Showing 15001 words to 18000 words out of 42552 words
ta kar
ɓ
a takardar hannun Bapah
'n jikinta sanyi ƙalau ta fara karantawa sai dai tun kafin ta gama tuni zufa ya fara tsatstsafo ma ta cikin tashin hankali.
Da sauri ta saki takardar ta fa
ɗ
i a ƙasa ta sauke idanunta da lokaci guda suka riki
ɗ
e suka koma ja a kan Bapah cikin rawar mury
a ta fara furta.
“Mene ne nake gani Bapah? Amma ba gaskiya bane ko? Takardar sammaci fa nake gani daga koto ga sunanka
ɓ
aro-
ɓ
aro da laifin da ya yi ma harshena girman na fasalta shi saboda muni...”
Myshah ta ƙare maganar gumi na tsatstsafo ma ta na t
ashin hankali ji take ma tsayuwar yana ƙoƙarin gagararta.
“Wai mene ne yake faruwa ne wani batu kike ne haka Aunty Myshah? Kotu kuma aka yi ma Bapah'n sammaci a kan wani laifi kuwa?.”
Mimah ta yi maganar cikin ru
ɗ
u tana ganinsu su duka tanajin yadd
a hankalinta ya tashi ita ma ganin yadda lokaci guda suka shiga firgici musamman ma Bapah...
Kwanakin da suka biyo baya basu kasance masu da
ɗ
i ba ga ilahirin Ahalin Bapah domin kuwa tun bayan bayyanar wannan takarda na sammaci da a ka kawo daga kotu ana
neman Bapah bisa wani babban laifi da ya aikata shekarun baya to fa tun daga ranar basu ƙara kwana cikin nutsuwa ba musamman ma shi kansa Bapah ya
ɗ
auki damuwar duniya ya
ɗ
aura ma kansa ya yi danasani yafi abin da ya fi sai dai ya kasance mara amfani...
_______
*Nifa na shiga ru
ɗ
ani wai mene ne laifin nan mai girma da Bapah ya yi kuma akace shekarun baya shin me ya sa a ka taso da zancen yanzu gashi har kotu tana nemansa? Wai shi kam Aaron
ɗ
in nan me ya saka gaba ne? Nifa Sam bana gane masa!
🧐
*
_Mu ka
sance a feji na gaba domin jin yadda zata kasance!_
*BA RIBA*
_Fawar Kan Jimina_
*_Book 2_*
*(ᰔᩚ The Shadow of Doubtᰔᩚ )*
26.
*GIDAN ALHAJI BASHAAR, ONE ONE*
WAI WAYE...
Alhaji Bashaar da mafi yawan mutane aka fi saninsa da Ba
shaar One, One ko kuma One, One, sunan ya samo asali ne sakamakon tun tasowarsa ya kasance mutum ne da bai yarda afishi ko'a wuce shi da komai ba a komai sai dai ya kasance ana one, one da shi, domin bai yarda da fa
ɗ
uwa ba ko ya ya take kuwa, shi ne wurin
na shida a gidansu kasancewar mahaifinsa yana da ƴaƴa da yawa da mata, sannan ba wani mai ƙarfi ba ne yana dai da rufin asiri daidai gwargwado.
Bashaar ya taso wani irin mutum ne yana da matuƙar mayar da hankali wurin nema komai wahala kuma bai yarda da d
uk wata fa
ɗ
uwa ba sannan ya kan iya jure duk wata wahala bashi da tarin abokai kasancewarsa ba mutum mai so a wuce shi a komai ba shi ya sa bai ma yarda ya tara abokan ba sai dai ƙaddara ita ta yi sanadiyar ha
ɗ
u warsa da aboki wanda alaƙar tasu kuma a hank
ali ta juye ta koma ta tamkar ƴan uwa wato Alhaji Nuhu Wai. (Wato Mahaifin MaahNoor, sai dai yanzu ba labari a kan abotansu zamuyi ba wannan kuma sai nan gaba, zamuji dalilin da ya sa MaahNoor takeson
ɗ
aukar fansa, shin mene ne ya faru?)
Wata irin abota c
e mai tsafta da ban sha'awa take gudana a tsakanin Nuhu Wai da Bashaar One duk da kasancewar iyayen Nuhu da shi kan sa suna da rufin asiri sosai amma hakan bai kawo tangar
ɗ
a ga alaƙarsu ba.
Khadija wato Momma ita ce Matar Alhaji Bashaar ta farko da suka
yi Aure tun saurayi da budurwa kuma ba laifi suna son juna da ƙoƙarin farantawa juna da aurensu bai zarce watanni goma ba Khadija ta haihu a inda ta sama
ɗ
iya mace duk da ba hakan Bashaar yaso ba domin a ganinsa gwara ya kasance namiji a ka fara haifa mas
a saboda ya sama magaji domin da yake zuwa lokacin ba laifi ana tafiya dashi ta fannin kasuwanci sosai yake ƙara samun rufin asiri tare da taimakon abokinsa Nuhu Wai.
Duk da ba mace yaso a haifa masa ba amma haka ya daure yake
ɗ
an nuna wa yarinyar datac
i suna Sa'adatu kulawa sai dai ba yadda ya dace ba domin ƙiri-ƙiri wasu abubuwan yake nuna shi fa ba Mace yaso a haifa masa ba ra'ayinsa yana ga ƴaƴa maza ne.
Sosai Khadija wato Momma take shiga damuwa a duk lokacin da taga ya gwada hali na ko'in kula
a kan Sa'adatu dan ma Yarinyar ta kasance mai matuƙar haƙuri ce sai dai tana da ƙulafucin iyaye don a duk sanda zata ga dawowar mahaifin ta dinga
ɗ
aga masa hannu ke nan tana gwalan-gwalan nasu na yara cikin kara
ɗ
i da son ya kulata sai dai ba komai ke ƙara
sanyayar da jikin Momma ba sai ganin yadda yake gwasale Yarinyar ko sakin ma ta fuska ma ba ya yi sai yaga dama.
Wannan hali nashi ba ƙaramin cima Momma tuwo a ƙwarya yake ba musamman da ya kasance ta samesa da nasiha da tunatar wa a kan abin da yake y
i yafi a ƙirga amma duk sanda zata sameshi da maganar to fa da
ɓ
acin rai take kwana, shi ya sa daga baya ma ta zuba masa ido taga iya gudun ruwansa domin tasan dole wata rana zai bari.
Hankalin Momma bai sake tashi ba sai bayan ta yaye Sa'adatu da ta
fahimci tana
ɗ
auke da juna biyu, fargabanta
ɗ
aya shi ne kalar tarbar da mijin nata zai yi ma abin da zata haifa musamman idan ya kasance mace ta sake haifa ba namiji ba kamar yadda yake buƙata, fargaba ya sa ta
ɓ
oye masa batun cikin bai san da shi ba har s
ai da cikin ya fara girma lokacin ya shiga wata na shida da yake Momma doguwar mace ce idan ba saninta sosai aka yi ba da wuya ka fahimta ko kuma kaga ciki a tare da ita ba muddun ba ita ta fa
ɗ
a ba.
Sosai ta yi mamaki lokacin da taga da rawar jiki yake
nuna so, ƙauna da kulawa ga cikin na ta ba tare da ya yi ma ta magana a kan mace ko namiji yake so ba wannan karon, wannan abu shi ne ya sa taji hankalinta ya
ɗ
an kwanta suka ci gaba da rainon cikin har zuwa lokacin da ya kai ga matakin haihuwa.
A lokac
in ne kuma idan Momma suka zauna da Alhaji Bashaar bashi da wata magana da ya wuce a kan idan ta haifa masa namiji irin so tarairaya da kulawa da zai nuna ga yaron ita dai idan yana wannan batun saurarensa kawai take yi tana mamakinsa domin gani take kamar
ya manta Allah shi ne ke bada duk abin da ya so walau mace ko namiji sannan me ya sa baya roƙon za
ɓ
in Allah? a'a shi dai kawai namiji yake so ba tare da neman za
ɓ
in
Allah ba idan ma macen ne ko kuma namijin. Mai zai hana ya nema mafi Alkhairi?.
A ranar
wata Laraba naƙuda ta tasowa Momma gadan-gadan da yake lokacin Alhaji Bashaar baya nan yana wurin taron siyasa da ya shiga gadan-gadan sai mai aikin Momma na wancan lokacin wato Sahura Cin-gam ita ce ta taimaka ma ta driver ya
ɗ
auke su zuwa asibiti nan ku
ma Likitoci suka kar
ɓ
e ta suka fara bata taimakon da ya dace.
Sai dai tun ana abu na marmari kuma cikin da
ɗ
in rai har ta kai ga Momma ta fara jigata saboda haihuwa taƙi zuwa haka ta wuni cikin azababbiyar naƙuda ganin hakan ya sa Likitoci suka yanke sha
warar muddin bata haihu zuwa wayewar gari ba to sai dai a yi ma ta CS a ciro
ɗ
an.
Da yake Sahura ta kasance mace ce tun farkonta akwai ta da shiga shara-ba-shanu da kuma bin abin da bai shafe ta ba shi ya sa bata wani jimawa a duka gidajen da take zuwa
aiki sai a gidan Alhaji Bashaar ne kawai ta yi ƙarƙo sakamakon Momma mace ce mai kawar da kai kuma bata da zafi shi ya sa Sahura take jin da
ɗ
in zama da ita sannan tana kiyaye kanta daga shiga harkar gulma a gidan saboda ita ma zuwa lokacin ta fara gajiya d
a yawan canza-canzen gidan aiki.
A
ɗ
an zaman da Sahura ta yi da Momma ba abin da bata gama fahimta ba dangane da yanayin zama da Rayuwar dake gudana tsakanin ma'auratan har burin Alhaji Bashaar na son a haifo masa
ɗ
a namiji ba abin da bata sani ba, domi
n wasu lokutan ma idan Momma ta shiga damuwa a kan rashin kulawa da damuwar Sa'adatu da Alhaji Bashaar
ɗ
in ke yi ita ke ta kwantar ma ta da hankali.
Saboda haka a yanzu ma da Momma take halin naƙuda take tsaye kai da fata a kan komai musamman da ya ka
sance Alhaji Bashaar ma baya garin sannan ita bata ma san ta inda zata fara da sanar da shi a kan halin da Momma ke ciki ba shi ya sa ma batayi gigin kiransa ta wayar Momma
ɗ
in dake hannunta ba.
Ana haka kuma cikin amincewar Ubangiji cikin dare naƙuda
ta dawo kuma cikin ƙanƙanin lokaci Momma ta santalo yaronta namiji sai dai bayan ta haihun kafin tasan abin da ta haifa wani bacci mai nisa ya yi gaba da ita.
Sahura ita ta yi duk abin da ya dace bayan haihuwar Momma kuma zuwa safe dangi sun fara cika
asibiti cikin farin ciki da taya murnar saukan Momma lafiya, haka wannan dadda
ɗ
an labari ya riski Alhaji Bashaar a inda yake ai kuwa ba shiri ya yo gida jin an haifa masa
ɗ
a namiji abin da ya da
ɗ
e yana jira.
ALLAH ya gani ita kam Momma dama can bata da
za
ɓ
i a kan abin da zata haifa koma mene ne ita burinta Allah ya sauketa lafiya ya kuma raya abin da zata haifa bisa tafarki na addinin musulunci shi ya sa ko lokacin da ta farka ya tarar da
ɗ
a namiji ta haifa godiya ta yi ga Allah sai dai ganin yadda bayan
dawowar mijin nata yake wani rawar ƙafa a kan yaron
abin har mamaki yake bata domin nuna wa yake tamkar ba'a ta
ɓ
a yi masa haihuwa ba sai a kan
ɗ
an.
Haka dai take haƙuri da halinsa duk da tana ƙoƙarin ankarar da shi idan taga abin da yake yiwa yaron ya
na ƙoƙarin yin yawa musamman da ya kasance ba shi ka
ɗ
ai bane
ɗ
an sa akwai Sa'adatu a gefe ita ma kuma ai Mutum ce kuma
ɗ
iyarsa ce.
Babban abin da ya fara damun Momma dangane da yaron nata na biyu da ya ci suna Habib shi ne yadda ya kasance bai kwaso kam
anni nata kona Alhaji Bashaar ko ka
ɗ
an ba kawai dai abin da za'a iya cewa ya
ɗ
auka a tare da ita shi ne hasken fata tun wannan abu baya damunta har ya fara saka ta cikin wasi-wasi da kuma tarin tunane-tunane musamman idan ta duba taga yadda Sa'adatu take t
sananin kama da Bashaar
ɗ
in tamkar an tsaga kara komai nashi ta
ɗ
auko hatta yanayin fatar da a ke kira da wankan tarwatsa abin da za'a iya cewa ta
ɗ
auko na Momma shi ne kawai haƙuri da kauda kai.
Wasu lokutan sai Momma ta kafe Habib ta yi ta kallo tanas
o taga ta inda yake kama da ita ko mijinta sai dai ita iya ganinta bata iya ganin komai na kamanni tsakani.
Inda hankalinta ya
ɗ
an kwanta ma shi ne da Alhaji Bashaar
ɗ
in sam bai damu da wannan ba shi ya sa ita ma ta
ɗ
an fara a je komai a gefe domin tasa
n dama a kan sama haka ba dole ne sai yaro ya
ɗ
auko komai na iyayensa ba, rayuwa ta ci gaba da gangarawa har Allah ya nufa momma ta sake haihuwa a inda wannan karon ta sama mace ba ƙaramin sanyi jikinta ya yi ba lokacin da taji abin da ta haifa domin ta
ɗ
a
uka mijin nata har yanzu ra'ayin nasa bai saukko ba akan ƴaƴa mata.
Sai dai ta sha mamaki ganin yadda bai wani nuna ya damu ba. Sai dai fa kulawar da ya bawa jaririyar da ta ci suna Hamdiyya bai ma kama ƙafar wanda ya yi lokacin Habib ba, kuma Sannan ha
r lokacin da yaran suka fara girma bai dena nuna wariya tsakaninsu ba, tun yaran basa fahimta dai har suka fara da hakan kuma ba ƙaramin kawo sa
ɓ
ani yake ga iyayen ba domin ita Momma batason yadda ƙiri-ƙiri yake nuna yafison Habib a kan sauran yaran domin
akwai lokacin da Sa'adu take ta kuka da ta tambaye ta dalili duk da tasan zancen gizo baya wuce na ƙoƙi wato dai a kan halin ko'in kula da uban ke yi ma ta ne.
A lokacin bu
ɗ
ar bakin Sa'adatu sai cewa Mahafiyar ta yi.
“Wai Momma me ya sa Daddy baya sona
ni da Hamdiyya ne sai dai Habib ka
ɗ
ai, ko dai shi ne
ɗ
an sa mu ba ƴaƴansa ba ne?.”
©® NainarhKDnkd's...ꨄ
BA RIBA
Book 2.
27.
Sosai hankalin Momma ya tashi da jin kalaman dake fitowa daga bakin Yarinyar har bata san lokacin da ta kai hannu
ta gwa
ɓ
e ma ta baki ba.
Ita kuwa Yarinyar ta sake
ɓ
are baki tana kuka.
Sai lokacin kuma Momma taji bata kyauta ba, saboda haka ta janyo ta a jiki tana lallashi da bata haƙuri da kalamai cikin hikima kuma take sanar
da ita akan ba wai Daddynsu bayasonsu b
a ne kawai dai baya nunawa ne domin ai babu uban da zai ƙi
ɗ
an sa.
Da haka ta samu ta lalla
ɓ
a Yarinyar a lokacin sai dai ita abin yana ci ma ta tuwo a ƙwarya ta dai bi mijin nata da addu'a da fatan Allah ya ganar da shi ne kawai.
****
A wani wuni ne kum
a da ya kasance wunin da Momma ba zata ta
ɓ
a mantawa da afkuwarsa ba lokacin Habib bai haure shekaru goma a duniya, Momma tana zaune daga kan Dining yayin da Habib shi da su Sa'adatu suke can tsakiyar palon sun baje suna ta wasanninsu, shiru Momma ta yi ida
nunta a kan yaron tana yi masa duban da batasan adadin lokacin da ta
ɗ
auka tanayi, ba kwatsam sai jin dirar muryar Sahura ta yi a tsakiyar kanta tana fa
ɗ
in.
“Tunani kike da kuma mamaki a kan yadda yaronki Habib sam bai
ɗ
ebo komai naki kona mijinki ba ko
?”
Da wani irin sauri Momma ta
ɗ
ago tana kallon Sahura wacce take gyara kan Dining
ɗ
in kuma ita ta yi maganar sai dai idan ba ji kayi ba, ba zaka ta
ɓ
a zaton magana take ba.
“Eh na'am me kika ce? Me kike nufi?...”
Momma ta fa
ɗ
a cikin inda-inda na m
amakin kalaman Sahura'n.
Wani murmushi Sahura ta yi tana bin Momma da wani irin duba da ta kasa gane inda ya dosa.
“Kwantar da hankali Momma'n yara ai zancen bana tada hankali bane...”
“Ke Sahura na fa sanki da shegen gutsiri-tsoma just go straigh
t forward ki dena kame-kame ki sanar da ni abin da kike nufi.”
Momma ta katse ta cikin
ɗ
an hargagi dan ranta ya fara
ɓ
aci gani take kawai shashahanci da shirme Sahura'n zata kawo ma ta.
Wata dariya Sahura ta yi irin ta koma mene ne ya biyo baya kika
jiyo
ɗ
in nan sannan ta ce.
“Tun da keda kanki kin buƙaci na dena kame-kame na tafi kai tsaye na sanar dake abin da nake ƙoƙarin fa
ɗ
a...”
“....to shikenan komai mai zai biyo baya wannan kuma ruwanki...”
Sahura'n ta fa
ɗ
a tana ci gaba da fa
ɗ
in.
“K
amar yadda kike zargi ko ince kike kokwanto to fa tabbas haka ne Habib ba
ɗ
an ki keda mijinki Alhaji Bashaar One, One ba ne ba!”
Wannan kalami na Sahura sune suka yi wani irin dira tamkar saukar aradu a tsakiyar kan Momma zuciyarta ta shiga wani irin b
ugu da duka na lugude tashin hankali ya rufto ma ta amma cikin neman gwarin gwiwa da rashin son amincewa da kalaman nata ya sa Momma cikin ƙarfin hali da tattaro sauran kuzarin da ya rage ma ta ta ce.
”Sahura kin san bamu ta
ɓ
a irin wannan wasan dake ba
ko? Amma me ya sa kika nema tayar min da hankali da irin wannan wasa to in ma tsokanata kike to fa wannan sam ba abin dariya bane saboda haka kada ki ƙara!.”
Momma ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin tashi ta bar wurin domin bata ma so ta ci gaba da ganin Sahura'n bar
e har ta dinga tuna wannan kalamai masu kama da saukar aradu da ta yi ma ta.
Wani irin ta
ɓ
e baki Sahura ta yi tare da jan kujera ta zauna ta wani dubi Momma da ta bita da kallon mamaki baki sake, Sahura ta yi ƴar dariya kafin ta ce.
“Dama ni na sani
ba lallai a tashin farko ki aminta