikina yayi sanyi kullum Kai damuwa Haka ake" ido ya Kura Mata sosai Yana kallonta kamar ba itace take zaro wadannan zantukan ba, Yana mamakin yadda yarinya karama take zama tana zaro wadannan zantukan, "mommy Wai keko kike wannan zancen?" "Ban fahimta ba da waye Naga mu biyune a cikin d'akin" "uhm ai kawai Naga kin fage sai Dada kikemin ,to Allah ya huci zuciyar mother yanzun Nan Zan tashi ai bansan yau Abbanmu zai dawo ba shiyasa kikaga ko shiryawa banyi ba" "to yanzu kasani ai sai katashi ka fara shiri nima yanzu wanka zanje nayi Nay kwalliya dan Kar ammi tafi Ni yin kyau " " to Adeena yau Kuma keda ammin naki ?" "To ai dukana tayi kumama yau bazan shiga dakinta na dakko kayaba sai dai ka fita ka sayomin sabo " "haba mommy sabon Kaya Kuma ki tausayamun nagaji bazan iya tafiya ba Allah kiyi hakuri kishiga d'akin ammi ki dakko kayanki" "tab Ni fa bazanje ba nayi ritaya nida shiga d'akin ammi sai nayi sati guda kumama duk abin ta yau idan Abbanmu ya dawo kwana nane ba nataba" zaro Ido Abeed yayi tare da ruke Baki yace "kwananki Kuma kedawa zaku kwanta din?" "Ni da mijina abbanmu Mana?" "Ah lallai mommy kin debota da zafi lallai kina son ammi tayi kulikulin kubura da ke tab ah lallai" "uhm wa abbanmu yananan zata dakeni tab kaga Ni katashi ka sayomin kafin ka dawo nayi wanka a nan dakin ,dan yau bazan SHIGA dakin Ammi ba " tayi maganar tana turo Baki "shikkenan gimbiyata ai ba sai kinyi kuka ba duk yadda kika ce Haka za,ayi" Yana Gama fadar Haka ya saka rigarsa jallabiya blue ya fito falo, anan ya samu Abjeed a zaune ya kishingida da bayan kujerar ya lumshe Ido Babu abin da yake damunsa gashin idonnan nashi kuwa ya sakko Gaba daya ya rufe Masa kasan Ido Zara Zara abin dai gwanin Sha,awa Dole abbansu yace shi har yanzu Bai ga namiji Mai kyau irin Abjeed ba,
" Am Abdul majeed! Dan Allah idan ba wani abun kake ba tashi na Dan aike ka" bude ido yayi a hankula cikin nutsuwa yake kalllonsa Dan ya San Babu Mai fad'a Masa irin wannan sunan sai shi, kallonsa yayi yace "na d'aka kafito kenan?" "Kaga Ni ba wannan nakeson jiba idan zakaje to idan kuma bazakaje ba natafi da kaina" "bazai jeba tafi da kanka Babu wan da ya hanaka" ammi ta fada lokacin da take karasonwa cikin falon "ammi kanina ne fa ban Isa na aikesa ba?" "Ni Kuma mahaifiyar kace ban Isa na baka humarni ka jiba?"
"Allah ya huci zuciyar ki ammi zanje da kaina kamar yadda kike so" Bai sake kallon inda Abjeed ya keba ya fice daga part din, Kai tsaye parking space ya nufa ya shiga mota zai fara tuki,wayarsa ta shiga ruri ,rainsa Bai soba haka ya dauki wayar ya Kara a kunnensa "Assalamualaikum" ya furta a takaice "am Abeeddeen Abban ku nake nema yanan kuwa Dan na Kira wayarsa naji Bai daga ba" "uhm wallahi abbanmu bayanan Amma ban sani ba dai ko Yana hanya shiyasa Bai daga ba, yau nake tunanin zai dawo" "okay Allah ya dawo da shi lafiya Daman maganar aurenku da haleema ne naji shiru nikuma sonake n'a aurar da yarinya ta " "uhm abba indai wannan maganar ce aini ma zan iya baka amsa ba sai Abbanmu ya dawo ba ,kawai kayi Mata auren dama' Ni ban shirya aure yanzu ba kuyi hakuri,"lallai ma yaronnan kacika dan duniya wato baka shirya aure ba ,irin ga gold dinan ana bibiyar ka Har kasamu bakin wulakanci, to wallahi ka kiyayeni aikin banza ni gangancine yasa ZAN baka auren 'yata " Bai jira abin da Abeed zai ce ba ya katse wayar kitt.
Allah sarki abeeed kifa kansa yayi a kan sitiyarin motar ya saki kuka n'a rashin dalilin mai yake damunsa Gaba daya ta rasa duk wani farinciki ,komai Yamada zafi rayuwarsa gaba daya tazama a bin tausayi yasan ba komai bane face sakayya kamaryadda damuwarasa ta illata zarah a baya shima gashi zuciyar sa tana son bugawa sabi da tunanin da kunci, jiyayi an rabashi ta baya ,saurin d'ago wa yayi Yana kallonsa a zuciyar sa kuma yace "daman bai rufe kofar motar nan ba" afili kuma saรฏ yace "Abjeed ! Lafiya ?" "Yaya wai maiyake faruwa ne maiyake damunka narasa mai yaje faruwa dakai ni fa da ba Haka nasan yayana ba ,amma jibeka yanzu duk dรฉpression ya maka yawa ,ita wadda kake domin ta mebi ma yanzu Bata Raye Dan Allah Yaya ka daina tunanin nan, sannan ina son kaje ka roki yafiyar abbana zai yafe maka nasani sabi da abbana Yana da hakuri nasan girman zunubin da ka aikata bai zama lallai ya goge cikin sauki ba ,Amma ai an dade dolene abbana ya manta wasu daga ciki ka daure Dan uwana dan Allah, bana jin dadin ina ganinka cikin damuwa ,kwana biyu Adeena datake yarinya karama itama ta Soma damuwa Akan yadda kake rayuwarka a gidannan sokake ta tsinci kanta a yanayin da kake ciki?" "Uhm Abjeed bazaka gane ba bakasan komai ba Kai yarone har yanzu , kaje kawai Zan fita" "a,a Yaya wallahi bazan barka ka fita a irin wannan yanayin ba , koma mainene ka kawo n'a sayo maka" "a,a Abjeed kabarshi bakaji abin da Ammi Tace ba bazaka ba" "uhm Ammi ai ba sabi da haka Tace baza niba itama tagaji da halinkane na ko in kula shiyasa takeso ka dan taka da kanka kaima sabi da zaman dakin shima wani ciwanne haba ayi mutum kamar wani sakago, yanzu dai idan ma baza ka bani