Showing 30001 words to 33000 words out of 42552 words
nan a shekaru kusan talatin baya Akwai wani gagarumin al'amari da ya faru shi ne: a wata rana ni da Malam muna a kan hanyarmu ta dawowa daga ƙauye bayan kai musu ziyara Allah y
a nufa muka ha
ɗ
u da wani matashin saurayi ma'abocin kyau da ba zai haure shekaru ashirin zuwa da uku ba a wancan lokaci ya ha
ɗ
u da wani mummunar ha
ɗ
arin mota da fari mun ji tsoro domin ko wurin da yake yashe gefen hanya kasa zuwa mukayi sai Malam ne ya yi
jarumtar ƙari sawa ya
ɗ
an dudduba shi nan ya fahimci cewar yana numfashi bai mutu ba sai dai ya sha wuya domin ga motarsa can yashe tana hayaƙi da alama ma cikin taimakon Allah ya samu ya fito daga motar, lokaci guda tausayin halin da wannan bawan Allah ya
ke ciki duk ya cika mu shi ya sa ba tare da tunanin komai ba muka tare mota domin ƙari sawa da shi zuwa asibiti, koda muka je da ƙyar Likitoci suka kar
ɓ
e sa dalilin manyan raunukan dake tare da shi a haka suka bashi taimakon da ya dace, tsawon kwana biyu y
a shafe a asibitin mu kuma kullum cikin kai masa ziyara da duba sa muke nida Malam domin bamu da wani buri da ya wuce ya farka ko ya sanar damu inda za'a sama wani nasa. Kwanansa uku a asibitin sannan a ka samu ya farka sai dai tare da wani al'amari mai gi
rma domin a yadda Likitoci suka bincika suka kuma gano shi ne ya rasa gaba
ɗ
aya memory nasa dalilin hatsarin da ya yi da hakan ke nuni da shi kansa bai san koshi waye ba, kwarai mun shiga firgici da kuma ru
ɗ
ani lokacin da muka sama wannan labari daga bakin
Likita da
ɗ
i da ƙari ko bayan da ya farka tambayar duniyar nan ya kasa tuna koda sunansa ne. A wancan lokaci bayan dogon nazari da tunani da Malam ya yi ya sa ko bayan da aka sallamesa daga asibitin ba tare da cikakken sani a kan yadda al'amarin nasa zai k
asance ba, shin zai iya tuna ko waye shi ko kuwa ba zai ta
ɓ
a tunawa ba shikenan kuma, ganin ba sauran abin da ke damunsa banda rasa tunaninsa da ya yi ya sa Likita sallamarsa, a lokacin ne kuma Malam ya kawo shi gida a matsayin ya zauna cikin Ahalinsa har
zuwa lokacin da Allah ya nufa idan ya iya ya tuna wane shi. Koda Malam ya sanar dani hukuncin da ya yanke banƙi ba domin Allah ya gani tausayi yake bani shi ya sa ba tare da tunanin komai ba muka ha
ɗ
a shi cikin yaranmu domin ba za su wuce sa'anni bama, ras
hin sanin sunansa ya saka Malam za
ɓ
a masa suna Zaidullah kuma muke kiransa da hakan, tsawon lokaci muna tare da Zaidullah da zuwa lokacin jinsa muke kamar
ɗ
an da muka haifa a cikinmu ya saje da yaranmu sun zama abu
ɗ
aya musamman da ya kasance ba ruwansa da
shiga abin da bai shafe shi ba sannan akwai shi da girmama manya shi ya sa muke jin da
ɗ
in zama da shi, kuma har lokacin babu alamu da suke nuna ya tuno ko shi
ɗ
in wane kuma bamu ta
ɓ
a damuwa da hakan ba ganin shima bai
ɗ
aura aka ba ya
ɗ
auke mu matsayin iya
ye, lokacin da muka ga ya kai munzalin da ya kamata ya riƙe iyali ne sai muka samesa da maganar aure amma sai cewa ya yi ya bamu za
ɓ
i mu za
ɓ
a masa duk wacce muke ganin ta dace, mun kuwa ji da
ɗ
i sosai nan Malam ya so ha
ɗ
a shi da ƴar ƙaninsa sai dai iyayenta
sun dage a kan ba za su bashi auren ƴarsu ba mutumin da basu san asalinsa ba, sosai naji zafin abin da suka yi shi ya sa da jin haka ni kuma na
ɗ
auki Asiya
ɗ
iyar Ƙanwata da nake riƙo na bashi kuma a ka yi Sa'a ita ma Asiyar ya yi ma ta sannan ba'a sama ma
tsala daga mahaifinta ba, ba tare da
ɓ
ata lokaci ba a ka sha biki, yayin da Rayuwa ta ci gaba da tafiya cikin sauri tun muna saka ran wata rana Zaidullah zai tuna wanene shi mu kuma sadashi a Ahalinsa har dai abu ya gagara muka cire rai domin asibiti kala
kala babu wanda ba muje ba kuma sanadin hakan ne ma ya sa Zaidullah ya zama Likita kuma ya taso da ƙarfinsa cikin rufin asiri kafin daga baya ya sama
karayar arziki, har zuwa lokacin da Malam ya koma ga Allah bamu bamu cire rai da wata rana zamu san asalin
Zaidullah ba sai dai muna tafiya ne bisa yadda Ubangiji ya so. Rayuwar ta ci gaba da gangarawa Zaidullah ya tara iyali ga kuma girma yazo ba tare da ya tuna asalin wane shi ba har wannan al'amari ya kasance da faruwarsa ne ya sa naji ya kamata na sanar da
ku ainihin gaskiyar da muka
ɓ
oye na kuma garga
ɗ
i manyan yarana a kan koda wasa kada su fa
ɗ
a wa koda iyalansu yau gani na bayyana wannan rufaffen sirri a gareku...”
Palon ya
ɗ
auka wani irin shiru yadda kasan babu wani mai rai dake rayuwa a ciki tsaban ka
ɗ
uwa da jin wannan batu.
Baaba ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi sannan ta ci gaba da fa
ɗ
in:
“bayan sammaci na Zaidullah da a ka samu kwatsam kafin shiga kotu ya sameni da wani batu wanda ya girgizani domin ya sanar dani cewa ya da
ɗ
e da tuna bayansa m
a'ana ya jima da tuna ko wane shi bai fa
ɗ
a wa kowa bane saboda a ganinsa hakan bashi da wani amfani domin a rayuwarsa ta baya ya aikata wani babban laifi da bashi da kwarin gwiwa na sanar da kowa kuma bayaso ya tuna shi ya sa ya za
ɓ
i da ya ci gaba da Rayuw
ar nan da yake yi domin ta fiye masa a kan rayuwarsa ta baya, a nan ya nema alfarma da na riƙe iyalansa a matsayin jinina karna ware su sannan ya ce dani koda mene ne zai faru a kotu to fa na
ɗ
auka shi ne asalin gaskiya, ashe bayan bayyanar wannan gaskiyar
mai
ɗ
aci zan rasa Zaidullah yaro mai biyayya... Hmmm wannan shi ne a taƙaice dai na abin da baku sani ba kuma na fa
ɗ
a ne saboda lokacin ku sani ne ya yi ba zan so kuji labarin a bakin bare ba, kuma Sannan ba wai na fa
ɗ
a bane domin muzanci a gareku ba ku A
halinsa a'a yadda nake
ɗ
aukan sauran kuma haka kuke a wurina Allah ya sani.”
Bayan kammala wannan jawabi na Baaba ta ƙara musu da nasiha mai ratsa jiki daga nan ta sallami kowa taron ya watse jikin kowa a mugun mace.
BAYAN SATI GUDA....
Kwanaki go
ma sha biyar ke nan da rasuwar Bapah sannan kuma kwanaki takwas da taron da Baaba ta ha
ɗ
a ta sanar da su labarin daya ƙari sa girgiza duniyarsu....
MYSHAH
Kwance take ta yi lamo saman gadonsu ita da Deebah a cikin gidan Alhaji Bukar domin tun wancan
Ranar bata sake kwana a ko'ina ba sai a gidan kuma ko'a gidan ma ba wai wani abu take ba daga zaman daki sai kwanciya gaba
ɗ
aya ta rame kamar ba ita ba duk irin lallashi da ban baki da nasiha babu wanda Momsy da Mijinta Alhaji Bukar basu yi ba, amma kamar
suna ƙara hure ma ta kunne ne, ita fa ba zata ce ga ainihin abin da ya sa take duk wannan ba kawai dai tasan ta canza ne kuma tana buƙatar hakan ita yanzu Duniyar ma gaba
ɗ
aya ta fita kanta, ƙwaƙwalwarta a cunkushe take da tarin abubuwan da suke barazanar
fasa ta, abinci ma sai a kan dole take ci shi ya sa a ƴan kwanakin ba ƙaramar fa
ɗ
a wa ta yi ba.
A hankali ta kai hannu tare da janyo wayarta dake gefe, ta lumshe idanunta slowly tare da sake ware su a kan saƙon da ya shigo, tun bayan
saƙon da a ka turo
ma ta ranar da za'a shiga kotu da wannan strange numbern ba'a ƙara turo wani ba sai yanzu.
Kamar ta mayar da wayar ta a je domin har ta kashe screen
ɗ
in sai dai kalaman farko dake jikin saƙon da idonta ya gani ƙwaƙwalwarta kuma ta
ɗ
auka shi ne yaja han
kalinta har batasan ta sake kunna wayar ba tare da fara karanta saƙon ba'a fili ba, sai dai batasan ta tashi zaune ba sannan ta ware muryarta tana karanta saƙon ba cikin ru
ɗ
u da kalaman saƙon suka jefata:
“Kina da buƙatar amsar tambayoyi masu tarin yawa
, kina da buƙatar sanin gaskiya, ki nemeni domin nasan zaki iya ni kuma zan kaiki ga hanyar da zaki san duk wata gaskiya ka
ɗ
an daga ciki ki gano su waye asalin mahaifanki, amma fa hanyar tana da zurfi da kuma tsayi ga tarin hatsari saboda haka sai kin daur
e kin kuma zama jajirtacciya sannan kuma ki watsar da duk wani abu dake damunki. Na barki lafiya....”
Waige waige ta fara ba tare da sanin dalili ba sai dai a ganinta wai ko zata samu wani kafa da zai kai ta ga tunanin da ya dace domin zuciyarta ta cunk
ushe.
Dirowa ta yi daga saman gadon tana mai sauke idanunta a kan Deebah da ta shigo Ɗakin sai kuma ta tsaya tana kallonta da mamaki.
“Deebah ara min laptop
ɗ
in ki...”
“E na'am me zakiyi da shi?.”
Deebah ta tambaya tana kallonta.
Ba tare da
Myshah ta ce komai ba ta miƙa ma ta wayarta sannan ta koma ta zauna gefen gado.
Ɗ
agowa Deebah ta yi da mamaki tana kallon Myshah bayan ta karanta saƙon:
“me hakan yake nufi?”
“nima abin da nake ƙoƙarin na sani ke nan, kuma daga yanzu akan abin da
zan mayar da hankali ke nan wani shiga ƙunci da damuwa ba nawa bane kamar yadda mai turo saƙon ya fa
ɗ
a saboda haka dole na tashi domin shirin durfafar wannan hanya mai cike da abin al'ajabi....”
Shiru kawai Deebah ta yi tana sauraren Myshah har sai da t
aji ta yi shiru sannan ta sauke ajiyar zuciya tana miƙa ma ta wayar ta ce:
“Mysha ina da buƙatar ƙarin bayani Ban gane me kike nufi ba da kalamanki.”
“zan sanar dake komai domin dole a wannan tafiyar ina buƙatar abokin shawara...”
Myshah ta fa
ɗ
a t
are da gyara zama tana mai sanar da Deebah komai kama daga sanar da ita cewa ba Oumma da Bapah bane iyayenta da kuma yawan
mafarkai da take yi har ma da batu akan wannan saƙo da ake turo ma ta Myshah ta ƙare da fa
ɗ
in.
“sai dai yanzu zan yi maganin komai
zan yi amfani da kwarewata domin lalubo mahalukin da yake turomin wannan saƙo dama da fari na barshi ne ba wai dan ba zan iya laluboshi ba amma yanzu lokaci ya yi da zan san wane shi kuma ya dena
ɓ
oye kansa daga nan sai na san matakin da zan
ɗ
auka a gaba.
..”
“tabbas ina bayanki kuma zan mai baki shawara a duk abin da ya dace cikin wannan sabuwar tafiyar na ƙaddara cikin rayuwarki da zan iya ma laƙabi da shadow of doubts wato inuwar shakku, yanzu ta ina za'a fara?”
Miƙe wa Myshah ta yi cikin karsashin
da batasan ma tana da shi ba ta kalla Deebah da
ɗ
an murmushi ta ce.
“barina nayi wanka naci abinci Daga nan sai muga ta ina ya kamata mu fara.”
Alamar jinjina Deebah ta yi ma ta suna masu sakin murmushi sannan Myshah ta shiga bathroom ta yi wanka ko
bayan ta fito shirya wa ta yi cikin wata doguwar riga ta yadi material mai kyau ta saka hula da ya yi shige da yadin bayan ta shafa mai tare da shafa powder da tozali dai man baki.
Sannan ta janyo teburin abincin da Deebah ta shigo ma ta da shi tare da
bu
ɗ
e plates
ɗ
in na farko Jollof rice special da fried plantain ne sai kuma chicken shawarma and garlic sauce sannan sai plate na uku mai
ɗ
auke da barbecue chicken wings sai kuma abin sha iced mocha coffee da kuma fresh fruit smoothie da suka ha
ɗ
a da mango
, strawberry, da kuma banana.
Myshah ta
ɗ
ago tana kallon Deebah da murmushi ta yi ma ta alama na jinjina domin kamar ta shiga ranta abubuwan da take da buƙata ke nan.
Zama ita ma Deebah ta yi suka ci komai tare cikin nisha
ɗ
in da ta da
ɗ
e bata ga Mysha
h ciki ba shi ya sa ita ma ta saki jiki ta a je duk wani ƙunci na ta a gefe suna ci suna fira har suka kammala sannan suka mayar da hankali ga abin da ke gabansu.
___
“dakata...”
Myshah ta fa
ɗ
a tana
ɗ
a go kanta daga kan laptop ta kalla Deebah da mam
aki.
“a daidai nan fa abin yake nuni da mun iso inda mai amfani da layin da ake turomin saƙon yake...”
Ta sake fa
ɗ
a tana
ɗ
an waige-waige wai ko zata hango wani abu a ta cikin Anguwar da suka shigo.
Fitowa suka yi daga motar bayan Myshah ta aje lapto
p
ɗ
in da take using da shi.
“wancan motar nan yake bayyana koma waye yake ciki...”
Deebah ta nuna motar tana maganar sai dai kafin ta aje maganar tuni Myshah ta bi hanyar domin isa ga motar dake fake. Ganin haka ya sa ita ma ta bi bayanta da sauri.
Ba tare da tunanin komai ba Myshah da ƙari sawarta ta sa hannu tare da bu
ɗ
e ƙofar motar sai dai me? Cak ta tsaya da tsananin mamaki tana sake ware idanunta a kan wanda ta yi ma masauki zaune yana Hakimce cikin motar a wurin zaman driver da alama shi ka
ɗ
a
i ne ciki.
“Mysha lafiya kuwa naga kin dakata kodai...”
Shiru Deebah ta yi sakamakon idanunta da suka sauka a kan Mutumin dake cikin motar ta
ɗ
an murza idonta wai don ta tabbatar da abin da idanun nata ke gani, cikin ranta take fa
ɗ
in. “tsarki ya tabb
ata ga Allah.” domin maƙurar kyau ne wannan halittan dake gabanta, ko kafin ta ce wani abu muryar Myshah ta tsinkayo tana fa
ɗ
in:
“is that you? again?”
Ta fa
ɗ
a tana
ɗ
an nunasa.
“wai kin san shi ne?.”
Deebah ta tambaya da mamaki.
“a'a, tukunna d
ai zan dai san shi..”
Myshah da ta juya ta bata amsa ta sake mayar da dubanta gare shi tare da ciro wayarta ta fara karanto duk saƙonnin da a ke turo ma ta sai da ta gama tsaf sannan da wani kallo ta mayar da dubanta gare shi tana mai fa
ɗ
in:
“yayyyan
yayyan dama duk wannan saƙon daga gare ka ne? Me kake nufi Wane kai?.”
Sai lokacin Aaron ya motsa a hankali ya fito daga cikin motar cikin wani irin ƙasaita da ya zame masa jiki ya
ɗ
an jingina da motar tare da har
ɗ
e hannu idanunsa a kan ta ya furta.
“Saƙonni uku mabanbanta da kika samu tabbas daga gareni ne kuma har zuciyata nake nufin kalamaina sai dai ba zaki gane ba a yanzu har sai na miki a zahirance.”
“Me zai hana na gane.”
Myshah ta sake fa
ɗ
a.
“To idan kin shirya ki gane, ki yarda dani
sannan kibi duk abin da zan ce sannan a yanzun idan a shirye kike zo muje na fara fitar dake daga duhu...”
Ya fa
ɗ
a yana mai mayar da kallonsa ga Deebah ya ƙara da fa
ɗ
in.
“Ki bani aron wannan sistern naki na
ɗ
an lokaci.”
“ba zan baka aronta ba sai
dai koma ina ne a je tare dani.”
Deebah ta fa
ɗ
a tana bu
ɗ
e bayan motar ta zauna. Sakin baki Myshah ta yi tana dubanta. Shi kuwa ya yi
ɗ
an murmushi. Cikin basarwa Deebah ta ce.
“Madam ke fa muke jira.”
A kan dole ba yadda zata yi Myshah ta bu
ɗ
e motar
ta shiga ba tare da ta ƙara cewa komai ba ya ja motar da
ɗ
an speed kai tsaye bai tsaya a ko'ina ba sai can
ɗ
an gefen titi gefe da wata makaranta.
Sannan ya yi ma Myshah nuni da Makarantar ya ce:
“MYSTIC VILLEY HIGH SCHOOL ke nan ki adana ta cikin ƙw
aƙwalwarki duk da ba ita ce abin harin ba a yanzu amma tana da nata
ɓ
angaren a cikin zurfaffiyar hanyar da kika nufa domin gano gaskiya.....”
BA RIBA
Nainarh KD....
✍
️
---33
Zaune take a gaban Baaba Goshi, ta tankwashe ƙafafunta, fuskarta
ɗ
auke da annushuwa da ke a zahiri, yayin da a ba
ɗ
ini cike take da fargaban yadda Baaba Goshi zata
ɗ
auki maganar da take tafe da ita. Duk da ta san wannan lokaci shi ya fi dacewa da Baaba Goshin ta sani. Allah ya sani, tana matuƙar jin matar a ranta sosai t
un tasowarta, ita ka
ɗ
ai ta sani kuma take gani a matsayin kaka ta wurin mahaifi, domin dama iyayen Oumma sun jima da rasuwa. Gyara zama