Showing 1 words to 3000 words out of 42552 words

Chapter 1 - BA RIBA BOOK2 COMPLETE

07 Oct 2026

263

.BA RIBA

(Fawar Kan Jimina)

_The Shadow Of Doubt_

Book 2



By Khadeejarth Nainarh KD Nkd's

✍

️



.

.

21..

MYSHAH

“Ki saurareni da kyau kinji Myshah?, nasani tabbas kina cikin wani hali na tashin hankali da ru

ɗ

ani duba da ras

a mahaifiyarki Oumma da kika yi a lokacin da baki ta

ɓ

a tunani ko tsammani ba dama kuma haka ita mutuwar take mai yankan ƙauna, dole ne ki shiga wani hali duba da abubuwan da suka faru a rayuwarki ko'ina ba da

ɗ

i amma kamar yadda na fa

ɗ

a kiyi haƙuri sannan k

i ƙara sannan kuma su Oumma ki taya su da addu'a In shaa Allahu nan gaba zaki ci ribar haƙuri kuma zaki sama wanda zai share hawayenki ya zame miki bango majingina ya kuma zama mijin marainiya a gareki kar kiyi duba da yadda rayuwar soyayyarki ta baya ta k

asance da har hakan ya sa ka kiyi ma maza ku

ɗ

in goro har ki kira su all are redflags a'a dole dama a ko'ina Akwai na gari akwai kuma a kasin hakan saboda haka ki kwantar da hankalinki In sha Allah Greenflag

ɗ

in ki yana nan tafe!”

Mirrah ta ƙare maganar ta

na

ɗ

an dariya tare da

ɗ

auke hannun damarta dake kan sitiyari ta

ɗ

an lan

ɗ

i hancin Myshah da yatsa bada salon da zataji zafi ba, ganin yadda Myshah ta

ɗ

an saki murmushi da jin kalamanta na ƙarshe.

Myshah kuwa tun da suka baro gidan Uncle Bukar suka hau titi

Mirrah ta fara yi ma ta wannan nasiha da jan hankali duk dan ganin ta sake, sai ta lumshe ido kawai tana saurarenta tare da jingina bayanta da kujerar motar, jin kalaman Mirrah

ɗ

in na ƙarshe ne ya sa ta saki kyakkyawan murmushi hakan ya yi daidai da sauka

r yatsar Mirrah a kan hancinta.

“Auch! Aunty Mirrah dariya fa kika bani shi ya sa na murmusa.”

Ta fa

ɗ

a tana kwa

ɓ

e baki lokacin da ta bu

ɗ

e idanunta ba shiri ta gyara zamanta tana duban Mirrah da yanayin fuskarta kamar mai shirin fashewa da kuka ga kuma ya

dda fuskar ta yi wani irin jaa saboda kuka da take yawan yi musamman idan ta ware ita

ɗ

aya.

“Ke dai kika sa ni, ke fito mu wuce ciki dan a gajiye nake.”

Cewar Mirrah tana ficewa daga motar ita ma Myshah ta mara ma ta baya bayan ta

ɗ

auki ƴan komatsanta da

ta zo da su ko zata buƙaci wani abun.

“Ni kam Aunty Mirrah ina mamaki sam banga mijinki yazo min gaisuwa ba gaskiya na shaƙa.”

Cewar Myshah lokacin da take tsaye bayan Mirrah dake ƙoƙarin danna lambobin sirri jikin na'urar dake jikin ƙofar palon domin t

a bu

ɗ

e.

Kalaman Myshah ba ƙaramin dakar zuciyar Mirrah ya yi ba sai ta taso ma ta da sabon miƙi na abin da yake damunta take yanayinta ya sauya, domin da ace Myshah tana kallon fuskarta ne to tabbas zata fahimci hakan, daurewa ta yi cikin ƙarfin hali gudu

n kar Myshah'n ta fahimci wani abu ya sa Mirrah

ɗ

in ƙaƙalo murmushi irin na yaƙe sannan ta furta.

“Myshah ke nan to waye ya ce miki bai zo ba, dama saka ido kike kina ganin masu zuwa miki gaisuwa? A'ina aka ta

ɓ

a ganin an yi hakan? Ai babu kyau.”

Myshah t

a

ɗ

an kya

ɓ

e baki ta ce.

“Aunty Mirrah ke nan ba saka ido nake ba kawai dai ace ka rasa naka musamman ma mahaifiya kuma azo maka gaisuwa ai abin da da

ɗ

i kam...”

“Haka ne amma fa...”

Mirrah da ta kar

ɓ

e zancen Myshah

ɗ

in sai ta yi shiru lokacin da ya yi da

idai da bu

ɗ

e ƙofar palon da ta yi sakamakon ido hu

ɗ

u da ta yi da shi mutumin da ko'a mugun mafarki bata ta

ɓ

a tunanin ganinsa ba bare a irin wannan lokaci hakan ne ya sa ta yi shiru tare da kasa ci gaba da fa

ɗ

in abin da ta yi niyya ta zuba masa idanunta ƙur

i da lokaci guda suka tara ruwa.

Jin Mirrah ta yi shiru ta kuma zubawa wuri guda ido ne ya sa Myshah da ta kammala cire takalmin ƙafarta ta saka slippers ta

ɗ

an dubeta da mamaki zatayi magana sai kuma ta fasa ganin yadda Mirrah

ɗ

in ta zuba wa wuri guda id

o hakan ya sa a hankali ta juya nata idanun domin ganin abin da ya

ɗ

auke wa Mirrah' hankali.

Sai ta yi shiru ita ma da tsananin mamaki take duban mutumin dake tsaye tsakiyar palon sanye da riga da wando na Gucci hannunsa waya ce da alama dannawa yake yi k

afin su shigo palon ita kallon-kallo da taga suna yima juna shi da Mirrah'n ne ma abin yafi

ɗ

aure ma ta kai da kuma bata mamaki Saboda batasan me ya sa ba ko kuma dalili sai dai tun kafin ta kai ga wani tunani ta tsinkayo muryar Mirrah da take fita cikin w

ani rauni ya dira a dodon kunnenta yayin da take furta.

“Sai yau, ashe sai yau zaka tuna dani? Ai nayi zaton cewa ka manta dani ne rabon dana sakaka a idona tun daren aurenmu daga nan ban sake jin

ɗ

uriyarka ba har na shigo gidan nan matsayin Matarka, kira

n waya saƙonni babu irin wanda ban yi maka ba sai dai a banza babu wani abu daga gare ka a kwanakin nan Allah ne ka

ɗ

ai ya san irin matsanancin halin dana shiga har nake ji wani kaso na zuciyata ya fara danasanin ingizani da ya yi zuwa ga aurenka bayan kuma

nasan cewa baka da kowa baka

ɓ

oye min ba ka fa

ɗ

a min cewar kai Maraya ne ni kuma na amince maka ido rufe saboda dama gudun sake jefa rayuwata cikin wahala da gagarari da azabtarwa irin na uwar miji nake kamar yadda ya kasance dani a baya sai dai ashe nayi

kuskure tun da gashi daga

ɗ

aura auren ban sake ji daga gare ka ba sai yau lokacin da nake dab da na cire rai na kuma haƙura sannan na biye wa zuciyata a kan muggan tunanin da take

ɗ

aura ni a kai na wata ƙila yaudarata kayi ko kuma ma wani abin ne ya faru

da kai da kuma ba zan iya jure wa hakan ba...”

Mirrah ta kai ƙarshen maganar nata badan ta gama fiddo da abin dake cunkushe a zuciyarta ba sai domin ƙari sowa da Yaseer B.

ɗ

in ya yi da wani irin sauri tare da kai ma ta wata zazzafar rungumar da ya sa ta h

a

ɗ

iye sauran kalamanta tare da lumshe ido hawayenta na sauka bisa kuncinta.

Myshah da kalaman Mirrah suka saka ta fahimci abin da yake faruwa tsakanin ma'auratan ganin abin da ya faru ya sa ta juya duk da tarin tambayoyi dake nuƙurƙusar zuciyarta ta nufa

Ɗ

akin da yake saitinta ba tare da tabbatar da shi ne wanda za'a sauketa ciki ba ko akasin hakan.

“Na sa ni, tabbas ni

ɗ

in babban mai laifi ne da tsayin wannan lokaci na yi

ɓ

atan dabo ba tare da sanar dake ina nake ko halin da nake ciki ba amma ina mai nem

an yafiyarki Amaryata kuma ina mai roƙon daki bani damar yi miki gamsashshen bayani Dan Allah.”

Wannan shi ne kalaman Yaseer B. da suka dira a kunnuwan Myshah kafin ta sama nasarar shigewa Ɗakin.

Sai da ta shiga sannan ta fahimci wata ƙila ma shi ne wa

nda zata saukan ganin bedroom ne mai kyau da tsari yaji komai da ake buƙata na rayuwa

kuma a gyare yake tsaf zama ta yi kan kyakkyawar kujera mai hannu

ɗ

aya da ta gani a gefen gado da ya ƙara wa bedroom

ɗ

in kyau, ta

ɗ

an jingina tana sauke ajiyar zuciya ita

kam tama rasa wani kalan tunani ya kamata ta yi saboda haka ganin zaman ba shi ne ba kuma ta tabbatar zuwa yanzu an kira isha'i saboda bayan magrib suka fito hakan ya sa ta miƙe tare da shiga bathroom wanka ta yi ha

ɗ

e da

ɗ

auro alwala daidai lokacin da ta

fito daga Bathroom

ɗ

in sai taga kamar wani abu ya fi ce daga Ɗakin hakan ya sa ta

ɗ

an dakata kuma ganin ƙofa a rufe ne ya sa ta sauke ajiyar zuciya ta bari a kan wata ƙila gizau idanunta suka gani hakan ya sa ta ƙari sa fitowa daga Bathroom

ɗ

in sai da ta ƙ

ari sa ta sakawa ƙofar key sannan ta koma ta zauna gaban mirror, idanu ta

ɗ

an zaro ganin abin da ke kan kafa

ɗ

arta da sauri ta kai hannu tare da

ɗ

auka ta zuba ma fari dogon gashin da ya fi tsayin hannunta ido tana

ɗ

an mamakin yadda a kai ya hau kan kafadart

a bayan kuma wanka ta yi, ta

ɓ

e baki kawai ta yi ganin takura kanta da tunani kawai zatayi a je gashin ta yi gefen mirror'n da tunanin idan zata fita ta fita da shi sai da ta shafa wasu daga lotion

ɗ

in da ta gani kan mirror'n sannan ta tuna ashe fa ta bar a

kwatin da ta taho dashi mai

ɗ

auke da kayanta a Palo.

Huci ta

ɗ

an furzar tare da ƙari sawa closet ta

ɗ

auki Hijjab

ɗ

in da ta gani ta saka sannan ta fito palon domin

ɗ

aukar akwatin nata batayi mamakin ganin palon ba kowa ba.

Ƙ

ari sawa ta yi ta

ɗ

auki akwatin

nata ta juya zata koma

ɗ

aki ke nan kwatsam taji Mutum a gabanta da sauri ta

ɗ

an ja baya tana dafa goshinta ta

ɗ

a go tana bin sa da kallon mamaki.

“Oh Sorry sister'nmu ba niyyata na baki tsoro ba, dama Auntyn naki ce ta ce na

ɗ

an zo na duba lafiyarki ga w

annan kuma tana nan sakkowa.”

Ya fa

ɗ

a yana wani gyara farin Glasses na idanunsa irin Glasses

ɗ

in nan da Innocent people ke sakawa.

Kasa furta komai Myshah ta yi bayan ta yi masa duba

ɗ

aya sai kawai ta sa hannu ta kar

ɓ

a Ledar mai tambarin gidan abinci da

yake miƙa ma ta nan ma bisa tsautsayi sai da hannunsa ya gogi nata kallon da ta watsa ma sa ne ya sa ya yi saurin fa

ɗ

in.

“Sorry, am sorry.”

Kauda kai kawai ta yi tare da ƙari sawa ta shige Ɗakin bata ma sake bi ta kanshi ba shi kam ya bita da wani duba y

ana zura hannu a aljihu sai kuma ya ka

ɗ

a kai da sassarfa ya ƙari sa ga bene da bibbiyu ya fara taka matattakalan domin ƙari sawa ga Amaryar tasa Mirrah.

Ita kam Myshah koda ta shiga Ɗakin sai ta sama kanta da jingina da ƙofar tana sauke ajiyar zuciya ha

ka kawai taji bata wani yarda da wannan mijin Mirrah

ɗ

in ba musamman ma yadda yake wani acting Innocent role tun kafin aurensa da Mirrah yanzu kuma ya koma acting weird haka.

Ita fa sam shiru-shirun mutum bai yi ma ta ba sam saboda zallansu Allah ka

ɗ

ai ya

san abin da yake zuciyarsu.

Kawar da tunaninsa ta yi tare da shiryawa cikin doguwar riga ta shan iska mara nauyi kuma kamar ta bacci take ta zauna tana duba laptop

ɗ

in ta ga kuma wayar Oumma da nata wayar da ta jona a caji sakamakon bata ƙara amfani da it

a ba tun bayan rasuwar Oumma bata ma bi ta kan Ledar da mijin Mirrah

ɗ

in ya bata ba ta bu

ɗ

e ƙaramin fridge

ɗ

in da ta gani a Ɗakin ta

ɗ

auki maltina ta sha.

Can dai taji aikin da take yi ma da laptop

ɗ

in ya gundureta duniyarma ita kanta taji ta fara yi ma t

a ba da

ɗ

i sakamakon tunanin Oumma da ta yi sai ta sama kanta cikin ka

ɗ

aici take jin kamar ita ka

ɗ

aice a Duniyar Musamman ma idan ta yi duba da yadda a halin yanzu bata da wani ko wata da zata

kalla a matsayin

ɗ

an uwa da suke ciki

ɗ

aya gashi ita ma mahaifiy

ar nata da take gani taji da

ɗ

i an wayi gari ta rasata, ta tafi ta barta da tarin kewa da ru

ɗ

ani da kuma hargitsi na wannan rikitacciyar duniyar ga kuma tarin tambayoyi dake jibge a zuciyarta dalilin kalaman Oumma kafin ta rasu a gareta tuna kalmar ba Bapah

ba ne ya haifeta ka

ɗ

ai ma kan jefata cikin wani mummunar hali da kuma damuwa na rashin sanin ta inda zata fara da wannan al'amari gefe guda kuma bata tunanin ko wanene ya kashe ma ta Oummanta zata iya yafe ma sa dole ne ta lalubo shi ko domin sanin amsar

wasu daga cikin tarin tambayoyi dake cunkushe a zuciyarta.

Ƙ

arar shigowar saƙo a wayarta da taji kasancewar ta cire wayar a silent shi ne ya dawo da ita daga Duniyar tunanin da ta

ɗ

an lula.

Kamar bata kula wayar ba, sai kuma taga babu dacewar hakan sab

oda wata ƙila ma saƙon ta'aziya a kan rasa Mahaifiyarta da ta yi a ka turo dan tasan an yita nemanta a waya ba'a samu, yin wannan tunanin ya sa ta sauke ajiyar zuciya tana janye wayar bayan ta yi amfani da fingerprint nata ta cire lock

ɗ

in, ta danna yatsar

ta a wurin saƙonni nan taji karo da saƙonni da dama da a ka turo ma ta sai dai kaf ciki babu wanda yaja hankalinta kamar na ƙarshen shigowa wato wanda a ka turo yanzu, ita kanta lambar special ce domin 6-6 ne har guda biyar a jere ƙarshen lambar hakan ya s

a bata san lokacin da ta danna hannunta kan saƙon ba ya shiga ciki.

Ta sauke ajiyar zuciya lokacin da ta

ɗ

aura idanunta a kan harafin farko na saƙon sannan ta fara karantawa kamar haka; “Assalam Alaiki! Ina fata ban takuraki ba a wannan lokaci naki, sai d

ai ki sa ni damuwa ko shiga ƙunci a kan abin da ya kasance ya faru wanda kuma bamu da ikon dawo da hannun agogo baya, wannan sam ba shi ne ba, kiyi duba da nazari kawai a kan gaba, ina fata zaki cire duk wani tunani dake addabar zuciyarki a halin yanzu, ab

u na ƙarshe na zo gareki domin taimakawa da kuma baki kariya ga duk wani abu mai nufinki da sharri, zamu gano bakin zaren duk wani abu dake faruwa a rayuwarki wata rana domin zamu warware tare cikin amincin Allah na barki lafiya, bye, sleep tight!”

Myshah

tana zaune ne lokacin da ta fara karanta saƙon amma ba shiri ta miƙe jin kalaman hikimar dake ƙunshe cikin saƙon ta karanta a fili da ba

ɗ

ini yafi abin da ya fi sai dai ta ma kasa wani tunani ƙwaƙwalwarta ma ji take kamar a cunkushe ta rasa gane wanene ya

turo ma ta wannan saƙo mai harshen damo da kuma abin da yake nufi, ta ke taji ta tuna da mafarkin da ta yi, wasu kalaman na cikin saƙon nasa ya yi daidai da kalaman wannan mutumi da ta ta

ɓ

a gani a mafarkin ta.

Ajiyar zuciya ta sauke a karo na barkatai gan

in da gaske takura kanta zatayi idan ta dage da tunane-tunane hakan ya sa badan ta haƙura da son gano wannan sabon stranger dake ƙoƙarin zura kai cikin Rayuwarta ba ta kyale tunanin haka nan.

Sai kuma ta tsinci kanta da kasa ta

ɓ

uka komai, hakan ya sa ta c

i gaba da zaune tana zaman jiran shigowar mirrah domin ta yi tunanin zata shigo koda sai da safe ne ta yi ma ta, sai dai jin shiru-shiru ba mirrah babu alamarta ne hakan ya sa ta haƙura zuciyarta cunkushe fal da tarin tunani haka wani irin bacci ya

ɗ

auketa

da shima ba sauƙi domin wasu kalaman mafarkai barkatai su ta dinga yi ciki har da abin da ta kwana biyu batayi ba wato mafarki a kan wannan halitta da zuwa yanzu ta fara sabawa al'amarin ta duk da ta kasa gane dalilin da ya sa wannan halitta take yawan zu

wa ma ta a mafarki sai dai na wannan karon yafi na ko yaushe domin gudu take sosai irin gudun ceton rayuwa kota halin ƙaƙa yayin da ita wannan dabbar wato wolf

🐺

take bibiyarta ita ma cikin wani masifaffen gudu a ƙoƙarinta na dolen-dole sai ta cimma ta it

a kuma Myshah

taƙi bata damar hakan sai ma wani wahalallen gudu da take cikin firgici har zuwa lokacin da aka samu a ka si ƙafarta ta har

ɗ

e gaba

ɗ

ayanta ta kifa ƙasa daidai lokacin ita kuma wolf (kyarkeci)

ɗ

in ta cimma ma ta a daidai lokacin kuma ta farka

a wahale tana sauke uwar ajiyar zuciya gaba

ɗ

aya ta ha

ɗ

a uban gumi sai haki da take saukewa idanunta lumshe.

22.

“Myshah! Ke Myshah lafiyarki kuwa bu

ɗ

e idanunki ki dube ni.”

Maganganun Mirrah da ta jiyo sama-sama sune suka tilasta ma ta bu

ɗ

e idanun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login